Showing 39001 words to 42000 words out of 91879 words
Chapter 14 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
"Eh mom "
Gyara muryan shi yayi
"Mom aure nake son nayi"
Kallon mamaki take yi masa
"Kai da kan ka zaka yi aure"
"Eh mom kuma cikin wannan satin nake so a daura aure "
"To Masha Allah baka gaya man Sunan surukar tawa ba"
Murmushi yayi "Ae kin san ta"
"Wace kinan?
"Uhmmm Fatima diyar waziri"
"Kai Masha Allah naji dadin haka sosai daman abunda naki gaya maka kinan ka ki yarda ama yanzu tunda ka gani gaskiya Allah ya baku zaman lafiya"
"Ameen mom zanje in sanar da Mai martaba"
Masha Allah to a dawo lafiya
Tashi yayi ya nufa gurin dad in shi fadawa kuwa sai gaida shi suki ye bai be ta kan su ba ya Shiga fada mutanin da ki ciki Yarima ya gaida su
"Allah ya kara maka lafiya ina son magana da kai kuma mai muhumci idan babu damuwa"
Sarki ya kalle waziri shi kuwa ya ce da mutanin da ki nan su tashi su Fita haka kuwa akaye suka Fita Yarima ya kalle Waziri. Tashi yayi yana kokarin Fita
"Waziri ka zauna maganar ta shafe ka"
Waziri kuwa zauna wa yayi gaban shi yana duka Uku uku kar dai ace Asirin shi ya Tuno?
"Dad ina son in sanar da kai cewa zan saki aure . zan aure yar gidan waziri waton Fatima idan ka bani izini"
Mai martaba kuwa ba karamen dadi yaje ba
"Me zai hana ae nima ina son auren ku domin Fatima tana da hankali ga kuma tarbiya yanzu waziri ya tashi daga matsayen sa ya dawo co-inlaw"
Dariya sukaye suna taya junan su murna..
Ae kuwa Tuni labare ya bazu a cikin masarauta...
******
Zainab kuwa suna isa suka fito daga airport nan suka Tarar da walida tayi masu sanu da zuwa suka Shiga mota gidan su da ki UK can suka nufa Aneesha kuwa sai kallon gidan ta ki ye a ranta tace irin Wanan gida kamar ba za'a mutu ba an saka masa kudi da yawa Shiga suka ye ta kama kallon falon
Yana da girma sosai do min yafe na Abuja girma ga shi kujerun da ki ciki masu kyau sosai
"Wow Dad ama gidan nan is so beautiful sai naje kamar kar mu koma Abuja nan yafi dadi"
Murmushi yayi "Kin gan ki my princes ae dole mu koma Abuja "
"No Dad ni dai bana son mu koma a Abuja"jawo Hanunshi tayi ya duka
"Ina son ka aure Aunty Zee a garin nan"
What........??!!
Zainab kuwa jeyo wa tayi ta kalle su alaman tamabya
Murmushi karfin Hali yayi
Wata baturiya ta shigo
"Welcome to united kingdom Mr. And Mrs. Ajmal"
Aneesha da Ajmal suka kalle juna
Ita kam zainab bata san abunda ta ki fada ba ta dai je ta kira Sunan Alhj.
"Thank you Lisa pls show them their Room "
"Sure Sir"
Kara sa wa tayi kusa da Zainab
"Ma'am this way"
Aneesha ta ja Hanunta suka be bayan Lisa dakin su ta nuna masu dukan su sunye kyau
"Aunty zee ba zan kwanta a daki na ba kin ga yanda yayi girma kuwa ni a dakin ki zan kwana"
Murmushi tayi "Ae daman a daki daya zamu kwanta domin nima ina tsoron wanan gidan ba kamar Abuja ba wanan yayi girma".. Yehhh ta rungumeta..
Ajmal kuwa dakin shi ya Shiga
Meeting Inda zasu ye gobe ya Shiga duba wasu papers kallo daya zaka ye masa ka san cewa yana busy
Zauni suki cikin daki Aneesha kuwa sai zuba wa ta ki ye
Shigowa tayi da trolley in abinci ta ajiye masu
"Your food ma'am"
"Thank you Lisa"
Fadan Aneesha
"Your are welcome cutey"
Fita tayi ta bar su cikin dakin
"Aunty zee ki zo muce abinci ina jin yunwa sosai"
Kallon abinci ta ki ye wanda bata saba gani ba
"Wanan abinci ni??? Tana nuna shi
"Eh manah ki zo muce pls"
"Nikam ba zance wanan abu ba "
Dariya ta kama ye "Aunty zee tunda kika zo wanan garin ae dole kiyi hakuri kice wanan abinci"
Dauko wa tayi ta bata tauna wa ta fara ye yunkuren Amai tayi da sauri ta tashi ta Shiga toilet ta kama amai
Aneesha naganin haka Hankalin ta ya tashi ta kama kiran "Lisa...?!Lisa where are u come fast
Da gudu ta shigo
"Pls tell my father my mom is I'll"
Da gudu Lisa ta Shiga dakin Ajmal
"So sir to disturb you. Your wife is I'll "
Zaro ido yayi what....??
Binta yayi da baya suka Shiga dakin su Toilet ya Shiga sai amai taki ye taimaka mata yayi ta wanki bakin ta ta fito
"Sanu meyaki damun ki ni??
"Dad mom bata son wanaan abinci shiyasa da ta ce shi taki Amai"
Dafe kan shi yayi "Aiki sabo yanzu yah zanye??
"Am Lisa pls can I have Noodle "
"Sure sir I will get it right now"
Fita tayi daga dakin....
Ita kuwa zauna wa tayi tana mai da nunfashi
"Aneesha meya kika ce Mom? Ae naga ba tare muka zo ba ko"
Rungumeta tayi "Allah ya baki lafiya my sweet mom"
Dago ta tayi "wacece Mom inki"
Nuna ta tayi ki
Zaro ido tayi "Yaushi na zama mom in ki??
Murmushi tayi "verry soon dai zaki zama".
Lisa ta shigo suka mai da kallon ta gari su ajiye mata tayi shikuwa ya dauka
"Thank you Lisa you can go "
Sure sir.. Ta Fita
Shikuwa zauna wa yayi kan gado
Bude bakin ki na baki
Ita kuwa kamar wata sauna haka ta bude bakin ta Tafara ce Aneesha na gefi tana jin dadi
"Dad idan ka gama ba Matar ka abinci kar ka manta dani nima bance kome ba"
Kallon mamaki yaki ye mata wanan yarinya sai iya magana
Zainab kuwa bata ce kome ba domin jiran kwai taki Ajmal ya Fita tayi mata magana...
Sai da ta koshi sa'an ya bata ruwa ya Fita daga dakim don yana son ya duba wasu abubuwa kafin gobe
Yana Fita ta jawo Aneesha ta aza ta kan kafar ta
"Oyah gaya man Meyasa kiki ce man Mama?? Kuma Meyasa kika ce verry soon zan zama mom in ki??? Pls ki gaya man
Murmushi tayi "Mom yau shi kika fara iya Pls???
Murmushi tayi Ba dole na iya pls ba ae zama daki ni kinga kuwa dole na iya wata kalma
Lokaci guda kuma ta sha toka Meyasa taki je wanan kalmar kamar ta fadi ta abaya rufe idon ta tayi tana kokarin tunawa duk da bata gani abunda taki gani
"Oh my Baby yaushi kika fara iya pls "
"Zama na da kai ae dole na iya pls"
Da saure ta bude idon ta gaban ta yana faduwa Uku uku wanan waneni? Wanda har yanzu ta kasa tuna ko shi wanini........!?
*Yawan comment yawan typing*๐
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Zikirin da ake so ayi a yayin fara Alwala.*
ุจูุณูู
ู ุงูููู.
*Bismi l-lahi*
*Zikirin Da Ake Son Ayi Bayan Gama Alwala*
ุฃูุดูููุฏู ุฃููู ูุงู ุฅูููููู ุฅููุงู ุงูููู ููุญูุฏููู ูุง ุดูุฑูููู ููููู ููุฃูุดูููุฏู ุฃูููู ู
ูุญูู
ููุฏุงู ุนูุจููุฏููู ููุฑูุณููููููู.
*Ashhadu an la ilaha illal-lahu wahdahu la shareeka lah, wa-ashhadu anna Muhammadan abduhu warasooluh.*
*Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, shi kadai, babu abokin tarayya a tare da shi; kuma ina shaidawa cewa Muhammadu bawansa ne. kuma*
ุงููููููููู
ูู ุงุฌูุนููููููู ู
ููู ุงูุชูููููุงุจูููู ููุงุฌูุนููููููู ู
ููู ุงููู
ูุชูุทูููููุฑูููู.
*Allahummaj-alnee minat-tawwabeena waj'alnee minal-mutatahhireen.*
*Ya Allah! Ka sanya ni a cikin masu yawan tuba, kuma ka sanya ni a cikin masu tsarkaka.*
15.
ุณูุจูุญููุงูููู ุงููููููู
ูู ููุจูุญูู
ูุฏููู ุฃูุดููููุฏู ุฃููู ูุงู ุฅููููู ุฅููุงูู ุฃูููุชู ุฃูุณูุชูุบูููุฑููู ููุฃูุชููุจู ุฅูููููููู .
*Subhanakal-lahumma wabihamdika ashhadu an la ilaha illa anta astaghfiruka wa-atoobu ilayka.*
*Tsarki ya tabbata gare Ka ya Allah tare da yabo gare Ka. Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman gafarka kuma ina tuba gareKa.*
*Book 2*
๐คPage 80&85...๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^
"Aunty Zee lafiya kika ye shiru"
Rike kanta tayi don taji ya fara yi mata ciwo
Kwantar da ita tayi kan kafar ta "Aunty Zee ki kwanta kiyi bacci may be tsoron da kika ji jiya ne ya saka kika kasa bacci pls kiyi bacci kinji"
Ba musu ta rufe idon ta amman still tana ganin wani wanda ta kasa gane ko wanene shi, rufe idon ta tayi gam ko zata iya tuna wani abu amman ta kasa har bacci ya dauke ta
"Zanyi aure cikin satin nan pls save me"
yana mika mata hannunshi da karfi ta tashi jikin ta sai rawa ya keyi ga zufa tana zuba a jikinta sai nishi take yi sama sama Toilet ta shiga ta watsa ruwa a fuskar ta tana mai da nunfashi iska ta hura sama.....
Ta rike kanta "Ahhhh wai wannan wanene da yake takura man meye nawa a ciki don zaka yi aure?? Sai kaci ni MATAR kace?
Shiru tayi idan kuma tayi aure a baya fa??
Kawar da wanan zance tayi ba zai yuwu ace tayi aure ba
Fita tayi daga dakin ta je falo ganin Lisa tayi Gashi bata son ta kwanta don bata son tunanin wanan mutumin
Kallon ta takiye kamar tayi kuka
"Ma'am what can I help you???
Kokarin ye mata magana taki ye ama ta kasa kuka ta aza kamar wata kamar yarinya.
Kukan da ta kiye ya ba Lisa mamaki ita dai tasan bata ce mata wani abu ba gurin Ajmal ta nufa ta sanar da shi abunda aki ciki.
Saukowa yayi kasa ya jawo Hanunta suka Shiga dakin sa
Kallon dakin shi takiye nashi yafi nasu kyau..
Jawo ta yayi yana kallon ta cikin ido Meyasa kiki kuka???
Gaba daya ta rasa me zata ce masa irin kallon da yaki ye mata duk Hankalin ta ya jagule...
"Tambayar ki naki ye Meyasa kiki kuka??
Shgwabe fuska tayi
"Kai ki ciwo kuma bana jin bacci "
Murmushi yayi shi kadai
Ta daga masa kai
"Zo na kuna maki kallo kiye nikuma zan karasa aiki ni"
Taji dadi sosai don bata son ta kwanta tafi son tayi kallo da tayi tunanin wanda bata sanshi ba..
Kuna mata yayi shikuwa ya cigaba da aikin ci akan laptop sai tana kallo sai ta jiyo ta sace kallon shi. Shima din haka yaki ye
Wata zuciya tace mata idan Hajiya ta ganki zaki ya ba wa aya zagin ta cigaba da kallo tayi bacci taka ji kuma bata son tayi shi ita kanta bata san lokacin da tayi bacci ba kan sopa..
Shikuwa sai da ya karasa aikin shi ya hura iska sama "finally am done "
Kayan ya dauki ya ajiye su guri daya kallon Inda Zainab taki yayi yaga tana bacci dan karamen Murmushi yayi ya karasa kusa da ita
Kwance taki tana baccinta cikin hankali kwance sai kallon ta ya ki ye.. Shikan shi bai san lokacin da ya fara murmushi ba. Tambayar kan shi yaki ye Meyasa yaki murmushi
Daukan ta yayi ya nufa kan gado kwantar da ita yayi ya ja blanket ya rufe ta duk da hakan idon shi yana kan ta yafi 20mnt yana kallon ta ganin idan ya cigaba da kallon ta za'a iya samun matsala ya sa ya tashi ya nufi drower ya dauko blanket ya kwanta kan sofa yana kallon Zainab Shima din bacci ya dauki shi
*********
Fatima kuwa Yarima ya sanar da ita ciwa ya gaya ma mai-martaba kuma ya yada da hakan ba karamen jin dadi tayi ba ta dawo gida sai murna taki ye tana rawa kida ta sa tana rawa tana murmushi. Jin an reko ta ta baya yasa tayi murmushi.
"Daddy you know what aure na da Yarima Ranar staturday don haka ka shirya an yau ya kamata muye celebration "
Murmushi yayi "ae kam ya kamata ya na reki da kugunta"
Jan Hanunshi tayi suka shiga daki ta rufe kofa kissing inshi ta fara Shima din kissing inta yaki ye kamar yau ya fara kissing inta
Kan gado suka koma ya ciri rigar ta yana wasa da breast inta bakin shi yana cikin nata ita kuwa tuni ta dauki wuta dadin ta daya idan da yarima ni sai tafi jin dadi domin ta riga ta saba da yi da daddy inta so ba wani dadi taki je ba yanzu
A haka suka tsula tsiyar su Fatima ta kwanta kan waziri dukan su ba kaya
"Daddy wani sati fa kamar haka ina gidan Yarima "
Shikuwa wasa yaki ye da gashin ta
"Eh ni kuma zaki barni ni ka dai"
Tashi tayi ta haye shi
"Come on dad ae muna tare ba wai dai na wa zamu ye ba kwai dai zaka daga man kafa har zuwa na sati daya kaga sai mu cigaba da idan muka tsaya "
Karamen Murmushi yayi
"Daddy ka kwantar da Hankalin ka har gida zan zo kayi duk abunda kaki so don't worry kaji"
"Ohk my daughter I really love you "
"Love you too dad"muah tayi masa kiss yanzu dare yayi bazan iya yin wanka ba sai dai gobe da safe
Blanket ta jawo ta rufe su har bacci ya dauki su....
*Washi gari*
Aneesha ce ta falka ganin bata ga Zee ba ya sa Hankalin ta ya tashi ina taji??
Fita tayi daga dakin tana kwalla wa Lisa kira.
Sanar da ita tayi tana dakin Dad inta da gudu ta shiga dakin ganin Dad inta akan sofa ita kuwa Zainab akan gado kusa da zee ta ji
Tana tada ta "Aunty Zee ki tashi safe ya ta waye fa?..
Bude idon ta tayi sanu sanu ganin dakin Ajmal ya sa hankalin ta ya tashi sosai ta tashi da karfe Ajmal kuwa bacci sa ya ki ye..
"Inalilahe ya akaye na kawo a nan"
Aneesha kuwa murmushi tayi "ki tambaye dad"
Gurin shi ta nufa ta girgiza shi Dad ae kuwa yana bude ido ya fadi kasa
"Ouch "
"Sorry dad "
Reki kugun shi yayi domin yana ye mashi ciwo don bai saba kwana akan sofa ba sai yau
"Daddy ya akaye ka kwanta a sofa??
Sai a lokacin ya tuna ba kan gado yaki ba
"Uhmm.. Ammm. Uhmm"
"Daddy tamabaya mai sauki nayi maka kwai ka bani amsa ba sai ka kama ye man wayoo ba"
"Uhmm Aunty ki ta kama kuka tana son tayi kallo shini tayi bacci akan sofa sai na..... "
"Sai kayi me dad???
"Sai na kira Lisa ta mai da ta kan gado ni kuma na kwanta kan sofa"..
"Auw so Romantic "Fadan Aneesha
Zaro ido yayi "Aneesha yau shi kika san wanan??
Reko kunenta yayi zainab kuwa har cikin ranta taji ya.
"Pls Alhj. Kayi hakuri yarinya ce fa kuma miye laifin ta a ciki ae gaskiya ta fada. Tana fa jin zafi pls ka