Showing 69001 words to 72000 words out of 88044 words
Chapter 24 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
towel sumar kan Maidubu tana matukar bawa Ridwan shaawa hakanne yasa yake yawan wasa da sumar tata.
'"Ya taje mata sumar ya shafa mata mayukkanta na hair akan, sannan ya shafa mata na jiki yana shafawa tana xuba mai shagwaba sae ya shafa "tace yadan kara murxawa sosae kuma idan yayi sosan takama fadin ah wash har dariya take bashi idan tayi wani abun duk da har yanxu baigama tattaro natsuwar shi waje daya ba, Maidubu batayi kwalliya ba.
"Wata yar' Riga ce sharara iyakarta gwuwayyunta yellow color armless ce yamiqa mata yace tasa. zai fita tace wannan rigar xan saka?ni gaskiya...!
Bata ida maganar ba yadakatar da ita da fadin baby kinason farincikina?? Tace sosae kuwa Ridwan yace tau kisaka wannan rigar ganinki a cikinta zai sani farin ciki kinji! Maidubu xata yi magana! "Ridwan "yace stop it baby don't argued me! kinji 'remember i am ur lovely husband! just obey my rules. "Command nake baki ba advice ba! kinji! "yayi maganar yana Jan hancinta "tace wash! "yace idan kin qare ina falo yayi maganar yana fita daga bedroom din, Maidubu tabishi da ido takawa yake cikin kasaita kwarjini yayi mata ba Kadan ba tayi murmushi a ranta take rayuwa tabbas tayi dacen miji son kowa.
"" Tashi tayi, tayi shiri cikin rigar tasaka ribbon kalar rigar tayiwa jikin ta barin turare ta kalli kanta a mirror murmushi ta saki Wanda babu dalilin yinshi ita kanta tasan tayi kyau sosae sae kuma ta kalli yanda rigar ke showing breast dinta har kalar pant dinta ana gani kuma ga rigar tabi jikin ta sosae shuru tayi nadan lokaci gashi dae bata gama warke raunin da ridwan yayi mata ba kuma gashi bayada hakuri ko Kadan idan yana kusa da ita yafison yajishi a jikin ta, ta tabbata duk wani lafiyayyen namiji idan yaganta da wannan shigar dole ya...
""Tana wannan tunanin wayarta tahau ruri ta duba Ridwan ne ta daga Dom ta dauka yafita ne, "yace madam! Dom Allah ki fita haka nan karkiyi kwalliyar da idan nagani sae na nemi haqqina, kuma gashi bakida lafiya dariya tayimai "tace OK ganinan xuwa.
"Tashi tayi har takai kofa ta sake kallon kanta sae taji kunyar fita a hakan dawowa tayi ta dauko hijab na yadi 4 har yana ja mata qasa ta saka tafito.
"Ridwan najin rufewar door ya mayarda kallon shi ga kofar fitowa tayi, "ridwan na ganinta ya saki dariya yana fadin baby halan ana islamiyyar dare ne a nan area? Dariyar tayi itama tana fadin wace islamiyya kuma? Ni wajen mijina nazo! "Ridwan ya karaso wajen ta har suna iya shaqar nunfashin juna, yana fadin waya gayamaki ana xuwa ganin miji da irin wannan shigar?
"Kamata yayi xuwa cire hijabin ta, riqemai hannu tayi tana "fadin pls "Soulmate! kadaina. "yace idan ban taba madam dita ba tawa xan taba! ko kinason ayimin kuwar dan shige ne? duk da tanajin tsoronshi amma sae da tayi dariyar maganarshi cigaba yayi da qoqarin cire mata hijab din tana yimai kukan shagwaba har ya rabata da hijab din.
" Ridwan na cire mata hijab yaja ya tsaya waje daya kamar dutse ya kwora mata ido, Maidubu sakin kukan shagwaba tayi, ta rungumeshi wae Dom kar yaga jikin ta rungumar da tayiwa Ridwan wani irin tsam tsikar jikin shi tayi tare da kwararar qanshin jikin ta cikin hancinshi har yanxu Ridwan yakasa ko motsi jingine kawae yake ga bango kamar dutse. Maidubu ta jijigashi tana fadin ka yimin magana Soulmate dinahh.
"Tayi maganar tana shafa lips dinshi, shuru yayi mata Maidubu ta huramai iskar bakinta mai tsananin qanshi sae a lokacin Ridwan ya lunshe idanunshi tare da ajiyar xuciya matseta yayi jikin shi sae da tayi yar qara! ahh! yakara matseta yana shafa bayanta "tace washhh! "Soulmate! banda qeta fa da xafi sosae.
"RIDWAN ya cigaba da shafata ta ko ina, idonshi sun kada sunyi jah sosae,,,,, ya rufe idonshi yana fadin baby kece farin ciki na! baby baxan iya rayuwa babu ke ba, wallahi kin xama wani bangare a jikina, tayi shuru ta lafe a jikin shi tana saurarenshi.
Dago kanta yayi ya bude bakinta ya saka harshensa yana lasar lips dinta yakare ya shiga tsotsar harshenta kamar minti yasaka hannunshi cikin rigarta yana shafa cikinta yana Dan matsa mata cikin Kadan Kadan "yace baby ko har kin anshi ajiyata ne? Maidubu ta kara shigewa jikin Ridwan Dom ya fara xautar da ita da salon soyayyarshi yana qoqarin fitar da ita hayyacinta dom shi Tuni yafita nashi hayyacin qafafunshi sae rawa suke har sun kasa daukar shi .
"Wayarshi ce tayi ringing amma ko kallon iinda wayar take babu Wanda yayi, Dom sun kasa rabuwa da juna suna nan manne da junansu har akayi kusan 6 missed calls Maidubu ce "tace bakajin wayarka ne? RIDWAN "yace baby najita amma banason rabuwar jikinmu jin dumin jikinki yana samin natsuwa, shiyasa baxan iya daukar wayar ba, sae da tayi da qer tasamu ta kwace kanta a hannunshi, taje ta dauko wayar taga dadyn Ridwan ne! da sauri ta daga wayar ta axamai a kunne "tace kayi magana dady ne, muryar Ridwan tana rawa har yanxu idonshi suna kan breast dinta.
Gaisawa yayi da dady. dady "yace angon Barrister ae na dauka jin qanshin angancin baya bari ka dauki wayar, "Ridwan yayi dariya "yace da girman kujerarka dadyna. "Dady "yace "my son" mai martaba sarkin Makkah zai koma saudiyya gobe! sannan yayiwa Maidubu kyautar mota kirar (klassin) black color sannan "yace yana son ku koma saudiyya da aiki kaida ita. "Ridwan yaji dadi sosae dady ya bawa Mai martaba wayar Ridwan yayi godiya ba Kadan ba yabawa maidubu wayar tayi godiya sae da ta kare godiyar sannan "ridwan yagayama ta kyautarda mai martaba yayi mata.
Maidubu ta daka uban tsalle ta fada jikin Ridwan, "Ridwan "yace eyye lallai baby wannan uban tsalle haka Ashe kin warke kika barni ina famar kallon kwalelena Ridwan ya kara da fadin......
*Barrister* *for* *life* π
*Muje* *xuwa* *wasa* *farin* *girki* ππ π π
*Mijin* *barrister* βππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER*
*By* *Barrister* S@dy
Dedicated 2 Abubakar captain tsoho's family, I am proud of my family.π family Over everything, nice 2 have myself in Captain tsoho's familyπππππππ
"We have indeed lost a nice person but shouldn't question? God why. We wipe our tears! God is in control. he knows why.π’
*MAY* *UR* *GENTLE* *SOUL* *REST* *IN* *PERFECT* *PEACE* π *ALHJ* *ABBAKAR* *CAPTAIN* *TSOHO* *MY* *GRANDFATHER* *WE* *LOVE* *U* *BUT* *GOD* *LOVE* *U* *MOST* π’π’
*LOVE* *U* *ALL* *MY* *FAMILY* ππππππππππππππππ
*Mijin* *barrister*
123-124
βππππππππππππππβRidwan ya qara da fadin tau muje in dan rage xafi ko? Kallon shi tayi ido cikin ido, "tace me? Yace um. Yayi maganar yana lunshe idanunshi da suka koma kamar gauta riqeta yayi suka jingina a bango yana shafa bayanta yana yimata kamar tafiyar tsutsa ya hade fuskarsu ya manneta a hango qoqarin tureshi take amma ta kasa yashiga shafa sumar kanta yana saka kanshi cikin wuyanta yana shinshina wani irin qis tajiya a mararta saurin dafe ciki tayi tana "fadin wash! wash!! wash!!! wayyo! "Soulmate! kabarni haka nashi ga ukku banada lafiya.
"Ridwan ya sake ta yana "fadin baby! lafiya? me yasameki? yayi maganar cikin sigar damuwa, kuka tasaki ta russuna a qasa tana riqe da mararta. kasa bashi ansar tayi sae kuka take....!
Ridwan ya dauketa chak! sae kan bed. Ridwan ya kira family doctor dinsu "yace yaxo da sauri madam dinshi batada lafiya.!
"Maidubu sae juyi take akan bed tana fadin wayyo! ita Allah ta shiga ukku, RIDWAN ya rungumeta yana kwallah sae sannu yake yimata. knocking door akayi Ridwan ya kalli Maidubu da duk surar jikinta ta bayyana. ya kalli door din hijab ya dauko ya rufemata jiki dashi sannan "yace 'yes come in...!
Doctor yashigo suka gaisa da Ridwan, doctor ya tanbaya meke damunta ne? Ridwan "yace shima baisani ba amma yayimai bayanin abunda yaga tana yi. murmushi Doctor yayi "yace *PERIOD* *PAIN* takeyi. "RIDWAN ya fidda ido waje yana fadin what? Doctor "yace yes sir, I really means what I said. Allura doctor yayi mata yabashi magani "yace idan ta tashi tasha shi.
"""""Shuru Ridwan yayi na dan lokaci sannan "yace OK doctor ba damuwa xaka iya tafiya nagode, Sukayi sallama Doctor ya fita.
Ridwan yayi tagumi aranshi yake rayawa anya kuwa zai iya hankurin rashin kusantar Matar shi har na tsawon kwananki? ya maido kallon shi gareta yana fadin sannu baby.! Maidubu batama San me yake ba, Dom tun kafin xuwan doctor bata cikin hayyacinta, Tashi Ridwan yayi ya cire mata hijabin da ya axamata, kwanciya yayi akan bed din ya rungumeta ya janyo blanket ya lullubesu akan qirjinshi ya maidota Maidubu a jikin ridwan ta kwana kiraye kirayen sallar asuba ne ya farkar da Maidubu.
"Tana farkawa tayi adduar tashi daga bacci. taganta jikin mijinta kiss ta sakamai a fuska dom tasan bacci yake, ta tashi batajin ciwon komi yanxu a jikin ta, shiga tayi toilet, tana tafiya Ridwan yana kallon yarda take takawa cikin natsuwa da burgewa, murmushi yayi dom yaji dadin kiss dinda tayimai yasake rufe idonshi Dom batasan yatashi ....
Tana fitowa ta tasake hawa bed din jikin shi tashiga shafawa tana "fadin Soulmate da siririyar murya a kunnenshi bude ido yafara sannu sannu ya rungumeta yana fadin karki tayarmin da hankali tunda safe Dom Allah kina wani shafani tunda kinsan duk maitata dolene inyi haquri har Kiyi tsarki ko? Sunne kai tayi a jikin shi tana dariya "tace katashi lokacin sallah yayi! Addua yayi yatashi yana miqa yashiga toilet yayo arwallah yafito jallabiyya yasaka "yace xan wuce madam! "tace adawo lafiya mijina. "Yace kajita wae mijina kamar Wata mai iya bada haqqen mijin! dariya "tayi "tace tafidae xa'a tayarda sallar kana nan tsaye fa. murmushi yasaka mata yana "fadin my wife! my baby! kiss ya saka mata yafito tabishi da ido tana murmushi.
Maidubu tashiga gyaran bedroom dinta ta gyarashi tsaf ta gyara part dinta duka. tayi turaren daki ta fada toilet tayo wanka tafito tayi shiri cikin wata doguwar Riga yar kanti marrow color tayi kyau bakadan ba.
Tayi simply makeup tayiwa kanta barin turare ta fada kitchen ta girka masu abuncin breakfast har ta kare Ridwan bai dawo gida ba, Dom idan ya kare sallah sae yayi karatun Qur'anic wannan qa idarsa ne.
"Maidubu ta Jere abuncin breakfast dinta akan dining takoma bedroom din ta, tasake fadawa toilet tayo wani wankan tayi shiri cikin wani material goldin color yasha adandani ba Kadan ba Riga da siket, tasake yiwa jikin ta barin turare ta kunna TV falon tayi xaune akan kujera tana kallo Kasancewar yau bata sallah.
Ridwan yana nufato gidan qanshi ne ke dukan hancinsa ya dauka a wani gidan ne qanshin ke fita kusa da layinsu amma abun mamaki yana karasowa gate din gidan shi yaji Ashe duk wancen qanshin soma tabi ne yake ji.
"Yana shigowa falon qasa ya jingina ga kofa ya lunshe ido yana "fahin "wow! Allah yayi maki albarka babytah! Allah yabarni dake har abada karasowa yayi hanyar bedroom dinta ya hangeta xaune a falon sama Wanda ke sadaka da bedroom dinta da gudu ta rugo ta rungumeshi tana "fadin "U re welcome my y@deel! hannayenshi yasaka a bayanta ya rawaye hannunshi da qugunta yana "fadin thank u madam! murmushi suka yiwa juna ta bude hannayenshi ta jah shi kamar wani yaro, tana gaba tana tafiya mai shiga rai ta tada hankalin duk wani lafiyayyen namiji, ae ko Ridwan ya bita da ido suna tafiya tana riqe da hannunshi.
Shiga tayi dashi har toilet dama ta hada mai ruwan wanka charbin hannunshi ta amsa ta ciremai jallabiyya da singlet ta ciremai dogon wandonshi yana kallon irin jajircewar da maidubu tayi yau wae harda ciremai kayan jikin shi, murmushi yasakemata itama ta mayarmai da martani.
""Xata fita yashiga girgiza mata kai yana ""fadin ina kuma xaki je ki cire wannan mana yayi maganar yana pointing boxer dinshi, maidubu ta fiddo ido waje sae kuma tayi dariya "tace ka cire da kanka ragema aiki ne nayi kawae, Dom banason ka wahala shiyasa na cirema wadannan din ma! dariya tayimai tayi saurin bude kofar tafito da gudu tana dariya dariyar yayi shima yana fadin xakiyi bayani idan nafito.
"Maidubu ta dauki wayarta ta kira mamanta suka gaisa tagayama mama kyautar da mai martaba yayi mata mama "tace ae sunsani Dom suna gidan momy itada baba har Mai martaba ya wuce, suka gaisa da mama sukayi sallama, maidubu ta kira babanta shima suka gaisa, ta kira momy da dady suka gaisa suka samata albarka.
"Ridwan yafito Maidubu ta tayashi shiri yayi shiri cikin kanan kaya Black jeans nd Green T-shirt tayi mai barin turare tasake riqo hannunshi xuwa dining suka xauna tun bata bude abuncin ba qanshinsa ke dukan hancin Ridwan har ita kanta. haka ta bude coolers din tayi serving mijinta ae Ridwan hadiyar yawu kawae yake Dom har yaji dandanon abuncin tun bai shiga bakinshi ba.
Da kanta take bashi abunci a baki shima yana bata suna wasa da dariya Ridwan sae santi yake xubawa tana yimai dariya haka suka ciyarda junansu cikin farin ciki da annashawa, tabbas Ridwan yaji dadin aure ba abunda ya rasa a wajen Matar shi, da kanshi ya dauketa sae kan kujera ya xauna itako ta kwanta kanta na bisa laps(cinyoyi) dinshi, 'Dan kwalinta ya cire yashiga wasa da sumar kanta suna kallon Television.
""""Wani NEWS NE AKA GABATAR NA WANI ALKHALI KUMA BABBAR COURT WATO SUPREME COURT OF NIGERIA, TAKAMASHI DA LAIFUKKA 2 KAMAR HAKA
1 BRIBERY ND CORRUPTION.
2 BREACH OF TRUST.
"DA WADANNAN LAIFUKKAN COURT TA XARTAR WA JUSTICE USMAN SAHABI HUKUNCIN KISA TA HANYAR RATAYA.
MAI GABATAR DA NEWS DIN "YACE
"JUSTICE USMAN SAHABI yayi yun qurin aiwatar da kisan kai ga Wata Barrister "wace ta dau damarar fitarda masoyinta a prison, Wanda Allah ne kawae ya kudutar da ita da tuni justice yasa ankasheta.
Mai karanta News din "yace mun samu wannan labarin ne a wajen daya daga cikin yaransa wadanda yake turawa suna aikata barna suna kashin mutane ba bisa haqqinsu ba. "yace irin qoqarin da Barrister tayi wajen tsira da rayuwarta har tayar motar ta suka harba amma hakan baisa ta tsayaba, "yace ganin hakan yasa tabashi sha'awa har ya daina harbinta abukan Operations dinshi ne kawae ke harbinta. ya dauko wayarshi yana videoting din yarda take gudu "yace kuma yaci alwashin xuwa neman aurenta amma qaddara ta riga fata Dom yasan tunda aka kamasu hukuncin Kisa ne akansu.
"""""Mai gabatar da News din "yace ga video kamar haka...!aka saka video tun inda suka gifta mata xare a hanya har inda tana fitowa motar ta, motar ta kama da wuta gata tsaye tana kuka amma tana kallon agogon hannunta ta ruga cikin court din da gudu.
Mai gabatar da News din "yace qarshen labaran kenan, Allah ya kare mana imanin mu. da irin wannan ta addancin amin.
"Ridwan da tunda aka saka News din yake kallon shi cikin firgita da tashin hankali, tsaye sukayi shida Maidubu Ana saka video yarda maidubu tasha kwakwarmaya a hanyarta ta ceton masoyi da Ridwan yaga Wurin da aka harbi tayar motar ta sae da ya runtse idonshi kwalla tana kwaranya.
RIDWAN ya maido kallon shi gareta idanunshi tun daxun suke xubar kwallah. "murmushi tayimai..! "Ridwan yakasa magana ya tausayawa maidubu janyota kawae ya iya yi, ya rungumeta sosae a jikin shi tace.......
Asha karatu lafiya.....!ππ
*Barrister* *for* *life* π
*Muje* *xuwa* *wasa* *farin* *girki* ππππ
*Mijin* *barrister*βππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER* π
*By* *Barrister* S@dyπ
*I* *dedicate* dis page 2 Mrs Nura Makers Amarya bakya laifi ko kin kashe Dan..... Hhhhh amma fa bance ki kashe ba, aha....! Allah ya nuna min ranar da xan rakaki da qafata gidan Nura makers Amin. πππππ
"U re now like a single soul living in two different bodies that seldomly meet. U shall meet one day on d altar to make the two bodies one nd inseparable. Cheers....πππππππππππππππππ
*IF* *U* *RE* *RELATED* *U* *MUST* *SURELY* *MEET* *AS* *HUSBAND* *ND* *WIFE* *AT* *APPROPRIATE* *TIME* . *CHEERS*. πππππππ
*Mijin* *barrister*
125-126
βππππππππππππππβ"Maidubu "tace kayi hakuri y@deel...! kadaina damuwa tunda Allah ya kudutar da rayuwata, itama hawayen take, Ridwan "yace dole inyi kuka, dole inyi kuka baby! Ashe ina raye abar qaunata xata iya shiga irin wannan halan? yayi maganar muryarshi na rawa sosae, Dom anbaliyar da kwallah keyi a fuskarshi, dago kanta yayi suna kallon juna idonshi cikin idonta! "yace baby baxan yafewa kaina ba, Maidubu kuka take tana tuna wannan ranar da rayuwarta tashiga garari itama amma hakuri take bashi amma hawayen Ridwan sun kasa tsayuwa.
Kara saka idonshi yayi cikin nata yana "fadin baby!""' I love u. Baby I lo....ve.... U yayi maganar muryarshi na rawa sosae, kara shigewa jikin shi tayi suka rungumi juna ko wannensu yana xubda kwalla.
RIDWAN "yace Baby U have been the pillar of support in my life nd today I wish to thank u for dat.Hannunta ta saka ta share mai hawayen. "tace No! man or woman becomes rich unless he/her enriches others. It begins wit coming 2gather, thinking 2gather, nd working 2gather wit loaded people lyk u 4 accomplishment of needed purposes. Thanks 4 ur company Mijina. tayi maganar tana murmushi tasaka hannunta ta share mai hawaye. shiko yasaka harshenshi yana lasar nata sannu sannu yake lasar fuskarta ya tsayarda abunda yake "yace baby har kunyarki nakeji kin sha wahalar rayuwa akaina har akayi qoqarin rabaki da rayuwarki.
""""Idonshi yasake xub da kwalla Maidubu "tace Haba "y@deel...! "" pls kadaina xubda kwallar nan hakanan banaso kaji mijina. sake share mai kwallar tayi .
"Yace madam """I lack enough words..! to thank u for ur goodwill towards me. Thank u once again baby.
"Maidubu "tace ya isa haka, muje daki! ta riqa hannunshi kenan wayarshi tayi "ringing dady ne yake kiranshi! daukar wayar tayi, tayi picking ta axamai wayar a kunne, tana "fadin kayi magana dady ne, Ridwan na daukar wayar dady "yace yana nemansu yanxu. ""Ridwan "yace OK dady ba damuwa.
Ridwan bai kashe wayarshi ba, ta maidubu ta hau ruri...! tana dubawa taga mama ce! "picking call din tayi amma sae taji mama na kuka! Arikice Barr. Maidubu take fadin