Showing 18001 words to 21000 words out of 91879 words
Chapter 7 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
tayi tana tunane daga bisane ta aza dariya fita taye waje ta kira wani bawa ya dauki Jakar ya fitar mata da ita kudi ta bashi masu yawa sa'an ta wuce........
*Tofa readers ga Aneesha an jifa ta a cikin daje ko me zai faru idan yarima ya sani*
*pls share and comment*
*Lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
๐คPage 35&40..๐น
^^^^Yarima ne zaune akan kujera ya lumshe idon sa ba abinda yaki tuna wa sai irin cin amana da Aneesha tayi masa why zatayi mani haka Meyasa bata gaya man cewa kudi take so ba zan iya baki duk wani kudi daki ki so matukar zan same ki
Bude idon sa yayi yaja dogon nunfashi
"I promise you Aneesha duk lokacin da nagani ki sai na hukun ta ki idan ma aure ki kaye sai naye kokarin rabaki da shi duk wani farin ciki naki sai na tarwa sa shi macuce ya kwai Allah ya isa tsakani na daki ba zan taba yafe maki ba akan abun da kika aikata man"
^^^^Aneesha kuwa jeyo wa tayi
"Me yaki damu na ni Meyasa naki jin kamar ruhina baya tare dani. Kamar akwai abunda na aikata a baya wanda na kasa tuna sa "
Reki kanta tayi domin kanta yana ye mata wani irin ciwo wanda bazata iya Fadan shi ba.
Amina ce ta fito daga daki
"Mamana lafiya meya same ki na ga kin reki kai???
Hanun ta ta jaye
"Mama kai na yana ye man ciwo sosai gashi wanaan dauren ya dame ni sosai"
"Hakuri zakiye Mamana insha Allah zaki samu sauki kinje"
Murmushi tayi nagode mama
"Kinga abunda na kawo maki wanda zai dauki maki kewa"
Al -Qurani mai girma ta nuna mata nasan ko zaki manta kome ba zaki manta wanan ba
Hanunta ta sa ta amshe shi wani sanyi ta jiya a ranta suratu Bakara ta bude ta fara karanta wa
Amina kuwa mamaki taki ye ya akaye bata manta da karatun Alkur'ani ba lalai I kon Allah sai kallo gata ta iya k'ira'a muryar ta tana da dadi sosai
Zainab kuwa ta cigaba da karatu littafi mai girma.........
********
Yarima kuwa kwance yaki kan gado gurin da Aneesha ki kwance ya aza hanunsa tuna yayi lokacin da taki nuna masa bata san mene aure ba ashe duk pretending ne ta kiye ta mai dashi wawa lumshe idon sa yayi don zuciyar sa ta fara zafi...........
*Bayan shikara daya*
Mama ce ta fito a cikin daki ganin Zainab zaune reki da tsin-tsiya tana tunane
Kiran Sunan ta tayi da saure ta dawo daga duniyar tunanin da ta shiga
"Mama meki ka ce kiye hakuri banji ki ba"
Murmushi tayi
"Naga kin zauna kina ta tunane lafiya dai ko????
Murmushi karfen hali tayi
"Ba sai na fada ba Mama ki kan ki kinsan abunda naki tunane ba zai wuce abunda ya faru dani ba a baya, ina tunanen me na aikata a baya da har aka ye man duka aka jefar dani abun yana daure man kai"
Kara sowa tayi kusa da ita
"Mamana ina son ki dai na wanan tunanen dan Allah yanzu tunda kin samu sauki sai ki gode ma Allah jikin ki mai kyau ne da har kika warke kuma ki rage wanan tunanen domin zai iya saka ki a cikin wani hali "
Shiru tayi "Mama idan ina zaune ba zan ita yin kome ba sai tunanen baya idan da zan samu wani aiki na rinka ye tana iya yuwa zan manta da wanan tunanen "
"Meki ki nufi da aiki???
Gyara zaman ta tayi
"Mama nasan da ciwa irin halin da muki ciki yanzu na rashi bana son ku wahalar da kan ku sabo da ni na yanki shawara zanye ma Hajiya indo magana ta samu man aiki a cikin garin abuja kiye hakuri na yanki shawara ba tare da nagaya maki ba"
Kallon mamaki taki ye mata
"Mamana yaushi kina saba da yan gari har kika ye magana da ita kina son ki ye aiki sa'an kuma ni ban yarda da kije gidan wasu kiye aiki ba zamu cigaba da kokari kamar yanda muka samu ni da mai gida mu baki abince ".
Reki hanunta tayi tana kuka
"Shine abunda naki son ki fahimta bana son na wahalar da ku. Kun taima ki ni a lokacin da naki son taimako Wanda Bazan taba manta wa da shi ba dan Allah ku barni nayi wanan aiki na samu kudi na baku dan Allah kada ku hana ni"
Mallam sani ni ya shigo cikin gida Tare da yin sallama..
Kallon zainab yayi
"Zainabu me yaki damun ki naga kina kuka ko matar tawa ce ta, taba man ki"
Murmushi tayi "Aa baba ina son kuye man wata alfarma"
Amina ta Tashi
"Mai gida kana jin abunda taki fada kuwa nasan kai ma ba zaka yarda da zancen ta ba"
Nan ta bashi labare abunda Zainab ta gaya mata
Gyaran murya yayi
"Me zai hana mu barta taje tayi aikin??
Kallon sa tayi "Taya zaka ce hakan Mak gida"
Zauna da ita yayi ki zauna nayi maki bayani
"Zainab ina son ki san wani abu ban amince kije gurin aiki ba don ki samo mana kudi ba na amince ni saboda idan kikaje gurin aiki zaki dai na tunanen da kiki ye kuma idan kika je kiye masu ladabe kada ki bare a kawo karan ki kuma ki sa a ranki muna sonki mun taimaka maki saboda Allah ba don wata manufa ba"
Hawayen ta ta share "Nagode da kuka fahimce ni"
Amina kuwa bata ji dadin Hukunci da mijin ta ya yanki ba saboda bata son Zainab tayi nisa da ita. Ama ba yanda ta iya dole ta amince.....
^^^^Yarima kuwa duk ya lalace ya canza gaba daya kamar ba yarima ba ya rage cin abince gashi ya rame sosai Mom inshi abun yana damun ta sosai...
Waziri ni zaune a cikin falo
Fatima ce ta shigo falon ta zauna kusa da shi...
Waziri ya kalle ta
"Ki wai ina ki ka kai kudin nan ni a kullum ina tambayar ki ama kina share ni kar fa ki mai dani dan iska ni Mahaifin ki ni kuma mini na taimaka maki gurin sace kudin nan da kuma kora Aneesha da gidan yarima its all my plan.. "
Murmushi tayi
"Haba daddy ka dai na wanan magana pls ae wanan duk plan di nani saboda ni na dauki Aneesha na sa aka kashi ta naje gidan yarima na dauki kudi sa'an kace man kai ka bada idea???
Karamen tsoki ya ja
"Bana son iskan ci ni dai ki bani kudi na idan ba haka ba zan gaya ma mai martaba "
Ta so wa tayi ta zauna kusa da shi Hanunta ta sa kan fuskan shi
"Daddy idan ka kuskura ka ga ya ma sarki to ka taba ta zaman ka a duniya ya kare "
Zaro ido yayi
"Fatima kina da hankali kuwa Nifa Mahaifin ki ni, ni zaki sa a kashi "
Daga masa gira taye "indai akan yarima ni kowa zan iya kashi wa burina kwai in aure yarima duk dukiyar sa na mai da ta guri na zanyi abunda naki so a cikin masarauta ta.
Kallon ta yayi yana mamaki irin Wanan hali na diyar sa..
Ya san shiya saka mata son yarima da son kudin sa shiyasa ma tayi kawance da Aneesha ama bai taba sa ma ransa ba zata iya kashe shi ba, ama yanzu so ya riga da ya rufe mata ido ba yanda ya iya dole ya bita a sanu ko zai samu kudi a hanunta
Marairaice fuska yayi "Haba diyata ya kama ace kin samu abunda kika bani kinsan ina sonki shiyasa na saki Mahaifiyar ki don ta na yawan takura ki akan ki dai na maganar Yarima na saki ta duk saboda ki yanzu ki ba zaki iya bani kudi ba"
Murmushi muguta tayi ta dauko wayan ta Transfer in 1million tayi masa
"Ga shinan na tura maka kudi idan kana so ka dauka idan kuma baka so ka mai da min abuna"
Ta Tashi ta tafiyar ta shi kuwa zaune yaki yana ta mamaki wanan yarinya dole ya bita a sanu....
Bata tsaya ko ina ba sai gurin Yarima
Parth insa ta nufa koda taje ya zaune kan dinner ga abince ama ya kasa ce...
Zauna wa tayi kusa da shi
Ta marai raice fuska
"Yarima Meyasa baza ce abince ba"
Dago wa yayi ya kalleta domin magana har wuyar ye masa taki ye
Spoon ta dauka pls yarima kace abince kaga mom bazata ji dadin ganin ka a wanan halin ba pls ka daure ko kadan ka ce
Haka ta kama lalashin sa sai da ya yarda yace abinci Mom insa tana kallon su taji dadi sosai da Fatima tazo har tasa Yarima yace abinci.........
**********
Mama "Zanje gidan Hajiya indo in jiya ko ta samo man aiki"
"Bare na dauko mayafina na raka ki"
"Mama dan Allah kada ki wahalar da kan ki, ki bare zanje ae zan dawo don ba yau zan tafi ba"
Sa kyar ta samu ta lalashi ta sa'an ta bar gidan...
Bata tsaya ko ina ba sai gidan Hajiya Indo... Kuda ta shiga tana waya
"Hajiya kada ki damu insha Allah za'a samo maki da an samu zan kira ki"
Ganin Zainab ya sa ta kashi waya
"Zainab yau kice a gidan namu????
Zauna wa tayi "Eh wata alfarma naki nima"
.
"Tau ina jinki"
"Dan Allah idan ba damuwa Ina son ki samo man aiki a cikin garin Abuja ko Shara da wanki wanki zanyi dan allah ki taimaka man"
Hajiya indo ta Washe baki
"Faduwa ta zo dai dai da zama yanzu naki waya da Hajiya tace tana son mai aiki wada zata rinka ye mata aiki tunda har kina so zan kira ta na sanar da ita yanzu nan ma bare in kirata"
Zainab taje dadi sosai.. Hajiya indo ta kira ta
"Hajiya an samu mai aiki"..
Banje abunda tace mata ba kwai tace tau ta kashe waya....
"Ki shirya gobe zan kai ki kinje"..
Nagode sosai Mama..
Ta Tashi ta fita daga gidan koma wa tayi gidan su ta sanar da mama abunda ya faru ba matsala taji dadi kam.........
*Washe gari*
Zainab ce ta Tashi tayi Shara da wanki wanki kome sai da tayi mama ce ta fito
"Ah zainab yau har kin gama aiki"
"Eh mama ina kwana.. Ina son in je gidan Hajiya indo ni kinsan muye da ita yau zata kai ni gidan Hajiya"
"Hakane to a dawo lafiya"
Hijab inta ta saka ta nufa gidan Hajiya indo
Mota suka shiga basu tsaya ko ina ba sai gidan Hajiya...
Gaton gida ni daka gansa kasan gidan manya ni mai gadi sukaye ma magana ya shiga cikin gida ya fito yayi masu Iso a cikin gidan....
Cikin falo suka tsaya Zainab kuwa kallon falon taki ye
A ranta tace Arjana duniya
Jin ana saukowa kasa ya sa suka mai da kallon su ga Wanda ki sauko wa
Kyakyawa ce baza ta wuce shikara 23 ba sanyi taki cikin wata Riga pink wada tayi mata kyau sosai waya ce a hanunta tana latsawa sai cin cem gum taki ye busan kujera ta zauna tana kallon su sama sama
Hajiya indo ta kai kasa tana gaidata
Zainab kuwa kallon ta kwai taki ye
Indo ta kalle ta ki bazaki iya Gaida Hajiya bani??
Gaidata tayi har kasa ta kai
Ita kuwa sai cin cem gum taki ye
"Hajiya ga yarinya da zata ye maki aiki"
Kallon zainab tayi daga saman ta har kasa
Ohk kwai tace zaki iya Tafiya ta jefo mata bandiro in 1k
Dauka tayi tana godiya ta bar Zainab a tsaye ita kuwa zainab kallon ta takiye....
Ita kuwa Hajiya sai danar wayan ta taki ye
A ranta kuwa ta ce "wanan mata wace irin hali ni da ita tana wulakan ta Mutane ko don Nazo aiki gurin ta ni shiyasa taki ye man wulakanci???????
*keep. Flowing*
*pls share*
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
๐คPage 30&35...๐น
^^^^^^ Kallon Amina tayi
"Dan Allah ku gaya man sunana"
Shiru tayi tana tunane me zata ce mata
"Ki jira ya dawo zai gaya maki komai"
Kallon ta tayi "Shi din meye Sunan shi"
Rasa me zata fada mata Tayi, tana cikin wanan tunanin sai ga mallam sani ya shigo tare da mallam Tukur.......
Zauna wa yayi yana Kallon ta
"Yarinya ya sunan ki???
Kallon mamaki taki ye masa
"Nima ban san meye suna na ba kuma ku su waye dan Allah ku gaya man"
gyara zaman shi yayi "Ni daki ki gani Likita ni wadan nan kuma su suka ceto ki a cikin ruwa suka kawo ki gidan nan har suka kira ni na duba ki kuma daga duk kan allamun Kin manta kome ba zaki iya tuna baya ba ama kuma zaki iya tuna wasu abubuwa kada ki saka ma kanki tunanen akan cewa dole sai kin san abudan kika baro a baya insha Allah a sanu zaki tuna kome insha Allah"
mallam sani ya ce "Yanzu haka kina kauyen Kuje daki garin Abuja"
Hawaye ne suki zuba a idon ta "kinan yanzu bani da suna bani da iyaye bana da kowa"
Amina ta aza hanunta akan kafadar ta
"Ki dai na cewa baki da kowa Gamu ae tamkar iyayin ki muki"
Mai da Kallon ta tayi gari ta "A hakan zaki dauki ni tamkar diya duk da baki san ni ko wacece ba ki ka sani ko a baya na aikata wani mumuna abu shiyasa kuka tsince ni a cikin wanan hali "
Hawayen daki zuba a idon ta Amina ta sa hanu ta share mata hawaye
"Ki dai na wanan magana daga ganin ki na san baza ki aikata wani abu ba wanda bashi da kyau tun lokacin da nagani ki na tausaya maki kuma naje a rai na tamkara Allah ya aiko man ki ne.... In har zaki amince zan zama Mahaifiyar ki wanan kuma Mahaifin ki"
Ta nuna mallam Sani
Aneesha kuwa Rungume Amina tayi tana kuka mai shiga jiki
Lalashin ta taka ma yi
"Kiye shiru kinje insha Allah a sanu zaki tuna kome"...
Murmushi tayi tana ye masu godiya....
Mallam Tukur ya tashi ya fita
Sallah magrib ce ta nufa to
Amina ta Tashi ta dauko buta ta fara arwala Aneesha kuwa kallon ta ta ki ye har ta gama
Karaso wa tayi kusa da ita Zo kiye arwala kiye sallah kin je
"Mama baki gaya man suna na ba"
Shiru tayi tana tunanen Sunan da zata saka mata.....
Hanunta ta jawo "kina son in saka maki Sunan Mahaifiya ta Allah yayi mata rasuwa ina son a duk lokacin da naga ki in tuna da ita"
Daga mata kai tayi
"To daga yau Sunan ki Zainab dafatan Sunan yayi maki"
Murmushi tayi "yayi mama Allah ya saka da alkaire "
Buta ta bata tace tayi arwala
Kallon kafar ta tayi da aka daure Mama ta fahimce abunda taki nufi
Kasa ta samu mata tayi taima -ma
Reki hanunta tayi.
Ta koya mata yanda zata ye
"Gaskiya naji dadin da kika ye saurin iyawa kwanyar ki tana ja sosai "
Shiru tayi tana tunane kamar an taba gaya mata wanan