Showing 48001 words to 51000 words out of 88044 words

Chapter 17 - MIJIN BARRISTER Complete Hausa Novels By Sadiya Barrister.txt

15 Nov 2025

1937

aje naira gidan sama ne mai hawa har 8 haka dayan bodyguard yashiga dasu har main falon gidan na kasa suka xauna bodyguards suka sako kayan su a jet.

Momy ce tafito da far arta suka gaisa dasu mama Barrister kuwa Tuni ta sunne kai momy sae tsiya take yiwa maidubu wae baxata dago kai su gaisa ba ita batason gaisuwar har sae sunyi 4 eyes.

Su mama da sae dariya suke yimata Dom ta sako kanta tsakanin cinyoyin mamanta.

Momy tasa aka kawo masu kayan ci da sha ba kadan ba.

A ran Maidubu take rayawa Ashe haka iyayen Ridwan suke da din bin dukiya kuma Ridwan bai dauki kanshi kowa ba? Sallah Ridwan ya huta bayada rayuwar qarya ba ruwanshi da duniya.

Sukadan sha Kadan Ridwan ne yafito daga bangarenshi riqe da" laptop din shi a hannu yana fadin "gud morning my momy """sae da momy tayi murmushi tace ""morning too my lovely son.

Ridwan "yace momy lafiya naga anata gyaran jet? ina xakuje ne? Murmushi momy tayi sannan "tace ae tafiyar hardakai "yace ah ah momy ni gaskiya kuje kawae.

Momy "tace ah ah fa my son tafiya dakai ae dolene! Ridwan "yace momy Dom Allah Kiyi hakuri kuje kawae. kinsan lokaci yana kurewa nagama xanen gidana na kira basu "building" inason su fara aikin agabana xasufi yimun aikin kwarai. momy tace wannan gaskiya ne amma duk wannan jah da bayan da kakeyi Dom bakasan inda xamu je bane Amma bakomi kace bakada lokacin tafiyar ko?

Ridwan "yace eh momy. Momy "tace "promised me" ba wani dalilin da xaisa kaji kanason wannan tafiyar Ridwan ya riqe hannun momynshi yana murmushi "yace momy I do. duk suka sa dariya ya saka mata kiss a hannu xai koma dakin shi "tace kaje ka gaida dadynka mana. Ridwan "yace mun gaisa ae tare muka dawo da asuba daga masjid. momy tace OK.

"Tau ka sauka main falo na qasa, nayi baqi sae ku gaisa. ridwan "yace momy baqifa? tunda safen nan yanxu fa qarfe 7 na safe fa?

Momy tace wadanda xamuje tafiyar tare dasu ne! yace OK ya sauko a babban falon qasa.

"Yana saukowa yaji gaban shi ya Fadi amma baisa komi a ranshi ba, hakan yasa yashiga kanshi tsaye yana shiga yaje har gaban mutanen ya russuna ya bude bakinshi dom gaida su amma maganar taki futa sanadiyyar fuskokinda yagani a gidan, baba ne yace Ridwan antashi lafiya? Sae da ridwan yakai har qasa sannan yace ina kwana baba ina kwana mama duk suka amsa da lafiya qalau, amma banda Maidubu wace har yanxu kanta yana cikin cinyar mama ta sunne kai.

Suka gaisa da girmamawa sannan ridwan yatashi kamar Wanda egg ya fashewa a ciki wae yaji kunyar in-laws din shi sun ganshi a haka sanye da 3quarter black color da singlet fara.

A ranshi yake rayawa ko miya kawo su gidansu kuma miyasa baby bata gayamai ba bayan ko lokacin da yafito masjid da asuba yana dawowa gida sae da sukayi waya.
kuma yaji momy tace yaje su gaisa da wadanda xasuyi tafiyar a tare sae kuma ya tuno momy tace yayi Mata promised komi yagani baxai ce xaibita ba.

tunda yace bayada lokacin tafiyar abun ya daurewa ridwan kai sosae sae kawae yace yes ya ruga da gudu sae bedroom din momy.

Yana shiga yaga ta fiddo akwatinta ya rungumeta ta baya sae da taji tsoro ta dago da sauri taga ridwan ne murmushi tayi sannan tace son wae yaushe xakasan ka girmane wae? eh! kai kullum cikin shagwaba kake.
kafa yi kusa xama uba kaima Dom wannan rawar kan naka nasan da wuya Barrister tayi Wata 10 bata haihu ba.

Ridwan ya sauke idonshi a qasa yana susar qeyarsa yace haba momy duka ma nidin nawa nake balle har in....sae kuma yayi shuru. momy tace go on. ina jinka ridwan yayi shuru. momy ta jamai kunne tana fadin niko na koma kaka ko? sae lokacin Ridwan yayi murmushi.

Yace momy ina xakuje ne halan ? Momy tace xamuje ummura ne daga can muje sayayyar kayan da xamu bukata a bikinku. Ridwan yace momy xanje nima. momy tace ina ? Yace inda xakuje tace ah ah. yace pls my sweet mom. Tace nop yace pls mom. momy tace remember what u promised me.

RIDWAN yace haba momy na! Yayi knelling gaban momy yana fadin Dom Allah momy xanjeπŸ™πŸ™πŸ™ dady ne yashigo bedroom din yana fadin me kuke jira wae? momy tace gamu nan xuwa Ranka ya dade suka fito momy ta kira yayyun ridwan a waya tace me suke jira ne?

Ridwan yafito da gudu yana shiga bedroom din shi yaga babu akwatayyensa ya fito da sauri ya koma bedroom din momy amma yaga kofar a kulle. ya daga waya ya kira momy ta daga wayar tace mai gata a main falo kuma kayanshi suna jet ansaka yafito kawae akan dadin ridwan yaji baima kashe wayar ba yayi tsalle yana fadin yes my sweet mom.

Ya koma bedroom din shi ya dauko laptop din shi ya dauko ATM din shi ya fito da takardar da yayi xanen gidan shi da ita yana fitowa Wata motar na shigowa gate aka bude suka shigo yayyun ridwan ne su 3 .

Ko baa gayama ba Kasan dsame parent sukeda Ridwan Dom kamar su daya fararene masu kyau sosae shiko Ridwan bayada fari sosae shine kawae banban cinsu.

Suka gaisa da girmamawa Barrister ta sunne kai a jikin mama dom ita duk jin kanta take Wata iri a wajen Dom duk ta juyo sae tayi 4 eyes da ridwan yana kallon ta yana murmushi. tace gud morning aunties suka amsa da far arsu suna dariya.

Suka shiga jet driver ya shiga bodyguards dinda xaaje dasu duk sun shiga RIDWAN sae tsunla tsunlar wajen xama takeyi Dom yafison ya xauna kusa da barrister din shi yana matsawa next site na Maidubu momy tace......

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dis page is dedicated 2 all world barristers πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ‘πŸ‘πŸ‘

Mijin barrister
95-96

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Ridwan sae tsunla tsunla yakeyi yanata hangen wani site a gefen Maidubu yaje can xai xauna momy "tace Ridwan xo nan, ya taso ya xo yace momy gani!

Momy "tace je wurin husby ka xauna, Ridwan "yace momy dady fa yana xaune waje daya da baba kuma kinsan inajin kunya." mama "tace hajiya Dom ki kyale yaron nan ya walah. momy tayi murmushi tace tau na kyalemaki da danki. mama "tace Ridwan je duk inda kakeson xama kaji! "yace yawwa mamana! ni nasan inada gata ae! "mama tayi dariya tace sosae kuwa kai dan gatane. momy sae murmushi take.

Kasancewar dady da baba sun xauna a waje daya momy da mama sun xauna a waje daya yayyun Ridwan sun na Maidubu suka xauna a waje daya tsakanin su dady da momy akwae nisa sosae haka tsakaninsu momy dasu Maidubu akwae nisa sosae ko wanne da wani akwai nisa sosae.

Jet dinsu yadaga daga NIGERIA Ridwan na komawa ya xauna kusa da Barrister tai ta dago kai suka hada ido wani irin faduwar gabane tare da tashin tsikar jiki ya risqi Barrister hakan yasa tayi saurin dauke kanta gefe.

Ridwan ya kuramata ido har na tsawon 10 minute, duk tayyi satar kallon inda yake sai taga har yanxu yana kallon ta bayyi mata magana ba itama batayi mai ba.

"Sae da suka gaji da kallon kallo sannan "yace babytah, yayi maganar cikin Wata irin kasalalliyar murya! Barr. Bata amsa mai ba amma tadago kanta. fararen idanunta cikin nashi ta watsa mai wani irin kallo wanda sae da Ridwan yakasa jurewa yayi saurin chafkar hannun ta yana fadin kiyimin rai Dom Allah, ki daina yimin irin wannan kallon kar a sami matsala ki tuna banada freedom akanki yanxu, bari har inyi freedom pls, sae da dariya ta subucewa Barrister akan yarda taga duk Ridwan ya xauce, sae da tayi daqer sannan yasaki hannunta.

Saeda Ridwan yadan natsu, sannan ya maido kallon shi gareta yace barrister nah dariya kikemin ko? Dom bakisan halinda na tsinci kaina a ciki bane.

Sae kuma yayi murmushi sannan yace Kiyi iya yinki nawa lokacin ramuwar yana xuwa. Barrister ta Wata mai Wata irin hararar mai cike da soyayya tace me kake nufi?. '"yace idan lokaci yayi xaki gane, ranar da bawani xancen baby Dom nine babyn kuma .... Sae yayi shuru. Barrister tayi murmushi "tace nidae kadaina kar su Aunty suji! murmushi Ridwan yayyi sannan yace tau miye ai duk sunsan da wannan sunnar.

Barrister
"tace idan baka daina ba xan tashi fa! "yace tab ai kina tashi ina binki zai zai wallahi, duk sukasa dariya da wannan firar har suka iso garin makka qasa mai tsalki jet bai tsaya ko ina ba sae compound din gidan JUSTICE na saudiyya.

"Jet ya gama tsayawa duk suka fito xuwa cikin gidan, maaikatan gidanshi na can ne suka fito suna yimusu sannu da hanya, suka shiga bodyguards suka dauki kayan su kowa aka wuce da kayan sa a nasu part, bayan part din momy da dady, da part din ridwan da part dinda aka sauki su mama da baba sae part din aunties din RIDWAN, bayan parts dinnan akwae kusan parts ukku empty.

Aunties din Ridwan ba yarda basuyi Maidubu tabisu a nasu part din ba, amma San taqi yarda tace itadae xatabi su mama, aunties din Ridwan suna son Maidubu sosae more especially aunty Sarah.

"Su mama nashiga a nasu bangaren ae ko sae kallon wurin suke yi, ya hadu ba Kadan ba, suka shiga ga dakuna ba Kadan ba a bangarensu mama kawae dakin sunfi 20 Kasancewar gidan sama ne cikin dakunan farin fenti ne amma duk Wata kalliyar dakin fari da jane I mean red nd white ne.

"Suka shiga Barrister dae tun gidansu Ridwan na NIGERIA tunanin ta ya dabarce, amma hankalinta baigama tashi da irin tarin dukiyar gidansu Ridwan ba har sae da suka iso saudiyya taga wannan makeken gidan da yakai Wata shiyya girma.

Sukayi sallah Barrister ta fito daga nata dakin tayo falon mama tasamu harda baba yana falon suna kallo suna labarin irin dukiyar JUSTICE. Barrister russuna har qasa ta gaida iyayenta suka amsa suna dariya. ta tashi Dom komawa dakinta baba "yace ina xakije ne? Dawo muyi fira . ta dawo ta xauna tana xaune wayarta ta da ruri tana dubawa taga SOULMATE dinta ne ya kira wato Ridwan.

"Baba ya kalleta "yace bakiji wayar ki bane? tayi murmushi ta sunne kanta a qasa, baba yace ki dauka mana Ridwan yana kiranki ki gyale wayarshi banason shashanci fa! maidubu karki koma bari inga RIDWAN ya kiraki bakiyi saurin daga wayar ba kinjini?.. Tace eh! baba "yace tashi kije Allah yayimiki albarka.

Ta koma dakinta sukasha soyayyarsu RIDWAN yaso yaxo part dinsu amma Maidubu "tace ita yayi xamanshi Dom Allah tagaji sosae, haka Ridwan yayi hakuri har gari ya waye.

Dady ya fito baba yafito shima Ridwan yafito Sukaje masallacin kaba Dom gabatar da sallah asuba Kasancewar basada nisa da wurin.

" A ko wanne bangare akwae kayan girki da kuma abun dafawa Kala Kala Barrister na tashi tayi sallah itama ta shiga kitchen ta fara girki tana kammalawa ta fito da coolers dinda ta xube abunci a ciki. ta shiga falon mama ta ajiye kayan akan dinning sannan taje ta gaida iyayenta kuma ta shaidamasu breakfast yana kan dinning suka fito.

"Suka fito sukayi breakfast suka tashi akabar maidubu kawae akan dinning tana xaune ne taji kamar mutum a bayanta, tana juyowa yasaka hannun shi ya rufemata ido "tace haba "soulmate. idanun dake shirin nuna tsintsar qaunar su kareka su kakeso ka fasa?. sae da ya kare dariyarshi sannan yace wane ni nan! Ya akayi kika ganeni? Baby kin wahar dani sosae jiya banyi bacci ba sae tunaninki nake Barrister tace na.........

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
h[10:35, 1/20/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd Seeyamah 😍

Mijin barrister
97-98

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–"Barrister ta juyo tace na wahar dakai fa? Yace eh! Bata kara yin Wata magana ba a wajen, dom tasan halinshi xai iya gayama maganar da sae taji kunya shiko ko a jikanshi.

"Ya xauna "yace shima yunwa yakeji. "tace kayi breakfast anan mana. "yace wayayi girkin? "Tace ni! Sae da yayi murmushi sannan "yace gaske dae tun ina part dina nakejin kanshin girki. dariya tayi tana fadin akwae ka da xolaya ko? "Yace waneni nan, in xolayeki, gaskiyar kenan.

"Duk sukasa dariya ta xubamai abinci a flat, "yace sae dae ta bashi Dom yamanta yarda ake cin abunci, sae da tayi murmushi "yace Dom Allah ki rage irin wannan murmushi haka, Dom wallahi sae in suma ta fiddo ido waje tana fadin suma? "Yace sosae kuwa.

"Barrister "tace bara intashi Dom baxan iya daina irin wannan murmushi ba idan har kanana! kuma banason wani abun yasameka. yabita da ido kawae Dom yaga iya gudun ruwanta, ae ko sae yaga xata wuce da sauri ya janyo hannunta sae da ta fada akan cinyoyinshi,,, wani irin kanshi ne yadaki hancin Ridwan, sae da ya lunshe ido,,,, Barrister tace haba soulmate idan kajima... Bata karasa ba ta kalleshi taga idonshi a rufe ta jijjigashi tana fadin Soulmate!!! Amma yayimata shuru ta huramai iskar bakinta ae da sauri ya bude idonshi da suka kada sukayi jah. yana bude idonshi "yace Dom Allah baby! kiyimin ko kiss ne kinji. "tace a'a banason "yace pls baby! duk ya marairaice, Barrister "tace Nop! kaci abunci pls yace nafasa idan har baxan samu kiss din ba, bana iya cin abunci, "tace naji ci abuncin xan maka kiss amma daya! "yace eh! nayarda murmushi suka yiwa juna sannan ta fara bashi abunci a baki.

Ba yarda batayi ba Dom sauka a jikinshi amma San yaqi yarda, ahaka tayita bashi har ya qoshi ya juyo "yace fulfill ur promised my baby.

"Barrister "tace Soulmate karfa su mama su samemu ahakan pls kadaina "yace mama fa tana part din momy! kuma kinsani!

"Wayar Ridwan ce! tahau ruri yana dubawa yaga wani friend dinshine na can saudiyya, yadaga suka gaisa da harshen larabci ya gayama Ridwan yanan xuwa gidansu anjuma, Ridwan yayi murna yace Allah ya kawo ka lapia. "yace mai madam din shi tana gaidashi bai bata wayar suka gaisa ba dom yasan batajin larabci sosae.

Abdulrahman Sunan abokin na Ridwan kenan "yace yaushe akayi biki bakayi inviting dinmu ba? .

Ridwan "yace a'a baayi biki ba amma Muna komawa gida da sati daya xa'ayi bikin, Abdulrahman yayima Ridwan fatar alkhairi sannan "yace yana gaida madam sukayi sallama.

"Wayar dady ce tashigo waiting call! Abdulrahman na kashe wayarshi Ridwan ya dauki kiran dady.

Dady "yace Kana ina Ridwan "yace dady ina part dinsu mama. dady "yace tau kayi Maxa kasameni a part dina yanxu, Dom yanxu Sarkin makka (king Muhammad Bn Salman) ya yimin waya yana hanyar xuwa gidannan, Dom tayani murnar dawowarka gida.

"Ridwan "yace OK ganinan xuwa dady .

Ridwan na kashe wayar dady, ya kira masu yimai gini a gidanshi na NIGERIA, suka gaisa Ridwan "yace na turuma photonan Xanen gidan, mutumin "yace eh! Ridwan "yace da fatar kungane yarda xanen yake? mutumin "yace mun gane Ranka ya dade .

"Mutumin "yace gamunan ma yanxu xa"'a fara ginin gidan, Ridwan "yace OK Allah ya taimaka .

Barrister ta tashi ta kwashe kayanda suka ci abunci dasu xata wuce RIDWAN ya kalleta "yace ina kuma xakije ? dariya tayi "tace dama Dom kawae kaci abunci ne nace xan yima amma ni wasa nake. Tayimai gwalo πŸ‘…ta ruga da gudu, RIDWAN ya biyota da gudun shima yana fadin ae ko sai kin min, suna kawowa kofar fita Sukayi kaura da mama da momy, suko suna kokarin shigowa falon ..........

"Kuyi hakuri da wannan Reader's ina dan busy ne kwanan nan.πŸ‘

Barrister for lifeπŸ’‹

Muje xuwa wasa farin girkiπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Mijin barristerβš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
[18:23, 1/21/2018] Barista: βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–
MIJIN BARRISTERπŸ’‹

By Barrister S@dy😘

Dedicated 2 my daughter's Hafsat nd SeeyamahπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

I am forever greateful to Allah ( S.W.A) .

Reader's Barrister ta gaishekuπŸ’˜πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ€

Mijin barrister
99-100

βš–πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€βš–Mama ta kalli Maidubu tace miye haka? Bakyaganin gabanki ne? Barr. Ta sunne kanta qasa, Momy "tace ae ba laifinta bane, laifin Ridwan ne, shida baisan ya girma ba kullum shashancin sa qaruwa yakeyi, shidae Ridwan ya sunne kai qasa. yana susar qeyarsa yana Dan murmushi qasa-qasa shida Maidubu suka russuna har qasa suka basu hakuri.

Momy" tace ku tashi ku wuce ku bamu hanya! Har xasu fita momy tace uhim Ridwan "king Muhammad bn Salman" yana hanyar gidannan kaje falon dadynka yana nemanka. Ridwan yace OK momy.

"Momy da mama suka shiga falon mama suna dariyar yaransu mama tace har ga Allah naji dadin ganinsu a haka saboda idan suka saba da wasa da junansu irinta yara baxasu daina ba, kuma har ko yaushe baxasuji kunyar yin wasar ba, wasa tana kara soyayya da shaquwa a tsakanin maaurata.

momy tace sosae kuwa amma matan mu na yanxu basayi wae kunya sukeji Wace kunyar miji mace xataji bayan bakiji kunyar daga mai kafa ba yayi "cruising border" amma xakiji kunyar nuna tsintsar qaunarda kike yiwa mijinki, haba mata wannan kunyar fa tana yiwa matan mu illa sosae.

Mama tace tabbas ba duk shine ake cewa mun malleke miji wae mun hanashi qara aure bayanko shi yasan ba abunda yake buqata a wajen Wata .

Idan soyayya ce kin iya kin iya tarbar miji kin iya wasa dashi kin iya yimai kalamai masu Kwantar da hankali kin iya tayar mai da shaawa haba mata miyasa Zamu bari kunya tayima illa wae ke baxaki iya nunamai kin iya duk wannan ba kar yayimiki kallon yar iska wani kallon yar iskane tunda yasan yagama sunnar aure dake kingama ganin komi miye na wani kunya haba mata.

"Sae da Ridwan ya raka Maidubu har dakinta sannan ya wuce falon dady yana kawowa yaga aunties din shi sun fito daga nasu bangaren sun yo bangaren mama suka tsaya gaisawa da dadynsu dady yace Fatima, Sarah, Asmau, sannunku duk suka amsa da far arsu suka gaisa da qaninsu Ridwan sannan suka wuce .

"Dady ya riqa hannun Ridwan yana "fadin my son kana can kana damun my in-law ko? Baba yayi murmushi "yace kodae tana damunshi ba! Ridwan dae murmushi yayi sannan suka shiga falon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login