Showing 9001 words to 12000 words out of 91879 words

Chapter 4 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2784

na kira ki dazu ina tambayar ki ko ta zo gurin ki "
Ta daga masa kai

"Koda naji bata gida. Dad kudin Business in mu contract inda ka bani gaba daya Aneesha ta kwashe kudin ta bar gari "


Zaro ido mai martaba yayi

"Aneesha ta dauki kudin "


"Eh dad ita ce Meyasa bata gaya man kudi taki so ba da zan bata ko nawa taki so why zata ye man haka bayan ta san I really love her "
Kuka yaki ye sosai
Gaba dayan su sai mamaki sukiye


^^^^^

Aneesha kuwa ta fara motsi Idanun ta ta fara bude wa kallon gidan taki ye
Amina na ganin haka ta Kira mallam

"Sanu yarinya ya jikin ki "

Kallon su kwai taki ye


"Yarinya ya Sunan ki???

da kyar ta iya bude baki

"Suna mene sunana"

Murmushi yayi "Tambaya cikin Tambaya"


"Ki zaki gaya mana Sunan ki"


"Ni wacece sanan ku kuma su waye dan allah ku gaya man suna na"

Kallon juna Sukaye bare na kira mallam ya fita gidan da saure................





*Keep flowing*πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€



*Pls share*


*and comment*

*lipton girl*πŸ’™
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹

*Daga alkalamen*✍🏻

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*🍹

*A short Story* πŸŒ€β˜€πŸΉ

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*πŸ’—β˜€πŸŒ€πŸΉ

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden penπŸ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our penπŸ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Jinjina gari ku Golden pen writers ina yin ku over Allah ya kara Hada kan mu*πŸ’‹πŸ’‹

*Bazan manta daku ba*
*Habiba Ahmad my princess ki din ta Daban ce ina tayaki murna kamala littafin ki*πŸ’‹πŸŒΉπŸ’ƒπŸ»β™₯πŸ’”
*Deeja one love ina yin ki over*😍😍

🌀Page 15&20...🍹


Nan taki ta dai na nunfashi
Yarima kuwa a tunanen sa ta gaji ne tayi shiru sai da ya gama gamsuwa sa sa'an ya saki ta yana maida nunfashi jawo ta yayi yana saka mata Albaraka dago ta yayi ya girgiza ta Aneesha... Ama bata nunfashi Hankalin sa ya tashi sosai ya rasa me zai ye ga shi jini yana zuba a jikin ta ga ba daya ya rasa me zai ye Asbt zai kai ta ko likita zai kira a duba ta....

Wayan sa ya shiga nima ga ba daya ya rasa me zai ye gurin charge ya nufa ya dauki wayan sa
Number Dr. Insa ya shiga bida wata zuciya tace masa "kar fa ka manta Namiji ne kuma wanan aiki zai ga yanda matakar taki "
Fasa kiran sa yayi

"Oh my God ya zanye Bazan iya kai ta Asbt ba saboda akwai Mutane a waje ya zanye"

Wayan shi ya kuna ya Kira Dr . Amira
Tana dauka tace "Ango ka sha mai sai yau aka tuna da mu??


"Manta da wanan pls I need your help is urgent "
Tashi tayi daga zaman da taki ye don daga jin muryar sa ta san yana cikin wani hali

"Just calm down take it easy"
"How can I calm down pls hurry up I need you help"
"Ok yanzu nan zan kara so give me 20mnt"

Kallon Aneesha yayi "20mnt kin jima sosai pls kiye saure"
Kashi wayan ta yi ta dauko veil in ta ta dauki kayan da taki bukata Gurin parking ta nufa ta shiga mota ta fita daga gidan fuuuuu


Yarima kuwa zauna wa yayi kusa da ita Hawaye suna zuba a idon sa
"I am really sorry baby "
Yana shafa mata kai kiss yayi mata a goshi
Wayan shi ne tayi Kara yayi saure ya karasa kusa da ita
"Gani a waje naga gidan a rufe "
Sosa kansa yayi kamar tana ganin sa "gani nan zuwa"
Ya kashi wayan
Da saure ya fita daga dakin ya sauka kasa bude mata kofa yayi
"Pls kiye saure shi is very critical"
"Don't worry everything will be alright "
Shiga suka ye daki ganin kome a hargase ta jeyo ta kalle shi
"Yarima kinan.. Ta dan ye murmushi ko zaka iya tsaya wa a waje zan duba ta ni"
Sure ya fita daga dakin
Ita kuwa karasa wa tayi kusa da ita ganin irin halin da taki ta tausaya mata sosai
Yarima kuwa ba abun da ya kai sai kai da kamo kansa ya reki
"Its all my fault nine sanadiyar ta shiga wanan hali oh no"
Kan sa ya reki ya lumshe idon sa
Dr. Amira kuwa ta fara treatment in Aneesha.....
Ta dau lokaci bata fito ba ta kai kusan 30mnt tana cikin dakin fitowa tayi

Da saure yayo kanta

"Ya jikin nata hope dai komi normal"

Muje muye magana. Sauka suka ye kasa suka zauna
Gyaran murya Dr. Amira tayi
"Am Yarima ina son in gaya maka wani abu hope zaka fahimce abunda naki nufe"
Gyara zaman sa yayi "Ohk Ina saura ran ki"

"Am ina son ka daga ma Madam kafa domin ba zata iya jure wa ba saboda she is so Young and yanda naga room in ku yaki da kuma lokaci da nayi mata allura har ta ki cewa Ka cuceta mugu ita ba yar iska ce ba.. Na fahimce cewa she doesn't no what marriage means .. Yanzu haka sai da nayi mata dunki saboda ta bude da yawa "

Shiru yayi ya sauka da kansa kasa alaman kunya
Kara sowa tayi kusa shi ta aza hanunta akan kafadar sa
"Just chill friend ba sai kaje kunya ba I am your friend shiyasa naki baka shawara nasan irin su dayawa sunye aure kuma sun haihu but nata case is different idan so samu ne yanzu ka daga mata kafa har ta warki sa'anan ka rinka saka ta a cikin ruwan dumi insha Allahu zata je sauki sa'an ga wanan na rubuta maka Medicine in da zaka so mata ta rinka sha insha Allah zata dawo normal and kuma ka zauna da ita ka gaya mata mene aure idan ba haka ba everything will be wrong "

Dago wa yayi ya kalle ta

"Thank you so much for the advice sai kin ji alert"
Kallon sa tayi "Ni kaki ce wa zanji Alert wai Yarima me ka mai da ni ne?? Nifa frnd dinka ce don na duba matar ka shine zaka bani kudi this is wrong ko ban sanka ba Bazan karbe kudi ka ba bale na sanka tun primary school so pls ka dai na wanan magana idan ba haka ba next time idan ka Kira ni Bazan zo ba"

"Ohk dear sorry "
Tashi tayi "To ni zan wuce a kulla man da kanwata "

Hanunta ya jawo "kingan ki kin fara zolayan ki ko oyah maza ki wuce gida ki barni nida matata mu gana "
Kallon sa ta ye "yarima kada fa ka jima diyar Mutane kaga har da suma tayi"
Ta aza dariya
Har bakin kofa ya kai ta yayi mata godiya ta wuce......




Bayan ya raka ta ya koma daki kwance taki an saka mata drip Sai bacci taki ye

Kallon dakin yayi yagan shi kaca kaca Sai dai Amira ta cire Bedshet Inda yaki da jini ta shimfida wani yaje dadin haka
Ya shiga dauki kayan da ya fashi ya gyara dakin tas
Gurin ta ya karasa ya kwanta jawo ta yayi ya aza ta kan jikin shi bacci ya dauki shi....


^^^ *Washe gari*
Yarima ni ya fara tashi ganin har yanzu Aneesha bacci taki ya san Allura da akaye mata ni yasa taki ta bacci ruwa ya watsa ya fita daga dakin bangaren mai martaba ya nufa ya Gaida shi yaje gurin Mahaifiyar sa suka dan ye hira
Ta tambaye shi ina matar sa yau bata fito ba
Sosa kansa yayi "Uhmm mom bata da lafiya ni yanzu haka bacci taki ye bata ma san na fito ba "

Murmushi tayi don tasan ko bai fada ba tasan abun da dan nata yayi "Tau Allah ya sauwaka ina ye mata yh jiki"
Haka suka ye ta hiran su daga bisane ya tashi ya fita daga park in mom in sa


Aneesha kuwa bude idon ta tayi Sanu sanu don har wani duhu taki gani Tuna abunda ya faru da ita tayi ta fara kuka shikinan Yarima ya ce amana ta ya cuce ne Allah ya isa ban yafe ba mugu kwai
Kallon drip. Inda aka sa mata tayi ta jaye blanket Inda Yarima ya lulube ta
Saukowa tayi daga kan gado ta fara Tafiya wani irin zafi taki je reki marata tayi
"Meya faru dani ne haka naki jin kamar an sa men riza an yanka ne?
Hawaye ne suka fara zubo mata a idanu
"Duk kai ka jawo man haka Yarima ka cuce ne ka riga ka gama dani kaye lalace da ni Ban yafe maka ba"
Bude kofa da akaye tayi sauren jeyo wa ganin Yarima ya sa ta fara ja da baya

Kara sowa yayi kusa da ita kuma tana jan baya

"Babyna yah jikin naki"

Nuna sa ta kama ye "Ba wani Baby, babyn munafuce bayan ka cucene kaki ciman baby.. Ko da yaki ae dole kace man baby abunda kaye man ae yar tsana kwai za'aye ma shi "
Hawaye ki zuba a idon ta
"Yarima ka cucene ka bata man rayuwa kasan irin zafin da naki je yanzu kuwa dan Allah me kasa ka yanka ni wlh zafi naki je? Meyasa baka kashi ne ba gaba daya yafi man da irin Wanan zafin da naki je yanzu haka ka cucene ban yafi maka ba Allah ya isa mugu kwai ashe daman baka da imani haka kaki lalata rayuwa Mutane? Ban taba sanin halin ka ba sai yau mayauda re kwai"

Maganganun da taki gaya masa ba karamen bata masa rai tayi ba shi taki gaya ma haka
Karasa wa yayi kusa da ita ya dauki ta
"Yarima ka sauki ne nace bana son iskance ni ba yar iska ce ba da zaka rinka dauka ta duk lokacin da ka ga dama ka sauki ne nace"

Bai be ta kan ta ba bai tsaya da ita ba ko ina Sai Bathroom ruwan zafi ya Hada mata ya jawo ta da karfe ya cire mata kayan daki jikin ta ya saka ta a cikin Bap

Shiru tayi don taji dadin ruwan
Kallon ta yayi
"Idan kin gama ki same ni kasa muye breakfast "
Turo baki tayi
Shikuwa ya fita
Ta jima cikin ruwan Sai da suka rage zafi sa'an ta fita ta watsa ruwa Tafiya taki guda guda ta nufe Drower ta dauko wata Dogowar Riga pink ta saka mai ta shafa tadan shafa powder sai lipstick Inda ta saka
Sauko wa tayi kasa taga Yarima gurin Diner Area yana cin abince dubawa tayi bata ga Kuyanga ko daya ba gashi tana jin yunwa busan kujera ta zauna tayi kamar bata ga yarima ba..
Shikuwa ya san abunda taki nufe Plate ya dauka ya zuba mata Taliya don yasan ba irin Wanan abinci zata ce ba gurin ta ya kara sa
"My baby ga breakfast inki "
Harara shi tayi
"Bana jin yunwa "
Ya san duk tana jin yunwa kwai dai tace bata jin yunwa ni
"Idan baki karba kika ce abince ba wlh zan ye maki rashin mutunce don sai na saki ye maki yanda nayi maki jiya sai kin fi jin zafi na yanzu "

Marairaice fuska tayi ta amshe plate in Tafara ce.



Ce taki hawaye suna zuba a idon ta tana Kallon Yarima macuce kwai azalamu bayan ka cucene yanzu kuma zaka zo ka bani abince ae da ka bar ni na mutu kwai yafi

"Idan kika gama zagina ki gaya man"
Kallon sa tayi Ta masa murmushi karfin hali "Ya akaye yarima ya san zagin sa naki ye"
Yarima yace "Ae na san zagina kiki ye"
Zaro ido tayi "Yarima ya akaye kasan abun da naki fadi a cikin zuciyata "

Murmushi yayi mata "kice abince ki same ne a daki"

Ya tashi ya haura sama

Kallon sa tayi "je kansa ae kayi kama da ki ce man daki ba inda zanje tunda ba boyar ka naki ba zaka rinka juya ne yan da kaga dama"

*Pls share*😍
*Comment*🀨
*Keep flowing*🌹

*Lipton girl*πŸ’™
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: MATAR KA KO MATATA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹

*Daga alkalamen*✍🏻

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*🍹

*A short Story* πŸŒ€β˜€πŸΉ

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*πŸ’—β˜€πŸŒ€πŸΉ


🌀Page 5&10...🍹

^^^Shi kuwa kwanta wa yayi kan jikin ta I love you yana kallon kyakyawan fuskan ta har yayi bacci......

^^^ *Washe gari*

Aneesha ce ta fara tashi ganin Yarima akan jikin ta ya sa tayi murmushi a ranta kuwa ta ce "Ashe yarima baiyi fushi ba"

Hannun ta tasa ka cikin gashin sa domin yana matu kar burgita ganin ya fara Motse ne yasa tayi sauren jaye hanunta tayi kamar bacci ta kiye
Bude idon sa yayi ya kalle ta Kiss yayi mata a goshi sa'anan ya shiga toilet Ya dauro arwala ya nufe masallacin daki cikin gidan sallah yayi yana gama wa ya dawo part in sa ya hau kan gado ya kara jawo Aneesha a jikin sa har yayi bacci ita ma din bacci tayi
Basu falka ba sai kusan 10
Buga masu kofa aki ye Yarima ya tashi yana murza idon sa ya bude kofa Ganin Mahaifiyar sa ni ya sa ya duka har kasa ya gaidata
"Ina kwana Mom dafatan kin tashi lafiya"
Dago shi tayi "Haba yarima sau nawa zan gaya maka ka dai na duka wa kasa kana Gaida ni"
"Mom ae Wanan ba kome ne ba"
Murmushi tayi "Allah yayi maka Albarka. Ina Matar ta ka??
Sosa kan sa yayi "Tana Bacci mom"
"Ohk to ka barta tayi baccin ta dama Nazo ni inga ko kuna lafiya"
Washe baki yayi "Lafiya qlw"
Kallon sa ta yi
"My son me yaki damun ka ne naga tun Ranar da aka sa Ranar duren auren ka gaba daya ka canza so much care "
Rungumeta yayi "Sorry Mom muje falo muye magana kinsan Gimbiya ta. Tana bacci"
Murmushi tayi "Yauwa that's my son haka naki son ka fada don Nafi son in gan ka haka bana son wanan yarima Nafi son wanda yaki wasa da dariya".
Hanunta ya ja suka je falo zaunwa tayi ya aza kansa busan kafar ta

"Mom kinsan me"
Shafa masa kai taki ye
"Aa my son sai ka fada"
Gyara murya yayi
"Ina son Aneesha sosai"
"Auw so much love for her"
"Pls mom ki bare na karasa manah "
"Sorry son cigaba ina jinka"
Ya fara magana "Ina son Aneesha sosai bana son in rasata. Kinsan Ranar dauren Aure Abunda Abdul yace man??
"No sai ka fada"
"Cewa yayi idan Aneesha ta cuce ne fa ta bar ni ta kwashe man dukiya saboda wai tallakawa haka suki ba'a iya fida su cikin talauce ba "

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login