Showing 66001 words to 69000 words out of 91879 words

Chapter 23 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2793

zaki ce amanar sa kamar yanda kika ye man ko"







"Pls mallam ka dai na wanan maganar ni bance amanar ka ba kuma ba zance amanar miji na ba domin ina son shi "






Shiru yayi don maganar da ta fada tayi mugun bata masa rai

Zauna da ita yayi kan kujera ya sa Yagiya ya daure ta rufe mata baki yayi don yasan in ba haka yayi mata ba bazata dai na ba





*********






Fatima kuwa tunda Yarima ya tafi ta ki kiran shi ama bai daga kiran ta Hankalin ta ya tashi sosai ta sanar da Mom in Yarima ita ma ta kira shi bai daga ba
Ama sai ta ce mata maybe suna busy ni shiyasa bai daga ba
A hakan ta koma parth in ta tayi missing in Yarima sosai....!!






Wayan ta dauko ta kira Halima Jim kadan kuwa sai gata ta shigo tana shigowa
Tayi saurin rungumeta domin tana cikin wani hali gashi ba yarima ba waziri kuma ba Halima
Ae kara ta kira ta ko zata samu sauki
Ajiyan zuciya tayi wanda Halima ta jiya ta gano ciwa a bukace taki
Cikin kunenta ta ce mata

"Anan zamu ye ko a daki"


Bata ji tana iya bata amsa ba Ta ja hanunta suka shiga daki.......





*Yawan comment yawan typing*๐Ÿคจ




*pls share kada ki karanta ki ka dai ki tura ma wasu suma su karanta*๐Ÿ˜๐Ÿ’‹



*lipton girl*๐Ÿ’™
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu'a Bayan Saukar Ruwan sama*

ู…ูุทูุฑู’ู†ูŽุง ุจูููŽุถู’ู„ู ุงู„ู„ู‡ู ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุชูู‡ู.

*Mutirna bifadlil-lahi warahmatih.*

*An yi mana ruwa saboda falalar Allah da Rahamarsa.*


*Book 2*

๐ŸŒคPage 140&145..๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…






^^^^^Gaban shi yayi mugun faduwa har yake jin jiri, da gaske kenan Aneesha tayi aure...? Oh no


Kallon shi take yi

"Pls meyasa kayi man haka? Ko dai turo ka akayi "

Hannunshi ya sa ya kwance ta daga dauren da aka yi mata
Ajiyan zuciya tayi domin an daure ta sosai har ya kwanta mata a jiki

"Dan Allah meyasa ka kawo ni anan? And pls kai waye"

Sai da ya kalle fuskan ta ya wanka mata mare sai da tai kasa. Ta reki kuncen ta
"Kai kai "ta reki kuncen ta domin taji zafin maren har a zuciyan ta sai da ta ji shi tunda taki ratuwar ta ba'a taba maren ta ba
da kyar ta iya tashi tana Kallon shi
Saki maren ta yayi sai da ta kai kasa
da karfe ta dago
Tana kokarin Ture shi
Ama ya saki wanka mata wani mare
Kuka ta kama ye "Me nayi maka bawon Allah kaki mare na haka sai kace Jakar gidan ka"

dago ta yayi ya mana ta akan bango
Tsawa ya daka mata


"Kada ki raina man hankali ni zaki nuna ma baki sani ba? bayan cin amanar da kika ye man"

Hawaye ni ki zuba a idon ta

"Idan na sanka taya zan tambaye ka"


"Enough kada ki mai da ni dan iska ae dole kice baki gani ni ba tunda kin ce amana ta "


"Haba mallam taya zance amanar ka bayan ban sanka ba"

Reki mata baki yayi
"Tunda har ki ka cuce ni wlh sai kin gani kuren ki ba zaki fita gidan nan ba kina nan kuma ba wanda ya isa ya dauki ki ba tare da izini ba"

"Idan ka gama suratan ka zan iya magana. Bata jira amsar shi ba ta fara magana kamar haka
"Wallahi baka isa ka reki ni a cikin gidan nan ba don ni ba yar iska bace sa'an ko na zauna a gidan nan sai mijina yazo ya dauki ni domin yana matukar sona "


Hanunta ya reki ya matse ta
"Mijina my foot ni zaki ce ma wana maganar ni kuma din meye matsayi na???

Kallon mamaki taki ye masa Anya wanan mutumin yana da hankali kuwa
"Listing bana son iskan ce ka wani reki ni nifa ba yar iska bace kamar kai"
Tana nuna shi da yatsan ta
"Ni kiki ce ma dan iska ko..??
"Eh manah ae abunda kayi dan iska kwai kiyen sa. Ina matar aure zaka dauko ni ka kawo ni gidan ka azaton ka ni karawu ce ko yaya....??

Surutun da taki ye masa ya ishi shi yanda taki fadin matar aure zuciyan shi har zafi taki ye

Lips inta yaki kallo bai san lokacin da ya hada nashi da nata ba yana kissing inta
Ita kuwa zaro ido tayi
Tana turen shi ama a banza
Lumshe idon ta tayi ganin yanda yaki kissing inta da yanda shape in jikin sa ya ki and the same felling the same kiss wanan guy wani ni
Tabas irin wanan kiss an taba ye mata shi a baya wanda ta kasa tuna ko wani ni yayi mata shi
Kanta sai ciwo yaki ye sakin jiki tayi tana kokarin faduwa yayi saurin reko ta yana girgiza ta ama shiru bata ce Kalla ba
Oh my god meya same ta.......!!!!


*Kuyi hakuri da wanan page na san yayi maku kadan๐Ÿ˜ฐinsha Allah gobe zanye maku da yawa*๐Ÿ˜



*godiya gari ku masu nuna kauna akan wanan littafi ku sani kuna cikin rai na a kullum Allah ya bar kauna*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜




*lipton girl*๐Ÿ’™
*MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Addu'a Idan Mutum Ya yi fushi.*


ุฃูŽุนููˆุฐู ุจูุงู„ู„ู‡ู ู…ูู†ูŽ ุงู„ุดูŽู‘ูŠู’ุทูŽุงู†ู ุงู„ุฑูŽู‘ุฌููŠู…ู.

*A'oothu billahi minash-shaytanir-rajeem.*

*Ina neman tsarin Allah daga shaidan tsinanne.*


*Book 2*

๐ŸŒคPage 190&195... ๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…







^^^^^^^^^^Da sauri ya fita daga mall in amma ina har sun shiga mota yana kiran sunan ta amma bata ji ba





Wani irin takaici ya ji kamar ya buga kanshi da kasa.
Aneesha ta karaso kusa da shi



"Dad ya aka yi kana kiran mom bata jika ba???



"Ina zuwa 2mnt"


Shiga yayi cikin Mall in yana tambaya wanda ki kulla da mall in




"Pls ko kasan wanda ya fita yanzu wanda ki tare da wata??


Kallon mamaki yaki ye masa




"Pls tell me knwata ce munfe 2 weaks muna niman ta bamu ganta ba yanzu nagan ta da wani pls idan ka san inda yaki zama ka gaya man"




"Ohk kana nufin Yarima...???




Mamaki yaki ye daman dan sarki ni"eh shi pls ka gaya man"




"Ohk bare na rubuta maka adrees. Ae wanan matar shi ce suna zauni a gidan sarki ga wanan da ka ji insha Allah zaka same shi "




Ansa yayi yana kallon paper

"Thank you so much ".

Hanun Little Aneesha ya ja


"Daddy ina zamu je??



"Zamuje gurin mom in ki"


Ita kuwa ba karamen dadi tajiya ba suka shiga cikin mota basu tsaya ko ina ba sai gidan su Yarima tun a bakin kofa aka tare su Ajmal yana ta rokon su da su barshi ya shiga ama suka hana shi. Suna cikin wanan maganar little Aneesha ta duka kasa ta shiga cikin gidan....


Kallon gidan yaki tunda taki a rayuwan ta bata taba ganin gida mai girma ba irin gidan su Yarima kallon Parth parth in taki ye rufe idon ta tayi daga bisani ta bude tafiya ta fara ye don tana ji a jikin ta inda ta nufa can mom inta taki..


Bakin kofa ta tsaya tana kallon falon




Aneesha kuwa zauni taki a dakin ta, ta buga uban tagumi....

Gaban ta ni ya fadi tayi saurin jeyowa ita kanta bata san lokacin da ta fara tafiya ba fitowa tayi daga dakin ta, tana sauko wa kan steps



Little Aneesha kuwa juya wa tayi a tunanin ta tayi mstk in guri cak ta tsaya
Aneesha kuwa ta sauko ganin yarinya karama yasa ta karasa kusa da ita



Da sauri ta jeyo ganin Mom inta ta fada jikin ta na kuka

Ita ma Aneesha kukan taki ye


Dago Little Aneesha tayi



"Mom meyasa kika barni? Kinsan me i really miss you "


Share mata hawaye tayi



"I am sorry my dear. Ina Dad inki??


Sai a lokacin ta tuno ta barshi a waje


Nan tagaya mata yana waje taja hanunta suka fita



Fadawa naganin ta suka zube kasa


"Ku barshi ya shigo"


Shigowa yayi har parth inta ta kai shi


Ita kanta bata san lokacin da ta rungume shi ba domin tayi missing inshi sosai


Shima din yayi missing inta


Finciko Aneesha yayi da karfe ta fada kan kirjin sa

Kallon yarima taki ye wanda ranshi ya bace sosai....


Da kyar ta iya furta

Ya... Ri... Ma...



"Ya isa bana son jin kome daga gari ki"


Kallon Ajmal yayi shima din kallon shi yaki ye




Yarima ya bashi Hanu
Kallon mamaki yaki ye masa sai kace ba shini ya wahalar da shi ba
Hanu ya bashi suka gaisa...

"Am sunana Aliyu ama zaka iya kirana da Yarima ba sai ka gaya man sunan ka ba i know matata ta gaya man pls you can sit"


Ba musu ya samu guri ya zauna

Hanun Aneesha ya ja suka zauna wayan shi ya dauko ya kira khadeeja jim kadan sai gata ta shigo murmushi dauki da fuskan ta


Kallon Ajmal tayi "ina wuni bro dafatan ka zo lafiya"

Murmushi yayi mata wanda bai san lokacin da yayi mata shi ba

"Lafiya qlw na sameku lafiya"

"Lafiya qlw"
Tana magana tana murmushi


"Am baby pls ki ja hanunta ina son magana da dad inta"ya nuna little Aneesha


"Ohk my baby angama"



Gurin Anessha ta kara sa ta duka

"Hi cutie"
Ta daga mata hanu
A kasalance Aneesha tace mata "Hi Beauty"



Dariya Khadeeja tayi


"Ae ban kai ki kyau ba"
Taja kumatun ta


"Muji na nuna maki daki na "


Taja hanunta suka fita daga parth din....




Gyaran murya Yarima yayi


Ya kara reko hanun Aneesha




"Wanan da kaki gani matata ce sunan Aneesha ba zainab "


Dago da kan shi yayi yana ye masa kallon mamaki




Tashi yayi tsaye


"Ban fahimta ba *MATAR KA KO MATATA*??????



"Pls ka kwantar da hankali ka, ka zauna muye magana "


Taya zan zauna kayi man wanan zanci



"Pls idan kana so mu fahimce juna ka zauna"



Baya da zabe dole ya zauna...

"Nasan ka kulla man da mata sosai ni kuma ban ye maka adalci ba if possible pls forgive me"

Nan ya shiga bashi labare duk abunda ya faru har lokacin da ta bar gida



Dagowa tayi tana kallon shi

Ita dai bata san lokacin da ta sace masa kudi ba



"No gaskiya ban yar da ba Nasan Zainab Bazata taba satan kudi ba domin na zauna da ita kuma na fahimce ta nasan bazata iya daukan kudin kowa ba wata killa dai akwai magana kasa"





"Uhmm. Bazaka gani bani yanzu zamu taimaka mata gurin dawo da hankalin ta idan ka bani hadin kai ama ka sani bazan bare ta koma gari ka ba i am really sorry "




Ajmal kuwa bai san lokacin da hawaye suka fara zuba masa ba a ido takai cen sa Dayan matar shi ta cuce shi dayan kuma matar wani ce ya zai ye???


Shi ki tambayar kan shi haki ka yana son Zainab sosai


Kallon Ta yayi



"Meyasa baki gaya man gaskiya ba meyasa kika boye man? Meyasa baki gaya man cewa ba zainab ni sunan ki ba kima baki san ki wacece ba? Meyasa baki gaya man wadanan basu ni iyayen ki ba tsinto ki sukaye??? Why kika boye man kin san irin zafin da naki ji yanzu???


Bata san lokacin da ta fara kuka ba



"Kayi hakuri Daddyn Aneesha naso na gaya maka Allah ni a bai kadar ta na gaya maka ba ama har a rai na nayi niya"


Yarima kuwa sun bashi tausai sosai



Share hawayen shi yayi


"Na dauki duk abunda ya faru akan kadara ce. Zan jira har lokacin da kika tuna kome in har da gaski din ki matar shi ce ama ka sani idan har ba matar ka bace to wlh sai na dauki ta domin ina son ta sosai "



Murmushi yarima yayi "Insha Allah bazaka samu damar dauki ta ba"



Tashi yayi tsaye


"Ni zan wuce "



"Aa nasan ba'a garin nan kaki ba and thank you da ka fahimce ni pls ka karbi wanan alfarma tawa ka zauna anan har lokacin da zata tuna in ya so sai ka wuce"



"No ba kome ba sai na zauna ba"



"Pls mana kada kayi man haka shi zai sa nasan ka dauki kome akan kadara ce pls "




"Ohk ba damuwa"


Aneesha kuwa ba karamen jin dadi tayi ba.......

Iso yayi masa har inda zai zauna yarima ya dawo gurin Aneesha



Kallon shi taki ye idanun ta sun canza kalla




"Yarima kayi hakuri ni dai bansan lokacin da na cuce ka ba. Ban masan me zan ce maka ba i am really sorry"





"Kada ki damu"



"Pls zan iya ganin Aneesha????



Ya daga mata kai


Tare suka fita ya kai ta dakin Khadeeja


Koda suka je gaba daya sun lalata dakin khadeeja sun dafa indomie ko ina kaca kaca
Kallon dakin sukiye
Sukuwa basu ma san sun shigo ba

Little Aneesha sai dukan khadeeja taki ye da pillow tana ye mata gwallo



Aneesha bata saan lokacin da hawaye suka zubo mata ba ta fita dakin

Yarima ya beta daga baya




"Lafiya kiki kuka???


"Ba kome, kwai ina jin tausan Aneesha ni ta saba dani kuma yanzu zamu rabu "


Hanunshi ya aza kan nata "waya gaya maki zaku rabu kuna nan ba wanda zai raba ku zanye magana da Ajmal"




Rungumeshi tayi "pls ka taimaka min kayin man wani abu wanda zai sa na tuna baya"




"Ki kwantar da Hankalin ki a sanu zaki tuna kinje"




********





Faiha kuwa kullum cikin yawo taki ye
Zauni taki tana da wayan ta messg ya shigo


"Haba baby taya zaki ce mu hadu yanzu ina mijin naki"


Dan karamen tsoko taja kamar yana ganin ta


"Kaman ta da wancan sha-shan ni dai ina bukatan ka pls kazo lagos "



"Uhmm kin manta dukan da na sha???



"Mtswww kai fa cika tsoro sai kace ba namiji ba "

Nan ta. Gaya masa abunda ya faru

Ya washe hauru...





"A wani guri zamu hadu? Ina lagos"





"Kana lagos me ya kawo ka? Ya akaye kasan ina nan"





"Baby na ki manta da wanan ki zo yanzu ina bukan ki"


"Ohk gani nan zuwa ka turo man adrees"




Tashi tayi ta dauko Hijab inta


Inna ta kallon ta taki ye


"Ki kuma Hajiya ina zaki ji ni???



"Inaa ba nisa fa zanje ba gurin Amina zanji kinsan tunda nazo banji gurin ta ba kuma ban sani ba ko cikin satin nan zan koma Abuja"



", eh hakane to. Ina gaida Mamar ta"


Ohk tace ta fita daga gidan abun hawa ta. Tara bata tsaya ko ina ba sai gurin sa
Receiption ta tsaya aka gaya mata room number ta na zuwa ta bude kofa daya ki abude taki tana shiga ta rufe


Ajiye jakan ta tayi shi kuwa kwance yaki kan gado daga shi sai dan karamen towel gurin sa ta karasa ta kwanta kan jikin shi..

Wani dogon nunfashi Taja domin tayi missing in turaranshi

Hanunshi ya aza kan kugun ta
"My baby har kin karaso"

Murmushi tayi "Ae dole my dear yana son gani na ae dole na zo "

Lips inshi ya hada da nata yana kissing ita ma din kissing in shi taki tana shafa jikin shi
Hanunta ta saka tana murza niplles insa shikuwa sai wani nishi yaki sabon zaki....


Nan suka fara lalacen su sai da suka gaji ya sallemata ta koma gida......




*****"



Ajmal kuwa tunda ya koma bangaren sa tunani kwai yaki ye hawaye ni ki zuba a idon shi
.
Shikan sa yana mamakin yanda yaki kuka.


Jin laushin hanunun da bazai taba manta wa ba ana goge masa hawaye yasa ya dago fuskan shi
Aneesha ya gani....


Murmushi karfin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login