Showing 45001 words to 48000 words out of 91879 words

Chapter 16 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2796


"Aa ko kadan Meyasa kika ce hakan??

"Saboda naga har yanzu baka fara wani abu ko ka manta ni matar ka ce...?

Murmushi yayi "Ba haka bani kama ta yayi mu tashi muye sallah muye ma Allah godiya ko ya kika gani"


Bata rai tayi domin ita ta ma manta ana sallah rabon ta da tayi sallah tunda aka fara hidimar buki
Tashi sukaye sukayi Arwala.
Bayan sun fito suka tada sallah suna gama wa sukayi Adu'a
Jawo shi tayi, sai da gabanshi ya fadi
"Fatima me kiki ye haka?
Tana kokarin hada bakin ta da nashi

"Haba Yarima wanaan wace irin magana ce har kana da bakin tambaya ta me naki ye meni ne amfani aure idan bamu sadu ba?

Sosa kanshi ya kama ye "uhmm ae ba. Na.. Ce..

Shiii ta aza Hanunta kan lips in shi
"Bana son jin kome daga gari ka yau ranar muce kuma ba zan bare ta wuce ba"

Tashi tayi tsaye ta cire kayan ta shikuwa sai kauce fuska ya ki ye.
A ranshi yace Wanan yarinya Bata da kunya
Ita ko irin kunya da Amari kiyi idan an kawo su Bata ye? Ba za ta jira ni na cire mata ba ita zata cire ma kanta na kwaso ma kai na ruwan dafa kai na
Yana cikin wanan tunanin ta fado masa faduwa yayi kasa
Ita kuwa ta aza Bakin ta kan nashi tana yi masa wani salon kiss
Da kyar ya iya Ture ta ta fadi kasa
Tashi yayi
"Haba Fatima wai meki damun ki ni??

Tashi tayi tsaye
"Yarima ni zaka Banga za to wlh bare kaji ko kana so ko baka so yau sai na dan dana Zuma ka"
Gurin shi ta kara sa ta Ture shi ya fadi kan gado
Haye shi tayi ta sa Hanunta ta cire masa Riga lips inta ta aza kan Nipple's insa tana shan so kamar ta samu Lollipop
Yarima kuwa sako ta fara isa a dukan jikin shi tuni ya fita daga duniyar da ya ki ya fada duniyar dadi.. ama Duk da hakan hawYe suna zuba a. Idon shi wanda bai san na mini ba
Bakin ta ta aza kan nashi tana ye masa Hot kiss
Shi kuwa Chapko Breast inta yayi yana shafa su yana murza wa ae kuwa Fatima ta kama nishin dadi...

Ae kuwa yarima ya fara Bata sakini Kalla Kalla daya ki ta riga ta saba ba zafi ta jiya ba
Duk da ya ganta a bude ama bai sa ya tsaya ba ya cigaba da aikin shi

Tofa su yarima Hankali ya gushi๐Ÿคฃ

Bare mu koma gefin Ajmal da Zainab


Aneesha kuwa kwanta wa tayi kan kafar Zainab
Tana Bata labare suna wasa har bacci ya dauki ta. kwanatar da ita tayi ta lulube ta ita ma din kwanta wa tayi domin tana jin bacci sosai
Jin an bude kofa ya sa ta mai da Kallon ta ga kofa
Ajmal ni ya shigo dauki da Leda
Karaso wa yayi kusa da ita "Har Aneesha tayi bacci??

Shiii "kada ka ta da ta"
Can kasan makoshi taki magana
Shikuwa daukan yayi ya fita da ita daga dakin

"Dadyn Aneesha ina zaka kai ni???
"Kin cika tambaya ki saka ido ki gani ae ba yanka ki zanye ba"
Dakin shi ya kai ta ya ajiye ta kan gado.
Ledar ya ajiye kan gado
"Amarya sai kamshi kiki ye"
Ya daga mata gira
Ita dai murmushi kwai tayi...
Bude ledar yayi ya fara ba ta kaza duk da tana jin kunya haka ta rufe idon ta tafa ce..
Ita ma dauka tayi ta bashi ya fara ce...

Yaji dadi sosai

Daukan yayi suka shiga toilet wanki mata Hanu yayi sa'an ya wanki nashi fito wa sukayi
Kallon shi taki ita ma din kallon ta yaki ye....
Hanunta ya riko yayi masu kiss
Ita kuwa lumshi idon ta tayi..
Gaban ta sai bugawa ya kiyi har yana ganin yanda taki jin tsoro domin jikin ta har rawa yaki yi lips inta yaki kallo da beautiful face inta..

Hura mata iska yayi ta dan bude idon ta
Kara jawo ta yayi har suna jin nunfashin juna
Dankwalin ta ya cire ya jawo gashin ta da ya sha gyara yana shakar kamshin sa

A ranta kuwa taci

"Daddyn Aneesha yana Bata mamaki in kowa yana son wani abu mai amfani ama shi gashi yaki so"

"Kina mamakin Yanda naki son gashin ki ko??

Zaro ido tayi "ya akaye kasan abunda ki rai na".

Murmushi yayi "kada ki manta ni mijin ki ni dole na san abunda ki ranki "


Rufe idon ta tayi
"Wanan kalmar ma na taba jin ta waya gaya man ita???
Tana cikin wanan tunanin ya hada bakin shi da nata yana kissing inta Lips inta ya ki kissing sai ya jawo ya saki lumshi idon shi yayi ya cigaba da kissing inta "

Aneesha kuwa kuka ta fara ye

"Dan Allah Yarima kayi hakuri ka dai na wallahi bana so.....


Dago wa yayi ya kalle ta Yarima kuma........???


*To fa wata sabu wa muje zuwa*๐Ÿ˜ƒ




*Lipton girl*๐Ÿ’™
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


*Book 2*


๐ŸŒคPage 90&95..๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


*Yadda Ake Karatun Tahiyya A Sallah*

ุงูŽู„ุชูŽู‘ุญููŠูŽู‘ุงุชู ูู„ู„ู‡ู ูˆูŽุงู„ุตูŽู‘ู„ูŽูˆูŽุงุชู ูˆุงู„ุทูŽู‘ูŠูู‘ุจูŽุงุชูุŒ ุงูŽู„ุณูŽู‘ู„ุงูŽู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูŽ ุฃูŽูŠูู‘ู‡ูŽุง ุงู„ู†ูŽู‘ุจููŠูู‘ ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ุงู„ู„ู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒูŽุงุชูู‡ูุŒ ุงูŽู„ุณูŽู‘ู„ุงูŽู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู†ูŽุง ูˆูŽุนูŽู„ูŽู‰ ุนูุจูŽุงุฏููƒูŽ ุงู„ุตูŽู‘ุงู„ูุญููŠู†ูŽ. ุฃูŽุดู’ู‡ูŽุฏู ุฃูŽู†ู’ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุงู„ู„ู‡ูุŒ ูˆูŽุฃูŽุดู’ู‡ูŽุฏู ุฃูŽู†ูŽู‘ ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏุงู‹ ุนูŽุจู’ุฏูู‡ู ูˆูŽุฑูŽุณููˆู„ูู‡ .


*Attahiyyatu lillahi wassalawatu wattayyibat, assalamu AAalayka ayyuhan-nabiyyu warahmatul-lahi wabarakatuh, assalamu 'alayna wa'ala ibadil-lahis-saliheen. Ash-hadu an la ilaha illal-lah, wa-ashhadu anna Muhammadan 'abduhu warasooluh.*

*Dukkan nau'in ban girma ya tabbata ga Allah, da kuma salloli da kyawawan kalmomi. Aminci ya tabbata gare ka ya Annabi, da rahamar Allah da albarkatunsa. Aminci ya tabbata gare mu, da kuma ga bayin Allah salihai ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Kuma ina shaidawa cewa Muhammad bawansa ne kuma Manzonsa ne.*


Tashi yayi ya nufa dakin shi. Yana shiga daki ya saka bag in a drower, ya watsa ruwa kayan bacci ya saka domin dare yayi.....


Zainab kuwa ta gaji sosai domin bata taba tafiya irin ta yau ba, kwanta wa tayi kan gado tana mai da nunfashi...

Aneesha ta kwanta kan jikin ta
"Aunty Zee ina jin yunwa "ta dafe cikin ta


Zaro ido tayi "duk abunda muka ce bai ishiki ba??

"Eh Aunty zee pls ki dafa man Noodles nace "

"Kingan ki akwai ki da rigima! taya zan dafa maki abinci?kin manta nan ba Abuja bace??

Murmushi tayi "mom ae ko wani gari akwai kitchen ko??

Dariya ta kama ye sosai
"Kina da abun Dariya oyah muje in dafa maki"


Hanunta taja suka nufa kitchen "kingani wadanan kayan ban san yanda aiki da su ba"

Don't worry ae Lisa ta nanan zata koya maki

"Lisa....! Lisa..!!

"Yes dear what Happen???

"Pls can you guaid my mom she want to cook Noodles "

"Sure dear"

Zainab kuwa mamaki taki ye, yanda Zainab ki wanan magana kamar wata bature ya...
Nan Lisa ta koya mata yanda zata ye ta Fita.
Suna gama wa
Mom ki zuba a plate biyu,
Ba musu tayi yanda tace

Cup ta dauka ta yarda shi
"Aneesha ja baya kada kije ciwo pls"


Aneesha kuwa daman haka taki so
Wani abu ta saka ma Aneesha cikin Nodless ta dauko juice ta ajiye

"Mom ki barshi kwai Lisa zata kulla da gurin"

"Aa ki barshi kwai zanyi"

No Aunty zee pls ki barsi daukan plate tayi. Ta zauna falo ita ma ta dauki dayan plate din

"Aneesha wanan plate fa??
Cin indomie taki ye "Naki ni pls ki ce"

"Meyasa baza ki ce tare dani ba??

"Aunty zee kina da yawan tambaya ki dai kwai ki ce"

Zauna wa tayi ta fara ce yaje ta kama je ama duk da hakan bai sa ta tsaya ba ta cigaba da ce Idanun ta sukayi jaa

"Mom pls kiye sauri ki canye bacci naki ji"

Cigaba da ce tayi don ta san idan ta dai na ce Aneesha zata ye mata rigima...

A hakan ta daure ta canye gaba daya, sai hawaye taki ye

"Mom lafiya???

Da kyar ta iya magana Bani ruwa.....
Cup in Jus Inda ta dauko ta nika mata, har zainab zata karba sai Aneesha ta yarda shi ya fadi kasa,
Dai-dai da lokacin da Ajmal ya sauko, ganin Zainab na kuka yasa hankalin shi ya tashi,

"Aneesha lafiya?meya same ta??

"Dad nima ban sani ba, naga tana kuka "

"Lafiya kiki kuka??

Nuna bakin ta taki ye ta reki zuciyan ta, domin tana ye mata zafi, can kasan makoshi

tace Yaji pls ka bani ruwa....

Ganin ko ya bata ruwa abun ba bare zai ye ba yasa ya dauki ya shiga da ita dakin shi....

Aneesha kuwa Tsale tayi "Yes that's what I want yanzu daga mom sai dad a cikin daki bazan ma je ba bale na takura su can't wait to see them married "

Ta shiga kitchen ta sha ruwa ta koma dakin ta...


Ajmal kuwa yana shiga da ita daki bai tsaya ko ina ba sai Toilet.
Ita kuwa sai kuka taki ye...

Shower ya kuna ya saukar da ita.
Ruwa ki zuba a jikin ta ama duk da hakan jikin ta yana rawa don jin taki kamar lashin ta zai cire..
Kuka taki ye masa. Shikuwa ya kara so kusa da ita gab har suna jin nunfashin juna.
Nuna masa bakin ta taki ye, har yanzu bai da na zafi ba pls kayi wani abu.....

Shikuwa ya rasa me zai ye mata Rufe idon shi Yayi
""God forgive me"

Jawo ta Yayi ta fado akan kirjin sa dankwalin da ki kanta ya cire dayaki kan ta a kwance yaki ya cire mata Ribbon ruwa suna zuba a kan ta hakan da yayi mata ta danji sanyi
Dago fuskan ta Yayi yana Kallon ta cikin ido
Bakin shi ya hada Dana ta yana yi mata kiss
Ita kuwa bude ido tayi kamar wada taga dodo
Ba abunda taki sai Uhmmm ama duk da hakan bai sa Ajmal ya dai na kissing in ta ba,
Lips inta yaki kissing sosai, ya shiga bedar Harshin ta Rungume Yayi gam.
Duk da ture shi da taki ye ama ga banza. Don bai sa ya dai na abunda yaki ye ba.
Rufe idon ta tayi, sai taga kamar irin haka ya taba faruwa da ita
Ae tuni ta saki jiki ta suma
Jin ta kara Nauhi ya sa ya jaye bakin shi kokarin faduwa taki ye kasa ya sa Hanu ya reko ta fuskan ta yaki girgiza wa
"Zainab meya same ki??
Kunen shi ya aza kan kirjin ta da saure ya dauki ta ya aza ta kan gado

Hankalin shi ba karamen tashi Yayi ba
Lisa ya kira yace da ta kira Doctor
Ba'a fe 10mnt ba sai Gashi ya karaso...



Duba ta ya ki ye ama Hankalin Ajmal duk a tashi yaki
"Doctor yah jikin nata??
Da yaki Doctor yana jin Hausa
"Kada ka damu yanzu she is ok stress ni kwai yasa ta suma sabo da tana yawan sa ma kan ta tunani"

"Ohk Doctor nagode "
Zan rubuta maka magani sai aye mata insha Allah zata samu sauki
"Sure! Doctor Thank you "
Bai jira doctor ya kara sa masa bayani ba ya. Katse masa hanzari..

"Muje na raka ka".

Ba musu ya beshi da ga baya daukan shi Ajmal ya san kome..

Magani aka seyo mata, Zainab kuwa bude idon ta tayi ganin Ajmal ya kafe ta da kallo ya sa tayi saurin tashi.. Ta zauna

Tunowa tayi da abunda Yayi mata dazu wata irin kunya taje..
A ranta kuwa ta ce "lalai Namiji ba shi da kunya ko kadan bayan abunda Yayi mata dazu kuma zai zo yana Kallon ta"..

Da kyar ta iya cewa
"Alhj. Abunda kayi man dazu fa ba kyau "

Kallon ta Yayi "Ae banye maki da wata manufa ba kwai nayi maki hakan ni don ki dai na jin yaje"

" Ba wani wanan ya tsaba ma Adini kar ka manta nifa ba Matar ka bace"
Kokarin tashi ta kiye ya jawo ta ta fado kan kafar shi.
Gashin da ya rufe mata fuska ya sa Hanu ya jaye mata
"Ni ba mijin ki ni ba ama nan ba da dadi wa ba zaki zama matata "
Zaro ido tayi
"Alhj. Ka kuwa san abunda kaki fada? Idan Hajiya ta ji wanan labare fa baza ta je dadi ba dan Allah ka dai na wanan maganar batun aure na da kai babu shi kar ka manta nifa yar aiki... "
Shiru ta aza mata Hanu akan lips inta
"I don't care ko ki wacece ni sai abunda na sani ina sonki kuma son aure batun faiha kuma ban damu da shi ba idan na tashi aure dole zanyi kuma bata isa ta hana ni ba . kinfi karfin yar aiki a gurina domin abunda kika ye man ko matata ta kasa ye man shi Wanda gana daya daga cikin abunda ya sa na fara son ki bazan iya rayuwa ba sai da ki ba dan Allah kada ki ce ba zaki aure ni ba ko baki ce zaki aure ni ba ki amince don Aneesha ko Mahaifiyar ta ki zama za ji dadi idan kika ye man haka Pls ki ye man wanan alfarma"

Hawaye ni suka zuba a idon shi.
Hanunta ta sa tana share masa hawaye
"Kayi hakuri ka dai na kuka ba'asan Namiji da kuka ba na amince zan aure ka ama da sharadi"

Kallon ta yaki ye "wani irin sharadi???

"Zan aure ka sabo da na zama Mom in Aneesha ba don wata manufa ba ka gani yanda naki nufi ko??


"Na amince da hakan".

A ranshi kuwa yace sau nawa aka fara haka ae ba akan mu aka fara ba nasan sanu sanu zaki fara sona har ki amince mu cika suna...
"Zan iya sauka kan kafar ka Dad in Aneesha?

Murmushi Yayi mata "why not you are free"
Tashi tayi tana Kallon jikin ta da ya jiki...

"Kiji ki canza kaya tomorrow zan ba Aneesha surprise in kin amince muye aure"

Jeyo wa tayi ta kalle shi
"Kamar yh? Kana nufin Aneesha ta san da wanan??

"Yes ae ita ce ta ganar dani ina sonki don haka tomorrow morning zan bata good news"

Murmushi tayi sai da safe.. Ta Fita daga dakin


Shikuwa zauna wa yayi kan kujera ya dauko wayan shi photon da yayi mata da tana bacci ya dauko yayi zooming in shi yana Kallon beautiful face in ta yana cije lips insa. Kallon lips

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login