Showing 42001 words to 45000 words out of 91879 words
Chapter 15 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
saki ta"
Zaro ido sukayi
"Aunty zee kin kuwa san me kika fada??
"Ae ba dole sai na sani ba nasan dai Aneesha bazata fadi karya ba"
Murmushi yayi "cool Daughter zanje gurin Meeting yanzu zan shirya idan na dawo zamu Fita"
Yehhh "Allah ya tsare dad "tayi masa kiss a kunce kallon Aunty zee tayi
"Aunty zee kima kiye ma dad good luck"
"Meye hakan"
"Ina nufin kiye masa fatan alkaire"
Tana nuna kuncen sa "kamar yanda nayi masa"
Zaro ido tayi
"Taya zanye masa nifa ban iya ba kuma ba kyau"
Jawo Hanunta tayi
"Waya ce maki ba kyau kuma ae wanan ba kome ni ba tunda nima ina ye maki"
Zauna da ita tayi kusa da shi
"Aunty Zee idan baki ye masa ba kada ki kara ye man magana"
Zainab kuwa ba yanda ta iya Gashi bata ko iya ba ya zata ye
Rufe ido tayi ta karaso kusa da shi
Aneesha naganin haka ta juya masu baya
Kiss tayi masa a kunce shi kuwa ya lumshe idon shi sai yaje bai taba jin lips masu taushi ba irin nata
Ganin Alhj. Ya rufe ido ya sa ta tashi ta Fita da gudu Shima ya tashi ya shiga wanka
Ko da Aneesha ta jeyo bata gan su ba
Mamaki taki ye tana me duk suka Fita bata gansu ba
Ita ta Fita daga dakin.....
Ajmal kuwa wanka yayi ya fito ya saka suit baka tayi masa kyau sosai wayan shi ya dauka ya kira faiha
A ransa yace ita bata ma damu da shi ba tunda taji bata Kira shi ba kira yayi aka bata daga ba sai a karo na biyu ta daga....
"Hello baby Antashi lafiya?
"Lafiya qlw yah aikin hope kome normal"
Ita kuwa kwance taki tsakan kafar shi sai shafan jikin ta ya ki ye da kyar ma ta ki iya magana...
"Eh Gashi nan dai muna ye yanzu haka na gaji sosai bacci ma naki son nayi "
"Ohk cool nima nayi Tafiya ina UK urgent meeting ki gari ni but zan dawo yan kwanaki nan"..
"Ohk Allah ya bada sa'a take care muah"
Bata jira me zai ce ba ta kashi waya
Shikuwa tsoki yayi sai bala'i yaki ye bata ma damu dani ba bata damu da diyar ba tunda har bata tambaye ni ina taki ba ya zama dole in kara aure I can not take all this...
Jeyo ta yayi "Baby Meyasa kika ye masa kiss??
"Oh kar ka damu ae wanan nayi masa dai ni yanzu ba Gashi muna tare da kai ba har abunda yafi kiss idan kana so zaka ye man I am all yours "
Murmushi yayi yana shafa lips inta I really love this
Really my dear
Bai jira amsar ta ba ya fara kissing inta....
Ajmal kuwa ko breakfast bai ye ba ya Fita ya nufi gurin da zai ye meeting........
*Godiya gari ku masu share in Book dinan bani da bakin godiya a gari ku Allah ya bar zumunci love you all guys*๐๐๐๐๐
*keep flowing*
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: .
*MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
Addu'ar Ruku'u
ุณูุจููุญุงูู ุฑูุจููููู ุงููุนูุธููู
. (ุซูุงุซู ู
ูุฑููุงุชู)
Subhana rabbiyal-a'zeem (3)
Tsarki ya tabbata ga Ubangijin mai girma (Sau uku).
ุณูุจูุญุงูููู ุงูููููู
ูู ุฑูุจููููุง ููุจูุญูู
ูุฏููุ ูุงูููููููู
ูู ุงุบูููุฑู ููู.
Subhanakal-lahumma rabbana wabihamdik, allahummagh-fir lee
Tsarki ya tabbata gare Ka, ya Allah! Ya Ubangijinmu, tare da godiya gare Ka. Ya Allah! Ka gafarta mini.
ุณูุจูููุญู ูููุฏูููุณูุ ุฑูุจูู ุงููู
ููุงูุฆูููุฉู ููุงูุฑูููุญู .
Subboohun kuddoos, rabbul-mala-ikati warrooh.
(Ubangiji) abin tsarkakewa, mai kubuta daga dukkan abin da bai kamace shi ba, Ubangijin Mala'iku da Jibrilu.
ุงูููููููู
ูู ูููู ุฑูููุนูุชู ููุจููู ุขู
ูููุชูุ ููููู ุฃูุณููููู
ูุชูุ ุฎูุดูุนู ูููู ุณูู
ูุนููุ ููุจูุตูุฑููุ ููู
ูุฎูููุ ููุนูุธูู
ููุ ููุนูุตูุจููุ ููู
ูุง ุงุณูุชููููููู ุจููู ููุฏูู
ูู.
Allahumma laka raka'atu, wabika amantu, walaka aslamtu, khasha'a laka sam'ee, wabasaree, wamukhkhee, wa'azmee, wa'asabee, wamas-takalla bihi kadamee.
Ya Allah! Gare ka na yi ruku'u, kuma da Kai na yi imani, kuma gare ka na mika wuya. Jina ya yi kaskanci gare Ka, haka ma ganina da bargona, da kashina, da jijiyata, da kuma abin da kafata ke dauke da shi.
ุณูุจููุญูุงูู ุฐูู ุงููุฌูุจูุฑููุชูุ ูุงูู
ููููููุชูุ ููุงููููุจูุฑูููุงุกูุ ููุงููุนูุธููู
ูุฉ.
Subhana thil-jabaroot, walmalakoot, walkibriya, wal'azamah.
Tsarki ya tabbata ga (Allah) Mai dole, da mulki, da kasaitar daukaka, da girma
*Book 2*
๐คPage 85-90..๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
^^^^^^
Ya nufi gurin aiki... Meeting suki ye ama hankalin shi gaba daya yana kan Zainab shi Kansa mamaki yaki ye ya akaye yaki tunanin ta? Instead of yayi tunanin Faiha yana tunanin Zainab oh no ya riki kansa....
"Mr. Ajmal are you ohk???
"Am sorry pls continue "
Cigaba suka ye da meeting
****
Ban garin Yarima kuwa sai shirye shirye yaki ye....sa shida fatima...
Fatima ce da Halima zauni kan gado
"Kawata aure fa zanye"
Zaro ido tayi
"Fatima kin kuwa san abunda kiki fada??
Murmushi tayi "sosai kuwa nan gaba kadan zan zama Gimbiya "
Jawo ta tayi "Haba kawata taya zaki ye aure bayan kin san abunda ki tsakanin mu?
"Na sani ma ae ban manta ba ama ina son inye aure kuma baki isa ki hana ni ba. Don haka is better idan kin yarda ko baki yarda ba aure na yarima dole "
"Yarima fa kika ce??
"Eh ae Ranar Saturday za'a daura aure"
Halima kuwa ko kadan bata je dadi ba domin tana jin dadi harka da Fatima cikin ranta tace shigiya ae Inda baki da dadi da bazan lake maki ba
"Me kika ce???
"No kwai nace ae ko kinye aure muna tare ko??
"Eh manah ae mai hali baya dai na halin sa kar ki damu ae muna tare"
Murmushi tayi "Zan samu yanzu???
Duka ta kai mata kingan ki me zai hana
****
Ajmal kuwa suna gana meeting ya dawo gida yana zuwa ya shiga dakin sa ya cire kaya ruwa ya watsa ya canza kaya zuwa White suit dakin su Aneesha ya nufa ko da ya shiga suna buga game a waya......
Zaunawa yayi kusa da su
"Game kuki ye"
"Eh dad har ka dawo"
Zainab ta dago ta kalle shi
"Sanu da zuwa Alhj. "
Kallon ta tayi "Alhj kuma????
"Eh manah "
"Ki Kira ni da Dad in Aneesha zanfi jin dadi"
Murmushi tayi "Ohk dadyn Aneesha"
"Oyah ku tashi muje muga gari ko"
Aneesha ta tashi tana Tsale Yehhhh
"Ku tafi ni ina nan"
Kallon ta sukaye
"Aunty Zee dole ki beyo mu and that's final bana son jin kome"
Dad ka dauki ta mu tafi..
Ajmal kuwa kamar mai jira ya dauki ta
"Pls Daddyn Aneesha ka sauki ni wanan ae abun kunya ni"
Bai be ta kan ta ba suka cigaba da tafiya jirgin kasa suka shiga
"Wow daddy weather nan tana da dadi fa sosai"
"Really my daughter "
Yes dad...
Suna Fita suka tsaya suka fara shan icee cream
"Dad gaskiya ice cream dinan yayi dadi"
Kallon zainab yayi wada ki shan ice cream
"Ama ina ganin Aunty zee bata ji dadin sa ba don tunda muka fito bata ye magana ba"
Murmushi karfin hali tayi
"Ba haka bani ice cream din yayi dadi sosai"
Haka suka ye ta yawon buda ido sunye shopping mai yawa gidan su suka nufa falo suka tsaya suka baje kaya
Bag Inda ki kusan da Ajmal ya dauka ya boye
"Dad me kaki boye wa??
Ga kunenta ya ce mata "kiyi shiru kada mom in ki ta jiya "
Yana kallon zainab
"Auw Dad I am so happy da ka fara son Aunty.... Bata isowa ba ya dafe mata baki
"Kin manta nace maki wanan tsakani na da ki ni???
"Oh sorry dad"
Tashi yayi ya nufa dakin shi ita kuwa Zainab sai mai da nunfashi ta kiye domin ta gaje sosai...........
*Wanan page naku ni my fans nayi shi ni kwai don jin dadin ku da sai gobe zanye posting ama saboda son da kuki nuna ma wanan littafi ya sa nayi maku wanan typing love u Lodi Lodi*๐๐๐๐
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Book 2*
๐คPage 100&105..๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Addu'ar Maganin Damuwa da Bakin Ciki*
ุงููููููู
ูู ุฅููููู ุนูุจูุฏููู ุงุจููู ุนูุจูุฏููู ุงุจููู ุฃูู
ูุชููู ููุงุตูููุชูู ุจูููุฏูููุ ู
ูุงุถู ููููู ุญูููู
ูููุ ุนูุฏููู ููููู ููุถูุงุคููู ุฃูุณูุฃููููู ุจูููููู ุงุณูู
ู ูููู ูููู ุณูู
ููููุชู ุจููู ููููุณููู ุฃููู ุฃูููุฒูููุชููู ููู ููุชูุงุจูููุ ุฃููู ุนููููู
ูุชููู ุฃูุญูุฏุงู ู
ููู ุฎููููููู ุฃููู ุงุณูุชูุฃูุซูุฑูุชู ุจููู ููู ุนูููู
ู ุงูุบูููุจู ุนูููุฏููู ุฃููู ุชูุฌูุนููู ุงูููุฑูุขูู ุฑูุจููุนู ููููุจููุ ูููููุฑู ุตูุฏูุฑูู ูุฌููุงูุกู ุญูุฒูููู ูุฐูููุงุจู ููู
ููู.
*Allahumma innee 'abduk, ibnu 'abdik, ibnu amatik, nasiyatee biyadik, madin fiyya hukmuk, 'adlun fiyya qada-ok, as-aluka bikulli ismin huwa lak, sammayta bihi nafsak, aw anzaltahu fee kitabik, aw 'allamtahu ahadan min khalqik awis-ta'tharta bihi fee 'ilmil-ghaybi 'indak, an taj'alal-Qurana rabee'a qalbee, wanoora sadree, wajalaa huznee wazahaba hammee.*
*Ya Allah! Ni bawanka ne, kuma dan bawanka kuma dan baiwarka. Makwakwadata a hannunka take, hukuncinka zartacce ne a kai na, kuma kaddararka gare ni mai adalci ce.Ina rokon ka da kowane suna naka, wanda ka ambaci kanka da shi, ko ka saukar da shi a cikin halittarka, ko ka kebance kanka da saninsa a cikin ilimin fake da ke wurin ka, da ka sanya Alkur'ani ya zama kaka ga zuciyata, da haske ga kirjina, da kwaranyewa ga abakin cikina, da kuma mai tafiyar da damuwata.*
ุงููููููู
ูู ุฅููููู ุฃูุนููุฐู ุจููู ู
ููู ุงููููู
ูู ููุงููุญูุฒูููุ ูุงููุนูุฌูุฒู ูุงูููุณููู ูุงูุจูุฎููู ูุงููุฌูุจูููุ ูุถูููุนู ุงูุฏูููููู ูุบูููุจูุฉู ุงูุฑููุฌูุงูู.
*Allahumma innee a'oothu bika minal-hammi walhuzn, wal'ajzi walkasali walbukhli waljubn, wadal'id-dayni waghalabatir-rijal.*
*Ya Allah! Ina neman tsarinka daga damuwa; da bakin ciki, da gajiyawa, da lalaci, da rowa, da rinjayen mazaje.*
^^^^
Haka a kayi yinin buki cikin kwanciyar hankali..
Fatima kuwa sai murmushi take tana kallon Halima ita ma din murmushi take yi mata.
Fatima ta tashi ta shiga cikin daki, Halima kuwa ta bita daga baya tana shiga ta jawo Fatima ta rungumeta
"Kinyi kyau sosai baby I really love you "Tayi mata kiss a kunce
Ture ta tayi sai da ta tashi faduwa
Kallon mamaki take yi mata
Fatima ni kike wa haka
"Kr baki da hankali ne baki da hankuri ina jin nayi maki bayanin komai meyasa zaki rungume ni idan wani ya shigo fa???
"Haba baby ai ba wanda zai gane abinda ke tsakani na dake za'a dauka kawai normal Hug ne pls kiyi hakuri "
Karamin tsaki taja kada ki sake min haka na gaya maki, fita tayi daga dakin ranta a bace
Halima kuwa abinda tayi mata ba karamin bata mata rai tayi ba
ita Fatima zata ture akan wani banzan Yarima lallai zata yi da nasin aikata wannan abun....
*****
Aneesha kuwa sai dadi taki ji yau za'a kawo mata new mom Kallon Zainab Tayi
"My mom na matsu dare yayi wlh akai ki sai naki jin kamar na jawo dare"
Dariya Zainab ta kama ye meki ki wa sauri lokaci kadan ya rage ae
Murmushi Tayi "hakani fa "
Ta rungumeta
"Aneesha...
"Na'am mom"
"Nace mom In ki ta san Dad in ki zai aure ni kuwa???
Karamen tsaki taja
"Oho mata"
Dago ta tayi
"Aneesha kada na saki jin kinye tsaki kuma mamar ki ce bai kamata kice oho mata ba duk yanda uwa taki kome lalacewan ta uwa ce don haka kada na saki jin Kince haka kinji"
"Tau mom ba zan saki ba ama ina ganin Bata sani ba"
Wayan ta dauko ta kira Dadyn Aneesha ama bai dauka ba
"Meyasa bai dauki kira na ba ya kamata ace Hajiya ta san da aure nan"
Saki kira Tayi ama bai daga ba.
Ajiye wayan Tayi ran ta abaci Bata son bayan aure Hajiya ta dawo ta kama bala'i don Bata son tashin hankali...
*8:30pm*
Lokaci ni da za'a kai Amarya
Bangarin Fatima kuwa motoce sun iso haka mutani suka fara shiga aka fito da Amarya aka saka ta cikin mota. Ko kadan Fatima Bata yi kuka ba. wanan karon Yarima bai zo ba ita ka dai ce cikin mota sai kawarta Halima ita kuwa sai kishi taki ji
Kokarin taba mata breast taki yi ta sa Hanunta ta buge ta
Haka dai ta daure har suka isa gidan su Yarima Parth in shi suka nufa aka ajiye Amarya.. Bayan abokan ango sun zo akaye Adu'a suka wuce Halima kuwa sai Kallon Fatima taki tana hararan Yarima haka dai ta fita gidan ya zama daga Yarima sai Fatima.....
******
Zainab kuwa da ya ki Bata da mutani har Ajmal ya aiko mota suka shiga tare da Aneesha wasu hawaye ni suka zuba a idon ta wanda Bata san na mini ba rufe idon ta tayi gam
"Na gaya maki satin nan zanye aure ama baki zo ba????
Da saure ta bude idon ta gaban ta yana duka uku uku a ranta tace wai wanan wanine wanda Baya bare na zauna cikin farin ciki Meyasa yaki ta kura ni me zanye masa tunda yayi aure...?
Share hawayen ta tayi har suka isa gidan Ajmal
Dakin Ta aka ajiye ta
Aneesha kuwa tana kusa da ita sai watsar hauru taki ye ta samu new Mom...
Kowa ya fita daga Amarya sai Ango sai kuma diyar su Aneesha
******
Halima kuwa ranta a baci ta je gidan waziri ko da taji yana kwance kan gado shi ma yayi missing in daughter shi
Bude kofa tayi
"Kayi missing in Fatima ko"
Tana magana tana tafiya ta karasa kusa da shi...
Kallon ta yaki ye ita kuwa ta ba ko kunya ta hau kan jikin shi
"Kasan me daddy nima I really miss her sosai"
Karamen Murmushi yayi
"Is ohk idan Fatima Bata nan ae kina nan ko??
Ya kama shafa mata fuska
Murmushi tayi
"Yau zasu ce Amarcin su Muma zamu ce namu ko ya ka gani??
"Haka ni kuwa "
Ya fara zuge mata zip
Ni Lipton naci wanan Waziri ba shi da hankali
Kallon ta yaki ye
"Na tambaye ki manah?
"Eh ina jin ka baby"
"Nace ina iyayin ki ni halan naga baki damu da zuwa gida ba kuma ba'a ko kiran ki a waya aji ko a ina kika ji???
Dariya ta kama ye sosai
"Daman fatima Bata gaya maka zaman kai na naki ye ba. Bani da iyayi ni ka dai ce a gida don haka you are free duk lokacin da kaki So zaka iya zuwa ko kuma ka Kira ni nida kai na zan zo gari ka "
Dadi ya jiya sosai ya kara jawo ta...
****
Fatima kuwa tashi tayi ta kara sa kuda yarima tana ciji lips inta
Kwanta wa tayi kan kafadar shi
"Finally abunda muki jira yau allah ya cika mana burin mu yanzu ni matar ka ci kai kuma miji na"
Daga mata kai kwai yayi bai san Meyasa Baya jin sonta a zuciyan shi ba..
Jeyo da fuskan shi tayi tana Kallon shi a kasallanci
"Yarima ko baka ye farin ciki auren nan ba?
Murmushi karfin hali yayi