Showing 27001 words to 30000 words out of 91879 words
Chapter 10 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
zan iya yi mata hakan "
"Ohk cool"ya tafiyan sa...
Aneesha kuwa Rungume zainab tayi
"Aunty zainab naji dadi sosai da kika zo gidan nan I really love you"
"Nima naji dadin zuwa na a gidan nan da har na hadu daki. Yanzu dai ki Tashi ki koma dakin ki kinga yanzu na gama wanki zanje in share gidan nan"
Aneesha kallon ta takiye don tasan gidan yana da girma sosai Anya Aunty Zainab zata iya share gidan nan kuwa????
*Keep flowing*
*pls share*
*Lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Book 2*
๐คPage 55&60...๐น
^^Aunty Zee zan taya ki mopping sai kiyi shara kinga sai muyi sauri karasa aiki ko
Duk'awa tayi"Haba ki dai na wannan maganar kima kin san abun da bai yuwa ni taya zan saka ki aiki"
"Aunty zeee ba aiki ni kika saka ni ba ni naji ina iya yi and pls ki bare nayi nagaje da zama cikin daki kullum ina cikin aiki pls ki barni na taya ki"
"Aa idan Hajiya tagani fa?
"Kada ki damu bazata ganki ba tayi baki tana dakin ta nasan bazata fitowa ba kinga ma abun ya rage mana ba zamu gyara dakin ta ba"
Murmushi tayi "Nagode Aneesha Allah ya bar mu tare "Ameen aunty na
Tashi tayi suka shiga dakin Aneesha sai da ta share shi tas sa'an Anesha tazo ta fara mopping
Reki mata Hanu tayi Aneesha ta jiyo "Dan Allah Aneesha ki bar shi nagode taya zan barki kiye mopping ki fa yarinya ce dan Allah ki bar ni zanye da kai na kinje"
"Aa Aunty ae nace ba kome zanye maki"
"Ni kuma ban yarda da hakan ba. Me zai hana ina aiki kina bani labare frnd in ki?
Reki mopper tayi "Aunty zee ni zaki ye ma wayoo??? Nifa ba yarinya bace
Dariya zainab tayi ta kara Kallon ta
"Ki Aneesha Uban me kiki ye"
Ganin Mom inta ni ya sa tayi kasa da kanta
Karaso wa tayi kusa da su "Me naki shirin gani? Shine don nace kiye shara shini zaki saka diyar tawa mopping Anya kina da hankali kuwa yarinya ce fa"
"Hajiya kiye hakuri nima shine abunda naki gaya mata ama taki tace sai ta taya ni"
"Eh mama ni nace sai na taya ta naga aikin yayi mata yawa shini nace zanye mata mopping ita kuma taye shara"
Ye man shiru ta daka mata tsawa sai da ta firgita hawaye ta kamaye sorry mom
Da saure Zainab ta karasa kusa da ita tana share mata Hawaye "Meyasa kiki kuka dan Allah ki dai na kiji"
Ta daga mata kai
Jin an jawo Hanunta yasa ta firgita "Don't you dare touch my daughter kinan baki ye hankali ba ko to daga yau aikin ki ya karu zakiye wanki kiye shara kuma kiye girki duk ki kadai zan sallame duk wa'inda kiye man aiki ki ka dai zaki rinka aikin gidan nan"
"Hajiya naji zanye ama sai in zaki kara man kudi aiki"
Watsa mata harara tayi "matsiya ceya daman cewa nayi Bazan kara maki ba "mtswww ta Fita daga dakin
"Kiye hakuri Aneesha a kai na mamarki tayi maki fada shiyasa tun farko nace maki ki barshi kika ce bazata fito ba kinga yanzu ta fito ta ganki kuma tayi maki fada "
Aneesha kuwa kuka taki ye sosai
"Ki dai na kukan nan kinje kinsan ina jin zafi"
Ta kalleta tace A ina
Zainab ta nuna mata heart inta. Murmushi tayi
"Aunty Zee kina sona "
"Sosai kuwa don haka yanzu ki zo ki kwanta kiyi bacci kinje nikuma sai naye aikina"
Hanunta ta jawo ta aza ta kan gado blanket sa ta rufe mata jiki tana shafa mata kai lumshe ido tayi ta aza kanta busan kafar zainab murmushi tayi Aneesha kuwa bada jima wa ba bacci ya dauki ta
Zainab ta jayi kanta ta rufe ta mopping in dakin tayi sa'an ta shiga sauran daki tana shara kuma tana mopping duk inda kaki kana jin hayani yar kawayen Faiha
A ranta kuwa tace wanan Hajiya akwai ta da kwashe kwashe yanzu tafi son ta zauna da kawayen ta ta bar mijin ta bude daki tayi wani irin sanyi ta jiya yana ratsa jikin ta falo ni babu haski sosai sai kujerun da a ciki da kuma Diner Teble, da TV
Falon yayi mata kyau sosai ganin akwai wani daki a ciki yasa kai tsaye ta shiga da isan ta ta fara shara
Shi kuwa kwance yaki kan gadon shi jin ana shara yasa ya fara bude idon shi domin yana jin bacci sosai
"Waye ki shara?
Zainab kuwa tana jin haka taje tsoro ta tsaya guri daya Inalilahe wa'ina ilaihi Raji'un "
Shikuwa Tashi yayi ya kara so kusa da ita
Jikin ta kuwa sai rawa yaki don da ta shigo bata ga mutum ba to waneni yaki magana kar dai ace arjani ni a cikin dakin
"Dan Allah kayi hakuri kada ka bani tsoro wlh ina tsoron Arjanu "
Dariya ta bashi sosai wai Arjanu kuma a cikin gidan shi
Hanunsa ya sa ya taba ta ae kuwa ta buga kuwa ta kama zagayen dakin duk idon ta a rufe taki wanan yawon ganin ba tsaya wa zata ye ba kuma Gashi ta dame shi da kuwa ya sa ya jawo ta da karfe ta fado kan kirjin sa
da kyar ta iya cewa "kayi hakuri ni banye maka kome ba Meyasa kai zaka cuta men?
"Ki bude idon ki "
Tsoro taki ji gaban ta sai buga wa ya kiye sanu sanu ta fara bude idon ta ganin Alhj. Ni yasa gabanta ya kara bugawa gashi ya reki ta gam ba yanda zata kauce kanta..
Sunkwiyar da kan ta tayi
"Kayi Hakuri Alhj. Bansan kana cikin dakin ba "
Shikuwa ba abunda yaki ye sai kallon lips inta yanda taki magana
Kokarin jaye wa taki ye ama sai kara jawo ta ya ki ye
"Alhj. Kayi hakuri ka saki ni in karasa aiki na tun kan din Hajiya ta zo idan ta gani zata kore ni daga aiki nan ko ta kara man wani aiki Nazo gidan nan don in ye wanki kwai ama daga na...... "
Sai kuma tayi shiru
Da kyar ya iya cewa "kara sa maganar ki Meyasa kika tsaya"
"Babu kome Alhj. Dan allah ka barni na wuce "
Sakin ta yayi ita kuwa ajiyan zuciya tayi ta cigaba sa aikin ta kwanta wa yayi kan gadon sa yana satar kallon Zainab har ta gama aikin ta ta Fita
"Oh no wai meya ki damuna Meyasa tunda naga yarinya nan zuciya ta ta kasa samun sukuni meya ki damu na "
Kallon watch in sa yayi he need Faiha but tana can gurin kawayen ta she is always busy with her friend ya ja karamen tsaki mtswwww...
Ita kuwa sai da ta share gidan gaba daya ta dawo ta na mai da nunfashi kinan yau ita zata ye girki
Murmushi karfin hali tayi in dai har zan ga Aneesha to zan iya yin kome a kan ta kitchen ta shiga ta fara duba abunda zata dafa tukunya ta dauko tabdaura ruwa suna yin zafi ta zuba shinkafa Kayan miya ta dauko ta gyara ta jajaga domin a gida haka taki ye tayi masu shinkafa da meya sai salat data yanka zubo ta Hada masu ko ba'a gaya mata ba ta san akan Diner teble za'a aza domin kuwa taga maryam tana yi
*****
Bangarin Waziri kuwa suna gama sha-shan cen su suka shiga toilet suka ye wanka can ma sai da suka buga tsiyar su kafin suye wanna tsarki suna fitowa Fatima ta zauna kan cinyar sa
"Daddy kana ganin yanzu idan na aure Yarima ba zai gani am not virgine ba????
"Murmushi yayi taya zai gani"
Duka ta kai masa ga kirji
"Dole ya gani manah ae shi ba wawa ni ba.. I think muje gurin Boka mu gaya masa bukatar mu kaga sai a rufe masa baki ta yanda ba zai gani ba ko ya ka gani??
Murmushi ya dan ye "Haka kuwa za'a ye "
"Ohk daddy gobe dai I am busy don zanje gurin Yarima jibi sai muje hakan yayi ko"
Ya daga mata kai
Kiss ta kai masa a goshi "Daddy zanji daki na in huta ko kana bukatar wani abu"
"Ba kome kije ki huta anjima ki zo da dare ina bukatar ki"
"Ohk byee"
Ta Tashi ta Fita...
Yarima kuwa zaune yaki ama sai tunane ya ki ye "Anya zai iya auren Fatima kuwa? Yasan ta kulla da shi but bai san Meyasa ba zuciyan shi ta kasa amsar soyayar fatima baya son ya saki yen aure a saki cutan shi"
Reki kan shi yayi domin yana ye masa ciwo sosai
Jin an aza masa hanu a kai ana shafa masa
Yasa ya jiyo yana mai fuskan ta
Murmushi yayi "meya sa kiki yawan ta kurani kin tafe kin.barni ama a duk lokacin da naki ciwon kai sai kin zo why??
Murmushi tayi masa wanda ya kara fitar da kyawun ta
"Yarima na kinan kasan Meyasa?
Ya girgiza mata kai
"Saboda a kullum ina cikin zuciyan ka kuma duk lokacin da kaki cikin ciwo ni kuma zan zo gari ka"
Kuka ta kama ye "Meya sa kiki kuka Aneesha??
Yunkuren yayi ya rungumeta sai kuma yaga bai ga kowa ba
Dafe kan sa yayi "why naki tunanin ki Meyasa bazan cire ki a rayuwata ba meki kayi man da naki sonki haka bayan irin abunda kika ye man "
Haka yayi ta tambayar Kansa daga bisani ya shiga dakin sa ya kwanta......
*****
Faiha kuwa ta fito ta raka kawar ta Amira sai murmushi ta ki ye mata har bakin kofa ta kai ta sa'an ta dawo duba agogon daki hanunta tayi nasan baby ya dawo yanzu dakin sa ta nufa
Tana duba falo bata Ganshi ba ta shiga cikin daki kwance yaki kan gado ya kasa bacci ba abunda yaki tuna wa sai Zainab Idanun shi a lumshi har ta hau gado bai ma san tayi ba
Jin an fara kissing insa yasa ya bude idon shi
Ganin faiha ya sa ranshi ya baci sai yanzu ta san da shi bayan kawarta ta wuce
Kallon shi taki ye "Baby meya faru naga baka responding gurin ye man kiss ko baka ye missing ina ba"
Kallon ta yaki ye wani irin haushin ta ya ki je har tana da bakin cewa missing in har tayi missing insa taki zama da kawarta bayan tasan lokacin dawo wan shi yayi....
"Get me some food I am hungry"
dafe kan tayi "gaskiya kana da matsala yanzu daga shigowa ta zaka sani na sauka kasa mtwss
"Ohk baby yanzu kuwa"
Tashi tayi tana turo baki ya duk fahimci bata son aiki shiyasa ya saka ta.
Tana zuwa ta fara kwallawa Zainab Kira da saure ta karaso "Hajiya gani"
"Ina abinci da kika girka??
"Hajiya gashi can na ajiye"
"Maza ki dauka ki ye serving in Alhj. Oh na manta ina nufin ki saka wa Alhj ". Wucewa tayi ita kuwa ta dauki food flask ta bita daga baya tana zuwa ta tsaya falo ta ajiye akan Teble in da ki cikin dakin
Fitowa sukaye daga daki tana reki da Hanunsa Zainab naganin haka ta dauki plate ta fara zuba abinci su kuwa zauna wa sukaye
Tana gamawa zubawa "Hajiya gashi na saka"
Watsa mata wani kallon tayi
"Baki san in an zuba ba a kawo ma wanda zai je ba"
"Kiyi hakuri Hajiya"
daukan plate in tayi ta duka har kasa ta nika ma Alhj. Plate gurin ya karba ya tabe Hanunta kallon ta yaki ita ma din kallon sa ta ki ye
"Ki wanan wane irin abince ni kika girka"
Maganar da tayi ya sa suka dawo cikin Hankalin su.
Shikuwa spoon ya dauka ya fara ce cikin ranshi yace "wow gaskiya ta iya girki tunda naye aure ban taba cin abinci mai dadi irin wanan ba"
Hajiya shinkafa da miya ni
"Ae ba makauniya naki ba na san ko mene Meyasa baki ye blander ba?
"Hajiya ni ban sa mene falander ba kuma kin kore Maryam gashi ban iya aiki da wadanan kayan ba to taya zan ye flander shiyasa na jajaga Su kuma kinga har da zubo nayi"
" ye man shiru ba flander ba ae bakin ki yayi kama da flander Blander taki ba flander ba useless "
Kallon ta yayi " A gabana kiki wanan abu?
"Sorry baby ta bat man rai ni"
Kallon Zainab yayi "abinci yayi dadi "
"Nagode Alhj. "Ta shi tayi ta Fita daga dakin har ta Fita yana kallon ta
"Baby meye haka taya zaka bani red card a gaban Mai aiki"
"Pls ki barni nace abinci "
Ta kai ce ta ji ta Tashi ta Fita daga dakin ta barshi yana cin abinci sai lumshe ido yaki ya san kuwa ko zubo zai ye dadi sosai duba wa yayi bai ga ta kawo zobo ba. Tashi yayi ya sauka kasa ko da yaje tana kitchen zauni ta dafe ciki domin tana jin yunwa sai merdi merdi taki
"Lafiyan ki kuwa??
Dago wa tayi ta kalle sa "Yunwa naki ji"
"Ki da kan ki ki girka abinci kuma bazaki ce ba"
"Hajiya zata ce nayi sata idan na koma gida zance"
Kallon ta yayi irin halin da taki ciki ba zata iya kai gida ba shi da kan sa ya dauki plate ya zuba mata abinci ya tura mata plate
"Idan baki ce abinci ba taya zaki ye aiki pls ki dauka ki ce"
"Ama Alhj in Hajiya ta gani fa???
"Ki gaya mata ni na baki ae ba ita ta seyo shi ba"
Kallon ta yayi "Ina zubo??
Nuna masa tayi ya dauki cup ya zuba lumshi idon sa yayi its so amazing itama zuba mata yayi ya ajiye mata ya haura sama
Ita kuwa tace "Alhj. Yana da kirki ba irin Hajiya ba da bata da tausaye ko kadan"
*Keep flowing*
*pls share*
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'ar Wanda Ya ji Tsoron Faruwar Wani Abu Mummuna saboda Kambun Baka*
*Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Idan dayanku ya