Showing 30001 words to 33000 words out of 91879 words

Chapter 11 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2814

ga wani abu da ya kayatar da shi ga dan uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka gare shi; domin kambun baka gaskiya ne.*
*Book 2*
🌤Page 60&65...🍹





^^^^^

Tana gama cin abinci ta tashi ta shiga dakin Anesha kwance take tana bacci ta karasa kusa da ita
Anesha tana da kyau gata da kirki duk da ina mai aiki amman ta dauke ni a matsayin abokiyar ta
Murmushi tayi tare da daura kan ta akan gado bacci ya daukie ta.....


****
Yarima kuwa ya rasa me zai yi shiru yayi yana tunanin wani abu...!!


"Oh my god Meyasa tun farko banyi wannan tunanin ba may be Anesha tana can gidan iyayen ta meyasa tun farko ban yi wannan tunanin ba I am coming Aneesha ko kina so ko baki so sai na mai dake a gida na"

Key dinsa ya shiga nema ganin shi yayi akan tebir yayi sauri ya dauka ya fita daga dakin

Yana kai wa gurin Car dinshi ya hadu da Fatima

"Yarima ina zaka je haka kana ta sauri lafiya dai ko???


"Zan maida Anesha gida yau dinan "
Kallon shi take yi "kamar yah?
"Idan na dawo zanyimaki bayani yanzu ina sauri ne"
Bai jira amsar ta ba ya shiga cikin mota ya tada mota ya wuce fuuuu


Fatima kuwa ranta ba karamin bace yayi ba ita Yarima zai wulakan ta tazo har gurin shi ya ce zai mai da Aneesha a lokaci daya tana magana tana dariya
Ina ga yanda zaka mai data ba sai in tana raye ba zaka mai data Ta kama Dariya kamar mahaukaciya


Yarima kuwa gudu yaki kamar wanda zai tashi sama bai tsaya ko ina ba sai kauyen su Anesha gidan su ya shiga da Sallama
Mamar Anesha naganin sa ta washi baki

"Ah yau Yarima ni a gidan namu sanu da zuwa Bisimillah ga guri ka zauna". Tana nuna masa tabarma

"Mama ba zama ya kawo ni ba ki kira man Anesha ta fito muje gida"

Kallon mamaki taki ye masa


"Aliyu ka kuwa san abunda kaki fada? Me zai kawo Anesha a gidan nan kuma ba tare da ka sani ba Anya kuwa lafiyan ka qlw"




"Lafiya na qlw ki kira Anesha idan ba haka ba zan shiga da kai na na kira ta"



" I kon Allah na gaya maka bata gidan nan ko zanye maka karya ni? Tunda aka daura auren ku baku taba zuwa gidan nan ba kuma yanzu zaka zo kace man in fitar maka da mata "




Reki Kansa yayi domin yana ye masa ciwo hawaye ne ki zuba a idon sa


Kallon shi ta yi

"Subuhalilah wai Aliyu me yaki damun ka ni dan Allah kayi man bayane"


Duka wa yayi kasa yana kuka
"Anesha kin cucene ba zan taba yafe maki ba. Baki soni don Allah ba sai don kwadayen duniya ni kuma kin bani cikin wani hali"


"Nifa ban fahimce abunda kaki fadi ba me Anesha tayi maka ni???


Nan ya shiga bata labare abunda ya faru

Mamatar kuwa ba karamen mamaki tayi ba

da kyar ta iya ce wa "ka tabata Anesha ta sace kudin "

Dagowa yayi ya kalleta da Idanun sa da suka ye jaa

"Mama kinsan bazan ye maki karya ba ina son ki gaya man lokacin da Nazo nace ina son Anesha ita ta amince da kanta ko kuma ku ka saka ta dole??


Sunkwiyar da kanta tayi

duk da bata fada ba ya san abunda taki nufi ta shi yayi ya share hawayen sa ya shiga motar sa ransa a bace


"Tabas Anesha kin ye man rashin adalci idan da nasan zaki cuce Aliyu hakan ba zan bare ki aure shi ba "
Tana cikin wanan tunanen sai ga mijin ta ya shigo waton Mahaifin Anesha


"Farida lafiya kuwa naga kin bata rai bako sanu da zuwa"

"Ina kuwa lafiya Anesha tace amanar mu"

Kallon ta yaki ye kamar ya tace amanar mu Meya faru???

Nan ta shiga bashi labare kamar yanda Yarima ya gaya mata.

"Inalilahe wa'ina illaihe Raji'un ama Aneesha tayi man butulce ta nuna man ban isa a kan ta ba Allah zai fidar muna hakin ta akan mu sa'an tace amanar Yarima shi kuma Allah ya ba shi wada ta fi ta "



"To mai gida Ina taje kinan??

"Way sana mata tunda ta samu kudi ae dole taje Inda taki so shiyasa ma bata zo nan ba saboda tasan bazamu barta ba"

dogon nunfashi taja "Allah ya sauwaka"


Yarima kuwa gudu yaki ye kamar ya tashi sama wayan shi ni tayi Ringing ya dauka
"Yarima Har yanzu baka dawo ba lafiya dai ko ka ga Aneesha din??

kuka ya kama ye kamar karamen yaro
"Yarima pls ka dai na kuka ka dawo gida muye magana"
Sakin hanun shi yayi daga tsitiyari sai bala'i yaki kamar tana ganin sa

"I swear I dan naga Aneesha ba zan kyaleta ba I will not spare her"

Fatima kuwa jin kara Accident yasa gaban ta ya buga kar yarima ya mutu idan ya mutu ta ya zata ce dukiyan shi? Location insa ta shiga duba wa da saure ta Fita ta shiga mota ta wuce fuuu....


^^^

A razani Zainab ta falka daga baccin da ta ki ye zufa ta ki ye duk da Ac daki cikin dakin
"Meya ki damu na ni kuma wanan mafalkin da nayi fa? Wani neni yayi accident Wanda na kasa ganin fuskan shi ya Allah me yaki damu na ni me yasa naki yawan mafalkin wanan mutum wanda har yau na kasa ganin fuskan shi Ya Allah in dai wanan mafalkin da nayi da gaski ni ya Allah ka tsare shi ya Allah kasa abun ya zo ma sa da sauki"

Da kyar ta samu sukuni ta koma kwanta wa tayi sa'a kuwa bacci ya dauki ta


Ita kuwa tana isa ta ga motar Yarima ga Mutane a gurin da saure ta kara sa kusa da shi ganin Yarima ya sa hankalin ta ya tashi


"Pls ku taimaka man na saka shi a mota na san shi "

Ba musu suka dauki shi suka saka shi a mota kan shi sai jini yaki fitar wa... Ba su tsaya ko ina ba sai Asbt ana zuwa aka kai shi Emergency Likita ni akan shi ana duba shi Fatima kuwa waya ta dauka ta kira Mom in Yarima ta sanar da ita abun da aki ciki. Jim kadan sai gata ta kara so
"Meya same Yarima yana ina yanzu"

"Mom ki kwantar da hankalin ki ba abunda zai same Yarima Likita yana duba shi ina da ta bacen zai samu sauki domin kuwa nayi sauren kawo shi Asbt"


"Allah yayi maki Albarka Fatima kin tai maka ma Dana bazan taba man ta wa da wanan abu ba its really means alot thank you"

"Never mind "

Dr. Ni ya fito ya sanar da su akan su kwantar da hankalin su yaje rauni dai ni wanda zai samu sauki cikin yan kwana ki





****


Zainab kuwa a hargitse ta tashi tana nishi sama sama ganin Hajiya ya sa ta tashi tsaye
"Hajiya meye haka je yanda kika jika man jiki haka aki Tayar da mutum idan yana bace dan kice ka bace na zuba maki ruwa ae bazaki je dadi ba Meyasa ni kika zuba man"


"Enough yar rainin hankali ni zaki ce ma haka kar ki manta baki ka zaman kan ki ba a gidan nan neci Hajiya baki ba kuma zan tada ki a duk lokacin da naga daman kuma yanda naki so kuma don ubanki waya baki damar kwance cikin dakin nan kuma kusa da diya ta "



"Hajiya ki san irin maganar da kiki ye uba fa yana da muhumince kuma ba zan jure kina zagin mahaifin na ba "


"Da Allah ki rufe man kazamen bakin ki idan ba haka ba zan fasa maki baki"

Shiru kwai tayi tana mamaki irin wanan hali na Hajiya faiha


Aneesha daki bacci ta falka
"Mom Meyasa kiki ye ma Aunty zee fada"

Kallon ta tayi "ki don baki da kunya ni zaki ce ma haka kuma kada ki saki ce mata Aunty idan ba haka ba zan saba maki"

"Mom sorry ama bazan dai na ce mata Aunty ba domin tana kulla dani sosai wanda baki ye man "


" ki ni zaki ce ma haka zanye maganin ki yanzu "

Daga Hanu tayi zata mare ta jin an reki mata hanu ya sa ta jeyo
Gani Ajmal ni yasa. Ta ye murmushi karya
"Baby yau shi ka shigo??

"Lokacin da kiki kokaren duka man da diya"
Murmushi tayi "Haba ae daman nayi ne kwai don na raza na ta ama ba dukan ta zanye ba "

"I hope so domin ba zan dauka maki dukan man diya ba",

Jan Hanun Aneesha yayi suka Fita dakin

Faiha ta karasa kusa da Zainab

"Ki kuma zanye maganin ki idan har baki Fita idona ba"

Ta Fita daga dakin...

Zainab kuwa Gashi tana jin sanyi ga kayan ta sun jeki Fita tayi waje ta tare abun hawa ta wuce kauyen su....
Ko da ta isa har ta tsane da sallama ta shiga cikin gidan
Amina na ganin ta ta Washe baki

"Sanu da zuwa mamana har kin dawo yau kam kin ye saure"
Murmushi tayi eh Mama yau ba aiki da yawa

"Masha Allah bare na kawo maki abinci"


"Aa Mama bana jin yunwa yau nace abinci sosai "

"Tau ki shiga dakin ki huta kinje "

Tana shiga daki ta cire kaya da kin jikin ta tsaka wasu kwanta wa tayi kiran sallah ta jiya ta tashi tayi arwala tayi sallah ta ce abinci dare ta kwanta sai bacci


*Washe gari*




Fatima kuwa a Asbt ta kwana kusa da Yarima yana bude idon shi ganin mace a kusa da shi ta aza kan ta akan Gadon da yaki ya sa yayi murmushi

"Aneesha I know zaki zo gari ni I really miss you "

Yana shafa mata kai
Ita kuwa abunda yaki ye mata yasa ta falka
Kallon shi tayi shi kuwa yana gani ba Aneesha bace ya sha toka
"Yarima ya jiki??
"Naje sauki Thanks "

Mom ce ta shigo ta re da kuyanga tana reki da breakfast
"Fatima na san yanzu kin gaje pls ki je gida ki huta ni zan kulla da Yarima "


"Mom ba kome zan zauna anan har a sallame Yarima"

Murmushi tayi "Ae nasan za'a iya sallama mu a yau tunda ba wani ciwo bani"


Shi dai ba abunda yaki sai kallon su
Zuba masa akaye a plate ya fara ce sai da ya koshi


****
Zainab tana tashi taye aikin ta ta karya ta nufa gidan Hajiya faiha

Kamar kullum ko da taje ba kowa ta fara aikin ta

Faiha kuwa kwance taki kan gado tana dana wayar ta Ajmal ma haka
Wayan faiha ce tayi ringing ta daga
"Hello... Ta furta what
Kashi wayan ta yi
"Lafiya kuwa? Fadan Ajmal


"Ina kuwa lafiya Tun shikaran jiya aka aiko man kaya but har yanzu basu Iso ba kuma na kashi kudi da yawa akan su I am so sorry baby ina son in je in duba kan Business din nawa"


"Ohk yaushi zaki dawo??
"One weak kwai zanyi insha Allah zan dawo"

"Ohk Allah ya kai mu"
Kiss tayi masa a kunce ta tashi ta nufi dakin ta ta fara hada kayan da zata bukata...


Tana gama hadawa ta fito ta nufe dakin Ajmal kiss tayi masa ta nufi hanyar waje ganin zainab tayi ta banka mata harara


Ta Fita daga gidan.....



Ita kuwa cigaba da aikin ta tayi Aneesha ce ta fito da gudu ta rungume Zainab

"Aunty zainab ina jin dadi idan na tashi ki naki fara gani"
Murmushi tayi "An tashi lafiya" lafiya qlw Aunty zee yau baki hadu da mom ba??

"Yanzu naga ta Fita tare sa jika"

"Oh ina ga tayi Tafiya"-


Kallon ta tayi "Tafiya??
Eh ae idan kinga ta Fita da jaka travel to Tafiya zata ye


"Ama shini bata tada ki ba kuka ye bankwana"

Murmushin karfi hali tayi "ae mom bata gaya man idan zata ye Tafiya"


Zainab kuwa ta tausaya wa Aneesha sosai


Kuma taji dadi yau Hajiya bata nan zata ye aikin ta cikin hankali kwance duk inda kaki kana jin Dariya Zee da Aneesha

Wai su sun samu freedom😅



Ajmal kuwa jin Dariya tayi yawa yasa ya fito daga dakin sa ganin su yayi kitchen Aneesha tana kan teble ita kuwa zainab tana gyara kayan miya



"Pls Dad for my sake"
Ba yanda ya iya don ya san halin diyar ta shi jawo shi tayi ya tsaya kusa da Zainab Kallon ta yayi dauko flower ba musu ta dauko haka ya kama nuna mata yanda zata ye ae kuwa sai ga su sun gama


"Yehhh Dad and mom sunye man pizza"

Reki bakin ta tayi "Sorry I mean Dad and Aunty"
Dauka suka ye suka nufe falo
Ajmal ya zauna kan kujera Aneesha ta jawo Zainab ta zauna da ita akan kujera zauna wa tayi tsakan su. Aunty Zee baki bani ba
Murmushi karfen hali tayi Ta dauko ta bata
"Uhmm yummy Aunty zee you are amazing. Ki ba Dad yace shima"

Zaro ido tayi tayi mata magana cikin kune.

"Aneesha kin kuwa san abunda kiki fada idan Hajiya ta gani fa??


Kara sawa tayi kusa da ita "Yanzu Mom bata nan don haka kada ki damu"



Dauka tayi ta kai ga bakin sa shi kuwa kamar jira ya kai ya bude baki ta bashi. A ranshi kuwa ya ce "Wanan yarinya is different kome ta girka sai in je ya fi dadi why? Tambar yar kan shi yaki ye wanda bai da Amasar shi


Haka suka ye Aneesha taba Dad inta shi kuma ya ba Zainab sai da suka gama ce


"Aunty Zee pls ki kwana anan kinje"

Zaro ido tayi "Taya zan kwana nan "

"Pls pls Aunty Zee"




"Aa bazan kwana anan ba nima Mama ta tana can tana jira na"

Kallon Dad inta tayi "Dad pls kace Aunty Zee ta kwana a nan"



"Tunda tace ba zata kwana ba tana da uzurinta"

Tashi tayi ta shiga dakin ta da gudu
Zainab ma ta shi tayi ta be bayan ta
Kwanta wa tayi kan gado tana kuka. Zainab naganin tana kuka hankalin ta ya tashi sosai


Karsawa tayi kusa da ita "Aneesha lafiya Meyasa kiki kuka"
Ta dago ta ita kuwa sai shi-shika taki ye kamar wada aka duba


"Aunty Zee ki rabu dani kuma ki fitar men daki bana son ganin ki"

Jawo ta tayi ta Rungumeta

"Ki dai na cewa baki son gani na kin san irin zafi dana je kuwa"
Ture ta tayi
"Baki sona Aunty Zee duk yanda naki nuna ina sonki ba zaki iya kwana a gidan ba to me zai same ki in kin kwana anan"

Share

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login