Showing 42001 words to 45000 words out of 88044 words

Chapter 15 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

2014

kalaman Justice sae ta koma daki tana fadin wannan ranar ita ce ranata ta qarshe da xan iya nunawa Ridwan irin qaunar da nake yimai.

Ta fashe da kuka tana fadin rashin nasara ta a yau yana nufin qarshen rayuwata Dom wallahi ana kashe Ridwan ina kashe kaina.
Balkisu ce tashigo dakin tana fadin subhanallah Barr. Why are u cry? Barr. Maidubu tace Doctor rayuwata tana cikin hadari jiya bayan kinyi bacci wani ya kirani yana yimin bara xana da mutuwa.

Ba wannan ne yafi damuna ba abunda yafi damuna shine bansan yarda wannan shariar xata kaya ba.

Balkisu tace Barr. Kodae xaki hakura ne da wannan shariar banason wani abunda yasameki Barr. Maidubu ta juyo ga Balkisu har suna shaqar nunfashin junansu tace wallahi doctor idan aka aje mutuwa agefe daya aka aje shariar RIDWAN aka aje rayuwa a gefe daya aka ce in xabe daya.

Wallahi Wallahi xan dau shariar Ridwan ne bayan na kare a kasheni saboda qaunar da nakeyimai.

Qawata kiyimin fatar alkhairi kawai Barr. Maidubu ta daga waya ta kira wani mutum amma bansan maganar da sukayi ba ta kashe waya.

Barr. Maidubu taje tayi wanka tayi shiri cikin kayan ta na lauyoyi ta fito a barrister dinta sak ta sako farin glass itama Balkisu tayi shiri tace sae dae suje tare idan antashi kashe Barrister akashesu tare.

Barrister tayi tayi Balkisu tayi xamanta amma taqi tace sae dae akashesu tare suka shirya suka fito Barrister tace wa Balkisu tabari taje su gana itada mamanta kafin su wuce Barr. Maidubu taja motarta sae kofar gidansu.

Tana shiga taga duk ilahirin yayyun ta suna gidan Dom duk mama ta gayamasu dawowar Maidubu suka rungumi juna ita da yayyunta sunyi mamakin ganinta da kayan Barristers sae tanbayarta suke yi ina tasamu wannan kayan? Barr. Dae sae murmushi take yi Baba yashigo yace waye wannan da kayan lauyoyi? mama tace kwalla da kyau yace kamar Maidubu mama da baba duk kallon mamaki sukeyiwa Maidubu.

Barr. Ta kalli Mama tace mama ina key din dakina? mama taje ta dauko mata key din ta bata Maidubu ta amsa tayi godiya taje taga duk dakin yayi kura ta bude ta shiga sae da takarewa dakin kallo sannan ta fara neman bindigar nan da waya dom tana bukatar su yanxu a tare da ita.

Maidubu ta bata fiye da 2hours tana nemasu sae da ta fiddo duk kayan dakin sannan tagan su ba karamin murna tayi da ganinsu ba.

Amma kuma tayi delay sosae da xuwa court tayi sauri ta bude akwatinta da ta dauko gidan Ahmad ranar da yarasu ta bude akwatin ta dauko Wata bakar jeka ta dauko empty din akwati ta sako jekar a ciki ta sako bindigar da waya ta kulle akwatin.

Tasake sako uniform dinta na lauyoyi tayi shiri da sauri sauri ta fito ta janyo akwatinta mama ce tace maidubu ina xakije kuma Harda akwati.

Maidubu ta russuna har qasa tace pls forgive me mama dadewar da nayi bana gida ba duniya nabi ba naje INDIA ne nayi karatun law na tsawon 7years kuma nayi wannan karatun ne badon kowa ba sae Dom in fidda Ridwan a prison

Mama ta fiddo ido waje tana fadin me wanne Ridwan barkiyi wahalar banxa kinji yata tunda kikaga ko iyayenshi sun haqura.

Barrister tayi knelling gaban mamanta tace Don't mind them mama ur prayer is needed.

Mama tace what d u want my daughter? Barrister tace ur gud wishes mama.

Mama tace I wish u all d best in dis trial. Thanks u mamanta Baba ne yashigo gidan yana fadin maidubu nima ina yi miki fatar nasara a wannan shariar Maidubu tace Nagode Babana.

Sae da idanunta suka ciko da kwalla bata tashi daga knelling dinda tayi ba tace yaku iyayena Dom Allah ku samin albarka Mama ta dafe kanta shima baba ya dafe kanta suka saka mata albarka.

Barrister na kuka tace kuma Dom Allah ku yafeni yayarta ce Hauwa ta iso wajen ta riqe Barrister tana fadin maidubu lafiyarki qalau kuwa kike roqon gafara.

Barrister tace kudai ku yafemin duk suka ce sun yafeta dukkaninsu sae da suka share kwalla Dom sunyi tausayinta Barrister ta janyo wannan akwatin ta fito duk suka bita da ido .

Baba ya fito yace duk kowa ya shirya dom xasuje kallon shariar Maidubu.

Su baba na shiga court Justice na cewa xamu karawa Barrister Wanda ake kara 10 minuth ne kachal idan har sukayi bata iso ba xaa koma da Ridwan prison gobe a xartar mai da hukunci Kisa ta hanyar rataya. Kuma har ansara reading time.

Baba ne da kanshi yayi maxa ya kira maidubu a waya yagayamata abunda Justice yace.

Tau fa ko ya wannan shariar xata kaya kuwa?

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[19:04, 1/18/2018] β€ͺ+234 704 645 3026‬: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamah😘

I really love dis my stupid friend Asmau Umar Ibrahim ban manta dake ba qawata adduar ki tana tasiri agareni ina qaunar ki sis love u die😍

Mijin barrister
83-84

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Barrister najin abunda baba ya fada lokacin tayi kusan kai gidansu Balkisu Barrister ta ruga da gudun da ita kanta batasan yarda takeyinshi ba.Tana kai kofar gidan ta shiga motarta ta jefa akwatin a site din gefenta tayiwa motarta key ta sakawa Balkisu wani irin hone Wanda koni sae da kunnena ya rude.

Balkisu na leqowa barrister tayi mata alamar da ta shiga motarta su wuce kafin Balkisu ta shiga motarta har Barrister taja motarta da gudun tashin hankali tabar wajen.

Balkisu tashiga motarta Dan tsayawar da tayi yiwa motarta key ae koda ta duba ko kurar barrister bata gani ba hakan yasa tabi Wata hanyar da take tunanin nan ne maidubu tabi amma bata ganta ba.

Barrister gudu take da motarta bana wasa ba tana wannan gudun ta hango an gifta xare hanyar da xatabi kuma batada wata hanyar sae wannan hanyar Barrister ta sadakar da rayuwarta kawae dom ba fasa tafiyar xatayi ba sae dae su kashe ta ko sun kasheta batayi hasara ba Dom ta mutu ne a hanyar ta ta taimakon masoyi.

Barr. Maidubu ta kalli agogon hannunta taga Saura 4minute ga lokacin da justice a fada tayi kuka tasaka hannunta ta daki stiry din motarta taja motarta kawae ta sauka akan road. Gudu takeyi sosae can taji Harbin bindiga abayanta.

Barr. Maidubu ta riqe motarta 200 gudu take har motarta nadan rabuwa da qasa mutanen nan sun biyo motar Maidubu sunata harbinta itake ta riqe motar sae gudu takeyi.

Barrister gudu take suna harbinta har suka harbemata tayar mota Barrister ta cigaba da gudu da geren tayar mota duk sun harbe motar duk da haka bata tsaya ba.

Sae da tashiga gate din Court suka daina binta Barr. Maidubu na isa wajen tayi saurin janyo akwatin ta fito dom motar tayi xafi sosae tana fitowa motarta na kamawa da wuta .

Idan ta tsaya neman akashe wutar lokacin zai cika Dom Saura minti daya Barr.Maidubu ta kalli motarta ta saki kuka sae kuma ta ruga da gudu tashiga court.

Justice na ganin Barr. Maidubu sae da ya tashi taye akan rudewa yace Barrister are u still alive? Ya Fadi maganar yana fiddo ido waje.

Kallon kallo suka rika yiwa juna itada Justice sae da Barr.maidubu ta share kwalla tayi murmushi sannan tace Yes Sir I m still alive sir.

Justice yayi shuru Barr.Maidubu ta juyo ta kalli court din taga mutane cike da court din ta kalli iyayenta ta maido kallon ta ga Ridwan shima kallon ta yakeyi babu alamar wasa a fuskar ko wannensu.

Barr. Maidubu ta juyo ga Justice ta fara da fadin Ya mai girma mai sharia ayimin afuwa akan delay dinda nayi.

Sannan tace kuma ina roqon wannan court din da idan Labbo da Ibrahim suna nan su gabatar da Kansu ga wannan court din.

Registerer. ya tashi tsaye yace idan labbo da Ibrahim suna nan court na nemasu suka fito suka shiga bayan kanta.

Court Clark ne ya tashi ya rantsar dasu tare da daukar alkhawarin fadar gaskiyar abunda suka sani.

Barr. Maidubu tace labbo ko xaka gayama court sunnan ka ya fada sannan Barr. Maidubu ta fara tanbayarta kamar haka .

Malam labbo shin ko kaga wani company ko Wata masana-antar da late Ahmad ke aiki xasu a Dubai ?
Labbo yace ah ah!.
Barr. Tace shin ko kaje babban company nayin sutura a can?

Yace eh naje tace tau ya akayi a can? Labbo yace munyita tanbaya amma sun ce basuma sanshi ba.

Barr. Tace OK.

Amma da ka fito daga wannan company bakaje wani company nayi sutura ba ? Labbo yace ae company daya ne garesu na sutura. Barr. Maidubu tace OK.

Dsame questions tayima Ibrahim da Wanda tayiwa labbo kuma ansar su iri daya ce. kuma da labbo xai fara bada tashi shaidar waje aka fidda Ibrahim har sae da labbo ya kare.

Barr. Maidubu ta maido kallon ta ga Justice tace ya mai girma mai sharia da wannan shariar da aka bayar nikeson court ta qaryata xancen late Ahmad yana aiki a Dubai Dom ba gasjiya bane.

Barrister maidubu tace ya mai girma mai sharia ina neman court da ta gabatar da maigadin gidan late Ahmad.

Registerer yace Court na neman malam sani maigadi
Malam sani ya fito ya shiga bayan kanta aka rantsar dashi sannan Barrister ta fara yimai questions.

Malam sani a ranar Wata Friday ta shekara ta dubu biyu da sha daya Wato ranar 10/11/2011 da misalin qarfe 1 na dare kana ina? Yace ina dakina a gidan late Ahmad.

Barr. Tace shin ko kaji wani motsi ko wata alamar shigowar mutane a gidan?

Malam sani yace nadae ga fitarsu ina leqowa sukayi harbi lokacin kuma fitane xasuyi Dom gaskiya banji shigowar su ba.
Kasancewar anyi baki mutane da dama yan rikan ango sun shigo gidan. Dom amarya baban ta kawae ta kawota Barrister maidubu tayi murmushi Dom sae da ta tuna wannan mummunar ranar a rayuwar ta.

Barrister Maidubu tace....

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[19:05, 1/18/2018] β€ͺ+234 704 645 3026‬: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamah😘

Readers kun rage comments fa 😑idan banga comments dinku ba sosae xan riqe mijin Barrister har sae nagama typing tau 😜😜

Mijin barrister
85-86

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Barr. Maidubu tace ko xaka iya gane wace kalar kayane a jikinsu? yace eh! Kasancewar gidan yanada kwayakwai wurin yayi haske sosae naga kayan su.

Kananan kayane a jikinsu black color su duka. Barr Maidubu tace OK mungode malam sani.

Justice yace wa lawyer din Gonnati ko yana da abunda zai tanbi malam sani maigadi? Yace eh ya tashi tsaye yayo wajen maigadi.

Lawyer din Gonnati ne ya tashi ya iso wajen Kantar yace malam sani maigadi kace kaji lokacin da yan fashin suka fito ko ?

Yace eh ! Lawyer yace amma miyasa bakayi yunkurin daukar wani mataki ba? Ina nufin miyasa lokacin da kaga sun fito miyasaka baka fito ba?

Malam sani maigadi yace nagansu ne da bindigogi. lawyer din Gonnati yace OK an hado baki dakai shi yasa bakayi yunkurin yin kuwwa ko wani abunda zai hanaso fita gidan ba tare da ankamasu ba ko?

Sae ka koma daki kayi baccin ka ko? Tau miye anfanin maigadi a gida gayamin?

Jikin malam sani na rawa yace ah ah wallahi inda shiga ne xasu yi amma koda nagansu fitane xasuyi kuma idan nayi Magana nasan da tuni nima an kasheni.

Lawyer din Gonnati yace tau miye anfanin rayuwar maigadi ya sayar da ita dom ya kubutar da rayuwar uban gidansa amma kai kakasa yiwa naka uban gidan wannan taimako.

Lawyer din Gonnati yayi murmushi yace kuma tunda ka ce yan fashion? wace irin mota sukaje gidan da ita ? Malam sani yace basuje da mota cikin gidan ba.

Kuma bayan sun fita ne nashiga naga alhaji kwance ba rai da itama amaryarsa. aka ce malam sani maigadi yaje ya xauna.

Barr. Maidubu tace bisa shaidar da aka gabatar a gaban wannan court da wadanda xan gabatar a gaba ina fatar wannan court mai adalci data fiddo Ridwan a wannan xargin.

Barrister Maidubu tace ya mai girma mai sharia ina neman wannan court din da ta taimamamin tabani damar shigowa da TV Dom bada shaida ta gaba.

Justice yace anbaki damar.

Barrister Maidubu ta fito da bindiga cikin akwatinta tace malam sani ko ka gane irin wannan bindigar? Malam sani yace sosae kuwa Dom da irinta ne mutanen da suka kashe alhaji sukaje gidan. sae kuma ya fashe da kuka .

Barr. Maidubu tace ya mai girma mai sharia wannan bindigar ta late Ahmad ce, wace yake anfani da ita wajen kashe mutane, kuma da irinta aka kashe shi, ta sake bude akwatin ta ta fiddo bullet cikin yar takarda tace wannan shine bullet dinda doctors suka fidda a jikin late Ahmad wanda aka kashe shi dashi kuma komin su iri daya da nacikin wannan bindigar.

Lawyer din Gonnati ya tashi tsaye yace yamai girma mai sharia ni ban garda da duk hujjar da abokiyar aiki ne ke gabatar wa ba, dom babu tabbacin gaskiyar ta.

Justice yace Barr. Maidubu ko Kinada Wata hujja ta gani da ido dom bana bukatar oral evidence. Idan Bakida hujjar gani da ido karki wahalar da court .

Sae da Barrister Maidubu tayi murmushi sannan tace ya mai girma mai sharia idan "inspector Aminu yana nan Dom Allah ina neman a gabatar min dashi aka gabatar dashi aka rantsar dashi yashiga bayan kanta .

Barrister Maidubu tace "inspector Aminu Dom inason ka gayama court abunda bincikenku ya nuna maku. inspector Aminu yace tabbas munyi bincike akan bindigar dake hannun Barrister cikin kalilin mintuna muka gane bayan tone prints din Barrister, akwae toneprints din mutane daban daban daga cikin mutanen akwae....

Akwae toneprints din late Ahmad ya taba bindigar a ranar 1/11/2011.

Haka akwae na yusuf sale shima ranar 1/11/2011.

Haka akwae na sulaiman Gali shima ranar 1/11/2011.

Haka akwae na Yahya sanda shima ranar 1/11/2011.

Bayan ansamu nasa tone prints din da misalin qarfe 2 na daren ranar sannan muka samu na Barrister itako a ranar 2/11/2011 da misalin qarfe 8 na dare

Munyi wannan binciken ne ta hanyar naura mai kwakwalwa. anan ne muka sami duk wannan yatsun hannayen, Kasancewar yanxu mun samu cigaba idan aka haifi yaro dole a kaishi ayimai register sunanshi, sunan iyayenshi, photonshi, da area dinsu, da toneprints din shi, ta wannan hanyar ne muka kama wadannan masu laifi, kuma ga result ya mika result ga registerer Shike ya mikawa Justice.

""Justice ya karanta.

Barrister Maidubu tace ya mai girma mai sharia a ranar Wata alhamis late Ahmad yaje gidan mu bayan ya dawo gida Nigeria, Dom ance yayi tafiya xuwa Dubai wajen kasuwancin shi .

A ranar ne na dauki wannan bindigar a motar Ahmad tare da wata waya.

Ankawo TV Barrister ta dauko wayar tayi joining dinta da TV sae ga photonan su fuskar su a bude Ahmad da abokan operations din shi a lokacin da suka harbe alhajin a gidansa sannan Ahmad yace kefa xaki bamu haqqinmu na cin abuncinmu ko sae mun kasheki kema, kuna nan kuna kutawa tallakawa na wahala a gari ko.

Matar na fadin Dom Allah karku kasheni xan baku kuddi suka bita har bedroom dinta ta nuna masu Wata drower suka bude suka fiddo jeka suka sheke da dariyar qeta...

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[19:06, 1/18/2018] β€ͺ+234 704 645 3026‬: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamah 😍😍

Mijin barrister
87-88

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Ahmad da kanshi ya daga bindiga ya harbeta a kwanya, ta fadi ko motsawa batayi ba ta rasuwa, wata yar kara sukayo daga waje suna juyowa suka ga maigadi a window yana videoting dinsu suka biyoshi yana gudu suka kamashi suka harbeshi.

Suka dauko wayar suka jefata a mota anan ne Ahmad ya manta da ita har maidubu ta ganta.

Wani matashin yarone ya tashi tsaye ya fasa ihu a court din akawo kanshi ana tanbayarshi ko lafiya yace iyayensa ne aka kashe.

Yace a ranar yayi tafiya da wannan Daren yakasa samun natsuwa hakan yasa yayi ta kiran nombar iyayenshi amma baa daga ba yasake fashewa da kuka yace bai kare abunda yaje yi acan din ba yabiyo jirgin asuba ya dawo koda yaxo gida ya tarar da gawar iyayenshi data maigadi yasake fashewa da kuka mutane sae tofin Allah tsine suke yi Ahmad wasu ma na fadin Allah ya isa tun suka sallaci gawar Ahmad Ashe lulludin biri ne yake yi anayimai kallon mutumin kirki..

Justice dake xaune sae da xufa tayimai tsiyaya a jiki.

Barrister. Maidubu tayi murmushi ko kallon inda RIDWAN yake batayi ba. balle murna tasata yin dariya ta maido kallon ta ga inspector Aminu tace inspector ashigo da sauran yan fashin! wato abukan aikin Ahmad.

Inspector ya shigo da su ko wannensu da ankwa a hannunsa aka sakasu a bayan kanta.

Daya daga cikin yan fashin ne yace gaskiya ne mu mukayi wannan kisan kuma mu muka kashe late Ahmad ranar da aka daura mai aure Dom yayi mana laifi ne munyi fashi tare mukaje inda Muke kwana kafin gobe aba kowa nashi kason.

Kawae muntashi da safe ba kuddi ba Ahmad hakan yasa muka gane shine ya dauke kuddin tun daga lokacin mukadau alkhawarin kashe shi sae kawae mukaji labarin xaiyi aure a Daren ranar munje gidansu mukashiga da niyyar idan yana gida kawae mu kashe shi amma bayanan muka tanbaya ina yake? Mamanshi tace yayi tafiya ne mukan dake su muka fito amma bamu dauki komi ba a gidansu.

Muka cigaba da bibiyarsa har mukaji randa yayi aure tare damu akaje kaishi motarmu tana baya suka shiga bayan kowa ya watse ne yayiwa amaryar shi tsinannen duka muko muka fito muka kashe shi.

Barr. Maidubu tayi murmushi ta bude akwatin ta dauko Wata jeka baka ta nunawa Dan fashin tace wannan ita ce jekar? Dayan yace tabbas ita ce Barr. Ta bude jekar kuddi ne cike da jekar Rollers din America ce. Suka ce tabbas sune.

Barr. Ta kalli justice tace my Lord wannan jekar na dauko ta ne a gidan late Ahmad nasan jekar tana gidan ne a lokacin da xasu kashe Ahmad yace suyi hakuri idan kuddi ne matsalarsu su dauka suka ce basa bukatar kuddin ranshi kawae suke bukata nayi qoqarin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login