Showing 18001 words to 21000 words out of 88044 words
Chapter 7 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt
sannan ya fara da cewa
Babynah mai-dubu ta daga kai dom ganin waye yashigo sae taga ba kowa ya kara kiran baby cikin Wata irin siga wacce sae da tsikar jikin Mai-dubu tayi tsam . Dom Allh ki karbi soyayya ta kuma karki ce dani ah ah Mai-dubu tayi shuru tana kallon shi kallon tausayi sae magiya yake yimata akan ta yarda dashi Mai-dubu tace baxan boyema ba inada miji kuma har anyi baikona dashi karatuna kawae ake jira in kammala ayimin aure sae yatashi tsaye yana fadin kina nufin abunda Nura yafayamun gaskiyane kenan? Baby kina nufin ke ta wani ce bani ba ? Baby bantaba soyayya ba bantaba son Wata yarinya ba sae ke kuma wallahi! Banajin xan iya rayuwa da wata idan bake ba, Sae ya share kwalla itama mai-dubu kwallar ta share sannan ta fara da cewa kayi hakuri nasan akwae xafin rashin abunda mutum keso amma wallahi! Nayi imanin ko xaka rasa rayuwar ka babana baxai baka ni ba da fatar xaka fahinceni har Mai-dubu xata wuce ya rike hannun ta yana fadin ina xakije tace gida tana share kwalla a idonta yace idan kikaje gida nifa ina kikeson inje maidubu ta ansa mai da gidanku mana yashiga girgixa kai yana fadin qarya ne baxanje gida ba wallahi baby sae dae muje gidanku Mai-dubu ta fiddo ido waje tana fadin gidanmu kuma? Yace sosae kuwa .
Mai dubu dae tayi tsaye tana kallon shi a ranta take rayawa kodae wannan senseless ne maidubu bata gama tunani ba ya qara magana dom Allh baby wallahi ina sonki Mai-dubu na tsaye xarah ta fito ita da Nura tana fadin qawata ga mama ta kira waya maidubu ta ansa tana fadin hello mamana.
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu kixo gida Ahmad yayi waya yace yana hanya kixo gida idan ya wuce sae ki koma ki taimaka mata ko! Maidubu ta ansa da tau mama ganinan xuwa ya rike Nura yana kwalla yana Fadi abokina baby bata sonah! Nura yace wae hakan Mai-dubu itama maidubu kwalla ta sake sharewa sannan tace Nura kasan inada baikon wani akaina Nura yace wannan gaskiya ne amma kuma nasan bakyason mijin da akayi miki baiko dashi Dom haka idan har abunda abokina ya Fadi ba gaskiya bane tau ki bashi dama mana maidubu tace Nura ko na bashi dama babana baxai yarda ba Kiyi hakuri dae kibani damar kinji baby ta maidubu ta kalleshi ido cikin ido tace nabaka damar yace Nura ina gabas Nura nunamin gabas Nura ya nunamai yayi sujudul shukhri duk suka sa dariya har Mai-dubu xata fita yace baby ataimakamin da nom ko tace sae dae inbaka ta mamana amma karka kira idan na anso wayar a hannun ta xan kira xarah sae Nura ya gayama ina tare da wayar sannan ka kira yace duk da da baki tanbeni ba sunana (RIDWAN ALKHALI ALIYU) nasan bakyada lokacin jin tarihina Dom naga mama ta kiraki amma xamuyi wannan maganar daga baya Maidubu tayi musu sallama ta fito shima ridwan ya take mata baya yayi mata kariya Dom yayi yayi ya sauketa gida amma taqi yarda suna fito wa gate din gidan xarah suka yi ido 4 da Ahmad yana tsaye a bakin motar shi a kofar gidan xarah ......
Barrister for life馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By Barrister s@dy馃槝
Dedicated 2 Muhammad dan-sule's family 馃槝family over everything Barrister ta gaisheku馃憤
Reader's Kuyi hakuri da jina da kukayi silent Muna bikin qawata ne da fatar xaa mun uxuri nagode ina alfahari da reader's Kune farinciki na Barrister ta gaisheku reader's馃槝馃憤
Mijin barrister
45-46
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朅hmad na tsaye jikin motar shi Mai-dubu na ganin shi gabanta yahau dukan ukkun ukku dom batasan irin wulaqancin da yake da niyyar yimata ba. Amma shi Ridwan baima San Allah yayi wani Ahmad ba awajen dom duk wani motsin Mai-dubu akan idon Ridwan take yin shi suna tafe suna fira Mai-dubu ta share kamar batasan Ahmad ba har suka iso wajen shi Ridwan ne yace Baby anya kuwa xaa samu napep anan shiyarkuwa?
Mai-dubu tace gaskiya nima banga alama ba Ridwan yace Baby Dom Allh ki bari insaukeki gida mana tayi shuru ya qara da fadin baby kinyarda? tace eh! yace yawwa haba koke fa duk suka sa dariya, duk abunda suke yi akan idon Ahmad.
Ridwan yayi murmushi suka koma tare suna tafe abun gwanin shaawa dom sun dace da juna kamar wasu couples! Ridwan ya bude mata mota tashiga ya maido kofar ya kulle sannan ya wuce ya shiga yana fadin baby! baby!! baby ta yar rigima ce wae batason Ridwan dinta ya sauketa gida! duk suka sa dariya shi da ita Maidubu ta yaba da irin! Tsaftar Ridwan dom duk motarshi kanshi takeyi kamar yarda yake kanshin shima, kuma ko ina sae kalqiya yakeyi anwanketa fes suka wuce sae kofar gidansu Maidubu Motar su na tashi Ahmad da abu ya yiwa yawa arai yayi saurin Jan motarshi yabi bayansu dom maidubu taga Ahmad har wani fari da ido takama yiwa Ridwan shiko Ridwan duk yagama rudewa sae fadin yake baby I love u. Suna tafiya suna firar su a mota har suka iso kofar gidansu Maidubu
Maidubu nason tafito motar ridwan nayimata tsiwa wae shi suyi fira Ridwan da Maidubu kamar masoyan da suka kwashe tsawon lokaci a tare suna kofar gidan Baba yafito daga cikin gida maidubu bata ko kula da Baba ba har sae da sukayi sallama da Ridwan tana fitowa mota tayi ido 4 da Baba ae ko jikinta yahau rawa sae da Baba ya qare mata kallo sannan yace daga ina kike? kuma waye wancan? yana pointing Ridwan da yatsa Mai-dubu tabi hannun na Baba da kallo har inda Ridwan yatsaya sannan ta fara fadin baba gidan qawata xarah naje kuma wannan mijinta ne Baba yace me kikaje yi Baba batada lapia ne shine naje na taimaka mata tau Allh ya bata lpia, amin Babana.
Suna haka mota tayo cikinsu har sae da sukaji tsoro Baba ne yafara fadin waye wannan ? kuma miye haka? baba baya gane motar Ahmad Kasancewar Ahmad idan yafita da mota sae ta dauki lokaci kafin yasake fita da ita sae dae ya dauki Wata ya fita da ita, Baba na fada Ahmad ya bude motar yafito Baba na ganin Ahmad ya sunkuyar da kanshi yayi shuru Ahmad ne ya iso wajen yana fadin Baba waye wancan banxa da ya kawo maidubu gida? har suna tafiya suna hado kafada tana yimai dariya waye shi? Baba ka tanbeta waye shi? Yafada cikin tsawa. Baba ya dago kai da sauri dom ganin shin da gaskiya Ahmad ne ke yimai tsawa ko kuwa
Baba yayi gyaran murya sannan ya fara da fadin Ahmad ni kake yiwa tsawa ? kodae baka bisa hankalinka? Ahmad yace ina bisa hankali na amma wallahi ba xan lamunci abani yarinya ba kuma abarta tana bin maxa salon kawae aje a sayarmin da angwulu da kan shamuwa maidubu ta fiddo ido waje tana fadin ni nake bin maxa ?Ahmad yace eh na fada ko qarya ne ?nace ko qarya ne ? dom ubanki qarya ne? Dom ubanka dae jahili wanda baisan girman Dan Adam ba maras tarbiyya.
Baba ne yace ke Maidubu banason rashin kunya shiga gida. Kawae Mai-dubu xata wuce Ahmad ya fixgo ta sae da ta fada jikin baba yayi mata wani shuri sae da ta rabu da kasa tana tasowa ya wanke ta da mari tasake faduwa yasake shurinta! Baba ne yake fadin Ahmad! Ahmad!! kodae ka fara shaye shaye ne wannan abun da kayi baya kama da na masu hankali. Maidubu na tashi ta dauke Ahmad da mari tasake daukeshi da mari sae da yayi tangal tangal na faduwa amma baikai kasa ba.
Yataso yana huci kamar wani xaki yayi wurin Maidubu baba ne ya riqe shi yana fadin kai Ahmad kar ka qara samata hannu wallahi ko gidan aure ban daukar wa yarana duka ba balle wacce ban aurar ba saurayinta ya daketa a gabana kai ko kunya bakaji ne?
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚ama ce ta fito kofar gidan tana fadin lapia Baban yara sai hayaniya nakeji tun cikin gida mama tabi Ahmad da kallo tana fadin waye wannan ? kasancewar mama bata taba ganin Ahmad ba, Baba ne yagayama mama abunda yafaru mama tace kai tun baa aurar da yarinya ba gareka har ka fara dukanta tau wallahi da sake baban yara da sake wallahi! Ahmad yayi tsaye sae huci yakeyi Baba ne ya kallesu yace ke Mai-dubu shiga gida ke maman yara shiga gida ganinan xuwa suka ansa da tau suka shige
Baba ya kalli Ahmad sannan yace Ahmad abunda kayi a gidana ya chachanchi in hanaka auren Mai-dubu Amma baxan yi hakan ba Dom mahaifinka aminane ba Wanda yataba jin tsakanina da shi kuma wannan baxai raba aurn ka da Mai-dubu ba Dom nasan yarda xafin kishin da'namiji yake amma inason kasani sake yin irin wannan kuskuren yana nufin qarshen tarayyarka da maidubu saboda bana Tolerating nonsense Ahmad ya russuna har qasa yayiwa baba godiya sannan yace insha Allah hakan baxai qara faduwa ba. ya shiga motar shi ya wuce .
Baba na shigowa gida ya samu mama sae fada takeyi ya wuce kawae dakin shi sae da aka kira sallah baba yafito yayi masjid
A bangaren Mai-dubu kuwa sae dadi takeji Dom tasan yau duk yarda baba yaso ta da Ahmad dole ne ya rabasu tunda har Ahmad ya daketa a gaban idon mahaifinta sae dadi takeji ta anso wayar mama ta kira xarah ta gayamata abunda ya faru amma tace Dom Allah ko Nura karta gayawa Dom batason Ridwan yasani yanxu har sae ta wanashi taga irin son da yake mata. Itama xarah taji dadin hakan dom aganin su dolene baba ya raba wannan auren
Ridwan ne ya kira wayar Mai-dubu ta dauka da murmushi ta soyayya sukasha bata wasa ba sannan su kayi sallama mama ce ta shigo dakin tana fadin bani wayata inason inkira yayarki Aisha inji idan suna hanya ko basu taso ba Mai-dubu ta bata wayar batare da fargaba ba Dom tayi saving number din Ridwan da suna Ahmad 2 mama ta kara da fadin uhim sannan ki fito babanki yana neman mu ni da ke Maidubu ta ansa da tau mama ta tashi ta sako hijabin ta.............
Barrister for life馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[17:32, 12/31/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By Barrister s@dy馃槝
Dedicated 2 frnd of mind 馃槝Ameena Ibrahim bunxa (Mrs Yahya) amarya bakya laifi ko kin...... Reader's ur prayers馃憦 is needed for dis new couples pls 馃憤
Mijin barrister
47-48
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚ai-dubu ta sako hijab dinta tabi Mama sae falon Baba. suna shiga Mama ta xauna kujera daya da Baba itako Mai-dubu ta xauna akan kafet Baba ya gyara xama sannan yayi gyaran murya ya maido kallon shi ga Mai-dubu sannan ya kira sunan ta ta ansa kanta na kasa tana sauraren mahaifinta Maidubu Kiyi haquri nasan Ahmad bai kyauta ba kuma abunda yayi agabana rashin kunya ne amma nayi mai fada kuma najamai kunne yayimin alkhawarin hakan baxata sake faduwa ba
Sae da Mama ta karewa Baba kallo sannan tace baban yara kana nufin xaka bada auren Maidubu ga wannan yaron da baisan girman ka ba a gabanka fa yadaketa tun baayi aure ba ko kunyar ka baiji ba sannan kace har yanxu kana kan bakarka na auramai da yarinyar nan ae ko ba yarmu bace Yakama ta mu tausayi rayuwar ta haba
Babane yayi murmushi sannan yace maman yara ta kalleshi batare da ta ansa ba inason yau din nan basae gobe ba kigayamin waye uban Mai-dubu Mama ce ta fiddo ido waye tana fadin Baban yara wacce irin magana kake fada min haka waye uban Mai-dubu fa kace Baba yace eh kigayamin Mama tace Mai-dubu batada wani uba sae kai amma baka qaunar ta Dom abunda kake qoqarin aikatawa agareta ko maqiyinta baxai yi hakan agareta ba idan baka sonta ne kadaina qoqarin wargaxa mata rayuwa ni Hadixa nayi alkhawarin xan bawa rayuwar ta gata na uwa da uba xan kasance garkuwa a gareta kuma ina fatar Allah ya xame mana garkuwa nida ita kai ko kaje kayita yi amma inason kasani akwae Allah
Baba yayi murmushi sannan yace tau idan har ko kin tabbatar da nine mahaifinta inason ki sani yaxama dole inbawa ya' ta umurni kuma ta bishi koda umurnina ya sauka akan raayin ta Mama ta ansa da fadin amma ae Baban yara komu iyayenta baayi mana auren dole ba balle qaramar yarinya kamar Maidubu ka aurar da ita ga Wanda bataso kuma tun kafin aure ya fara dukanta har gaban ka fa yadaketa inaga kuma anyi aure Baba yace ba ruwanki tsakanin su Mama tace nikam akwae ruwana idan baka qaunar ta ni ina qaunarta
Baba ya maido kallon shi ga Maidubu sannan ya kira sunan ta ta ansa kanta na kasa tana kuka Baba yace Maidubu inason ki saurareni da kyau kiji abunda xan gayamaki abunda kika yi agabana rashin kunya ne babba ko kin manta Ahmad ne mijinki da har kika daga hannu kika wanke shi da mari ko kin manta xaki rayuwa ne a qarqashin shi abunda kinkayi yana nunamin bakyada niyyar yin biyayyar aure ga mijinki ko tau wallahi bari kiji idan kika kuskura kika kashe aurenki da Ahmad bani bake matukar ba Ahmad bane yaxo yace baya sonki Mai-dubu dae sae kuka take yi
Mama tace me kace baban yara ba ita ba kai tau ka tsine mata mana sannan insan ka tsaneta ka tsine mata kaji Babanyara ko ka tsinewa Mai-dubu wallahi tsinuwar ka baxata bita ba Dom Allah yasani bata cutar da kai ba I know u re educated enough nd u know dat a force marriage is prohibited Baba ya ansa da yes a force marriage is prohibited but I want u 2 tell me who have d right nd responsible of choisen d best husband for his daughter
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚ama tace kai ne amma..... Dakata Hadixa baba ne ya tashi tsaye yana fadin tau idan har nine nako yanke hutuncina idan Kinada magana sae ki fada kafin infita Mama dae tabi Baba kawae da ido har yakai kofar fita ya tsaya sannan yace kuma wallahi Whoever violated my order should be punish .....
Mama dae tayi murmushin takaice tace wa yar' ta tashi kuma ki daina kuka Dom Allh ya share miki hawaye kar ki sake saka damuwa a ranki har ta xama maki wani matsalar mama taja hannun Maidubu suka fito sae dakin Maidubu Mama tace ki shiga toilet Kiyi wanka ki dauro arwallah Kiyi sallah kinji yar mama Maidubu ta ansa da tau ta shiga toilet sannan Mama ta fita xuwa nata dakin mama tayi xaune tayi tagumi tana tunanin wannan alamari
Mai-dubu ta fito tayi sallah tana adduar tana kuka har ta kammala ranta yaqi yimata dadi ko Kadan sae kuma ta tuna da Ridwan da irin soyayya da yake nunamata sae kawae ta fashe da kuka ta fada kan gado tana kuka wayar mama ce yahau ruri kasancewar wayar tana hannun ta ta dauko taga Ridwan ne tayi picking call din tayi shuru Ridwan ne yafara da fadin Hello babyn Ridwan da fatar baby ta tana lapia tayi murmushi sannan tace lapia qlw ina fatar baby tana tunanin Ridwan dinta ko? tasake murmushi sannan tace maybe Ridwan ya fiddo ido waje yana fadin na shiga ukku Ashe baby bata sona? Maidubu tasake murmushi tace yi hakuri wasa nake Ridwan yace yawwa baby ta naji muryarki yayi qasa fa mike damunki baby ta? tace ba komi hawayene suke bin fuskar ta tana sharewa Ridwan yace yadai baby naji kinyi shuru baby damuwar ki damuwa ta ne baby dom girman Allah ki gayamin meke damunki
Maidubu ta sake share kwalla sannan tace ba komi yace OK kina ina? ina gida hutawa kawae kike kenan tayi dariya tana fadin ina wani hutu ae kune da hutawa Ridwan ya qara da fadin baby Yakama ta fa inganki kinsan nayi missing dinki. gaskiya ne amma Kasan ba laifi na bane tau laifin waye? Maidubu tace babana Ridwan yayi dariya sannan yace shine kawae matsalar? ta ansa mai da eh Ridwan yace baby ke kika hanani xuwa wajen baba da Yanxu ansaka ranar bikin mu amma kika hanani xuwa wajen baba Maidubu tayi murmushi baqin ciki a ranta take rayawa da hakan xata faru Ridwan da nafika farinciki amma a fili tace uhim Baba yayimin miji shiyasa
Ridwan yace wash Maidubu tace yadae? Ridwan yace wallahi maganar nan da kika fada har xuciya ta ta soka Maidubu tayi dariya haka dae sukayita fira har ta tsawon lokacin sannan sukayi sallama
Suna qare waya Maidubu tasake rushewa da wani sabon kuka tana rayawa aranta inama ace Ridwan ne mijinta wayar ne tasake kara Maidubu na kuka ta dauka tana kokarin boye damuwar ta hello baby Maidubu nason tayi magana amma ina kuka yaci qarfinta har Ridwan yagane kuka take yi sae Hello! Hello!! Hello!!! Yakeyi amma takasa tanka mai sae shashshekar kukan ta da yake ji abunda yafi qonar ranshi kenan kukan Mai-dubu Ridwan ne da ya gaji da fadin hello sae kawae yace baby ganinan xuwa gidanku Yanxu Mai-dubu ta fiddo ido waje tana fadin nop Ridwan karka xo akwae matsala Ridwan yace wallahi baby ko xan rasa raina akanki na dauka kinsan yarda nake sonki kuwa ? Baby gani nan xuwa kifito kawae idan har kema kindamu dani Maidubu ta.......
Barrister for life馃拫
Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚
Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[13:25, 1/1/2018] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫
By Barrister s@dy馃槝
Dedicated 2 my daughter's Hafsat Nasir Gwandu nd Seeyamah Nura馃槝
Mijin barrister
49-50
鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu ta kira wayar Ridwan har ta tsinke ba responding sannan ya kira bugu 2 Maidubu tayi picking call din tana fadin dom Allah Ridwan kayi hakuri pls karkaxo gidan mu akwae matsala lokacin Ridwan har ya shiga motar shi, Ridwan ya lunshe ido sannan yace baby idan bakyason inxo kigayamin mi akayi maki? mike damunki? Maidubu tayi shuru Ridwan yace ina sauraren ki Maidubu tace kayi hakuri banada natsuwar