Showing 69001 words to 72000 words out of 91879 words
Chapter 24 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
hali yayi mata
"Meyasa kaki kuka? Kasan hawayen ka yanda suki da daraja kuwa meyasa kaki son zuba man da hawaye"
Kara dago wa yayi ya kalleta a karo na biyu
"Ki dai na wanan maganar kada ki manta ki matar aure ce"
"Har yanzu ni matar ka ce "
"Pls ki dai na wanaan magana "
"Ohk Ina Hajiya???
Ranshi ni ya bace don baya son tuna wa da ita ko kadan...
"Na mai da ta gidan su"
Kallon tambaya taki ye masa
"Gida kuma Allah kasa lafiya??
Gaya mata yayi abunda ya faru
Ta tausaya masa sosai Faiha tayi halin banza
Karasa wa tayi kusa da shi tayi masa kiss a kunce
"Pls ka dai na kuka ina jin zafi har a zuciya na"
Murmushi yayi "Thanks ina Aneesha???
"Tana gurin khadeeja ko na kai ka a can?
Ya dag mata kai don bai ji zai iya yin magana ba...
Tashi sukaye suka nufi gurin khadeeja dakin ta kaca kaca sai wasan su sukiye khadeeja ta dauko wayan ta suna photo na da Littel Aneesha
"Wow cutie kin ga yanda ki kayi kyau.... "
"Beauty ae kin fi ni kyau"
"Wani ni rufa man asire ae idan na kai kyaun ki ba zata yi kyau ba domin zan ye abubuwa da yawa "
Karasawa tayi kusa da ita "kamar me kinan....??
"Am kamar idan zanye aure sai na zabe miji mai kyau "
Dariya suka saka su biyu...
Ajmal yayi gyaran murya da sauri Khadeeja ta gyara zaman ta, Ta sunkuyar da kan ta kasa
Little Aneesha kuwa sauko wa tayi kan gado ta rungume dad inta
"Dad Beauty tana da kirki sosai kamar Mom kasan me ta dafa mana indomie mai dadi uhmm.. Yummy.. Kuma tunda zu taki wasa da ni"
Kallon khadeeja yayi wada kan ta yana kasa
"Thanks for the care"
Bata iya ce masa kome ba
Suka fita aka bar daga khadeeja sai Aneesha....
Aneesha ta karasa kusa da ita "Aneesha is a cute baby nima haka na zauna da ita za dadi in gaya maki "
Murmushi tayi
"Hakane fa Aunty duk naji ta shiga rai na sosai"
Tashi sukaye su da kansu suka gyara dakin... Daga bisani ta koma gurin Yarima
Yana zauni kan gado yana dana system insa
Zaunawa tayi kan kujera "Yarima na na tambaye ka manah,"
Dagowa yayi ya kalle ta ya ajiye system insa ya kara so kusa da ita...
"Meki ka kira ni da shi....?
"Yarima na"
Murmushi yayi "kin fara tuna wasu abubuwa"
Kiss yayi mata a goshi..
"Ina jin ki meye tambayar "
"Wanan da mom ki fadin matar ka ce da gaski din matar ka ce???
Dogon nunfashi yaja don bashi da amsar da zai bata
"Ni kai na abun yana daure man kai meyasa mom tace ita matata ce ni bansan lokacin da mukaye aure ba"
"Uhmm duk yanda akaye wanan Matar akwai wani abu tatare da ita ina ji a jiki na tana ina? Ina son ganin ta wata killa zan iya tuna wani abu"
Fatima kuwa tana jin haka gaban ta ya buga ta san idan ta tuna kashin ta ya bushi dole gobe ta koma gurin boka.
Tayi saurin barin gidan ta nufi gidan su.
Jawo Aneesha yayi ya kwantar da ita kan kirjin sa har tana jin yanda hearth insa ki buga wa
Lumshe ido tayi kamar mai tunanin wani abu
Shikuwa yana wasa da gashin ta
Wani dadi taki ji wanda ita kan ta bata san yanda zata fasara sa ba.
Dagowa tayi ta kalle shi a kasalance
Shima din kallon ta yaki ye yana kallon lips inta.
"Kasan me?
"Aa sai kin fada"
"No bashi kwai"
"Meyasa kuma kika ce abar shi"
"Saboda ban san ta yanda zanyi maka bayani ba nima abun yana daure man kai sosai"
A kasallance ya ki kallon lips inta yanda taki maganana yasan in ba kissing inta yayi ba bazai samu natsuwa ba
Kara jawo ta yayi
Ya fara kissing inta
A tare suka lumshe ido domin dukan su wani dadi ya ratsa su
Cikin salo yaki kissing inta
Ita kanta bata san lokacin da ta fara kissing insa ba domin tana jin dadin lips insa haka taji jin su kamar sweet
Rufe idon ta tayi gam
Ganin taki wani yana kissing inta ita kuwa tana ture shi
Da sauri ta bude idon ta ta jayi bakin ta tana tunani
"Lafiya?
"Am. Ka taba kissing dina na kama dukan ka ina ture ka ama duk da hakan bakan dai na ba"
Dariya ya kama ye "Yes ya akaye kika tuna"
Murmushi tayi "somethimes ina ganin wani abu wanda ban san yanda zanyi maka baya ni ba"
Jawo Hanunta yayi suka shiga toilet
Kallon Toilet in taki ye ama bata tuna kome ba
Hanunta ya jawo
"Kinga lokacin da kina amarya anan nace kiyi wanka har nace idan baki ye ba zanyi maki da kai na kika ce na fita zaki ye"
Murmushi tayi "Ni kuwa ba'anan naki ye ba sai dai na zuba ruwa a bucket na watsa don ina jin tsoron shi
Kallon ta yayi "What... You mean duk wanka da kiki ye a bucket kiki ye"
Ta daga masa kai..
Dariya ya kama ye har kasa
Kallon shi tayi "meyasa ka cika dariyan k'ita kuma sai ka kai sa"
"Ki dince you are verry funny"
"Ko me dai zaka ce najiya"
Tashi yayi sorry.
Fita tayi daga Toilet ya bita da baya
Kwanta wa yayi kan gado bacci naki je. We talk tomorrow ya ja blanket ya lulube
Ita kuwa abun ya bata mata rai sosai...
Ajmal kuwa kwance yaki kan gado ba abunda yaki ye sai aikin kuka hawaye ki zuba a idon shi
Shi kan shi yana tausaya wa kanshi ya tashi biyu babu
Ama ya zai ye dole ya dauki kadara Allah, Allah kasa hakan zai fe zama alkaire a gare shi.
A hakan bace ya dauki shi
.............
Asuba ta gari........
*Tofa ko me zai faru gobe*๐
*muje zuwa fans yanzu aka fara*โน๐ปโโ
*lipton girl*๐
[11/21, 8:31 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'a Ga Wanda Yayi sabon Aure*
ุจุงุฑููู ุงูููููู ููููุ ููุจูุงุฑููู ุนูููููููุ ููุฌูู
ูุนู ุจูููููููู
ูุง ููู ุฎูููุฑู.
Barakal-lahu lak, wabaraka 'alayk, wajama'a baynakuma fee khayr.
Allah Ya sanya albarka a gareka, yayi maka albarka kum aya hada tsakaninku da alheri.
*Book 2*
๐คPage 190&195.๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^Tunda ta shiga mota ba abunda taki ye sai aikin kuka...
Yarima kuwa yana kallon ta tana kuka ama bai lalashi ta ba
Ita kuwa a wanan lokacin ba wanda taji ta tsana irin Yarima...
A hakan har suka isa airport bayan an gama masu binciki suka shiga cikin jirgi
Tunowa tayi lokacin da suka ye tafiya tare da Ajmal wani murmushi tayi wanda bata san lokacin da tayi shi ba......
Ajmal kuwa kwance akan tie-tie duk wanda yazo sai dai ya kalle shi ya wuce domin yanzu duniya ta lalace daga taimako a saka ka cikin masifa ga Ajmal jini yana fita a jikin shi nufashi kwai yaki ye ama kome baya iya ye
****
Wai ina abokina ya shiga ni har yanzu ba labaren sa Wayan shi ya duba yaga location in da ya tura mashi motar shi ya shiga ya nufi gurin...
ganin motar Ajmal abun ya bashi mamaki sosai parking yayi yana dube dube hango abokin
Na shi a kwance jini yanq fita a jikin shi
Yayi saurin karass wa kusa da shi
"Subuhalilah Ajmal meya same ka? Waya ye maka wanan aiki????
"Ya tafi da ita.. Dan Allah ka tai maka ka mai da man ita ba zan iya rayuwa ba sai da ita "
Da kyar yaki magana
Saurin daukan shi yayi ya saka shi a mota basu tsaya ko ina ba sai Asbt....
Nan aka fara bashi taimakon gagawa da kyar aka samu aka tsaida jini ya samu rauni da yawa yana falkawa yayi ma Doctor magana akan a sallame shi baya iya zaman Asbt gashi zai je ya amso matar shi wanda bai san a wani gari zai kai ta ba........
Da kyar ya iya tashi yana ye ma abokin nashi godiya gidan shi ya kai shi ya ajiye shi yana shiga cikin gida haka kwai yaji gaban shi yana faduwa
Tsintar kan shi yayi ya nufa dakin faiha a ranshi kuwa ya ce
Yasan bai kyauta mata ba rabon shi da dakin ta har ya manta yanzu dan ya samu rauni zai je gunta kawar da wanaan zancin yayi ya bude kofan daki
Da sauri ya ja baya yana furta "Hasbunallahu wani'imal alim allahuma ajirni fi masibati. Yana nuna Faiha
Wada kuwa bata masan ya shigo ba dukan su sunfa da duniyar dadi
Shikuwa ba abunda yaki ye sai shan brest inta
Da karfi ya daka mata tsawa faiha
Jeyowa tayi ganin mijin nata ama ko kadan bata ye na dama ba cigaba da abunda taki ye tayi
Da kyar ya karasa kusa da ita duk da yana cikin ciwo ya finci ko ta wanka mata mare yayi sai da ta kai kasa
"Ashe daman cin amanar da kiki ye man kinan? Ki rasa inda zaki ye iskanci ki sai a cikin gida na?
Shikuwa saurayin nata yana ganin haka yayi sauri ya saka kayan shi ta baya yabe ya gudu Ajmal kuwa yana ye ma faiha fada...
Kallon shi takiye daga saman sa har kasan sa
"Dan Allah mallam ya isa bana son iskanci banza na san tsiyar da kaye kafin ka aure Zainab...??
"Ba abunda nayi kuma ko da nayi da niyar aure ni kifa? Da auren ki kina aika ta izina wanan wane irin abu ni"
Mtswww taja tsoki ta shiga toilet
Shikuwa binta yayi da kallo yana jin haushin ta ba zata ma tambaya ya akay samu wanan raunin ba fita yayi dakin ya kwanta dakin shi
Aneesha ce ta shigo dakin shi da gudu ta hau kan shi wata yar kara ya saki ouch
Sai a lokacin ta kulla da raunin sa
"Dad meya same ka? And ina mom?
Girgiza mata kai yayi
Kuka ta fara ye "Yanzu dad shikinan na rabu da mom"
Da kyar ya iya tashi ya rufe mata baki
"Baki rasa mom in ki ba nima ban rasa matata ba ki bani wani lokaci zata dawo gariki insha Allah "
Ohk Dad Allah ya baka tafiya
Ta fita daga dakin
Shikuwa ba abunda yaki tunawa sai halin da ya tsence Faiha..
********
Yarima kuwa suna isa alreaey fadawa suna jiran su kallo daya zaka ye ma Aneesha kasan cewa ta sha kuka cikin mota ya saka ta
Ita kuwa gaban ta sai bugawa yaki ye kar dai ace yanka ta zai ye
Jeyo wa tayi tana kallon shi da kananan idanun ta
"Dan Allah kayi hakuri ka mai dani gurin mijina kada ka yanka ni ina son na karasa rayuwata a cikin duniyar nan "
Shikuwa bai ji dadin yanda taki wanan magana ba agaban fadawa ba
Gurin kunenta yayi mata magana
"Idan bakiyean shiru ba wlh zanye maki kiss yanzu kuka ba ruwa na da wadanan mutanen kinga ki zaki je kunya"
Ae kuwa kamar wada aka saka ma zip a baki bata saki yen magana ba har suka isa
Get aka bude masu suka shiga fadawa sai gaidasu sukiye
Ita dai bata son irin wanna gaisuwa gashi Yarima ko kallon su bai ye ba suma din sunye mamaki ko da yaki bazasu ye mamaki ba tunda sungan shi da gimbiya Aneesha ko ina ya ganta oho......
Tuni labare ya kai ga kunen mai martaba Yarima ya dawo da Gimbiya ran mai martaba ya bace sosai domin har yanzu bai manta da abunda tayi masu ba....
Yarima kuwa gurin mai martaba ya fara isa sunkuyar da kan sa yayi kasa shi kan shi yaga ran mai martaba ya bace....
"Am ina mai bada hankuri Allah ya huce zuciyan ka na maida matata bata re da izinin ka ba "
Shiru yayi dai baice kome ba.
Zainab kuwa kallon mamakin taki ye ma yarima
Ko ba'a gaya mata ba ta san dan mai martaba ni
"Ama... Yarima yayi saurin reki mata hanu
"Aye ma matata afuwa tayi da na sani abunda ta aikata kuma tayi alkawarin zata gyara"
"In har haka kaki so to na amince da hakan sai ka sasanta maganar ka da ita zaku iya tafiya "
Jeki ba kware suka tashi suka fita
Waziri kuwa duk abunda akaye baya nan bai san abunda aki ciki ba.....
Yarima kuwa ya ja hanunta suka nufa parth in shi
Hanunta ta jaye da karfe
"Wanan wane irin iskance ni zaka kawo ni nan gidan??? Ka dauki ni ka kai ni wani gida yanzu ma haka ka kawo ni wanan gidan me hakan ki nufi"
Jeyowa yayi ya kalle ta a kasallanci
"Ko dai ki shigo ku kuma na dauki ki "
"Me kaki nufi da hakan ni fa ba inda zanje don ni ba karuwar ka bace"
Bata karasa wata magana ba ya dauki ta cak ya fara tafiya
A lokacin da Fatima ta fito a cikin dakin ta ganin Aneesha a hanunshi yasa gaban ta ya buga
"Wanan yarinya daman ba ta mutu ba? Nashiga ukku yanzu ya zanye nasan magani na ya riga da ya kare i think in boye kwai don da zaran yarima ya ganin zai kashi ni don wacan matar nasan sai ta gaya masa kome "
Da saure ta samu guri ta labe
Su kuwa suka shiga cikin daki.....
*Keep flowing*โน๐ปโโ
*lipton girl*๐
[11/21, 8:31 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Idan dayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, sai ya ce;
ุงูููููููู
ูู ุฅููููู ุฃูุณูุฃููููู ุฎูููุฑูููุงุ ููุฎูููุฑู ู
ูุง ุฌูุจูููุชูููุง ุนูููููููุ ููุฃูุนููุฐู ุจููู ู
ููู ุดูุฑููููุงุ ููุดูุฑูู ู
ูุง ุฌูุจูููุชูููุง ุนููููููู.
Allahumma innee as-aluka khayraha wakhayra ma jabaltaha 'alayh, wa-a'oothu bika min sharriha washarri ma jabaltaha 'alayh.
Ya Allah ina rokon Ka laherinta da alhrin da Ka dabi'antar da ita a kansa, kuma ina neman sarinka daga sharrinta da shaarrin Da ka dabi'antar da ita a kansa.
Idan kuma ya sayi rakumi, to ya kama tozon rakumin ya fadi kwatankwacin wannan (addu'ar).
*Alhmdl Alhmdl Alhmdl*๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
*I am happy so happy this morning and the reason is*๐๐๐๐๐
*guess what fans*
๐๐
*i am so joyful is because I am +1 today.*
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ปโฅโฅ๐๐โฅโฅ
*Happy birthday to me*.โฅโฅโฅโฅ๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐๐
*Gruop in matar ka ko matata naji dadin comment in ku sosai Allah ya bar kauna*โฅ๐ค๐ป
*Book 2*
๐คPage 195&180..๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^^^^^^^^^^^Suna shiga daki ya ajiye ta akan gado
Kallon dakin taki ye ganin kamar ta taba zuwa a gidan tana ganin kome dangani da dakin da kuma wanda kiye mata magana ama bata ga fuskan shi ba
Reki kanta tayi domin yana ye mata ciwo..
Yarima kuwa yana ajiye ta ya fada bathroom ya watsa ruwa gaba daya ya manta da wata Fatima
Fito wa yayi daga shi sai towel a jikin shi
Zainab naganin haka tayi sauren rufe fuskan ta
"Meye haka mallam? Ama kasan da cewa ba kai kadai ni a cikin daki ba da zaka fito a hakan ko ka manta ni matar aure ce kar fa ka manta i am not your wife"
Karasawa yayi kusa da ita ya zauna hanunshi yasa ya jaye mata hanun da ta sa ta rufe fuskan ta
Kallon fuskan ta yaki ye ita kuwa ta rufe idon ta gam
Duk da idanunta a rufe suki tana jin irin kallon da yaki ye mata domin har nishin sa tana ji
Kokarin tashi taki ye yayi saurin jawo ta ta zauna kan kafar shi..
"Kina jin kunya ni gani na a hakan?
"Pls ka ma dai na magabar kunya ni ba muharama ka bace da zan kalle ka pls ka saki ni zan koma gurin mijina Allah ka dai ya san a wani hali yaki yanzu gashi kayi masa dukan tsiya "
Shiiiii ya aza hanunshi akan lips inta
Kara jawo ta yayi ya kwance. mata dankwalinta
Hanunshi ya aza kan fuskan ta yana shafa wa
Kallon tambaya taki ye masa
"Wai kai wane irin maye ni? Nagaya maka i am married meyasa bazaka rabu dani ba ana dole ni kuma nagaya maka ni matar aure ce"
Ganin ba tsayawa zataye da surutun ta ba yasa ya hada bakin shi da nata yana kissing inta
Wani irin Hot kiss yaki ye mata
Ita kuwa lumshe idon ta tayi tana kokarin tena wani abu