Showing 72001 words to 75000 words out of 91879 words
Chapter 25 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
Shikuwa yaji dadin lips inta ta fada duniyar dadi...
Hanunshi ya saka cikin rigar ta yana laluben brest inta
Wani nishi ta saki
Fatima kuwa tunda ya fara kissing inta taki kallon su ranta a bace
Yarima ya raina mata da wayo ita bai damu da yayi amfani da ita ba ko kadan sai dai idan ta nima ama ynz daga dawo wan Anesha har ya fara
Kuka ta kamaye ta fita dakin da gudu
Ganin idan ya tsaya laluba brest inta zai wahala ya sa ya cire mata riga dukiyar fulanin ta ya bayana
Kallon su yaki ye ya aza hanunshi kan brest inta lumshe ido yayi wani irin laushi ya jiya ya fara matsa mata breast lips insa ya daura ya fara kissing gurin cibiyar ta ya kai
Da kyar ta iya cewa
"Dan Allah yarima kayi hakuri kada ka manta ni matar aure ce ba zan aikata zina ba saboda son ranka ba dan Allah ka mai dani gurin mijina ko wani hali yaki ciki"
Dagowa yayi ya kalle ta "yau nini Yarima? Ba Yarima na"
"Haba mallam meyasa bazaka fahimce ni ba nagaya maka ni ba matar ka bace killa kaye kuri ni"
Shafan jikin ta ya kamaye
"Ko zan manta kome bazan manta jikin ki ba"
Marairaice fuska tayi
"Dan Allah ka fahimce ni ka bani aron hankalin ka ina son inye maka bayanin ko ni wacece na gaji da wanan abun"
Turo baki yayi "bana bukatan bayanin ki"
Bai jira ta karasa wata magana ba ya jaye ta ya saka kayan shi ki shirya zamuje gurin Mom don bata san kin dawo ba....
Fatima kuwa tana fita ta fada gefin mom sai kuka taki ye ta gaya mata Yarima ya dawo da Aneesha ko yanzu zata cuce shi ni ta wuce
Mom kuwa ranta ya bace don ta san wahalar da dan nata ya sha jan Hanun Fatima tayi ta nufi parth in yarima
Fatima ku a ranta tace "wanan wawuyar tsohuwa to meye na jan hanu na baki san bana son hada ido da Aneesha ba don nasan zata tona man asire"
Jan Hanun Aneesha yayi suka nufi hanyar fita karo sukaye da mom ranta a bace shi kan shi ya fuskan ce hakan.
*****
Ajmal kuwa ba abunda yaki tunani sai abunda idon shi ya gani masa
Shi Faiha zata cuta kuma ba wani dana sani a ciki
Wayan shi ya dauko
Ya tura mata messg kamar haka zanye tafiya nan da 1 weak idan kinje zaki iya zama ki zauna idan baki iya ba ki wuce gurin iyayen ki
Yana tura mata messg ya ta shi ya tita daga gidan ita kuwa taga fitan shi dadi tajiya tace sakarai kwai wayan ta ta dauko ta kira kwarton ta da yaki bashi da imani ko daya ya yarda yace mata gashi nan zuwa jim kadan sai gashi yazo
Yana zuwa suka shiga daki tun a bakin kofa ta fara kissing in shi
"Kasan me i real miss u jiya bangama jin dadi na ba sai ga wancan sakaran ama ynz ae anan zaka kwana don sai na gaji"
Murmushi yayi ya cigaba da kissing inta dukan su suka cire kayan da ki jikin su suka fara shashan cen su bude kofa akaye
Dukan su suka mai da kallo ga kofar ganin Ajmal abun ya basu mamaki sosai
Shikuwa lock ya sa ya shigo da blet a hanun shi
"Waton dana ce maki zanye tafiya shine har kin kira shi ko. Kai kuma da yaki dan iska ni kai shini kazo kuma gidan matar aure zanye maganin ku"
Ae kuwa ya fara bugun shi ba abunda ya kai sai kuwa gurin Faiha ya karasa ya fara bugun ta in ya buge ta ya buge shi kuwan su dai kaki je sai da yayi masu lagas sa'an ya saka key ya rufe su fita yayi ya dawo dauki ni da ruwan zafi ya zuba ma karton ta
Wata kuwa ya saki domin ruwan tafasa shi ni
Murmushi mugunta yayi "kaga yanzu sai kaje kayi lalace da wata matar aure in banda kuna yan iska zaku zauna kuna cin amana ta ki kuma wlh baki isa ba zanye maganin ki ka tashi ka fita in ba haka ba na kashi ka"
Ranshi ba karamen tashi yayi ba tunda taki da Ajmal bata taba ganin fushin shi ba sai yau
Dakin shi ya shiga ya bashi jalabiya naye maka wanan tai maku saboda musulunci zaka iya saka wa wlh wlh wlh ka saki dawo wa gidan nan kashi ka zanye
Haka ya tashi ya fita da kyar yaki taka wa ita kuwa gurin ta ya karasa tana ja da baya
Wanka mata mare yayi ta dago
Kai kai ni zaka mara
Ya kara mata wani sai da ta kai kasa
Dagowa tayi tana kuka "Haba baby"
Ya kara wanka mata wani maren
"Kada ki kuskura ki saki kira na da baby wlh in bahaka ba zan cire maki wanan bakin"
Shiru tayi tana kukan zuce
Kayan ta ya dauko mata ba ko kunya ta fara saka wa hanunta yaja tana kuka tana begging insa....
Dakin Aneesha ya shiga ya jawo ta
Ita kuwa mamaki taki ye meyesa mom taki kuka kuma dad bai damu ba ita dai bata tambaya ba ta shiga cikin mota ya saka Faiha rufe gida yayi basu tsaya ko ina ba sai Airport
Gaban ta ya fadi kar dai Ajmal gida zai mai data
Kuka ta fara ye "i am really sorry wlh tsausaye ni"
"Ya isa bana son jin kome daga gari ki. Kin ye wasa da damar ki don haka kiye man shiru "
Bata ce kome ba har aka gama scaning in su suka shiga jirgi
Aneesha kuwa bata wani jin dadi ba lokacin da sukaye tafiya da mom zainab yafi dadi ama yanzu kowa ya daure fuska ita ma ta daure tata...
Zuwa karfe 3;00pm suka sauka a garin lagos............
Suna sauka suka shiga motar daman yayi waya da wani an tana da mar su da mota
Shiga suka ye ba wanda yace ma wani k'alla Aneesha kuwa sai kallon mamaki taki ye masu Ba su tsaya ko ina ba sai wani gida
Gaban Faiha sai faduwa yaki ye
Karamin gida ni mai daki biyu
Suna dai da rufan asire shiga sukaye har kasa ya duka ya gaida iyayin Faiha
Kallon mamaki suki ye masa don tunda aka haife Aneesha basu zo ba sai yau Allah kasa lafiya...
Gyaran murya yayi
"Inaa na san zakuye mamakin ganin mu am kada ku damu ba abun tayar da hankali ni ba daman faiha ce tayi kewae ku shini na kawo ta"
Dagowa tayi tana kallon shi kallon mamaki taki ye masa.....
"Ah to madallah ae mun dauka wani laife tayi"
Fadan inaa ta
Dukan su suka kalle juna
Hanunshi ya saka cikin arjihu ya dauko bandir in 1k guda biyar yace su saye goro
Sunje dadi sosai
Daga bisani yayi masu sallama ya fita da sauri faiha ta beyo shi
"Haba baby meya sa zaka bar ni anan "
Aneesha ya saka cikin mota
"Na farko ni ba baby ki bani and zaki iya zama anan har lokacin da kiki so na saki saki biyu nasan zakiye mamakin banye maki ukku ba Allah ya hana yen saki uku a rana daya shiyasa zanye maki biyu abunda ya sa ban gaya ma iyayen ki abunda kika ye ba saboda ko wadana iyayee basa so suje abunda kika aika don haka ya rage naki kisan irin karya da zaki ye masu Aneesha kuma ni zan tafi da ita kada ki kuskura ki ce zaki gurin ta.. And kar ki saki nuna man wanan kazamar fuska ta ki idan ba haka ba zan kashi ki"
Bai jira amsar ta ba ya shiga mota ya wucee fuuuuuu....
Faiha kuwa kasa ta kai tana kuka za ban tausai..........
*****
"Mom yanzu zamu ji gurin ki ama ya akaye naga ranki a bace?
"Yarima har zaka iya yanki hukunci ba tare da ka sanar dani ba?
"Mom pls kiye hakuri yanzu nan zanji na sanar daki "
"Ba wani "
"Meyasa zaka mai da wanan macuce ka manta da matar ka ni???
Kallon mamaki yaki ye mata
"Matata kuma? Ae naga Aneesha ita ka dai ce matata"
Karamen tsoki taja ta jawo hanun Fatima ita kuwa ta sunkuyar da kan ta kasa bata son Aneesha taga fuskan ta
Murmushi yayi "Haba mom wanan wane irin wasa ni kima kinsan ae bamuye aure ba kin dai ye man magana akan cewa na aure ta nace maki ba zan iya auren ta ba don na dauki ta a matsayen frnd dita kuma yanzu kiki kawo man da wanan zance"
Reki baki tayi "eh lalai yarima waton rainin hankalin na ka ya kai har dani kaki rai na ma hankali ko? To bare kaji bazan amshe wanaan amatsayen matar ka ba wanan ita ce suruka ta ko kana so baka so"
Shafa sajin sa yayi yana wani murmushi na takai ce
"Pls mom try to undestand me i really love Aneesha ba zan iya ye mata kishiya ba duk da nasan ta ce amana ama stil i love her"
Aneeshaa kuwa dago wa tayi tana kallon shi ita gaba daya abun ya daure mata kai
Yarima yace yana sonta sa'an wanan mom inshe tana maganar yayi aure to wacece ya aura?
Karasawa tayi kusa da Fatima tana kokarin ganin fuskan ta hanunta tasa tana kokarin daga mata fuska
Da sauri mom ta ture ta sai da ta fadi kasa
"Kada ki kuskura ki taba man suruka macuce ya azaluma kwai"
Yarima kuwa tada Aneesha yayi
"Haba mom meya yi zafi haka meyasa kiki so ki taba man rayuwa ta kinsan fa i really love her "
Aneesha kuwa kuka ta fara ye don ta rasa abunda zata ye
Hanunshi yasa yana goge mata hawaye
Fatima kuwa kukan munafuce ta fara ye
Mom kuwa ranta ya bace sosai
Jawo yarima tayi ta wanka mashi mare tass tass kaki ji......
*Tofa abunda ba'a taba ye ma yarima ba yau ya sha mare akan fatima muje zuwa*βΉπ»βββΉπ»ββ
*kuyi hakuri da wanan page kunsan yau muna cikin bedirin buk*ππ»ππ»ππ»ππ»
*lipton girl*π
[11/21, 8:31 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
*Daga alkalamen*βπ»
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*πΉ
*A short Story* π€βπΉ
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*πβπ€πΉ
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~βπ½βπ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONβπ½βπ½~*
*~We are bearer's of so golden penπ~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penβ,behold our words.~*
*~A product of our penπ,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Addu'ar Saduwa Da Iyali:
Ψ¨ΩΨ³ΩΩ
Ω Ψ§ΩΩΩΩ Ψ§ΩΩΩΩΩΩ
ΩΩ Ψ¬ΩΩΩΩΨ¨ΩΩΩΨ§ Ψ§ΩΨ΄ΩΩΩΩΨ·ΩΨ§ΩΩΨ ΩΩΨ¬ΩΩΩΩΨ¨Ω Ψ§ΩΨ΄ΩΩΩΩΨ·ΩΨ§ΩΩ Ω
ΩΨ§ Ψ±ΩΨ²ΩΩΩΨͺΩΩΩΨ§.
Bismil-lah, allahumma jannibnash-shaytan, wajannibish-shaytana ma razaqtana.
Da sunan Allah. Ya Allah! Ka nisantar da shaidan daga garemu, kuma ka nisantar da shaidan daga abin da Ka azurta mu da shi.
*Yau dole na taka rawaππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»β€ππ»irin Wanan kauna hakaππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ina godiya sosai kun saka ni cikin farinciki family, friends, fans duk Ina godiya da whishes Inda kuka ye man Allah ya bar kauna*πππππ
*Wanan page nakuni masoyana na asali*ππππβ₯β₯β₯β₯πππππ»ππ»ππ»β€β€β€
*Book 2*
π€Page 185&190..πΉ
Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
^^^^^^^^^^^^Dagowa yayi da idanun shi da sukaye ja sosai reki kumcen shi yayi domin yana jin zafi sosai Tunda mom ta haife shi bata taba daga hanunta ta mare shi ba sai yau kuma akan wata kallon Fatima yayi ranshi a bace da karfe ya jawo ta ya daga hanunshi zai mare ta
"Kar ka kuskura ka mareta Idan ba haka ba zan tsini maka wlh"
Jikin shi ni yayi sanyi kallon mom in shi yaki ye
Sakin Hanun Fatima yayi ta koma gefi tana rufe fuskan ta
"Mom ni zaki tsinewa akan Fatima??
"Ka gwada ka gani wlh zan tsini maka Indai akan Fatima ni"
Aneesha Kuwa karasawa tayi kusa da Fatima
"Ki kuwa baiwar Allah meyasa kika hada da da uwar shi??
Ja da baya taki ye ita kuma tana kokarin ganin fuskan ta
Ture Aneesha tayi ta fadi kasa Kara ta saki da sauri yarima ya jeyo
"How dare u touch my wife"
Har zai mareta ya tuna da maganar mom reki hanunshi yayi yana mai jin takaice
Ita kuwa tashi tayi
"Meya sa kiki boye fuskan ki?
Da sauri ta karasa kusa da ita daga mata fuska
Tuni idanunta suka canza Nina Fatima taki ye ki......
Yanki jiki tayi ta fadi kasa.....
Yarima yayo kanta yana girgiza ta
Fatima kuwa jikin ta ya fara rawa tasan asirin ta ya tuno
Yarima kuka ya faraye kamar wani yaro mom taga ji tausan shi da yaki ranta ya bace taja hanun Fatima suka bar parth din....
Shikuwa daukan ta yayi ya kai ta Daki wayan shi ya dauko ya Kira likita.......
******
Ajmal kuwa tunda suka shiga cikin mota bai ce kalla ba shi abun ya daure mashi kai sosai
Aneesha kuwa ta gaji da zaman shiru ama ya zataye
Hotel suka isa Ajmal ya kwanta kan gado ba abunda yaki tunawa sai zainab insa yana dana sanin auren Faiha don auren irin su ba karamen tashin hankali ni ba....
*****
Likita na zuwa ya fara duba ta
"Dr. Lafiya yh jikin nata???
Kallon shi yayi ta tashi ta nufe kusa da shi
"Kasan i am your friend idan zaka tuna ko lokacin da tana Amarya na baka shawaran akan ka daga mata kafa ko yanzu zan baka shawara game da abunda ki damun ta"
Kallon mamaki yaki ye masa
"Meki damun ta.....???
"Nasan bata gaya maka ba taye lossing in memory inta "
"What.............???.
Shiru yayi yana tuno maganganu da taki gaya masa
"And duk yanda akaye akwai abunda ta gani yau wanda ya sa brain in ta yayi saurin pecking idan so samu ni ta zauna da abunda kisa ta tuna baya shi zai sa tayi saurin dawo cikin hankalin ta. Tana iya tuna wasu abu but not clearly kamar yanzu kai i know tana jij wani feeling ama zata kasa yen bayanin shi irin wanan duk normal ni ga masu ciwo irin nasu shawaran da zan baka kada ka matsa mata akan cewa dole dole sai ta tuna abunda ya faru baya cikin salo zakaye mata shi ka rinka nuna mata abubuwa insha Allah zata tuna kome zaku dawo kamar yanda kuki da "
Yarima kuwa dogon nunfashi yayi ya mai da kallon shi ga Aneesha sai yaji tausan ta da irin azabtar da ita da yayi
"Thank you dear da kika sanar da ni gaskiya zaki je Alert"
Watsa masa harara tayi
"Gobe idan ka kira ni bazan zo ba"
. bata jira amsar shi ba ta fita daga dakin
Shikuwa zauna wa yayi kusa da ita ya reki hanunta kiss yayi mata sai kallon ta yaki ye
Ita kuwa bude idon ta tayi sanu sanu ta saukar da idon ta akan kyakyawar fuskan shi kokarin tashi taki ye yayi saurin kama mata ta zauna
Kallon tausaye taki ye masa ta aza hanunta akan kumcen sa "i am sorry bansan abunda ki faruwa ba tsakanin ka da mom inka na dai san its all because of me"
Hanunshi ya daura kan lips inta
"Shiiii bana son jin wanan maganar in tambaye ki???
"Eh ka tambaye ni ama pls ka mai dani gurin mijina"
Wani irin kishi ya jiya a kirjin sa
"Idan kina son in mai daki gurin mijin ki sai kin gaya man abunda ki damun ki nasan kome gari daki i know kinye manta baya"
Zaro ido tayi tana mamakin ya akaye ya sani
"Nasan zakiye mamaki. Ama ina son ki gaya man gaskiya"
"Ohk... Ni kai na bansan meki damu na ba bansan abunda na bare a baya ba wani lokaci sai naki ji kamar wani yana jira na. Kamar na ye babban kuskure a baya.. Iya abunda naki tunawa lokacin da na bude idanuna nagan ni a cikin wani gida na samu rauni sosai sai da nayi kusan 1 year sa'an na samu sauki.... Nan ta bashi labare duk abunda ya faru kome bata boye masa ba har auren ta da Ajmal"
Hawaye ki zuba a idon Yarima
Ita kuwa bata san meyasa ba bata son ganin kukan shi
"Meya same ni meyasa tun farko ban tsaya na fahimce abunda kiki nufi ba nayi kure gurin gani ki... I am so sorry na wahalar daki "
"Kar ka damu da wanan ni dai ka mai dani gurin mijina kasan dukan da kaye masa ban san a wani hali yaki ba"
"Kiye hakuri bazan mai daki gurin shi ba domin ki matata ce"
Zaro ido tayi "Taya na zama matar ka????
"Kar ki damu idan kin tuna kome zaki tuna ama bazan ye sakacin mai daki gurin wancan ba kin bani lokacin da naki bukatar ki yanzu kuma ba zan barki ji ko ina ba"
"Ama ba haka mukaye da kai ba kace zaka mai dani"
"Bazan mai daki ba yayi man taimako gurin kulla daki ni kuma na saka masa da bugu i hope zai yafe man yanzu dai ki kwanta kiye bacci zamuye magana gobe"
Tashi yayi ya fita ita kuwa tana ta mamakin wai da gaski ita matar shi ce........
*Washe gari*
Yarima ya shigo cikin daki Aneesha kuwa ta