Showing 24001 words to 27000 words out of 91879 words
Chapter 9 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
taya zanyi sata yunwa naki je kuma Bangan ki ba na duba kuma Banga Maryam ba shine nace bare na debi wanan ko kadan ni nace wlh yunwa naki je sosai "
Sakin Hanunta tayi tana goge hanunta wai ta taba kazama
Zainab kuwa kallon ta taki ye baki saki
"Idan kika kuskura kika saki taba abinci gidan nan sai na kore ki daga gidan nan kazama kwai kin gama aikin ki ni????
"Kadan ya rage na karasa Hajiya yunwa naki ji dan Allah ki taimaka man da abinci nace"
Mtswwww taja dogon tsoki
"Dan Allah mallama kada ki cika ni da surutu ki kwashi kayan ki ki wuce gida na sallameki kuma gobe 7:30 tayi maki a cikin gidan nan"
"Hajiya ko zan samu na machine in koma gida "
Zaro ido tayi
"Kan uba ni zan baki kudin koma wa gida??? Bare ki je ba zan baki ko naira ba ki Tashi ki bani guri"
Tunanin taki yanda zata koma gida don ko hanya bata reki ba gashi bata da kudi
"Hajiya ki taimaka ko cikin kudin albashi na ni ki cire ki bani"
Watsa mata harara tayi ta bata 200 da yaki ba nisa zuwa kauyen su
Karba tayi tana godiya
"Ki dai na gode man dan wlh sai na cire cikin kudin ki"
Allah ya kai mu kwai tace mata ta fita ta bata guri...... Tana fita ta samu abun hawa ta gaya masa Sunan kauyen su suka wuce.........
^^^^^^^^^^^^^^^
Fatima ce zaune a cikin falo tana dana wayan ta.... Daddy in ta ya shigo cikin dakin ya zauna kusa da ita sai kallon ta yaki ye
Kallon sa tayi "lafiya ka wani saka man ido kana kallon na???
Karamen murmushi yayi
Wayan ta ta ajiye
Daddy yanzu ya za'aye ina son in aure yarima na damu da inga Munye aure
Hanunta ta aza kan giminsa tana shafa wa
" I really love him ina son in dandana zumar sa kasan me"
Ya girgiza mata kai
"Tun lokacin da nafara son yarima naki sha'awar sa da kuma kwadayin kudin sa duk lokacin da naki so na kai ga jikin shi sai ya hana ni"
Aza kan ta tayi kan kafadar sa
"Kiye hakuri ae zaki aure Yarima insha Allah yarima naki ni ki ka dai tunda har mungama da wanaan Aneesha na tabata Yarima ba zai aure wata waje ba sai dai ki don haka ki cigaba da kulla da shi ni kuma zan rinka nuna ma mai martaba ciwa kina kulla da shi sa'an ki nuna ma mamar sa kin damu da yarima kinga hakan zai sa abun yayi mana sauki"
Murmushi tayi "shiyasa naki son ka Daddy kana da sharf brain"
"Ae dole nayi sharf brain "
*******
Zainab kuwa kauyen su aka ajiye ta Tayi Tafiya har gidan su da sallama ta shiga daka ganta kasan ta gaji
Guri ta samu ta zauna
"Ah Mamana har an dawo "
Murmushi tayi "Eh Mama na dawo"
"To bare na kawo maki abinci nasan kin gaji sosai"
Wani dadi tajiya Mama ta kawo mata abinci
Ae kuwa Zainab ta fara cin abinci kamar wada bata taba cin abinci ba
Amina kuwa mamaki taki yi "Zainab lafiyan ki kuwa?? Naga kina cin abinci da sauri sauri????........
*Keep flowing*๐คธ๐ปโโ
*Yawan comment yawan typing*๐
*Lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Book 2*
๐คPage 50&55..๐น
^^^Juyowa suka yi Zainab na ganin hajiya jikin ta ya fara rawa tayi sauri ta sauka kan kujira
Faiha ta karaso kusa da ita "Ke don Ubanki waya baki izinin ki zauna man akan kujera?? har ki taba man diya da kazamen hannunki "
Zainab kuwa sunkwiyar da kanta tayi kasa don tasan sai haka yafaru. "Kiyi hakuri Hajiya Aneesha ce ta matsa sai na hau"
Mai da kallon ta tayi ga Aneesha
"Ke kuma ki bace man daga gani idan na sake ganin ki tare da ita sai na saba maki mara mutunci kawai shine don munafurci kika zo ta dafa maki abinci ko. Maza ki barnan wajen "
Zainab tayi saurin cewa "Haba Hajiya wannan fa yarinya ce dan Allah ki daina yi mata fada"
Kara sowa tayi gab da ita "ke har kin isa ina magana ki sawo man bakin ki.. To bara ki ji zan yi punishing d'inki"
Kallon ta takeyi don bata san abunda ta fada ba
"Mom bata jin turanci fa"Fadan Aneesha
Kallon ta tayi daga sama har kasa "daman irin wadannan ya za'ayi su iya turanci mtswwww. don rashin kunya irin taku ta yan kauye har Ina magana zaki saka man bakin ki ko to bare ki ji zan hukanta ki don haka daga yau ba aikin Wanke kwai zaki ye ba har sharan gidan sai kinye gaba daya useless kwai "
Ta hanka dita ta wuce Zainab kuwa kallon Aneesha tayi ta kara so kusa da ita
"Kada ki damu kinje kuma kada ki tayar da hankalin ki akan abunda Hajiya tace insha Allah zan kulla daki "
Hanunta taja suka koma dakin ta
Aneesha kwanta wa taki busan kafar ta zainab kuwa mamaki taki ye yanda Aneesha ta saki jikin ta da ita daga haduwar su yau....
Aneesha "meya sa baki kitso??
Dago wa tayi "Ae ban taba yin kitso ba kuma ina so ama Mom bata bare sai dai ta kai ni gurin salon"
Meye kuwa solon
Dariya ta kama ye "Aunty zee you are so funny ba solon nace ba salon gurin da aki wanki kai a gyara can mom. Ki kai ni"
Shiru tayi "kina so naye maki?
"Aunty zee daman kin iya kitso"
"Ina dai koyo ina ye ma Mahaifiya ta kitso nima ita ta koya man idan kina so zanye maki"
Rungumeta tayi "ina so Aunty zee I love you"
Murmushi tayi "Nifa kinsan bana gani wanan yaren"
"Kada ki damu sanu sanu zaki iya. I love you yana nufin ina sonki"
"Nima ina son ki, don haka ki zo na nayi maki"
Tsinki ta dauko da com Zainab ta fara ye mata kitso
"Uhmm Aunty zee hanun ki baya da ciwo kinsan me".
"Aa sai kin fada"
"Kawaye na suna yawan cewa kitso yana da zafi ama ni banje ciwo ba ko kadan hanunki yana da magic"
Nagode. Kitso tayi mata har da na gaba ya kuwa ye kyau sosai daya ki Aneesha tana na da gashi
Agogon daki Hanunta ta duba
"Aunty zee zanje gurin Dad nasan yanzu ya dawo gurin aiki zanje na nuna masa kitson da ki kaye man"
Tashi tayi ta Fita daga dakin da gudu..
Zainab kuwa dogon nunfashi ta ja tuna wa tayi da dakunan daki cikin gidan nan ga kuma wanki duk ita ka dai zata ye yanzu? Daga bisani ta danye murmushi Zan iya yen kome akan Anesha ban san mesa ba naki jin ina sonta sosai tana da hankali sosai ga shi uwarta bata kulla wa da ita.. Allah ya sauwaka ta Tashi ta cigaba da wankin ta
^^^^^^^^^^^^^^
Yarima ni zaune akan kujera yana dana laptop insa kallo guda zaka ye masa kasan cewa yana Busy Mahaifiyar shi ce ta shigo
"Yarima aiki dai akiye "ta samu guri ta zauna.
dagowa yayi ya kalle ta
"Eh mom ina son in karasa wanan aiki ni pls give me 2mnt"
Shiru tayi shikuwa ya cigaba da aikin sa... Yana gama wa ya rufe laptop "Mom am done ya akaye ni hope dai lafiya qlw???
"Yarima gaskiya I am happy to see you move on ama ya kama ace kaye aure"
A kasalance ya kalle ta "Mom kinsan me kiki fada kuwa aure fa kika ce kuma ni?
Gyara zaman ta tayi "Eh mana ae bazaka zauna a hakan ba tunda dayar matar taka ta cuce ka ae ba kowa ce mace ki cin amanar mijin ta ba its and advice ya kamata kayi aure don ka samu wada zata kulla da ita "
"Pls mom ki dai na wanan maganar bana son kina ye man maganar aure ki kan ki kinsan yanzu ba zan iya yin aure ba duk yaushi Aneesha ta barni da zan kara aure kin san irin wahalar da nasha kafin nayi Fita daga halin da ta saka ni and the credit goes to fatima gaskiya ta kulla dani sosai bayan tafiyar Aneesha she such a nice girl"
Murmushi tayi "Daman abunda naki so ka fada kinan Fatima tana da hankali sosai kuma nasan yanzu bazaka aure wada baka sani ba ama kaga Fatima tana da hankali gashi tare kuka Tashi nasan zata kulla da kai sosai shawara da zan baka ka aure ta "
"Pls mom Nifa Bazan aure ta ba nagaya maki ni kwai don ta taimaka man gurin manta Aneesha taya zan aure ta na daukita tamkar kauna ta kuma kice in aure ta "
"Ni dai nagaya maka kayi tunane akai"
Ta Tashi ta nufe hanyar Fita ganin fatima yasa tayi murmushi "Ah Fatima an shigo "
Murmushi tayi "eh Mom na sameki lafiya ".
"Lafiya qlw"
"Nazo gurin yarima ni kinga abunda na kawo masa nasan yanzu haka yana jin yunwa"
Taje dadi yanda taki kulla da Yarima
"Ae kuwa kin kyauta jiki gaya can zaune "
Shiga tayi cikin falon ita kuwa ta Fita daga gidan karasawa tayi kusa da shi
"Yarima duba abunda na kawo maka"
dago Kansa yayi "wow my favorite pizza thank you dear"
Zauna wa tayi ta fara bashi a baki
Tuna wa yayi da magar da mom insa tayi masa "kuma fa da maganar mom fatima tana kulla da shi sosai ama zai iya auren ta kuwa kuma ta ya zai gaya mata maganar aure???
Ita kuwa Taje maganar sa da Mom insa ba karamen dadi taji ya ba verry soon zata aure yarima zata zauna cikin wanan gidan sai abunda taki so za'aye mata bayan ya gama ci sukaye sallama ta koma gida ko da taje Waziri ya na kwance a dakin sa
Da zuwan ta ta fada kan jikin shi
"Daddy kasan me today I am so happy kasan me ya faru"
Hanunsa ya aza kan kugun ta
"Aa sai kin fada naga yau kina cikin farin ciki sosai"
"Daddy dole nayi celebrate yau You know mom in Yarima taye masa maganar akan cewa ya aure ne"
"Da gaski ama na taya ki murna "
Bata fuska yayi. Kallon shi tayi "Daddy ya akaye felling jeloues right". Ya daga mata kai
"Oh sorry ae kasan kudin sa naki so "
Hararan ta yayi "karya kiki ye ba kudin sa ka dai kiki so ba kina son ki dandana zuman sa"
Dariya tayi "Daddy you are so funny forget about that I need you right now"
"Ae yanzu dole kice hakan yanzu da kinye aure shikinan ".
"Haba Dad ka dai na wanan maganar mana auren Yarima da zanye ba wai zaman gaba daya zanye da shi ba kwai zan ce shi in kwashi kudin sa that's all sai in dawo garika"
Washe hauru yayi Yauwa ko ki fa
Kallon sa ta kiye a kasallan ci ta Hada bakin ta da nashi tana ye masa kiss shima din kissing inta yaki ye Hanunsa ya sa cikin rigar ta yana matsa Brest in ta ita kuwa sai nishi ta kiye ta cigaba da yi masa kiss shikuwa sai matsa bata Brest yaki ye bakin shi ya cire daga nata ta saka bakin sa ya nashan nipple's inta sai uhmm so sweet daddy waziri ku wa sai sabatu yaki ye. Shiyasa naki son ki kin fi Mamar ki dadi aashh Haka sukaye ta tabe taben su sai da suga gamsar da junan su
"Oh ni lipton Anya Fatima da waziri suna da Ilimi kuwa๐คwanaan abu ae ko kahiri ba zai aikata shi ba"๐ฅบ
********
da shigan ta dakin ta fada kan jikin Dad in ta kallon gashinta yaki ye " Aneesha waya ye maki wanan kitson"yana magana yana shafa nata Gashi
"Dad Aunty zee tayi man "
Kallon ta yaki ye alaman Tambaya "Wacece Aunty zee????
"Mai aikin mu wada ta fara aiki jiya tana da kirki sosai dad ta girka man indomie sa'an tayi man kitso ka gani"
Tana nuna masa
"Iyeee gaskiya wanan Aunty taki tana ji daki sosai "
"Dad muje ku gaisa da ita pls Dad"
Kallon ta yaki ye "Taya zanje in ganta ki dai na wanan magana"
"Pls dad for my sake"
Bata jira amsar sa ba taja hanunsa suka nufa inda Zainab
Koda suka je Zainab tana wanki ta cire Hijab inta
Aneesha ta kara sa kusa da ita " Aunty zee ga dad dina "
Bata juya ba tayi saurin saka Hijab inta ganin shini tagani dazu ya sa tayi kasa da kan ta
"Ina wuni Alhj. Da fatan ka dawo lafiya "
Kallon ta yaki ye gaskiya tana da hankali sosai kamar yanda diyar shi ta fada tun da yaki da Faiha bata taba ce masa sanu da zuwa ba ama ita wanan mai aiki har da ye masa sanu da zuwa dogon nishi yaja ina ma ace wanan ita ce matata da diyata ta samu kulla wa sosai... Wata zuciya tace masa ka kuwa san abunda kaki fada ko ka manta wanan yar aiki ce taya zaka aure ta. Kawar da zanci yayi
"Uhmmm Aneesha ta bani labare abunda kika ye mata godiya muki Allah ya saka da Alkaire"
Daga ganinsa kasan maganar wuya taki ye masa
Dan murmushi tayi
"Ae wanan ba abun godiya ni ba ko ba diyar ka ba diyar ka bace