Showing 51001 words to 54000 words out of 91879 words
Chapter 18 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt
Fita sukaye waje
Ajmal ya aza jikin shi kan mota fitowar su kwai yaji jira.....
Yana ganin sun fito
Sai ga kamar sun shikara basu hadu ba he totally miss her..
Jin yaki kamar ya rungume ta
Kara sowa yayi kusa dasu
"Sanu da zuwa Daddyn Aneesha"
"Yauwa yace "
Ya nika mata waya
Kallon shi ta ki ye wanan fa??
"Waya ce Aneesha tayi missing in ki shini tace a saya maki sai mu rinka video call da ita"
"Tayi ko kai ma kayi???
Sosa kan shi yayi yace duka
Kallon shi taki ye
"Sai dai bansan yanda aike aiki da ita ba "
Aneesha tayi saurin ciwa "ga dad nan ae zai koya maki"
Ta mai da ta gefin Dad ni zan shiga inda mama muye hira bata jira amsar su ba ta shiga cikin gida
Shikuwa ya jawo Hanunta yayi ya saka ta cikin mota Shima ya shiga wayan ya dauko ya fara nuna mata yanda zata ye kiran ta yayi video call ta dauka
Dadi ta kama je ta iya aiki da waya lokaci guda kuma ta sha toka
"Lafiya naga kin canza???
"Ba kome kwai naga kamar hakan ya taba faruwa dani wanda na kasa tunawa har yanzu "
"Ban fahimci ki ba me kiki nufi da ya Taba faruwa??
Kawar da zancen tayi "Bare na kira ka naga ko yayi"
Kiran shi tayi sai Gashi kuwa yayi
Reki kumatun ta yayi
"That's my wife brain in ki tana kawo wuta "
Reki kan ta tayi tace "Inalilahe wa'ina ilaihi Raji'un wanan ma ya taba faruwa"
Shi kuwa abun ya daure masa kai don gaba daya bai gani abunda taki nufi ba
Jawo ta yayi
"Meki ki nufi da hakan???
Kan ta ta reki domin yana ye mata ciwo sosai...
Da kyar ta ita furta "Kai na ki ciwo sosai"
Kwantar da Ita yayi kan kirjin sa yana ye mata Adu'a
Kiran sallah da yaje anye ya sa ya dago ta
"Ki shiga cikin gida zanje nayi sallah idan na dawo zan kira ki a waya ba sai kin fito ba ki turo Aneesha kwai "
Ta daga masa kai nagode
Fitowa yayi ya reki mata Hanu har bakin kofa ya kai ta ta shiga cikin gida....
Shikuwa ya nufi masallacin da ki garin yayi sallah
Ita kuwa tana shiga cikin gida sama sama taki hira wayan ta ni tayi kara ta daga ohk kwai tace ta kashi waya
"Aneesha Dad in ki yana jiran ki a waje"
"Ohk mom byee"
Tayi masa kiss ta Fita
Mama ce ta karaso kusa da diyar tata
"Lafiyan ki kuwa naga kin reki kan ki??
"Mama kai na ni ki ciwo yanzu ina ta kokarin tuna wasu abu "
"Masha Allah naji dadin hakan kin sanar da Ajmal kome dai ko"
Girgiza kai tayi
"Haba ya kamata ki gaya masa kinga idan za'aye aure ba'a son boye boye ko ba haka ba"
"Hakani Mama zanye kokarin sanar da shi ama yanzu kai na yana ciwo zanye sallah sai in kwanta"
"Ohk Allah ya sauwa"
Ta tashi tayi sallah har da isha'i sai da tayi sa'an ta kwanta....
Ajmal kuwa suna shiga gida yaje masallaci yayi sallah
"Dad ka Kira mom ina son magana da ita"
"Ki barta ta huta kan ta yana ciwo "
Bata rai tayi ta kwanta
Shikuwa ranar da ita ya kwana.....
Yau ta kama Ranar Friday
Bangaren Yarima kuwa Fatima sai shirin buki taki ye Yarima dai beye dai yaki don ba wani jin dadi yaki je ba
*****
Haka ma Ajamal sai shirin hada walima yaki ye inda aka aika ma da Zainab kaya wa'inda zata saka yau
Kallon kayan taki don daga ganin su kasan zasu ye tsada
Fatima kuwa yau zasu ye Diner gurin Make up taje akaye mata kwalliya
Tayi kyau ba laifi
Zainab kuwa ba wata kwalliya tayi ba powder kwai sai janbaki ta saka ama daya ki kayan ta suna da kyau ba karamen kyau tayi ba kamar wata balara biya photona tayi Kalla Kalla ta tura ma Ajmal daya ki ya dame ta akan ciwa sai ta turo mashi photo
Ita kuwa bata da zabi dole ta yarda ta tura masa wa wani irin dadi yaji ya sai yaga ta kara kyau sosai duk da ba wata make up tayi ba
Su Aneesha kuwa suni manya manya kawayen Zainab domin tana tare da mom inta
Mota a ka aiko suka shiga tare basu tsaya ko ina ba sai in da aka tana dar masu gurin walima ba wasu Mutane suka je ba dayaki Ajmal ba kowa ya gaya ma. Ba Zainab kuwa ba wasu Mutane ni da ita ba
Zauna wa sukaye kan kujera daya inda mai walima ta fara gabatar da walima
******
Fatima kuwa ta gama shire kiran Yarima tayi akan ta shirya yazo ya dauki ta suje gurin Diner haka kuwa akaye ya zo daukan ta rigar ta har kasa taki tana ja da kasa cikin mota suka shiga basu tsaya ko ina ba sai gurin Diner suna fitowa aka yo kan su ana ye masu photona
Jawo shi taki ye a jikin ta ana ye masu photo shikuwa tsaye dai yaki murmushi ma gagaran shi ya ki ye
A zuciyan shi ya ki je kamar an amshe masa ruhi..
Flowers aki zuba masu har suka kai gurin da aka tana dar masu...
Zauna wa sukayi Mutane suka zo aka fara ye masu photona... Mc ya bukace Amarya da ango cikin hile
Suka fara taka rawa sai shigi masa taki a jiki....
Sai kudi aki zuba masu a ranar kuwa naira ta sha kashi sosai... Haka akaye buki aka gama lafiya kowa ya koma gidan shi lafiya....
****
Su zainab kuwa suna gama walima Mai photo ya kama ye masu photona iri iri musaman Zainab da Aneesha.....
Suma haka akaye buki lafiya qlw aka gama Aneesha ta dai na kwana gida ta koma gidan zainab tace idan za'a kawo Amarya tare da ita za'aye
Kusan magrib kowa ya waste.........!!!!!!!!
Ajmal ni zaune kan kujera sai murmushi yaki ye finally zainab zata zama MATAR shi sai a lokacin ya tuna da faiha. Gaba daya ya manta da ita don bata kiran shi. Shikuma ya manta da ita karamen tsoki yayi na manta ban sanar da ita ba.
Wayan shi ya dauko ya kira ta ama bata daga ba
Faiha kuwa tana can busan jikin tsoshon saurayin ta suna abun da suka saba messg ya tura mata..
"Hi. Yah aiki hope normal am sorry ban sanar da ki da wure ba Tomorrow za'a daura man aure"
Ya tura mata ya ajiye wayan shi...
Ita kuwa Sam bata san ya turo mata messg ba domin har manta wa taki tana da waya kullum tana mane a jikin Abubakar.
*****
Fatima kuwa photonan da sukaye tayi posting in su a Instagram sai dadi taki je daga gobe ta zama matar Yarima
Waziri ni ya shigo ya zauna kusa da ita
Tashi tayi ta zauna kan kafar shi tana nuna masa photon da sukaye da Yarima
Can ciki yaki Dariya
Wayan ta ajiye
"Pls Dad kar ka manta fa abinda yasa naki son auren Yarima and I promise da Munye aure da sati daya zan zo nan anan ma zan kwana zan beya maka bukatan ka I promise pls kar ka damar da kan ka"
Murmushi yayi "Tau matar Yarima"
Yana shafa mata jiki
"Gashi ina bukatar ki yanzu"
Hanuta ta aza kan lips insa sorry dad idan kana so only lips and breast
Daga mata kai yayi
Nan ta fara kissing inta ya kwantar da ita kan gado yana abunda ya saba...
Suna gama wa sai ga Halima ta shigo
Zauna wa tayi "ni kuma nice Babbar abokiyar Amarya don haka anan zan kwana"
Murmushi tayi "You are welcome baby"
Waziri kuwa fita Yayi daga dakin ya barsu su biyu
Har kusan 9 Fatima tana chatting da Yarima Halima kuwa tana busan kafar ta tana masa mata breast
Ajiye wayan ta tayi tana Kallon ta
"Pls baby ki dai na kinga gobe za'a daura man aure "
Turo baki Tayi nifa wanan aure bana son shi...
"Kiyi hakuri ae muna tare idan zan zo nan zan kira ki ko kuma ki ce man a gida na"
Zaro ido tayi a gidan yarima...??
"Eh manah ae Yarima yana under control dina kinga sai yanda naga dama"
Murmushi tayi
Naji dadi hakan ama yanzu ina bukata
No dear yau a rufe naki
Daga mata gira tayi ae akwai hanyoye da yawa ba sai an shiga ba.
Dariya tayi sosai Bisimillah...
Har kusan 11 suna iskan cen su
Kwanta wa sukaye domin gobe akwai buki
~Washi gari~
Tunda safe Yarima ya shirya ya nufa gurin dauren Aure
Haka ma Ajmal da safe ya nufa gurin dauren aure
Anan aka shida an daura auren Yarima Aliyu Fatima akan sadaki dubu dare.
***
Ajmal kuwa an daura auren su shi da Zainab akan sadaki dubu Hamsin
Akan ce karamce sadaki yafi Albarka
Zainab kuwa tunda aka daura aure gaban ta sai faduwa yaki ye
Bangaren Yarima ma kuwa Yana gaisawa da mutani dai ni ama baya jin sa normal.....
*Muje zuwa muje yanda zata kasance ga Amarya Fatima kuma ga Amarya Zainab*๐ฑ
*keep flowing yanzu aka fara*๐คธ๐ปโโ
*lipton girl*๐
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
*Daga alkalamen*โ๐ป
*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐น
*A short Story* ๐คโ๐น
*Dedication*
*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐โ๐ค๐น
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*Book 2*
๐คPage 105&110.. .๐น
ุจุณู
ุงููู ุงูุฑุญู
ู ุงูุฑุญูู
*Addu'a A Kan Abokan Gaba*
ุงูููููููู
ูู ู
ูููุฒููู ุงููููุชูุงุจูุ ุณูุฑููุนู ุงููุญูุณูุงุจูุ ุงููุฒูู
ู ุงููุฃูุญูุฒูุงุจูุ ุงูููููููู
ูู ุงููุฒูู
ูููู
ู ููุฒูููุฒูููููู
ู.
*Allahumma ! Munzila-l-kitabi, sar'a-l-hisabi! Ihzimi-l-ahzaba. Allahumma ihzimhum wa alzihlum.*
*Ya Allah! Mai saukar da littafi, Mai gaggawan sakamako! Ka karya kungiyoyin abokan gaba. Ya Allah! Ka karya su, ka girgiza su.*
^^^^. "Dan Allah yarima kayi hakuri ka daina bana so'.........
Dago fuskar shi yayi yana Kallon ta cikin ido "Yarima kuma?? Waye Yarima???
Ita kanta ba tasan lokacin da ta Furta Yarima ba gaba daya ta rasa me zata ce masa
"Meyasa kika yi shiru?? Tell me who is Yarima"
Ja da Baya tayi
"Kayi hakuri ni kai na bansan na Furta Yarima ba kuma bansan wani ni shi ba"
Reki kan shi yayi domin wani iri kishi ya jiya da ta Furta sunan wani maji don Ajmal yana kishi sosai...
Zauna wa yayi kan gado ya reki kan shi da ya fara ye masa ciwo
Ita kuwa Bata ga laifin kiran Sunan yarima da tayi ba. Auren ta da Ajmal saboda Aneesha ni kwai ba wata manufa ba..
Gurin gado ta nufa ta zauna kusa da shi
"Kayi hakuri akwai abunda ya kama ta ace tun farko na gaya maka "
Kallon ta yayi ranshi a bace
"Dare yayi ya kamata ki kwanta"
Juya wa yayi ya ja blanket ya rufe jikin shi...
Ita kuwa mamaki taki ye Meyasa bai jira ta gaya masa abunda taki so fada ba ko da yaki laifin ta ni da Bata gaya masa ba tun farko.
Tana cikin wanan tunanin ta tashi ta kwanta kasa duk da akwai sanyi a kasa hakan ta kwanta ta rufe idon . ta sanyi taki ji sosai a hakan tayi bacci
*Washi gari*
Ajmal ni ya fara falkawa juyo wa yayi ama bai ga Zainab hankalin shi ya tashi sosai saukowa yayi kan gado yana dube dube hangota yayi kwance kasa. Karasawa yayi kusa da ita
Sai yaga ta kara masa kyau sosai. Murmushi yayi wanda bai san lokacin da yayi shi ba.. Hanunshi ya sa ya jayi mata gashi Jikin ta ya taba ya ji shi da zafi hankalin shi ya ta shi ya jawo ta yana girgiza ta ama Bata bude ido ba
Wayan shi ya dauko ta kira Family Doctor su ya sanar da shi halin da yaki ciki..
Daukan ta yayi ya mai da ta kan gado
Jim kadan sai ga Doctor yazo ya fara duba ta
"Ka kwantar da hankalin ka ba wani abu bani kwai fever ce "
Dogon Nunfashi ya ja Thank god
Raka shi yayi har waje sa'an ya dawo kusa da ita yana Kallon ta....
"Kin cuceni ba zan taba yafi maki ba muguwa"
Da karfe ta tashi tana mai da nunfashi
"Lafiya Zainab meya faru kiki wanna nishin haka????
Kallon shi tayi tayi saurin Rungumeshi tana kuka
"Pls ki gaya man kin ga kina tayar man da hankali "
"Da gaski ni macuce ya ce da na barshi yayi aure?????
Shi kuwa azaton shi tana magana akan shi
"Baki cuce shi ba kuma ki dai na wanan tunanin Allah ya riga da ya kadaro sai ya kara aure don haka ki kwantar da hankali. Ki kinje"
Ruwa ya dauko ya Bata ta sha..
Jikin kuwa har rawa yaki ye ta sha....
Ya tausaya wa matar ta shi sossi
"Ki kwanta ki huta may be kin gaje ni"
Zaro ido tayi
"Yanzu fa na tashi daga bacci??
"Hakani fa zan watsa ruwa"
Bai jira Amsar ta ba ya tashi ya fada Bathroom
Ita kuwa yana fita ta tashi ta nufin dakin Aneesha ko da taji Bata falka ba kiss tayi mata a goshi sa'an ta shiga kitchen ta shiga hada masu Breakfast tana gamawa ta saka a food flask ta aji akan Diner dakin Aneesha ta nufa ko da ta shiga har ta tashi tayi brush tayi wanka tana ganin ta da gudu ta fada a jikin ta
"Good morning New mom"
Murmushi karfin hali tayi don Bata jin karfen jikin ta
"Antashi lafiya"
Lafiya qlw tace
"Mom ina kika baro dad??
Kallon mamaki taki mata wanan yarinya akwai iya ye
"Yana dakin sa"
"To ki me kiki ye a daki na???
"Kamar yh ba zan zauna a dakin ki ba"
"Eh manah ae kinga Old mom dakin dad taki zama ko kuma a dakin ta ki Meyasa baki haka nan"
Murmushi tayi "Ni ba zan zauna a wani daki ba na bar diyata ita ka dai ba wanan dakin shini nawa da izinin ki zan iya wanka???
Taje dadin maganar New mom sosai
"Thank you so much New mom"
Ita kuwa tashi tayi ta watsa ruwa ta saka kaya
"Mom kiji ki kira Dad muye breakfast ni zan jira ku a diner area"
Daga mata kai tayi ta nufa dakin Ajmal
A ranta kuwa tace me yaki ye Tunda zu har na hada breakfast nayi wanka ama shi bai gama ba
Shiga dakin tayi da sallama
Ko da ta shiga yana duba wasu Files
"Uhmm.. Am... Ina kwana Daddyn Aneesha"
"Lafiya qlw Mummyn Aneesha ya jikin ki???
"Naji sauki. Aneesha tana jiran ka