Showing 72001 words to 75000 words out of 85380 words

Chapter 25 - KIRAN RABO Book 2 Completed Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

3842

to you." Narma ta ce, "Mum Ina Dad?."
"Dad yana Nigeria. Na taho ne dan na ganki, na damu da rashin ki shiyasa muka zo."? Narma ta ce, "na nemi flight nima ban samu ticket ba, da tuni na dawo gida."

Mum kallon fuskar ta take yi ta ce, "So faWa min me ya faru be?." Narma ta ce, "Mum I hate him, I don't want to see him."
"What are you saying Narma? He's your husband fa." Narma ta ce, "Mum baya sona, he raped me again!" Ta faWa tana kwanciya a kafaWar Mum tana kuka.

Ri?eta Mum tayi suka zauna a kan gado ta ce, "ya sake raping Winki?." Ta Waga kai alamun eh ta ce, "Bana son shi, gida nake so na koma. Ihu yake yi min yana yi min shouting, Sannan ya ce shima baya sona." Mum ta bita da kallo cikin mamaki da Sacin rai, Narma ta kuma cewa, "Mum ni dai bana sonsa, zan dawo gida kawai." Ashraf ne ya shigo Wakin Mum dai bata yi magana ba ta bishi da kallo har ya ?araso ya ce, "Mum ga takeaway."

Mum ta kalle shi ta ce, "Aheaf me yake faruwa ne? Kalli face Win Narma me ya same ta haka?." Ashraf ya kalli Narma da take hawaye ya kalli Mum ya ce, "Mum bata manta da shashashan Wan daban nan ba, always she'stalking about him,
I'm so jealous when she mentions him." Mum ta kalli Narma ta ce, "Narma why?." Narma ta ce, "Mum ni Nigeria zan koma, na gaji da zama a nan, na gaji bazan zauna ba."

Mum ta ce, "is okay" Mum ta faWa tana mi?ewa tana ri?e da hannun Narma har falon. McDonald yayi musu order Mum bata ci ba, ta dai ci chips Win daga nan bata sake cin komai ba.? GabaWaya tunani take yi akan zaman Ashraf da Narma, kana ganinsu ka san basa zaman lafiya kowa da abinda yake Soyewa a zuciyarsa. Kallon Narma tayi ta ce, "Zamu koma hotel, kwana biyu zamuyi zan koma. Don't worry in anjima zamu tattauna abubuwan da suke faruwa, yanzu na gaji, I need rest."

Narma ta ce, "Mum zanje."
"No Narma, ki zauna a nan zan dawo. Kar ki damu komai zai zama daidai" ta faWa tana shafa fuskarta. Narma ta Waga kai suka fita, ko fita raka su bata yi ba shine dai ya rakasu.

Yana dawowa ya kalleta ya ce, "har kina da bakin cewa kin gaji da zama dani?." Banza tayi masa bata amsa ba, yayi tsaki tare harararta ya bar wajan dan haushinta yake ji bai san meyasa ba, duk tarin soyayyar da yake yi mata gabaWaya ta gushe yanzu baya jin ko kaWan akan abinda yake ji a ba

? ? ? Nayla tana kwance a Waki taji an dafata, ta buWe ido ganin Salma sai ta zabura ta ce, "Salma!." Sai kawai ta rungume ta tare da fashewa da kuka. Salma ta ce, "ki daina kuka Nayla, ki nutsu jikinki akwai zafi." Nayla bata daina kuka ba ta Wago daga jikin Salma ta ce, "Salma Abiy yana fushi dani, ban sani me na yiwa Abiy ba Salma. Salma wai Abiy ya aura min Omar, Meyasa Abiy yayi haka?."

Salma ta ce, "shiyasa nace ki nutsu ki dawo hankalinki sai muyi magana. Amma yanzu kin ci abinci?." Ta girgiza kai alamun a'a Salma ta tashi ta fito Waga Wakin. Falo ta fito wajan Mama ta ce, "Mama akwai abinci?." Mama ta Wauka ita zata ci ta ce, "akwai mana Salma, duba ki zuba abinda zaki ci." Da to ta amsa ta ?arasa ta zuba abincin har da tea ta haWawa Nayla sannan ta koma Wakin.

Da?yar ta lallaSata tasha tea Win, ta bata maganin da ta gani a gefenta sannan ta ri?e hannunta bata ce mata komai ba. Sai da taga ta nutsu tana ajiyar zuciya sannan ta ce, "ya akayi haka ya faru?." Girgiza kai take yi alamun bata sani ba. Salma tayi ajiyar zuciya ta ce, "ke kika faWawa Abiy kina son Omar?."
"Mama ce" ta bata amsa murya na rawa.
"To meyasa ya yanke wannan hukuncin? Ko daman ya ce zai aura miki shi ne?."

"A'a Salma, Abiy baya so, ya ce min na cire Omaar daga raina. Mama ce taka bani ?arfin guiwa akan zai amince min na cigaba da ha?uri. Ni dai na san na tafi Kano ban tambaye shi ba amma daga nan ban san me na aikata ba. Kuma Mama ce ta saka na tafi, na nuna bazan je ba tace naje zan fi samun hutu." Salma tayi ajiyar zuciya ta ce, "To ki daina kuka, tunda ke kin san baki yi komai ba ko ma meye zai bayyana in sha Allah."

Nayla ta ce, "Salma Abiy fushi yake yi dani."
"Zai daina in sha Allah."
"Ya aura min Omar, ya aurar dani ga wanda baya so, ya aurar dani ba tare da sanina ba."
"Shi Omar Win ya sani?."
"Wallahi ban sani ba, ban sani ba Salma. Ban san Ina zan saka kaina na ji daWi ba." Salma ta ce, "is okay, ki daina damun kanki kinga baki da lafiya."

?an buga ?ofar akayi tare da shigowa. Abiy ne ya shigo da kansa ganin Salma sai ya yi murmushi ya ce, "A'a Salma, saukar yaushe?." Salma ta gaishe shi ya amsa yana tambayarta su Hajja ta amsa masa kafin ya ce, "Ya jikin Naylan?." Salma ta ce, "har yanzu da zafi a jikinta Abiy."
"Zata warware in sha Allah. Kin zo a kai amarya Kano dake kenan, ai kin kyauta." Salma ta kalli Nayla da itama ita take kallo.

Abiy ya kalli Nayla ya ce, "me yake damunki?." Maimakon ta bashi amsa sai ta fashe da kuka. Abiy ya ce, "ba kuka nace kiyi min ba, me yake damunki?." Nayla ta goge ido ta ce, "ciwon kai."
"Ki daina kuka shima zai daina." Kai ta Waga alamun to ya buWe ?ofar ya fita.

Nayla ta ce, "kinji ko? Wai kinzo a tafi dani Kano ya ce, Salma na shiga uku!." Salma ta ce, "baki shiga uku ba Nayla, ko meye zaizo da sau?i in sha Allah. Ki kwantar da hankali ki komai zai warware, ki cigaba da addu'a komai zaizo da sau?i." Rarrashinta Salma ta dinga yi har ta Wan saki jiki suna hira hakan ya yiwa Salma daWi a haka har dare yayi.

? ? ? ? ?? Washe gari.

Saboda rashin lafiya Nayla bata iya tashi da azumi ba duk da ta saba duk sati amma baza ta iya ba. Salma ce ta ke tsaye akanta akan cin abinci da shan magani ita kam gabaWaya ta zama wani iri. Jawad ma ya sakko yana bibiyar lamarinta da jin ya ta kwana, ita kam gabaWaya bata su take yi ba, fushin da mahaifinta yake yi da ita ya fi komai Waga mata hankali.

Suna zaune a falo Abiy ya fita ita da Mama da Salma da kuma Jawad. Mama ta Wauki waya ta kira Didi bayan ta Wauka sun gaisa ta ce, "Aisha Ina ta jiran kiran ki, ya maganar mu?." Didi ta ce, "kiyi ha?uri Mama, sai dare naje na duba gidan ne shiyasa. Falo ne guda biyu, babba Waya sai ?arami Waya, sai bedrooma guda biyu."
Mama ta maimaita abinda Didi ta ce sannan ta ce, "kitchen fa?."
"Akwai kitchen da store, kitchen Win babu laifi yana da Wan girma."
"To ma sha Allah, zan fara aiko da kayan in anjima, zan bawa driver number ki sai kiyi musu kwantace a kai gidan. Zan aiko da masu Waura kayan duk sai ki yo musu bayani."

Didi a sanyaye ta ce, "to Mama." Mama ta ce, "Sai sun zo" ta faWa tana yanke wayar. Nayla da Salma duk suna jin abinda yake faruwa, Nayla ta mi?e ta hau sama Salma ma tabi bayanta. Jawad ya kalli Mama ya ce, "Mama don Allah meyasa kika fi mayar da hankali akan kayan Wakin Nayla? Auren nan kowa ba so yake yi ba, amma hankalinki gabaWaya yana ga a kai kayan Kano."

Mama ta ce, "umarnin mahaifinku ne, zan canja hakan ne?."
"Amma Mama shi kansa Abiy Win ya Wan sauka saboda rashin lafiyar Nayla, amma gabaWaya ke ta ta kayan ma kike yi." Mama ta kalle shi kamar zata yi magana sai ta fasa kawai ta tashi ta shiga Waki.

Nayla kuwa bayan sun shiga Waki kallon Salma tayi ta ce, "Wai kayan aurena ake zance Salma, wallahi komai ya fita daga raina, son Omar Win ma na neme shi na rasa." Salma ta ce, "ki yi ha?uri ki cigaba da jurewa. Amma sai naga kamar Mama murna take yi da auren nan. Ki yi ha?uri ina faWar hakan a kanta, amma daga jiya zuwa yau na fahimci kamar ita so take yi."

Nayla ta ce, "meyasa zata so? Kawai umarnin Abiy take cikawa." Salma ta yi shiru bata ce komai ba amma a zuciyar ta gabaWaya bata amince da Mama ba, gani take yi kamar da biyu take yin abinda take yi. Duk da ta san Maman bata da wani aibu da hali mara kyau, amma zuciyarta ta dasa mata ayar tambaya akanta.

" " " " " "

Abiy kai tsaye da ya shiga Kano gidan Daddy ya nufa kamar yadda yayi masa waya ya sanar dashi yana hanya. Daddy ya karSe shi hannu biyu da girmamawa aka tarbe shi da ruwa da kuma abinci. Ya sha dai ruwa amma bai ci komai ba yana zaune a falo shi kaWai an barshi ya huta. Sai da ya Wan jima da zuwa sannan Daddy da Abba da Baba suka shigo a tare gabaWaya.

Sake gaisawa aka yi kowa yana tambayar iyalan kowa kafin Daddy ya ce, "Alhaji Abdullahi mun ji batun aure kwatsam babu shiri, hankalin mu gabaWaya ya kasa kwanciya musamman da kace zaka zo kayi mana bayani." Abiy ya ce, "ni kaina ban shiryawa auren ba, yazo ne lokaci Waya dole na karSe shi."

Abba ya ce, "Amma me ya kawo shi?." Abiy ya ce, "Nayla tana son yaron, son da take masa ne ya saka ta koma kamar ba ita ba, kullum a rashin lafiya take, kullum a cikin damuwa. Da fari ban fahimta ba, amma daga baya da aka sanar dani sai na fahimci hakan. Na kira Nayla akan hakan ta tabbatar min da tana sonsa. Ni na faWa mata ban damu da kuWin namiji ba, abinda nake nema a ko yaushe hali na gari da kuma inda yaro ya fito. A take da na kirata na yanke ala?ar batun yaron, na ce ta cire daga zuciyarta, sannan a cikin masu neman aurenta tabbatar da ta fitar da guda Waya."

Abiy ya ce, "ta amsa min kamar da gaske take, na sake maimaita abinda nace amma sai na wayi gari Nayla ta taho Kano. Duk da ban sani ba kuma bata taSa fita wajan Kaduna ba tare da na sani ba balle tazo Kano, ko aiki zata taje sai ta faWa min saboda haka tsarina yake a haka suka tashi. Na yi? mamaki da naji labarin bata nan amma nuna ba na share ta. Ina nan zaune sai ga wannan sa?on ya shigo wayata Nayla ta turo min" Abiy ya faWa yana Wauko waya ya shiga number Nayla ya mi?awa Daddy.

Sai da ya jira ya gama karantawa kaf ya bawa Abba da Baba duk suka karanta duka messasges Win sannan Abiy ya ce, "raina ya Saci gaskiya akan hakan sosai, ban kuma yi tunanin zata aikata haka ba. Nan take na yanke hukuncin aura mata shi tunda haka ta zaSa, kuma tunda har take irin wannan furucin akansa aura mata shi shine mafita kar a zo a haifar da Wa mara ido. Wannan dalilin ne ya saka na aura mata shi a lokacin da nake tsakiyar Sacin rai, daga baya naji kamar ban kyauta mata ba amma na riga da na aikata."

Daddy ya girgiza kai ya ce, "Tabbas Nayla bata kyauta ba, ko waye a matsayinka dole ransa ya Saci ya aikata fiye da abinda ka aikata saboda abinda ta aikata. Amma Alhaji Abdullah anyi aikin gaggawa, Nayla yarinya ce ?arama, soyayya zata iya sakawa tayi wannan furucin ba tare da ta sani ba. Wata?ila da ka sake bata dama da hakan bai faru ba."

Abiy ya ce, "Eh to ba nace ba, ni a wajena hakan da nayi shine daidai tunda shi ta zaSa take ganin zata iya zama dashi, ni a wajena na bata shi a matsayin wanda take son kuma zaSinta." Baba ya ce, "ni babban abinda yake damuna akan auren nan ba komai ba ne face halin yaron, inda ace mutum na gari ne kamar kowa sai mu yi fatan Allah ya sanya alkhairi tunda kowa yasan matar mutum kabarinsa. Amma kowa ya san sunansa ba ta hanyar kirki ba, in na tuna hakan sai naji komai Nayla zata aikata bata cancanci a yanke mata wannan hukunci ba gaskiya, Alhaji Abdullahi."

Abba ya ce, "Shi yaron ya san da auren?." Abiy ya ce, "ban sani ba ko yanzu ya sani." Ya girgiza kai ya ce, "Mahaifinta ne kai kana da ikon yanke hukunci a kanta fiye da kowa, amma duk da haka baza mu fasa faWa maka gaskiya ba, koda ba Nayla ka yiwa haka ba in muka ji labari zamu faWa maka tunda an zama ?an uwa. Ba dan muna yayyen mahaifiyarta muke faWar baka kyauta ba, muna faWa maka ne a matsayin Wan uwan mu. Gaskiya ka yanke hukunci cikin fushi da Sacin rai, in da an bi wata hanyar ba wannan ba da wata?ila hakan bai faru ba."

Abiy yayi ajiyar zuciya ya ce, "Haka Allah ya shirya, amma har zuciyata a yanzu bana jin ban kyautawa Nayla ba." Daddy ya ce, "Shikenan Alhaji. Amma yana da kyau a zauna da yaron aji shi yana da ra'ayin zama da ita, in yana dashi shikenan tunda tana sonsa sai mu ce Allah ya basu zaman lafiya, in kuma bashi da ra'ayi zata sha wahala a zama dashi gaskiya. Kuma ga yanayin da muke ciki a wannan zamani na cututtukan da ake Wauka, ana gwajen-gwajen jini yanzu kafin aure dan tabbatar da lafiyar su shida ita, haka za'a kaita ba tare da a san matakin jininsa da abinda yake ciki ba?."


"Na bar mu ku komai a hannunku akan wannan, ku yi duk abinda ya kamata, koda auren ku ke ganin za'a samu matsala wu?a da nama yana hannunku, ku yanke hukunci ba sai an sanar dani ba." Abiy ya faWa tana kallon Daddy.

Daddy ya ce, "ai aikin gama ya gama Alhaji Abdullah, amma duk da haka zamu ?o?arta mu gani. Allah ya shige mana gaba." Aka amsa da amin suka cigaba da tattauanwa kafin yayi sallama ya wuce dan Kaduna zai koma.
KRB2P025
ArewaBooks@nanahaleema11.

Bayan fitar Abiy su uku suka cigaba da tattaunawa akan lamarin Nayla, amma basu da abinda zasu yi tunda shine mahaifinta yana da ikon yanke hukunci a kanta a duk lokacin da ya so ya kuma ga dama. Kasancewar Hajja tana gidan Daddy gabaWaya suka shiga suka same ta, a wajan Hajja suka samu ?anwar su Mama Sa adatu a tare da Hajjan.

Hajja ta kalle su ta ce,  Har ya tafi?. Daddy ya ce,  ya tafi.
 To ya aka yi?. Basu Soye masa komai ba suka sanar da ita Daddy ya ce,  Kuma baya dana sanin aura mata shi ya ce har yanzu. Abinda na lura dashi ransa ya Saci sosai, ya yanke hukunci cikin fushi da Sacin rai, kuma itama Nayla bata kyauta ba ban yi tunanin zata aikata haka ba. Amma mun sanar dashi zamu zauna da yaron, in ba a zauna dashi a san yana sonta ko baya sonta ba zaman gidansa bazai yi mata daWi ba. Ya ce ya bar komai a hannun mu, mu yiabinda muke ganin ya dace.

Mama Sa adatu ta ce,  Gaskiya Nayla bata kyauta ba, amma ni ban ga abinda zai saka ayi mata aure irin wannan a maganar nan ba. Hajja ta ce,  Koma dai meye shine ya haifeta, duk abinda zamu ji akan Nayla bayan a sa ne. Ku bar shi da hukuncin da ya yanke kawai, abinda zai faru mu yi mata addu a kawai zai fi.

Mama Sa adatu ta ce,  Hajja aure lokaci Waya haka? Babu sanarwa, babu kuWin aure ba lefe?. Kuma mijin ma ba wani na kirki ba, ai sai ace dan mahaifiyarta bata raye ne ya saka muka zuba ido akayi mata wannan auren. Yanzu in da ace tana da rai hakan zai faru ne?.

 Koda tana da rai hakan zai faru tunda Allah ya rubuta, kawai a bar maganar nan mu yi mata addu a. Yana girmama mu sosai, kar yaga kamar mun cika za?ewa akan lamarin iyalansa. Mu yi mata fatan Allah ya sa hakan ya zama alkhairi.

Duk suka amsa da amin ba dan hakan yayi musu daWi ba sai dai babu yadda zasu yi ne, amma da suna da iko Nayla baza ta zauna da Omar matsayin mijita ba ko kusa.

Bayan Kwana biyu.

Har ranar laraba Omaar bai san da wannan labari ba, harkokin gabansa kawai yake yi domin kuwa Allah ya dafa masa a sana ar da ya saka a gaba, sosai yake ganin alkhairi da kuma cigaba fiye da tunaninsa. Shiyasa ya mayar da hankali ya ke kuma ?aro sani akan abinda yake yi.

Kamar yadda Mama tace ta turo da kayan gidan Nayla a gama Waura komai, hatta kayan kitchen a cikin kwana biyu an zuba gida ya fito yayi tar kana kallonsa ka san gidan amarya ne. Mama ce kawai take shagalinta a wannan Sangare amma ko Abiy Win baya bi ta kai balle kuma Nayla da ta koma kurma saboda bata son magana.

A daren ranar larabar suna zaune ita da Jidda da ta zo Kaduna saboda maganar, ita Salma suna hira a kusa da Nayla, Nayla dai bata saka musu baki su ne suke hirar su ita kam abinda take tunani daban. Mama ce ta shigo falon da sallama suka amsa sallamarta, ta kalle su ta ce,  ya kamata ace an yiwa Nayla gajeren gyaran jiki, dan haka gobe mai gyara zata zo zata yi mata abinda ya samu, sannan zata yi mata ?unshi tunda jibi ne tafiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login