Showing 45001 words to 48000 words out of 85380 words

Chapter 16 - KIRAN RABO Book 2 Completed Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

3834

idar da sallah ta cire abayar da ta Wora akan rigarta ajjiye ta zauna akan gadon tana tunani. Asharaf ya shigo Wakin yana binta da shu umin kallo, a yadda yake jinsa wannan lokacin ko cikin Mum zata koma bazai iya ?yaleta ba. Ya gwada damarsa tana dakatar dashi, a wannan lokacin bazai dakatu ba sai ya tabbatar da abinda yake so ya samu.

A hankali yake takowa zuwa inda take, zai zauna sai kuwa tayi zumbur ta mi?e ya ri?o hannunta shima ya mi?e ya jawo ta baya. Juyowa tayi zata yi magana ya hana ta ta hanyar haWe bakinsa da nata. Kiciniyar ?wacewa take yi amma ta kasa ya ri?e ta sosai haka bai hana ta daina ?o?arin ?wantar kanta ba amma ya hanata. Ganin ta dage ?arfi zata gwada masa sai ya ya saka hannunsa a bayanta ya sake haWe ta da jikinsa yadda bazata samu damar motsi ba.

Gently yake kissing Winta cikin ?aramin lokaci ya kashe mata jiki, ?o?arin ?wantar kanta da take yi sai ta daina jikinta ya yi sanyi tayi luf a jikinsa. Ganin ya fara samun kanta sai ya fara yawo da hannunsa a jikinta bayan ya sauke hannun rigar ?asa. Ganin da gaske ya samu abinda yake so sai ya murmusa dan wutar sha awarta sake kunnuwa tayi a zuciyarsa, da azama ya Wauketa ya ajjiye a kan gadon yana kashe hasken Wakin ta hanya??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r saka hannun a gefen gadon.

" " " " " "

A cikin kwanakin da suka gabata Omar sun fara aikin sarrafa takalma na maza da na mata, takalma suke yi masu kyau suna kaiwa kasuwa. Cikin ikon Allah sun fara sana ar da sunan Allah, domin kuwa batch Win farko na takalma guda Wari suka yi amma sai da ya ?are tas ya zamana ana nema suka sake yin guda Wari biyu shima ya ?are ana nema. Sosai hakan ya faranta ran Omaar yana kuma hango nasara wacce tafi haka a gaba.

Yana zaune a falon Didi na gidan su shida Bashir da Tk yana sake bada sabon design Win da suke gani ya kamata ayi. Bashir ya ce,  Boss ya kamata ace mun sakawa company nan namu suna, bamu san inda zai je ba nan gaba. Omaar ya kalle shi ya ce,  Zamu yi wannan tunanin daga baya, yanzu dai a je ayi wannan. Duk kun iya aikin ma kuwa?. Bashir ya ce,  ni dai ina gwadawa, Tk dai ya iya sosai.
 Yanzu meye a ?asa?.
 Anyi guda Wari uku yanzu, an raba su a kasuwa.
 Dakyau, zan shigo zuwa anjima duk abinda za a yi sai a yi. Suka amsa suna tashi suna fita.

Gaisawa yaji suna yi da mace a cikin gidan sai abin ya bashi mamaki, dan tunda Didi ta bar gidan babu macen da ta sake shigowa, suma mazan sai su Bashir kawai bayan su babu wani ba?o da yake zuwa. Didi ce ta shigo falon hakan ya saka ya ce,  Nayi mamaki da naji ana gaisawa da mace a gidan nan, har nace wacce mai neman a raunanata ce ta shigo gidan nan.

Didi tayi dariya ta ce,  Omar kana nan da halin ka, Ban da abin ka wacce mace ce zata shigo gidan maza?.
 Mai rabon wahala mana ya faWa yana kallonta da murmushi a fuskarsa. Zama tayi ya bita da kallo yana hango canjin da ya gani a tare da ita ya ce,  Amarya da kanta, Kin yi haske amma kin rame kaWan. Shi mijin naki baya baki abinci ne?. Didi tayi dariya tana mamakin yadda akayi ya fahimci tayi haske ta kuma rame, lallai Omar yana kula da lamarinta sosai, in ba haka ba babu ta yadda za a yi ya fahimta lokaci Waya.

Ta ce,  Kai ba sai ka bani abincin ba. Ya murmusa kaWan ya ce,  Allah kin rame, Ina fatan lafiya?.
 Lafiya lau wallahi, bani da damuwar komai Omar. Jinkirin aurena ya zamar alkhairi a rayuwata, ha?i?a in ka yi ha?uri ka barwa Allah komai ka kuma ri?e mutuncin ka wallahi Allah bazai wula?anta ka ba. Na ga hakan a kaina Omar, Ina kukan farin ciki ina godewa Allah da ya jinkirta min zuwa wannan lokaci. Omar ya Wan taSe baki ya ce,  Yayi. Amma baki amsa min tambayata ba, kin rame, babu damuwa ko?.

Didi tayi dariya ta ce,  na amsa mana Omar, babu komai kawai na Wanyi rashin lafiya ne daga shekara jiya zuwa yau. Ya Waga kai bai ce komai ba ta bishi da kallo ta ce,  kaima ka rame ai, kuma ka Wan yi duhu kaWan. Lafiya ka ke?. Sai ya langwaSar da kai kamar ?aramin yaro cikin shagwaSa ya ce,  to bani da uwa, bani da Yaya, bani da mai kula dani, ba dole nayi duhu na rame ba?. Sai taji babu daWi a zuciyarta ta ce,  Baka girki?. Ya kalle ta ya ce,  Didi ba fa zaman banza nake yi yanzu ba, in na fita tun safe wani lokacin har dare Ina can ana aiki. Yaran basu gama iya aikin ba ni ne nake yi da kaina, har yaushe na dawo na ce zan yi girki?.

Sai ya bawa Didi tausayi ta ce,  Ayya haka ne kuma. Ka yi ha?uri kaji ?anina, yau nazo zan maka girki ka ci har sai ka barshi.
 Gobe fa? Ya tamabaya yana kallonta. Ajiyar zuciya tayi ta kalle shi ta ce,  To ka yi aure mana Omar, yanzu kana da sana a kuma ka rage rashin ji zaka iya ri?e mata ai ko?. Kallon ta yayi na wani lokaci kafin ya yanje ido ya ce,  ba yanzu ba.
 Sai yaushe? Ko kana jiran Narma ne?.
 Wace haka? Ya tambaya yana kallon wani wajan daban.

Harararsa tayi ta ce.  Ban sani ba. Sai ya yi shiru bai bata amsa ba. Didi ta sake cewa,  ya kamata ka fara neman aure zuwa yanzu, kaga watan ramadan zamu shiga zaka sha wahala, ga azumi, ga aiki, ga kuma girki. Mu ba ?an uwa a kusa ba balle mu ce zaka dinga karSa a wajansa. Hararata yayi ya ce,  kawai sai na karSi abinci a gidan wani Wan uwa, haka akwai dan mutuwar zuciya?. Ba halina bane, ko a gidanki bazan karSa ba balle wani.

Didi ta yi murmushi kaWan ta ce,  yanzu dai me zaka ci yau?. Ya marairaice fuska yana lumshe idanu cikin jin daWin ganinta ya ce,  kema kin sani ai Didi.
 An gama.
 Me kika fito yi ne?.
 Ganin ka mana, tunda kai baka je inda nake ba ai ni nazo inda kake. Kullum cikin tunanin ka nake, sai da na fito nazo na samu nutsuwa. Omar ya shafa kansa yana murmushi cike da ?aunarta ya ce,  naso nazo kuma fa, zan zo dai ba yanzu ba. Bata ce komai ba tayi murmushi kawai.

Kallon ta ya kuma yi fuskarsa a sake kamar zai yi magana sai ya fasa. Ta Waga kai ta ce,  FaWi abinda yake bakin ka.
Yayi ?ar dariya ya ce,  a dai yi shiru kawai, amma naji daWin ganinki. Murmushi ta kuma yi ta ce,  na shiga wajan Hajja ta ce min kwana biyu bata ganin ka, shine nace Omaar kai kuwa baka shiga ku gaisa?.

Ya wara idanu ya ce,  Wai Hajjan nan wacece tawa? Uwata ce ko kakata?. Babu dangi uwa da uba ki dinga saka ni zuwa wajan ta?. Didi ta ce,  babu Waya, amma ta wani Sangaren tafi dangin uwa da uban, saboda tayi mana abinda si basu yi mana ba a lokacin da muke bu?atar taimako. Bani da wacce nake kallon matsayin uwa da Kaka sai ita, in kai baka kallonta a haka ni a haka nake kallonta.
 Ke ki ka ga zaki iya ya bata amsa ba tare da ya kalle ta ba.

Didi tayi dariya tana girgiza kai ta ce,  oh halin ka dai na zafin kai yana nan, Allah ya sauke maka shi ka huta. Bai ce komai ba sai leda da ya Wauko a gefen sa yana fito da takalma daga ciki. Didi ta ce,  kai ma sha Allah! Omaar wannan design Winku ne?. Bai yi magana ba ta sake duba takalmin, daga can ?arshen takalmin wajan dunduniya akwai wani ?aramin sign da aka rubuta tiger cikin wani rubutu da yake a kwance sai ka kula zaka fahimta.

Didi tayi murmushi ta ce,  kai amma yayi kyau takalmin nan Omar, kamar ba hannu ne yayi shi ba. Ya kalle ta ya ce,  na ki ne, gana mijinki. Ban san size Winsa ba ban sani ba ko zai masa ya faWa yana bata. Iri Waya ne takalmin banbancin design na maza da mata, amma iri Waya ne sak komai da komai. Didi ta ce,  kai amma mun gode. Kuma kaga zaku iya fara siyar da wannan couple design Win wallahi za a yi ciniki.

 Ana yi sosai ma, sai dai ki cigaba da taya mu addu a ya faWa tana kallon ta.
 In sha Allah Omar, addu a kullum cikin yi maka ita nake. Yanzu ma tunanin sadakar azumi nake yi, ban san ya za a yi ba. Can unguwar mu babu wasu jama a sosai sannan ban san kowa ba tukunna, nan kuma kai kaWai ne da ace kayi aure ne sai matarka cigaba da yi, amma zan san abinda zan yi. Yadda Allah ya dafa mana ana cinikin nan dole mu dage da sadaka, Allah ya cigaba da ri?o da hannun mu ya gafartawa iyayen mu.

Ya amsa da amin kana ya ce,  Ki dai faWa min in za ayi kar naji kin bayar da kuWin da kanki, sadakata ce daman ai. Tayi dariya ta ce,  tamu dai, ai tare muke yi ba kai kaWai ba.

Omar dai bai tanka mata ba ta sake juya takalmin da yayi kyau sosai ta ce,  Amma kuna Wora a social media ko?. Omar ya ce,  eh to bana ce ba, ana yi amma ba a mayar da hankali sosai a kai ba, amma za ayi.
 Ya dai kamata wallahi, daman kai alhajin danne-danne in baka Wora kana talla ba ai danna wayarka bai yi rana ba. Nima a turo min hotuna zan saka a status da kuma Instagram page Wina. Customers dina na abinci in sun gani zasu siya sosai ma kuwa.

 To. Bashir ne mai yin hotuna ya iya Waukar hoto sosai. Zan tura miki.
 Wanne suna za a sakawa company?.
 Ni wallahi ban sani ba, zaSi.
 Ga tiger na gani a rubuce, mai zai hana ba za a sakawa company suna Exclusive Footwear by Tiger ba, sannan sai ya zama logo Win takalman da hoton Tiger a jiki, amma a canja wannan na jiki.

Kai ya Waga ya ce,  za a yi hakan.
 Ai gwara, ta yadda duk inda aka ga takalman a san na mu ne. Tunda dai wannan suna na Tiger ya shiga jininka, gwara ma a saka shi yadda kowa zai san naka ne yanzu ka bar rayuwar baya.

Kai ya Waga mata kafin ya ce,  za a yi, amma fa sabon kashe kuWk ne ni duk na talauce ya ?arasa faWa yana murmushi. Dariya tayi ta ce,  da rarrafe yaro yake fara tafiya, wata ran sai kuWin sunzo ka rasa me ma zaka yi dasu. Allah ya taimaka ya bada nasara ?anina. Murmushi yayi ya ce,  Amin Didi. In sha Allah sai na saka ki farin cikin da baki taSa yi ba a rayuwarki, zan cika miki dukkan burinki na duniya indai ina da rai.

DaWi ya mamaye zuciyar Didi ta ce,  Allah Amin. Ya rabbil alamin ka cikawa ?anina burinsa, ka bashi ikon neman halak ta hanyar halak. Murmushi ya sake yi ya amsa da amin bai ce komai ba amma a zuciyarsa yaji daWin ganinta ya kuma ji daWin addu ar da take yi masa.

Kallon falon tayi ta ce,  WaWi da kai baka da lalata waje, sannan kana da ?o?arin gyara. Babu laifi dai kawai zance, amma gidan da ?ar ?ura kaWan, kalli fa tv can. Omar ya kalli inda ta nuna ya ce,  tunda ki ka bar gidan nan ban taSa ta ba, kin san bana ?ura ko wajan ma bana kallo.

Murmushi tayi daman ta san kallo bai dame shi ba, shi dai barshi da ya zauna kawai shi kaWai hakan yafi masa komai daWi. Tana ta yabon takalmin kafin tashi ta shiga kitchen tana ji a zuciyarta sana ar nan da Omaar ya fara zata kai shi inda bai yi tunani ba.
KRB2P017

Didi tana kitchen tana ta yi amsa mita ya bar ?wai sun lalace shi dai yana zaune dan shi bai ma duba ba balle ya san akwai wani ?wai a kitchen Win. Gajiya yayi da ya bar wannan, ya lalata wancan da take ta faWa ya fita. Wayarsa ce tayi ?ara a lokacin ya duba sai ya ga DPO da suka saba dashi ne. ?auka yayi suka gaisa yake sanar dashi in yana da dama da lokaci yana son ganinsa, ya amsa masa da zan zo in ya fito daga nan suka yi sallama ya kashe wayar.

Wajan Didi ya koma a lokacin ta fito daga kitchen ta ce, "Komai na kitchen Win nan ya la'ance Omar, gas Win duk ya yi ba?i saboda baka gyarawa." Ya kalle ta ya ce, "to aikina ne? Ina iya abinda zan iya na bar sauran."
"Yanzu dai ka bayar a siyo kayan miya nayi maka girki."
"To zan aiko dashi, zan fita yanzu amma ba zan jima ba dawo."
"Kar ka manta dai ka bayar a kawo." Da kai ya amsa mata ya fita ita kuma ta koma ciki.

Bashir ya kira a waya yazo ya Wauke shi a machine suka tafi police station Win. Har offfice Win dpo suka shiga suka gaisa Omar ya zauna shima Bashir ya zauna yana kallon sa. Dpo ya ce, "Damisa daman na kira ne akan yaran da suka dame mu da faWace-faWacen nan na daba da ?wacen waya da sace-sace. Mutanen gari suna cewa ?an sanda basa yin komai wajan kama irin waWanna mutanen, gwamtani ta matsa mana lamba akan mu kawo ire-iren waWannan Sata gari da ake nema. Wannan dalilin ya saka na kira ka dan ka taimaka min wajan kama su."

Omar ya ce, "amma kwanaki ka kira ni na tabbatar maka da duk abinda ya shafi wannan Sangare na fita a ciki, aikin ku ne kama mai laifi ba ni ba, na yi iya abinda zan yi muku a baya amma yanzu babu ruwana a cikin wannan lamari."
"Na sani Damisa, taimako nake so ka yi min wajan bani list na waWanan Sata garin da ka sani dan a taimaki al'ummma." Omar ya kalle shi ya ce, "dole sai an haWa kai da mutanen gari da masu unguwa sannan za a kawo ?arshen wannan faWan na cikin unguwa. Ko wacce unguwa a san su waye Sarayin sun kuma san masu tayar da fitina, wani lokacin masu faWace-faWace daban masu sata da ?wace waya daban, amma da yake su masu faWan su ake gani da makami duk abinda ya faru kawai su ne. Kowa na unguwa ya san waye Sarawon unguwa ya san mai faWan daba, kowa ya san har cikin gidan su amma tsoro sai ya hana a faWa. Misali kamar ni a baya, kowa ya san ina daga cikin Sata garin da ku ke nema, amma in zaku kwana kuna tambaya a unguwar babu lallai a faWa muku saboda ana jin tsoro. Kowa ya san ta inda Sarna take Sullowa a unguwanni shiru kawai ake yi, iyayen su kuma in aka zo ana faWa sai suce su ?arya ake yiwa yaran su kuma bayan sun san gaskiya. Wannan abinda kake so nayi maka aikin ?an unguwar da ka ke nema ne, shugaban unguwar zaka je ka samu ya baka list na mutane da ake zargi a wannan Sangaren."

Dpo ya ce, "Wannan gaskiya ne Damisa, kuma inda ?an unguwa zasu yi ?ungiya suzo wajan hukuma su faWi suna da inda waWannan mutane suke wallahi da sun rage mana aiki. To kowa ya san Wan iska amma sai a ?i faWa, in an faWa an kama iyaye su shiga radio suna cewa an kama musu yara ba tare da laifin komai ba kuma sun san gaskiya. Yanzu ?ananun yara ake samu da wannan Wabi'a, wani yaro da aka kama da laifin ?wacen waya bai fi shekara sha biyar ba. Da aka kama shi mahaifiyarsa zage-zage ta dinga yi mana wai ?arya ake yiwa Wanta, da aka tambayi yaron ya amsa a gabanta ya aikata, akace meye dalili ya ce baya cin abinci ya ?oshi shiyasa yake ?wacewa ya siyar dan ya ci abinci. Tsakani da Allah wannan ba laifin iyaye bane?."

Omar ya ce, "shiyasa na faWa maka mafita, kowa ya san na kirki ya san na banza. Manyan unguwa zaka samu a haWa kai dasu a hukunta duk mai laifi."

"Kai na san ka sansu, shiyasa ana nemo ka dan ka taimaka min." Omar yaja numfashi ya kalle shi ya ce, "ni unguwar da nake babu wannan matsalar gaskiya, sai dai sauran unguwanin."
"Su nake so ka bani list na waWanda ka san basa jin magana." Omar ya girgiza kai kafin ya kalle shi ya ce, "To ni yanzu bazan iya banbancewa ba saboda kaga na jima da fita harkar nan, kullum samun sabbabin fuska ake yi musamman yaran da ka faWa wanda suke fara ta'addaci saboda babu. Amma idan na tattara zan turo maka koda ta waya ne." Dpo ya ce, "na gode sosai Damisa. Samun irin ku masu taimakawa hukuma abin alfahari ne sosai." Ya kalli Bashir ya ce, "ma sha Allah! Kaima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login