Showing 66001 words to 69000 words out of 88044 words

Chapter 23 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1936

banason maganar .

"Duk da dama mama ta yarda da tarbiyyar da suka yiwa yar'su amma tayi farin ciki maras misaltuwa ayau da tasamu tabbacin yar'ta takai mutuncinta gidan miji, har momy duk da ta daurewa Ridwan fuskarta amma da ganin yanayinta Kasan tana cikin fadin cikin samun surukarta cikakkiyar budurwa.

Mama ta kalli momy "tace Haba Hajiya HUWAILA Dom Allah kibar yaronnan ya huta wannan abun ma ae qaddara ce.

" maidubu tagane sunsan abunda ya faru da ita sae kawae ta rushe da kuka tana xaune tsakiyar bed ta jingina bayanta ga kan bed din ta daga kanta idanunta suna kallon sama ta rufesu ta cije lips dinta hawaye na bin fuskarta.

Mama ta kalli momy "tace Kinga tunda Allah yasa taji sauqi sae ki tashi mu tashi tun kafin ki fara takurawa 'Dana momy tayi dariya "tace ae dole kice haka tunda ya jima ya'ta rauni . shidai Ridwan harga Allah yamatso subar gidan Dom ya rarrashi babynshi Dom har cikin xuciyar shi yakejin radadin hawayenda take xubdawa.

Maidubu taqi yarda su hado ido da kowa a wajen Ridwan yayiwa mama godiyar barmai matarshi da "tace ayi yafita xuwa part dinshi Dom har ga Allah yaji kunyar abunda yafaru har suka sani. sae daga baya kuma "yace da yasani ya kira doctor kawae amma daya rikice sae kawae ya kira momy. "mama tace wa momy su tashi su tashi sukayiwa maidubu sallama.

Mama "tace maidubu Kiyi ta haquri kinji aure Dan haquri ne! suka fito momy taje part din Ridwan ta kirashi itako mama tana mota momy tayimai fadan abunda yayi Dom bai tausayawa amaryarshi ba wace take sabuwa dal aleda. Ridwan yabata hakuri bai rikasu ba Dom kunya momy "tace kar yasake kusantarta har sae bayan kwana 4 shidai Ridwan tau kawae yake fadi "tace ka shiga ka rarrasheta "yace tau sukayi sallama dasu momy. shiko yayo part din Maidubu da saurinshi yana taba door din yajishi a rufe yayi toneprint dinshi sannan yabude yana shiga ya hango akan bed yarda ya barta yakaraso wajen ta amma sae ta dauke kanta gefe ga idanunta duk sun kunbura Ridwan ya sauko yayi knelling yana yana kallon ta yace tabbas ni mai laifine kuma na anshi laifina shirye nake da daukar duk hutuncin da xaki zartarmin amma inason ki sani ni mijin ki ne kuma mai qaunar ki duk abunda ya faru jiya wallahi baby nima ba laifina bane ke ce kikayi zam-zam-zam shine dalilin da yasa nayi loosing control dina kuma.........

Readers ayimin afuwa Dom Allah wallah ba aji nake jamaku ba ina busy ne ina qaunarku. Love u all😍😍😍😍😍😍

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[14:11, 2/9/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
*MIJIN* *BARRISTER*πŸ’‹

*By* *Barrister* S@dyπŸ’‹

*Dedicated* 2 *my* *lovely* *Sisters*
*Samirah* *Muhammad* *SanusiπŸ’‹*
*Hauwau* *Muhammad* *Sanusi* πŸ’‹
*Zarah* *Muhammad* *SanusiπŸ’‹*
*Halima* *Muhammad* *Sanusi* πŸ’‹
*Amina* *Muhammad* *Sanusi*πŸ’‹
*Nd* *lastly*
*Hafsat* *Muhammad* *Sanusi*πŸ’‹
*Sister's* *lyk* *no* *others* I *love* *u* *wujiga* *wujigaπŸ’˜πŸ’˜*

*πŸ’žBanmanta* *Reader's* *ba* *Dom* *kuna* *raina* *Allah* *yabarmu* *tare* *da* *qaunar* *juna* πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

*Mijin* *barrister*
117-118

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–"Ridwan "yace sannan kuma... Maidubu ta dakatar dashi da fadin, ba wani sannan kuma me? Me xaka gayamin yanxu bayan kagama ja mana abun kunya! har iyayenmu sunsan me muka aikata a Daren jiya! wannan wanne irin abun kunya ne?

"Tana fadin maganar ta fashe da kuka mai sauti Ridwan ya rungumeta yanata aikin rarrashi da qer yasamu tayi shuru ya rarrasheta akan yayi mata wanka taqi yarda ya sangameta tanata dukan faffadan qirjinshi sannu sannu har dariya ta bashi, ya direta a toilet "tace batason yayimata wanka kawae ita yafita ya bata wuri dariya yayimata ta sake fashewa da kuka tana fadin ai dama nasan yanxu shikenan kabar sona tana kuka tayi maganar da sigar shagwaba.

"Ridwan sae da ya matsu dab da ita har suna shaqen nunfashin juna Maidubu ta sauke idonta a qasa Dom bata iya hado ido dashi akan kunya, amma shi ko ajikinshi baiji kunyarta ba dom har neman hada ido yake da ita amma sam taqi yarda. "yace baby karkiyi qusquren saka wannan maganar a ranki, darajjar duk Wata ya' mace a duniya shine tabada haqqin aure a ranar da taje gidan mijinta, matukar ba *period* take ba, rashin yin hakan yakan iya sanadiyyar abubuwa da dama maras dadi a rayuwar maaurata! sannan kuma wallahi soyayya da nake maki a yanxu taninka sau dari akan wace nakeyimaki a da, kisani kinsa mijinki farinciki maras misaltuwa har wani nishadi nakeji wanda bantaba jin irinshi ba a rayuwa ta,,,,, kai baby Allah dae yayi maki albarka kawae, kin hado baby wallahi kinhado "in nd out" yayi murmushi ya shafa fuskarta yana "fadin "I LOVE U MRS RIDWAN" duk da tana cikin halin rashin lafiya amma sae da tayi murmushi mai sauti "tace pls kafita.

"Fita yayi yana murmushi dom tunda tasamu sauqi shiko yadan samu natsuwa a ranshi, yaje yabude akwatinta ya dauko mata Wata atamfa super Sheraton mai Green white nd pink color dinkin Riga da siket ya aje mata akan bed ya wuce part dinshi shima wankan yayo yayi shiri cikin Wata dakakkiyar shadda white tasha kwado sosae ya sako white cover shoe da agogon hannunshi yayi kyau masha Allah.

"Yafito xuwa part din maidubu"

"Yana shiga yasamu har yanxu tana toilet, shiga toilet din yayi yaganta tsaye daure da towel ta cije lips dinta, Ridwan ya kalleta "yace lafiya dae madam?

Shuru tayimai! yamatsu kusa da ita yana fadin kin qare wankan? Kai kawae tadaga mai alamar eh! Murmushi yayi "yace baby! yau kuma Wata sarauta akeji haka? bata tankashi ba tayi yun qurin taka qafarta sae ta tsaya da sauri, ta yamutsa fuska tana "fadin wash! Wash!! Kamata yayi da sauri yana "fadin Subhanallah!!! "Madam baki iya tafiya ne? "Tace Ridwan bana iya tafiya shikenan na xama gurguwa tasaki kuka ya shiga rarrashinta bai dauketa ba, ya xuba mata ruwan dumi "yace ta xauna ciki taqi, da kanshi ya kwance mata towel din ya sakata a ruwan xafin tasaki qara haka ya dafeta a ruwan xafin yana fadin yau kam Ridwan me laifi ne ga babynshi! Dom idan yabiye mata baxata bari ayimata gashin jikin ta ba.

" tayita kuka haka ya lallabata ya fidda ta ya daura mata towel sannan ya daukota kamar Wanda ya dauko jaririya sae kan resting chair yadireta, da kanshi ya shafa mata mayukka ajikinta tanata xubamai shagwaba shiko sae biye mata yake.

Ya shinfida mata prayer mat ya dauko mata hijjab tayi sallar asuba daga xaune tayi sallah ta qare ya shafa mata powder zai yimata kwalliya taqi yarda da kanta tayi dan simple makeup "tace baxata saka sutura ba sae ya fita Dariya yayi sosae sannan "yace in banda baby da abunta me kuma akemun boyo yanxu? ae duk kayana ne! yayi maganar yana dariya yafita yana fadin nabaki "5 minutes" kisaka kaya a jikinki bata tankashi ba yafita.

"Maidubu tayi shiri tayi kyau masha Allah. amma har yanxu tana jin xafin jikin ta sosae hakan yasa tayi shirin a xaune, tayiwa jikinta barin turarukka masu kanshin gaske.

Ridwan yashigo yana murmushi "yace wow my baby
Kinga yarda kikayi kyau kuwa? Wayarta ce tayi qara ta duba Zarah ce ta dauka suka gaisa zarah tayimata tsiya bakadam ba, "tace kuma gata nan xuwa gidan, Maidubu taji dadi sosae sae a lokacin ta tuna da qawarta Dr Balkisu "tace Allah sarki qawata kila itama tasha wuya kamar ni! tana wannan tunaninne taji Ridwan yayi mata magana a kunne yana fadin madam me kike tunani? "tace ba komi!

"Tace zarah "tace min gasunan xuwa "yace OK, ki tashi Kiyi dan tafiya ko jikin naki zai sake! kinji baby! da kanshi ya rika hannun ta suna Dan zaga bedroom dinta, tana fadin wash! "Soulmate nagaji yana fadin yi haquri kidan mudan kara zagawa kinji babynah! haka sukayita rawayar bedroom din har sae da maidubu tasoma kukan shagwaba sannan ya yarda suka xauna.

Ridwan sae kallon ta yake yana murmushi, "tace "Soulmates lafiyar wannan kallon? Murmushin ya sake tare da fadin bakomi sae kuma "yace wash! wayyo mamana, wayyo Ridwan Dom Allah karka kasheni! yashiga ukku, sae kuma yasheqe da dariya.

maidubu tasan ita yake jah abunda tayi ne yake fadi, ta dauko filo ta wurgamai yana dariya tasake dauko wani xata wurgamai wayarta tayi qara ta dauko taga aunty Sarah ce, ta dauka suka gaisa aunty Sarah tace gasunan a falon gidan, ta kashe wayar, Maidubu ta kalli Ridwan tana fadin nashiga ukku!! Yanxu ya xan yi sae sun gane halinda nake ciki .

"Ridwan "yace ah! ah!! baby baxasu gane ba, tashi ki kara tafiyar inga, ta tashi tana tafiya sannu sannu take hada qafafunta. Ridwan "yace ta daure ta kara hade qafafunta, ta cije lips dinta takara hade qafafunta. Ridwan ya tafa mata hannu yana fadin idan kikayi hakan baxasu gane ba.

"Haka kuwa akayi ya daukota sae da suka kawo kofar shiga fallon ya sauketa tashiga da qafarta suka gaggaisa da duk aunties dinshi shima ya gaisa dasu sannan yafita xuwa gidan momy daga can kuma sae wurin friends dinshi, don sunyi ta kiranshi daxun a waya" amma bai dauka ba sannan maidubu na cikin halin rashin lafiya.

"Bayan xuwansu daga nan aunties din ta suma duk suka xo, gidan acan na hango qawayenta na India su Maryam, sae kuma na hango βš–πŸŽ€Mijin Barrister fan's😘, Na hango "Girman Zaki fan's." Na hango "macce ta gari group cht," suma sunyi fita ta musanman sukaje yinin biki a gidan Amarya Mai-dubu.

"""" Friend's dinta suka taru Harda su Zarah akayi yinin biki, maidubu tadan samu sauqi kuma ta hada da dauriya sosae, hakan yahana mutane gane halin da take ciki aka ci, aka sha, akasa waqoqin aurensu har yamma sannan mutane suka watse, anjuma-anjuma duk mama ta kira waya tana fadin ya jikin ta kuma "tace kartayi anfanin da duk wani maganin matan da xa'a bata, ko qawayenta su kawo mata. mama "tace wasu maganikkan matan suna yiwa mata illa sosae Dom haka ba daga ance ga maganin mata ba shikenan mutum ya yarda sae ya sayema kanshi ciyo da kuddin shi a kiyaye. mama "tace ta rika amfani da ruwan dumi, da magarya, sassaqen bagaruwa, da ya'yan'ta sukam ta riqesu kam. haka itama momy lokaci xuwa lokaci ta kira taji ya jikin Maidubu.

"Zarah ce kawae ta rage a gidan tabawa Maidubu shawarwarin yarda xata yi dakuma shawarwarin xaman takewar aure Maidubu gaji dadi sosae tayi sallar magarib a gidan sannan Nura da Ridwan suka shigo gidan tunda Maidubu taga zarah tana shirin tafiya ta tuna da daren jiya hankalinta ya fara tashi.

Zarah tafito itada Nura shiko Ridwan da maidubu sukayi masu rakiya har mota suna tsaye har motarsu tafita gate sannan Ridwan ya kalli Maidubu yace.......

*Barrister* *for* *life* πŸ’‹

*Muje* *xuwa* *wasa* *farin* *girki* πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

*Mijin* *barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–*
[14:13, 2/9/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
*MIJIN* *BARRISTER* πŸ’‹

*By* *Barrister* S@dy😘

*Dedicated* *2* *my daughter's* *Maryam* *Bello* *Naru*πŸ’žπŸ’ž
*Hussai* *Bello* *Naru* πŸ’žπŸ’ž
*Amina* *Bello* *Naru*πŸ’žπŸ’ž
*Nd* *lastly*
*Sadiyya* *Bello* *Naru*πŸ’žπŸ’ž *I* *already* *hrt* *u Guy's 😊😜 my* *daughters* *my* *everything* *no* *one* *lyk* *u* *dear* *daughters* *love* *u* *die*πŸ’” πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”


"Sis Samira Malami ina kiran ki da babbar murya. kina qarfafa gwuiwuyin Barrister rashin ki online ba karamar illah yakemin ba ina qaunarki Mrs Mukhtar, Ga gaisuwar ban girma gareki Allah yakaremin ke yakawo dattin daki 😊🀝

*I* *LOVE* *U* *ALL* *MY* *FAN'S*πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

*Mijin* *barrister*
*119* - *120*

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–"Ridwan "yace madam muje ciki ko? Ya riga hannunta suka shiga ciki duk hankalin maidubu a tashe yake, Dom batasan yanda Daren yau xai Kasan ce ba. Suka shiga har bedroom dinta tare yana riqe da hannunta,,,,,, Maidubu duk ta susu ce, "Ridwan yasan abunda takejiwa tsoro hakan yasashi yin dariya mai sauti, Maidubu ta kalleshi "tace mi halan? "Murmushi yayi "yace ba komi!. kiraye kirayen sallar ishah ne, ya karade garin Ridwan ya tashi yashiga toilet ya dauro arwallah yafito har lokacin Maidubu tana xaune a gefen gadonta Ridwan "yace madam xanje masjid Maidubu ta kalleshi "tace adawo lafiya ayimana addua "yace Ok, ya kara da fadin adduar samun Small baby a Daren yau ko? Fiddo ido tayi waje tayi Murmushi tana fadin "God Forbid! dariya yayi shima "yace idan na boye maki sae akare sallar banje masjid ba.

"Da gudu gudu yafita "tace Allah ya kiyaye min kai! "yace amin babytah! ya sauko akan benen da gudu gudu tana komawa bedroom dinta ta gyaran dakin tsaf tayi turaren daki, ta dauko wayarta ta kira qawarta Balkisu, bugu biyu ta dauka suka gaisa Barr. Maidubu "tace qawata lafiya kike kuwa? naji muryarki tayi qasa sosae, "balkisu "tace kedae bari kawae qawata na wahala sosae a Daren jiya yanxu haka kwance nake bana ko iya tafiya sosae, hakan yasa ko yinin biki baa yimin ba, Dom kulle gidan yayi ya tafiya da key mutane sae kirana suke wae suna kofar gidana kuma a kulle gidan yake! sae kuma ta fashe da kuka tana fadin wallahi farouq bai tausayamin ba qawata! "maidubu tayita aikin rarrashinta har tadan natsu sannan tabata shawarwarin da itama aka bata sukayi sallama.

Maidubu tayi xaune tayi tagumi "tace chab dijam Ashe ita kenan Ridwan ya tausayamata tunda mutane basuma gane Ridwan ya ta'ba taba. tana wannan tunanin har yadawo, yashigo part dinta tana ganin shi taji gabanta ya tsananta Faduwa sosae tashi tayi, tayi hanyar toilet Dom yin arwallah,tana tafiya tana fadin sannu da xuwa! "yace yawwa madam, xata shige toilet ya riqo hannunta ya janyota jikin shi "yace baby! nayi missing dumin jikinki daga jiya xuwa yau, ya mannata jikin shi sosae, murmushi tayimai idanunta ciki nashi, "tace Soulmate xanyi sallah "yace bakiyi sallar ba? Kai kawae tadagamai alamar Eh! Kara matseta yayi a jikin shi na fulaninta duk sun tokaremai qirji. yana fadin muje in kaiki toilet da kaina kinji baby tah. yayi maganar muryarshi na rawa sosae hankalin maidubu ya kara tashi ba Kadan ba da kanshi ya dauketa sae toilet ya direta yafito.

"Arwallah tayi ta fito lokacin Ridwan yana waya da wani friend dinshi da suka xo auren shi Dom gobe xasu wuce garuruwansu har ta qare sallar yana waya, ta shiga toilet Dom yin wankan dare, Ridwan ya kare wayar yashiga toilet din tasamu tana hada ruwan wankan taimaka mata yayi suka hada ruwan tare suka saka turarukkan wanka a ruwan. Maidubu xata fita Ridwan ya riqeta yana fadin ina kuma xakije baby? "Tace fita xan yi har ka qare, "murmushi Ridwan yayi "yace halan xan qarene idan bakya kusa! Ae ke xakiyimin wankan! "Ido ta fiddo waje tana fadin ni kuma? "Yace eh! sosae kuwa, "tace pls kayi hakuri ko gida bana yiwa kaina wanka mamana kemin wanka. har dariya ta bashi da wannan maganar tata, riqeta yayi yana fadin ki natsu mana, baby! duk kin hargitse ji yarda jikin ki yake rawa me kike tsoro ne? nifa mijinki ne! pls ki daina banaso ki xama jaruma kinshi madam.

Kai kawae tadaga mai alamar tau, "Ridwan "yace tau xaki yimin wankan yanxu?. kai ta shiga girgixamai tana fadin kayi hakuri "Soulmate! ba Xan iya ba! Ba xan iya ba wallahi!! """Tayi maganar idanunta na xubda kwalla jikin ta rawa kawae yake, RIDWAN ya dago kanta ya sharemata kwallar "yace karki damu kinji xan yiwa kaina amma kekam ni xan yimaki "tace ah! ah!! nafasa wankan, murmushi Ridwan yayi yana fadin wannan kam kin fada! ya juyata yana qoqarin bude mata xip din Riga.

"Kuka tasamai amma bai fasa abunda yake ba, yana ciremata rigar yaga ko riyar nono ba tasaka ba, ae idanunshi na sauka akan nonuwanta da qir ya iya yade yawu a bakinshi ae Ridwan kasa hakura yayi sae da murjeta yarda yakeso, yakai bakinshi akan breast dinta yanata.... Kuka take sosae da qir tasamu ya saketa tanata qoqarin fita daga toilet din ya hanata fita ya kulle kofar ya cigaba da cire mata siket tanata kuka duk kan na fulaninta yayi ciwo sae xafi suke mata, yagama ciremata kaya ya cire nashi, runtse ido tayi ya matsu dab da ita tana jah da baya yana binta har suka kai ga bango ya rungumeta, tasaki kuka mai sauti tana fadin nashiga ukku.

" murmushi yayi "yace Babytah! ke jaruma ce! a class! ke jaruma ce! a Court, miyasa baxaki xama jaruma a gidan aurenki ba? Miyasa kike nuna kasa wa a Matrimonial Home dinki? yayi maganar yana Kara shiga jikin ta, yana neman bakinta amma ta hanashi sae kawarda kanta gefe take tana fadin.........

*Barrister* *for* *life* πŸ’‹

*Muje* *xuwa* *wasa* *farin* *girki* πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

*Mijin* *barrister* βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
*MIJIN* *BARRISTER* πŸ’‹

*By* *Barrister* S@dy😘

*Dedicated* *2* *my* *adorable* *sister* *one* *nd* *only* *Zarah* *Skt* *Mrs* *Nura* *yarotella* πŸ’”πŸ’”πŸ’”

Gold has its price but ur love for me is priceless. Thanks for ur unconditional love Zarah sokoto.πŸ’”πŸ’”

I don't think much. I do not think often. But when I think. I think of u dear zaraπŸ˜ŠπŸ’”πŸ’”

I hope u r getting better I miss u everyday. I m always thinking of u. So dis is what I say. Get well soon dear ZarahπŸ‘πŸ‘πŸ‘

*HAUSAWA* *NACEWA* *CIKAR* *MATSAYIN* *NONO* *A* *HADA* *DA* *FURA* *ZARAH* *KECE* *NONO* *BARRISTER* *FURA* *DAYA* *BAYAYI* *SAE* *DA* *DAYAN* *WALLAHI* *INA* *QAUNARKI* *ZARAH* *SOYAYYARKI* *TASOKE* *XUCIYAR* *BARRISTER*πŸ’˜ *ALLAH* *YABARMU* *TARE* *YASHIGA* *TSAKANINMU* *DA* *MAGAUTA* . πŸ€πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

*Mijin* *barrister*
*121* - *122*

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Maidubu "tace kadaina Soulmate banaso Ridwan baya ko jinta Dom tuni natsuwarshi ta wushe shafa duk wani sashe na jikin ta yake bakinshi yana cikin nata yana yimata Wata irin sutsa mai rikitarda Wanda akewa, kuka tasake rushewa dashi na ban tausayi da qir tasamu ta kwaci kanta a hannunshi tana qoqarin bude kofar yasake riqo ta ta fige hannunta "yace "wait baby! baxan sake tabaki ba insha Allah, yayi ta rarrashin ta yana mayarda nunfashi wankan sukayi tare ya nadota a towel ya daukota sae bisa resting chair ya shafe mata jiki da dan karamin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login