Showing 9001 words to 12000 words out of 88044 words

Chapter 4 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1930

itama fa xarah baffanta ba dole yayi mata ba sae da aka nemi amincewar ta kafin abada ta ga Nura amma ni gashi baba yabadani ga wanin da banko sani ba dom babana ya tsaneni sae ta rushe da kuka

Mama ce tashigo tana fadin kul Mai-dubu kar in kara jin kin furta irin wannan Kalmar da bakinki waya gayamiki babanki baya qaunar ki tau bara kiji duk duniya nida babanki munfi kowa sonki sae na ukkun mu shine Ahmad shida yake neman auren ki

Maidubu sae bin mama da ido kawae takeyi Dom ita ta tadauka xancan xuci ne takeyi Ashe mama taji ta maidubu Kiyi hakuri ki rungumi Ahmad amatsayin mijinki kibashi dukkannin soyayyar ki idan har kinason ganin farincikin mahaifinki kuma karki bawa shedan damar shiga rayuwar ki duk lokacin da kikaji bacin rai kiyita addua kinji Mai-dubu ta amsa da eh nagode mama dom har ga Allh nasihar da mama tayi mata ta shigeta sosae har tadan samu nutsuwa a rayuwar ta

Amma har yanxu idanunta basu daina fitar da kwalla ba mama tace ki tashi ki shiga wanka Dom baban yara yace Ahmad yana hanya anjuma xai xo wajenki Mai-dubu ta tashi ta share kwalla a idonta shiga toilet Dom yin wanka kamar yarda mama tayi mata umurnin

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu na fitowa wanka mama na shigowa dakin da waya rike da hannun ta tana fadin gata tace Mai-dubu ga qawarki Xarah ta kira waya maidubu ta amsa tana murmushi tunda maidubu taji xancen xatayi aure sae yau ne rana ta farko da naga murmushin ta mama na bata wayar ta fito tana mai tausayin yar ta ta maidubu ta dauka suka gaisa da xarah tace najiki shuru kwana biyu Xarah dole kiji ni shuru inacikin damuwa sosae Xarah tace subhanallah Maidubu mike faruwa dake ne mi akayi miki maidubu ta buda baki Dom gayawa qawarta damuwar ta amma ina takasa dom kukan da yaci qarfinta sae can tace xarah bah...bah....nah ... Ne ......xai....xai...yi...min....aure ... Sae kuma tayi shuru tana share kwalla xara tace Haba maidubu gayamin gaskiya kinsan bama irin wannan wasan fa wallahi xarah ba wasa nakeyi maki ba qawata Kiyi hakuri tabbas ko Kinada babbar damuwa kuma yanxu insha Allh xansan abunda xangayawa hajiyata dom inxo inganki musan miye mafita dom matsalarki tawa ce banda Wata qawa sae ke Kiyi hakuri ina hanya yanxu insha Allh sae kinjini yawwa qawata nagode Allh yabar qauna sae kin shigo sukayi sallama da juna

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu taje ta kaiwa mama waya mama tace wae har yanxu baki shirya ba kuma kinga lokaci sae karasowa yakeyi ko yi hakuri mama yanxu xan shirya insha Allh tau gara dae kikama jikinki tau mama Maidubu ta shiga daki mama tabita baya suka shiga tare ina kayanda xaki saka Mai-dubu tace gasucan kan gado wa iya xubillah Wata mayyar shadda na hango white amma tasha kwado da red din xare tana daukar ido mama tace wannan shaddar tayi daedae kisaka ta

Maidubu tajiyo sallamar qawarta tana gaisawa da mama ta shigo da sallamar ta suka rungumi juna xarah tace wa maidubu kindan rame fa qawata maidubu tace qawata ba dole in rame ba suka xauna suka tattauna akan wannan matsala ta auren Mai-dubu

Xarah ta bawa qawarta shawarwari sosae akan wannan auren sannan ta gayamata tabi iyayenta dom baxasu kaita ga sharri ba Mai-dubu tayi godiya ga qawarta xarah sannan ta tayata shiri tayi shiri cikin fatar shadda wacce tasha Jan kwado ta saka jam gyale da jajayen yan Kune da sarka da yan hannu jajaye takalmi na hango qawarta xarah ta fiddo mata tanafadin Kisa wannan Mai-dubu sae hararar qawarta takeyi Dom ko wajen sako kaya sae da suka sha rigima wae ita a dole baxatayi Wata kwalliya ba tunda bata son shi

Ana gama sallar magarib maidubu ta fara fargabar kowa ye wanna Ahmad din kuma yaya yake da wanna tunanin taji tsayuwar mota a picking space din gidansu ae ko gabanta ya hau faduwa mama ce tashigo dakin tana fadin Mai-dubu ki fito baqonki yana falon babanki Mai-dubu ta amsa da tau mama ganinan xuwa xarah ta dauko turare kala kala ta feshe jikin qawarta dasu Mai-dubu tayi kyawon da ba namiji ba ko macce ta kalleta tasan ta wanka masha Allh Dom duk shape dinta ya fito sosae ga na fulaninta duk rabinsu waje

Suka fito tare xarah ce riqe tire dauke da ruwan faro na gora da lemokkan gorona daban dabam

Xarah tayiwa mama sae anjuma itako maidubu tace nafito mama taji dadin ganin maidubu a haka tace yawwa adawo lapia suka fito sae kofar falon xara ta mikawa maidubu tire din sannan sukayi sallama maidubu tashigo falon da sallamar ta........ Tau fa komi xaifaru tsakanin Mai-dubu da baqonta

Barrister for life馃拫

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[22:47, 12/22/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my daughters Hafsat gwandu nd Seeyamah Nura馃槝馃槝

Mijin barrister
29-30

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚aidubu na shigowa falon bata ko kalli inda baqonta yake ba sae ta juyo ta sake labulen kofar ta qara kara ganbun falon Ahmad dae yayi mutuwar tsaye dom bai taba ganin mai-dubu batada hijab ba sae yau Ashe haka take Maidubu takasance doguwar macce ce mai kakkauran jiki wankan darxa ita ba fara ba ita ba baka ba mai yalwar idanu da dogon hanci da matsakaicin baki ga Sharp Dom wanna kayan da tasa sun kara fidda cikar halittar ta xancen da Ahmad keyi da xuciyar shi kenan

Mai-dubu na juyowa Dom karasowa falon ta saki tire din hannun ta sakamakon wani baqon alamari da ta gani ae ko har goror faro sae da ta fashe duk wurin ya lalace Sae da ta mursa idonta yafi sau biyar dom tan tance da gaske Ahmad ne a gabanta kodae gixo yakeyi mata amma sae taga shidin dae ne Ahmad ae baigama fita daga hayyacinshi ba sae da yaga na fulaninta Dom duk rabinsu a waje suke gasu farare fes dasu jikinshi har ya fara rawa amma saboda girman kai da gudun raini ya hana Ahmad bari maidubu ta fahinci halinda yake ciki sae kawae ya hade fuska sosae sannan yatashi tsaye yana fadin dama nasan xaki raxana kuma xakiyi mama kin ganina a gidanku amatsayin manemin aurenki

Inason ki sani ni Ahmad shehu ya fada yana pointing kan shi da yatsar sa bantaba neman abu na rasa ba kuma bantaba sa insa da wani ba haka kuma bana fada a fada koda mahaifina ne idan nabada umurnin sae dae yabi dole Ahmad yakara matsawa dab da Mai-dubu har suna shaqan nunfashin juna itadae Mai-dubu tayi mutuwar tsaye sae kallon Ahmad takeyi kamar sokuwa

Yaqara da cewa ke miye ma sunanki sae kuma yayi irin murmushin nan na gefe daya na keta ke ya fada cikin Wata irin tsawa wacce sae da fitsari ya digowa Mai-dubu dom ubanki ya sunan ki ko baki jini bane

Sae a lokacin Mai-dubu ta dan matsa baya sannan tace ba ubana ba sae da ya karemata kallo sannan yace tau ubanwa nidae ba ubana ba sae ubanwa nice yafada da tsawa itama ta mayarmai martani da irin tsawar da yayimata tace bansani ba

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿杒odae ubanwaye nidae ba ubana ba nan fa maidubu tayi bakin magana basae kafadamin abunda yasa kaje neman aurena ba kayi hakanne Dom ka wulaqanta ni kayi hakan ne Dom ka takura rayuwata kaje wajen iyayena kasamo nasara a wajensu let me tell u something wllh! wllh!! wllh!!! ni Mai-dubu nayi alkhawarin wulaqantaka fiye da yarda kake da niyyar yi akaina I want u 2 bear it in ur mind dat auren nan yana nufin qarshen rayuwar wanin mu inni inkai Ahmad yayi tsaye kawae ya harde hannaye yana jinjina irin taurin kai da jajircewa irin na Mai-dubu taci gaba da cewa sannan inason duk wasu makaman da katanadar dom yakata ka nunkasu dom nayi imanin nawa makaman xasufi xafi da quna agareka

Maidubu ta juyo da qarfi Dom fita falon Ahmad yayi saurin fixgo ta har tafada kirjinshi ga na fulaninta kwance akan kirjinshi aiko nunfashinshi ya fara dauke wa maidubu sae xulle xulle takeyi Dom kubcewa amma ina Ahmad ya rike ta kam sae da yadan nutsu sannan yasaketa yayi saurin kulle kofar da key ya rike key din a hannun shi yana maida nunfashi ita ma maidubu sae nunfashi take mayar wa amma ahakan tayi qarfin halin fadin rungumar da kayimin kuma Allah ya isa Ahmad yakara rike hannun ta yana fadin da bai isaba xaiban damar tabaki ne kuma nayi miki wannan rungumar ne Dom in matseki in wahal dake amma ba dom wani abun ba idan ma na rungumeki me xanji me kike dashi da har xaaga shaawar ki stupid cewar Ahmad kenan

Ahmad yadan nutsu Dom jiyake nutsuwar shi baxata daedae ta ba har sae yabar wajen wannan marar kunyar yarinyar Ahmad ya hade rai kamar baitaba dariya ba ke maidubu ko daga kai bata yi ba balle tasan yana nan sae da ya kara matsawa dab da ita ke bakyaji nane sae lokacin tadago kanta kawae ta kalleshi batare da ta amsa shi ba Ahmad yace inason ki saurareni dakyau kiji abunda xangayamaki wannan auren da xaayi mana banaso bane dom bantaba tsanar wani mutum ba kamar yarda na tsaneki kisani bana sonki bana qaunar ki kin yimin abunda tunda nake ba Wanda yataba yimin shi kinxageni kin daga hannu kin gareni da wannan nake gayamaki kintabka babban kuskure a rayuwar ki Dom sae nasaki kinyi nadamar rayuwar ki kuma karki taba farinciki da wannan auren dom axabane agareki


Maidubu dae sae ido kawae da takebin Ahmad dashi Ahmad yakara da fadin ni mutum ne mai tsananin dukiya kuma idan duk dukiyata xata qara ni Ahmad nayi alkhawarin sae na wulaqantaki

Ahmad yakama hanya yabude falon har xai fita Mai-dubu tace Ahmad ya juyo batare da ya amsa ba tace inason kasa a ranka bana tsoron duk irin tanadan wulaqantawar da kayimin a gidanka dom wllh! wllh!! kaine da nadama amma ga fili ga mai doki shege ya fasa Ahmad yayi murmushi sannan yace OK

Maidubu ta shigo gida ko ganin gabanta bata yi dakyau Dom dubu take gani da jirin da ke dibar ta da kyarr tasamu takai kofar dakinta bata iya shiga cikin dakin ba ta fadi sumammiya mama ce tafito sanadin jin faduwar wani abun da tayi tana fitowa ta hango Mai-dubu sumammiya mama ta isa wurin da gudu a rikice tana fadin.........

Barrister for life馃拫

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[12:53, 12/23/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my daughters Hafsat Nasir gwandu nd Seeyamah Nura inason ku yarana Allh yayi muku albarka馃槝馃槝

Reader's karku manta fa Kune farincikin barrister ina alfahari da reader's 馃槝馃槝

Jinjinar ban girma ga mijin barrister fans ina alfahari da members na wannan grp Allh yabar qauna馃憤馃憤

Mijin barrister
31-32

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朚ai-dubu! Mai-dubu!! Mai-dubu!!! Ohhh ni hadixa nashiga ukku daga xuwa xance kuma sae inganki a sume Mai-dubu ki tashi Dom Allh nashiga ukku babane yayi sallama yashigo ganin mama rungume da Mai-dubu bata mutsi mama sae jijjigata takeyi bakaramin tada hankalin baba yayi ya iso da Sauri yana fadin maman yara make faruwa da Mai-dubu mama na kuka tace wllh bansani ba nidae ina fitowa naganta nan a haka yace dauko mayafinki muje da ita hospital mama ta dauko mayafinta baba ya dauki Mai-dubu kamar karamar yarinya yashinfideta a sit din baya na mota suka shiga gaba shida mama sae gate din FEDERAL MEDICAL CENTER BIRNIN KEBBI suka shiga da Mai-dubu emergency nurses suka tura Mai-dubu a wani gado na marar lapia sae wani dakin aka bata gado likkitowa sun hau aiki akan Mai-dubu amma har yanxu nunfashin Mai-dubu bai samu ba

Wata nurse na fitowa mama ta riqeta tana kuka tana fadin Dom Allh nurse wane hali maidubu take ciki nurse taji tausayin mama ta dafa kafadar mama tana fadin Kiyi hakuri gaskiya har yanxu bamu samu nunfashinta ba amma xata tashi insha Allh mama ta kara rushewa da kuka tana fadin kodae ta rasu ne Dom Allh gayamin gaskiya Kiyi hakuri mama wallahi yarki nada rai kuma zata tashi insha Allh

Baba ne yaxo har inda mama take yana fadin haba maman yara kiyi hakuri mana ki daina wannan kukan ba anfani ya tadata ya rike hannun ta suka koma suka xauna dom shima baba kukan yakeyi amma marar sati
Haka suka kwana da Mai-dubu har qarfe 5 na asuba wani doctor yashigo akayi mai bayanin halinda maidubu takeciki aiko yayi dakin da saurin shi yana shiga yaganta kwance kamar matatciya doctor yayi umurni da abashi Ice block aka bashi yadan jikata ya tsoma dan qaramin towel a ciki ya matse sannan ya rika shafawa Mai-dubu shi afuskar ta da xucitarta sannu sannu sanyin na ratsata

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朇an naji Mai-dubu tayi Wata irin ajiyar xuciya tana bude idonta sannu sannu doctor sae sannu yake yimata ya kira iyayenta mama naganin maidubu ta bude ido ae da gudu suka karaso wajenta duk nurses din dake dakin sun jinjina irin soyayyar da iyayen Mai-dubu keyimata mama ta rungume yarta sae sannu suke yi mata budar bakin maidubu tafara fadin mama !baba !!mama !!! Ahmad basona yakeyi ba baba banason Ahmad baba Dom Allh karka aurar dani ga Ahmad Dom wllh baxan xauna dashi ba sae kuma ta riqe hannun mamanta tana fadin mama kigayawa baba idan yayimin wannan auren wllh sae na kashe kaina ko inkashe Ahmad ko ingudu inbar gida ko infada rijiya baba ya kalli doctor yace likita inaganin kamar maidubu batacikin hayyacin ta doctor yace eh hakane xanyimata allorar bacci ne insha Allh idan ta tashi xata dawo cikin hayyacinta duk suka amsa da OK
Mama dae tayi xaune tana mai tausayawa rayuwar Mai-dubu har aka yimata allora ba jimawa bacci yayi gaba da ita doctor ya fito bakowa a dakin daga baba da mama sae Maidubu dake bacci mama bata taba saka baki a maganar auren nan ba amma yau xatayi magana dom taga abun yaki ci yaki canyewa

Mama ta maido kallon ta ga baba ta kira sunan shi cikin sigar soyayya baban yara kana ganin kuwa yin wannan aure baxai iya jawo mana abunda yafi gabanmu ba Mai-dubu fa batason wannan yaron kuma Yakama mubarta tagano wanda take so da kanta

Mama takara da fadin Dom Allh baban yara kajanye xancen auren nan kar muyi silar silwantar rayuwar yarmu dakanku kar muxamo sanadin kashe yarmu da kanmu duka ma nawa ne shekarrun Mai-dubu da har xata bafa fuskantar irin wannan matsalar rayuwa kofa batace mana komi ba dole ne tayi mana kallon marassa Adalci agareta Mai-dubu nada kawaici hakan ne yasa baxata iya furta mummunan kalami agaremu ba

Dakata maman yara mi kike so kigayamin infasa aurar da maidubu ga Ahmad komi kike nufi ne gaske dae naga bakya farinciki da wannan aure kina goyon bayan yarki kenan ko yafada cikin massifar fada mama bata yi kasa a gwuiwa ba wajen fadin baban yara dole ne ingayama gaskiya Mai-dubu batason Ahmad kuma tunda bataso nima banason shi ta yaya xakayimata auren dole komu iyayenta anyi mana dole ne balle maidubu

Sae da baba ya karewa mama kallon mamaki Dom bata taba sa insa dashi ba sae yau lallai hadixa harni kike gayawa hakan yau sae kuma yayi shuru yana naxari sannan yayi gyaran murya Hadixa inason ki saurareni dakyau kiji abunda xangayamaki wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Idan kikaga na fasa wannan auren kitabbatar da bana raye kuma ko bayan raina banyafewa duk Wanda ya hana wannan auren ba kunyi kadan ku maidani karamin mutum kunyi Kadan ku maidani dattijon banxa idan kikaga bankai Mai-dubu gidan Ahmad ba ki tabbar ta mutu mutuwa ce kawae xatayiwa maidubu Katanga da gidan Ahmad

Mama sae kallon baba takeyi da mamakin wannan taurin kai na baban Mai-dubu baba ya fusata sosae mama bata iya jure ganin fushin mijinta dom haka ta russuna har qasa tana fadin dom Allh baban yara kayi hakuri raina ne yabace kuma insha Allh baxan qara saka bakina ba tsakanin ka da yarka yace lallai kam dayafi maki Dom wllh banqi ran kowa ya baci akan wannan auren ba kisani

Xarah ce ta kira wayar mama Dom har yanxu Mai-dubu batada waya da wayar mama take amfani itama xarah sae da tayi miji sannan baffanta ya bata waya mama ta daga call din xarah suka gaisa mama tace wllh maidubu ko batada lapia gamu a hospital anbata gado mama miya sameta ne mama tayiwa xarah bayani abunda yafaru xarah tace me likitawa suka basuwa result dinta mama tace basu bada ba har yanxu mama ganina xuwa yanxu wanne hospital kuke mama tagayama harda room number dinsu baa juma ba doctor yashigo ya dubu jikin maidubu sannan yacewa mama ina babanta mama ta ansamai da baya nan OK idan yaxo yasameni office...

Barrister for life馃拫

Muje xuwa wasa farin girki馃憚馃憚馃憚馃憚

Mijin barrister鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
[12:48, 12/24/2017] Barista: 鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿�
MIJIN BARRISTER馃拫

By barrister s@dy馃槝

Dedicated 2 my daughters Hafsat Nasir Gwandu nd Seeyamah Nura 馃槝馃槝馃槝

Mijin barrister
33-34

鈿栶煄€馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰鈿朆aba nashigowa mama tagayamai doctor na nemanshi ya ajiye ledar hannun shi yafita har yanxu Mai-dubu bata farka ba xarah ce tayi sallama suka shigo itada Nura suka gaisa da mama cikin girmamawa sannan Nura yayiwa mama sallamar yana mai yiwa Mai-dubu fatar samun sauqi suka fito xarah ta rikashi har mota sannan ta dawo room din tayi xaune wajen qawarta tana mai tausayin qawarta

Maidubu tafara motsi sannu sannu duk suka maida kallonsu ga Mai-dubu ta tashi xaune sae sannu suke yimata mama tace mi kike ji yanxu banajin komi mama kaina ne kawae kedan ciwo tau Allh yakara sauqi
Baba ne yashigo rike da takardu a hannun shi da ledar magani fuskarshi ba annuri ko Kadan yamikawa mama takardun anshi karanta ta amsa ta karanta tana idarwa ta fashe da kuka hankalin kowa awajen a tashe yake more especially Mai-dubu da qawarta xarah da basu San komi ba

Baba ya maido kallon shi ga Mai-dubu sae da yakaremata kallo sosae sannan yace Mai-dubu bara kiji wllh ba damuwa xaki saka a rayuwarki ba idan mutuwa xakiyi matukar kina nunfashi sae na kaiki gidan Ahmad tunda bakida mutunci idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login