Showing 51001 words to 54000 words out of 88044 words

Chapter 18 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1934

.

Motoci ne suka hau layi suna shigowa gidan bayan ko wace motar an rubuta "King Muhammad bn Salman".

Suka shigo mota tafi 10 dady yafito riqe da hannun Ridwan tare da baba sae murmushi suke yi Sarki yafito motarshi sauran motocin duk makarabbanshi ne, suka take mai baya.

Dady ya bawa Sarki hannu suka gaisa suka rungumi juna suna dariya Sarki ya gaisa da Baba shima Ridwan ya russuna har qasa yagaida Sarki.

Sarki ya tadashi tsaye ya rungumeshi bodyguards din da dady yaje dasu duk sun halarci wajen.

Dady da Baba da Sarki da Ridwan suka shiga falon dady suko makarabban Sarki da bodyguards din dady suna kofar falon tsaye .

Aka jibgewa sarki kayan ciye ciye dana sha ba Kadan ba.

Suka danyi fira Dady yace ae da kayi xamanka ma ae xan xo, sarki yace ina nika xama bantaho mukayi murnar dawowar danmu daya tilo ba. Duk su kasa dariya sarki yayiwa Dady murnar dawowar Ridwan gida fitowarshi a prison dady ya kwashe duk yarda akayi har Ridwan ya gayama sarki, sarki ya jinjina wa maidubu ya jinjina wa sadaukarwa irin wace maidubu tayi yasaka mata albarka ba adadi. dady na ansawa da amin Baba sae murmushi yakeyi.

"Sarki yanemi ganin Maidubu ""

Momy ta fito tare da yaranta da suka samesu a bangaren mama sukaga motoci ba Kadan ba a parking space din gidan, ganin hakan ya tabbatar masu da isowar sarki a gidan, momy ta kira dady a waya ya shaidamata Mai martaba sarki yana falonshi su xo, su gaisa momy ta amsa da OK.

Ta koma bangarensu mama ta gayamasu isowar sarki tace suje su gaisa Maidubu ma tafita sanya da doguwar riga black tayi rolling da top din rigar abu daya ne xaisa agane Barrister ba balarabiya bace, Kasancewar batada fari irin na larabawa shine kawae banbancinsu amma kyau kam baa magana masha Allah.

"Suka fito sae falon dady suka shiga suka gaida da mai Martaba sarki yanemi ganin Maidubu dady yace gata can, in black, yayi maganar yana nuna wurin da take da yatsa Barrister ta kara sunne kai qasa, sarki yace "our in-law" ya gida? tace alhmdllh sarki ya nunamata jin dadinshi tayi mata fatar alkhairi kuma yayimata wa'axxin xaman takewar aure sae da tayi kwalla.

Ridwan sae kallon babytah yake yi tana kuka bayason ganin kukanta badon yanajin kunyar su ba da ya lashe hawayenta Dom bayaso su fadi a qasa..

Sarki yabawa Maidubu da Ridwan kyautar 1 million ya fito sukayimai rakiya har mota, ya wuce sannan kowa yayi bangarenshi kuddin suna falon dady.

Ridwan ya kira maidubu a waya sukasha firarsu ta soyayya, dady ya kirashi yace yana nemansa shi da maidubu Ridwan yagayamata sukaje, dady yabasu kuddin Ridwan yace a'a ta amsa kawae tace a'a dady yabarsu kawae, dady yayi murmushi ya miqa mata kuddin yace ta amsa, sae da dady yayi da qir sannan ta amsa tayi godiya suka fito Ridwan yanemi ixinin fita da maidubu Dom yanason Sudan xagaya gari .

Abokanshi suka kirashi ya fito suka shiga gari shi da abokanshi ya kira maidubu yagamata ta shirya idan yadawo da yamma xasu fita shida ita Maidubu tace kanaganin xa'a bamu damar fita daga ni sae kai? Ridwan "yace ba ruwanki, ki shirya kawae tace ni gaskiya ah ah "yace ae xamu iya fita basu gane ba Dom haka ba dolene sae mungayamasu ba.

Maidubu tace ni gaskiya ba inda xanje bada ixinin iyayena ba, "yace nadae gayamaki, ki shirya kuma wallahi ki shirya kafin indawo, yana fadar hakan ya kashe wayar, Maidubu tayi mamakin me Ridwan yake nufi ne????

""" Tun da har yayimata rantsuwa xata shirya kamar yanda "yace amma itako ba inda xata bishi, ta tashi tayi wankaa tayi shiri cikin wata doguwar riga ta ta roba black da pink tasha ado da duwatsu pink tayi rolling top din rigar Dom rigar ba irin mai bin jikin nan bace sosae ta sako hellshoe pink color tayi kyau ba Kadan ba masha Allah tagama shiri tayi xamanta a dakinta.

Dady ne ya kira waya ga daya daga cikin masu yimai aikace aikace a nan gida NIGERIA wanda yafi yarda dashi kenan. ya gayamai yanason ayiwa gidanda ya tashi gyara sannan ayimai fenti dady yakara da fadin na tura kuddi naira million biyar ta account dinka inason ayi sayayyar furniture's masu tsaya irin na gidana asaka a gidan ayi komi kafin in dawo mutumin ya amsa da tau Ranka ya dade Allah ya kareka dady ya amsa da amin.

Ridwan yadawo da misalin qarfe 5 na yamma lokacin Barrister tana tsaye a windown benen bangarensu tana kallonshi har ya fito mota a ranta take rayawa lallai ridwan ya hadu masha Allah tafiya yake cikin kasaita bodyguards dinshi suna takemai baya yayimata kyau ba Kadan ba .

Yashiga bangaren dady suka gaisa, yashiga bangaren momy suka gaisa, yafito yashiga bangaren su Maidubu har lokacin tana kan tagar benen ya shiga wajen mama suka gaisa ya gaida baba ya tashi.

Mama "tace Maidubu na dakinta Allah yasa ta shirya dom maidubu akwae shiriritar shiri. "yace tau mama nagode, baba sae murmushi yake yana fadin Allah dae yayimuku albarka kuma ta kawo kuddi daxun tace kabata Allah ya kara girma.

Yashiga bangaren maidubu ya duba bata falon qasa, yakara haurawa sama baiganta ba sae da yakai hawa na hudu yana shiga yaganta xaune tana kallon .

Tsaye yayi a kofar falon yabita da ido yana fadin masha Allah!!! Itama kallonshi takeyi tana sakamai wani kayataccen murmushi yakaraso wajenta ya riqa hannunta yana fadin Nagodema Allah da ya axirtani da kyakkyawar mace mai hankali da nutsuwa tayi murmushi tace my Soul mate sannu da hanya. Ae Ridwan kasa ansawa tayi. ya shiga shin Shinar kanshin jikinta itako sae tureshi takeyi.

Yace wulaqanci axaayimin kuma? Tace eh yayi murmushi yace tau yayi maki kyau.

Tayi dariya yace tashi muje tace wae ina xamuje ne? Tace ni gaskiya ba inda xanje Ridwan sae binta da ido kawae yakeyi sae da ta kare.
yace kinason ganin bacin raina ko? Ban isa dake ba kenan tunda ban aure ki ba ko?

Idanun Ridwan sun kada sunyi jah ya tashi tsaye yace ba komi baby nagode. xai wuce Barrister ta riqe hannunshi tana fadin nasan xakaga ban kyauta ma ba kayi hakuri Dom Allah.

Wallahi ban taba fita bada ixinin iyayena ba . har ga Allah Ridwan yaji dadin tarbiyyar da Maidubu ta samu a wajen iyayenta. Ridwan yace amma ae ni naki ne ko? kuma kwana nawa ne yarage Kixamu Amarya a gidana haba babyta Haba barrister nah.

Kalamanshi sun kashe jikin maidubu sosae Ridwan ya riqe hannunta yace muje ko baby? Binshi kawae tayi kamar Wata sokuwa suka sauko akan bene Maidubu sae waige waige take wai ita kar agansu taji kunya aiko suna fitowa harabar gidan sae ga duk jamaar gidan a waje suna shirin shiga mota Dom suma fita xasuyi ae maidubu na ganin su ta..........

Barrister for life πŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–

[13:56, 2/9/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd SeeyamahπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

I am forever greateful to Allah ( S.W.A) .

Reader's Barrister ta gaishekuπŸ’˜πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ€

Mijin barrister
99-100

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Mama ta kalli Maidubu tace miye haka? Bakyaganin gabanki ne? Barr. Ta sunne kanta qasa, Momy "tace ae ba laifinta bane, laifin Ridwan ne, shida baisan ya girma ba kullum shashancin sa qaruwa yakeyi, shidae Ridwan ya sunne kai qasa. yana susar qeyarsa yana Dan murmushi qasa-qasa shida Maidubu suka russuna har qasa suka basu hakuri.

Momy" tace ku tashi ku wuce ku bamu hanya! Har xasu fita momy tace uhim Ridwan "king Muhammad bn Salman" yana hanyar gidannan kaje falon dadynka yana nemanka. Ridwan yace OK momy.

"Momy da mama suka shiga falon mama suna dariyar yaransu mama tace har ga Allah naji dadin ganinsu a haka saboda idan suka saba da wasa da junansu irinta yara baxasu daina ba, kuma har ko yaushe baxasuji kunyar yin wasar ba, wasa tana kara soyayya da shaquwa a tsakanin maaurata.

momy tace sosae kuwa amma matan mu na yanxu basayi wae kunya sukeji Wace kunyar miji mace xataji bayan bakiji kunyar daga mai kafa ba yayi "cruising border" amma xakiji kunyar nuna tsintsar qaunarda kike yiwa mijinki, haba mata wannan kunyar fa tana yiwa matan mu illa sosae.

Mama tace tabbas ba duk shine ake cewa mun malleke miji wae mun hanashi qara aure bayanko shi yasan ba abunda yake buqata a wajen Wata .

Idan soyayya ce kin iya kin iya tarbar miji kin iya wasa dashi kin iya yimai kalamai masu Kwantar da hankali kin iya tayar mai da shaawa haba mata miyasa Zamu bari kunya tayima illa wae ke baxaki iya nunamai kin iya duk wannan ba kar yayimiki kallon yar iska wani kallon yar iskane tunda yasan yagama sunnar aure dake kingama ganin komi miye na wani kunya haba mata.

"Sae da Ridwan ya raka Maidubu har dakinta sannan ya wuce falon dady yana kawowa yaga aunties din shi sun fito daga nasu bangaren sun yo bangaren mama suka tsaya gaisawa da dadynsu dady yace Fatima, Sarah, Asmau, sannunku duk suka amsa da far arsu suka gaisa da qaninsu Ridwan sannan suka wuce .

"Dady ya riqa hannun Ridwan yana "fadin my son kana can kana damun my in-law ko? Baba yayi murmushi "yace kodae tana damunshi ba! Ridwan dae murmushi yayi sannan suka shiga falon .

Motoci ne suka hau layi suna shigowa gidan bayan ko wace motar an rubuta "King Muhammad bn Salman".

Suka shigo mota tafi 10 dady yafito riqe da hannun Ridwan tare da baba sae murmushi suke yi Sarki yafito motarshi sauran motocin duk makarabbanshi ne, suka take mai baya.

Dady ya bawa Sarki hannu suka gaisa suka rungumi juna suna dariya Sarki ya gaisa da Baba shima Ridwan ya russuna har qasa yagaida Sarki.

Sarki ya tadashi tsaye ya rungumeshi bodyguards din da dady yaje dasu duk sun halarci wajen.

Dady da Baba da Sarki da Ridwan suka shiga falon dady suko makarabban Sarki da bodyguards din dady suna kofar falon tsaye .

Aka jibgewa sarki kayan ciye ciye dana sha ba Kadan ba.

Suka danyi fira Dady yace ae da kayi xamanka ma ae xan xo, sarki yace ina nika xama bantaho mukayi murnar dawowar danmu daya tilo ba. Duk su kasa dariya sarki yayiwa Dady murnar dawowar Ridwan gida fitowarshi a prison dady ya kwashe duk yarda akayi har Ridwan ya gayama sarki, sarki ya jinjina wa maidubu ya jinjina wa sadaukarwa irin wace maidubu tayi yasaka mata albarka ba adadi. dady na ansawa da amin Baba sae murmushi yakeyi.

"Sarki yanemi ganin Maidubu ""

Momy ta fito tare da yaranta da suka samesu a bangaren mama sukaga motoci ba Kadan ba a parking space din gidan, ganin hakan ya tabbatar masu da isowar sarki a gidan, momy ta kira dady a waya ya shaidamata Mai martaba sarki yana falonshi su xo, su gaisa momy ta amsa da OK.

Ta koma bangarensu mama ta gayamasu isowar sarki tace suje su gaisa Maidubu ma tafita sanya da doguwar riga black tayi rolling da top din rigar abu daya ne xaisa agane Barrister ba balarabiya bace, Kasancewar batada fari irin na larabawa shine kawae banbancinsu amma kyau kam baa magana masha Allah.

"Suka fito sae falon dady suka shiga suka gaida da mai Martaba sarki yanemi ganin Maidubu dady yace gata can, in black, yayi maganar yana nuna wurin da take da yatsa Barrister ta kara sunne kai qasa, sarki yace "our in-law" ya gida? tace alhmdllh sarki ya nunamata jin dadinshi tayi mata fatar alkhairi kuma yayimata wa'axxin xaman takewar aure sae da tayi kwalla.

Ridwan sae kallon babytah yake yi tana kuka bayason ganin kukanta badon yanajin kunyar su ba da ya lashe hawayenta Dom bayaso su fadi a qasa..

Sarki yabawa Maidubu da Ridwan kyautar 1 million ya fito sukayimai rakiya har mota, ya wuce sannan kowa yayi bangarenshi kuddin suna falon dady.

Ridwan ya kira maidubu a waya sukasha firarsu ta soyayya, dady ya kirashi yace yana nemansa shi da maidubu Ridwan yagayamata sukaje, dady yabasu kuddin Ridwan yace a'a ta amsa kawae tace a'a dady yabarsu kawae, dady yayi murmushi ya miqa mata kuddin yace ta amsa, sae da dady yayi da qir sannan ta amsa tayi godiya suka fito Ridwan yanemi ixinin fita da maidubu Dom yanason Sudan xagaya gari .

Abokanshi suka kirashi ya fito suka shiga gari shi da abokanshi ya kira maidubu yagamata ta shirya idan yadawo da yamma xasu fita shida ita Maidubu tace kanaganin xa'a bamu damar fita daga ni sae kai? Ridwan "yace ba ruwanki, ki shirya kawae tace ni gaskiya ah ah "yace ae xamu iya fita basu gane ba Dom haka ba dolene sae mungayamasu ba.

Maidubu tace ni gaskiya ba inda xanje bada ixinin iyayena ba, "yace nadae gayamaki, ki shirya kuma wallahi ki shirya kafin indawo, yana fadar hakan ya kashe wayar, Maidubu tayi mamakin me Ridwan yake nufi ne????

""" Tun da har yayimata rantsuwa xata shirya kamar yanda "yace amma itako ba inda xata bishi, ta tashi tayi wankaa tayi shiri cikin wata doguwar riga ta ta roba black da pink tasha ado da duwatsu pink tayi rolling top din rigar Dom rigar ba irin mai bin jikin nan bace sosae ta sako hellshoe pink color tayi kyau ba Kadan ba masha Allah tagama shiri tayi xamanta a dakinta.

Dady ne ya kira waya ga daya daga cikin masu yimai aikace aikace a nan gida NIGERIA wanda yafi yarda dashi kenan. ya gayamai yanason ayiwa gidanda ya tashi gyara sannan ayimai fenti dady yakara da fadin na tura kuddi naira million biyar ta account dinka inason ayi sayayyar furniture's masu tsaya irin na gidana asaka a gidan ayi komi kafin in dawo mutumin ya amsa da tau Ranka ya dade Allah ya kareka dady ya amsa da amin.

Ridwan yadawo da misalin qarfe 5 na yamma lokacin Barrister tana tsaye a windown benen bangarensu tana kallonshi har ya fito mota a ranta take rayawa lallai ridwan ya hadu masha Allah tafiya yake cikin kasaita bodyguards dinshi suna takemai baya yayimata kyau ba Kadan ba .

Yashiga bangaren dady suka gaisa, yashiga bangaren momy suka gaisa, yafito yashiga bangaren su Maidubu har lokacin tana kan tagar benen ya shiga wajen mama suka gaisa ya gaida baba ya tashi.

Mama "tace Maidubu na dakinta Allah yasa ta shirya dom maidubu akwae shiriritar shiri. "yace tau mama nagode, baba sae murmushi yake yana fadin Allah dae yayimuku albarka kuma ta kawo kuddi daxun tace kabata Allah ya kara girma.

Yashiga bangaren maidubu ya duba bata falon qasa, yakara haurawa sama baiganta ba sae da yakai hawa na hudu yana shiga yaganta xaune tana kallon .

Tsaye yayi a kofar falon yabita da ido yana fadin masha Allah!!! Itama kallonshi takeyi tana sakamai wani kayataccen murmushi yakaraso wajenta ya riqa hannunta yana fadin Nagodema Allah da ya axirtani da kyakkyawar mace mai hankali da nutsuwa tayi murmushi tace my Soul mate sannu da hanya. Ae Ridwan kasa ansawa tayi. ya shiga shin Shinar kanshin jikinta itako sae tureshi takeyi.

Yace wulaqanci axaayimin kuma? Tace eh yayi murmushi yace tau yayi maki kyau.

Tayi dariya yace tashi muje tace wae ina xamuje ne? Tace ni gaskiya ba inda xanje Ridwan sae binta da ido kawae yakeyi sae da ta kare.
yace kinason ganin bacin raina ko? Ban isa dake ba kenan tunda ban aure ki ba ko?

Idanun Ridwan sun kada sunyi jah ya tashi tsaye yace ba komi baby nagode. xai wuce Barrister ta riqe hannunshi tana fadin nasan xakaga ban kyauta ma ba kayi hakuri Dom Allah.

Wallahi ban taba fita bada ixinin iyayena ba . har ga Allah Ridwan yaji dadin tarbiyyar da Maidubu ta samu a wajen iyayenta. Ridwan yace amma ae ni naki ne ko? kuma kwana nawa ne yarage Kixamu Amarya a gidana haba babyta Haba barrister nah.

Kalamanshi sun kashe jikin maidubu sosae Ridwan ya riqe hannunta yace muje ko baby? Binshi kawae tayi kamar Wata sokuwa suka sauko akan bene Maidubu sae waige waige take wai ita kar agansu taji kunya aiko suna fitowa harabar gidan sae ga duk jamaar gidan a waje suna shirin shiga mota Dom suma fita xasuyi ae maidubu na ganin su ta..........

Barrister for life πŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[13:58, 2/9/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

I am forever grateful 2 Allah ( S.W.A).😘

Dedicated 2 my lovoly daughter's Hafsat nd Seeyamah Daughter's lyk no Other's😘😘😍

Mijin Barrister
101-102

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Barrister ta ruga da gudu ta shige part dinsu, Ridwan yabita da gudu shima, duk jamaar wajen sukasa dariya dady ne "yace wae ni yarannan yaushe xasu girmane? duk sun xama daya shi da ita, "momy "tace tau duk auta ne, shi autane, itama auta ce, shine shashancinsu yaxo daya, suka sakasa dariya.

"Ridwan na shiga "yace Barristernah lafiyarki kuwa? Maidubu tayi luf da ita saman gado tana kuka, Ridwan yayita aikin rarrashi har tadan natsu nan "yace da ixinin kowa na gidan xamu yi sannan fitar! sae da nagayama su, Maidubu ta dago kai tana fadin ba wani shikenan kajamana abun kunya yanxu sae sunyi wani tunani akanmu, tasake fashewa da kuka, Ridwan ya riqeta yana fadin ke wallahi ba wasa nake maki ba da ixinin su xamu fita haba babytah uhmm.

"Sae da ta share kwalla sannan "tace shine dama baka gayamin gaskiya ba? "yace eh yana murmushi. ta dauko filo ta wurgamai tana fadin jana kake yi ko? Tayi maganar cikin shagwaba. Ya dauki filon shima ya wurga mata yana fadin tashi muje pls

Ya riqo hannunta suka fito suna fitowa daga daki ta cire hannunta cikin nashi suka kawo wajen iyayensu sunata yimata dariya itako ta kara hannayenta a fuska ta rufe fuskarta ya bude mata mota tashiga bodyguards dinshi suka shiga tasu motar.

yayi ma su Dady Momy Baba mama da sisters dinshi hannu suma suka dagamai hannu suna dariyar abunda Maidubu tayi suma suka shiga nasu motocin suka wuce harami.

Akwana a tashi na Allah ne yau Satinsu 3 a makka. Aurensu Maidubu Saura sati 3.
Dady yace duk kowa ya shirya xasuje Dubai suka shirya suka shiga jet dinsu xuwa Dubai Dady yace Maidubu ta xabi duk abunda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login