Showing 33001 words to 36000 words out of 91879 words

Chapter 12 - MATAR KA KO MATATA COMPLET BY Khadija S Dogarai (Lipton girl).txt

18 Nov 2025

2803

mata hawaye tayi

"Bare na tambaye ki. Yanzu da mom in ki ta ye Tafiya bata gaya maki ba kinje ciwo ko"..

"Eh sosai kuma "

"To nima haka idan ban gaya ma Mamata ba zata je ciwo sosai kinga ki bare idan na sanar da ita gobe in ta yarda sai in kwana anan"




"No Aunty Zee ban yarda da hakan ba yau naki so ki kwana anan don haka ki tashi muje mu dauki izinin mamarki "


Dafe kan ta tayi don bata son kwana anan musa man idan Dad inta yana nan

Aneesha Fita tayi a dakin ganin Dad inta a bakin kofa ya sa ta jawo Hanunshi


"Dad pls muje gidan su Aunty Zee ka nime izinin su pls dad"

Tana magana tana kuka
Tare suka aza hanunsu suna share mata hawaye kallon juna suki ye


"Shiii kinsan bana son kukan ki ko"

"Dad idan baka son kuka na kaye yanda nace"


"Ohk an gama my prince "

Tsalle ta buga "Yehhhh Thank you dad"

Aunty zee muje ta rika Hanun ta ds dayan hanunta ta reki dad inta Fita suka ye suka shiga mota tambayar ta yayi Sunan unguwar su ta gaya masa Sunan kauyen su


Ya tausaya mata sosai don tana Tafiya Gashi ba'a ko bata na machine


"Aunty Zee ama kina Tafiya sosai da me kiki koma wa gida???


Murmushi karfin hali tayi "Da abun hawa manah"


"Waya ki baki kudi??


Shiru tayi Aneesha tana da tambaya sosai


Cikin kunen ta tayi mata magana

"Ki dai na ye man wanan tamabay a gaban baban ki"

Dariya ta kama ye ita ma Zainab din Dariya takai

Shi kuwa yana kallon su ta mirrow


"Daman Aneesha tana Dariya haka bai taba jin tayi Dariya ba sai yau this girl is special "


Basu tsaya ko ina ba sai gidan su Zainab

Kallon gidan yayi

Ya tausaya masu sosai fitowa sukaye

"Alhj. Zanyi ma Mama magana "


"No ki gaya mata ta zan shigo"

Bata bashi amsa ba Aneesha ta ja hanunta

Da sallama suka shiga koda suka shiga mama tana shara tana ganin su ta tsaya

"Zainab ina kika samo wanan yarinya mai kyau haka"

Aneesha kuwa dadi taje ance mata mai kyau
Sakin hanun Aneesha tayi ta Rungume Amina
Ita kuwa taje dadin haka

"Yarinya mai kyau ya Sunan ki "

"Sunana Aneesha, "

Zainab ta shimfida Tabarma suka zauna


"Zainab baki ye man bayane ba wanan wacece"


"Uhmmm Mama wanan diyar gidan da naki aiki ce Aneesha kiyi hakuri ban baki labaren ta ba "

Nan ta bata labare abunda ya faru kome bata boye mata ba Amina kuwa taje tausan Aneesha

"Aunty Zee Dad fa yana jira a waje"

Sai a lokacin ta tuna da shi

Amina ta saka Hijab inta Aneesha ta Fita ta kira shi...
Da sallama ya shigo suka amsa mashi
Bisimillah ga gurin zaman
"Aa anan ma ya isa "ya durkusa
Tunda suka wuce yaki tunanin me zai ce abun ya daure masa kai sosai
Gyaran murya yayi

"Ina wuni na same ku lafiya"
"Lafiya qlw yah aiki"

"Alhmdl. daman ina son ki ba Zainab izini ta kwana a gidan mu don matata tayi Tafiya Aneesha kuma ta saba da Zainab idan da izinin ki sai ta kwana a can in sha Allah zanye kokarin kare ta"

Murmushi tayi "Ba matsala Na Amince idan ma baren gari zakuye zaka iya Tafiya da. Ita domin nasan halin diyata tana da tausaye sosai nasan ko na hana ta sai taje don haka na baka izini"


Washe baki yayi wanda ya kara masa kyau

"Godiya nakai Allah ya saka da Alkaire "

"Aunty Zee muje ki dauko kayan ki ko "
Jan Hanunta tayi suka shiga daki
Shikuwa Hanunsa ya saka cikin arjihu ya ciro Band in 1k guda 3 ya ajiye ma Mama


"Haba dan nan wanan ae kamar cin hanci ne dan allah ka dauki abunka mun gode"


"Ba shin Hanci ni ba kyauta ce kuma ba'a mai da kyauta"
Dan murmushi tayi "Godiya muki Allah ya saka da alkaire"

Suka ye Sallama ya Fita Zainab kuwa ta gama hada kayan ta suka ye sallama da mamar tata suka shiga mota basu tsaya ko ina ba sai gidan su Aneesha....


Suna zuwa Ya nufi dakin shi ita kuka Aneesha da zainab suka shiga daki

Dayaki magrib ta gaba to suka shiga toilet sukaye arwala sallah suka gabato Zainab ta dauko Al -Qur'ani Ta ba Aneesha duk da bata ye nissa ba ama tayi Hizo 5
Karatu suka fara da k'ira'a mai dadi duk Inda kaki kana jin su

Ajmal.daki dakin shi ya sauko kasa lekon su yaki ganin Aneesha da zainab suna karatu yasa yaje dadi sosai..
Tunda yaki bai taba ganin Aneesha tayi sallah tana karatun Al-qurani ba ama zuwan Zainab kome ya canza ya tabata zata ba diyar shi tarbiyya sosai wanda Faiha ta kasa bata. da kinshi ya koma shima ya dauko al-quran yana karanta wa ana kiran isha'i ya Fita masallaci yayi sallah ko da ya dawo yana dauki da Leda guda biyu dakin su ya nufa wanda har sun gama sallah Aneesha na kwance kan kafar zainab tana bata labare shigowa Ajmal yasa ta tsaya Aneesha kuwa ta tashi zaune

"Dad Meka seyo mana?

Zaunawa yayi kan gado ya fida Ice Cream
Aneesha na ganin ice cream ta kama jin dadi

"Wow my Favorite ice cream thank you Dad today I am really Happy you know what that it's like perfect Family"

Kallon to yayi ya kalle zainab
Ice cream ta jawo ta fara sha. Aunt zee ba ki sha ba Dad pls ka bata ta sha
Guda ya dauko ya bata ita kuma sai jin kunya taki ye
"Dad ka bata a baki ta sha ka san bata saba shan su ba pls dad "
Shagwabe fuska yayi kamar karamen yaro "Aneesha yaushi kika dawo haka sai son rigima"

"Lokacin da New Mom tazo"..


Ita dai zainab ba gani maganar ta taki ye ba

Shikuwa bai san Meyasa taki ce mata mom ba kuma ta kira ta da perfect family

"Pls Dad feed her"

Ansa yayi ya debo a spoon ita kuwa ta bude baki ya bata
"Aunty Zee kima ki ba Dad"
Kallon ta taki ye "ki kuma fa?

" ni zan ba kai na ku dai ku sha"
Spoon ta amsa ta bashi shima din ya sha yana ba Aneesha ya zuba a bakin ta Hankie ya dauko ya kara so kusa da ita yana kokarin goge mata Wanda har suna jin nunfashin junan su. Gaban Zainab kuwa sai bugawa yaki ye rufe ido tayi shikuwa ya goge mata
Yana jaye wa tayi ajiyan zuciya a haka sukaye sai da suka shanye



Rungume Dad in nata tayi "Thank you dad you are so amazing "
Hama ta kamaye alaman bacci
"Dad I am felling Sleeping "
Hanunsu ta jawo ta kwanta tsakan su ta rufe ido
"Aunty Zee ki kashi light zanyi bacci "
"Baby kin manta ba anan zan kwana ba"

"Pls Dad ka kwanta dani yau na san baka kwana nan but pls yau kayi ina son in kwanta da kai"
Zainab kuwa jayi Hanunta tayi tana kokarin tashi
Reki mata Hanu tayi "Aunty Zee ina zaki je???

"Zanje dakin masu aiki na kwanta"
"Pls Aunty Zee ki dai na cewa na masu aiki ni ban dauki ki a matsayen mai aiki ba na dauki tamkar Uwata don haka pls ki kwanta dani"

Shikuwa mamaki yaki yanda Aneesha ki wadanan maganganu duk ta canza kamar ba ita ba.

"Dad ka ce ma Aunty Zee ta kwanta"

Kallon ta yayi

"Pls ki kwanta kinga tana son ki kwanta kusa da ita"


"Ama Alhj. Taya zan kwanta bayan kai ma nan zaka kwanta".

"Kada ki damu ba abunda zai faru yanzu dai ki kwanta har tayi bacci"

Ba yanda ta iya dole ta kwanta Hanunsu ta reki ta lumshi ido...... Dukan su bacci ya kwashe su










*pls share*





*lipton girl*๐Ÿ’™
[11/3, 2:16 PM] Lipton Girl Mrbcy: *MATAR KA KO MATATA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga alkalamen*โœ๐Ÿป

*Khadija S dogarai (Lipton girl)*๐Ÿน

*A short Story* ๐ŸŒคโ˜€๐Ÿน

*Dedication*

*first Love (Mom) Allah ya Kara maki lafiya*๐Ÿ’—โ˜€๐ŸŒค๐Ÿน

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Aisha Babayo my mummy wanan page naki ni Allah ya bar zumunci*๐Ÿ˜๐Ÿ˜
*Book 2*
๐ŸŒคPage 70&75...๐Ÿน

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…



^^^^

Wayan shi ya dauko ya kira Aneesha
Tana ganin dad inta ta kama boye waya
Zainab kallon ta tayi meki ki boye wa
"Ba kome Aunty zee bare na duba ko Dad ya tashi "

Sauka da ita tayi kan teble da gudu ta haura sama dakin dad inta ta shiga tana shiga ta haye kan gado

"Dad meya faru naga ka kirani kuma nasan baka kira na sai in Zamuye wata magana"
Kiss yayi mata a goshi
"Yauwa daughter na kin gani akwai magana kinan"
"Eh dad gaya man meya faru?


Dogon Nunfashi ya ja ya hura iska waje




"Ina da urgent meeting a UK yau dinan zan tafi"

Zaro ido tayi "Dad ama ka san Mom bata nan ni ka dai zaka bari a gida"


"Kar ki damu ae nayi solving in wanan problem naye mana booking flight ta re da Aunty ki"

Tsale ta kamaye tana jin dadi
"Yehhh zamu je UK tare da Aunty zee "

Jawo hanunta yayi
"Ina tunanin ta ya zata yarda aji da ita?


Murmushi tayi "Dad ka bar min wanaan a Hanu na "
Dad ta karasa kusa da kunen shi banje abunda ta gaya masa ba ta ce Done


Fita tayi daga dakin da gudu sai dadi taki je


Tana zuwa ta fada kan Zainab tana jin dadi



"Aneesha meya faru Nagan ki cikin dadi "


Ba dole naje dadi ba

"Meya faru?


"Dad yana da wani Metting a UK yau dinan zai je kinsan me wai ba zai je da mu ba sai da naye masa kuka na kama rokon Shi sa'an ya yarda zai je damu"

Kallon ta tayi

"Naje Kince damu???


"Eh manah tare daki zamuje sanan kuma ba zaki ce bazaki je ba dole ki beyo mu domin Mama tace in ma Tafiya Zamuye da ki zamu iya ye don haka daki zamu je"

"Aa nikam ba zanje ba zanje gida idan kuka dawo sai na cigaba da aiki"


Shan toka tayi

"Aunty zee yanzu bazaki be mu ba"


"Eh kiye hakuri "

Bata fuska tayi "Bazan ye hankuri ba daga yau kada ki saki ye man magana akan ki na mayar ma mom ita magana yanzu don nace ki beyo mu shini ba zaki ye ba ko kin dauka sace ki zamu ye?? Babu kome daman wanda ka yarda da Shi Shi kayi maka butulce"

Ta ruga da gudu ta Shiga dakin ta

Zainab kuwa mamaki taki ye yanda Aneesha ki wanan magana kamar Babba mace

Bin ta tayi da gudu ko da ta Shiga cikin daki tana kuka
Jawo ta tayi
"Kinye fushi ni"
Jaye hanunta tayi "kar ki taba ni"
Murmushi tayi "Kiyi hakuri daman na gwadaki ni na gani in har kina son in beku shiyasa nace maki ban amince ba ama kiyi hakuri zan je tare da ku kamar yanda Mama ta ce ko Tafiya zakuye zan iya Ben ku don haka yanzu a shirye naki in dai zai saka ki cikin farin ciki"

Aneesha kuwa ba karamen jin dadi tayi ba ta rungume zainab
"Thank you Aunty Zee I love you so much"
Tayi mata kiss
Sauka tayi daga gadon ta Fita dakin dad inta ta nufa tana zuwa ta sanar da Shi Zainab ta yar da
Zokuga jin dadi a fuskan Ajmal har da taba wa sukaye da Aneesha

"Dad Meyasa kaki jin dadi??

Sai a lokacin ya tuna fa yar aiki ce kada Aneesha ta gani yana son ta"

Shan toka yayi "na taya ki farin ciki ne"

Murmushi tayi ta karaso kusa da Shi cikin kunen sa ta ce masa

"Dad Nifa ba yarinya bace naga kana son Aunty Zee"
Ta kashi masa ido...

Zaro ido yayi ya rufe mata baki

"Kada ki kuskura ki fadi a wanan maganar idan mom in ki ta jiya ba"

Dariya ta kama ye sosai

"To sai me idan ta jiya ae kaga bata kulla dani Aunty zee tana yi bata ye mana girki Aunty zee tana ye mana bata gyaran gida Aunty zee tana yi bata kulla da kai Ama Aunty zee tana... Yi"

Jawo ta yayi

"Yaushi ki ka iya magana haka har kiki fahimtar abunda naki tunani??

Murmushi tayi "Dad ka manta ni diyar ka ce ae dole na gani"

Ya isa hakan yanzu ku shirya muje 30mnt ya rage mana mu isa Airport

Yehhhhh "Dad will u marry Aunty zee???


Bugu ya kai mata na wasa
"I will think about it "

Thank you dad you know idan kaye man haka kayi man kome a duniya pls marry her..





Murmushi yayi ita kuwa ta Fita daga dakin
Ya furta I will

Hada kayan su sukaye suka Shiga mota sai da suka beya gidan Su Zainab taye sallama da iyayin ta sa'an suka wuce....


********


Cikin mota ta ki daka ganta zaka san tana cikin farin ciki bata tsaya ko ina ba sai gidan su Yarima da zuwan ta ta nufa parth insa ko da ta Shiga yana reki da wayan shi yana duba wani abu
Shigowa tayi da sallama dagowa yayi ya kaleta
"Ah Fatima yaushi kika shigo??
"Yanzu nan na shigo Yarima"
Tana ye masa wani sexy Look key Inda ki hanunta ta yarda shi
Ganin key in ta aka sa yace let me pick it duka wa yayi kasa ita kuwa taye sauri ta dauko abunda boka ya bata ta shafa a idon ta
Daukan key in yayi ya dago ya nika mata
Hada ido sukaye wani abu ya fito daga Idanun Fatima ya Shiga cikin kan yarima kamar anye masa shocking haka yaji ya
Kallon ta ya kiye a kasallan ce
Ita kuwa murmushi mugunta tayi ta karaso kusa da shi

"Yarima yaushi zamu ye aure???

Kallon ta yaki ye "Yaushi kiki so a daura in yanzu kiki so za'a daura"

Hanu ta aza kan kafadar sa tana shafa lips insa

"Haba my Yarima ta ya za'a daura mana aure yanzu Nifa ba bazawara ce ba ka ga kuwa dole sai anye shirin buki ina son Ranar Saturday a daura mana aure"


"Yau wace rana"
"Uhmm yau Sunday "

"Kar ki damu Gimibiya yanda kiki so haka za'aye"

Wani farin ciki ta Shiga shikinan Yarima ya zama nata dadi ta kama je sosai.....



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login