Showing 6001 words to 9000 words out of 91879 words
Chapter 3 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
umurnin iyayin ta ne tabe
Shi kuwa jawo ta yayi a jikin shi "Zan koya maki soyaya"
Tashi tayi tsaye ta kama tsalle da gaski Yarima
"Eh manah "
Kara so wa tayi kusa da shi
Hanunsa ya sa kan wuyan ta yana shafa shi
Kallon sa ta ki ye "Yarima me kaki ye"
"Baki na son ki iya soyaya ba.. To shine naki koya maki"
Ture shi tayi
"Ban taba jin ance sai an tabe jikin mutum ba a soyaya "
Mtswww ya jawo ta
"Allah idan baki tsaya ba da karfe zanyi maki"
"Wai Yarima yau me yaki damun ka ni?? Ga bada ya duk ka canza"
Bai be ta kan ta ba ya cire mata Riga bra in da ki jikin ta ya cire yayi wulge da ita Daukan ta yayi ya aza ta kan gado
Ita kam I kon Allah kwai taki kallo "Lalai Yarima dan iska ni haka kwai zai cire mata riga to wai me zai ye mata"
Hannunsa ya sa yana shafa mata Breast ae kuwa Yarima ya fara Nishi Rufe idon ta tayi don bata son taga abunda yaki ye gashi ya haye ta bata da halin kwace kanta
Bakin sa ya sa yana wasa da kan breast inta ita kuwa ta fara jin dadin abunda yaki mata ta fara Nishi guda guda ya kulla da taji dadin abun da yaki mata ya kara karfin sha mata
Bakin sa ya cire ya kai ga lips inta yana kissing inta hanunsa kuwa yana wasa da Brest inta
Duk da bata iya Romance ba ita ma ta fara kissing insa
Sunfe 40mnt suna abu daya Hanunta ta saka cikin Rigar sa Tana wasa da nipples insa
Yarima kuwa yaji dadin abunda taki ye masa jeyo ta yayi ta dawo kanshi Hanunta ta sa ta jaye Rigar sa ta aza lips inta tana shan Niples insa Ita kan ta mamaki takiye yau ita ce ki taba Jikin Namiji
Yarima kuwa Nishi yaki ye ya fada duniyar dadi
A ransa yace "Lalai ma'arauta suna jin dadin su Inda ya san haka suki jin dadi da ya jima da yin aure Lol"
Jaye ta yayi kan jikin shi ya fara aika mata da sako ae kuwa Aneesha ta fara jin dadi Kuka ta fara ye
"Wayoo Yarima dan Allah kada ka kashi ne ban tashi zuwa lahira ba Haba yarima wai baka ganin ni yarin yace kar kai ka kwana biyu ni fa yanzu naki dan Allah ka rabu dani"
Yarima kuw bai masan tana ye ba ya cigaba da aikin sa
Tun tana kuka tana bugun shi tana suratan ta har muryata ta kama rama "Yarima.. da..n Allah. Ka... Yi... Hakuri... Ka. r.. Ka.. Kashi ne"
Nan taki ta dai na nunfashi
Yarima kuwa a tunanen sa ta gaji ne tayi shiru sai da ya gama gamsuwa s'an ya saki ta ya na maida nunfashi jawo ta yayi yana saka mata Albarak dago ta yayi ya girgiza ta Aneesha ama bata nunfashi hankalin sa ya tashi sosai ya rasa me zai ye ga shi jini yana zuba a jikin ta ga ba daya ya rasa me zai ye Asbt zai kai ta ko likita zai Kira.........
*Tofa muje zuwa ko me Yarima zai ye ku cigaba da beyo ne*
*Lipton girl*๐
[11/3, 2:15 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
๐คPage 25&30..๐น
^^^Yarima kuwa yana gurin Aiki amman hankalin shi ya na gida tashi yayi ya nufi gida direct parth d'inshi ya nufa falo ya duba bai ga Aneesha ba ya shiga cikin dakin ta nan ma shiru Bathroom ya duba ko zai ganta nan ma bai ganta ba
Zauna wa yayi kan kujera daki cikin dakin zuciyar sa tana ye masa zafi ina Aneesha ta shiga ko dai taje gefin mom ne??
Wayan sa ya dauka ya kira mom in shi ta sanar da shi akan bata shigo ba kashe wayan yayi
Meya ki faruwa ni ina Aneesha ta shiga
Wata zuciya ta ce masa "Meya kai ka gaya mata kana da wadanan kudi ko dai ta dauki kudin ta gudu???....
Da saure ya tashi ya nufa dakin shi kallon mamaki yaki ye da yaga kofan a bude taki
Shiga yayi yaga drower bude Hankalin sa yayi matukar tashi
"Oh my God Allah kasa Yarinya nan bata yaudare ne ba "
Kara sa wa yayi gurin drower ya shiga dube dube ama bai ga Jakar kudi ba reki kan sa yayi "Inalilahe wa'ina illaihe Raji'un Aneesha kin cuce ne Meyasa zaki ye man haka? Meyasa baki gaya man kudi kiki so ba bani kiki so ba ashe abunda naki gudu sai da ya faru dani why kika ye man haka inda kin gaya man kina son kudi ko nawa ne zan iya baki in na son ki ama kin cuce ne"
Gurin gado ya nufa yana dube dube ko zai ga Jakar ama bai ganta ba wayanshi ya dauka ya Kira ta da mamaki yaje wayan akashe
"Oh. No abunda Aminu ki gaya man ya zama Gaskiya kinan Aneesha ta aure ni saboda dukiya ta??
Ganin kamar paper akan gado yasa ya karasa dauka yayi
"Hi yarima nasan zakaye mamakin ganin na iya rubutu ko to kada kayi mamaki domin daman na iya kuma daman na aure ka ni saboda kudin ka kuma yanzu da naje kaye magana wanan kudi shiyasa na dauki su kaga yanzu na samu wanan kudin zan bar kasar nan gaba daya kayi hakuri Yarima daman bana sonka sorry byee"
Yarda paper yayi
Zauna wa yayi kasa yana kuka kamar wata mace
"Kin cucene Aneesha sai da ki kasan ina son ki sosai shiyasa kika ye man wanan yaudara kinan abunda yasa baki son ina kai wa ga jikin ki tunda ba sona kiki ye ba kina son kudi na ni shiyasa kika nuna man kamar baki san mene aure ba ashe Nina mahaukaci da naka sa gani cewa yaudara na zakiye why Aneesha"
Yana magana yana kuwa Kansa yaki bugawa kasa
"I hate you Aneesha kin cucene "
Tashi yayi yana buga Kansa A Gina
Tuna fuskan ta ya kiye
Jin ance "Yarima na"
Yasa ya jeyo Kansa duk yayi jine
"Yarima na Meyasa kaki wahalar da kan ka"
Kallon ya yaki ye "Aneesha meya kowa ki gidan nan bayan kin yaudara ne daman baki sona duniya na kiki so"
Murmushi taki ye masa
Ya daka mata tsawa "Magana naki ye maki kin ye shiru "
Duk da Hakan bata dai na Murmushi ba
Kara sowa yayi kusa da ita da niyar ya wanka mata mare but abunda ya bashi mamaki sai yaga ta bace
Tambayar Kansa yaki ye meki damun sa? Jiri ya kama gani ya fadi sumame
^^^^^^^^^^
Aneesha kuwa da suka ye jifa da ita cikin daje cikin wani ruwa ta fada Wanda ruwan suna da yawa ruwan basu ajiye ta ba ko ina sai wani gari
"Mai gida mu zauna anan mu hutu nagaje sosai"
Murmushi yayi
"Ae kin ye kokari sosai matata Allah yayi maki Albarka Gaskiya duk wanda ya samu mata irin ki to ya huta "
Dariya tayi
"Haba mai gida shiyasa naki son ka ka iya magana"
"Mai gida mu karasa gurin Ruwa ina jin k'isa"
Hanunta ya reko suka isa gurin ruwa
Hannunta tasa ta fara shan ruwa saki debo wa tayi har zata kai ga baki tayi sauren tuda su.
"Mai gida kaga abunda nagani?
Jeyo wa yayi ya kalleta "me kinan?
Nuna masa tayi
"Subuhalilah kamar fa mutum ne?
"Mai gida mu taimaka mu ciro ta daga cikin ruwa"
Shiga yayi cikin Ruwa da kyar ya jawo ta ya ajiye ta gefin Ruwa
Matar sa ta kalle sa
"Mai gida ya zamu ye da ita? daga ganin ta tana buka tar taimako ya kamata mu taimaka mata "
"Gaskiya ne ama kinsan yanda za'aye yanzu"
Ta girgiza masa kai
"Yanzu mu kai ta gida sai mu sanar da mai gari abunda aki ciki ko ba haka ba"
"Hakane mai gida kayi tunane mai kyau Gaskiya ama yanzu ya zamu kai ta gida"
"Mu ajiye wada nan itace da muka ye sai mu sakata cikin baro in ya so daga baya sai Nazo na dauki so "
"eh na yarda da shawaran ka muye Hakan"
Itace suka zube a kasa suka dauki ta suka saka ta a ciki tura ta sukaye basu tsaya ko ina ba sai gidan su karamen gida ni daki guda kwai ni a ciki
da saure ta shiga daki ta dauko tabarma ta shimfida suka cire ta cikin baro kwanta da ita sukayi duk da Hakan jini yana zuba a kan ta.....
"Mai gida yanzu ya Zamuye kinan kaga jine yana zuba a jikin ta"
"Yanzu bare naji na kira malam sani ya duba ta. Allah kasa zai iya duba ta"
"Tau mai gida a dawo lafiya"
Tashi yayi ya saka slippers insa fita yayi da gudu bai tsaya ko ina ba sai gidan malama Tukur wanda aka zagaye da kara da sallama ya shiga yana Nishi
"Malam Sani lafiyan ka qlw kuwa?
"Ina kuwa lafiya ina bukatar tai makon ka"nan ya bashi labare duk abun da ya faru
"To muje in dubata ko"
Tashi sukaye suka nufa gidan mallam sani"
da sallama suka shiga gidan
Amina ta amsa masu ta tashi Malam Tukur ya fara dubata da farko dai zan fara tsaida wanan jinin ina son ku bani guri
Tashi yayi ya ja matar sa suka shiga cikin daki
daya ki haka Malam Tukur yaki aikin sa idan yana aiki baya son ana gani
Jakar da ya zo da ita ya ciro kayan maganguna na Hausa ya fara hadawa
Malam sani da Matar sa Hankalin su a tashi ya ki domin sun tausaya wa Aneesha sosai
Jin ance "zaku iya fitowa" yasa suka fito
"Malam Tukur da sauki dai ko??
"Alhmdl da sauki domin ko da naki duba ta a raye taki tana da raune da yawa don sai da naye mata daure a kafa ta samu kariya sai hanunta da yayi tarmashi kan ta kuma da kyar na samu ya dai na jini sakamakon bugun da akaye mata a kai"
"Subuhalilah Gaskiya wanan yarinya tana da abun tausa saye. Ama mallam ya akaye kasan bugun ta akaye???
dan murmushi yayi "ae wanan daka gani kasan dukan ta akaye a kai yanzu dai ina son idan ta farfado sai ku sanar dani"
Ya fara Hada kayan sa
"Insha Allah mallam godiya mukai"
Tashi sukaye Malam sani ya raka shi har waje Hanunsa ya saka a cikin arjihu ya ciro naira 200 daman ita ka dai ta rage masa
Mallam Tukur ya karba yayi gaba
Amina kuwa zauna wa tayi kusa da ita ta saka mata ido
Mallam sani ni ya shigo
"Hajiya ta zan fita na dauko ita ce"
"Tau mai gida a dawo lafiya"
Ya fita daga gidan
^^^^^^^^^^^^
Mom in Yarima kuwa ta rasa meya ki damun ka sai taji ji kamar yarima yana kiran ta kiran sa tayi ga waya ama bai daga ba karamen tsaki ta ja ta tashi ta fita Kuyangu suka dafa mata baya bata tsaya ko ina ba sai parth in Yarima kiran Sunan Aneesha taki ama bata ansa ba abun ya bata mamaki matuka
Karasa wa tayi dakin ta ama shiru ba ita ba Yarima dakin sa ta nufa ganin kofa a bude yasa ta shiga ganin duk kamar jini yasa Hankalin ta ya tashi Yarima ta hango kwance da saure ta karasa kusa da shi
"Oh my God Yarima meya same ka??
"Kuye saure ku ki ra man fadawa akai shi Asbt"
da saure guda daga cikin su ta fita ta kira su ae kuwa suka shigo a ka dauki yarima aka kai shi Asbt
Hankalin mom ba karamen tashi yayi ba gashi Bata ga Aneesha ba to ina ta shiga
Likita ni akan sa yana dubasa jinin daki fita a Kansa aka fara tsaida wa sa'an aka cigaba da treatment insa anye sa'a kuwa an cito sa fito wa Likita yayi ya shaida ma mom cewa "Su kulla da shi don ya kamu da ciwon zuciya "
Shiru tayi tana mamaki me yarima yaki tunani haka har ya kama da ciwon zuciya? Zan iya ganin sa
"Yes this why"
Ta shiga dakin kwance yaki idanunsa a lumshe sai dai hawaye suna zuba a idon sa
Kara sa wa tayi kusa da shi
"Yarima meya ki damun ka me kaki tunane da har ka kama da ciwon zuciya"
Ganin yana kuka ya sa hankalin ta ya kara tashi
Hanunta ta sa tana share masa hawaye...
Mai martaba ni ya shigo cikin daki ganin dan nasa na kuka yasa yace duk fadawa su fita
da kyar yarima ya iya tashi ya zauna
Yana kuka kamar wani yaro
Gaba daya Hankalin su ya tashi don tunda suki da Yarima basu taba ganin yana kuka haka ba lalai duk abunda yasa yarima kuka ba karamen abu bani
"Pls yarima ka gaya mana meya ki damun ka"
Mai martaba ya karaso kusa da shi
"Me yaki damun ka ni da ka kasa gaya mana "
da kyar ya iya bude bakin sa ya ce Aneesha
Mom tace "Aneesha kuma meya faru da ita???
"Mom Aneesha.. Ta.. cuce ne she deceive me I hate her mom"
Yana magana yana kuka
"Yarima meya sa kaki cewa matar ka ta cuce ka"Fadan mai martaba
"Dad idan kaje abunda tayi sai shock ya kama ka"
Shiru mai martaba yayi kamar mai tunanin wani abu
Hannun mom insa ya rika
"Mom kinsan