Showing 3001 words to 6000 words out of 91879 words
Chapter 2 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
ta ya saka hanunsa cikin towel in da yaki jikin ta yana wasa da Brest in ta
"Yarima ka dai na dan allah ina jin zafi"
Hanunsa ya jaye ya juya ya kwanta yayi kamar bacci yaki ye
Ita kuwa ta san yayi fushi ama bata be ta kansa ba don idan tace ta kyaleshi zata je zafi sosai
Tashi tayi ta dauko kaya ta saka duk abun da taki yana kallon ta ama yayi kamar yana bacci kwanta wa tayi bacci yayi awon gaba da ita
Shi kuwa jeyo wa yayi yaga tana bacci kansa ya aza kan jikin ta i love you shima yayi bacci........
*kuyi hakuri da wanan page ba yawa*๐ฅบ
~Note~
~Ban rubuta wanan littafi ba don ince zarafin kowa ba pls duk wada zata karanta wanan littafi zata iya karantawa but bana son kana nan maganganu if u like read if u don't like don't read ba abunda ya shafe Lipton girl~๐คท๐ปโโ
~ku kara hakuri gurin Hausa ina da matsala gurin Hausa and ina fatan zaku karbe uzurina~โบ
*pls share*๐
[11/3, 2:15 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
๐คPage 10&15...๐น
^^^suna gama wa suka shiga toilet don su wanki Hanu.....
Aneesha ce ta fara wanki Hanunta Yarima kuwa Kallon ta kwai yaki ye ya saka mata idanu
Dagowa tayi "Yarima lafiya naga kana kallo na??
Hanunsa ya daura kan nata yana wanki mata hanu ama sai shafa mata Hanu yaki ye
Jaye hanunta tayi
"Haba yarima wai wanan wane irin abu ne? Tunda zu sai taba man Hannu kaki ye"
"Na taba me zaki ye?
Kallon sa tayi ta kalle jikin shi ta san dai bazata iya da shi ba murmushi takai ce tayi
"Sai na bar maka gida ka zauna kai ka dai"
Ta jeyo ta fita daga toilet in kokaren hawa gado taki ye jin an jawo ta da karfi sai da ta razana Yarima ni ya jawo ta ya reki ta gam Har tana jin saukan nunfashin sa
"Yarima ka saka man Hanu ina jin zafi"
Kallon ta yaki ye cikin ido
"Why ki kace zaki barni??? daman kin aure ne don ki barni"
Shiru tayi me yarima yaki nufi da wanan magana
"Ni dai ka saki ne"
"Ba zan saki ki ba dole ne?
Ture shi tayi ama ga banza
"Yarima ka saka man Hanu in ba haka ba zan tafiya ta kuma in ye maka nisa sosai in da baza Gani ba "
Ae kuwa tune idanun shi suka Kada suka dawo jaaa
Kar maganar Aminu ta zamo gaskiya
Jawo ta yayi ya manata a bango
"Kada na saki Jin kince zaki barni.. Kin kuwa san yanda naki son ki"
Girgiza masa kai tayi
"Haka aki so ka reki man hanu ina cemaka ina jin zafi ama kayi banza dani. Ka mana ne a Bango duk wanan shine so? Kana taba man jiki kuma na gaya maka ba kyau ama duk da Hakan ba ka dai na ba wanan shine a ki Kira da so????
Kara jawo ta yayi yana Kallon ta
"Reki maki Hanu dana yi wanan ki kika saka ne yinsa dole Taba maki jiki kuma da nakiye wanan Haki na ni kuma dole ki bani shi kuma yanzu"
Zaro ido tayi
"Yarima kasan me kaki fada kuwa Shi Halin da kaki magana ae na baka dazu"
Hararanta yayi "Yaushi???
Guntun murmushi tayi
"Yarima na kinan Har ka manta, dazu fa na baka hakin ka "..
"Ni bansan kin bani ba "
"Ba dazu na baka kaza ba ae kaga tunda kai ka seyo ta hakin ka ni"
Dafe kansa yayi don har ciwo yaki masa a ransa kuwa yace "Yau na kawo kai na kinan wanan yarinya bata masan mene aure ba"
Sakin ta Yayi daga rekon da yayi mata
Gurin mirrow ya nufa fuskan shi daya ki gani ciki ya hango Aneesha sai lekon sa ta kiye wani irin takai ce ya jiya ya buga hanunsa ga mirrow sai da ya fashi
Aneesha kuwa ta razana da saure ta karasa kusa da shi
"Yarima lafiya Meya same ka Meyasa ka bugu hanuka??
Kayan daki kan mirrow ya waste su
"Yarima dan Allah ka gaya man me yaki faruwa"
Ture ta yayi kan ta ya bugu da teble Inda ki cikin Dakin.
Dago wa tayi ta reki goshin ta jini ya ki zuba ama duk da Hakan bai dame ta ba ta karasa kusa da shi Hanunsa ta reki
"Yarima dan Allah ka gaya man Meya faru"
Jeyo wa yayi da karfe niyar sa ya kama ye mata fada ama ganin goshin ta yana jine ya sa yaje tsoro
"Aneesha Meya same goshin ki"
Yana nuna gurin
"Yarima ka manta da wanan kai ma Hanunka yana jine fa Meya ki damun ka"
"Kada ki damu dani I will be ok"
Da saure ya karasa gurin da yaki aji First-aid ya dauko ya zauna da ita kan gado
Ya dauko swarb ita kuwa dan kwallin daki kanta ta cire ta jawo Hanun sa
"Me zakiye?
"Zan daure gurin baka ga yanda yaki jini ba"
Jaye hanunsa yayi
"Kar ki damu dani ba abunda zai same ni idan nagama maki dressing zanyi ma kai na"
Zaro ido tayi
"Ni gaskiya ban yarda ba ae kai ka fara jin ciwo don haka kai za'a fara ye ma"
Girgiza kansa yayi yana kokarin ye mat dressing
Da saure ta tashi tsaye
"Yarima idan har kana son zaman lafiya to kai za'a fara ye ma idan ba haka ba zan tafita gidan mu"
Kallon ta yaki ye
"Baza ki dai na fadin zaki barni ba ko"
Sauko wa tayi daga kan gadon ta nika mata hanunsa
Bata yayi ta fa ye masa Dressing mamakin yaki ye ya akaye ta iya ta kulla da kallon da yaki mata
"Kana mamakin yanda na iya ko?
Daga mata kai yayi kamar wani wawa ya saka mata ido
"Lokacin da naje gidan diyar waziri Fatima lokacin dana shiga dakin ta taje ciwo a hanu ana ye mata Dressing to a lokacin naga yanda akiye sai na reki a kai na"
Murmushi yayi
"Ashe dai my wife is brilliant kina da sharf brain "
Murmushi tayi don bata fahimci abunda yaki nufi ba
"Yanzu ni zanye maki"
Zaro ido tayi "Yarima wlh bana so akwai ciwo fa"
"Waya ce maki akwai ciwo ni da kin kaye man ae banji ciwo ba"
"Haba Yarima kai fa Namiji ne ni kuma mace ce kasan ku maza baku jin ciwo"
Dariya yayi "waya ce maki Hakan ae kun fi mu jure ciwo kuda ki Haihuwa"
Hanunta ta aza kan bakin ta tana mamaki "Ya aki Haihuwa?
Kara sowa tayi kusa da shi
"Yarima In tambaya ka pls zaka bani Amsa"
Daga mata kai yayi ya jawo ta ya saka ta tsakan kafar sa
"Yarima meye haka tambaya ka fa zanye shine sai ka... "
Ya aza hanunsa kan lips inta.
"Ki bare idan na gama ye maki dressing you can ask me"
Kokarin kuce wa taki ye. Ama ta kasa
Rufe idon ta tayi gam "wayoo Yarima dan Allah kada ka saka man wanan abu yana da zafi"
"Meki nan? Bude idon ki nuna man
"Bazan bude ba idan zaka ye man kaye wlh ko na gudu"
Dariya yayi ya fara ye mata ae kuwa sai kuwa taki ye.
"Wayoo Yarima dan allah ka dai na wlh akwai zafi "sai ture Hanunsa taki ye
"Yarima kashi ne zaka ye dan Allah ka dai na "
Kyaleta yayi ya cigaba da ye mata sai da ya gama sa'an ya saki ta Kallon ta yayi ganin tana kuka abun ya bashi mamaki
"Meye na abun kuka "
Sai a lokacin ta bude idon ta
"Ka cucene Yarima ina gaya maka akwai zafi shine kaye banza dani "
Hannunsa yasa yana shafe mata Hawaye
Reki masa Hanu tayi
"Kada ka saki taba ne mugu"
Zaro ido yayi "Ni kiki ce ma mugu??
Murguda masa baki tayi "Eh ance ae mugu kaki yanzu ina gaya maka ina jin zafi ka kyale ni kazo ka kama taba man jiki na ce maka bana so kuma baka dai na in ba mugu ba wa yaki yen haka???
Nuna kansa yayi "ni kiki ce ma mugu ko".
"Eh ance mugu me zaka ye?
"Ohk.. Ok ni ne mugu ko"
"Eh ance kai ne mugu yarima mugu mugu "
"Gud zan nuna maki ni mugunu ne yau"
Tashi yayi tsaye ya barta zaune kan gado gurin kofa ya nufa ya sa key ya rufe
Kashi light yayi ya nufo kusa da ita ja da da baya ta kama ye
"Yarima me zaka ye??
"Zan nuna maki mugu naki"
Jawo ta yayi ya rungumeta
Ture shi tayi ya saki reko ta kwantar da ita yayi kan gado
Ya aza hanunsa kan nata
Kissing inta ya fara ye ita kuwa sai uhmm taki ye
A ranta tace "Na shiga ukku ni Aneesha naja ma kai na in banda iyaye na Meya kai ni ce masa mugu ya Allah ka kubutar dani nashiga ukku"
Lips inta ya kama kissing ya shiga bidar Harshin ta. Shima ya kama tsosan shi bugun shi ta kiye ama bai sa ya dai na abunda yaki ye ba dago wa yayi ya kalle ta yayi mata murmushi
"Yanzu zaki ga aikin mugu daman ina daga maki kafa ni don ki yarinya ce kuma naga alama baki san meni ni aure ba ama Tunda kin cen min mugu ni ko yau sai kin bani haki na ko ta wani hali "
Hanunsa ta daga sama
"Dan Allah yarima kayi hakuri wlh bansan nace maka mugu ba ina cikin zafi ne shiyasa nace Hakan ban ma san ta fito ba dan Allah kayi man rai"
Ko saura rinta bai tsaya ye ba ya sa Hanunsa ya fara bude mata zip
Hannun ta aza kan kirjin ta
"Haba yarima dan Allah kayi hakuri mana tun dazu fa naki baka hankuri ka hakura mana kasan bana son kana taba man jiki Meyasa kaki ye"
"Saboda ina son taba maki jiki kuma dole ki bar ni na taba don nawa ne"..
"Yarima ba zaka dai na cewa naka ni ba ni na taba cewa jikan ka nawa ni??
"Wanan ki ya shafa idan kin ga dama ki ce ama ni dai wanan jikin naki nawa ni kuma dole a bani jiki na yau"
Kuka ta fara ye "kayi hakuri mana Yarima na"
"Kinga kiye man shiru kina bata man lokaci "
Bude mata zip yayi ya fara ceri mata riga ita kuwa reki rigar ta tayi
"Haram yarima Taya zaka kalle jiki na wai Meya ki damun ka"
Mtswww ya ja tsoki ya cire rigar yayi wulge da ita tsaya wa yayi yana Kallon jikin ta tayi saurin aza hanun ta kan kirjin ta ta rufe ido
"Yarima ka kyalene ka fida daga dakin nan wlh in ba haka ba zanye maka kuwa"
Tsaya wa yayi yana Kallon ta "Ni zaki ye ma kuwa?
Ta daga masa kai
"Thank you"
Ya tashi ya fita ya rufe ta ta waje da saure ta shiga laluben rigar ta Ta saka a jikin ta shikuwa yana zuwa yace da gana daya Kuyangu subar part in su haka kuwa akaye dukan su suka wuce ya rufe gida ya haura sama
Yana zuwa ya bude kofa light ya kuna ama bai ga Aneesha ba "To ina taje ya san dai ya rufe kofa? Kinan tana cikin dakin nan boye wa ni taye
Bathroom ya shiga ya duba bai ganta ba fito wa yayi kuma ya koma rufe kofar Toilet yayi sai kuwa gata ashe bayan kofa ta boye
Murmushi yayi ya duka
"My wife me kiki ye anan"
Razana tayi ta ja da baya
"Ni dai nagaya maka bana so dan Allah ka kyale ne"
Jawo Hannun ta yayi
"Ka saka man hanu Yarima bana son irin abunda kaki ye man"
Bakin ta tasa ta cije shi
Lumshe ido yayi ganin bai maje zafin cizo da tayi masa ba yasa tayi tsaye ta saka masa ido
"Yarima cizon ka fa nayi? Na ga kamar baka je zafi ba"
Bude idon sa yayi ya kara so gab da ita
Hanunsa ya sa yana shafa lips inta "Taya zanje zafi bayan kin daura lips in ki a jiki na ae Raggon miji kwai zai je zafi dan karamen cizon da kika ye kinsan irin sanyi da na jiya da kika aza lips in ki"
Sakin baki tayi da ido tana ye masa kallon mamaki
Kallon jikin ta yayi
"Waya ce ki mai da Riga a jikin ki"
Kallon jikin ta tayi
"Ae ni ba yar isaka ce ba da zan bar jiki na ba riga ba"
Reki kansa yayi
"Aneesha kina nufin nine dan iska??
Rufe bakin ta tayi
"Nifa bance maka........ Sai kuma tayi shiru
"Kince man mugu yanzu kuma kin ce man dan iska ko"
Girgiza kanta tayi
"Yarima bance ba"
Sakin Hanunta yayi
Ya Fita daga Bathroom din ita kuwa binsan tayi da baya..........
kwanta wa yayi kan gado yaja blanket ya rufe jikin sa
Kara so wa tayi kusa da shi
"Yarima dan Allah kayi hakuri wlh bance Hakan ba kwai ina ye maka bayane ni ka fahimce ne "
Kyaleta yayi ya lumshe idon sa kamar mai bacci
Girgiza shi ta kama ye
"Yarima fa magana naki ye maka ka share ni dan Allah kayi hakuri Bazan saki ba "
Jeyo wa yayi ita kuwa ta rasa me za tayi zauna wa tayi kasa tana kuka
Yana jin tana kuka Gashi baya son jin kukan ta tashi yayi ya zauna kasa ya jawo Hanunta
"Ki dai na kuka kinsan bana son jin kukan ki ko kadan ina sonki irin son da naki ye maki baza ki iya gani adadin yawan shi ba kina da matsaye a zuciyana wanda ba kowa ki samu irin matsayen da na baki ba "
Share mata Hawaye yayi stop crying
Turo baki tayi "Ni na maye fushi tunda zu ina ye maka magana kana kyale ni "
Jawo ta yayi a jikin shi "Ki baki san yanda zaki lalashi mutum ba idan yayi fushi"
Turo baki tayi ta jaye jikin ta daga nashi
"Ni na rasa me zan ye maka ae ka san ban taba soyaya ba ni ban masan meni ne so ba "
Zaro ido yayi
"Ama kina ce kina sona"
Kasa tayi da kanta bata son ya san