Showing 45001 words to 48000 words out of 88044 words
Chapter 16 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
hanasu kashe shi hakan yasa suka bugamin bayan bindiga na fadi qasa sumammiya.
Sae da Barr. Maidubu tayi murmushi sannan tace ya mai girma mai sharia da wannan dinbin hujjojin da na gabatar dakuma gabatar da masu laifi a gaban wannan court mai adalci ina roqon wannan court data sallami Ridwan ta wanke Ridwan tare da bi mai kadin haqqinshi da aka danne Dom bayada laifi.
JUSTICE yayi gyaran murya yace ko lawyer din Gonnati nada abun cewa lawyer ya tashi tsaye yace bandashi ya mai sharia.
Justice yace bisa hujjojin da aka gabatar a gaban wannan court din tare da shaido kamar haka...
PW 1 mlm labbo. PW 2 malam Ibrahim. PW 3 malam sani maigadi. PW 4 inspector Aminu. PW 5 Dan fashin da sukayi bayani da kansu.PW 6 Barr.Maidubu da tayi gayamin abunda tagani da idonta
I JUSTICE USMAN SAHABI marks mlm labbo as Exhibit A Mlm Ibrahim as Exhibit B Mlm sani maigadi as Exhibit C Armed robber as Exhibit D Barrister as Exhibit E inspector Aminu as Exhibit F da wannan shaidar ni........
JUSTICE USMAN SAHABI na sallami Ridwan kuma court ta wankeka sannan na yankewa wannan yan fashin hukuncin Kisa ta hanyar rataya tare da biyan diyyar rayuwar hajiya da Alhaji ga dansu sannan shiko maigadi su biya tashi ga iyalan maigadi sannan wannan jekar xaa baidata ga Dan su.
Justice ya kalli Barrister a ranshi yake rayawa wannan yarinyar ba ridwan ba kawae harke na dau alwashin rabaki da rayuwar ki sae da ya kare wa Barrister kallo itama kallon shi takeyi suna yiwa junan su kallon kallo itada Justice.
Ridwan yarasa me xaiyi murna xaiyi dariya xaiyi farincikin shi yakasa boyuwa sae kawae ya fashe da kuka.
JUSTICE ya daki tebur din shi da hama jama'a suka dauka da fadin courttttttttttttt!
Justice na shiga Chamber din shi yaga wasu baqin fuskoki suka bashi warrant of arresting suka ce ana nemanshi a Supreme court of Nigeria.
Hankalin Justice ba karamin tashi yayi ba yace lafiya ko? Suka ce idan kaje can xakaji haka suka sakawa Justice ankwa suka fito dashi jamaar da suka fito kallon shariar Ridwan sae mamaki suke yi na ganin ansakawa justice ankwa.
Justice Aliyu ya tsayar dasu yace Justice Usman kaga aikin Allh ko? da kanka kayi shariar Ridwan tarin hujja wace aka gabatar ma ta hanaka damar sakamin Bakin ciki kamar yanda kayi fata. Da kanka ka sallami Ridwan dom bayada laifi. sae kuma yau gaka da ankwa kuma ga danka a prison.
JUSTICE ALIYU ya fiddo wasu photona ya nunawa JUSTICE USMAN justice Usman ne tsaye a photon anbashi bribery ya amsa yana dariya JUSTICE ALIYU yace kamar Wanda kaje kayi qarya a gaban PRESIDENT haka naje nagayamai ko waye kai kuma wannan arresting dinda akayi ma umarnine daga PRESIDENT.
JUSTICE USMAN yayi ihu ya fashe da kuka suka jashi aka wuce.
A bangaren su Barr. Maidubu kuwa Justice na sallamar RIDWAN Barr. Maidubu ta duqa tayi sujudul sukuru shima yayi suka fito wajen court mutane sae hannu suke bashi shiko yana nan yanata raba ido yaga ta inda Maidubu xata bullo JUSTICE ALIYU ya daga waya yakira JUSTICE HUWAILA wace ke jinya a gida yace tayi sauri ta iso bagin gate din court taga abun mamaki.
JUSTICE HUWAILA ta tashi babu shiri ta fito bodyguards dinta suka take mata baya suka shiga mota suka dau hanyar court.
Barrister maidubu nacan tana gaisawa da jamaa har da qawayenta su Nana, su Maryam, su Saa, su Balkisu ,
Ridwan na hangota lokacin dadynshi ya rungumeshi ae da sauri ya xame jikinshi ya isa wajen Barr. Maidubu ya rungumeta kamar wani xai kwace mai ita Maidubu tayi xulle xullen ta har ta gaji ta kasa kufcewa dole ta kyaleshi a jikinta matane sae kallon su suke yi harda iyayensu duk kunya ta kamata tace....
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
[19:07, 1/18/2018] βͺ+234 704 645 3026β¬: βππππππππππππππβ
MIJIN BARRISTERπ
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamahπ
Don't depend too much on anyone in dis would. Even your shadow leaves u when u re in darkness.π
Mijin barrister
89-90
βππππππππππππππβBarr. Tace haba ridwan Dom Allah ka daina mana mutane fa na kallon mu.
Ridwan yace bana ganinsu, Baby bana ganin kowa sae ke! Baby banada Bakin yi miki godiya ya fashe da kuka yace baby banada abunda xan saka maki shine babban bakin cikina.
Barr. Ta daga fuskar Ridwan ya lashe mai hawaye tace kadaina yimin barnar hawayenka Dom sunada matukar muhinmanci kaji.
Da kake cewa bakada abun sakamin kai ko kake da shi Ridwan ya fiddo ido waje yana fadin Dom Allah baby ki gaggauta gayamin shi Dom inyi hanxari wajen aiwatar dashi.
Barr. Tayi murmushi tace..
Idan kabani soyayyar ka da qaunar ka kuma ka mallaka min kanka wallahi kagama min komi a duniya.
Sae da Ridwan yayi murmushi sannan yace Funny girl dama ae ni naki ne kuma na Dade da mallaka miki kaina ya Fadi maganar yana shafa hancinta.
Dady ne ya iso inda suke ya mikawa Barr. Maidubu key din gidanda suke xaune ciki yace ta ansa ya mallaka mata shi har abada kuma yau xasu fita su koma wani gidan.
Ridwan ya kalleta yace ki amsa mana baby wannan kyautar Mahaifina kenan. akayi juyin duniya Maidubu taqi ansar key din. tace bata bukatar komi a garesu
Ridwan ya dady yace dady Dom Allah a daura mana aure nida Babyta a yau kuma ta tare a yau Dom insami damar nuna mata irin qaunar da nake yimata Barr. Tayi saurin duqe kanta Dom ba karamar kunya Ridwan yasa ta ni ba.
Dady yayi dariya yace ah ah kam ba yau ba kam amma nima inason ayi wannan auren very soon Mama da Baba duk su kasa dariya Barr. Dai duk kunya ta kamata kuma ga ridwan yaqi sakinta
Baba yaqi yarda su hado ido shida Barr. Maidubu Baba yayi knelling gaban Maidubu yana kuka itama tafadi qasa tayi knelling tana fadin ya kai Mahaifina Dom Allah kayi hakuri ka tashi wallahi bakayi min komi ba idan ma kayimin na yafema sae da duk sukayi kwalla a wajen.
Barrister ta tada babanta Ridwan yayi knelling shima gaban Baban maidubu yace Baba Dom Allah Dom girman Allah karka hanani Maidubu a wannan karon wallahi xan iya rasa rayuwata. yayi maganar yana share kwalla Baba ya tadashi tsaye yana fadin wallahi RIDWAN nabaka Maidubu duniya da lafira kuma duk sanda kakeson aure kaxo kawae a aura maku aure nabaka Maidubu na baka Maidubu.
Hawayen farinciki sun kasa tsayuwa a fuskar Ridwan da Barrister dukkansu kuka suke yi Baba ya rungumesu su duka yana bubbuga bayan su yana basu hakuri.
Dady yace su shiga motocinsu su duka suje gidansu Maidubu haka kuwa akayi Barr. Tayi sallama da qawayenta. ta kalli motarta yarda ta qone tace wa Balkisu tashiga motarta itako ta shiga motar dadyn Ridwan suka wuce.
Shima baba yashiga motarshi shida Mama itako Maidubu tashiga tasu dadyn Ridwan suko yayyun maidubu kowa ta shiga motarta suka dau hanya.
suna kawowa bakin gate din Court sukaga babu hanyar wucewa mutane ne suka taru a Bakin gate din court sunfi mutum dubu kowa riqe da takarda a hannunsu anrubuta (JUSTICE FOR RIDWAN) da suka ga haka akan murna sae da ridwan ya fashe da kuka.
Ya bude saman motarsa ya fiddo kanshi da hannayensa yanata daga musu hannu suna fadin JUSTICE FOR RIDWAN! JUSTICE FOR RIDWAN!! Suna daga takardun sama suna fadin Allah ya kareka munsan bakada laifi. Allah ya kareka Allah ya taimaki Barrister Maidubu.
Har Road din gidansu Barr. Mutane ne haka suka shigo layin da qar mutane suka basu hanya suka shiga motar su Baba ce ta fara isowa sannan motar Yayyunta ko wace su da motarta sannan motar Balkisu sannan motarsu RIDWAN gidan ya cika taf da mutane. parking space din gidan har ba wajen aje mota sae da wasu sukayi parking a waje.
Suka xauna sukayi magana aka tsayar da ranar auren Barrister da Ridwan watan gobe suna nan xaune ne Momy ta iso gidan yashigo da gudu tana fadin ina ya'ta? ina ya'ta? duk suka sa dariya suna fadin ta bace momy tace Dom Allah ina ya'ta?
Aka nuna mata dakin mama taje tana shiga taga Ridwan da Maidubu sae soyewa suke yi har sunyi kusan qonewaπ€£
Momy ta shiga ta rungumi Barr. Tana fadin ya'ta! Allah yayi miki albarka Allah ya nunamin ranar bikinku sae kuma momy ta fashe da kuka sosae. Tana fadin tabbas ke ce masoyiyar Ridwan kinyimai gatanda muka kasa yimai.
Suka tashi suka bata hakuri har tayi shuru Ridwan yace momy ni ko maganata bakyayi ko? tace bana maganar! maganar Surukata nakeyi.
Ridwan yayi murmushi yace lah! lah! kin daina sona kenan momy? Momy tace ah ah ! Bance ba Amma dae suruka tace a layi . su kasa dariya.
Momy ta kama hannun Ridwan ta kama hannun Barr. Maidubu ta hade suka riqe juna tace Ridwan ko bayan raina ban yafema ba kaci amanar Maidubu ba.
RIDWAN ya riqe hannun Barr. Yace momy nayi maki alkhawarin riqe amanar Maidubu ya maido kallon ga Barr. Yace kema kiyimin alkhawarin xama dani har qarshen rayuwa.
Barr. Maidubu ta sunne kanta a kasa tace nayi alkhawarin riqe habibina da amana har abada.
Sae da RIDWAN yayi murmushi jin dadin kalaman sahibarsa yace me kika ce? Ta kalleshi tace ban sani ba. Tayi maganar tana murguda baki tana yimai fari da ido.
RIDWAN yayi murmushi yace Harda murguda min baki ko? Tace eh! Yace bara inga bakin tana ja baya daga xaune yana binta shima daga xaunen har suka kai ga bango ya rungumo abarsa ya fara neman bakinta.
Momy ce tace amma dae Ridwan bakada kunya a gabana ta kaimai dukan wasa tace tashi tayi maganar tana murmushi. Ridwan yace yi hakuri momy wallahi mun manta kina nan. Ashe kina nan yayi maganar yana sosa qeyarsa itakam Barr. Ta kasa ko dago kai balle ta hado ido da momy.
Momy tace ohhhhh ! Kama manta ina nan ko tau nikam bari in koma warin iyayenku tunda kunfi qarfina amma fa ridwan karka sake kokarin kama bakinta kayi abun nan dinta kaji ko.
Duk suka sa dariya momy tafito tabarsu a dakin.
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
[19:07, 1/18/2018] βͺ+234 703 478 8345β¬: βππππππππππππππβ
MIJIN BARRISTERπ
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamahππ
Kina raina Aunty Ummu Abbakar Gari Mama Ihsee da Musty adduar ki tana tasiri agareni nagode da qaunarki a gareni Allah yabar so da qauna. i love u wujiga wujigaπππ
Mijin barrister
91-92
βππππππππππππππβMomy ta koma main falo inda su dady suke, ta shiga suka gayama ta an sako date dinsu RIDWAN da maidubu, momy tayi murna ba Kadan ba.
" su dady da momy sukayi musu sallama suka tashi Dom xuwa gida,,,,, Baba da mama basu so, su dady su wuce da wuri ba, amma dady yace mutane sae kiransa suke yi suna yimai murna wasu kuma sun ce suna kofar gidan sa dole su mama sukayi hakuri Dom su dady su wuce,,,,,
Suka fito har lokacin Ridwan yana falon mama tare da Barrister sae da momy tayi da qar sannan Ridwan yafito.
RIDWAN ya dawo gefen momy yana yimata magana a kunne yana fadin momy Dom Allah nidae ayi ayi kawae abani matata ko in tare a gidannan!
momy ta dafe baki tana fadin lah! Lah!! Lah!!! RIDWAN ka mayardani kakarka ko?
Duk suka sa dariya momy tace wa mama karfa ku barshi ya riqa xuwa xance kullum Dom wannan rawarkan da Ridwan yakeyi xai iya tarewa a gidan duk sukasa dariya.
Dady ne ya miqawa Baba house key din gidansu yace ya amsa wannan kyautar da yayi yarshi kenan kuma surukarshi amma taqi amsa.
""Baba yace kayi hakuri Justice ka barshi kawae mungode sosae. Justice yace wallahi Alhaji sae ka amsa ya dauki key din yasakawa Baba shi a aljihu.
Justice yace kayi hakuri bana kyauta kuma in mayarda hannun agogo a baya Dom haka wannan gidan ya xama mallakin Maidubu kuma kafin ranar bikinsu nakeson Dom Allah ku tare a gidan Dom har na kira motar da xata kwashe namu kayan xuwa sabon gidanmu amma kafin ku koma xaa sakewa gidan sabon fenti.
Momy tace kuma sae kunyi hakurin xama a gidan Dom ko mu ganinake mun xauna gidan a matse suka sa dariya suna godiya!
Momy ce da kanta ta shiga falon mama ta fito riqe da hannun maidubu, tana fadin my in-law bako rakiya umm.
Barr. Dae kanta na kasa tana murmushi.
Momy na riqo hannun maidubu yayyun maidubu suka dau "guda" wai maidubu amarya.
Barr. Maidubu ta kara sunne kanta momy sae murmushi takeyi.
Suka fito gaba dayansu Dom yiwa su dady rakiya suna kawowa kofar gidan sae ga inna da Balkisu Sun dauko akwatayyen Maidubu.
Inna ce tace yawwa naji dadin ganin ku haka. Dom Allah ku tayani bawa yata Maidubu hakuri.
Maidubu idan na cigaba da riqe Maidubu a hannuna wannan yana nufin rashin adalci ga iyayenki su suka haifeki suka reneki Dom haka sun fini qaunar ki amma wallahi Maidubu har ga Allah ina qaunar ki kamar yarda nake qaunar Balkisu.
Inna tace Maidubu nasan idan nabari har ki koma gidanmu sannan ince inbaki hakuri in maidake gidanku nasan baxaki yarda ba hakan yasa na fito yanxu kuma ga kayanki nan na godewa Allah da ya nuna min kin koma hannun iyayenki lafiya. kuma ina roqon Allah daya nunamin ranar da kikaje dakin mijinki lafiya.
Inna tace Maidubu ya' ce wace kowa yake fatar samun irin ta, wallahi Maidubu tsakanina dake sae fatar alkhairi, xamanki hannuna baqaramin cigaba nasamu ba, yayanki ya dau nauyin karatun Balkisu tare da naki har na tsawon shekara 7 yakashi mata kuddi ba Kadan ba, ya saye mata mota iri daya da taki, an sako date din aurenta yadau nauyin sayen komi nata maidubu da wanne irin baki xan iya yimuku godiya keda yayanki da iyayenku, sae kuma innah ta fashe da kuka suka rika bata hakuri su duka.
"Mama tace Ashe ansako ranar auren balkisu ? Itama Maidubu yanxu aka sako ranar nata bikin nan da watan gobe, inna tace Allah Sarki ae sae a hadesu ayi biki tare aka mayarda bikin Balkisu ranar 19/1/2018 itama.
Ridwan ne yace momy mama dady baba da gaskiya ne ansaka date dinmu? duk suka sa dariya momy ta kai mai duka tana murmushi tace son bakada kunya ko? a gaban in-laws dinka kaketa wannan rawar kafa haka? Ridwan ya susa qeyar sa yayi qasa da idonshi yana murmushi.
Momy tace my in-law Kiyi hakuri kinji ki xauna a gidanku ki manta abunda ya faru a baya.
Suka shiga mota su inna da balkisu ko suka shiga cikin gidan.
Ridwan ya tsaya a baya yana tsarewa Barr. Kallo sannan yace ashe ni angone banada Labari Maidubu tayi murmushi kanta na qasa Ridwan yace yau kuma kunyata akeji babyta kuma barribarrister nah uhmm.
Ridwan yace Kiyi hakuri kinji baby ta Dom Allah ki manta duk wani abunda ya faru a baya.
Idan kika cigaba da damuwa akan abunda yafaru a baya hakan yana nufin baki godewa Allah da baiwar da yayimana ba .
Mun shiga damuwa Allah ya fidda mu mun shiga iftila'I Allah ya kawo mana dauki, idan bamu godewa Allah ba me xamu ce dashi kenan? Haba babytah.
Dady ne yayi wa Ridwan hone Dom sun lura idan suka kyaleshi bayada niyyar tafiya.
Maidubu tace kaga kaje kawae Dom Allah kaga har dady yayima hone. Ridwan ya lunshe ido yana yimata wani mayen kallo yace baby ""I will badly miss u. Dom Allah baby ki kulamin da kanki ina nan dawowa anjuma dom bana iya jure rashinki a kusa dani kinji baby.
Maidubu ta sakamai murmushi ta wuce, sae da tashige gida sannan yashiga mota suka wuce gidan suko su baba suka shigo gidan suma.
Su dady na isa gida mutane sun taru ba Kadan ba sae fatar alkhairi ake yimusu na dawo war dansu Ridwan.
Suka shiga aka kwashe kayansu xuwa sabon gidansu da ridwan ya xana masu gida ne ba karami gidan sama ne mai hawa 8 ga wuraren hutawa daga ganin gidan ko baa gayama ba kasan naira ta xauna a gidan.
Bayan koma warsu da kwana 3 dady ya aikawa baba katin gayyata yanason suje umura su duka da dady da momy da ridwan da yayyun maidubu da ita kanta shi ridwan baima sanda xancen tafiyar ba lokacin da baba ya gayawa mama justice yace su shirya xasuje ummura mama tadau wata irin guda tana fadin........
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa farin girkiππππ
Mijin barristerβππππππππππππππβ
[19:07, 1/18/2018] βͺ+234 703 478 8345β¬: βππππππππππππππβ
MIJIN BARRISTERπ
By barrister S@dyπ
Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamah ππ
Gaisuwar ban girma gareki Maryam Attahiru Aliero nagode da adduarki agareni barrister ta gaishekiππ€
Amincin Allah da yardarsa su tabbata gareku masoya novel dinnan MIJIN BARRISTER ina alfahari daku Reader'sππ
Mijin barrister
93-94
βππππππππππππππβMama tadau guda tana fadin Baban yara ummura kuma? Baba yace sosae kuwa ummura xamu insha Allh ta dalilin yarmu Maidubu baba ya washe baki yana ta dariya π€£
Mama ce tashigo dakin Maidubu tana fadin Barrister ta! kinji alkhairinda yasamemu? Maidubu tace mama mi akayi ne?
Mama tace surukinki zai kaimu ummura "Maidubu ta fiddo ido waje "tana fadan ummura fa kika ce mama?
Mama "tace sosae kuwa ko Ridwan bai gayamaki ba? Tace ah ah. mama "tace tau kyaleshi karki gayamai bari har ya fada maki. Barrister tace tau mamanta.
Maidubu "tace Mama yaushe xamuje? Mama tace gobe xamu wuce baxamu dawo ba sae Saura sati daya bikinku. Barrister ta sunne kanta a qasa tana fadin OK.
Mama tayi murmushi tafito dakin tana fadin lallai munyi farar haihuwa haka mama tabi makwobtanta tana gayamasu sae fatar alkhairi ake yimata ana tayata murna anayimusu fatar xuwa da dawuwa lafiya.
Washe gari tunda safe motar gidansu Ridwan tayi hone a kofar gidansu Maidubu, Bodyguards ne su 3 aka turu Dom daukarsu mama xuwa gidansu Ridwan suka fito Maidubu ta shiga gidansu Balkisu sukayi sallama suna ta kuka Balkisu ta rakasu har mota itada inna. suka shiga mota aka wuce dasu xuwa gidansu Ridwan.
Motar nakai gate su kayi hone aka bude masu suka shiga ciki ae su baba sae kallon gidan suke yi Dom idan mutum yana cikin gidan xai dauka ba Nigeria yake ba.
βππππππππππππππβSuka shiga cikin gidan gidane Wanda yaji kanshi gidane Wanda ko baa gayama ba Kasan ankashi naira. kuma Kasan masushi sun