Showing 84001 words to 87000 words out of 88044 words
Chapter 29 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
watan haihuwa bamu sani ba? Ridwan ya rungume dady, kuka yake kamar Shike haihuwar, dady "yace kayi haquri my son kabar wannan kukan kayimata addua kaji har muga ta sauka lafiya, sae yanxu nurses da doctor sukasan waye Ridwan Kasan cewar sunsan mahaifinshi yanxu suka gane Ridwan danshi ne, sunsan tabbas zai iya sa a koresu daga aikinsu hakuri suka shiga bashi. saurin kiran Wata doctor sukayi tashigo room din, dom karbar haihuwar.
"Dady ne yaja hannu Ridwan yana "fadin suje waje don xa'a fara dubata. suma sauran doctors din duk suka fito doctor macce daya aka bari ,,, dady na riqe da Ridwan, """Ridwan yakaraso wajen ta, yadafe kanta, yaja sumar kanta xuwa bayan wuyanta, yana kallon fuskarta yasake sakin wani kuka mai ban tausayi hannunta ya bude yasaka bashi ya rufe yana "fadin Ina QAUNARKI ina qaunarki matata. Allah ya saukeki lafiya, yasake rushewa da kuka yafadi qasa yana kuka.
""Ba dady kadai ba, duk wa danda suke tsaye wajen saida suka xubda kwalla... daqir suka iya kamashi sukayo waje, har ragowar doctors din sukayo waje suma.
Anyi anyi ya xauna yakasa xama, bakin kofar labour room din ya tsaya ya jingina kanshi ga bango fuskarshi na kallon sama kwalla na ankaliya dady nata bashi haquri shima dadyn ya rikice da ganin halinda maidubu take ciki .
Suna nan tsaitsaye "doctor tafito tana "fad'in Ina Ridwan Justice Aliyu, mijin......ae bata qarasa ba, da sauri ya qara so wajen ta kamar ya riqeta yana "fad'in ta sauka ne doctor? Doctor tace......
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER*π
By Barrister S@dyπ
Sadaukarwa ga MIJIN BARRISTER FAN'S, inajin dadin xama DAKU, comments dinku yana qa'wata xuciyar Barrister, ina alfahari daku, ina sonku irin sosan nan, Allah yaja da xamanin ku Mijin barrister fan's.π
*MASOYANA* inajinku sosae a xuciyata, na nemeku kuma Allah yayimin baiwar samunku masoya, bani naba kaina ku ba, abun daga Allah ne ,,,, kuma duk yarda kukayimin over baxan taba gajiya da ku ba, insha Allah ina QAUNARKU MASOYANA.ππππππππππππ
Mijin barrister
141-142
βππππππππππππππβ"Doctor "tace matarka ta sauka lafiya, tasamu 3 babies, biyu maxa da Macce daya, "Ridwan ya fidda ido waje yana "fad'in 3babies??? Kai ta gyad'amai alamar eh!. Ya qara da "fad'in duk a cikin ta, ta fidda har yara 3??? Murmushi doctor tayi "tace sosae kuwa duk ita ta haifi abunta, kuma batada wani matsala yanxu.
""" kasa abunyi yayi, sae washe baki yake, duqawa yayi qasa yayi sujada ya Yayi godiya ga Allah da yayi mai wannan baiwar, kallonta yayi yana "fad'in tana dai lafiya ko? doctor "tace tana cikin qoshin lafiya, insha Allah."""" Ridwan yaso yashiga amma doctor '"tace yayi haquri harta farka Dom tayimata allurar bacci Dan tadan huta, daqir ya haqura amma yakasa xaune takasa tsaye sae safa da marwa yake ...
""Dady da tunda aka ce Mai-dubu ta haihu muryarshi takasa boyuwa, d'aga waya yayi ya kira momy yagayama ta, tayi sauri tasameshi a hospital, hankalinta ya tashi sosae tana tanbayar shi ko lafiya? dady "yace nazo xiyara ne a hospital sae naga wani abun mamaki ,,,,, kisameni a hospital yanxu kuma ki gayama iyayen maidubu suma suxo yanxu hospital. Momy ta fashe da kuka hankalinta yadad'a tashi sae tanbayar dady take waye ba lafiya ???? "Yace Maidubu ce ba lafiya suxo yanxu kawae,,,,"
Momy ta tashi ta shiga bedroom dinta, da gudu ta dauko wani qullen magani Wanda ta ansowa Maidubu na rashin haihuwa. "tace bari taje dashi idan taji sauqi tafara sha tun a can. ta dauko hijab dinta tasaka har yanxu momy kuka take Dom Gani take kamar faduwar "jet suka samu ita tsoronta ma in basu mutum ba .
Wayarta ta dauko ta kira mama gayamata itama mama kuka take itama ta dauko hijab dinta suka fito ita da baba .
"""Momy ta fito gigice tashiga mota bodyguards dinta suka take mata baya, sae gate din hospital suna kawowa ana yiwa Wata matarda tayi faduwar mota sallah, momy na ganinsu tafasa ihu ta Fad'i qasa sumammiyya dayan bodyguards dinne yakira dady, da gudu suka fito dady da Ridwan, daukarta Ridwan yayi kamar jaririya dady ya dauko wayarta da bag dinta da gudu sukayi ciki da ita aka bata gado Emergency, taimakon gaggawa aka shiga bata cikin ikon Allah nunfashin ta yadawo, idanunta tafara budewa sannu sannu tana kuka tana "fad'in tashiga ukku sae kuma taga, ga Ridwan xaune a gefen ta kallon shi tayi tana "fadin Son Ina my in-law ??? Tayi maganar tana kuka sosae...
Ridwan "yace momy miyasa meki?? kuka tasake saki tana "fad'in ka gayamin ina Maidubu??? "Dady ne "yace Maidubu yanxu aka fito da ita daga labour room xuwa dakin hutawa, kallon shi momy tayi tana '"fadin husby yaushe kafara yimin qarya? abunda baka taba yi ba, Dom Allah kugayamin gawar waye ake yiwa sallah a waje? Ido Ridwan ya fidda yana "fad'in momy gawa fa? """"Tace sosae kuwa. Dady "yace ki kwantar da hankalinki Mai-dubu tana cikin qoshin lafiya kuma ta haihu ta haifi..... mama ce "tace qaryane! Tayi maganar suna shigowa ita da baba, ta cigaba da "fad'in gayamin kawae ya'ta ta mutu shikenan sae in hakura, yaushe tayi ciki balle ta haihu? baba na riqe da mama yana bata hakuri ta jingina kanta da bango kuka take mai tsumi. shima kukan yake Dom itama mama tana ganin gawar da akewa sallah a wajen ta Fad'i ta rusa ihu!! daqir ya samu ya dagata ya riqeta suka shigo cikin hospital din. mama ta kalleshi "tace Dom Allah kugayamin ina ya'ta wayyo ni Hadiza nashi ga ukku!!! idan na rasa Maidubu nasan nima tawa rayuwar taxo qarshe,. ita kuka momy kuka Harda baba, dady dai yayi tsaye ya riqe baki yana kallon ikon Allah, Dom sunma qi sauraren shi kuka kawae suke.
"""Daqir dady yasamu sukayi shuru sannan "yace Maidubu bata mutu ba, tana Raye kuma cikin qoshin lafiya insha Allah, nazo xiyara a nan hospital din daxun kamar yanda na sabayi duk Friday, sae kawae naga Ridwan yanata..... Haka dai dady ya kwashe duk labarin abunda ya faru yagayamasu amma Sam momy da mama sunqi yarda Mai-dubu ce ta haihu
"""Mama ta tashi tsaye tana "fad'in kukaini wajen ya'ta indai tana raye ! Momy ma tashi tayi tana "fad'in muje amma tabbas banyarda maidubu ta haihu ba, yaushe tayi ciki balle ta haihu? Ridwan Kodai sayo d'iya kukayi dom kunga Allah bai baku haihuwa ba? tau idan hakane kuyi gaggawar mayarda su Dom irin yarannan wallahi mafiyansu suke ajalin wa d'anda ke riqonsu.
Dady ne """"yace subhanallah!!! wace irin magana kike "fad'a hakan ina gayamaki a gabana aka shiga da ita dakin... ta haihu kina Wata maganar daban. """"Shuru tayi "tace muje amma ita Sam bata yarda maidubu ta haihu ba. Haka suka dunguma baki d'ayansu Dom xuwa wajen Mai-dubu. Har yanxu kuka soke amma ba sosae ba.
Dakin da aka kai ta Dom hutawa suka wuce suna shiga sukaga Mai-dubu kwance idonta bude da yaran ta 3 a gefen ta, momy ta qaraso da sauri kallon yaran tayi sosae ta daukosu ta kalli fuskarsu ta fito har wajen haske sosae taga har wani tanbo da ta haifi Ridwan dashi suma dukkaninsu sunadashi,,,,"
""" kuma taga dukkansu kamar Ridwan ne aka maimaita fuskarsu iri daya, itama mama haka babygirl din duk fuskar mama ce ta kwaso...
Momy tasake sakin sabon kuka tana "fad'in tabbas na yarda ya'yan' Ridwan da Maidubu ne, Ashe da rabon inga jikokina a tsakaninku ina raye tayi maganar tana kallon Mai-dubu da Ridwan, shima ya matsu bai Dan dauki yaranshi ba, amma bayason iyayensu suga yayi rashin kunya more especially iyayen Maidubu,. Momy tayi godiya ga Allah ta riqe hannun Mai-dubu tana "fad'in Allah yayi miki albarka Allah yaraya mana yarannan akan tafarki madaidaici duk suka ce amin!!! sannan shima baba ya dauki yaran yanata yaqe baki shima dady ya dauka itama mama ta qara dauka momy ko shafarsu kawae take tana dariya.
Tun wajen sukayi shawarar sunan da xa'a sakawa jikalensu Aka radamasu sunayinsu a kunne sannan momy "tace wae Son haka kawae kayi mana wannan shegantakar?? my in-law tayi ciki har na Wata Tara amma bamu sani ba? itama ta biyema bata gayamana ba Muna nan munata adduar Allah yabata ciki Ashe ita har ciki ya tsofa har kuddi nayita kashe Dom anso mata taimako ko yanxu ga wani da nazo dashi wae ta fara sha duk dariya sukasha. mama "tace ashe duk munxan daya nima nayita ansomata fa! sukayita dariya, momy ta fidda Dan kullin maganinta ta jefashi ta window suna yimata dariya .
Kiraye kirayen sallar la'asar aka fara momy """tace su dady suje suyo sallah kafin su dawo insha Allah taje ta anso sallama sae su wuce gida, suna fita momy "tace Mai-dubu ta tashi tayo wanka toilet din hospital din aka kaimata ruwan xafi momy takira waya gidanta "tace akawo abunci hospital tareda tufafin Maidubu kala daya. tashiga toilet tayo wanka ta gasa jikinta sosae sannan ta fito mama na kula da yaran itako, momy taje ansar takardar sallamar ankawo abunci da kayan lashe lashe daban daban tadan ci Kad'an tayi shiri cikin doguwar Riga tayi kyau sosae kamar ba mai jego ba, barin turare mama tayimata a jiki tayiwa yaran, sannan su dady suka dawo Ridwan kallon ta yake yana mamakin kyawon da tayi da kuma irin qanshin da jikinta ke fiddawa .
Kayansu suka dauko momy ta rungume baby girl dady ya dauki baby boy shima baba ya dauko babyboy itako mama ta riqe hannun Maidubu, Ridwan ya dauko kayansu, suna fitowa daga room din bodyguards sukayi saurin ansar kayan a hannunshi suna yiwa Maidubu sannu tana ansawa da murnarta .
"""Har xasu shiga mota "Ridwan ya tuna da doctor wace ta anshi haihuwar sarauniyarshi, fitowa yayi yana "fad'in Sud'an bari yaxo suma biyoshi sukayi ya iso wajen Doctor yana tunanin mi xai yimata tasan tayimai albishir? da wannan tunanin yakaraso wajen ta, suka gaisa tanbayarta yafara ko tanada aure tace a'a Ridwan yace.......
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER*π
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 my dear Mother, I love u my mother, no one lyk u, dear mother, I don't know how 2 survive without u, dear mother, Wishes u long life, my dear mother.πππ
Mijin barrister
143-144
βππππππππππππππβRidwan "yace Kinada manemin aure kuwa? Murmushi tayi tana "fad'in Ranka ya Dade duk wannan tanbayar ni daya? Kallonta yayi sannan "yace kiban amsa pls,,, ina tareda mutane a mota har madam dita da little babies dinmu .
"Doctor ta kalleshi ta jinjinawa soyayyarshi ga matarshi, kuma tayi mamakin komi yasa takeyimai wannan tanbayar? Oho sae kuma ta raya a ranta bari kawae tagayamai gaskiya dom taji me yake shirin "fada! kallon shi tayi ido cikin ido "tace inada manemi shekararmu 4 tare, yaje gidanmu Dom neman aurena amma iyayena suka ce sae yayo lefe mai tsada, sae anyi bikin gata bayan bashida halin yin hakan, idan tani akebi banqi yabada sakida ba kawae muyi aure, amma Sam sunqi yarda, yaje gidan masu hali amma sun kasa taimakon shi , wannan aikin ma da nakeyi banfi Wata 2 da farashi ba, da haka nakeson na hada ko dubu 50 na bashi yakaimasu duk da cewa monthly salary na 30 thousands ne, tayi maganar tana share kwalla shima Ridwan kwallar ya share Dom yaji tausayinta .
Ridwan "yace yanxu idan kin bashi kuddin yakai gidanku inane Zaku xauna? shuru tayi sannan "tace HAYA zai kama, Wata kwallar Ridwan yasake sharewa ya kalli sama yana "fad'in Ya Allah nagode ma daka nunamin bayinka mabuqata.π
Kallonta yayi "yace daina kuka ni xan share maki hawaye insha Allah,,," koda bansanki ba balle kuma cewa wace tayimin albishir d'inda baxan tab'a mantawa ba....! a rayuwa kinyimin albishir na samun 3babies abunda bantab'a tunani ba.
Ridwan "yace Ina neman ki keda mijin da zai aure ki! gidana anjuma da misalin qarfe...... Yabata address dinshi sae godiya take,
"""""yadawo suka shiga mota su duka sae gidan Ridwan mama da momy da Maidubu da Ridwan suka shiga ciki da babies baba da dady suka fita gidan tare . momy sae Kiran mutane take tana gayamasu haihuwar maidubu kowa sae mamaki yake.
""""Falo su momy suka tsaya itako maidubu tashiga ciki shima Ridwan yabita Dom hado kayanta, su wuce gidan mama a can xatayi jegon, shiga tayi "tana Dan cije lips dinta shafa lips din yayi yana "fad'in banda bakinyimaki godiya baby! Tabbas kin gama nunamin qauna, baby! kuma maman babies yayi maganar yana murmushi itama murmushi tasaka mai, tana "fad'in Y@deel! na wahala haihuwa akwae wuya tayi maganar tana kuka riqeta yayi yana "fad'in Dom Allah Kiyi hakuri kinji Kuma Kiyi wa yaranmu addu'a tagari kinji Allah yayimaku albarka keda yarana. murmushi tayi tana shafa kunnenshi "tace Harda kai mijina! haka yatayata fiddo Kayanta yana "fadin yanxu baby tafiya xakuyi, ku barni? aje abunda takeyi tayi taqaraso waje shi, haquri tariqa bashi haka ya hakura duk da baiso atafi da ita ba, amma momy "tace dole takoma gida Dom samun kyakkyawar kulawa tunda jego take.
"Bayan magarib ne doctor da mai neman ta, suka xo suka gaisa da Ridwan ta tanbeshi ya madam da yara "yace suna qalau, Ridwan yayimai yan tanbayoyi, daga qarshe dae yabashi gida da mota ya daukemai nauyin lefe ya daukewa iyayenta nauyin furniture's d'inta baki d'aya tunda suma basada wani xarafi. godiya suke ba tsaitsayawa ya rikasu har waje tareda miqamasu key din mota sukayi godiya suka wuce.
Ridwan kasa bacci yayi kan farin ciki, ajuma ajuma duk ya kira waya yana tanbaya ya!ya! jikinta ya babies dinsu, kuma kullum sae yaje ganinsu....
Ridwan ya kira maidubu "yace yana hanyar gidan! "tace Allah ya saukeshi lafiya, ta kashe wayar ruwa mama ta xube mata tashiga tayo wanka ta fito duk anyiwa yaran wanka anshiryasu cikin sutura ta alfarma itama tayi shiri tayi tasakawa jikinsu turare sunyi kyau sosae masha Allah .
"Ridwan ne yayi sallama yashigo ya russuna har qasa gaisawa sukayi da mama, yashigo bangaren Mai-dubu tana tsinkanshi ta rugo da gudu ta """fada jikin shi tana "fad'in Y@deel! nayi missing din ka fa dago fuskarta yayi, yayi mata murmushin gefen baki qara rungumeta yayi itako sae shiga jikin shi take tana lafewa, jikin shi yafara rawa har muryarshi.
'''' saurin jayeta gefe yayi yana "fad'in madam kinsan banada haquri akanki kuma gashi dole Kinada uxuri yanxu ko? Kai ta gyad'amai alamar eh!... Jan hannunta yayi xuwa ciki, babies ne kwance akan bed sae qanshi suke fiddawa duqawa yayi yasaka ko wannensu kiss a fuska, yana "fad'in my babies my pride. ya xauna ya dauke su daya bayan daya, yana "fad'in tun da suka biyoki nasan kyawawa xasu cigaba da xama kamar ke,,,! murmushi tayi "tace ai kafini kyau! baki yadafe yana "fad'in kidding ko baby??? Dariya tayi haka suke rayuwa cikin farin ciki
*YAU* *RANAR* *SUNA* ( *NAMING* *CEREMONY* )
biki akayi na yan gata tabbas yara sunsan sun fito daga babban gida, Yara sunci sunansu kamar haka Muhammad Yusuf (afnan),,, Aliyu (Affan), babygirl taci sunan mama Dom momy tayi tsaye "tace sae ansawa yarinyar Sunan mama idan da rabo aka haifi Wata sannan asaka sunanta, haka kuwa ankayi yarinya tace sunanta kamar haka Nana Khadeejah (Afrah)...
""""A kwana atashi na Allah ne yaune maidubu tayi arba'in momy takira mai gyaran jikin nan ta saudiyya taxo tayi mata gyaran jikin, in nd out tayimata lalle. taje gidan Maidubu tayi turare duk area dinsu ta dauki qanshi Ridwan yasakewa gidan fenti yayi komi sabo jiran xuwan amaryarshi kuma uwar gidan shi kawae yake xumudin dawowar maidubu a wajen Ridwan kam baa magana.
Ta hado kayanta bayan magarib momy da kanta taje da aunties din Ridwan da aunties din Maidubu da friends dinta Zarah da Balkisu da innar Balkisu suka dauketa xuwa gidan mijinta tayita kukan rabuwa da mamanta.
Su Ridwan yana jin tsayuwar motocin su a parking space din gidan shi yayi saurin kunna wani abun fitowa yayi ya tarbesu da murnar shi. wani abunne ke sako wuta kamar ta gulop mai dauke da kala daban daban suna rubuce da welcome madam! welcome madam Ridwan!!! murmushin jin dadi tayi ta kalleshi suka shiga ciki, shima haka duk inda ta duba abun nan ne ke b'illen b'illin yake yana rubuce da welcome madam!!! suka shiga mata da kayanta, momy "tace su fito su wuce gidajensu duk suka fito, Ridwan yayimasu rakiya har mota, momy "tace wuce warka Dom nasan ka matsu ka koma. """"" dariya yayi , yayimasu sae da safe yadawo gidan ya shigo da sallamarsa yana "fad'in ran ginbiyata kuma sarauniyar matan duniya, tashi tayi suka rungumi juna. xuwa yanxu yaransu duk sunyi bacci shinfidesu sukayi wajen kwancinsu, suka shiga wanka tun a can Ridwan yayita murxa nonuwanta yana shafarsu sosai ita ma sae turamai su take, duk ya Rikice yaqi yarda tasaka komi a jikinta, towel daya suka rufe jikinsu dashi suka fito sae kan bed .......
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
βππππππππππππππβ
*MIJIN* *BARRISTER* π
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 my sister Amina Muhammad Sanusi jinjinar ban girma gareki babbar qanwata π
""Wannan shafin Sadaukarwa ne ga duk MASOYANA, na duniya ina Alfahari daku aduk inda kuke Barrister ta gaishekuπππ
Mijin barrister
145-146
βππππππππππππππβ"""kwance towel din yayi ya ajeshi jefe yashiga shafa na fulaninta, itako sae ahhhh! Take da Wata yar siririyar murya a kunnen Ridwan, hakan ya qara rikitashi sosae, sae da ya murjeta sosae har kan na fulaninta na yimata xafi sannan yashiga neman hanyarshi ta xuwa rafin...π€£ kukan dadi yake sosae yana neman hanya amma ina ba hanya! Dom ta matse sosae, itama wani kukan dadi tashiga reramai ...
Ridwan yashigeta da qir wata qara tasaki,,," shima yana shiga yasaki ihun! dadi! yayi saurin chafkar na fulaninta ya riqesu kam kuka take sosae dom xafin da takeji ko a first night dinsu iyaka kenan, haka ""Ridwan yatsoma ruwa, yashiga kogin dadi sae ihu yake yana sukuwa samanta,," tayi kuka har ta gode Allah.
""""Sae da yayi mai isarsa sannun ya sauka akanta daukanta yayi xuwa toilet wanka sukayo ya xuba mata ruwan dumi dom gasa jikinta, yaje ya chanja bedshit dinsu, yakoma toilet ya riqo hannunta suka fito tanata xubamai kukan shagwaba sae haquri