Showing 54001 words to 57000 words out of 91879 words
Chapter 19 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
a kasa kuyi breakfast "....
Karaso wa yayi kusa da ita ya jawo ta
"Aneesha kwai ki jira na banda Mummyn Aneesha "
Bata san lokacin da tace "Duk muna jiran ka "ba kunya ta jiya ta rufe fuskan ta
Wani irin murmushi yayi
"Kinsan me... "
Ta girgiza masa kai
"Ina son wanan kunya taki"
Yana nuna ta
Ita kuwa murmushi tayi "Shi Ajmal kome nashi daban yaki a bunda ba'aso shi ya ki so"
"idan ka gama muna jiran ka"
File ya ajiye "na gama muta fi"
Hanunta ya rika suka sauka kasa.......
********
Fatima kuwa tana falkawa ta ga Yarima wani irin sanyi ta jiya a ranta musa man idan ta tuna abunda ya faru jiya
Kwanta wa tayi busan jikin shi tana ye masa sexy look
Kiss ta kai mashi a kunce
Shikuwa baccin sa ya ki ye
Hanunta ta daura kan lips insa so cute.
Sai taji tayi missing in lips in shi
kissing inshi ta fara
Shikuwa ya bude idon shi ganin fatima yasa yayi sauren razana ya wulgar da ita
Kallon mamaki taki ye masa
"Yarima meye haka idan ka jiman ciwo fa????
"Sorry naji tsoro ni"
Kara wa tayi kusa da shi tana shafan jikin shi
Karfin halin ciwa yayi
"Ya kamata ace kinyi wanka yanzu zamu je mu gaida mai martaba "
Bata fuska tayi ita fa Bata aure shi ba don ta rinka gaida iyayin shi ba ... Haka kwai suna cikin Romantic mood sai ya ambato wasu iyayin shi
Karamen tsoki ta ja wanda yaji karan shi
"Ni kiki ye wa tsoki "
Washi baki tayi tana shafa masa lips
"Taya zan ye ma Handsome guy tsoki "
"Oh na sana maki"
Tashi yayi ya shiga toilet ae kuwa Tayi saurin binsa a Baya
Jin an reko shi a Baya ya sa ya dan saki kara
"Yarima ashe kana da tsoro ban sani ba "
"Ae dole naji tsoro kin zo kin rungume ni cikin toilet har a toilet ba zaki raga ba"
"Pls yarima ka dai na wanan maganar I need you right now"
Zaro ido yayi wanan yarinya Bata gajiya idan ba wayoo yayi mata ba sai ta halaka shi
Jawo ta yayi ya mana ta a Bango
"Kiyi hakuri my wife yanzu ina son nayi wanka ni bana jin karfin jika na. Pls ki daga man kafa kinji"
Murmushi tayi "Ba kome Yarima ko na zo na taya ka wanka ni??
Da saure yayi saurin ciwa Aa
Ya fitar da ita a waje
Duk wanan abu da akiye Fatima Bata da kaya a jikin ta
Yana rufe kofa yayi tsoki
Ace yarinya Bata da kunya ko kadan mtswww
Ya fara wankan shi........
*******
Waziri kuwa an jiya ansha love da shi da Halima
Wani sexy look taki ye masa
A ranta kuwa tace duk dadin shi bai kai na diyar sa ba in har Bata cika mata alkawari ba wlh sai tayi maganain ta
Kallon ta yayi meki ki tunani
Zauna wa tayi kan kafar shi
"Nayi missing in Fatima sosai sai naki je kamar na ji gidan ta yau"
Zaro ido yayi "Rufa mata asiri kar a ci na manta danye baga ni ba"
Murmushi tayi "Hakani"
Anan gurin sai da suka saki ye sa'an sukaye wanka
*******
Suna Kara so wa gurin Aneesha ta Tashi ta Rungume su tana ye ma Daddyn ta ina kwana
Zaunawa sukayi suka fara cin abinci dukan su sunya ba girkin domin yayi dadi
"Uhmm Aneesha kar fa ki manta Gobe zaki koma school"
Bata fuska tayi
"Dad gobe fa za'a koma"
"Auw a shi ma kin san gobe za'a koma shini kika ye shiru ae naga duk lokacin da zaku fara zuwa makaranta har Matsuwa kiki aye maki shopping da sauran su"
A shagwabe tace "a Wancan lokacin bani da abun ye dole na matsu na koma school ama yanzu ina da abun ye"
Kallon ta ya ki ye meki nan
Ta nuna maza zainab
Ita dai Kallon su kwai taki ye
"Tau ki shirya gobe zaki je school anjima zamu je muye shopping tare da new mom in ki"
Murmushi tayi
"Dad pls will you do me a favor??
Anything for my princes
"Pls ina son muye fothball"
Zaro ido yayi daki da wa??
"Ni da kai na kuma new mom"
"Ohk kinsan 2team ni ko kuma mu ukku ni"
"Dad ba fa.normal Fothball za'aye ba ni ka dai ce a team ina ku kuma kuni a team daya"
"Ohk as you wish"
"Mom da fatan dai kin fahimce abunda zamuye??
"Aa kiyi man bayani"
Nan tayi mata bayanin yanda za'aye da farko Bata yarda ba Ajmal yayi mata magana a kune
Idan baki yarda ba zanye maki abunda nayi maki jiya kuma a gaban Aneesha
Ita kuwa bazata bare aye abun kunya a garita ba dole ta yarda
Waje suka ji aka tsara gurin da za'aye nan aka fara fothball duk da Aneesha ba ta iya ba ama Ajmal ya iya
Team in su Ajmal 2
Aneesha kuwa 1
Nan suka cigaba da ye suka ye ma Aneesha goal 3 don murna Zainab Bata san lokacin da ta Rungume Ajmal ba
Suna maida nunfashi
"Ki don Uban ki waya ce ki rungume man miji....????
Dukan su suka maida Kallon su ga Fatima
Ranta. A bace kamar wada aka zuba ma ruwan zafi a jiki......
*Tofa ko me fatima zata ye mu dai je zuwa*โน๐ปโโ
*Gaskiya ina jin dadin yanda kuki nuna kaunar ku a wanan littafi nima ina yin ku over over*๐๐
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Book 2*
๐คPage 110&115..๐น
*Note*
*pls kuyi hakuri Wancan typing nayi mstk na saka Fatima faiha zan saka pls sorry for the mstk*๐
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Addu'ar Wanda Ya Fitinu da Shakka a cikin Imani*
- Ya nemi tsari da Allah.
- Ya bar abin da yake sa shi shakka.
Ya ce:
ุฃูุนููุฐู ุจูุงูููู ู
ููู ุงูุดููููุทูุงูู ุงูุฑููุฌููู
ู.
A'uzu billahi mina shaytanir rajeem.
ุขู
ูููุชู ุจูุงูููู ููุฑูุณูููููู.
Amantu billahi wa rusulhi.
Na yi imani da Allah da Manzanninsa.
Ya karanta fadin madaukaki:
ูููู ุงููุฃูููููู ููุงููุขุฎูุฑู ููุงูุธููุงููุฑ ููุงููุจูุงุทููู ูููููู ุจูููููู ุดูููุกู ุนููููู
ู.
Huwallahu wal akhiru waz-zahiru walbatinu wa huwa bikulli shay'in alim.
Shi ne na farko, Shi ne na karshe, Shi ne Bayyananne,Shi ne Boyayye, kuma Shi Masani ne da komai.
ยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐ
^^^^^ "Ke don Uban ki waya ce ki rungume man miji......????.
Dukkan su suka maida Kallon su ga Faiha
Ranta a bace kamar wada aka zuba wa ruwan zafi a jiki.....
Kara sowa tayi kusa da ita ta jawo ta da karfe wanka mata mare tayi sai da ta kai kasa
Aneesha na ganin haka jikin ta ya fara rawa gurin mom inta ta karasa
"Old mom waya ce ki dukan man new mom.....???
Jawo ta tayi da karfe
"Idan baki jaye man ba sai na halaka ki a nan"
Sakin ta tayi ta dago Zainab tana kokarin kara mata wani mare
Jin an reki mata Hanu yasa ta jeyo
Ganin Ajmal tayi
"Baby stay out of this sai na halaka wanan yarinya sanan kai kuma Meyasa ka rungume ta ko ka manta yar aiki ce???
"Don't you dare call my wife mai aiki idan ba haka ba zaki fuskan ce fushi na"
Zaro ido tayi tana mamaki nuna shi taki ye tana nuna zainab
"Me kaki nufi.? Matar ka fa kace..??
"Ashe kin ji ne da kyau kuma idan kika saki ki ka kara taba ta Allah zan saba maki"
Reki kan ta tayi
"Yaushi ka aure ta da har bazaka gaya man ba kuma ka rasa wada zaka aura sai wada kaye man aiki wanan wane irin cen amana ni??
Karamen tsoki yaja
"Wani irin busy kiki lokacin da na turo maki messg baki duba ba"
Sosa kanta tayi
Tana yuwa lokacin da ya kirata suna cikin jin.dadin su ita da saurayin ta
"Ka ra sa tayan da zaka gaya man zaka kara aure sai ta messg?
"Me kiki son naye maki??
Zainab kuwa tuni ta shiga tsoro domin Bata son taga ana fada....
Aneesha ta rungumeta
"Ba zan yarda da wanan aure ba ba zan ye kishi da yar aiki ba naga ya maka ka saki ta yanzu nan"
Jawo Zainab yayi
"Ba zan saki ta ba kuma baki isa kisa na saki ta ba Matata ce kuma muna nan har abada ba wanda ya isa ya rabu mu "
Jaye Zainab tayi
"Wlh ba ka isa ba Nafi karfin ka hada ni da wanan yar aiki"
"ohk as you wish idan kin ga dama ki zauna in ba zaki iya ba kofa a bude taki"
Hanun Zainab ya reka da na Aneesha suka shiga cikin gida
Ita kuwa ranta a bace Jakar da ta zo da ita ta dauki ta tayi jifa da ita
"Ahhh No way bazan kishi da wanan kazama ba Baka isa ba Ajmal wlh sai na raba ku na fi karfin ka hada ni da yar aiki"
******
Yarima kuwa yana fito wa daga wanka karamen towel ni a Hanunshi yana goge kanshi
Fatima naganin ya fito ta tashi ta karasa kusa da shi
Towel in ta amsa tana goge masa kai
Kallon ta yaki a ransa yace "wanan yarinya wace irin rayuwa ce da ita Bata da kunya ko kadan duk da safe ya ta waye ba zata iya saka kaya ba idan baiwa ta shigo fa ko ta manta da gidan saurauuta ni, am ya kama ta kiye wanka ko sai muje mu gaida mai martaba "
Bata fuska tayi "Ohk ba zaka taya ni ba"
Ta sa Hanunta akan fuskan shi tana shafa masa fuska
Kokarin jaye wa yaki ye ama sai shige masa taki ye
Ganin ba ta da niyyar shiga wanka ya sa ya dauki ta ya kai ta toilet
"Pls kiyi wanka ina jiran ki"
Kiss yayi mata a goshi ya fita daga toilet in
Ita kuwa ranta ya bace ba zai ma tsaya yayi mata wanka ba mtsww
Haka ta daure ta watsa ruwa ta fito daure da karamen towel Bata ga yarima ba ya sa ta Bata fuska ta dauko wata Riga pink ta saka
Sauka tayi kasa ta ga yarima zauni kan kujera
Kara sa wa tayi kusa da shi ta zauna kan kafar shi tana kokarin ye masa kiss
"Haba baby baki ganin akwai baiwa a falo pls ki bare har mu shiga falo"
Bata Fuska tayi "Ohk muje"
Hanunta ta saka cikin nashi suka nufi bangaren iyayin Yarima.......
*pls kuye hankuri da wanan page ba shi da yawa ina busy ni ama insha Allah anjima zanye maku*๐
*Lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Abin Da Wanda Ya Aikata Wani Zunubi Zai yi kuma Ya Fada:*
*Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Babu wani bawa da zai aikata wani zunubi, sannan ya kyautata alwala, ya tashi ya yi sallah raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah, face Allah ya gafarta masa.*
*Book 2*
๐คPage 115&120.๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^^Gurin mai martaba suka fara nufa Yarima kuwa har kasa ya kai ya gaida shi Fatima kuwa tana hararan shi ta duka ta gaishe shi
A ranta kuwa tace ni ban aure yarima ba don in zo ina gaida ku ba, wannan shini na karshe da zanzo tunda uwar safiyar nan na gaida ku.
Kallon waziri tayi da ke kusa da Mai martaba
Shima din Kallon ta yake yi yaga ta kara kyau sai yake jin kamar yaje ya rungumeta don yayi missing inta sosai
Juya fuskan shi yayi kamar bai ganta ba
Suka tashi suka je gurin Mahaifiyar Yarima hira sukayi sama sama Yarima kuwa fita yayi Yana fita Fatima ta koma side inta
******
Zainab kuwa zaunawa tayi kan kujera hawaye ki zuba a idon ta
"Tun farko abunda tayi gudu kinan Bata son haya Niya duk laifen Ajmal ni inda ya gata mata da hakan ba zai faru ba"
Jin ansa Hanu ana share mata hawaye ya sa ta mai da Kallon ta ga Ajmal
"Meyasa kiki kuka? Kina kuka ni akan Faiha??
"Ya kaki son nayi tun farko Meyasa baka gaya mata ba "
Hanunshi ya aza kan lips inta
Aneesha kuwa dakin ta ta shiga
"Shiii bana son kina magana akan faiha. Kin manta da ita kinji"
"Ae dole kace ta manta dani tunda ka samu Amarya shiyasa aki cewa Namiji munafuki ni don kana tsohon munafuki ni zaka ce wa a kyalene ko ga faiha shigiya"
Tana magana tana karaso wa kusa da su
"Ki dai na wanan kukan kinsan bana son kina zubar man da wanan hawayen naki masu tsada"
Ko Kallon Faiha bai ye ba yana lalashin zainab
"Ni zaka ce ma mutunce akan yar aiki? Ina ye maka magana ka wani share ni kana lalashin ta kinan ni in mutu ba zaka lalashi ni ba lalai ka cika macuce Allah sai ya fidar man da haki na macuce kwai"
Ni lipton nace har kina da bakin ce ma wani macuce๐คจ
Dagowa yayi yana Kallon ta
"Ki fita ido na Faiha wlh zan saba maki Meyasa Baki da ladabi? Ni saki kira da wadanan kalaman?
"An kira ka din me zaka ye? Macuce kwai "
Hanun Zainab ya reko
"Muje na kai ki dakin ki huta kinji"
Tashi tayi suka fara tafiya
Faiha kuwa ta jawo Hanun Zainab
"Idan kika kara taba man miji sai na kashi ki macuce kwai ae dukan ku mayaudara ni"
Saukan mare da ta jiya ya sa taye shiru kamar ba ita ce ki bala'i ba
"Haba Daddyn Aneesha meya sa zaka mare ta? Me taye maka da zaka daga Hanu ka mare ta"
"Baki jin irin kalaman da taki Kira na da su... "
"Hakuri zaka ye duk abunda ta fada cikin fushi taki fadin shi nasan nan da yan kwanaki zata dai na Nasan Hajiya tana da saurin fushi kuka tana saurin saukowa"
Marai-raice fuska tayi "Baby me naye maka da zaka kara aure? Kuma har ka aure wanan yarinya"
Tana nuna Zainab
"Auw Baki ma san abunda kika ye ba?
"Pls tell me wlh zan gyara ama ka saki wanan yarinya"
"Kar ki saki ce ma matata yarinya domin wanan da kiki gani tayi man abunda baki ye man ba"
Kallon shi taki meki nan???
"Baki da lokacin diyar ki ama wanan da Bata san zafin haihuwa ta kulla da diyar ki wanna ta zauna tayi man girki wanda ki baki ye man ba tunda muka ye aure baki taba ye man girki ba wanan ta nuna man kulla wa wanda ki baki ye man ba sai in kina da taki buka ta wanan bata da kwadan duniya ama ki kina da shi "
Shiru tayi ita kanta ta san duk abunda ya fada tana yin sa
"Yanzu akan wanan dilin kwai ka kara aure Meyasa baka gaya man ba ae da zan gyara "
Murmushi takai ce yayi
"Ae mai hali ba ya dai na halin sa"
Zainab Ta kara sa kusa da ita tana kokarin reko Faiha
Ture ta tayi ta wanka mata mare
Ajmal. Kuwa kokarin kara mata wani mare yaki ye
Tiki Hanunshi tayi
"Ni ta mara ba kai ba don haka ka kwantar da hankali ka"
"Taya zan kwanatar da hankali na ina kallo ana maren matata"
"Daddyn Aneesha kada ka manta ita ma fa matar ka ce. Kayi hakuri pls kaga yanzu ta dawo da ta fiya ni zan shiga cikin daki na huta"
Bata jira amsar shi ba ta wuce dakin Aneesha
Shikuma ran shi ya bace Meyasa Zainab zata ye masa haka
Kusa da shi ta