Showing 87001 words to 90000 words out of 91879 words
Chapter 30 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
saki ni tun lokacin da ya kawo ni"
Zaro ido tayi "saki......?
"Eh manah, kada ki tayar da hankalin ki ina da wanda zan aura in sha Allah cikin satin nan ma zamuye aure"
"Lalai Faiha baki da hankali kin fe so ki aure wani ki bar uban diyar ki wai me kika ye masa ni?????
"Haba inaa nagaya maki ya saki ni dole sai kin san abun da ya hadamu nifa bana son irin wanan halin. "
Karamen tsoki ina ta ja"ki dai kika sani wlh ki be duniya a sanu idan ba haka ba zaki jiya a jikin ki"
"Oho dai" fadan Faiha....
*******
Fatima kuwa direct sai gidan su yarima falo ta same su Yarima yana ba Aneesha abinci
Karasa wa tayi kusa da shi ta buge masa hanu sai da spoon ya fadi
"Baka isa ba wlh kayi kadan ka zauna da wata mace ina a duniyar nan "
Tashi sukaye tsaye
"Har kina da saurin mutunci da zaki zo har cikin gida na kina ye man maganar banza? Wlh ki kiyaye ni ko na aikata abunda na saka a zuciya ta "
Murmushi takai ce taki ye
"Ka bani wani albeshiri nima ka tsaya na baka nawa. "
Kallon mamaki yaki ye mata
Aneesha kuwa ta sha jini jikin ta
"In har ina dauki da cutar kanjamu to kada ka manta kai mijina ni kuma munye share in Husband and wife in har ina da kanjamu to kai ma kana da shi"
Gaban Yarima ni yayi mugun faduwa. Meyasa bai ye wanan tunanin tun farko ba kinan yana da kanjamu.
Aneesha ta kalle shi
Ja da baya yaka ma ye. Aneesha tana ben shi
"Yarima na meka ki nufi da hakan????
"In har ina dauki da kanjamu to ba zan bare ya same ki ba nafi son in rasa rai na da wani abu ya same ki"
Hawaye ni suka fara zuba a idon ta
"Haba Yarima wanan wace irin magana ce in har kana da kanjamu to nima sai na same shi cutar ta ka ba zata hana ni zama da kai ba ina son ka kuma ina son in mutu tare da kai pls kada kaye man haka"
Mom kuwa ta fara kuka khadeeja ce ki lalashin ta
"Duk laife nani da ban yarda yarima ya aure ta ba da duk hakan bazai faru ba"
Mai martaba yayi gyaran murya
"Ki dai na wanan maganar ki dauki wanan. Abu tamkar jaraba wa ce Allah ya riga da ya kadaro "
"Hakane "
Kara sa wa tayi kusa da yarima yayi saurin ja baya
A kasallance taki magana
"Why? Kaki son wahalar da ni dan Allah kada ka yanki man wanan hukunci ina sonka a hakan "
"Taya zaki ye wanan maganar bayan ba a yarda a hada mai cewo da mai lafiya ba"
"Waya ce maka baka da lafiya......?????
Jeyo wa sukaye suna kallon Asma'u
Murmushi mugunta ta kamaye ta karasa kusa da Fatima
"Hi baby"
Ta daga mata hanu
Bata rai tayi tana hararan ta
"Am sorry tun farko ban gaya maku ba Yarima ka kwantar da hankalin ka baka da cutar kome haka nima bana da cuta domin kasan shi Hiv mugun abu ni. Abunda Fatima ki aikata wa ita da Waziri ba karamen abo bani domin ko dabobe basa aeka ta shi shiyasa nayi amfani da wanan damar. Lokacin da ku ka fita kai Aneesha Asbt ina da kawata da saurayin ta suna dauki da cewon kan zamo as simple Ita tayi amfani da Waziri shi kuma yayi amfani da Fatima bayan hakan kuma na debi jinin su na saka masu idan bai kamu da su ba ta sex zai fe saurin kama su da jini, so ka kwantar da hankalin ka ba abunda ya same ka you are safe "tayi murmushi
Saukan mare ta jiya ta reki kumcen ta kallon fatima tayi
"Kinye sa'a na shiryu wlh da ba haka ba sai na wulakan ta ki yar iska kwai dangi da ba tarbiya ko kadan"
Ta tofa mata yawu
Yakune fuskan ta tayi
Yarima ya ja hanun Fatima
Bakin kofa yayi wulgi da ita
"Get out from my house and my life forever and i will never forgive you i curse you idiot"
Ya rufe kofa gam...
Shiga yayi ciki Anesha kuwa jiri ta gama gani ta fadi kasa.......
*keep flowing*
*lipton girl*💙
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹🍹
*Daga alkalamen*✍🏻
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*🍹
*A short Story* 🌤☀🍹
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*💗☀🌤🍹
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Abin Da Allah Yake Tsara Mutum Daga Dujal Saboda Shi.
Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon Suratul Kahfi, za a kiyaye shi daga Dujal.
Sannan kuma mutum ya rika neman tsari daga fitinar Dujal a karshen tahiyar karshe ta kowace sallah.
*Daga Wanan page Har zuwa karshi na saudakar da shi ga My princes Habiba Ahmad(prince) Ina yen ki over Allah ya bar kauna*🤝
*Book 2*
🌤Page 230&235..🍹
بسم الله الرحمن الرحيم
^^^^^^^^i am so sorry she is no more
Dafe kanshi yayi yana salati, domin ya tausaya mata sosai...
Gashi bata da Yan uwa ya Kira yarima kuma bai zo ba ya zai ye da Wanan gawar?
Haka ya gama tunanin sa. Ya dauki ta ya tafi da ita unguwar shi mamar shi ya sanar da ita ita Taye mata wanka aka dauki ta aka kai ta masallace Fatima kuwa taye rashin sa'a domin bata samu mutani ba daga liman sai Wanan bawan Allah da ya tai maka mata faisal suka kai ta gidan gaskiya
Kamar kuwa sun sani Waziri Mahaifin ta ni kusa da shi aka kai ta
*To fa su Fatima Allah ya sauwaka*
**********
Yarima yayi zauni sai tunanin Fatima ya ki ye
Aneesha ce ta dafa kafadan shi
"Yarima me yaki damun ka naga Kaye shiru"
Gyara zaman shi yayi
"Wanan yarinya ce ta saka wani ya Kira ni wai tayi accident "
Gaban Aneesha ya fade subuhalilah
"Meyasa baka ji ba???
Kallon mamaki yaki ye mata
"Kin manta irin abunda tayi mana???
"Ban manta kome ba ka sani ko tayi da na sani?
Shiru yayi na Dan wani lokaci
"Bare na Kira number da aka Kira ni"
Kiran shi yayi bugu guda ya daga
Sallama yayi masa
"Am neni wanda ka Kira dazu kace wata tayi accident ya jikin nata?
"Sai dai Hankuri Allah yayi mata cikawa"
Inalihe wa'ina illaihe rajiun
Aneesha kuwa sai kallon shi taki ye
Gaya masa yayi abunda ya faru.
Kashi wayan yayi yana kallon Anesha
"Lafiya meya faru????
"Fatima ta mutu"
Zaro ido tayi ta dafe kirji what..........!!!!!
"Yes. Ya gaya mata kome
Ta tausaya wa Fatima daga bisani ta kwar da zancen domin taga Hankalin yarima a tashi yaki
A shgwabe taki kallon shi
Kafar shi ta hau tayi Huging insa. Shima din Huging inta yayi domin yayi missing in jikin ta
Cikin murya mai dadi taki magana
"Yarima na ka kwantar da hankalin ka bana son kana tunanin kome kaji "
Daga mata kai yayi don bai ji yana iya magana ba saboda irin salon da taki ye masa.
Hanunta ta saka cikin gashin sa tana wasa da shi
A kasallance ya kalle ta.
"Baby na ki bare ki ji sauki kinsan ina bukan ta ki ko???
"Yarima nifa naji sauki i am all yours"
Murmushi jin dadi yayi
"Wani hanzari ba gudu ba ina son a saki daura mana aure "
Kallon mamaki taki ye masa "Aure kuma yarima?
"Eh manah, kinsan mun jima bamu tare kuma ina son akawon maki a matsayen Amarya and kin san me a ranar sai kin samu ciki domin na gaji da ganin ki haka ba yaro "
Murmushi tayi "Duk yanda kace haka za'aye"
Ta dan bata fuska
"Lafiya naga kin bata fuska??
"Ina tunanin Ajmal ni. Yana bani tausai sosai ko ina Faiha taki kasan me Aneesha tana niman soyayar uwa sosai gashi Ajmal baya ko maganan ta duk yanda akaye akwai wani abu"
"Hakane muje mu tambaye shi ko lafiya"
Daukan ta yayi cak suka nufi gefin Ajmal sai hira suki ye
Zauni yaki falo Khadeeja da Anessha suna hiran su
Ajiye Aneesha yayi kan kujera
Ajmal dai kallon su yaki ye sun dace sosai ina ma ace zai samu mace kamar Aneesha
Khadeeja kuwa bata masan sun shigo ba sai wasa taki ye da Aneesha
Yarima ni yace "Am idan baza damu ba ina son insan ina matar ka taki"
Murmushi takai ce yayi "kasan shi aure yana da sirre ko ba haka ba"
"Hakane. Sorry ina son in sani ni idan kuna tare?
"Bamu tare ban jima da sakin ta ba"
Da karfe Aneesha ta dago kan ta tana kallon Ajmal
"Eyyah To Allah kasa hakan yafe zama Alkaire"
Ameen kwai yace
"Baby kaga my Aneesha ko tana ye man dariya"
Magana taki cikin shgwaba tana murza idon ta wai ita kuka taki ye lol.
Yarima yayi murmushi
"Meyasa taki ye maki dariya??
Little Aneesha kuwa har kasa ta kai tana Dariya
"Uhm. Uhm. Wai na bata labaren lokacin da muna yara bana baka Nodles idan ka canye naji dakin ka na fasa maka kaya. Shini taki cewa wai bani da karfe"
Yarima dariya ya kamaye
"In ban da abun ki Baby meye na kuka kuma"
Turo baki tayi
"Ba wani Baby. Yanzu baka sona kafi son Aunty Aneesha ni babu mai sona"
"Waya ce maki babu mai sok ki?
Fadan Little Aneesha
Jawo ta tayi kusa da Ajmal
"Ina son ki kuma Dad yana sonki "
Kallon mamaki yaki ye ma yar nashi
Daga masa gira tayi
"Dad i am your daughter and i can read your mine, da farko kana son Aunty Aneesha yanzu kuma kana son Deeja"
"Waya.. Ce.. "
"Shiiii bana son jin kome dad nifa ba yarinya bace nasan yanzu Aunty Aneesha is not your wife matar Bro ce why not bazaka aure Aunty Khadeeja ba nasan zata kulla damu sosai kamar yanda Aunty Aneesha tayi pls Dad dont said no "
Jawo ta yayi ya ja mata kune "Yanzu kin girma ko, kowace magana kina fadi. Ki fara tambayar Deeja ki idan tana sona kin san ba za'aye mata auren dole ba wata killa tana da wanda taki so"
Da sauri tace "Ba wanda naki so.....!!! Ni kai naki so"
Tare suka ce Ohhhh so romantic
Mom ce ta shigo
"Autar tawa ce zata ye aure ba'a sanar da ni ba"
Fadawa tayi jikin mom ta rufe fuskan ta
Yarima ya tashi tsaye
"Mom ina son in gaya ma mai martaba ina son a saka daura mana aure ni da Aneesha so ina ga sai a hada dana su Baby ko ya kika gani??
Mom taji dadin tunanin Yarima sosai kuma ta amince da hakan
Rungume juna sukaye suna ye ma junan su congrat
Aka gaya ma Mai martaba shima din ya yarda a daura auren
Ranar juma'a za'a daura auren
*Yarima&Aneesha*
*Ajmal &Khadeeja*
*Jabir&Faiha*
Ajmal kuwa ya kira iyayen shi ya sanar da su dayaki ba'a gari daya suki ba suna kasan waje a can suki zama sunje dadi sosai domin basa son Faiha ko kadan.
Ko wani bangare ana shirye shirye
Ba wani buki ni za'aye ba walima kwai ce kuma ba'a gaya ce mutani da ya wa ba
****
Faiha kuwa ita da kanta ki shirya kan ta uhmm Amarya Jabir kinan.
"Wai ki Faiha kina da hankali kuwa? Ki da kan ki zaki yanki ma kan ki hukun ci yen aure ba zaki ma sa aye maki binciki wanda zaki aura ba kuma baki ko gaya mana shi din waye ba?
"Inaa ki kwantar da hankalin ki na riga da nasan jabir yana kirki kuma na san ba zai cuta man ba na san shi ciki da waje"
"Meki ki nufi da ciki da waje?
Dariya tayi "kin gan ki inaa akwai ki da son gulma to bare ki ji Jabir dai bun jima tare da shi tun ina da auren Ajmal muna hulda da shi shini fa Ajmal ya gano ya da kara man saki to. Meye a ciki daman auren shi ae kadara ni, yanzu na samu wanda naki so kuma zan zauna da shi ba wanda ya isa ya raba mu da shi"
Ina kuwa dafe kai tayi tana salla ti "Faiha abunda kika aikata kinan???
"Kwarai kuwa to meye a ciki?
"Tabas kin aikata babban kuskure Faiha"
"Ya isa hakan bana son wa'azin ki"
.. Tashi tayi ta bar mata waje......
****
*yauce ta kama ranar Friday*
A yauni aka daura auren su
Khadeeja da Anessha da Little Aneesha kayan su iri daya wata gown ce suka saka fara tayi masu kyau sosai daya ki duk suna da fari.
Bayan anye walima Angaye suka shigo akaye ta hotona kalla kalla aka ye buki a ka watse
Ajmal kuwa bangaren shi aka kai Khadeeja da sunan idan sunye sati zasu koma Abuja da zama.
Faiha ma ta shirya kan ta tsab sai jiran ta kai jabir ya zo ya dauki ta.
Mota daya ya aiko mata ita ka dai ta shiga basu tsaya ko ina ba sai wani gida mai daki daya sai falo da kitchen haka taki kallon gidan hankadi lalace har ta shiga cikin dakin ta zauna tana jiran ango nata ama shiru.
****
Khadeeja kuwa zauni taki kan gado ta sha lulube sai jiran ango nata taki ye.
Shigowa yayi dauki da sallama ta amsa mashi.
Zauna wa yayi kusa da ita ya ajiye ledan daki hanun shi
Matata muje muye sallah ko
Murmushi taki ye duk da fuskan ta a rufe taki.
Daukan ta yayi suka shiga toilet tare suka ye alwarwa suka dawo sukaye sallah
Kifi suka ce da yaki khadeeja bata son kaza tafi son kifi.
Sai da suka koshi suka wanke hanu.
Suka dawo suka zauna
Khadeeja kuwa wani irin son Ajmal taki ji kamar ta jawo shi ta rungume shi kallon shi taki ye tana murmushi
Jawo ta yayi ya rungumeta yana saukan nunfashi.
Ita ma din nunfashin taki ye sanu sanu
Ta rungumeshi tight
Ajmal kuwa tunanin yayi lokacin da yaki rungume Aneesha yanzu kuma ga knwar Yarima? Lalai shikam yayi mata masu kirki banda Faiha
Kissing inta ya fara ye yana ye mata wani salo na reki ta war
Sako ya fara isa cikin kanta haka taki rufe ido kamar mai jin bacci
A sanu ya zame mata kayan jikin ta yana shan brest inta
Khadeeja kuwa an shiga duniyar da ba'a taba shiga ba🤣
*****
Yarima kuwa yana zuwa ya daga gyalen da ta saka ta rufe fuskan ta
"Masha Allah, Matata kinga yanda kika ye kyau kuwa"
Girgiza masa kai tayi
Jawo ta yayi ta fada kan kirjin sa Har suna jin nunfashin juna
Lips inta yaki kallo yana cije lips inta
"Kin shirya?
Ta daga masa kai.
A sanu ya aza lips inta akan nata wanda ya sha zanbaki wani irin sanyi yajiya ya shiga a cikin jikin shi
Haka ya fara kissing inta suna mai da nunfashi
Tada ta yayi suka fara sallah ko kaza basu tsaya ce ba yarima ya fara aiki
⛹🏻♀⛹🏻♀⛹🏻♀naso nayi maku bayani abunda ya faru ama @Habiba (prince s) tace kada na fada😔 sorry guys🤪
Bare muje gurin Amarya faiha🤣
Faiha kuwa ta gaji da zama cikin daki kiran Jabir tayi ama bai daga wayan ta ba abun ya bata mamaki sosai aza kan ta tayi kan gado tana rufe ido tana budewa har bacci yayi awon gaba da ita.....
*washe gari*
Faiha ce ta tashi ganin babu Jabir babu labaren sa. Ya sa takira wayan shi ama bai daga ba.
Fitowa tayi falo tana dube dube ama bata ganshi ba karamen tsoki taja
Sai gashi ya shigo tare da wata. Cikin kwanciyar hankali suki tafiya yana ye mata sexy look har suka matso kusa da ita
Kallon shi taki ye
"Jabir, meye haka? Sanan wanan wacece? Ko ka manta da jiya aka daura mana aure?
Tsoki ya ja "ki dan allah mallama kada ki takura man bana son iskan ce ida. An daura mana aure mezan ye maki? Kada ki manta na san ki fa da auren ki. Kiki zuwa muye lalace nasan ko yanzu zaki nemi wani tunda kin aure ni kin gama dani"
"Haba jabir wanaan wace irin magana ce kasan ina sonka taya zanye maka haka dan Allah kayi hakuri wlh ba zan cuce ki ba"
Wanka mata mare yayi sai da ta kai kasa
"Yar iska banza kada ki rai na man hanakali idan ba haka ba yanzu zaki koma gidan ku"
Jawo wada yayi kusa da shi
Yana shakar turaren ta halshin sa ya sa yana shan jikin ta sai kissing inta yaki ye gaba dayan su sun fada duniyar tunani.
Sanu sanu ya fara bude mata zip dukiyar fulanin ta Ta baya na hanunshi ya sa yana matsawa ouch baby brest in ki yana da taushi ba sai murzama yaki ye
Faiha kuwa ranta ba karamen bace yayi ba
Bakin shi ya sa yana shan brest inta
Da karfe Faiha ta tashi ta ture shi
"Ki idan baki fitar man da gida ba wlh sai na kashi ki yar iska banza kwai"
Kallon ta tayi daga sama har kasa
"Ki har kina da bakin ce man yar iska kida da auren ki kina cutan mijin ki kara