Showing 81001 words to 84000 words out of 91879 words

Chapter 28 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2795

abunda kaki aikata wa da diyar cikin ka??? Kai wani irin Daba ni ko cikin dabobe? Na tabata wanaan abun da ka aikata ba wani uba wanda zai aikata shi meyasa ka Zabe wanan hanyar?



Sukuwa ba abunda suki ye in ba kuka ba


Fatima kuwa mamaki takiye wani irin video ni da saure tace "karya ni duk abunda aka gwada maka karya ni "


Yarima ya watsa mata wani kallo ya jifa mata waya kallon videon tayi Tabas ita ce tare da waziri ama wayayi shoting in wanan video?






"Kada ka yarda da wanan video karya ni ba fuska ta bace anye man shaire ni ba ni ce ba "

Yarima ya dago ta ya wanka mata mare sai da ta kai kasa.
Dago ta yayi ya kara wanka mata mare har sau Biyar sai kuka taki ye.
"Yarima ka yarda dani wlh karya ni"


"Karya taki ye duk abunda kuka gani shini gaskiya abunda taki aikata wa kinan ni nan shida ce"


Dukan su suka maida kallon su gari ta

Kallon mamaki sukiye mata "ki kuma fa?

Gaban Fatima ni ya fade

"Halima me ya kawo ki nan? Kuma waya tambaye ki??



Kallon su taki ye guda guda


"Duk sakon da kaki gani ni na tura maka shi don ina son asiren ta ya Tuno "


Tashi tayi ta reki mata colla "wlh idan kika kuskura kika fadi wata kalma sai na kashi ki"


Kan Aneesha ni yayi mugun sarawa


Ture ta tayi

"Ki ki shiga hankalin ki wlh ni ba Halima ba ce suna na Asma'u naye maki karya ni nace maki sunana Halima saboda ina son kawance da ki "



Kallon mamaki taki ye mata


Guri ta samu ta zauna ta aza kafa daya busan daya


"Nasan baki san ko ni wacece ba to bare ki ce sunana Asma'u idan bazaki manta ba kinye lalata da wani mai suna Usman Aliyu hope kin tuna shi ko"


"Eh na tuna meye hadin ki da shi???


"Uhmm Shini wanda zan aura dayaki ki yar iska ce malalace ya mara tarbiya kika hana shi aure na kika bashi jikin ki kuma kika je gurin boka kika ye masa magani. Ya fasa aure na tun a lokacin nayi alkawaren sai na rama abunda kika ye man shiyasa na kulla abota daki a dalilin ki na fada bakin abun wanda aduk lokacin da na aikata shi sai nayi kuka da ido na ina rokon gafara ubangijina kice silla na fada hanyar lesbian har na nime ki kuma kika bani hadin kai"




Gaba daya suka dau sallati kinan Fatima ba abu daya taki ye ba



"Tun muna zuwa Hotel har Nazo gidan ku dad in ki yazo Shima tsohon dan iska ya mai daki kamar matar Shi, kullum yana beyan bukatar Shi gurin ki idan kuma baya nan kije gurin mai gadi kiye lalace da Shi Tabas kin cika akuya tunda da kowa kina lalace nasan yanzu zaki karya ta ni I na da prove"



Wayan ta ciro cikin jaka ta saka masu Audio da tayi recording ama bata saka masu yanda tayi ma Aneesha ba kwai da tasaka inda tayi ma yarima magani



Tashi tayi ta wanka ma Fatima mare


dagowa tayi "Ni zaki mara??
Ta kara mata wani mare "Allah ya isa tsakani na daki kin cuceni kin sa na shiga hanyar da bata da kyau duk a dalilin ki bazan taba yafe maki ba Allah ya isa tsakani da daki"



Fatima kuwa kamar tsohuwar mahaukaci ya



"Ina bazan yarda ba wlh baki isa ba daki har Anesha Yarima nawa ni, nika dai ba wanda ya isa ya raba ni da Shi "

Yarima ya reki hanun Aneesha

Da sauri Fatima ta karasa kusa da bed side drower

Bindiga ta fesu wa


Ko wanin su ya razana


Waziri kuwa jiki nai rawa yaki domin yasan Kashin sa ya bushe


"Wlh ko dai ku bani Yarima ko in kashi ku gaba daya ko na kashi Yarima na kashi kai na duk a huta yarima nawa ni ni ka dai ba wanda ya isa ya raba ni da Shi"


"Fatima kina da hankali kuwa? Ni zaki kashi? To ki kashi ni wlh in baki kashi ni ba sai na kashi ki"

"Pls Fatima kada ki halbe shi ki tsaya aye magana da ki"

"Ki kyale ta kwai "
Yarima kaja baya wlh ko na kashi ka

Rufe idon ta tayi bata san lokacin da ta halba bindiga ba

Dukan su suka buga kuwa
Yarima kuwa ya rufe fuskan shi gaba daya ya razana..

Ya dai ji karan bindiga ama bai ji ya same shi ba

Bude idon shi yayi ganin Aneesha agaban shi tana nishi guda guda


Zaro ido yayi Hawaye suna zuba a idon shi

Reko ta yayi suka fadi kasa
Bakin shi har rawa yaki ye

"Aneesha why? Meya sa zaki ye man haka bayan na rasa ki abaya yanzu ma kina son in rasa ki"


Murmushi karfin hali tayi


"In har ina nunfashi ba abunda zai same ka sai bayan rai na"



Fatima ta buga kuwa

"Ae kara ki mutu na tafka Babban kuskure abaya da ban kashi ki ba da yanzu wanan abu duk bai faru ba"




Aneesha ta Aza hanunta kan fuska yarima



"Yarima na nasan kana son in tuna baya. Wanan matar daka ki gani ita ce sana diyar na barka ita ta dauki ni ta kai ni daje akaye man dukan tsiya tayi jifa dani.. Da kyar taki magana gaba daya ta bashi labaren yanda akaye da ga karshi tace I.. Lo..ve You.. So.. Much"


Ta jayi hanunta nunfashin ta ya tsaya cak.

Yarima kuwa ya rasa me zai ye meki shirin faruwa me Aneesha ki nufi girgiza ta ya kamaye ama shiru bata ce kome ba

Dago idon shi yayi yana kallon mom in shi ita ma din kuka taki ye har da mai martaba domin abun ya taba masa zuciya.


Rungumeta yayi "No. No. No. You can do this to me you can leave me you have to wake up pls pls come back I can't live without you "


Girgiza ta yaki ye
Ama ba wani motsi......







*Tofa muje zuwa*




*Lipton girl*๐Ÿ’™
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


Zikiri in an zauna a wani Majalisi

Ibn Umar ya ce; an kasance ana kirgawa ga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, a majalisi guda kafin ya tashi, yana cewa sau dari.
ุฑูŽุจูู‘ ุงุบู’ููุฑู’ ู„ููŠุŒ ูˆูŽุชูุจู’ ุนูŽู„ูŽูŠูŽู‘ุŒ ุฅูู†ูŽู‘ูƒูŽ ุฃูŽู†ู’ุชูŽ ุงู„ุชูŽู‘ูˆูŽู‘ุงุจู ุงู„ุบูŽูููˆุฑู.
Rabbigh-fir lee watub 'alay, innaka antat-tawwabul-ghafoor.

Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, Ka yi tuba a gare ni. Lallai Kai ne Mai yawan karbar tuba, Mai yawan gafara.


*Ina tayaki murna fara new book in ki Habiba Ahmad my princess Allah ya kara basira*๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜โ™ฅโ™ฅโ™ฅโ™ฅ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป



*kuna ina Reders ๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€ku garzayo ku nime Ina zangan shi litaffi ni mai dauki da tausaye da kuma fadarkawa kada ku bare abaku labare*๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿปโ™ฅโ™ฅโ™ฅโ™ฅ

*up up my sister*๐Ÿ’‹

*Book 2*
๐ŸŒคPage 205&210๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…




^^^^^^^^Girgiza ta yaki ye ama ba wani motse Hanun ta ya reka gaban shi ni yayi mugun faduwa ga bleeding inda taki ye



"Pls pls wake up for my sake"

Hawaye suna zuba a idon shi

Bude fuskan ta tayi ta saka masa murmushi duk da ciwon da taki ji haka ta daure tayi masa murmushi hanunta ta Aza kan zuciyar sa I am always there for you.



Shima din murmushi yayi mata.
Sanu sanu ta fara rufe idon ta

"Aneesha.......!!!! Pls don't leave me"


Kallon Mom yayi


"Mom bamu da isashin lokaci ya kamata mu kai ta Asbt"

Bai jira amsar ta ba ya dauki ta sai saure yaki ye yana hawaye ita kuwa kwance a jikin shi bata nunfashi har suka kai cikin mota baya ya saka ta Shima din ya shiga mom ta shiga gaba Mai martaba da kan shi yaja mota
Tab lalai abu yayi tsani mai martaba da kan shi....


Basu tsaya ko ina ba sai Asbt
Emergency aka kai ta

Yarima kuwa sai safa da marwa yaki ye yana kuka

Doctor ni ya fito

Da sauri ya karasa kusa da shi


"Dr. Pls ya jikan ta?


"Kada ku damu yanzu zamu shiga da ita OT zamu cire bullet in. Kuma ta rasa jini sosai kuye mata adu'a kwai we are doctors we will try our best"

Fito wa akaye da ita tana kwance akan gado ana tura ta


Da sauri ya karasa kusa da ita ya reki hanunta

"Pls Aneesha don't leave me I really love you"
Yana magana sukuma suna tura ta har suka kai ga OT

Tsaya wa sukaye ya durkusa kasa kiss yayi mata a goshi
"You have to come back I really need you pls"

Sai kuka yakiye kamar wani karamen yaro

Janta suka ye duk da hakan yana reki da hanunta har suka shiga da ita kallon ta yaki ye rufe kofa sukaye ama sai leki yaki ye domin hankalin shi a tashi yaki....





***********




Fatima kuwa tunda taga kowa ya watse taja Hanun waziri


"Idan har muka tsaya a nan ina mai taba ta maka sarki ba zai barmu ba sai ya hukun ta mu"


A kasalance yaki kallon ta domin yana jin wani irin jiri...


Hanunshi taja da saure Asma'u ta sha gaban su tana murmushi mugunta


"Ina zakuje kada kuga don sun wuce ku dauka kun tsira ba inda zakuje idan basu hukun ta ku ba ni zan hukun ta ku"

Fatima kuwa ture ta tayi

"Kin ce albarkacen ina sauri ni wlh da sai na kashi ki ni zaki cuta..?



Murmushi taki ye


"Ae har yanzu ban gama daukan fansa na ba naye alkawaren sai na bata maki rayuwa da ki har tsohon Uban ki its time to show you something"





Jawo ta tayi ta buga kan ta ga gina ae kuwa kan ta ya fara jini.
Jire ta gama gani ta yanki jiki ta fade kasa waziri kuwa daman yana jin jire
Shima din faduwa yayi kasa
Murmushi Asma'u tayi ta rufe gida ta rufe get gatana murmushi ta shiga mota ta wuce fuuuuu......





***********





Ajmal kuwa gaban shi ni yaki jin yana faduwa ya rasa abunda ki damun shi


Aneesha ce da Khadeeja suka shigo cikin dakin har suka zauna bai san sun shigo ba Khadeeja kallon shi taki ye don kallo daya zaka ye masa kasan yana cikin damuwa

Tashi tayi ta karasa kusa da shi


"Daddy. Aneesha meya ki damun ka haka?

A kasalance ya jeyo ya kalle ta
"I don't know why naki ji a ciki na kamar wani abu ya faru"





Shiru tayi kamar mai tunani

"Amm kinsan inda Zainab taki? Oh sorry I mean Aneesha yau ban ganta ba"


"Oh I don't know Mom dad baby and Aunty duk basa nan bansan inda suka shiga ba"


Tashi yayi tsaye
"Akwai abunda ki faruwa wanda bamu sani ba I think ki Kira su ki jiya ko lafiya"


Wayan ta dauko ta Kira baby ama bai daga ba kallon Ajmal tayi

"strange bai daga waya na ba bare na Kira mom"


Kiran ta tayi bata daga ba sai a kawo na biyu sa'an ta dauka muryan ta tana rawa da kyar ta iya cewa Hello


"Mom meya faru naji muryan ki ta canza???


Gaya mata tayi abunda ya faru


What......?????


Kashe wayan tayi ta kalle Ajmal


"Lafiya meya faru...???



"Aunty Aneesha tana Asbt an halbe ta"


"What..... Ya zaro ido
Ya rasa abunda zai ye key ya dauko Khadeeja tabe bayan shi ita da Aneesha basu tsaya ko ina ba sai Asbt..


Yarima kuwa sai yawo yaki ye yana kuka

Ajmal ya karasa kusa da shi
"Yah jikin nata"


Rungumeshi yayi yana kuka
"It's all because of me taki cikin wanan halin "


Lalashin yaki ye


"Hakuri zakaye insha Allah zata samu sauki"


Dagowa yayi yana kalloj shi

"Sai na kashi fatima tunda har ta taba man mata"


Saurin reko shi yayi

"Kada ka ye saurin yanke Hukunci a cikin fushi"


Kallon mom inshi yayi



"Mom kuna nan? Ina kuka bar su Fatima???


Sai a lokacin suka tuna da sun bar su acan gidan



"I am so sorry Son Hankali na ya tashi sosai muka beyo ku sukuma suna can tare da Asma'u ama nasan Asma'u bazata kyale su ba"



"Taya kuwa zan kyale su ae sai naga bayan su"


Jeyowa sukaye suna Kallon Asma'u


Yarima yace mata "ya akaye kika zo nan"


Murmurshi tayi ta karasa kusa da shi key ta bashi

"Gashi na rufe Fatima da mugun tsohon Uban ta idan ka ga dama ka bude su idan kuma zaka bar su can su mutu I don't care" ta daga kafadar sa



"Uhmm Gaskiya naji dadi sosai da kika rufe su ni zanye maganin su. Ama meyasa gurin daukan fansa kika Zabe wanan hanyar???


Hawaye ni suka zuba a idon ta


"Bani da wani Zabe dole na aikata Saboda nasan tana ye ni idan kuma bana kwadaita mata kai na ba nasan ba zan dauki fansa na. Ba a kullum ina rokon gafara ubangijina nasan Allah rahemu gafuru ni ina ye maku fatan alkaire da kai da matar ka ni zan wuce Allah ya hada mu haduwar alkaire"


"Haba ba za'aye hakan ba ina iyayen ki suki?



Murmushi takai ce tayi "Bani da iyaye zaman kai na naki ye iyayena sun jima da rasuwa"


"Eyyah Allah ya jikan su. Tace Ameen
"Why not bazaki zauna da mu ba"


Zaro ido tayi idanunta suka ciko da hawaye


"Aa yarima taya zan zauna a gidan ku a wani ido zaku kalle ni?


Mom ta karaso kusa da ita "Pls kada ki ce bazaki zauna da mu ba Allah yana amsar tuban bawan shi in har a cikin zuciyan ki kin tuba "

Kallon mom taki "Hakane insha Allah ko a mafalki bazan saki aekata wanan abun ba alkaware na ni a gurin ubangiji na"


"Masha Allah naji dadin haka daga yau ki diyar mu ce"


Murmushi tayi na jin dadi ta Rungume mom "Thank you mom "

Mai martaba kuwa kallon su kwai yaki ye

Mom ce tace "Sorry munyanki Hukunci ba tare da mu gaya maka ba"

Murmushi yayi "naji dadin wanan tunanin da kukaye Allah yayi maku Albarka ita kuma Fatima da waziri din zamu ye masu Hukunci"


Rungume Asma'u suka ye Dr. Ni ya fito ya sunkuyar da kanshi

Mai da kallon su sukaye gari shi


Tare suka hada baki
"Dr. Meya same ta???


Shiru yayi bai ce kome ba
Gaban Yarima sai duka yaki ye uku uku.......

*forget the errors*๐Ÿ˜


*Tofa ko. Me zai faru keep flowing*


*lipton girl*๐Ÿ’™
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*



Addu'ar Tashi daga Majalisi (Domin Neman Yafewa Ga Abin Da Ya Gudana A Cikin Majalisin)

A'isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, bai taba zama a wani majalisi ba, ko ya karanta Alkur'ani, ko ya yi wata sallah face ya cika da wadannan kalmomi.
ุณูุจู’ุญูŽุงู†ูŽูƒูŽ ุงูŽู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ูˆูŽุจูุญูŽู…ู’ุฏููƒูŽุŒ ุฃูŽุดู’ู‡ูŽุฏู ุฃูŽู†ู’ ู„ุงูŽ ุฅูู„ูŽู‡ูŽ ุฅูู„ุงูŽู‘ ุฃูŽู†ู’ุชูŽ ุฃูŽุณู’ุชูŽุบู’ููุฑููƒูŽ ูˆูŽุฃูŽุชููˆุจู ุฅูู„ูŽูŠู’ูƒูŽ.
Subhanakal-lahumma wabihamdik, ashhadu an la ilaha illa ant, astaghfiruka wa-atoobu ilayk.

Tsarki ya tabbata a gare Ka, ya Allah, da yabo gare Ka. Ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman gafararka, kuma ina tuba izuwa gare Ka.

Sai A'isha ta ce: Ya Manzon Allah! Na lura cewa ba ka taba zama a wani majalisi ba, ko ka yi karatun Alkur'ani, ko kayi sallah face ka fadi wannan kalmomi. Sai ya ce; "Kwarai. Duk wanda ya fadi wani alheri sai wadannan kalmomi su zama kamar hatimi ne ga alherin da ya aikata, wanda kuma ya fadi sharri, sai su zama kaffara ne gare shi.

*Book 2*
๐ŸŒคPage 210&215..๐Ÿน


ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…




^^^^^^^Shiru yayi bai ce komi ba gaban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login