Showing 78001 words to 81000 words out of 91879 words

Chapter 27 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2801

ina ganin wani abu wanda ban san yanda zanyi maka baya ni ba"



Jawo Hanunta yayi suka shiga toilet


Kallon Toilet in taki ye ama bata tuna kome ba


Hanunta ya jawo
"Kinga lokacin da kina amarya anan nace kiyi wanka har nace idan baki ye ba zanyi maki da kai na kika ce na fita zaki ye"



Murmushi tayi "Ni kuwa ba'anan naki ye ba sai dai na zuba ruwa a bucket na watsa don ina jin tsoron shi



Kallon ta yayi "What... You mean duk wanka da kiki ye a bucket kiki ye"

Ta daga masa kai..


Dariya ya kama ye har kasa

Kallon shi tayi "meyasa ka cika dariyan k'ita kuma sai ka kai sa"


"Ki dince you are verry funny"



"Ko me dai zaka ce najiya"


Tashi yayi sorry.

Fita tayi daga Toilet ya bita da baya

Kwanta wa yayi kan gado bacci naki je. We talk tomorrow ya ja blanket ya lulube
Ita kuwa abun ya bata mata rai sosai...


Ajmal kuwa kwance yaki kan gado ba abunda yaki ye sai aikin kuka hawaye ki zuba a idon shi
Shi kan shi yana tausaya wa kanshi ya tashi biyu babu
Ama ya zai ye dole ya dauki kadara Allah, Allah kasa hakan zai fe zama alkaire a gare shi.

A hakan bace ya dauki shi
.............




Asuba ta gari........




*Tofa ko me zai faru gobe*๐Ÿ˜”

*muje zuwa fans yanzu aka fara*โ›น๐Ÿปโ€โ™€



*lipton girl*๐Ÿ’™
[11/21, 8:31 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu'a idan aka ga wani wanda wata masifa ta fada masa:

ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ู„ู‡ู ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ุนูŽุงููŽุงู†ููŠ ู…ูู…ูŽู‘ุง ุงุจู’ุชูŽู„ุงูŽูƒูŽ ุจูู‡ูุŒ ูˆูŽููŽุถูŽู‘ู„ูŽู†ููŠ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูŽุซููŠุฑู ู…ูู…ูŽู‘ู†ู’ ุฎูŽู„ูŽู‚ูŽ ุชูŽูู’ุถููŠู„ุงู‹.
Alhamdu lillahil-lazee 'afanee mimmab-talaka bih, wafaddalanee 'ala katheerin mimman khalaqa tafdeela.

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda Ya amintar da ni daga abin da Ya jarrabce ka da shi (na masifa), kuma Ya fifita ni a kan da yawa daga cikin wadanda Ya halicce su fifitawa.

*Book 2*
๐ŸŒคPage 195&200.๐Ÿน

*Bazan manta daki ba Khadeeja Mrs. Basakwace ki din ta daban ce a gurin heart dina love u lodi lodi*๐Ÿ˜
ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…










^^^^^^....Fatima Kuwa Tana shiga gida direct Dakin Dad inta ta nufa ko da ta shiga Waziri yana Shan Brest in Halima basu ko San ta shigo cikin Dakin ba Sai nishin dadi sukiye kallo daya tayi masu ta kwarda kanta
"for the first time Taji bata ko son Kallon su ita burinta Taga ta Malaki yarima...


Tashi tayi ta karasa kusa da morrow hanunta ta buga ga mirrow karan da suka jiya ya sa suka Ji tsoro

Gurinta sukai karasa
Tare sukace "Lafiya Fatima Meki damn ki?

Hanunta kuwa Sai Jini yaki ye


Waziri ni yace "Yaushi kika shigo gidan??
Jeyowa tayi Tana kallon shi ranta a bace
"lokacin da Kuki cikin duniyar Dadin ku yan iska kwai Kuna nan Kuna Jin Dadin ku ni Kuma asire na ya na gab da tunowa.....

Kallon mamaki Suki ye mata
Halima ce ta karasa kusa da ita Tana kokarin Taba mata Brest

True ta tayi ta Fadi kasa sai da ta saki wani Kara.
Da sauri Waziri yana karasa ya tada ta




"Fatima kina da hankali kuwa? Kashi ta zaki ye ni"




Da saman Shi har kasan shi taki kallo Tana hararan shi...



"malam Daka ta. Pls Kada ka bata man rai kasan Halin da naki Ciki kuwa yarima fa ya dawo Kuma Tare da Aneesha"




Jikin Waziri yafara Rawa "Kina yarima ya Saki ki?



Dala masa harara tayi
"bai saki ni ba"



Nan tagaya masu Dukan abunda ya faru

Halima kuwa Murna Ciki tafara ye.



Waziri ya zauna ya buga uban ta gume


"Dad gobe Zanji Gurin boka bazan iya rayuwa ba sai da yarima I really love him alot pls help me"




"Allah ya Kai mu goben"



*Washe gari*


Aneesha ce ta Fara falkawa duba wa tayi Taga yarima wani murmushi ta saki wanda bata San lokacin da tayi shi ba.

Kiss ta Kai mashi a kunce Tana kokarin tashi da sauri ya jawo ta

Kunya Taji Kinan
Idon shi biyu yayi kamar mai bace


Kallon Beautiful face Inta yaki ye...


"Good morning my princess "

Murmushi tayi "Morning yarima na"


Dukan su sukaye shiru suna kallon Juna

"Haka aki Tayar da miji?
Ya daga mata gira




Murmushi tayi "Zanye wanka pls Ka Sakini nayi"


Ba musu ya Saki ta shiga da gudu


Waya shi ni tayi alamun karan meesg dauko wa yayi yana karanta sakon



"kayi hatara da matarka waton Fatima Tana nan Tana shirin Kulla maka makirce"


Kallon messg in yaki ye yana mamaki wa zai turo masa wanan sakon? Kuma ya akaye yace fatima

Meesg ya shigo a Karo na biyu.


"nasan zaka ye tunanin waya turomaka wanan sakon Kada ka damu bazan cuta maka ba I am your well wisher.kada kayi tunanin kirana Domin bazaka samu ba ina da prove Wanda Zan nuna maka ,but ba Yanzu ba sai lokaci yayi"



Kokarin kira layin yayi ama a kashe..

Karamen tsoki yaja "wanna Kuma wani ni? Tunowa yayi da maganar Ajmal yazama dole yayi binciki akan fatima...
*******



Fatima kuwa tana tashi tayi wanka daman ba wani bacci ni taye ba


Halima ce ta kalle ta


"Ko na zo na raka ki Ni???



Harara ta watsa mata "No thanks yanzu nan zan dawo ae"


Murmushin mugunta tayi


Fatima kuwa ta fita bata tsaya ko ina ba sai gurin boka



"Boka ina da bukata"


Ya daga mata hanu "Dakata nasan abunda ki tafe daki Aneesha ta dawo yarima kuma bai san ya aure ki ba ko ba haka ba?


Murmushi tayi "Hakani boka A taimaka man ina son in koma ma mijina"



"Kar ki damu wanan aikin Babba ni zaki ajiye kudi da yawa sa'an zaki mallaki shi don haka ki je zuwa anjima ki dawo"




Washe baki tayi ta ajiye masa dubu dare uku



Ta wuce



Tana wuce wa ya dauki kudin yana murna yace "Sakar ya ba abunda zanye maki domin yanzu ba wanda ya isa ya raba Yarima da Aneesha"



Dago kanshi yayi yana kallon Halima


Murmushi tayi masa shima din yayi mata.





"Aikin ka na kyau boka yanzu abunda naki so ka bata magani na karya taji tayi haukan ta "



Dariya ya kamaye "angama Hajiya"
Wuce wa tayi



***



Yarima kuwa tashi yayi ya fita kokarin kiran number yaki ye ama bata shiga abun ya daure masa kai sosai



Messg ya shigo daga wayan shi


"Duk abunda ta baka kar ka sha nasan bazata zo ta baka ba wata killa zata ba mom in ka ko kaunar ka be careful "




Yana gama karanta wa ya kira ama a kashe haushi yajiya yayi wulge da wayar akan kujera ya reki kan shi domin ya fara ye masa ciwo.....


****

Ajmal kuwa yana tashi ya duba bai ga Aneesha ba to ina ta ji.
Wata zuciya ta bashi may be tana gurin Khadeeja

Dakin ta ya nufa koda kuwa ya shiga Aneesha tana kwance kan kafar khadeeja ita kuwa sai bata labare karantu ta taki ye



"Aunty Khadeeja kinan kin iya Alura??


Murmushi tayi "Eh manah ko kina son in ye maki ni"


Zaro ido tayi ta fara kuka


Hankalin Khadeeja kuwa ba karamen tashi yayi ba tana lalashin ta


"Sorry cutey wasa fa naki ye bazan ye maki ba "
Ta reki kunen ta sorry

Aneesha kuwa dariya ta kamaye har kasa

Kallon ta taki ye

Gwalo tayi mata


"Daman nayi maki ni kwai nagani idan kin damu dani"



"Kingan ki let me catch u"

Ta dauki pillow tana jifa mata ita kuwa gudu taki ye




Khadeeja na jifa pillow sai ga fuskan Ajmal
Cak ta tsaya guri daya tana hadeyar yawu.

Murmushi yayi mata ita ma bata san lokacin da ta mai da masa ba


Hanun Aneesha ya rika


"Ina can ina niman ki ashe ki nan nan?




"Eh Dad muna hira ni nida Aunty Khadeeja "


"Ohk bare na barku kuye hira byee"


Ya tafiyan shi


Khadeeja kuwa tunda yayi mata murmushi sai murmushi taki ye har ya fita daga dakin


Aneesha ta karasa kusa da ita ta kai mata bugu


"Aunty Khadeeja meki ki tunani?



Sai a lokacin ta dawo duniyar da ta fada Nothing.... Taja hanunta







*****



Fatima kuwa tana dawo wa ta zauna kan kujera tana mai da nunfashi



A ranta tana cewa "Dole yarima ya dawo gari ni domin ina son shi sosai abun takai ce ma har yanzu ban ce wani kudi nashi ba gashi. Yanzu baya son ganin fuska na dole sai nayi wani abu"



*****




Video ni ya shigo wayan Yarima da mamaki yaki kallon shi abun ya daure masa kai sosai...

Anya kuwa Fatima ce..........???




*Tofa ko meye Yarima ya gani muje zuwa*



*lipton girl*๐Ÿ’™
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


Addu'a idan aka ga wani wanda wata masifa ta fada masa:

ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ู„ู‡ู ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ุนูŽุงููŽุงู†ููŠ ู…ูู…ูŽู‘ุง ุงุจู’ุชูŽู„ุงูŽูƒูŽ ุจูู‡ูุŒ ูˆูŽููŽุถูŽู‘ู„ูŽู†ููŠ ุนูŽู„ูŽู‰ ูƒูŽุซููŠุฑู ู…ูู…ูŽู‘ู†ู’ ุฎูŽู„ูŽู‚ูŽ ุชูŽูู’ุถููŠู„ุงู‹.
Alhamdu lillahil-lazee 'afanee mimmab-talaka bih, wafaddalanee 'ala katheerin mimman khalaqa tafdeela.

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda Ya amintar da ni daga abin da Ya jarrabce ka da shi (na masifa), kuma Ya fifita ni a kan da yawa daga cikin wadanda Ya halicce su fifitawa.

*Book 2*
๐ŸŒคPage 200 & 205..๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…



^^^^^Video ne ya shigo wayan Yarima da mamaki yake kallon shi abun ya daure mashi kai sosai


Anya kuwa Fatima ce......????



Kawar da zance yayi don ya San ba Wanda zai bashi amsa wayan shi ya dauka ya Kira ta


Ita kuwa tana ganin Kiran shi Har zata dauka wata zuciya ta bata. Cewa Idan ya gano ki fa???


Taki daga wa Har kinran ya tsinki...



Karamen tsoko yaja ya saki Kira Ama bata daga ba Har kusan sau Biyar...



Gurin mom inshi ya nufa


"Mom Ina Fatima???



Kallon mamaki taki ye masa



"Yau kuma kai ki tambayar Fatima"





"Pls tell me it's very important "



"Taya zan san inda taki in har bata gaya ma mijin ta ba taya ni zata gaya man? Wata killa tana gidan su"


Ohk kwai yace mata ya fita da ga parth inta wayan shi ni messg ya shigo



"Kada kayi sauri yanki Hukunci ka kwanatar da hankalin ka a sanu zaka gano wacece fatima "




Karamen tsoki yaja ya koma parth in sa daki ya shiga ya zauna reki kan shi yayi domin abun yana daure masa kai sosai


Anesha ce ki kallon shi karasa wa tayi kusa da shi ta aza hanun ta kan kafadar shi


"Yarima lafiya? Naga kamar hankalin ka a tashi pls ka gaya man meya ki damun ka"




Kallon ta yayi a kasalance


"I don't know ana tura man sako Kalla Kalla harda video abun yana daure man kai"


Kallon mamaki taki ye masa "Kamar yh ban fahimta ba"


Wayan shi ya dauko ya nuna mata sakon da aka turo masa video ya shiga amsar wayar tayi


Kokarin ganin fuska Fatima taki ye
"Wanan ba ita ce Wada ta hada ka da mom ba? Kuma da dukan alamu taji gurin boka ni to me zai sa taji can??




"Nima abunda ya daure man kai kinan me zai kai ta can nasan dai gidan su akwai kamun kai so bansan abunda ya kai ta can ba"


"Yarima u know what duk yanda akaye akwai wani abu tatare da wanan matar I don't trust her "


"Ki kwantar da hankalin ki, kinsan ba'a son kina yawan tunani ko"





"Taya zan kwantar da hankali na a duk lokacin da naga fuskan ta ina jin wani felling a jiki na wanda ba zan iya fasara maka shi ba"



Jawo ta yayi ya kwantar da ita kan kirjin sa



"Don't worry idan tana da wata manufa insha Allah,Allah ba zai kyaleta ba kome daren dade wa sai Allah ya tuna asiren ta"




******




Halima ce ta tura ma Waziri messg "Ya kamata ka dawo gida yanzu saboda ran Fatima a bace yaki wata killa idan zaka zo ka dan ye amfani da ita zata kwantar da hankalin ta"


Waziri kuwa yana karanta messg inta yayi ma mai martaba karya kamar yanda ya saba ya dawo gida ko da yazo bai ga Halima ba daki ya shiga ya Tarar da Fatima kwance kan gado sai tunani taki ye..



Kara sawa yayi kusa da ita ya aza Hanunshi kan kugunta.

"Ya akaye Baby na naga hankalin ki a tashi yaki kinye missing in yarima ni???

Daga masa kai tayi


"Sorry ae kinje gurin boka ko?


"Eh naji yace in dawo zuwa anjima zai ye man aiki"



"Ohk. "


Hanunshi ya aza kan lips inta yana wasa da su ita kuwa daman jira ye taki ta jawo shi tana kissing in shi



******




Aneesha kuwa sai tunani taki ye.
Messg ni ya Saki shigowa a wayan yarima wayan shi ya dauka yana nuna ma Aneesha



"Kingani kuma an Saki turo wa "

"Muga"

Karanta wa tayi

"Nasan ka matsu kasan ko wacece Fatima ka zo gidan su yanzu duk wata amsar da kaki so zaka samu "


"Yarima ya kamata muje yanzu. I tell you ban yarda da fatima nan ba and yanda mom tace she is your wife nasan kuwa ka aure ta may be ba a cikin hayacen ka ba yanzu dai ka tashi muje "



"Kinsan yanda za'aye tunda har mom tace na aure ta kuma ta mare ni akan ta to ya kamata muje da ita tagani ma Idanun ta abunda zamu gani"


"Good idea muje ko"


Key ya bata yace ta shiga mota shikuwa zai jawo mom


Haka akaye ta dauko veil inta ta nufi gurin mota shi kuwa ya jawo mom tana ta tambayar shi me za'aye yace mata ta dai zo zata gani da kan ta cikin mota ya saka ta



Kallon shi tayi "meyasa zaka zo da wanan matar?



"Mom pls ki tsaya mana ko menini ae zaki je "



Bayan da ta iya haka ta shiga motar Aneesha kuwa Ita ki jan motar Yarima yayi mamakin bai gaya mata unguwa ba ama ta gani gidan ita ma din mamaki taki ye..



Gidan suka shiga basu ga kowa ba messg ya shigo "ka shiga dakin waziri zaka ga kome da idon ka"



Haka kuwa sukaye suka nufe can Bakin kofa suka tsaya ko wanin su yana kallon juna.
Aneesha ta ye masa maganan zuce akan ya kwantar da hankalin sa

Bude kofan yayi suka shiga cikin dakin


Gaba dayan su sukaye shock.

Aneesha naganin haka tayi saure ta rungume Yarima domin abun ya bata tsoro

Mom kuwa ba abunda taki fadi sai "Inalilahe wa'ina illaihe Raji'un me naki gani haka"

Kawar da kan ta tayi
Waziri kuwa ya rasa me zai ye kayan shi ya fara jawo wa yana kokarin saka wa haka ma Fatima ta jawo kayan ta tana saka wa tana kuka




Mom ta kalle su

"Ashe daman irin wanan abu ni kuki aikata wa"



, "wlh ba haka bani mom "


Ta daka mata tsawa "kada ki kuskura ki kirani da kalmar mom domin ba wata diya da zata aika ta wanan abun da kika ye ko kare bai aikata wanan abu.. Allah ya isa da na hada auren ki da yarima"



Yarima kuwa gaba daya ya kasa magana

Aneesha kuwa ta Rungume shi sosai saboda tsoro



Da kyar yarima ya iya cewa


"Why? Why? Zaki aikata wanan abun kin san irin abunda kika aikata kuwa mahaifin ki ni fa...?



Mom ta dauki waya ta Kira Mai martaba bata iya gaya masa kome ba ta dai ce yayi sauri ya iso

Ae kuwa duk ba'afe 20mnt ba sai ga Sarki ya shigo...


Kallon su yaki ye don shi bai fahimce kome ba

Wayan Yarima messg ya shigo


"I know idan kuka gaya ma sarki ba zai yarda ba ga wanan prove ku nuna masa"




"Meya ki faruwa ni waziri meyasa kaki kuka da kai da diyar ka? Wani abu Yarima yayi maku ni??



"Dad ba abunda muka ye masu su suka cuce mu "


. "ban fahimce ka ba taya zasu cuce mu kada ka manta fa wanan waziri na ni taya zai cuce ni. Ka dai na wanan magana pls"



"Dan gaskiya naki gaya maka abunda muka gani ba karamen abu ni ba na san idan na gwada maka zaka yarda"


Nuna mashi video yayi inda Waziri da Fatima ki iskan cen su videon da Halima tayi masu


Da kyar mai martaba ya iya bude baki ya nuna waziri


"Daman irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login