Showing 84001 words to 87000 words out of 91879 words
Chapter 29 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
yarima sai dukan uku uku yake yi...
yarima yayi saurin matsowa kusa da Dr
"pls ka fada mana abunda ke faruwa
pls don't say i loose Aneesha again bzan iya rayuwa sai da itaba"
Ajmal ne ya rike shi" pls yarima ka kwantar da hankalinka muji abunda zai fada"
"Dr muna jinka kowa sai kallonshi yake yi yaji abunda zai fada
daka gansu kasan dukansu A razane suke...
Dr yayi ajiyar zuciya..".A gaskiya munyi bakin kokarinmu akan muga munce to tah but ancire bullet a jikinta
sadly she has only 30mins in bata farfadoba zata iya rasa rayuwarta gabaki daya"...bai koh gama maganar ba yarima yaci kwalarsa
kunyi iya bakin kokarinku kukace fah
hakan?MATATACE fah ka ke cewa kayi iya bakin kokarika
mai martaba ya daka masa tsawa
yarima...ba kada hankaline yarinya na fighting rayuwarta kana fada da likita
fadawa yayi jikin Ajmal yana kuka mai tsuma rai kowa wurin sai daya tausaya masa...
Little Aneesha ma kuka ta fara yi...
"Daddy i want my mommy back plss i dunt want her to die plss let me go and see her "
Ajmal ya rasa ya zaiyi shi kanshi kuka yakeson yi wurin yayi tsit ba abubda kake ji sea kukan yarima da little Aneesha...
pls dad take me to her
yarima yayi saurin dagowa
stop crying zo muje kiga mom dinki
jan hannunta yayi suka shiga kowa sai binshi da ido suke ba yanda suka iya Addu'a kawai sukeyi Aneesha ta farfado
yarima na shiga little Aneesha ta sake hnnunshi rugawa tayi da gudu ta rungume Aneesha
"plss mom ki tashi ki tashi pls banason ganinki kwance ki tashi ki dafa min noodle"
matsowa yayi kusa da su ki kyaleta Aneesha bata son xama damu a lokacinda muke bukatar ta
kuka ya fashe dashi kamar karamin yaro dukansu suka rungumeta
little Aneesha ta taji motsi koda ta tashi taga yatsan Aneesha na motsi
Yeahhhhh Alhmdlh my mom is back yarima sai kallonta yakeyi ya tsan ta nuna mishi
aiko little Anisha ta ruga ta fadawa su Ajaml
nan take kowa ya hallara cikin dakin
koda sunka shiga Aneesha ta fara bude idanuwanta
but abun mamaki sai kiran fatims takeyi
Ajaml ya kira DR ya shaida musu cewa lokacin data suma fatimar ce aranta shiyassa data farka ta fara kiranta
ya kuma shaida musu subarta ta huta nadan wani lokaci...
fatima ta farka daga sumar da tayi kokarin tada waxiri tayi ta kasa sanadiyar jirinda take gani
a daddafe ta taka wurinshi Daddy ka tashi muje kafin su isko mu
tadashi takeyi amma koh motsi ba yayi
kardai ace tsohunnan ya mutu inko hakane zan gudu inbar gawarshi anan
bazan zauna su isko ni nanba
NO bazea yiyuba...a daddafe takai bakin kofa murdawa tayi taji kofa a rufe
wata irin kara ta saki...No bazai yiyuba bazai yiyuba
fafashe kayan dakin ta farayi kamar sabuwar mahaukaciya
sai sabbatu takeyi...
ni Lipton nace kadan ma kika gani๐๐...
*Lipton girl*๐
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Addu'ar Tashi daga Majalisi (Domin Neman Yafewa Ga Abin Da Ya Gudana A Cikin Majalisin)
A'isha, Allah ya yarda da ita, ta ce: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, bai taba zama a wani majalisi ba, ko ya karanta Alkur'ani, ko ya yi wata sallah face ya cika da wadannan kalmomi.
ุณูุจูุญูุงูููู ุงูููููููู
ูู ููุจูุญูู
ูุฏูููุ ุฃูุดูููุฏู ุฃููู ูุงู ุฅููููู ุฅููุงูู ุฃูููุชู ุฃูุณูุชูุบูููุฑููู ููุฃูุชููุจู ุฅููููููู.
Subhanakal-lahumma wabihamdik, ashhadu an la ilaha illa ant, astaghfiruka wa-atoobu ilayk.
Tsarki ya tabbata a gare Ka, ya Allah, da yabo gare Ka. Ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman gafararka, kuma ina tuba izuwa gare Ka.
Sai A'isha ta ce: Ya Manzon Allah! Na lura cewa ba ka taba zama a wani majalisi ba, ko ka yi karatun Alkur'ani, ko kayi sallah face ka fadi wannan kalmomi. Sai ya ce; "Kwarai. Duk wanda ya fadi wani alheri sai wadannan kalmomi su zama kamar hatimi ne ga alherin da ya aikata, wanda kuma ya fadi sharri, sai su zama kaffara ne gare shi.
*Book 2*
๐คPage 215&220.๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^^^^^^^Asibity
Maimartaba ya bada umarnin dukan su su koma gida abar Anessha da yarima kawai tunda Dr yace abarta ta huta na wani dan lokaci
little Aneesha tayi ta kuka ba yanda suka iya dakayr aka samu khadija da As'mau suka shawo kanta...
Akan hanyarsu ta komawa Ajmal yake ta tunanin Aneesha yanda sukaye zama a da ya zama dole ya cire ta cikin zuciyar shi ya yanke hukunci da zarar ta samu lpia zai tattara nasa da nasa ya koma Abuja..
*WASHE GARI*
Aneesha na falkawa taga yarima kusa da ita yna bacci hannunta tasa cikin gashin kanshi tana murzawa a hanklalib
jinwani abu na taba shi yasa ya fara bude idonashi kadan kadan wani murmushi yasar mata itama murshin tayi masa
Da kyar ta iya bude bakin ya tace "gud mrng yarima na"
"mrng baby ya karfin ???
Alhmdlhh...lokaci daya kuma ta bata ranta
"yarimana ina fatima?...sai alokacin ya tuna da wata fatima gaba daya yana manta da ita
Labarin komai ya bata
Aneesha ta matsa dole sai yakai ta wurin fatima
ganin abun nata da gaske take ba yanda ya iya yaje ya kira Dr
"yarima gaskiya ya kamata ku barta nqdan wani lokaci jikinta bai ida yin kwari ba"
Dr zaka iya sallamrmu haka ta gaji da zaman asibitin ne idan mun koma gida munada family Dr zai mata kulawa ta musamman
maganguna ya rubuta musu ya,sallame...
suka kama,hanya sai gidan waziri
suna shiga sunka iske waziri da fatima kwance ba alamar numfashi
"NO bazai yiyuba ku mutu a banza sai na,hukuntaku maciya amana kawai"
wayar shi ya dauko ya kira Ajmal sai,gashi cikin 5mins ya iso tare da ataimakon khadija
yana shiha yaga mutane kwakkwance tambayr yarima yayi su wane
yarima ya bashi labarin su
"yanxu kasan abunyi mudauke su mukai su asibi
khadija ki dauki motata ki wuce da Aneesha gida
mu zamu kaisu asibi ki fadama mai martaba"
khadija da Aneesha suna isa gida khadija ta taimaka mata har part dinta ta kaita
ba'afi minti biyar bah sai ga mom ta shigo
kallon Aneesha takeyi
Reko hanunta tayi
"Aneesha dan Allh kiyi hakuri munza geki kan abunda baki aikata ba dan Allh ki yafe mana. Na goyen bayan fatima bayan kice da gaskiya"
rufe mata baki tayi" haba mom dan Allh kidaina fadar haka rashin sani ne kuma yanxu komai ya wuce"
mom tayi huging dinta sosai...
*BANGAREN ASIBITY*
Suna isa Asibity akaba su waziri taimakon gaggawa bayan 1 hours sai ga maimartaba da fadawansa sun iso
"basu dai mutu ba koh, "?Aa toh likitoci na nan na aikinsu cewar yarima
5mins later sai ga likita ya fito ya shaida musu sun farfado abinciken su angano suna dauke da cutar kanjamau
yarima yace dai dai dasu kenan wanan zai zama lesson ga duk mai irin kazantar tabi'ar su
Dr pls zamu iya ganinsu...eh ba matsala
koda sunka shiga sun iske waziri da fatima sai fada suke yi
kowane na zagin wani
yarima ne ya katse su kai kai ku raba mutane dabbabobi kawai
"dama ance ramen mugunta inzaka haka shi to kayi gajere
kunmanta Allh ba azzalumin kowa bane
Da naso indau mummunan hukunci akanku
Amma Allh wandayafi kowa adalci ya saka mini
Alabshirinku...dukanku kuna dauke da cutar kanjamau"
?murmushi mugunta yayi
"kuma gida da mahaifina ya baku na anshe sannan kai waxiri nace ai account dinda kake amfani dashi na gidan mune koh
shima nasa an rufeshi
nan take waziri ya fadi kasa fatima koh hannun ta aza bisa kai
wayyo Allh munshiga uku wlh bazai yiyuba yarima sonka ne yajamin wayyo Allah
yarima ya matso ya wanke ta wawan mari sai da tayi shiru
maimartba ba abunda yakeji sai takaicin yarda da Amana daya dauka yaba waxiri kai kaico da halin waxiri
tafiya sukai suka barsu ana asibitin sai kuka fatima keyi
girgizs waxiri take yi amma yaki tashi sai ga Dr ya shigo ya dubashi yace zuciyar shi ta buga rai yayi halinshi...wani irin kuka ta saki likita yatausaya mata
ga cutar kanjamau ga mutuwar mahaifi
ni lipton nace dayasan wacece fatima da bai tausaya mata ba๐...
*lipton girl*๐
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'a Ga Wanda Ya yi maka wani Alheri*
Idan wani ya maka alheri sai ka ce masa:
ุฌูุฒูุงูู ุงูููู ุฎูููุฑูุง.
Jazakal lahu khayran
Allah ya saka maka da alheri.
โฆ To hakika ka isa matuka wajen gode masa.
*alhmdl Allah ya raya man ku Hassan and Husaini*โฅโฅโฅ๐๐ป๐๐ป
*Book 2*
๐คPage 220&230๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^^^^^Da sauri ya karasa kusa da ita yana girgiza ta daukan ta yayi bako kunyar mai martaba ya haura sama suma din bensa sukaye daga baya.
Ajiye ta yayi kan gado shima ya hau kan gadon ya reki mata hanu. khadeeja ta kira Family Dr. In su cikin 20mnt sai gashi ya kara so.
Ya umurce su da su fita Yarima yace ba inda zai je tunda matar shi ce haka akaye ya zauna
Fara duba ta tayi.
Bayan ta gama ta ja dogon nunfashi
"Kada ka daga hankalin ka. Ba wani abu bani kwai tana bukatar Bed rest saboda halbin ta da akaye and ku rinka bata Medicine inta on time"
Godiya yayi mata ta fita daga gidan
Aneesha ta bude idon ta tana kallon Yarima
Kokarin tashi taki ye Yarima ya reko hanunta.
"Pls ki kwanta kina buka tar hutu sosai "
A kasallance taki kallon shi
Jawo ta yayi ya rungumeta ita kuwa sai kokarin jaye jikin ta taki ye
"Yarima na akwai mutani fa"
Mom ce ta kai masa bugun wasa.
"Yarima baka da kunya ko"
Murmushi yayi daga bisani suka fita daga dakin kowa ya koma parth insa Yarima kuwa yana rungume da ita sunfe 20mnt yana rungume da ita
Dago ta yayi ya aza hanunshi kan cikin ta
"Yaushi zan samu baby??? Ya daga mata gira
Zaro ido tayi
"Yarima bani da lafiya fa"
Murmushi yayi "Ge well soon i cant wait to become a father"
Murmushi kwai ta iya ye masa.
********
Fatima kuwa tafiya taki ye duk ta gaji gidan mai gadin su taji
Kallon ta yaki ye da kasa har sama
"Ki fita man daga gida in ba haka ba naye maki dukan tsiya wlh yar iska kwai"
Kallon mamaki taki ye masa
"Ni kaki cema yar iska?
"Eh manah ae ki yar iska ce don ma ina rufa maki asire kina kawo maza dawa a cikin gidan ku ama ban gaya ma baban ki ba. Koda yaki naji labaren ya mutu ko. Asge shima din dan iska ni Allah wadaran wanan rayuwar ta ku yan iska kwai"
Ranta a bace ta kama hanya tana tunanin ya zata ye wa zai karbe ta yanzu? Yarima ya cuce ta wlh sai na dauki fansa bazan kyale ka ba jikar ta ta duba taga tana da isasun kudi mota ta aro haya ta shiga gurin boka ta nufa.......
*******
Faiha kuwa sai shirin buki taki ye inaa ta dai bata ce mata kalla ba ta zuba mata ido indai duniya ce zata ga abun ta.....
*****
Fatima na isa gurin boka ba gurin bokan da ta saba zuwa ba.
"Boka ina son kayi man magani ya ji baya son kowa sai ni kuma iyayen sa su manta da ko ni wacece sa'an ya tsani matar shi"
Dariya ya kama kamar wani mahaukaci angama ki dawo gobe
Tana wuce wa Boka ya kama dariya
"Baki da Hankali sha sha, in da dai baya tare da ita zan iya ye maki kome ama yanzu ba abunda zai same shi domin tana da tsare ni dai zance kudin ki ni kwai"
Hahahahahaha
Fatima kuwa tafiya taki ye ama tana tunani gaba daya bata san inda kanta yaki ba ba abunda ki damun ta irin kanjamo nan
Da sauri ta taka burgi ama ina Babbar mota data nufa to ta ta buge ta Fatima kuwa ta na ciki motar ki ta riki da har sau biyar kallo daya zaka ye mator ka tausaya wa wanda ki ciki mutani ne suka yo kan ta domin motar tayi kaca kaca ga jini ya baza.
Mutanin da ki kusa suka yo kan ta da kyar aca ciro ta cikin mota kafar ta hagu ta fita kowa ya tausaya mata . gashi bata nunfashi.
Yatsan ta kwai ki motse.
Daya daga cikin mutanin yaga hanunta yana motsi taimaka wa akaye aka saka ta a cikij mota basu tsaya ko ina ba sai Asbt rai a hanun Allah.
Nan aka fara bata taimakon gaga wa.
Wanda ya Kawo ta sai safa da marwa yaki ye domin ya tausaya mata sosai
Likita ni ba ya fito
"Dr. Yh jikin nata?
"She is in critical condition gashi ta rasa kafan ta daya kuma tana da kanjamo ga kuma internal bleading cikin brain inta spinal cord inta ya kare a hanu kuma ta samu karya it's verry dificult for her ta rayu"
Inalilahe waina illaihe raji'um shi ka dai ya iya furtawa domin ta bashi tausai sosai.
"Zan iya ganin ta??
"Zamuye moveing inta ward zaka iya ganin ta"
Ohk yace ya shiga cikin dakin.
Cikin 10mnt aka kai ta shiga yayi idanun ta a bude sai hawaye ki zuba a idon ta
"Sanu bai war Allah"
Murmushi karfin hali tayi "Meyasa ka wahalar da kanka gurin taimaka man?
"Ki dai wanan maganar duk wanda zai ganki zai tausaya maki"
"Ni nasan ta wa ta kare ynz nan zan bakunce lahira"
Kallon kafar ta yayi babu kafa daya ga hanunta an ye masa dauri ya tausaya mata sosai.
"Ki gaya man number wani daga cikin yan uwan ki na sanar da su"
Nunber yarima ta bashi ya sanar da shi halin da taki ciki.
Kashe wayan kwai yayi don ba zai maje ba yaga tausan ta har ya kai ga yafe mata.
"Nasan ba zai zo ba abunda nayi masa nasan ba zai zo ba kuma ba zai yafe man ba "
Kuka taka maye
"Dan Allah ki dai na kuka zaki samu tafiya "
Murmushi takai ce tayi
"Ni ka dai nasan abunda naki gani yanzu zasu kashi ni i know zan sha kashi lahira irin abubda na aikata ba wata ya mace da zata aika ta shi "
Lumshe idon ta tayi domin ita ka dai ta san irin zafin da taki ji.
Shikuwa ya tausaya mata sosai
"Duk da bansan abubda kika aeka ta ba ama ki roki gafara ubangiji kafin Allah ya dauki ranki "
Idon ta a rufe tace
"Lokaci ya riga da ya kure ni nasan tawa ta kare.
Shiru tayi bata saki cewa kome ba
Shikuwa sai nasiha yaki ye mata jin shirunta yasa gaban shi faduwa Dr. Ta kira ya fara duba ta kallon shi yayi
"I am sorry She is no more"
Reki kan shi yayi yana salati.........
*Tofa fatima kida waziri Allah ya sauwaka masu hali irin naku Allah ya shire ku*
*muje zuwa*
*lipton girl*๐
[11/21, 8:32 AM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Addu'a ga Wanda Ya Ce Maka; Allah Ya Gafarta Maka*
ูููููู. Wa laka.
Tare da kai.
*Book 2*
๐คPage 220&225.๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^^^^^Da kyar fatima ta iya tashi ya zataye yanzu ga Waziri ya rasu. Napen ta tara ta ji gidan su kudi ta dauko cikin jaka kamar wata ta Allah taji makwabtan su tana rokon su da su taimaka aye masa sallah. Akai shi gidan shi na Gaskiya
Da yaki labare ya bazu kowa ya sani suka ce su sam baza suye masa sallah ba idan bata bar masu guri ba zasu illata ta tana kuka ta bar unguwar Asbt ta koma tana kuka ama duk da hakan ba wai tayi da nasani ba.
Dr. Kuwa ta bashi tausaye sosai karaso wa yayi kusa da ita
"Idan bazaki damu ba zan kai shi unguwar mu sai aye masa Sallah"
Dagowa tayi ta kalle shi "Ba wanda zai yarda yayi masa sallah ni dai idan zan samu koda mutum daya ni yayi masa Sallah akai shi can ya huta ni in samu in fara niman magani"
Kallon mamaki yaki ye mata bata ma jima men mutuwar uban ta. Kawar da zance yayi bai kai shi ubguwar shi ba daya daga cikin Dr. Da yaki Asbt yace zai ye masa sallah. Ahakan akaye mashi wanka akaye masa sallah aka kai shi gidan gaskiya
Tofa waziri Allah ya sauwaka.......
*************
Ina ce zauni sai kallon diyar tata taki ye
"Ki Faiha wai ina Ajmal ni kwana biyu naga baki ko waya da shi kuma kusan kullum sai kin fita"
Dagowa tayi ta ajiye wayan ta.
"Inaa Ajmal fa ya