Showing 15001 words to 18000 words out of 91879 words
Chapter 6 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
duba jikin ta tayi zata iya zuwa inda Mom in Yarima haka? Wata zuciya tace ae kara ki ji haka don idan kika koma gurin Yarima sai ya halaka ki haka nan ta daure ta fita daga dakin
Bata tsaya ko ina ba sai Part in Mom In Yarima falo ta shiga bata ganta ba ta shiga dakin ta knowking tayi tace da ta shigo bude kofan tayi
Tayi sallama amsa mata tayi ganin Aneesha ni ya sa tayi murmushi
Tashi tayi daga kwance da taki. Aneesha ta karasa kusa da ita
Kasa ta zauna "Ina wuni Mom"
"Lafiya qlw pls ki tashi mana ki zauna kan gado"
Girgiza mata kai tayi
"Nan ma yayi Mom"
Kanta yana kasa
Dago ta tayi ta zauna da ita kan gado
"To yah jikin naki???
Dagowa tayi ta kalleta ya ankaye mom tasan bata da lafiya wani irin kunya ya kamata kinan mom ta san abunda yarima yayi mata Hawaye ne ki son zuba a idon ta tayi sauren gogewa kada mom ta gani
"Allah ya isa Yarima macuce kwai wanan ae abun kunya ni gashi har mom inka ta san abun da kayi man"
Dago da fuskan ta tayi "Meki ki tunane ni ki gaya man ni na dauki ki a matsayen diyar da na Haifa a ciki na ama ban sani ba ko ki kin dauki ni tamkar uwa"
Washe Baki tayi domin taje dadin maganar Mom
Mom "Nagode da kika dauki ni a matsayen diyar ki kinsan me inda Mama ta, tana gidan nan da zan gaya mata abunda ki damu na"
Reki mata hannu tayi "kinan baki dauki ne a matsaye Mamar ki ba"
Girgiza kai tayi "Aa ba haka bani ina jin kunya ni"
"Kunya kuma??
"Eh mom"
"Kada kije kome kinji just tell me"
Gyaran muryar ta tayi ta kara gyara zaman ta
"Mom kiye hakuri akan abunda zan gaya maki dan ki ne bashi da tarbiya "
Mom ta zaro ido "Dan nawa?
Shgawabe fuska tayi "Shiyasa fa nace Bazan gaya maki ba tunda danki ni nasan baza ki ga laifin sa ba"
"Waya gaya maki Bazan ga laifin sa ba gaya man ina saura ranki"
"Mom Yarima bashi da hankali yayi wasa da tarbiya da kika ba shi Yarima mugu ne ya cuce ne Yarima dan iska.... "
Bata isuwa ba Mom ta aza mata hanu kan lips inta
"Kar ki soma cema mijin ki dan iska.. duk abunda kika ga Yarima yayi maki so ne kuma shine aure"
Kallon ta taki ye kamar mai tunane ita bata yarda da so ne ba haka aki so da wuya?
"Mom baki san abunda yayi man jiya ba shiyasa kika ce haka wlh mom... "
"Shiii bana son jin kome kada ki ye tunanin Yarima dan iska ne ko Kuma mugu ne ko daya abunda kiki fada ba haka yaki ba duk abunda yarima yayi maki jiya shine aki Kira da aure kuma ki guje kiran mijin ki da wadanan suna kina son a saka ki a wuta?
Girgiza kai tayi idanun ta suka ciko da hawaye
"Idan baki son a saka ki a wuta kuma baki son mala'iku su tsine maki to ba Yarima hakin sa kuma ki dai na kiran sa da wada nan sunayen Kinji"
Daga kan ta tayi tana kuka
"Yanzu Mom shikinan sai Yarima ya rinka iskan ce dani"
Mom kuwa dafe kan ta tayi a ranta tace "Yarima ka dauko ma kan ka lalaura in banda irin harka samarin yanzu suce Basa son Matan da suka kai shikara 20 sai dai yara to ae ga irin ta nan Allah ma yasa ni taki fada ma wanaan magana ba kuyanga ba ae da anye abun kunya "
Dogon Nunfashi taja " yanzu ina yarima yaki??
Turo baki tayi "Yana daki yace in cemasa daki ni kuma Bazan je ba don Bazan je ya kashi ne ba ina yarinya ta ba ehen"
"Aneesha me yaki damun ki ni meye amfani wanan maganar dana ye maki yanzu ki tashi kije gurin yarima tun kanda rai na bai bace ba "
"Mom kiye hakuri"
Daga mata hannu tayi ya isa Hakan ki tashi ki je gurin sa
Tashi tayi tana turo baki ta fita daga parth din
Yarima kuwa yaje shiru har yanzu bata shigo ba dan tsoki yaja mtswww fito wa yayi ama bai ganta ba
Wayan shi ni tayi Ringing dauka yayi ni kai na banje abunda yace ba kwai yace "Thank you so much kamar kinsan abunda ki rai na pls ki zo ina jira ki ya kashi waya"
Aneesha kusa parth inta ta koma ta nufe sama dakin Yarima ta shiga da sallama ta turo baki
Dagowa yayi ya kalleta yayi kamar bai ganta ba ya cigaba da Dana wayan sa zaunawa tayi kusa da shi ta turo baki "Gani me zaka ye??
Jeyo wa yayi ya kalleta ya kyaleta wayan shi ni tayi Ringing ya daga "Ohk gani nan zuwa"
Hararan ta yayi ya fita daga dakin
Aneesha ta kalle shi "Lalai yarima ka ma rama Mutane ni zan zo ina ye maka magana ka shareni don ka ajiye ne a gidan ka shiyasa kaki ye man wulakanci"
Tashi tayi ta beshi daga baya.....
Yana fita ya Tara da wata zauni kan kujera sanyi taki da wata Riga da sket atampha, atampar taje dunki sosai ta yafa dan karamen gyale taye kyau sosai jeyo wa tayi
"Allah ya ja zamanin Yarima "
Murmushi yayi "Kingan ki ba zaki dai na tsokana naba ko"
Murmushi tayi wanda ya kara fitar da kyawun ta
"Ka bar ni naye tun kandin matar ka ta fito ta hana ne"
Murmushin karfen hali kwai yayi
"So ina abun yaki"
Wata karamar Bag ta bashi
Ansa yayi ya ciro waya ce IPhone 6
Kallon wayar yayi "Meyasa kika so irin wanan Anya zata iya using da ita "
Dariya tayi "haba yarima wai me kaki son mai da kanwan nan tawa ni? Idan bata iya ba ae sai ka koya mata ko"
"Haka ne fa kin kawo point"
"Ama ya akaye kika kawo wanan idea ta saya mata waya??
Shiru tayi ta dan bata fuska
"Kasan ae tayi zuwa gidan mu so duk lokacin da ta gani da waya sai tace ita ma Allah kasa ta samu wanda zai saya mata waya. So shine naga ya kamata in seyo mata but kace mata kai ka saya akwai sim a ciki sai ka bata"
Hugging in ta yayi "Thank you dear shiyasa naki bala'in son ki kina fahimtar abunda naki so sosai "
"Yarima kinan Ka manta zaman dana ye a gidan nan kullum muna tare ae dole nasan abunda ki cikin zuciyan ka"
Aneesha ce ta sauko duk abunda sukiye tana kallon su Yarima yayi saure ya mai da wayar a cikin Bag
Karasa wa tayi "Aunty Fatima yaushi ki ka zo?
Murmushi tayi mata "my kanwa yanzu na zo ina saure ne zan wuce sai na dawo wani lokaci"
"da saure haka"
Ta daga mata kai.
"To a sauka lafiya ina Gaida mutanen gida"
****
*Wacece Fatima*??????
Fatima tun yarima yana karame suki tare kome tare suki ye har Fatima tana kwana gidan su yarima saboda shakuwan da sukaye da Yarima ya dauki ta tamkar kaunan sa Fatima diya ce a gurin wazirin su Yarima
*cigaban labare*
Jeyo wa tayi kusa da yarima
"Yarima iskan ce naka ya kai har da Aunty Fatima kaki Rungumewa?? Wai wanan wane irin iskance ni?
Kallon ta yayi "Ni kiki ce ma iskan ce ko"
"Ae ba sai na maimata ba kasan abunda naki nufe"
"Gud Fatima dai frnd ita ce kuma zanye Huging inta duk lokacin da naga dama meye naki a ciki ae ba jikin ki ni ba ki reki jikin ki in reki nawa babu ruwan ki da baby fatima"
Sakin baki tayi "yarima a gaba na kaki ce mata baby??
Daga mata kai yayi ya ta fiyar sa
Binsa tayi da baya tana bala'i
"Ni Bazan dauki wanan iskance ba kaje can waje kaye abun ka ba anan gidan ba haka kwai zaka rungume wata Ina kallo"
Jeyo wa yayi "kin je haushi ne??
"Ina ruwanka ae zuciyata ta ce bata ka ba"
Taye masa tsoki ta bude kofa da karfe ta shiga cikin daki.....
Jawo ta yayi ta fada a kirjin sa
"Kin je haushi ne??
Turo baki tayi "ina ruwanka"
Wayan da ki hanunsa ya bata
"Ga wanan nasan kina son shi sosai"
Bude wa tayi tana ganin waya ta buga Tsale
"Yarima ya akaye kasan ina son waya??
"Zo na koya maki yanda aki aiki da ita "
Jawo hanunta yayi ya zauna ita kuma ya aza ta kan kafar sa
Yau kam bata ye musu ba tunda taga waya......
Nan ya fara koya mata yanda zata ye aiki da ita.. daya ki tana da sharp brain ta fara iya wa
Number sa ya saka mata wanan shine number ta kiye serving muga idan kin iya
Ae kuwa tayi serving Yarima na
Kallon ta yayi "Meyasa kika sa Yarima na"
Murguda masa baki tayi "kana son insa yarima Fatima ne??
Murmushi yayi Aneesha tana kishin sa
"To yayi ga games nan na tura maki sai ki rinka ye kinsan jiya na gaya maki zanye wani abu important ko ".
Ta daga masa kai
"daman harka Business din mu ne aka bani kudi ajiye kusan 5.5billion yanzu haka suna daki na na ajiye kada ki bare kowa ya shiga dakin kinje "
Hanunsa ya saka cikin arjihu ga key in dakin pls ki kulla kinje zan fita ne yanzu
"Kar ka damu yarima zan kulla da dakin "
Kiss yayi mata a goshi sai da ya kai bakin kofa ya jeyo
"Yau ba za'a ce man Allah ya tsare hanya ba"
"Murmushi tayi Afuwan Allah ya kai ka lafiya Ya mai daka lafiya Yarima na"
Murmushi yayi nagode
Ya fita ita kuma ta cigaba da buga game tayi 1 hours tana buga game wayan ce tayi Ringing number taki kallo tasan dai ba ta yarima ceba to wa yaki da number ta
Sallama tayi
"Murya mace taje Pls Aneesha kiye sauri ki fito waje kuma kada ki gaya ma kowa ina son magana daki ki ka dai sa'an kada ki bare fadawa su gan ki kinje"
Ta kashe waya
Mamaki taki ye wace ta ta Kira ta kuma tasan muryar ta veil ta dauka ta fita Haduwa taye da wata kuyanga ta beyo ta daga baya
"Lafiya ina zaki je kina ta wani bena a baya"
"Allah ya baki hankuri Gimbiya Yarima yace a kulla da ki"
"To yarima yace na fito waje don haka ki koma wa ki"
Ba musu kuwa ta wuce war ta.........
Aneesha fita taye wayanta tayi Ringing gani nan a cikin mota ki shigo ciki mota baka
Bude motar tayi ta shiga aka tada mota fuuuu
Zaro ido tayi "dan allah waye kuma ina zaki kai ne me naye maki"
Kyaleta tayi ta cigaba da driving Aneesha kusa sai kuka ta ki tana kiran Sunan yarima
Basu tsaya ko ina ba sai cikin wani daje taye parking
Da saure ta bude mota ta fito ganin wasu maza sunkai Biyar ko wanin su da maka me gaban ta ya fade sosai wada ki cikin mota ta fito
Da saure ta karasa kusa da ita "pls Aunty Fatima kiye taimaka man kada su kashi ne"
Tureta tayi ta fadi kasa
"Muna fuka kwai kada ki saki kiran Sunan idan ba haka ba zan kashi ki anan gurin "
Zaro ido tayi "mena ye maki da zaki kashi ne"
Kallon su tayi wani ya buga mata Tabarar ya akai duhu duhu ta kama gani hawaye suna zuba a idon ta
Faduwa tayi kasa Fatima ka raso kusa da ita
Aneesha kuwa ba abunda taki ita fadi sai "yarima ka taimaka man"
Reki mata baki tayi "yau ita ce Ranar ki ta karshi da zaki Kira Sunan Yarima macuce ya kwai nasan zakiye mamaki Meyasa naye maki haka kar ki damu zan baki labare Kamen ki isa lahira"
"Na jima ina son yarima kuma ina son in aure shi daya ki shi baya son mace mai kudi sai dai talaka irin ki shiyasa naje kauyen ku na fara shire daki a zato na yarima zai aure ne tunda ina son tallakawa ashe a banza nayi shikuma sai ya aure ki wanaan shine Babban kuskuren sa lokacin da ya gaya man yana son ki naye kuka har na gode Allah aka daura auren ku ni kuma Bazan bare ki zauna da shi ba don haka yanzu get ready to die "
Key inda ki hanunta ta amshe
"dan allah ki bani wanan makulen ina son idan zan mutu in mutu da shi ba zan bare wani ya taba kudin da yarima ya ajiye a dakin sa ba"
Dariya Fatima taki ye"aiki na yanzu zai ye sauki thank you da kika gaya man akwai kudi a dakin sa bye byee matar Yarima "
Kokarin riko Fatima taki ye ama ta kasa
Kallon su taye ko dauki ta kuye jifa da ita can cikin daje ta mutu a can useless kwai yanzu ba wanda ya isa ya hana ne auren Yarima
Ta tashi ta shiga mota ta wuce fuuu
Su kuwa dauka. Ta sukaye suka saka ta a cikin mota can cikin daje suka shiga sukaye jifa da ita suka wuce
Ita kuwa part in yarima ta shiga har dakin sa ta shiga ta bude wardrobe jaka ta dauko taga kudi tayi murmushi ga kudi kuma ga yarima dauka tayi yanzu ya zan fita da wanan Jakar a cikin gidan nan shiru