Showing 90001 words to 91879 words out of 91879 words
Chapter 31 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
ni bani da aure ki fa? Zunube biyu
Jabir ya sa hanu ya ture ta ya jata suka shiga cikin daki tana jin su suna nishin dadi
Ita kuwa sai aikin kuka taki ye........
*ita rayuwa daman haka ta kunsa duk abunda kaye sai anye maka faiha yanzu kika fara gani. Masu hali irin na faiha zamu taya ku da Adu'a da ku dai na yen sa ku kare mutunci kan ku da na diyan ku. Ku sani miji yana bukatan kulla wa sosai*
*sai kiga wasu matan basu damu da mijin su ba, kira gari ku mata kuba mazan ji kulla wa a rinka ye ma mai gida abinci kalla kalla ana faran ta masa rai*
*Allah kasa mu gani*π€
*muje zuwa*βΉπ»βββΉπ»ββ
*lipton girl*π
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
πΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉπΉ
*Daga alkalamen*βπ»
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*πΉ
*A short Story* π€βπΉ
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*πβπ€πΉ
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~βπ½βπ½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONβπ½βπ½~*
*~We are bearer's of so golden penπ~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penβ,behold our words.~*
*~A product of our penπ,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'a ga Wanda Ya ce maka Yana Son ka.*
Ψ£ΩΨΩΨ¨ΩΩΩΩ Ψ§ΩΩΩΨ°ΩΩ Ψ£ΩΨΩΨ¨ΩΨ¨ΩΨͺΩΩΩΩ ΩΩΩΩ.
Ahabbakal lazi ahbabtani lahu
Wanda ka so ni saboda Shi, kai ma Ya so ka.
*Book 2*
π€Page 235&240..πΉ
*The End The End*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
^^^^^^^Ita kuwa ba abunda taki ye sai aikin kuka.
Share hawayen ta tayi.
Ta tashi ta hau kujera tunanin Ajmal ta kama ye
"Na cuce kai na da kai na inda na zauna da Ajmal da ni kai na zan fe jin dadin zama a gidan shi gashi da kudi ga ilimi ga tarbiya ama sam jabir baya da ko daya "
******
*Washe gari*
Aneesha ta bude idon ta ganin Yarima ya sa ta saki murmushi shi kuwa ya lumshe idon shi kara lafewa tayi kan jikin shi domin tana jin dadi kwanceya a jikin shi kamar wata musa haka ta lake masa a jiki
Shi kuwa bude idon shi yayi yana shafan gashin ta
"My princes kin tashi daga bace??
Murmushi tayi wanda ya kara fitar da kyawun ta
"Eh Yarima na tashi ina kwana"
Lafiya qlw yace mata
Tashi yayi ya dauki ta rufe fuskan ta tayi cikin jikin shi da yaki ba kaya ni a jikin ta ba.
Cikin Bap ya saka ta sai da ya hada mata ruwan zafi ta gasa jikin ta sukaye wanka suka fito kaya suka saka suka nufe parth in mom koda suka ji su khadeeja da Ajmal da Asma'u duk suna zauni suna hira....
Zauna wa sukaye Aneesha ta gai da Mom kan ta yana kasa
Khadeeja da ki kusa da ita tayi mata magana cikin kune
"Aunty how was your night" ta daga mata gira
Kallon mom tayi wanda tunda khadeeja ta fara magana taki kallon ta
Dukan wasa ta kai mata
Tayi mata magana kasa kasa
"Kamar yanda naki amarya jiya kima haka kiki so how was your night"
Murmushi tayi "is awesome ban ma san yanda zanye maki baya ni ba is....
"Shiiii kar ki manta fa cikin mutane muki"
Dariya sukaye suka cigaba da hira.......
*******
Faiha kuwa tana zauni a falo Wada jabir ya shigo da ita ta fita daga gidan tana hararan Faiha wata ce ta shigo da sauri ta sha gaban ta
"Ki ina zaki?
Kallon ta taki ye daga sama har kasa
", ki wacece da zaki tambaye ni
"
"Neci matar gidan nan haka kwai zaki shigo man gida ba sallama"
"Auw sanu fa"
Bata jira amsar ta ba ta shiga cikin daki binta tayi daga baya
Ita kuwa tana zuwa ta hau kan jikin shi tana kissing insa
"Jabir meye haka? Me kaki son mai dani ni ni kada ka manta fa ni matar ka ce"
kamar ba magana taki ye ba suka cigaba da kissing in juna
Jawo ta tayi da karfe ta wanka mata mare.
"Idan baki fita gidan ba zan bala ki wlh"
Jabir ya tashi ya wanka mata mare sai da ta kai kasa.
Toilet ya shiga ruwan zafi da ki ciki ya dauko ya watsa mata
Kuwa ta buga duk da hakan hankalin su kwance suna jinta tana kuwa suka kyaleta suka cigaba da tabe taben su.
Ita kuwa wani zafi taki ji wanda tunda aka haife ta bata taba jin zafi ba ga shi tunda ga saman ta har kasan ta ya kone tana ihu ama a banza gashi ba zata iya tashi ba wayan daki hanunta takira inaa ta ta sanar da ita
Cikin yan mintuna kadan sai gata ta zo daya ki ta turo mata adrees knowking tayi ko da ta shigo jabir da shi da budurwasa basa nan daman ta zo da wani suka dauki ta suka nufe Asbt da ita
*****
Aneesha kuwa shiru tayi yarima ya kulla da fuskan ta da ya canza
"Meki ki tunani?
"Ina tunanin iyayen da suka kulla da ni yanzu na samu lafiya gashi basu sani ba"
Dogon nunfashi Yarima ya ja ya kamata muje muye masu godiya in ya so sai mu dawo da su anan
Aneesha taji dadi sosai
Da sauri Yarima ya ce
"Good idea kaga daga nan sai mu tare ni da Khadeeja"
Dukan su basu ji dadi ba
Mom ce tace "Me zai hana ku zauna anan zamu fe jin dadi kaga sai a mai da Little Aneesha anan "
Sunkuyar da kai yayi
Don ba zai iya ce ma mom Aa ba
"Ba laife idan naji zan dauko abunda naki bukata"
"Yauwa hakan yayi zan iya samu maka aiki anan kaga sai aye maka transfer ko ya ka gani?
Yaji dadi sosai
Suka yanka ticket suka nufe garin Abuja. Gaba dayan su Mai martaba kwai aka bare.
basu tsaya ko ina ba sai gidan su iyayen ta ita ta fara shiga mama naganin ta tayi sauri ta rungume ta tana kuka
"Yar nan ina kika shiga haka?
Ganin mutani suna shigowa ya sa ta mai da kallon ta gari su
Mijin mama kuwa sakin ido yayi yana kallon su
Sanu da zuwa sukaye masu aka shimfida masu tabar ma
Aneesha tayi gyaran murya
Ta nuna Yarima wanan shini mijina ta nuna Ajmal wanan kuma mijin kaunar mijina
Mama kuwa kallon mamaki taki ye mata
Nan aka shiga basu labare abunda ya faru
Ta tausaya wa Aneesha sosai.
Nan suka gaya mata korafin su
Basu yarda ba ama da mom ta saka baki bayan sa suka iya suka yarda
Gidan Ajmal suka nufa suka ya dauki kayan da yaki bukata suka koma garin su....
*****
Faiha kuwa sanu sanu ta fara bude idon ta kallon inaa ta takiye hawaye suna zuba a idon ta....
"Inaa kinga abunda ya same ni Hakin Ajmal ya fita akai na tun anan duniya na cuce Ajmal"
Kallon mamaki taki ye mata meya faru
Gaya mata tayi irin abunda tayi...
Haki'ka ranta ya bace ama ya zata ye dole ta hakura tunda abu yariga da ya faru
Hawaye ki zuba a idon ta
"Dan Allah ki taimaka ki kira man Ajmal na rako gafa ran shi"
Ba musu ta dauko waya ta kira shi
Suna zauni a babban falo suna hira sai ga kiran ya shigo
Dauka yayi da sallama
Inaa ta gaya masa halin da faiha taki ciki.
Ya tausaya mata sosai kuma yace ya yafe mata abunda tayi masa. Sai dai ba zai zo duba ta ba Aneesha kuma tace bata bukan ta tunda ta haife ta bata taba bata kulla wa ba yanzu yayi aure kuma khadeeja taza kulla da su fatan da zai ye mata Allah ya bata lafiya "
Ya kashe wayan...
Kuka taki ye kai co duniya. Duniya tayi man juyen mulki ya Allah ka yafe man abunda na aikata...
"Am ya kamata ace Aneesha an sanar da iyayin ki saboda su dai na zargin da suki ye maki duk da nasan labaren ya kai ga kunen su "
Suna cikin wanan maganar sai gasu sun shigo.
Aneesha ta rungume Mamata tana kuka.
Tace Aneesha ta yafe mata, lokacin da taki bukan ta bata bata hadin kai ba.
Nan suka ye kukan su daga baya aka dawo ma dariya...
*Bayan shikara Daya*
Aneesha ta haife Namiji aka saka masa Ajmal domin karamce da Ajmal yayi ma Aneesha
Haka ma Khadeeja ta same dan ta namiji aka saka ma shi Aliyu sunan yarima kinan
Abun ban sha'awa aki kiran su da little Ajmal and Little Aliyu.
Bayan shikara ukku
Aneesha ta haife yan biyu mace da namiji aka saka masu sunan iyayen da sukaye rekon ta.
Khadeeja ma ta haife yan biyu mata duka dayan aka saka mata sunan Mom in Ajmal dayan kuma mom in khadeeja
Abun ban sha'awa tare suki haihuwa da kahadeeja....
Little Aneesha kuwa an kara girma an zama yan mata
Wasa taki ye da kanen na ta Yarima ni ya shigo Anessha kuwa an dau wanka kamar sabowar amarya.
Yarima ni ya daga mata gira ta fahimce abunda yaki nufe.
Tashi tayi ta shiga cikin daki ya beyo ta daga baya reki ta yayi
"I really miss you. Ina son yan ki samu wani ciki "
Zaro ido tayi "Haba daddyn yan biyu haihuwa kuma ana zauni lafiya klau duk yaushi na haihu?
Murmushi yayi "ina son aka ra man wasu.
Jeyo ta yayi
"Gaskiya nafi kowa sa'a a duniya samun irin mata irin ki ae suna da wuya a duniyar nan i really love you , zan cigaba da son ki har karshin rayuwa ta kice kome na idan babu ki babu ni"
Aza hanunta tayi kan lips insa
Shiii "Ni da kai muna nan har abada ba wanda zai rabu mu sai mutuwa"
Murmushi yayi "ina fatan yanzu babu wani wanda zai zo muye sa'insa da shi na *Matar ka ko matata*
Murmushi tayi "Babu wanda zai zo nayi maka alkawaren ko da na manta kome ba zan manta da kai ba you are always in my hearth i really love you"
Kiss tayi masa
Yayi huging inta tight..
Diyan su ni suka shigo suka rungume iyayen na su
*Alhmdl Alhmdl Alhmdl*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
*Anan na kawo karshin wanan littafin Mai suna Matar ka ko matata kuskuren da nayi a ciki Allah ya yafe man masu hali irin na waziri da fatima and faiha Allah ya shirya ku ya sa ku gani gaskiya*π€
*sai mun hadu daku a new book dina*π
*Wanda ki bukatar wanan littafin daga farko wa'inda aka bare baya zasu iya ye man magana ta wanan number only female pls*
*09066059690*
*lipton girl*π