Showing 60001 words to 63000 words out of 88044 words

Chapter 21 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

2022

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 friend of mind AISHA M BELLO maman waleedah gaisuwar bangirma gareki ( Mrs Farouq Mole) Allah yabarki da mole tareda jin dadin rayuwar aurenku har abadaπŸ‘. Love u dieπŸ’˜πŸ˜ŠπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Wannan shafin naki ne ke kadae Kiyi duk yarda kikeso dashi Mrs Farouq Mole Allah ya saukeki lafiya yakawo yara masu albarka.😍😍😍😍😍😍😘😘😘

Mijin barrister
111-112

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–"Gateman yabude masu gate motocin su suka shigo gidan wa'iyaxubillah ae kowa maganar gidan yake duk taron yan kai Amarya kasa gane kofar shiga sukayi sae da aka kira Ridwan a waya yaxo shida wani friend din shi sae da yayi "tone print" din kofar sannan tabude suka shiga auntynshi Asmau ce "tace tau ae sae ka wuce mana dariya yayi yanata raba ido amma baiga amaryarshi ba "yace pls aunty ina Barrister nah? Aunty Asmau "tace tana mota baa fito da ita ba sae da aunty tayi da qer sannan Ridwan yafita gidan.

Aka bude motar amare aka fiddo su aka rika hannunsu aka shiga dasu aka tsaya Maidubu tayi addua sannan aka kaita har bedroom dinta har yanxu Maidubu kuka take sosae, gidan Barrister Maidubu yafi ganin duk wani mai karatu!! gidane "mansion" akan girman gidan har titi akayi cikin da rawun akwae motocin zirga zirga a cikin gidan kawae, Dom girmanshi mutum baya iya yawace shi a qafa bai gaji ba, ga""" grass carpet" gidane gidan sama mai hawa 20 ko wanne part da irin nashi kallar kwalliya.

"Aka sake riqo hannun amare Maidubu da Balkisu aka fito dasu suka shiga mota sae gidan Balkisu Kasan cewar Farouq Dan gata ne shima hakan yasa ya qirawa amaryarshi Balkisu gida na kitar raini gida nagani na fada aka shiga dasu har bedroom din baliksu suka Dan xauna kamar yarda akayi a gidan maidubu nan aka sake masu kwalliya sannan akan fito dasu suka shiga mota.

"Ridwan ne yashigo part dinshi na gidan momy yana shiga yaga momy a part din shi tana yimai parking kayanshi
Ridwan yashigo da sallamarsa yana fadin Allah sarki momy, shikenan yau xan tafi inbarki.

"Momy tace har kadawo "yace dama bude masu gidan ne kawae nayi yace momy wani aiki aikemun haka sannu momy nah momy ta share kwalla batare da ridwan yagani ba shima kwallar ya share batare da tagani ba wanka yashigo yayi wanka yafito momy ta shafemai jiki da mai da turarukkan jiki ta taimakamai yayi shiri cikin Wata Sky blue shadda riga da wando kawae tasha kwado dark blue da hularshi an yimata saqi na light & dark blue xare da shoe dinshi cover suma dark blue da agogon hannunshi momy tayimai barin turare RIDWAN yayi xaune kawae ya kasa fita ga friend dinshi sae kiranshi suke.

Momy ta kalleshi tace yadae my son??? Shuru yayimata momy ta juyo da fuskarshi gareta taga yana hawaye tace subhanallahi Ridwan lafiya?? Shuru yayi mata momy tagane Ridwan kukan rabu da ita yakeyi itama kukan tayi Dom takasa jurewa dady ne yashigo dakin na Ridwan yasamesu xaune suna kuka ba mai rarrashi wani dady yace lafiyarku? RIDWAN ya rungumeshi yana kuka dady yashiga rarrashinsa har momy da qir yasamu suka daina kuka dady yayiwa Ridwan wa'a zzin, xaman aure Ridwan yayi kuka kamar wani yaro wayarshi sae ringing take yaqi dagawa .

Ridwan ya kalli momy ya russuna har qasa a gabanta yace momy xan wuce momy ta fashe da kuka """"tace Ridwan"! ya dago kanshi sukayi 4 eyes shida momynshi! "momy tace kayi hakuri da matarka duk abunda Barrister tayi ma ban yafe ka sake ta Dom tayima halarci ba Kadan ba ta sadaukar da rayuwarta akan ka Dom Allah kaima kayimata naka halarcin kaji. kai kawae Ridwan ya kada mata.

Ridwan yace momy kisamin albarkarki Dom Allah momy ta dafe kanshi tace na roqi Allah yayi maka albarka my son Allah yabaka yaranda xasu bika suyima biyayya kamar yarda kakeyimana yace amin momy nagode yayi maganar muryarshi na rawa ya tashi yaja akwatanyenshi dady ya ansamai daya momy kasa ko tashi tayi sae kuka kawae .

Suka fito aka anshi akwatayyen Ridwan aka sakasu a boots na mota biyu sannan yayi shaking hands da dady suka shiga mota dady yace suma ae gasunan tafe xuwa dinner sannan dady ya kullemasu mota yana tsaye har motocinsu suka bar harabar gidan sannan yakoma gidan yasamo har yanxu momy kuka take yayita aikin rarrashi har ta natsu sannan sukayi shirin xuwa dinner momy ankonta da sukayi na iyaye tasaka dinkin Riga da siket da gwaggwaro momy ta wanku ba Kadan ba .

Suka shiga mota sae Presidential lodge inda xaayi dinner.

Motocin su Ridwan basu tsaya ko ina ba sae parking space din gidan shi aka shiga mai da akwatayyensa a part dinshi sannan suka wuce .
Farouq ne ya kira Ridwan yace gasunan a gidan shi. Har amare shi kawae suke jira a wuce dinner tare. su Ridwan suka wuce gidan Farouq aka fidda amare a wannan motar suka shiga Wata motar itada Ridwan da driver itama Balkisu suka shiga Wata mota itada Farouq da driver kawae friends din angwaye da amare da sauran jamaar suka shiga Sauran motocin suka hau hanyar..

Ridwan sae kallon Babynshi yake yana magana tana ansamai amma muryarta bata fita sosae akan kukan da tasha Ridwan sarkin xumudi sae surutu yake yimata har suka ido gate din presidential lodge aka bude suka shiga.

Bodyguards din Ridwan ne sukayi saurin fitowa a tasu motar suka xo suka bude ma su RIDWAN mota suka bude tasu Balkisu Ridwan ya riqo hannun Barrister suka fito mota shima Farouq haka.

"Daga cikin hell din nakejin MC yana fadin alhmdllah amare da angwayen sun samu halartar wurin, aka saka Wata daddadar waqa mai ratsa xuciyar maaurata Ridwan ne yashigo rike da hannun amaryarshi shima Farouq yashigo riqe da hannun Balkisu photo kawae ake masu ana videoting din su har suka xauna a wurin xaman su .

"Masu photo da masu videoting suka hau aiki ga waqar nan tana tashi sae a lokacin Ridwan yasamu damar ganin fuskar madam dinshi Dom yaso ya haska fuskarta yagani tun suna mota amma San taqi bari yagani murmushi yayi itako kanta yana qasa batama San yanayi ba sae da yayimata magana a kunne yace babynah Kinga yarda kikayi kyau kuwa murmushi tayi yace kodae an yimin chanje ne? Murmushi tayi tace au wace kake gani yanxu tafi taka kenan ko?

Murmushi yayi yace bance ba ai baafinta Dom nasan na iya xaben mata murmushi sukayi .

MC ne yace tau munason Nura m inuwa ya fito anan wajen dom nuna irin nashi farin cikin tareda waqar da yayiwa Amarya da ango.

Nura M Inuwa yafito mutane sukayimai tabi sae daga masu hannu yake MC ya juyo ga ango da Amarya yace anason ganinsu a filin dom nuna farin cikinsu
Nura M Inuwa ya fara rero waqarshi Ridwan da Maidubu da farouq da balkisu suka fito Ridwan yana riqe da Maidubu kamar wani zai anshemai suka fara rawa aka nemi iyayen su suma su fito .

Haka momy tafito itada mama da umman Farouq suka fara yiwa yaransu liqi momy takoma ga Nura ta yita yimai liqi na yan naira dubu dubu.

Su momy anyi wasa da naira ba Kadan ba aka kira aunties din amare da angwaye haka suka shigo suka sukayi wasa da naira ba Kadan ba .

Aka kira iyayen amare da angwaye maxa haka su dady da baba suka shigo filin suka baza naira suma.

MC yace amare da angwaye su koma su xauna aka tsayarda kida shima mawaqin ya xauna.

MC yace yana son yanxu mahaifin Ridwan yafito ya nunawa duniya lallai yau ya aurar da danshi kuma danda yafi so fiye da komi a duniya. Yadan abunda zai iya sadaukarwa yawan sonda yake yiwa Dan shi.

Dady yafito filin ya anshi speaker yafara da fadin ni JUSTICE ALIYU na aurar da Dana ridwan a yau kuma nayi farin ciki sanadiyyyar wannan farin cikin kai MC nabaka mota akayi tabe Justice yace sannan nabaka kujerar Makkah da million biyar sanadin murna da farin cikin auren: Ridwan Justice Aliyu. aka sake tabawa Justice. MC ya anshi speaker yayi godiya dady yabada skey din mota.

MC ya anshi speaker yayi godiya ba Kadan ba

Aka saki kida tare da waqar Garxali Miko Shima ya halarci dinner din yafito yana rera waqar shi wadda yayiwa Amarya da ango yasha liqi shima ba Kadan ba haka mawaqa daban daban suka yita fitowa suna nuna bajintarsu su Ali show su Husaini Danko Su Farouq m inuwa.

MC yace Amarya kawae sukeson Gani a filin Amarya Maidubu tafito

MC yace yanason ganin ango ridwan kawae ya xo ya saye amaryarshi da liqi yayinda take rawa. Iya abunda sae iya sacrifices akanta iya sonda yake yimata Dom haka suna sun su sani idan auren soyayya akayi.

Inason ku xar xagar da xallan farin cikin ku a nan ku nunawa duniya kunyi auren soyayya aka taba masu suka fito aka saki kida.

Umar M Sharif yafito yana rero waqar da yayiwa Amarya da ango wani bodyguard din ridwan ne tsaye a bayanshi da jeka a hannunshi aka bar Ridwan da Maidubu kadai a filin sae mawaqinsu yanata rero waqa..

Ridwan ya kanshi speaker yafara da godiya ga Allah sannan ya fadi irin farin cikin da ke ciki nasa mun damar mallakar Barrister a matsayin matarshi ta aure.

Ridwan yace sanadiyyar farin cikin wannan rana nabawa MC kyautar mota nabawa duk wani mawaqin da yaxo nan wajen kyautar mota ( E O D) tareda gida. Aka taba mai aka sake sanin kida.

Ridwan yace nabawa duk wani Wanda ya xo nan Dom tayamu murnar wannan rana na bashi kyautar kujerar Makkah.

Na dauki wannan alkhawarin ne nakai mutum dari ko fiye makka tun ranar da nafara taka matakin mallakar matata sarauniyata ginbiyar mata. Kuma Barrister tah. aka sake taba mai.

Hamisu Breaker ya rero wani baitin soyayyar Ridwan ya kalleshi yayi murmushi yace nakarawa mawaqa da kujerar Makkah suma aka taba mai.

Ridwan yace Nabawa Amarya ta kyautar Jet tareda Motoci guda 3 Range robber nabata Land Cruiser ( Prado) nabata (corolla S ) aka taba mai hannu Yaqara da Fadi nabawa mawaqa million 10 susha ruwa a hanya.

RIDWAN ya kalli MC yana murmushi yace da fatar na fanshi Amarya ta kuma da fatar duniya ta shida nida Barrister munyi auren so da qauna aka taba mai hannu.

MC yace wallahi duniya ta shida kunyi auren qaunar akayi dariya sae da Barrister ta share kwalla Dom tunawa kawae tayi da auren ta da Ahmad da kuma wannan auren da tayi.

Aka saki kida Ali jita yashiga rairo nashi baitoci cikin waqar da yayi masu ta aure Maidubu ta fara rawa Kadan Kadan Ridwan yayi murmushi yafidda bandur din dolers yafara yimata liqi. Sae da yakare bodyguard dinshi yabude mai jeka ya sake fiddo wani bandur liqi yake yiwa Barrister na tsaitsayawa itama tana yimai na yan dubu shiko yana yimata na dolers

Haka Ridwan yayi ta wasa da dolers har sae da MC da kanshi yace Dom Allah Ridwan ya xauna haka nan ya huta dom ya lura idan aka kyale Ridwan zai iya karar da duk wani abunda ya mallaka a wajen. MC yace sannu ango mijin Amarya ko yanxu duniya tasan kai masoyin Barrister ne na haqiqa.

MC yayi masu adduar samun xaman lafiya a gidansu na aure aka saki kida basu suka tashi daga dinner ba sae 1:30 na dare aka watse Maidubu da Balkisu sunyi ta kuka haka Ridwan yaja hannun Matar shi suka shiga mota ya kwantar da ita a jikinshi tana ta kuka shiko sae aikin rarrashi yake. bodyguards dinshi suka shiga nasu motocin suka wuce gida.

Motocinsu Ridwan basu tsaya ko ina ba sae gate din gidan shi sukayi hone aka bude suka shi........

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[14:05, 2/9/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my lovely mother, U means so much 2 mee dear mother,πŸ‘ U re my everything dear mother,πŸ‘ No one lyk u dear mother,πŸ‘I don't know how to survive without u dear mother,πŸ‘ May God bless u abundantly my dear motherπŸ‘πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

"Wannan shafin naki ne, kekadai mahaifiyata, farin cikina, "na roqi Allah yaja da xamanin ki mahaifiyata.πŸ‘Allah ya kara nisan kwana mahaifiyata.πŸ‘ ina qaunar ki mahaifiyata.😘

Ina kuke masoyan first night tau yau ga ranarku nasan kundade da matsuwa bakuga wannan ranar ba ko ban lissafa sunanku ba kunsan kanku irin su........🀣🀣😝😝😜

Mijin barrister
113-114

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Motocinsu suka shiga gidan RIDWAN aka bude motar Ridwan yafito riqe da hannun amaryarshi suko bodyguards dinshi su kayi nasu bangaren.

Ridwan ya riqa hannunta har bedroom dinta har lokacin kuka take Ridwan yayita rarrashi har tadan natsu yatashi ya fito falo yaje kitchin ya bude oven dawuisu 3 ne a cikin oven din ya dauko daya ya axo akan tire ya dauko wuka da cups ya dauko juice a fridge yafito ya dawo bedroom din Barrister.

Maidubu tayi xaune tayi tagumi tana tunanin wae yau ita matar aure ce kuma yau ta xama mallakin RIDWAN sae kuma tayi tunanin auren ta da Ahmad a irin yau ne aka kashe shi a ranar first night dinsu.

Ridwan yashigo bedroom din da sallamarsa amma maidubu batama San yanayi ba Dom tayi nisa a duniyar tunani sae da ya shafi fuskarta da lallausar fatar hannunshi sannan ta kalleshi da sauri murmushi yayimata yace suje kan dining amma maidubu tace aa ta koshi RIDWAN yayi yayi ta tashi suje amma qememe taqi tashi wae takoshi.

Murmushi Ridwan yayi yace nasan abunda kikewa gudu kinsan idan kikaci sae kin biya ko? Tau bara kiji ko baki ci ba yau sae kin biya dariya yayi yafita dakin da alama dakin shi zai je. Nan take jikin Maidubu ya kwashi rawa ta saki kuka marar sauti .

Ridwan yadawo yasamu tana kuka yashiga aikin rarrashi yace ta kwantar da hankalinta ba abunda zaiyimata tunda bataso amma idan taci abunda yakawo. tashi tayi yaja hannunta sae dining table yafara bata tana ci idan ya debo da girma taqi ansa yace sae ta bashi a baki shima tana bashi yana Dan cixonta har tasaki jikin ta sosae suka kare ya dauketa kamar jaririya sae toilet ya kulle door din.

Maidubu ta kalleshi da sigar shagwaba tace me kuma xamuyi a toilet yace wanka! Maidubu ta fiddo ido waje tana fadin nashiga ukku wanka fa kace? Yace kinsan sunna ce ko? Mata da miji sunyi wanka a tare.

Maidubu tace gaskiya ni bazan iya wanka dakai ba. dariya ridwan yayi yace babynah naga duk kin wani birkicemin a yau. agogonshi ya kalla yaga pass 2 na dare kuma gashi tana son takara bata masu sauran lokacin su.

Ridwan yashiga neman raba ta da kayan jikin a ta saki kuka mai sauti tana kokarin hanashi ciremata tufafi Ridwan ya kire mata riga ya cire mata siket ae ridwan na ganin qirar da Allah yayiwa Maidubu sae da wata kasala ta saukomai har qafafunshi suna rawa haka ya cigaba da qoqarim rabata da sauran kayan wajen rabata da underwears dinta sukasha rigima bakadan ba.

Ya cire mata duk kayan jikin ta tasaka hannunta ta rufe gabanta da na fulaninta shima ya cire kayan jikin shi tana ganin yana qoqarin cire wandonshi tayi sauran rufe idonta tana kuka mai sauti tana fadin tashiga ukku itakam wannan iskancin kama dame ta sake rushewa da kuka.

"Wanka yayimata yayiwa kanshi ya dauro mata dan kwalinta a jiki ya dauko ta sae kan resting chair tana ta kuka yashafa mata mai a jikin ta ya dauko towel zai daura mata taqi yarda ya daura mata tace itadae ya fita tasaka kaya a jikin ta murmushi ridwan yayi Dom duk jikin shi rawa yake tunda yaga surar maidubu har yakai kofar fita ya juya yana kallonta yace banason ki saka tufafi a jikin ki Dom haramun ne ki kwanta da ko..... Akan gadon mijinki Dom haka daura towel din kawae"" I promised u nothing will happened insha Allah, till u permit me. Kuma Kiyi arwallah kafin indawo Yana gama fadar hakan Yafita.

"Maidubu ta tashi tsaye tana ta aikin kuka tana fadin Ohh Allah wannan tashin hankali kama dame ?

Nidae ina labe gefe nace ai bakima ga komi ba Amarya an.

Ta daura towel din tasako hijab tashiga toilet tayo arwallah RIDWAN yashigo dakin da sallamarsa dama ta shinfida masu prayer mat su kayi sallah rakaa biyu su kayi addua sannan Ya dafa kanta yayi addua itama tadafa kanshi tayi addua suka tashi ta koma gefen gadon tayi xaune tana Jan charbi.

Ridwan ya kalleta yana murmushi idonunshi sun kada sunyi ja yace madam mu kwanta ko? Yayi maganar yana gyaran blanket din badon. tace ka kwanta kawae banajin bacci yace idan kika kwanta baccin zai xo kinji bai jira ansarta ba ya dauketa chak sae kan bed ya je zai cire mata hijab tasamai kuka tace ita da hijab din xata yi bacci haka ya hakura ya kwanta yana fadin baby rigima baby akwae rigima tayimai banxa ta kwaleshi murmushi yayi ya ragemasu hasken dakin.

Bayan some minute RIDWAN ya lalabo maidubu tayi kamar bacci take ta kyaleshi Ridwan kara matsuwa yayi yana qoqarin cire mata hijab. Maidubu tace nashi ga ukku ni maidubu soulmate Dom Allah Dom girman Allah ka kyaleni baci nakeji tayi maganar tana kuka ridwan yashafo fuskarta yana fadin Kiyi hakuri baby yau kam Ridwan zai yi laifi. yafara kissing dinta yana fadin wallahi baxan iya kyaleki ba baby idan na kyaleki mutuwa xanyi Maidubu ta rushe da kuka tana fadin Dom Allah karka mutu ridwan. Ridwan yace mutukar baki taimakeni ba xan mutu baby! ridwan bai saurara mata ba yanuna mata qarfi ya cire mata hijjab ya kwance mata Dan towel dinda ta daura tanata kuka tana tureshi , tana fadin dom Allah kadaina wallahi baxan iya ba yace am very sorry babytah yayi maganar muryarshi na raw.

Nidae da naga abun zai fi qarfina sae na sulale nafito ina mai tausayawa maidubu Dom naga Ridwan yau babu sauqi a tare dashi na dawo falo nayi xaune nayi tagumi daga can nafara jiyo ihun maidubu kuka take tana kiran sunan mamanta shima Ridwan kukan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login