Showing 72001 words to 75000 words out of 88044 words

Chapter 25 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

2021

mama lafiya? Meke faruwa ne?? Mama tace yata Allah yayi maki albarka Allah yasa Ridwan mijinki ne har gidan aljannah tabbas ke masoyiyar Ridwan ce Ashe da yanxu narasaki sae kuma mama tasake rushewa da kuka tana fadin yanxu aka saka News Muna lokaci.... Sae kuma ta cigaba da kuka, Maidubu saw hakuri take bata....! """"Ridwan ya anshi wayar yayita rarrashin mama sannan "yacewa mata suna nan xuwa yau insha Allah, mama taji dadi sosae tayi masu fatar alkhairi shima baba kuka yake ganin tashin hankalin da yar'su ta shiga.

"Ridwan ya maido kallon shi ga Barr. "Yace madam! dady yana neman mu yanxu. muje gidan daga can muje in saukeki gidan Aunties da gidan Qawayenki ku gaisa har gidan zarah Dom inason mubar *NIGERIA* a satinnan xuwa saudiyya Mai-dubu tace OK .

"""Shiga tayi bedroom dinta ta dauko kyalenta Kasan cewar tana shirye cikin doguwar Riga Goldin color ta dauko marrow gyale ta dauko shoe marrow haka sarqa da yan kunne suma marrow da agogon hannunta shima marrow tasake yiwa jikinta barin turare, shima Ridwan ta kara shirya shi amma ba Wanda ya chanxa kayan jikin shi Dom basufi 1hour da sakasu ba, Maidubu ta dauko tufafinta kaya kala 1 ta saka a bag dinta .

Suka fito tafiya suke abun gwanin ban shaawa suka jero har parking space din gidan, "Bodyguards din shi suka taso suka budemasu mota Ridwan "yace su shiga Wata motar kawae har driver din shi, Dom yau dagashi da madam xasu shiga wannan motar, bodyguards 4 kawae sun isa sauran suyi xaman su kawae, haka kuwa akayi. Kasan cewar Ridwan bai dauki rayuwa da xafi ba, shi yasa ko bodyguards bayaso amma momy da dady sunce dole yayi bodyguards bayan fitowarshi PRISON haka ya hakura ya amince da abunda iyayenshi keso.

Bodyguards suka bude masu mota Ridwan yashiga gefen mai xaman banxa, Barr. Ta kalleshi "tace yadai ba kace daga ni sae kai xamu shiga wannan motar ba? "Gira Ridwan ya daga mata, yana fadin eh! Yau inason inga yanda madam din tawa take driving ne a xahiri! Dom Wanda na gani a TV yayi matukar birkitamin lissafi. dariya tayimai sosae.

"" Tace ae wannan gudun banma San yarda nakeyinshi ba wallahi, dariyar yayi shima ya kad'a kanshi yana "fadin Allah sarki baby Allah yayi maki albarka! "tace amin...! shigowa motar tayi ta sakamai kiss a lips dinshi, "Dom tasan halinshi yanxun ma idanunshi zasu iya cikowa da kwalla amma tana sakamai kiss din yayi murmushi.

"Yace wannan kiss din baiyi mai dadi ba, dom unexpected yajishi...! dariya tayi "tace OK! ka shirya inma wani? sae da yasaki murmushin gefen baki sannan "yace na shirya madam!. Tana kai bakinta saitin nashi ya dafeta ya saka bakinta cikin nashi yashiga tsutsar harshenta har na tsawon lokaci! yasaka hannunshi zai bude zip din rigarta ta riqe mai hannu tana "fadin pls Y@deel kadaina, """"Ridwan ya marairaice yana "fadin Dom Allah baby..! karki hanani, ina cikin damuna pls baby! "Shuru tayi mai " bata tankashi ba ta rufe idonta kawae tana kwallah, harshe yasaka ya lashe kwallar ya saka hannunshi ya bude xip din,,! hannuwanshi yasaka cikin rigar yashiga shafa breast dinta yana socking din...... Ya shiga Wata sabuwar duniya sunfi 30 minutes, a hakan da qir tasamu yabari ta mayarda xip din, sunata mayarda nunfashi "Ridwan ya jingina ga kan site idonshi rufe kamar mai bacci Allah yasa motarda suke ciki "Tinted ce! da "Ridwan yasa angama ganinan.

Kallon shi tayi tasaki murmushi yanxu hankalinta kwance batada fargaba, Dom tasan tana Period kuma dolene yayi haquri har takare kuma tasan xuwa lokacin da xata yi tsarki ta warke raunin da yayi mata Dom har yanxu tana jin radadi amma ba sosae ba, more especially idan taje fitsari. """Ridwan ya daga dira diran idanunshi da suka rikide suka koma jah! ya qureta da ido murmushi ta saka mai "tace yadae! y@deel? "Ridwan "yace Baby! ina bukatarki sosae a yau! kuma gashi banada damar Kasancewa dake a yau. Baby bana sha'awar kowa sae ke matata, ina tare da masifaffiyar sha'awarki Kunya ya bata ta kawar da kanta gefe batare da ta yimai magana ba. key tayiwa motar sannan tayi "hone Dom bodyguards su xama ready! taja motar suka fito Gete. Gateman sai adduar xuwa da dawowa lafiya yake masu, tuqi take cikin natsuwa da kwancin hankali, Ridwan yasaki murmushi "yace Barrister! Barrister!! "Barrister my love. Murmushi ta sakamai '"yace tabbas ni Dan gatan Barrister ne, kuma gani *MIJIN* *BARRISTER* dariya tayi sosae ta daki Stary tana "fadin daina yimin xuga kar kaina ya fashe, murmushi yasaki yana "fadin Barrister my love.

Da wannan firar har suka iso gate din gidan dady, hone tayi geteman ya leqo yana ganinsu ya koma da gudu gudu ya bude masu gate yanata xubamasu gaisuwa suka amsa da girmamawa, motarsu tashiga gidan Mai-dubu tayi parking! a parking space din gidan....

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barrister βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
*MIJIN* *BARRISTER* πŸ’‹

*By* *Barrister* S@dy😘

*I* *dedicate* dis page 2 Mrs Nura Makers Amarya bakya laifi ko kin kashe Dan..... Hhhhh amma fa bance ki kashe ba, aha....! Allah ya nuna min ranar da xan rakaki da qafata gidan Nura makers Amin. πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘

"U re now like a single soul living in two different bodies that seldomly meet. U shall meet one day on d altar to make the two bodies one nd inseparable. Cheers....πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

*IF* *U* *RE* *RELATED* *U* *MUST* *SURELY* *MEET* *AS* *HUSBAND* *ND* *WIFE* *AT* *APPROPRIATE* *TIME* . *CHEERS*. πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”

*Mijin* *barrister*
125-126

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–"Maidubu "tace kayi hakuri y@deel...! kadaina damuwa tunda Allah ya kudutar da rayuwata, itama hawayen take, Ridwan "yace dole inyi kuka, dole inyi kuka baby! Ashe ina raye abar qaunata xata iya shiga irin wannan halan? yayi maganar muryarshi na rawa sosae, Dom anbaliyar da kwallah keyi a fuskarshi, dago kanta yayi suna kallon juna idonshi cikin idonta! "yace baby baxan yafewa kaina ba, Maidubu kuka take tana tuna wannan ranar da rayuwarta tashiga garari itama amma hakuri take bashi amma hawayen Ridwan sun kasa tsayuwa.

Kara saka idonshi yayi cikin nata yana "fadin baby!""' I love u. Baby I lo....ve.... U yayi maganar muryarshi na rawa sosae, kara shigewa jikin shi tayi suka rungumi juna ko wannensu yana xubda kwalla.

RIDWAN "yace Baby U have been the pillar of support in my life nd today I wish to thank u for dat.Hannunta ta saka ta share mai hawayen. "tace No! man or woman becomes rich unless he/her enriches others. It begins wit coming 2gather, thinking 2gather, nd working 2gather wit loaded people lyk u 4 accomplishment of needed purposes. Thanks 4 ur company Mijina. tayi maganar tana murmushi tasaka hannunta ta share mai hawaye. shiko yasaka harshenshi yana lasar nata sannu sannu yake lasar fuskarta ya tsayarda abunda yake "yace baby har kunyarki nakeji kin sha wahalar rayuwa akaina har akayi qoqarin rabaki da rayuwarki.

""""Idonshi yasake xub da kwalla Maidubu "tace Haba "y@deel...! "" pls kadaina xubda kwallar nan hakanan banaso kaji mijina. sake share mai kwallar tayi .

"Yace madam """I lack enough words..! to thank u for ur goodwill towards me. Thank u once again baby.

"Maidubu "tace ya isa haka, muje daki! ta riqa hannunshi kenan wayarshi tayi "ringing dady ne yake kiranshi! daukar wayar tayi, tayi picking ta axamai wayar a kunne, tana "fadin kayi magana dady ne, Ridwan na daukar wayar dady "yace yana nemansu yanxu. ""Ridwan "yace OK dady ba damuwa.

Ridwan bai kashe wayarshi ba, ta maidubu ta hau ruri...! tana dubawa taga mama ce! "picking call din tayi amma sae taji mama na kuka! Arikice Barr. Maidubu take fadin mama lafiya? Meke faruwa ne?? Mama tace yata Allah yayi maki albarka Allah yasa Ridwan mijinki ne har gidan aljannah tabbas ke masoyiyar Ridwan ce Ashe da yanxu narasaki sae kuma mama tasake rushewa da kuka tana fadin yanxu aka saka News Muna lokaci.... Sae kuma ta cigaba da kuka, Maidubu saw hakuri take bata....! """"Ridwan ya anshi wayar yayita rarrashin mama sannan "yacewa mata suna nan xuwa yau insha Allah, mama taji dadi sosae tayi masu fatar alkhairi shima baba kuka yake ganin tashin hankalin da yar'su ta shiga.

"Ridwan ya maido kallon shi ga Barr. "Yace madam! dady yana neman mu yanxu. muje gidan daga can muje in saukeki gidan Aunties da gidan Qawayenki ku gaisa har gidan zarah Dom inason mubar *NIGERIA* a satinnan xuwa saudiyya Mai-dubu tace OK .

"""Shiga tayi bedroom dinta ta dauko kyalenta Kasan cewar tana shirye cikin doguwar Riga Goldin color ta dauko marrow gyale ta dauko shoe marrow haka sarqa da yan kunne suma marrow da agogon hannunta shima marrow tasake yiwa jikinta barin turare, shima Ridwan ta kara shirya shi amma ba Wanda ya chanxa kayan jikin shi Dom basufi 1hour da sakasu ba, Maidubu ta dauko tufafinta kaya kala 1 ta saka a bag dinta .

Suka fito tafiya suke abun gwanin ban shaawa suka jero har parking space din gidan, "Bodyguards din shi suka taso suka budemasu mota Ridwan "yace su shiga Wata motar kawae har driver din shi, Dom yau dagashi da madam xasu shiga wannan motar, bodyguards 4 kawae sun isa sauran suyi xaman su kawae, haka kuwa akayi. Kasan cewar Ridwan bai dauki rayuwa da xafi ba, shi yasa ko bodyguards bayaso amma momy da dady sunce dole yayi bodyguards bayan fitowarshi PRISON haka ya hakura ya amince da abunda iyayenshi keso.

Bodyguards suka bude masu mota Ridwan yashiga gefen mai xaman banxa, Barr. Ta kalleshi "tace yadai ba kace daga ni sae kai xamu shiga wannan motar ba? "Gira Ridwan ya daga mata, yana fadin eh! Yau inason inga yanda madam din tawa take driving ne a xahiri! Dom Wanda na gani a TV yayi matukar birkitamin lissafi. dariya tayimai sosae.

"" Tace ae wannan gudun banma San yarda nakeyinshi ba wallahi, dariyar yayi shima ya kad'a kanshi yana "fadin Allah sarki baby Allah yayi maki albarka! "tace amin...! shigowa motar tayi ta sakamai kiss a lips dinshi, "Dom tasan halinshi yanxun ma idanunshi zasu iya cikowa da kwalla amma tana sakamai kiss din yayi murmushi.

"Yace wannan kiss din baiyi mai dadi ba, dom unexpected yajishi...! dariya tayi "tace OK! ka shirya inma wani? sae da yasaki murmushin gefen baki sannan "yace na shirya madam!. Tana kai bakinta saitin nashi ya dafeta ya saka bakinta cikin nashi yashiga tsutsar harshenta har na tsawon lokaci! yasaka hannunshi zai bude zip din rigarta ta riqe mai hannu tana "fadin pls Y@deel kadaina, """"Ridwan ya marairaice yana "fadin Dom Allah baby..! karki hanani, ina cikin damuna pls baby! "Shuru tayi mai " bata tankashi ba ta rufe idonta kawae tana kwallah, harshe yasaka ya lashe kwallar ya saka hannunshi ya bude xip din,,! hannuwanshi yasaka cikin rigar yashiga shafa breast dinta yana socking din...... Ya shiga Wata sabuwar duniya sunfi 30 minutes, a hakan da qir tasamu yabari ta mayarda xip din, sunata mayarda nunfashi "Ridwan ya jingina ga kan site idonshi rufe kamar mai bacci Allah yasa motarda suke ciki "Tinted ce! da "Ridwan yasa angama ganinan.

Kallon shi tayi tasaki murmushi yanxu hankalinta kwance batada fargaba, Dom tasan tana Period kuma dolene yayi haquri har takare kuma tasan xuwa lokacin da xata yi tsarki ta warke raunin da yayi mata Dom har yanxu tana jin radadi amma ba sosae ba, more especially idan taje fitsari. """Ridwan ya daga dira diran idanunshi da suka rikide suka koma jah! ya qureta da ido murmushi ta saka mai "tace yadae! y@deel? "Ridwan "yace Baby! ina bukatarki sosae a yau! kuma gashi banada damar Kasancewa dake a yau. Baby bana sha'awar kowa sae ke matata, ina tare da masifaffiyar sha'awarki Kunya ya bata ta kawar da kanta gefe batare da ta yimai magana ba. key tayiwa motar sannan tayi "hone Dom bodyguards su xama ready! taja motar suka fito Gete. Gateman sai adduar xuwa da dawowa lafiya yake masu, tuqi take cikin natsuwa da kwancin hankali, Ridwan yasaki murmushi "yace Barrister! Barrister!! "Barrister my love. Murmushi ta sakamai '"yace tabbas ni Dan gatan Barrister ne, kuma gani *MIJIN* *BARRISTER* dariya tayi sosae ta daki Stary tana "fadin daina yimin xuga kar kaina ya fashe, murmushi yasaki yana "fadin Barrister my love.

Da wannan firar har suka iso gate din gidan dady, hone tayi geteman ya leqo yana ganinsu ya koma da gudu gudu ya bude masu gate yanata xubamasu gaisuwa suka amsa da girmamawa, motarsu tashiga gidan Mai-dubu tayi parking! a parking space din gidan....

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barrister βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
*MIJIN* *BARRISTER*πŸ’‹

*By* *Barrister* S@dy😘

Dedicated 2 All world's mijin barrister fan's 😘

INA KIRANKU DA BABBAR MURYA MASOYANA, QAUNARKU TA SOKE MIN HEART, A DUK INDA KUKE KUSA A RANKU BARRISTER TANA QAUNARKU KAMAR YANDA KUKE QAUNARTA, KUN NUNA KULAWA SOSAE AKAN WANNAN NOVEL BARRISTER TA GAISHEKU.πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

*_MASOYANA_* *_INDA_* *_RAI_* *_HADUWA_* *_DAKU_* *_BANFIDDA_* *_RAINA_* *_BA_* *_INA_* *_QAUNARKU_* *_IRIN_* *_SOSAN_* *_NAN_* *_INAJI_* *_DA_* *_READERS_* *_ADUK_* *_INDA_* *_KUKE_* *_ANA_* *_MUGUN_* *_TARE_* 😊🀝

*_Aunty_* *_FIDDAUSI_* *_SODANGI_* Allah ya jikan mahaifanki Allah yasa aljannah ce bakomarsu da daukacin musulmai baki dayaπŸ‘πŸ‘

_YAWAN_ COMMENTS YAWAN _TYPING_😊

Mijin barrister
127-128

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Bodyguard's ne suka bude masu motar, suka fito su momy najin tsayuwar mota ta leqo ta window benenta tana ganin su RIDWAN ne ae momy ko hijab babu ta rugo harabar gidan, Rungume Maidubu tayi ta saki kuka Maidubu da Ridwan sukayita rarrashinta ta riqa hannayensu xuwa cikin gidan, dady yafito daga nashi bangaren maidubu sae da ta russuna har qasa ta gaida dady, dady ya amsa cikin girmamawa. Ridwan ya tashi tsaye yana murmushi yabawa dady hannu sukayi shaking hands suka gaisa..! dady ya xauna shima fatar alkhairi yayiwa Maidubu.

'"Momy "tace Ridwan inason kasani bakada wace take Sonka da gaskiya sae Barrister! momy ta jawa Ridwan kunne sosae akan ya riqe matarshi da amana sun dau tsawon lokaci suna fira sannan sukayimasu momy sallama momy har dady basuso suka wuce da wuri haka ba, amma Ridwan "yace yanason suje gidan dangi yau dom ranar Friday yakeson su wuce saudiyya! suyi "week end! acan ranar Monday su fara shiga aiki....!

"Su momy sukayi masu rakiya har mota sae da suka bar gate din gidan sannan su momy suka koma gida sunata sakawa yaran nasu albarka.

Yanxu ma Mai-dubu taja motar bata tsaya ko ina ba sae parking space din gidan iyayenta. shiga sukayi itada mama suka rungumi juna suna murna mama taji dadin ganin yaranta cikin rayuwar farin ciki wato Ridwan da Barrister .

"Ridwan ya russuna har qasa ya gaida mama innah ta fito itama suka gaisa suka wuce part din "Baba a falon qasa suka same shi suka gaisa sae albarka yake saka masu.. Maidubu tabar Ridwan a falon Baba tadawo part din mama fira suka Dan taba mama ta bawa Maidubu shawarwarin xaman aure daban daban, harda na tarairayar miji wani abun ma idan mama ta fada sae kunya ta lullube Mai-dubu .

Wayar Mai-dubu ce! ta hau ruri, "Ridwan ne, dauka tayi yana fadin madam ki fito mu wuce kinji idan kin gama shan nono! dariya tayi sosae ta tashi tayiwa mama da innah sallama har baba sannan sukayimasu rakiya har motarsu sukayi masu bankwana suka wuce nan ma sae da Mai-dubu tayi kukan rabuwa da mama, Ridwan sae dariya yake yimata yana janta wae idan bata daina kukan rabuwa da mama baxai sake kawota wajen mama ba har sae taxo jego idan ta samomai little baby.

Suka wuce gidan Balkisu Maidubu na dokin ganin qawarta Balkisu.
Maidubu tashiga gida suka rungumi juna da murna haka sukayita firar first night dinsu da irin wahalhalun da sukasha a wannan daren Sae da 'ridwan yakira maidubu sannan tayiwa qawarta sallama suka wuce
Haka sukayita yawon gidan yan uwa da aunties dinta da na Ridwan gidan zarah ne qarshe Dom daga nan gida xasu wuce,.
"""""" sukayi hone gateman yabude masu suka shiga har Ridwan Dom sunyi waya da Nura "yace yana nan gida Maidubu da zarah suka rungumi juna sunata tsalle da murna Nura da Ridwan sae dariyar matansu suke kuma suna jin dadin irin qaunarda ke tsakanin matansu. dariya Ridwan yayi yana Fadin eyyah! eyyah!! Barrister nah! yayi maganar yana πŸ€”..... dariya tayi mai, zarah "tace qawata muje bedroom dina Dom naga angon nan xai saka mana ido! suka shige ciki. RIDWAN yabita da ido yana murmushi.....

"Kiraye "kirayen sallar magarib ne aka fara Nura da Ridwan arwallah sukayi Dom xuwa masjid .

Maidubu tayi sallah ta shiga toilet din zarah tayi wanka tayi shiri cikin wata atamfa mai launin milk da brown dinkin riga da siket tayi kyau sosae masha Allah tayiwa jikinta barin turare kala daban daban, tayi kwalliya sosae.

Zarah ce ta kalli Maidubu "tace qawata wannan kwalliya haka anya kuwa Ridwan zai iya jurewa..?. murmushi Mai-dubu tayi, tana fadin ae dole ya jure tunda ba dama ya tabani, dariya Xarah tayi tace shine xaki saka Dan bawan Allah a wani hali dariya sukayi suka taba hannu. Maidubu tace wallahi Zarah wannan rawarkan na RIDWAN har tsoro yakeban. Dariya Xarah tayi "tace amma kinsan idan kika qare period dinnan xaki jigatu a hannunshi, Dom yanxu nasan ya kwadaitu sosae.

"wannan period din baiyiwa Ridwan adalci ba dariya Mai-dubu tayi. Nura ne yashigo bedroom din da sallamarsa yana fadin... Amarya angonki .yana falo "yace ki fito ku wuce! da haka suka fito ae Ridwan yana ganin kwalliyarda madam dinshi ta chanchada ae Tuni yanemi natsuwarshi yarasa sae Binta da ido kawae yake yana hadiyar yawu....!

"Su Nura da zarah rakiya sukayimasu har mota sannan suka dawo gida.

Kukan shagwaba Maidubu ta saki a motar tana "fadin ita tagaji da driving dinnan. riqeta Ridwan yayi yana fadin dadina da babyn tawa akwae ragganci. yayi maganar cikin sarqewar murya "yace kingaji ne? Baki ta turu gaba ta gyad'a kai alamar eh! murmushi yayi ya lunshe ido yana "fadin baby xan mutu....! wallahi baby xan mutu......! yayi maganar cikin sexy voice..

""""Ido tabude tana "fadin mutuwa fa kace? Haba y@deel! kadaina furta irin wannan maganar ba dadin ji! "Ridwan "yace baby! "tace naam! "Yace kwana nawa kikeyi idan kina period,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login