Showing 81001 words to 84000 words out of 88044 words
Chapter 28 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
na nan saman shi tana shaqin qanshinsa.
"Mama ce takira wayar Maidubu Ridwan ya kara mata wayar a kunne yana "fadin mama ce! """"Dom ko waya Shike dauka ya axama mata a kunne iyakarta tayi magana. gaisawa sukayi da mama "tace Mai-dubu Inna taje garinsu cewa da innar balkisu, mama "tace ta anso maki wani taimako ko Allah zai sa adace kema ki samu abun dubawa cikin dangi ga Balkisu har cikinta yakai Wata 5 cikin batayi saurin samu ba amma ke shuru.
Maidubu ta kalli Ridwan tayi murmushi sae "tace tau mama Muna nan xuwa insha Allah mama tace yawwa babanki na gaidaku ina gaida Ridwan su kayi sallama ,,,, Dom a Nigeria ba Wanda yadan tana da ciki.
Wayar na tsinkewa Ridwan ya dauketa xuwa bedroom dinta suna shiga Ridwan yayiwa door din key soyayyarsu suka sosae har magarib suna bedroom din sannan yafito xuwa masjid.
"Momy ta kira wayar Ridwan tana tanbayar Ridwan har yanxu dae Mai-dubu shuru,,,,," """Ridwan yayi kamar baisan mitake nufi ba, """yace momy shuru kamar ya? ""tace ina nufin batada ciki har yanxu?
Murmushi yayi "yace momy miyasa kika Faye damuwar da kanki akan wannan abun?. kiyi hakuri batada ciki har yanxu, amma Muna nan Muna addua, """shuru momy tayi "tace Son inason ku dawo gida Najeria a kwanan nan! Dom nemamata maganin hausa, ko Allah zai sa inga dan jikale, tun ina raye Dom Allah ku dawo kaji Son...!"
Shuru Ridwan yayi sannan "yace momy Kiyi hakuri wuraren aikinmu baxasu iya bamu wani Hutu ba yanxu, Dom baifi 3weeks da muka qare hutunmu na qarshen shekara ba, Amma insha Allah nan da Wata 3 Muna nan xuwa Nigeria.....
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER*
By Barrister S@dy
Dedicated 2 Oll Reader's of MIJIN BARRISTER qaunata gareku bata qarewaππ
Save d date 3/03/2018. Sister Xarah Sanusi(First-lady) Ya Allah yabawa sister ta Xaman lafiya da kwanciyar hankali na har abada a gidan masoyinta sahibinta Nural qalbinta habibinta kuma mijinta insha Allah. Nura Makersπ
Gaisuwa gareki Maryam S indawa kina bani kwarin gwuiwa sis Allah yabar so da qaunaπππππππππππππ
Mijin barrister
139-140
βππππππππππππππβRidwan ne yafito daga kitchen dauke da cooler abunci ajewa yayi akan dining yawuce bedroom din Maidubu, daukota yayi. Tana "fad'in wash!!! Y@deel, """murmushi yayi yana "fadin sarkin rigima idan kinyi tafiya kice wash!!! kuma na saukeki kin ce wash!!!! Murmushi tayi itama tana shafa fuskarshi da lallausan hannunta kan sit din dining yasauketa .
"Ya bude cooler abunci ya diba a flat yafara bata abaki kuka tasamai tana "fad'in ita bata cin wannan abunci. kallonta yayi sosae yana murmushi sannan yashiga rarrashin madam dinshi yana tanbayar ta take son ci ? Maidubu tace ita d'atun kwaki kawae takeso ido ya fiddo waje yana '"fadin kwaki fa kika ce Baby?
Kukan tasake samai tana "fadin eh Koba xan......dakatarda ita yayi da "fadin a'a Kinga yi haquri yanxu xan fita insayomaki kinji. yasaka hannunshi ya share mata kwallah hannunshi ta riqe tasaka mai kiss murmushi yasaki ya wuce bedroom dinta Dan dauko hularshi .
Mai-dubu "tace Y@deel! nima xan je! kallonta yayi yana "fadin ina? Da wannan tsofon cikin xaki fita? Dom ki wahal min da little baby, kuka tasaki tana bubbuga qafarta a qasa ae da gudu Ridwan ya iso wajen ta ya dafe kafaddunta yana "fadin Kinga ki daina Dom Allah karki illatamin little baby kinji. kallon shi tayi ido cikin ido fuskarta cike da shagwaba tana "fadin eh Y@deel yanxu magane bakasona, babynka kawae kakeso ko? kuka ta sake saki Ridwan ya rikice akan rigimar ginbiyar tashi bakinshi yasa yana yiwa hawayen fuskarta Wata irin lasa wace ba maidubu ba koni S@dy dake daukar rahoto sae da tsikar jikina ta tashi tsamm. daga nan ya maido bakinshi saetin lips dinta hharshe ta fidda Ridwan Yakama harshenta da bakinshi yana yimata Wata irin tsutsar idonshi a rufe daga nan yashiga shafarta yana murxa nonuwanta sannu ahankali, Maidubu da Ridwan duk sun fita hayyacinsu Ridwan yayi yunqurin daukarta xuwa bedroom dinta amma yakasa Dom duk jikin shi rawa yake, janta kawae yayi xuwa 3siter haka sukasha soyayya suka mure rayuwa. Nidae Maidubu na xuwa cire dogon wandon Ridwan kafin ta cire boxer nayi saurin Baro gidan tareda kulle masu kofar....
Yau cikin Maidubu yakai Wata 8 da sati daya
"""Maidubu ce kwance jikin Ridwan Yana shafa sumar kanta yana shafa cikinta. yanxu Ridwan ko aiki yarage fita Dom ganin halinda madam dinshi take ciki, Ridwan "yace madam gobe nakeson mu wuce NIGERIA dom Kinga gara ki haihu a can ko?kuma ka dauko mana permission a wuraren aiki.
Tsalle tasaka tana jikinshi tana "fadin Y@deel da gaske xamu je Nigeria gobe? Girar idonshi ya daga mata alamar eh! Rungumeshi tayi tana ta murna. Ridwan """"yace sannu sannu dae baby! my little baby yafara kuka naji yana "fadin kin walar dashi. harara ta watsamai tana "fadin Nifa? Dariya yakama yimata yana "fadin ae ke kingirma. filo ta dauko ta jefamai shima ya jefa mata haka sukayita wasar jifa suna dariya.
"Ridwan ya daga waya ya kira momy yana shaidamata xuwan su gobe, haka Mai-dubu ta kira mama da baba tana gayamasu suma, murna a wajen iyayensu kam ba'a magana.
""Ridwan yatada madam dinshi yayimata wanka shima yayi wankan da kanshi amma tana Dan chudashi itama Dom yanxu bata iya yimai wanka sosae Kasan cewar cikinta ya tsofa.
"""Tunda safe aka shirya "jet Bodyguards dinsu duk sun shirya shiga sukayi drivers din "jet suka hau aiki '"jet dinsu ya taso daga saudiyya xuwa gida NIGERIA.
""""Momy ankasa xaune ankasa tsaye ashirya wannan a shirya wancan na tarbar baqi, kafin su iso.
Xaune suke a "jet Maidubu tana kan laps din mijinta, ta fara yamutsa fuska tanbayar ta yake ko lafiya ? amma shuru tayimai sae yamutsa fuskarta take, ta fara "fad'in wash!! tana dafe ciki, Hankalin Ridwan yatashi mutuqa duk ya gid'ime ya rasa abunyi ya qara rungumeta kawae yana yimata sannu abu kamar wasa Maidubu sae kuka take, ""Ridwan "yace wa drivers su qara gudu, gudu suke sosae, amma duk RIDWAN gani yake baiyi gudu ba, hakan yasa ya dakamasu tsawa yana "fad'in su kara gudu basa ganin madam batada lafiya? yayi maganar idonshi na xubda kwalla gashi rungume da ita, kallon shi tayi "tace Y@deel kayi hakuri wannan radadin ciwon nasan baxai barni ba,mutuwa xan yi! Wannan ciwon na dibar raine, kuka yasa sosae yakara riketa yana fadin ba...xa....ki mut....t..t...tu ba ba....by insha Allah .
Wata irin qara tasaki tareda dafe ciki ,,,, Qara riqeta yayi yana "fadin wayyo Allah na, wallahi baby idan kika mutu sae na biki lafiya don cigaba da rayuwar da muka fara ta soyayya da tausayin juna, na shiga ukku ya Allah karka dauki ran matata! wallahi ina sonta fiye da rayuwata sae kuma yasaki kuka .....
Wulle wulle takeda kanta, ko wanne gefen, Ridwan na rungume da ita kallon drivers din yayi yana "fadin ku qara gudu drivers din sunce sir idan aka tsara fiye da hakan tabbas Jet dinnan zai iya konewa Muna ciki, Ridwan ya kalleshi "yace OK saboda son rayuwarka kakeson tawa Matar ta mutu ko? yayi maganar yana kuka sosae, idanunshi sunyi jajur kuka kawae yake.
"Jet dinsu ya sauka a compound din dinshi daukota yayi kamar jariri da gudu yafito xuwa lokacin tafara xubar jini kuka yake sosae, bodyguards dinshi suka rugo suma da dugu Dom bude mai mota amma ina koda suka iso har yakai Gate, hone yake ba tsaitsayawa da gudu Gateman yaxo ya bude mai gate fita yayi, gudu yake da mota har baisan irin gudunda yake ba. bai tsaya ko ina ba, sae Gate din hospital suma bodyguards suka dauko Wata motar suka biyo su, aka bude sukashigo sake dauketa yayi da gudu sae cikin hospital....
"""""Saman gadon maras lafiya, aka tura ta xuwa labour room, gudu suke da ita shima yana riqe da gadon har kofar room din, nurses sunce yatsaya nan maxa basa shiga ciki, kallonta yayi yana "fad'in duk uban da ya taru sae nashi ga, ya madam tana labour kuce intsaya waje, qarya ne, dolene in tayata jin xafin da radadin da takeji a yanxu, kuka yasaki sosae nurses sunga alamar ya rikice da wannan magangannun nashi, tsaye sukayi ga Maidubu sae wulle wulle take fige gadon yayi a hannunsu, ya bankadesu zae shiga ciki, yaji ana "fadin Ridwan! Ridwan!!!
""Ko waiwayowa Ridwan baiyi ba, yashiga labour room din, doctors yasamu a ciki sunyi mamakin ganin namiji kuma ba maaikacinsu a cikin labour room ba. saurin qarbarta sukayi "yace bai yadda ko wanne namiji yataba matarshi ba, doctor macce yakeson ta karbe haihuwar ta.
Kallon shi sukayi kallon raini, daya daga cikisu "yace ka dauki matarka ko xata mutu baxamu yimata aiki ba, kallon shi Ridwan yayi saida ya fere ya wankeshi da Mara sanadiyyar mutuwar da ya kirawa matarshi. yana "Fadin wallahi! what ever happens 2 my wife gazing by Allah consider ur selp as jobless, kallon shi suke kallon mamaki nurses ne suka shigo tareda wannan daketa kiran Ridwan tun a waje.
"Duk sukayo kanshi mutumin ya riqe shi yana "fadin son yaushe my in-law tayi cikinda har yakai watan haihuwa bamu sani ba? Ridwan ya rungume dady, kuka yake kamar Shike haihuwar, dady "yace kayi haquri my son kabar wannan kukan kayimata addua kaji har muga ta sauka lafiya, sae yanxu nurses da doctor sukasan waye Ridwan Kasan cewar sunsan mahaifinshi yanxu suka gane Ridwan danshi ne, sunsan tabbas zai iya sa a koresu daga aikinsu hakuri suka shiga bashi. saurin kiran Wata doctor sukayi tashigo room din, dom karbar haihuwar.
"Dady ne yaja hannu Ridwan yana "fadin suje waje don xa'a fara dubata. suma sauran doctors din duk suka fito doctor macce daya aka bari ,,, dady na riqe da Ridwan, """Ridwan yakaraso wajen ta, yadafe kanta, yaja sumar kanta xuwa bayan wuyanta, yana kallon fuskarta yasake sakin wani kuka mai ban tausayi hannunta ya bude yasaka bashi ya rufe yana "fadin Ina QAUNARKI ina qaunarki matata. Allah ya saukeki lafiya, yasake rushewa da kuka yafadi qasa yana kuka.
""Ba dady kadai ba, duk wa danda suke tsaye wajen saida suka xubda kwalla... daqir suka iya kamashi sukayo waje, har ragowar doctors din sukayo waje suma.
Anyi anyi ya xauna yakasa xama, bakin kofar labour room din ya tsaya ya jingina kanshi ga bango fuskarshi na kallon sama kwalla na ankaliya dady nata bashi haquri shima dadyn ya rikice da ganin halinda maidubu take ciki .
Suna nan tsaitsaye "doctor tafito tana "fad'in Ina Ridwan Justice Aliyu, mijin......ae bata qarasa ba, da sauri ya qara so wajen ta kamar ya riqeta yana "fad'in ta sauka ne doctor? Doctor tace......
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER*
By Barrister S@dy
Dedicated 2 Oll Reader's of MIJIN BARRISTER qaunata gareku bata qarewaππ
Save d date 3/03/2018. Sister Xarah Sanusi(First-lady) Ya Allah yabawa sister ta Xaman lafiya da kwanciyar hankali na har abada a gidan masoyinta sahibinta Nural qalbinta habibinta kuma mijinta insha Allah. Nura Makersπ
Gaisuwa gareki Maryam S indawa kina bani kwarin gwuiwa sis Allah yabar so da qaunaπππππππππππππ
Mijin barrister
139-140
βππππππππππππππβRidwan ne yafito daga kitchen dauke da cooler abunci ajewa yayi akan dining yawuce bedroom din Maidubu, daukota yayi. Tana "fad'in wash!!! Y@deel, """murmushi yayi yana "fadin sarkin rigima idan kinyi tafiya kice wash!!! kuma na saukeki kin ce wash!!!! Murmushi tayi itama tana shafa fuskarshi da lallausan hannunta kan sit din dining yasauketa .
"Ya bude cooler abunci ya diba a flat yafara bata abaki kuka tasamai tana "fad'in ita bata cin wannan abunci. kallonta yayi sosae yana murmushi sannan yashiga rarrashin madam dinshi yana tanbayar ta take son ci ? Maidubu tace ita d'atun kwaki kawae takeso ido ya fiddo waje yana '"fadin kwaki fa kika ce Baby?
Kukan tasake samai tana "fadin eh Koba xan......dakatarda ita yayi da "fadin a'a Kinga yi haquri yanxu xan fita insayomaki kinji. yasaka hannunshi ya share mata kwallah hannunshi ta riqe tasaka mai kiss murmushi yasaki ya wuce bedroom dinta Dan dauko hularshi .
Mai-dubu "tace Y@deel! nima xan je! kallonta yayi yana "fadin ina? Da wannan tsofon cikin xaki fita? Dom ki wahal min da little baby, kuka tasaki tana bubbuga qafarta a qasa ae da gudu Ridwan ya iso wajen ta ya dafe kafaddunta yana "fadin Kinga ki daina Dom Allah karki illatamin little baby kinji. kallon shi tayi ido cikin ido fuskarta cike da shagwaba tana "fadin eh Y@deel yanxu magane bakasona, babynka kawae kakeso ko? kuka ta sake saki Ridwan ya rikice akan rigimar ginbiyar tashi bakinshi yasa yana yiwa hawayen fuskarta Wata irin lasa wace ba maidubu ba koni S@dy dake daukar rahoto sae da tsikar jikina ta tashi tsamm. daga nan ya maido bakinshi saetin lips dinta hharshe ta fidda Ridwan Yakama harshenta da bakinshi yana yimata Wata irin tsutsar idonshi a rufe daga nan yashiga shafarta yana murxa nonuwanta sannu ahankali, Maidubu da Ridwan duk sun fita hayyacinsu Ridwan yayi yunqurin daukarta xuwa bedroom dinta amma yakasa Dom duk jikin shi rawa yake, janta kawae yayi xuwa 3siter haka sukasha soyayya suka mure rayuwa. Nidae Maidubu na xuwa cire dogon wandon Ridwan kafin ta cire boxer nayi saurin Baro gidan tareda kulle masu kofar....
Yau cikin Maidubu yakai Wata 8 da sati daya
"""Maidubu ce kwance jikin Ridwan Yana shafa sumar kanta yana shafa cikinta. yanxu Ridwan ko aiki yarage fita Dom ganin halinda madam dinshi take ciki, Ridwan "yace madam gobe nakeson mu wuce NIGERIA dom Kinga gara ki haihu a can ko?kuma ka dauko mana permission a wuraren aiki.
Tsalle tasaka tana jikinshi tana "fadin Y@deel da gaske xamu je Nigeria gobe? Girar idonshi ya daga mata alamar eh! Rungumeshi tayi tana ta murna. Ridwan """"yace sannu sannu dae baby! my little baby yafara kuka naji yana "fadin kin walar dashi. harara ta watsamai tana "fadin Nifa? Dariya yakama yimata yana "fadin ae ke kingirma. filo ta dauko ta jefamai shima ya jefa mata haka sukayita wasar jifa suna dariya.
"Ridwan ya daga waya ya kira momy yana shaidamata xuwan su gobe, haka Mai-dubu ta kira mama da baba tana gayamasu suma, murna a wajen iyayensu kam ba'a magana.
""Ridwan yatada madam dinshi yayimata wanka shima yayi wankan da kanshi amma tana Dan chudashi itama Dom yanxu bata iya yimai wanka sosae Kasan cewar cikinta ya tsofa.
"""Tunda safe aka shirya "jet Bodyguards dinsu duk sun shirya shiga sukayi drivers din "jet suka hau aiki '"jet dinsu ya taso daga saudiyya xuwa gida NIGERIA.
""""Momy ankasa xaune ankasa tsaye ashirya wannan a shirya wancan na tarbar baqi, kafin su iso.
Xaune suke a "jet Maidubu tana kan laps din mijinta, ta fara yamutsa fuska tanbayar ta yake ko lafiya ? amma shuru tayimai sae yamutsa fuskarta take, ta fara "fad'in wash!! tana dafe ciki, Hankalin Ridwan yatashi mutuqa duk ya gid'ime ya rasa abunyi ya qara rungumeta kawae yana yimata sannu abu kamar wasa Maidubu sae kuka take, ""Ridwan "yace wa drivers su qara gudu, gudu suke sosae, amma duk RIDWAN gani yake baiyi gudu ba, hakan yasa ya dakamasu tsawa yana "fad'in su kara gudu basa ganin madam batada lafiya? yayi maganar idonshi na xubda kwalla gashi rungume da ita, kallon shi tayi "tace Y@deel kayi hakuri wannan radadin ciwon nasan baxai barni ba,mutuwa xan yi! Wannan ciwon na dibar raine, kuka yasa sosae yakara riketa yana fadin ba...xa....ki mut....t..t...tu ba ba....by insha Allah .
Wata irin qara tasaki tareda dafe ciki ,,,, Qara riqeta yayi yana "fadin wayyo Allah na, wallahi baby idan kika mutu sae na biki lafiya don cigaba da rayuwar da muka fara ta soyayya da tausayin juna, na shiga ukku ya Allah karka dauki ran matata! wallahi ina sonta fiye da rayuwata sae kuma yasaki kuka .....
Wulle wulle takeda kanta, ko wanne gefen, Ridwan na rungume da ita kallon drivers din yayi yana "fadin ku qara gudu drivers din sunce sir idan aka tsara fiye da hakan tabbas Jet dinnan zai iya konewa Muna ciki, Ridwan ya kalleshi "yace OK saboda son rayuwarka kakeson tawa Matar ta mutu ko? yayi maganar yana kuka sosae, idanunshi sunyi jajur kuka kawae yake.
"Jet dinsu ya sauka a compound din dinshi daukota yayi kamar jariri da gudu yafito xuwa lokacin tafara xubar jini kuka yake sosae, bodyguards dinshi suka rugo suma da dugu Dom bude mai mota amma ina koda suka iso har yakai Gate, hone yake ba tsaitsayawa da gudu Gateman yaxo ya bude mai gate fita yayi, gudu yake da mota har baisan irin gudunda yake ba. bai tsaya ko ina ba, sae Gate din hospital suma bodyguards suka dauko Wata motar suka biyo su, aka bude sukashigo sake dauketa yayi da gudu sae cikin hospital....
"""""Saman gadon maras lafiya, aka tura ta xuwa labour room, gudu suke da ita shima yana riqe da gadon har kofar room din, nurses sunce yatsaya nan maxa basa shiga ciki, kallonta yayi yana "fad'in duk uban da ya taru sae nashi ga, ya madam tana labour kuce intsaya waje, qarya ne, dolene in tayata jin xafin da radadin da takeji a yanxu, kuka yasaki sosae nurses sunga alamar ya rikice da wannan magangannun nashi, tsaye sukayi ga Maidubu sae wulle wulle take fige gadon yayi a hannunsu, ya bankadesu zae shiga ciki, yaji ana "fadin Ridwan! Ridwan!!!
""Ko waiwayowa Ridwan baiyi ba, yashiga labour room din, doctors yasamu a ciki sunyi mamakin ganin namiji kuma ba maaikacinsu a cikin labour room ba. saurin qarbarta sukayi "yace bai yadda ko wanne namiji yataba matarshi ba, doctor macce yakeson ta karbe haihuwar ta.
Kallon shi sukayi kallon raini, daya daga cikisu "yace ka dauki matarka ko xata mutu baxamu yimata aiki ba, kallon shi Ridwan yayi saida ya fere ya wankeshi da Mara sanadiyyar mutuwar da ya kirawa matarshi. yana "Fadin wallahi! what ever happens 2 my wife gazing by Allah consider ur selp as jobless, kallon shi suke kallon mamaki nurses ne suka shigo tareda wannan daketa kiran Ridwan tun a waje.
"Duk sukayo kanshi mutumin ya riqe shi yana "fadin son yaushe my in-law tayi cikinda har yakai