Showing 63001 words to 66000 words out of 88044 words
Chapter 22 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
dadi yake sosae yanata fadin wayyo shi Allah wayyo maidubu. Maidubu kuka take ba tsaitsayawa ita kuka Ridwan kuka ba mai rarrashin wani. nidae nace Allah sarki Maidubu aure kenan.
Ridwan bai kyale maidubu ba sae wuraren asuba yatashi yashiga toilet ya hadu ruwan xafi yafito ya dauketa kamar jaririya sae toilet Maidubu bata suma ba amma dae gata kwance bata iya kuka ko mutsi bata iyawa sae hawayenda kebin fuskarta kawae.
Yana sakata a ruwan xafi ta zabura da qarfi tana fadin wayyo! wayyyo!! wayyo!!! nashiga ukku Dom Allah karka kasheni Dom Allah ka kyaleni haka nan wayyo mamana sae kuma ta rushe da kuka sosae .
Ridwan ya dafeta yana fadin ae na kyaleki tun daxun sannu babytah tace inane nan? Ridwan yace toilet ne! Yace am very sorry my baby yau kam soulmate yayi laifi ko? Kuka taci gaba dayi har ya kare wankemata jiki da jinin da ya bata mata jiki wanka sukayi yana ta aikin rarrashi .
Yafito ya dauko mata wani towel ya kawo mata ta daura shima ya sako jallabiyya ya sauya masu bedshit dom wancan ya baci.
Zai dauketa ta buge mai hannu tana ta kuka ta zai xuwa tashi amma ta kasa ta sake rushewa da kuka tana yarfe hannunta Ridwan yace baby sarkin rigima bai saurareta ba ya dauketa chak sae kan bed ya shinfideta ya rufe mata jiki tanata kuka .
Ridwan yayi sallah yayi godiya ga Allah dayabashi cikakkiyar mace budurwa wace batada rauni ko kadan kamar yanda yake cikakken namiji yakare adduar yaga har yanxu batayi bacci ba kuka take maras sauti yace sannu babynah gani qasa ina tuba ayafeni yayi maganar yana shafa fuskarta dauke kanta gefe tayi ta takyaleshi murmushi yayi yafito bedroom dinta xuwa part dinshi yaje ya bude bedside drower dinshi ya dauko wani painkiller yadawo bedroom dinta har yanxu kuka take ya hada mata magani yabata tasha daga kwance ya hau bed din shima ya kwance ya janyota jikin shi yana fadin.....
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa Farin girkiππππ
Mijin barrister βππππππππππππππβ
[14:08, 2/9/2018] Barista: βππππππππππππππβ
MIJIN BARRISTERπ
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 my lovely mother, U means so much 2 mee dear mother,π U re my everything dear mother,π No one lyk u dear mother,πI don't know how to survive without u dear mother,π May God bless u abundantly my dear motherππππππππππππππππππππππππππππππ
"Wannan shafin naki ne, kekadai mahaifiyata, farin cikina, "na roqi Allah yaja da xamanin ki mahaifiyata.πAllah ya kara nisan kwana mahaifiyata.π ina qaunar ki mahaifiyata.π
Ina kuke masoyan first night tau yau ga ranarku nasan kundade da matsuwa bakuga wannan ranar ba ko ban lissafa sunanku ba kunsan kanku irin su........π€£π€£πππ
Mijin barrister
113-114
βππππππππππππππβMotocinsu suka shiga gidan RIDWAN aka bude motar Ridwan yafito riqe da hannun amaryarshi suko bodyguards dinshi su kayi nasu bangaren.
Ridwan ya riqa hannunta har bedroom dinta har lokacin kuka take Ridwan yayita rarrashi har tadan natsu yatashi ya fito falo yaje kitchin ya bude oven dawuisu 3 ne a cikin oven din ya dauko daya ya axo akan tire ya dauko wuka da cups ya dauko juice a fridge yafito ya dawo bedroom din Barrister.
Maidubu tayi xaune tayi tagumi tana tunanin wae yau ita matar aure ce kuma yau ta xama mallakin RIDWAN sae kuma tayi tunanin auren ta da Ahmad a irin yau ne aka kashe shi a ranar first night dinsu.
Ridwan yashigo bedroom din da sallamarsa amma maidubu batama San yanayi ba Dom tayi nisa a duniyar tunani sae da ya shafi fuskarta da lallausar fatar hannunshi sannan ta kalleshi da sauri murmushi yayimata yace suje kan dining amma maidubu tace aa ta koshi RIDWAN yayi yayi ta tashi suje amma qememe taqi tashi wae takoshi.
Murmushi Ridwan yayi yace nasan abunda kikewa gudu kinsan idan kikaci sae kin biya ko? Tau bara kiji ko baki ci ba yau sae kin biya dariya yayi yafita dakin da alama dakin shi zai je. Nan take jikin Maidubu ya kwashi rawa ta saki kuka marar sauti .
Ridwan yadawo yasamu tana kuka yashiga aikin rarrashi yace ta kwantar da hankalinta ba abunda zaiyimata tunda bataso amma idan taci abunda yakawo. tashi tayi yaja hannunta sae dining table yafara bata tana ci idan ya debo da girma taqi ansa yace sae ta bashi a baki shima tana bashi yana Dan cixonta har tasaki jikin ta sosae suka kare ya dauketa kamar jaririya sae toilet ya kulle door din.
Maidubu ta kalleshi da sigar shagwaba tace me kuma xamuyi a toilet yace wanka! Maidubu ta fiddo ido waje tana fadin nashiga ukku wanka fa kace? Yace kinsan sunna ce ko? Mata da miji sunyi wanka a tare.
Maidubu tace gaskiya ni bazan iya wanka dakai ba. dariya ridwan yayi yace babynah naga duk kin wani birkicemin a yau. agogonshi ya kalla yaga pass 2 na dare kuma gashi tana son takara bata masu sauran lokacin su.
Ridwan yashiga neman raba ta da kayan jikin a ta saki kuka mai sauti tana kokarin hanashi ciremata tufafi Ridwan ya kire mata riga ya cire mata siket ae ridwan na ganin qirar da Allah yayiwa Maidubu sae da wata kasala ta saukomai har qafafunshi suna rawa haka ya cigaba da qoqarim rabata da sauran kayan wajen rabata da underwears dinta sukasha rigima bakadan ba.
Ya cire mata duk kayan jikin ta tasaka hannunta ta rufe gabanta da na fulaninta shima ya cire kayan jikin shi tana ganin yana qoqarin cire wandonshi tayi sauran rufe idonta tana kuka mai sauti tana fadin tashiga ukku itakam wannan iskancin kama dame ta sake rushewa da kuka.
"Wanka yayimata yayiwa kanshi ya dauro mata dan kwalinta a jiki ya dauko ta sae kan resting chair tana ta kuka yashafa mata mai a jikin ta ya dauko towel zai daura mata taqi yarda ya daura mata tace itadae ya fita tasaka kaya a jikin ta murmushi ridwan yayi Dom duk jikin shi rawa yake tunda yaga surar maidubu har yakai kofar fita ya juya yana kallonta yace banason ki saka tufafi a jikin ki Dom haramun ne ki kwanta da ko..... Akan gadon mijinki Dom haka daura towel din kawae"" I promised u nothing will happened insha Allah, till u permit me. Kuma Kiyi arwallah kafin indawo Yana gama fadar hakan Yafita.
"Maidubu ta tashi tsaye tana ta aikin kuka tana fadin Ohh Allah wannan tashin hankali kama dame ?
Nidae ina labe gefe nace ai bakima ga komi ba Amarya an.
Ta daura towel din tasako hijab tashiga toilet tayo arwallah RIDWAN yashigo dakin da sallamarsa dama ta shinfida masu prayer mat su kayi sallah rakaa biyu su kayi addua sannan Ya dafa kanta yayi addua itama tadafa kanshi tayi addua suka tashi ta koma gefen gadon tayi xaune tana Jan charbi.
Ridwan ya kalleta yana murmushi idonunshi sun kada sunyi ja yace madam mu kwanta ko? Yayi maganar yana gyaran blanket din badon. tace ka kwanta kawae banajin bacci yace idan kika kwanta baccin zai xo kinji bai jira ansarta ba ya dauketa chak sae kan bed ya je zai cire mata hijab tasamai kuka tace ita da hijab din xata yi bacci haka ya hakura ya kwanta yana fadin baby rigima baby akwae rigima tayimai banxa ta kwaleshi murmushi yayi ya ragemasu hasken dakin.
Bayan some minute RIDWAN ya lalabo maidubu tayi kamar bacci take ta kyaleshi Ridwan kara matsuwa yayi yana qoqarin cire mata hijab. Maidubu tace nashi ga ukku ni maidubu soulmate Dom Allah Dom girman Allah ka kyaleni baci nakeji tayi maganar tana kuka ridwan yashafo fuskarta yana fadin Kiyi hakuri baby yau kam Ridwan zai yi laifi. yafara kissing dinta yana fadin wallahi baxan iya kyaleki ba baby idan na kyaleki mutuwa xanyi Maidubu ta rushe da kuka tana fadin Dom Allah karka mutu ridwan. Ridwan yace mutukar baki taimakeni ba xan mutu baby! ridwan bai saurara mata ba yanuna mata qarfi ya cire mata hijjab ya kwance mata Dan towel dinda ta daura tanata kuka tana tureshi , tana fadin dom Allah kadaina wallahi baxan iya ba yace am very sorry babytah yayi maganar muryarshi na raw.
Nidae da naga abun zai fi qarfina sae na sulale nafito ina mai tausayawa maidubu Dom naga Ridwan yau babu sauqi a tare dashi na dawo falo nayi xaune nayi tagumi daga can nafara jiyo ihun maidubu kuka take tana kiran sunan mamanta shima Ridwan kukan dadi yake sosae yanata fadin wayyo shi Allah wayyo maidubu. Maidubu kuka take ba tsaitsayawa ita kuka Ridwan kuka ba mai rarrashin wani. nidae nace Allah sarki Maidubu aure kenan.
Ridwan bai kyale maidubu ba sae wuraren asuba yatashi yashiga toilet ya hadu ruwan xafi yafito ya dauketa kamar jaririya sae toilet Maidubu bata suma ba amma dae gata kwance bata iya kuka ko mutsi bata iyawa sae hawayenda kebin fuskarta kawae.
Yana sakata a ruwan xafi ta zabura da qarfi tana fadin wayyo! wayyyo!! wayyo!!! nashiga ukku Dom Allah karka kasheni Dom Allah ka kyaleni haka nan wayyo mamana sae kuma ta rushe da kuka sosae .
Ridwan ya dafeta yana fadin ae na kyaleki tun daxun sannu babytah tace inane nan? Ridwan yace toilet ne! Yace am very sorry my baby yau kam soulmate yayi laifi ko? Kuka taci gaba dayi har ya kare wankemata jiki da jinin da ya bata mata jiki wanka sukayi yana ta aikin rarrashi .
Yafito ya dauko mata wani towel ya kawo mata ta daura shima ya sako jallabiyya ya sauya masu bedshit dom wancan ya baci.
Zai dauketa ta buge mai hannu tana ta kuka ta zai xuwa tashi amma ta kasa ta sake rushewa da kuka tana yarfe hannunta Ridwan yace baby sarkin rigima bai saurareta ba ya dauketa chak sae kan bed ya shinfideta ya rufe mata jiki tanata kuka .
Ridwan yayi sallah yayi godiya ga Allah dayabashi cikakkiyar mace budurwa wace batada rauni ko kadan kamar yanda yake cikakken namiji yakare adduar yaga har yanxu batayi bacci ba kuka take maras sauti yace sannu babynah gani qasa ina tuba ayafeni yayi maganar yana shafa fuskarta dauke kanta gefe tayi ta takyaleshi murmushi yayi yafito bedroom dinta xuwa part dinshi yaje ya bude bedside drower dinshi ya dauko wani painkiller yadawo bedroom dinta har yanxu kuka take ya hada mata magani yabata tasha daga kwance ya hau bed din shima ya kwance ya janyota jikin shi yana fadin.....
Barrister for lifeπ
Muje xuwa wasa Farin girkiππππ
Mijin barrister βππππππππππππππβ
[14:09, 2/9/2018] Barista: βππππππππππππππβ
MIJIN BARRISTERπ
By Barrister S@dyπ
Dedicated 2 my dear father,"Any man can be A father," But it Takes A special person To be A Dad.π "Dear father. "Dad u re someone To look up To No Matter how Tall I have Grown.π " dear father." The Greatest Gift I Ever Had Came from God; I call Him Dad!π "Dear father". I cannot think of Any Need in childhood As strong As the Need For A Father's protection.π"dear father." May God protect u, Guide u, nd uplift ur position beyond ur expectation, "my dear father"π No one lyk u my dear father. I love u alots my dear father.ππππππππππππππππππππ
Jin dadin wannan page nakune qawayena da kuma yan uwana writer'sπ
Samira Malami π
Zarah Abdullahi Sokotoπ
Balkisu Hlru mona ( Anbalah)π
Najiba Sani ( Gwaxee)π Soyayyarku tasoke minππ
Writer's
Badiat Ibrahim Marubuciyar Girman Zaki. Munyi rashinki a jerin writes we badly miss u dear sisπ ππ
Beeπ Been Masoyaπ the writer ofπ§π§Sone dalilin hawayenaπ§π§π wannan novel din yanaban shauqi.ππ
Zahra Surbajo d writer of πSanadin Kidnapping πwannan novel yana dadada xuciyar Barristerππππ
Writers ina qaunar ku har wa danda ban lissafa ba kuna raina.ππ
Mijin barrister
115-116
βππππππππππππππβ"""RIDWAN ya janyota jikin shi ya kwantar da kanta akan faffadan qirjinsa yana shafa gashin kanta idanunshi a rufe Dom ko yanxu juriya kawae yake amma haduwar jikinsu yatada mai da Wata massifaffiyar shaawa yaci gaba da shafa gashin kanta yana fadin baby tah nagode da kikayimin kyautar budurcinki na gode Allah da yakaremin matata ya hana kowa sanin ko ke waye saeni mijinki baby Allah Ya saka maki da alkhairi Allah ya kara karemin ke Baby wallahi qaunar ki sae dada qaruwa take a xuciyata yayi maganar yana shafa fuskarta da gashinta tana kwance jikin shi har bacci ya dauketa .
"Shima baccin yayi bai farka ba sae qarfe 7 na safe har yanxu tana kwance jikinshi yana farkawa yaji jikin ta duk yagashe da xafi sai rawar sanyi take yayi saurin tashi yana fadin subhanallah baby lafiya kuwa? Tashi yayi da sauri yataba jikin ta yana kiran sunanta amma ta kasa ko magana bakinta sae rawa yake haquranta suna dukan juna hawaye suna bin fuskarta Ridwan ya kara kiran sunanta yana jijjigata ta bude idonta tana kallon shi hawaye nabin fuskarta Ridwan ya fashe da kuka kamar wani yaro kuka yake mai sauti.
"RIDWAN duk ya rikice sae wayarshi ya kwalla sae kawae yayi sauran dauko wayar ya kira momy. Momy na daukar wayar taji muryar Ridwan yana sheshshekar kuka momy na xaune ta tashi tsaye da sauri tana fadin nashiga ukku Ridwan lafiya? Ridwan ya fashe da kuka yana kallon yanayin da Matar shi take ciki na rashin lafiya! "yace momy Barrister ce ba... Sae kuma muryarshi taqi fita momy tace Ridwan ka gayamin meke faruwa da my in-law? Tun jinina bai hau ba!
""Bata jira ansar da zai bata ba sae kuma ta kashe wayar ta shiga bedroom dinta da gudu ta dauko gyalenta da gudu ta sauko akan benen tashiga mota bata jira driver dinta ba da kanta taja mota tafita gidan da gudu bodyguards din ta sunyi mamakin ganin ta a haka sunsan tunda suka ganta hakan ba lafiya ba .suka shiga motocinsu suka dafe mata baya bata tsaya ko ina ba sae Gate din Gidan Ridwan aka bude suka shiga momy batako kulle mota ba tafito da gudu sae cikin gidan ta konkwasa door din part din Maidubu Ridwan ne yace waye?? Tace momynka! yace yes come in. Momy tashiga taganshi rungume da Maidubu yanata hawaye momy ta karaso da gudu ta riqo hannun ta tana my in-law Maidubu batayi magana ba Dom bata iyawa bakinta har rawar xanyi yake momy ta mayarda kallon ta gareshi tace My son mike damunta ? Miyasameta ne?? Shuru RIDWAN yayi ya sunne kanshi a qasa yana sosa gashin kanshi yace momy...... Sae kuma yayi shuru momy tagane inda matsalar take sae tace ina wayarka ??
"Ya tashi kamar Wanda egg yafashewa a ciki ya dauko wayar ya mika mata momy sae kallon RIDWAN take amma yaqi yarda su hado ido Momy ta anshi wayarshi Dom tabar tata wayar a gida. ta kira family doctor dinsu tagayama tana nemanshi yanxu a gidan Ridwan Dom madam Ridwan ce ba lafiya doctor "yace gayanan xuwa yanxu .
"Momy ta kashe wayar ta dago kan Maidubu tana fadin sannu my in-law! Maidubu har yanxu batasan inda take ba kuma ba suma tayi ba, suna xaune "doctor yayi "knocking' suka bashi damar shigowa yashigo ya dubi Maidubu ya rubuta mata magani yabasu takarda momy "yace sai yayi mata allurai kafin yatafi momy tabawa bodyguards kuddi akaje aka sayo magani doctor yayi mata allurai, Maidubu dake tsoron allura amma yau har allura ukku aka yimata batako motsa ba, Ridwan ya fashe da kuka kamar yaro yana fadin momy anya kuwa bazamuje hospital ba kuwa ? Yasake fashe da kuka ya rungumota yakai hannunshi yana taba xuciyarta. "doctor yace kayi haquri Ranka ya Dade tana da rai kuma xata samu sauqi insha Allah! har momy sae da tayi kukan ganin Maidubu a wannan halin, momy "tace wannan abun bana kyalewa bane Yakama iyayenta susani momy ta kira mama da wayar Ridwan tashaida mata Maidubu batada lafiya!
"Mama na xaune a falon baba ta tashi tsaye tana fadin na shiga ukku meke faruwa da ita?. momy tace inaga first night dinsu ne yaxo da matsala kiyi hakuri kawae kisameni a nan gidanta. Babane yake tanbaya ko lafiya? mama tace wae maidubu batada lafiya Baba da kanshi ya sauki Mama a gate din gidan Ridwan.
"Mama tashiga hankalinda yatashi itama da ganin halinda yar'ta take ciki. Doctor yagayamasu qa' idar shan magani sannan yafita "yace zai dawo anjuma yakara dubata.
"Su momy da mama da Ridwan sunyi xaune bamai yiwa wani magana kallon Maidubu kawae suke Ridwan ne ya xaune a kusa da ita yanata kallon fuskarta hawayena bin shi.
"Maidubu bata farka ba sae qarfe 12 na rana tana farkawa suka kalleshi suka qaraso wajen ta suna yimata sannu! Ridwan ya rungumeta yana fadin alhmdllh Baby ya jikinki ?ta kalli iyayenta gata jikin Ridwan sae taji kunya tayi yunqurin tashi amma Ridwan yaqi sakinta momy ta kira waya aka kawo masu abunci daga gidan momy. momy ta bata abunci a baki sae da ta qoshi aka bata magani Maidubu tasamu sauqi sosae momy ta kalli Ridwan "yace tau ae sae ka tashi kaba mu waje ko? Mama tace ah ah fa karki koreshi bayan ko abunci baki bashi ba. murmushi Ridwan yayi sannan "yace kamar ko kinsani mama wallahi yau ko ruwa bansha ba, mama ta fiddo ido waje tana fadin haba Ridwan ya xaka xauna da yunwa har na tsawon lokaci.
"Mama tasakawa Ridwan abunci da kanta tabashi ya tashi yana godiya zai wuce part dinshi momy " tace sannan xan mayarda Maidubu gidana har taji sauqi, Ridwan ya fiddo ido waje yana fadin momy ... Momy ta katseshi da fadin kadaiji abunda nagayama ko! Kamar wasa idanun Ridwan suka ciko da kwalla yayi knelling a gaban momy yana fadin Dom Allah momy Dom girman Allah momy karki rabani da Babyta har na tsawon lokaci, wallahi nayimiki alkhawarin kula da ita kamar kina nan, momy '"tace ban yarda ba! kanasonta ka wahal da ita a first night dinku bayan Kasan yarinya ce kuma budurwa eh?
RIDWAN ya sunne kanshi a qasa yana hawaye "yace momy na yarda ni mai laifine amma Dom Allah Kiyi hakuri nayi alkhawarin hakan bazata sake faruwa ba insha Allah, momy "tace ka tashi kawae