Showing 57001 words to 60000 words out of 91879 words

Chapter 20 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2802

karasa zaka ye nada ma marin na da kai
Taja tsoki ta wuce dakin ta ta shiga

Ranta a bace wayan ta ni tayi ringing ta dauka

"Hello baby na"

"Hi my sugar ya hanya hope normal ko?


"Nrml baby sai naji kamar na dawo gari ka wlh I really miss you"

Murmushi yayi let me send you something

Kashin wayan tayi tana jiran sakon shi

Ganin photon da suka ye lokacin da suna sha'anin su da kuma video da yayi
Ta saki wani murmushi

Kira shi tayi

"Baby I really miss you sau naki jin kamar na dawo gari ka I really miss your sugar videon nan da na Kalla sai naji kamar kazo mu saki ye "

Murmushi yayi kar ki damu ae zan shigo garin ku musaman sabo da ki

Dadi taji ya sosai har ta manta abunda ya faru dazu
Shikuwa ya buka ce photon ta tsirara haka kuwa tayi masa photo Kala Kala ta tura mashi....



*****


Fatima kuwa sai safa da marwa taki ye ta kira Yarima ama bai daga ba
Karamen tsoki ta ja
Wayan ta tayi ringing ganin Halima yasa ta danye murmushi

Daukan kiran tayi

"My yah kiki"

"Lafiya klau ya Amarce??

Washe baki tayi

"Gashi nan muna ye wlh za dadi"
"Hmm da gaski "

"Sosai kuwa ae Ina gaya maki Yarima yana da dadi sosai"

"Uhmm ae tunda naga kin lake ma Yarima nasan da wani abu "

"Wlh ki dai bare ae jiya na shiga duniyar da ban taba shiga ba akan dadi"

"Na taya ki murna nima yaushi za'a saka ni cikin wanan dadin???

"Haba kawata ae kinga yanzu akaye kwana daya ki bare zuwa sati daya zan zo "

"Ohk zan jira ki kar ki manta da alkawaren ki fa"

"Kar ki damu ba zan mata ba I love you"tayi mata kiss masu daukar da hankali kamar tana ganin ta....



******



Ajmal ya shiga dakin Aneesha ganin su zaune suna hira yasa ya kara sa ya zauna kusa da su


"Am kamar yanda muka ye magana dazu zamuje gurin shopping kinsan Aneesha zata koma school gobe don haka ku tashi muje"

Kallon shi taki ye

"Ka sanar da Aunty Faiha akan zamu fita?


Karya yayi mata "eh tace bata zuwa muje kwai"

Ba musu kuwa suka tashi suka shirya suka je gurin shopping duk fitan da sukaye faiha bata sani ba tana can tana video. Call da Jabir
Nan suka ye shopping suka so kayan da suki bukata suka saye ice cream
Suna gama wa suka nufi gidan su

Faiha kuwa tana gama iskan cinta tayi wanka jin gidan shiru yasa ta fito duba wa tayi ama bata gansu ba
Kitchen ta shiga
Sukuwa shigowa sukayi basu ma kulla da ita ba
Zaunawa sukaye kan kujera Ajaml ya dauko ice cream ya ba Aneesha ta fara sha ya ajiye ma faiha idan tana so ta sha in bata so ta yarda bai dame shi ba

Zainab Kallon shi taki ye

"Ni kuma ina nawa"

Nuna mata na Hanunshi yayi
"Wanan ae zai ishi mu muye sharing"

Murmushi yayi ya dauko spoon

Aneesha kuwa kiran ta aka ye frnd inta Hauwa'u tashi tayi ta shiga dakin ta
Bata yayi yace ita ma ta bashi ba musu ta bashi ya sha
Daukan spoon yayi bude bakin ki
Bude wa tayi kamar wata yarinya ya zuba a bakin ta
Kokarin goge wa taki ye ya riki mata Hanu
Halshin sa ya sa yana shanye wanda ya zuba
Jin an wasa masu ruwa ya sa suka razana..............!!!!!





*Lipton girl*๐Ÿ’™
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu'a Ga Mara Lafiya Idan Aka Ziyarce Shi:*

*Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan ya ziyarci mara lafiya sai yace masa;*

ู„ุงูŽ ุจูŽุฃู’ุณูŽ ุทูŽู‡ููˆุฑูŒ ุฅูู†ู’ ุดูŽุงุกูŽ ุงู„ู„ู‡ู .

*La ba'asa tahoorun in sha'al-lah.*

*Ba komai, tsarkaka ce in Allah ya yarda.*


ุฃูŽุณู’ุฃูŽู„ู ุงู„ู„ู‡ูŽ ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ูุŒ ุฑูŽุจูŽู‘ ุงู„ู’ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู ุฃูŽู†ู’ ูŠูŽุดู’ูููŠูƒูŽ .(ุณุจุน ู…ุฑุงุช)

*Asalul-lahal-'azeem rabbal-'arshil-'azeem an yashfeek (7).*

*Ina rokon Allah mai girma, Ubangijin Al'arshi mai girma, ya warkar da kai. (sau bakwa).*

*Manzon Allah, tsira da aminci su tabbata a gare shi, ya ce; "Babu wani bawa Musulmi da zai ziyarci mara lafiya wanda ajalinsa bai riga ya zo ba, sannan ya fadi wannan (addu'a) sau bakwai face ya sami lafiya".*



*Book 2*


๐ŸŒคPage .120&125.๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…



^^^^^^^ Ruwan da aka watsa musu yasa suka razana

Zainab kuwa sai nishi take sama sama don ruwan yana da sanyi ga ice nan kana gani kasa daka gani ka san ice ta zuba a cikin ruwa don shairi


"Faiha kina da hankali Kuwa? Kashi mu zaki ye"

Dariya ta kama ye kamar wata mahaukaci ya

"Kaji mai magana. Eh kashi ku naki son ye sai me? Me zaka ye? Waton ga yar iska kun bare a gida ko kun zo nan kuna soyayar ku ka cuce ne Ajmal ba zan taba yafe maka ba mugu kwai dan iska"

Zainab kuwa tana fara jin wadanan kalaman ta reki kan ta don jin taki kamar ta taba jin wanan kalmar ama a ina??


Jiri taka ji ta zauna kan kujera

"Ni kiki kira da wanan kalmar?

"Eh an kira ka din me zaka ye dan iska kwai idan iskan ce ku zakuye kuje can cikin daki kuye kuma kar ka kuskura ka karaso ko kusa dani domin bazan iya sharing da wanan kazama ba"


Murmushi yayi

"Da hakan me zai hana ki koma gidan iyayin ki kinga ki huta dani idiot"


"Duk abunda zaka kurani ka kira ni dashi ama sai nagaya maka gaskiya waton ni zaka kunsawa bakin ciki don in mutu ko to karya ka sai dai ita ta mutu wlh ba dai ni ba"

Dariya ya kama ye bai taba sanin Faiha mahaukaci ba sai yau


Ita Kuwa suruntu da suki ye ya fara isan ta

Jawo Zainab yayi har suna jin nunfashin juna.

Ita Kuwa jikin ta sai rawa yaki ye bakin ta sai rawa yaki ye

Ya tausaya mata sosai
Cire mata dankwalin yayi yana Kallon gaskin ta

"Kinga yanda kika ye kyau Kuwa"

Kallon Faiha yayi wada ranta ya bace
"Thank you da kika jika man mata kinga yanda na kara ganin kyawun ta kuwa?

Murguda masa baki tayi

Shikuwa sai Kallon lips inta yaki ye
Bakin sa ya daura kan nata yana kissing inta kamar ya samu sweet


Faiha Kuwa jin taki kamar ta kuna masu wuta don takai ce



Ita Ajmal zai ye wa wulakanci ya kama kissing in Zainab a gaban idon ta
Tsoki tayi
"Yan iska kwai Allah ya isa tsakani na da ku"

Ta wuce ta bar su
Zainab kuwa hawaye ki fita a idon ta
Ganin tana kuka yasa ya daina abunda yaki ye
"Meyasa kiki kuka kina jin sanyi ni??

Shiru tayi ta kasa magana

Daukan ta yayi ya shiga da ita cikin dakin shi towel ya dauko ya na goge mata jiki
Da kyar ta iya fadin

"Meyasa kaki ye man haka? Akwai kunya fa a gaban Aunty faiha kasan ba zata ji dadi ba kuma bai kamata ace a gaban ta ba"

Murmushi yayi
"Idan da ita ce ta samu dama har wuce haka zata ye a gaban ki ko don kije haushi "


"Ita kace kar ka manta fa saboda.. "

"Na sani saboda Aneesha kika aure ni ba sai kin tuna man ba. Ama kar ki manta aure aka daura mana kiji ki watsa ruwa ki canza kaya "

Fita yayi daga gidan don ranshi a bace yaki....


Ita kuwa fita tayi a dakin ta shiga dakin ta ruwan zafi ta hada sa'an tayi wanka ta saka wasu kaya kwanta tayi kan kado ta rufe jikin ta da blanket.......


Kusan kwana shida tunda Ajamal ya fita Zainab bata saki ganin shi ba kuma bata nime shi ba kullum tana tare da Aneesha
Ita ki shiryara Driver ya kai ta makaranta idan ta dawo suce abinci su rinka hira
Faiha kuwa bata ma fitowa bale taga abunda zai bata mata rai kullum tana dakin ta tana chatting da Jabir..


*****


Yarima kuwa kullum cikin gudu yaki Baya son ganin Fatima

Kwance yaki kan gado tazo ta kwantar kan shi

"Yarima dan Allah ina son inje gida zan duba Daddy "



Wani irin dadi yaji ya

"Gaskiya kam ya kamata yaushi zaki je???

"Gobe zanji idan ka yarda"

"Haba me zai hana ae na dauka yau zaki je "

"Aa sai gobe zan iya zuwa??


"Eh manah kofa a bude taki duk lokacin da zaki fita zaki iya na baki izini"

Murmushi tayi
"Nagode yarima "

Ta kara kwanta wa kan jikin shi

"Yarima pls I need you "

Zaro ido yayi

"Haba my wife baki ga yanzu na dawo gurin aiki ba na gaji sosai ki bare zuwa anjima"

Ohk tace ta dauki wayan ta ta fita

Messg ta tura ma Waziri

"Be ready gobe zan zo sai ka san karya da zaka ye ma sarki don idan kace masa gobe baka da lafiya zai iya tunanin wani abu "

Ta tura masa shi kuwa yana gani yayi murmushi yaji wani irin dadi

Nan fa yayi ma Sarki karya kamar yanda ya saba sarki yace ya tashi yaje gida idan yaje sauki sai ya dawo haka kuwa yayi ya koma gida ko da yaje Halima na kwance kan gadon shi
Karasawa yayi kusa da ita ya sa Hanunshi yana shafa cinyar ta sai cije lips in sa yaki ye....


"Ina da good news Gobe Fatima zata zo don haka ki shirya "

Dadi ta jiya ta Rungume shi
"Ama fa naji dadin wanan news naka don haka zan baka goro"

Kissing inshi ta fara ye sai nishi ta ki ye Shima din nishi yaki ye har suka kwanta kan gado
Hanunshi yasa cikin Rigar ta da yaki rigar tata kome ana gani
Matsa mata breast yaki ye ita kuwa sai nishin dadin taki ye
Tasa hanunta tana shafa jikin shi
Idan ta tuna Fatima zata zo gobe sai ta kama murmushi
Nan waziri ya rinka aika mata sakoni Kalla Kalla
Ba abunda Halima kiye sai nishin dadi..........!!!!!



******



Zainab kuwa yan kwanaki nan da bata ga Ajmal ba taji duk tayi missing in shi sosai kamar ta ki dakin shi ta duba ko lafiya wata zuciya ta bata shawaran taji ta duba ta gani ko lafiya
Dakin shi ta nufa ta bude kofa tana dube dube ko zata Ganshi ama bata Ganshi ba
Shiga tayi ta hango shi kan gado ya lumshe idon shi sai bacci sa yaki ye.....



Karasa wa tayi kusa da shi

"Daddyn Aneesha lafiya??

Bude idon shi yayi ganin Zainab yasa ya juya fuskan ta yayi kamar bai ganta ba
Ita kuwa ta rasa me zata yi ta dai san gaskiya ta gaya masa so Meyasa yaki fushi da ita
Hanunta daura kan kanshi..

Zaro ido tayi "Daddyn Aneesha baka da lafiya ni"

Jeyo wa yayi ya kalleta duk da yana cikin tsananin ciwo

"Ina ruwanki in bani da lafiya? Me zaki ye man?


"Ko bazan ye maka kome ba ya kamata ace ka sanar dani a kira Likita ya duba ka"
Murmushi takai ce yayi

"Bana bukatan kowa ya duba ni ki bani a hakan "


"Pls ka dai na wanan magana ae naga da zaran bani da lafiya ka kira doctor ama kai kace ba za'a kira ba"

"Ni ki kace ni na damu daki ama ki fa....? Kusan 6 days bani da lafiya ama ko wacen ku babu wada ta iya zuwa taga ko lafiya sai yau zaki zo bana bukatar ganik ki, ki tashi ki bani guri"


"Kayi hakuri na san banzo na duba ka ba na dauka......... "


"Kin dauka me?


"Uhmm.. Ammm... Na dauka kayi tafiya ni"


Wani kallo ya watsa mata ya lumshe idon shi



"Pls ka bani wayan ka na kira Likita yazo ya duba ka"

"Zainab ki fita man da daki tun kanda raina ya bace na gaya maki ba dai dai ba"

Ita kuwa rasa tayi me zata yi kwai ta fara kuka

Jin kukan ta yasa ya bude idon shi da kyar ya iya kai wa zauni

"Meyasa kuma kiki kuka"

"Me kaki son nayi in ba kuka ba ni kana kulla dani yanzu na samu dama shini kaki kora ta... Zan fitar maka daga daki ama kasani da zaran na fita dakin nan to na fita daga rayuwarka don zan bar maka gidan ka"

Koma wa yayi ya kwanta domin kallaman ta sun kara masa ciwo dafe kan shi yayi yana ye masa matukar ciwo


Ganin ya kwanta bai da alamar bata waya yasa ta share hawayen ta ta tashi
Juyawa tayi don ta fita daga dakin

Hanunta ya reki ya jawo ta da karfe ta fado kan kirjin sa.
Sai da ya saki wata kara domin jikin shi yana jin ciwon shi sosai

Kallon ta yakiye cikin ido
Ita kuwa Idanun ta sunye jaa sosai
Da kyar yaki iya magana

"Meyasa kiki son zubar man da wanan hawayen naki masu tsada"


"Ni ka rabu dani tunda baka Jen magana ta taya zanje taka? Ni ka saki ni zan tafiya ta"



"Kina son na mutu kinan"

Zaro ido tayi

"Meya kawo maganar mutuwa kuma"




"Baki san idan kika barni zan mutu ba yanzu ki duba irin halin da kika saka ni akan 6 days baki damu ki gani ba, har yanzu kin kasa gani irin son da naki maki I swear I really love you"

"Daddyn Aneesha ba wanan maganar zamu ye ba yanzu ka bani wayar ka na kira Likita idan ba haka ba zan tafiya ta"

Wayan shi daki kusa da shi ya bata

"Ka saki ni sai in Kira shi"

Girgiza mata kai yayi
Ba yanda ta iya ta kuna wayan shi
"Meye Security??

Kallon ta yaki ye

"Tambayar ka nayi ba cewa nayi ka kalle ni ba"

You
"Meye hakam?? "I na nufin Sunan ki"

Taji dadi sosai tana saka Sunan ta kuwa ya bude murmushi tayi
Ta shiga duba number shi kiran shi tayi ta sanar da shi irin halin da mijin nata yaki. Yace mata yana zuwa yanzu yana duba patient ne


Ajiye wayan tayi gashi nan zuwa

Kara reki ta yayi

"Likita ba zai iya ye man maganin kome ba saboda kice ciwona don haka kice magani na"

Zaro ido tayi

"Nifa kace....!


Ya daga mata kai
Kwantar da ita yayi kan kirjin sa yana wani irin nishi wanda ta kasa fahimtar na mi ne..


"Pls kada ki rabu dani kinje"

Daga mashi kai tayi
Shikuwa rungume yaki da ita kamar ance za'a raba su yau

"Pls ka saki ni hakan kada Likita ya shigo"


"Ki dai na cewa na saki ki kinje"

"Tau naji pls ka saka man jiki "

Dariya ta bashi da tayi wanan maganar


"Da sharadi daya idan kin yarda yanzu nan zan saki ki"


"Koma meni ne na yarda zanyi "

"Ohk. Just one kiss"yana nuna lips insa

Duka bata san abunda ya fada ba ama ta fahimce abunda yaki fadi
A kasalance tace Ohk

Rufe ido tayi gam gaban ta sai faduwa yaki ye bakin ta yana rawa hata da jikin ta rawa yaki ye a ranta kuwa tace Allah ka yafe man....

Lips inta ta aza kan nashi wani irin sanyi ya jiya kamar an aza masa ice lumshe ido yayi ya danye wani karamen nishi
A hakan ta fara ye masa wani kiss wanda sako ya fara kai wa tunda ka Kansa har zuwa kafan sa
Shima ya fara kissing inta yana wasa da halshin ta gaba daya jikin shi ya mutu
Bai taba jin dadin kiss ba irin na yau tunda yaki a rayuwarshi

Lips inta ta jayi

"Allah ya baka lafiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login