Showing 21001 words to 24000 words out of 91879 words
Chapter 8 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
maganar to waya gaya mata???
"Lafiya mamana kinye shiru"
Ba kome Mama
Hijab ta dauko masu tayi mata bayanin yanda zata ye sallah cikin I kon Allah kuwa ta samu tayi sallah a zaune
^^^^^^^^^^^
"Yarima ka tabata abunda kaki gaya mana Gaskiya ni????
Kallon sa yayi da Idanun sa da sukaye jaa daka gansa kasan yace kuka
Maza an tabo su daman yarima yana kuka? Kuma akan maceπ€¨
"Dad ina son kayi binciki ka ji ya domin Aneesha bazata fita ba ace ba wanda ya ganta a tambaya fadawa na tabata zasu fadi gaskiya sa'an a duba daki na za'a ga paper da tayi man rubutu....
Mai martaba yasa aka kira masa Doctor
"Zamu iya zuwa da yarima gida?
"Eh zaku iya Tafiya da shi zan rubuta masa magani sai ya rinka sha.. "
Waziri daki gefin mai martaba ya ce "Godiya mu kai idan akwai abunda zamu cika kafin mu wuce sai ka gaya man "
"Ohk to muje "
Fita sukaye Yarima kuwa shiryawa sukaye aka sallame su basu tsaya ko ina ba sai gidan su direct parth In yarima suka nufa.. Dakin sa suka shiga Waziri shine a gaba paper da yarima ya yar suwa ya dauko ya karanta
Mai martaba yayi mamaki sosai don da Yarima ya gaya masa bai yarda ba ashe kuwa Aneesha mayauda Riya ce
Ran mai martaba ya bace matuka ya sa aka Tara fadawa gaba daya......
Waziri ni ki magana
"Mai martaba yana son ya sani in akwai wanda yaga lokacin da Gimbiya Aneesha ta fita . sa'an kuma ta fita da wata jika wada ki dauki da maku dan kudi"
Daya daga cikin fadawa ya ce
"Allah ya kara ma sarki lafiya naga lokacin da Gimbiya zata fita na ce idan zata fita dole sai ta fita damu sai kuma ta shida man cewa yarima yana jiran ta a waje shiyasa bam kawo kome a rai na ba Allah ya huce zuciyan sarki"
Waziri ya kalle sarki wanda ransa ya bacci sosai
"Akwai wanda yaga lokacin da aka fita da wata jaka??
Da saure ya kara so kusa da waziri ya zube akan kafar sa
"Allah ya ja da ran sarki aye. Man afuwa nine wanda na fita da jaka Gimbiya ta ce man Yarima yace ta fito da jaka kuma baza ta iya Daukan ta ba ta umurcine da in kai mata jaka a waje har cikin mota na kai mata Jakar sai da ban kulla da Wanda yaki tuka motar ba aye man afuwa"
Ran sarki ba karamen bacci yayi ba shi za'a shigo har cikin gidan sa ace amanar sa?? Lalai Aneesha ta aikata Babban kuskure
Waziri ya umurci su da su wuce.......
Dawo wa yayi kusa da sarki
"Allah ya huce zuciyar sarki gaskiya wanan yarinya tace amana wanan masarauta wanda ban taba jin ko a tarihi ance matar Yarima ta cuce shi ta kwashe masa kudi ta je tana Rayuwar ta da wani shiyasa auren waje wani lokacin ba shi da amfane kara ka aure wanda aka san tashin shi"
Mai martaba kuwa shiru kwai yayi domin abun ya matukar bata masa rai............
*Yauwan comment yauwan typing*π€¨
*Muje zuwa*
*Lipton girl*π
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
*Daga alkalamen*βπ»
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*πΉ
*A short Story* π€βπΉ
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*πβπ€πΉ
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~βπ½βπ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONβπ½βπ½~*
*~We are bearer's of so golden penπ~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penβ,behold our words.~*
*~A product of our penπ,savour our words, for it will cause you no pain.~*
π€Page.45&50..πΉ
^^^^Dagowa tayi ta kalle ta karamen Murmushi tayi
"Mama ba kome kwai nayi kiwar abincin ki ni "
Tausaya wa diyar ta tayi
"Baki bani labaren yanda kika ye aiki ba??
Murmushi ta danyi "mama ki bare na karasa cin abinci mana zan gaya maki me kiki wa sauri"
Tau
Sai da cikin ta ya dauka s'an ta sha ruwa ta wanki hanunta kwano ta dauka ta ajiye shi gurin wanki wanki
"Kinsan me mama"..
Aa sai kin fada
"Naji dadi sosai da samu wanan aiki kuma Hajiya tana da kirki sosai kinga yanda taki kulla dani kuwa kamar ba yar aiki ba haka ta dauki ni gaskiya naji dadi sosai mama domin yan gidan suna da kirki sosai "
"Masha Allah tun dazu ba abunda naki tunani sai ki nace Allah kasa lafiya kiki aikin ki"
"Lafiya qlw Mama gobe ma da safe zanji yanzu na dan gaji ina son in huta"
"Tau ba matsala ki huta allah ya ba da sa'a"
Ameen Mama
Kwanta wa tayi ae kuwa bada jima wa bacci ya kwashi ta.........
*Washe gari*
Zainab ta fito daga gurin wanka ta shiga daki tana saka kaya sak saure taki ye don bata son ta makara....
Tana gama shiri ta saka Hijab inta sallama tayi da mama sa'an ta fita daga gidan bata tsaya ko ina ba sai gidan Hajiya da sallama ta shiga gidan bata ga kowa ba
" I kon Allah ba kowa a gidan ni??? Gashi Hajiya tace Nazo da wure ama Gashi har Bangan ta ba to ya zan san aikin da zanyi"
Tafi ta kama yi tana dube dube juyawa tayi tana dube duben ta jin ta buge abu yasa tayi sauren razana ta rufe ido
Shi kuwa kallon ta yaki ye idanunta a rufe ta daga Hanu
"Wayoo Allah dan Allah Hajiya kiye hakuri"
Kallon ta yaki wanan kuma fa????
Gyaran murya yayi
Bude idon ta tayi ganin Namiji ni ya sa tace "daman gidan nan akwai maza??? Wanan mutum mai kyau fa??
"Hajiya wa kiki nima"
Idanun kwai ta saka masa tana kallon sa "Daman a duniyar nan akwai masu kyau haka"
Ganin ba magana zataye ba ya sa ya dauko wayan shi kira yayi "Where are u?? Come downstairs "
Ya kashi waya
Ae kuwa sai ga Hajiya ta sauko
Kara so wa tayi kusa da shi "Baby meya faru??
Nuna zainab yayi "Wanan kuma wacece? Me taki ye a gidan nan??
"oh sorry Baby na manta bangaya maka ba wanan yar aiki ce"
"Haba faiha wai bazaki dai na dauko masu aiki ba? Kina da masu aiki sun kai 7"
"Eh kasan ko wani da aikin sa wanan wanki taki ye"
Girgiza Kansa yayi
Ya fita daga gidan
Faiha kuwa wani kallo ta watsa mata "ki ji ki karasa aikin ki"
Ba musu Zainab ta karasa gurin aikin ta ta cigaba da yi sai mamaki takiye sai kace jiya bata ye wanki ba taga na yau ma yafi yawa.......
Tunani taki ye Wanda ta gani dazu ko ba'a gaya mata ba tasan mijin Hajiya ni to Meyasa taki tunanin sa
Kawar da zanci tayi ta cigaba da aikin ta ganin kamar ana kallon ta yasa tayi sauren jeyo wa ganin yarinya tayi wada bazata wuce shikara 6 ba taye tsaye tana kallon ta reki taki da teddy ta a hanu
Zainab ta Tashi ta karasa kusa da ita
"Ya Sunan ki???
"Aneesha "...
Kallon ta ta kama yi ta ce Aneesha
Wanan Sunan kamar na taba jin sa ama a ina??
"Aneesha suna mai dadi me kiki anan guri kiye hakuri bangani ki ba"
"Nan gidan naki Sunan mamata Faiha"
Ta fuskan ci diyar Hajiya ce jawo ta tayi ta zauna da ita akan kafar ta
"Aneesha ina son Sunan nan naki sai naki ji kamar sunana zaki zama abokiya ta "
Daga mata kai tayi
"Nagode muje na kai ki dakin ki ko"..
Tashi tayi ta ja hanunta suka nufa dakin ta
Dakin da suka shiga Zainab ta kama kallon dakin......
"Gaskiya dakin yayi kyau Aneesha duk ki ka dai kiki da wanan dakin???
"Eh zo mu kwanta"ta ja hanunta suka zauna kan gado
"Ki bare zan zauna a kasa kada Hajiya taga ni akan gado"
"Kada ki damu Mom bazata shigo dakin nan ba "
. kallon ta tayi bazata shigo ba me zai hana ta shigowa dakin diyar ta
"Saboda mom bata damu dani ba bata zuwa daki na bata zama dani tayi magana dani duk sauran kawaye na na school suna bani labare yanda iyayen su kiye masu su dafa masu abinci idan zasu zo school in suka dawo ta basu abinci tayi masu wanka Ama ni mom dina bata ye man"
Zainab kuwa ta tausaya wa Aneesha sosai
"Meya mom in ki bata ye maki ko dai ba ita ta haifi ki ba"
"Ita ta haife ni bata da time ina kullum tana busy akan business sai kawayin ta daki zuwa kullum suna hira shini kadai aikin su bata damu dani ba ko kadan"
Kuka ta kama ye
Zainab kuwa ta bata tausai sosai share mata hawaye tayi
"Ki dai na kuka kinje Mamar ki tana sonki ki ye mata uzuri aiki ni yayi mata yawa shiyasa bata kulla da ki"
"Ba wani I know she Het me"
Zaro ido tayi "a knon shh hea me kika ce????
Aneesha kuwa Dariya ta kamaye
"Aunty zee gaskiya kina da ban Dariya"
Jawo ta tayi ta Rungumeta
"Nasan ban iya wanan yarin ba ama in da zai saka ki Dariya zan rinka ye maki"
Cikin ta ta dafe "Aunty Zee yunwa naki ji"
dago ta tayi "Yunwa kuma???
"Eh kin iya girki??
"Eh tau na iya"
"Pls ko zaki girka man"
Zaro ido tayi "Rufa man asire kar Hajiya tace ni danya....
"Kada ki damu ba abunda zata ye maki pls muje ki girki man"
"Tau yayi zan koya maki kima sai ki koya man yarin ki
Ohk done.... Meye kuma dan
"Oh Aunty zee ba dan ba Done ina nufin yayi"
Ta Washe baki done
Hanunta ta ja suka nufi kitchen
"Aneesha kinga ban iya aiki da wadanan abubuwan ba "
"Kar ki damu my Aunty ae gani nan kusa"
"To me zan dafa maki???
"My favorite indomie "
"Tau sai dai bansan meye Ingomie ba"
Dariya ta kama ye ta Tashi ta dauko Indomie biyu wanan shine indomie
Nan Aneesha ta gwada mata yanda xata Hada indomie kuwa sai kamshi taki ye domin taji kayan vegetables da meat tana gamawa ta zube a plate
Zaro ido tayi "Aneesha zaki iya canye wanan indomie naga lokacin da muki dafata bata ye yawa haka ba"
Murmushi tayi "eh manah muje ki bani muce pls kiye saure yunwa naki je"
Daukan plate tayi suka zauna falo spoon ta dauka ta fara bata
"Uhmmm Yummy Aunty zee you are so amazing "
Murmushi kwai tayi mata domin bata san abunda taki fadi ba
Ansa spoon tayi ta ba zainab ita kanta taji dadin ta domin bata taba cin abinci mai dadi ba haka suka cigaba da cin indomie suna ye suna wasa
"Kar uba me naki gani haka?????........
Dukan su sukaye sauren jeyo wa.......
~kuyi hakuri da typing erro~
*Tofa ko me zai faru muje zuwa*π€Έπ»ββ
*Alhmdl nan na kawo karshin wanan, sai mun hadu a book Two*π
*Lipton girl*π
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
*Daga alkalamen*βπ»
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*πΉ
*A short Story* π€βπΉ
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*πβπ€πΉ
*Ina taya ki murna fara sabon novel in ki my shalele allah ya kara basira yasa kifi hakan*ππππππ»ππ»ππ»
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~βπ½βπ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONβπ½βπ½~*
*~We are bearer's of so golden penπ~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penβ,behold our words.~*
*~A product of our penπ,savour our words, for it will cause you no pain.~*
π€Page 40&45...πΉ
A ranta kuwa tace "Amma wanan matar tana da wulakanci. Ko don nazo aiki gurin ta shiyasa taki wulakan ta ni???
Tambayar kan ta taki ye domin abun ya bata mata rai....
Dago wa tayi ta kalleta "ki kuma Hajiya lafiya kika ye man tsaye a kai? Ko kin dauka kizo nan gidan ni don ki huta "
Maryam maryam......!!!!!!
Wada aka Kira da maryam tayi sauren zuwa ta zauna a kasa.
"Gani Hajiya"
Idanun ta a kasa Nuna zainab tayi
"Ki nuna mata gurin da zataye wanki "
"To Hajiya angama"
Maryam kuwa Hanun zainab ta ja suka nufi gurin da zata ye wanki
Ganin wanki ya sa ta tausaya wa kan ta wanan wanki ae yana da yawa ba zan iya gama shi yau ba
Maryam ta kalle ta "Ae kuwa idan kina son kiye aiki a gidanan dole ki ye shi domin Hajiya bata son wasa a gurin aiki"
Kallon ta taki ye "kinan yau di nan zanye wanan aiki?
"Sosai kuwa sai kiye niyya ki fara tun kanda dare yayi"
Nuna mata kayan da zataye aiki dasu tayi ta koma gurin aikin ta
Zainab kuwa kaya ta dauka ta saka a cikin washing machine a haka taki ta wanki wa tana shanyawa. Zauna wa tayi... "I kon Allah idan kana da kudi babu abunda baka ye yanzu ji wanan hajiyar irin wanan kaya da taki sawa sai kace mai saka Kalla 10 a rana"
Kiran sallah da akaye yasa ta Tashi tana niman gurin da zataye arwala falo ta shiga bata ga Hajiya ba dube dube ta kama ye kitchen ta hango gashi tana jin kamshi kamar ana dafa abinci kara sawa tayi ganin maryam tayi
"Dan Allah arwala naki son yi ina zan samu Buta nayi arwala???
Kallon ta tayi tana Dariya
"Buta? Kuma a gidan nan?????
"Eh manah to da me zanye arwala in ba da Buta ba"
Dariya tayi sosai muje na kai ki
Binta tayi a baya dakin su na masu aiki ta kai ta har cikin toilet
Kallon ta takiye "Banga Buta ba"
Maryam kuwa Dariya ta kamaye har kasa
Zainab kuwa shiru tayi ta rufe idon ta tunowa tayi kamar wani yana dariya kamar yanda maryam kiye sai dai ta kasa gani fuskar waye
"Ae nagaya maki gidan nan bazaki same Buta ba"
Bude idon ta tayi...
"To dame zanyi???
Nuna mata tayi yanda zata ye haka kuwa tayi arwala tana gamawa ta Tada sallah Al-qurani ta dauko tana karanta wa
Tana gama wa ta Tashi ta cigaba da aiki yunwa ta kama je ta dafe cikin ta "ina zan samu abinci naci wlh yunwa naki je Gashi har na fara jin jiri"
. da kyar ta iya Tashi ta nufi kitchen bata ga maryam ba gashi tana jin yunwa ya zataye ga abinci ama tana tsoron kada ace tayi sata ama ya zataye tunda yunwa taki ji gashi tunda tazo bat saki ganin Hajiya ba...
Kokarin bude food flask taki yi jin an reko Hanunta yasa tayi sauren razata
"Sata abinci zaki ye???
Kallon ta tayi
"Haba Hajiya