Showing 75001 words to 78000 words out of 85380 words

Chapter 26 - KIRAN RABO Book 2 Completed Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

3829

Kano.

Gaban Nayla ya faWi har sai da ta runtse idanu bata kalli Mama ba. Jidda ta ce,  Haba Mama! Wanne irin gyaran jiki a cikin wannan yanayi?. Don Allah Mama ki bar faWin haka wallahi bana son ji kwata-kwata. Ba ma fatan auren nan ya tabbata balle a dinga tunanin wani gyaran jiki ko ?unshi. Mama ta kalli Jidda ta ce,  ai kam dole za a yi, tafiya Kano ranar juma a babu fashi ranar zata tare a gidanta. Haka za a kaita babu wani gyara?.

Jidda ta ce,  Haba Mama don Allah, ki daina faWar haka mana. Auren nan fa ba so muke yi ba.
 Kece bakya so, amma Nayla tana matu?ar son mijinta ko Nayla? Ta faWa tana kallon Nayla. Nayla bata iya buWe ido ba saboda haushin Mama da ta fara ji a zuciyarta, tunda daga abinda tayi mata akan Abiy shikenan ta fara jin wani abu akanta wanda bata san meye ba.

Mama ta sake cewa,  ku dai shirya gobe zata zo tana faWa ta fita daga falon. Bayanta Jidda ta bi sai suka haWu da Jawad ya taho duba Nayla ya kalleta ya ce,  ke kuma ina zuwa?. Jidda ta ce,  Wajan Mama zan je Yaya J, abinda take yiwa Nayla gabaWaya bai kamata ba, ana cikin wannan yanayi amma Mama tana zancen wai zata kira mai ?unshi da gyaran jiki ta yiwa Nayla?. wallahi ban ji daWi ba, sai ta dinga ganin dan ba itace ta haifeta ba shiyasa take faWar haka.

Jawad ya ce,  ke ni fa na lura kamar Mama murna take yi da auren nan, gabaWaya itace abin bai dame ta ba. Jidda ta ce,  nima dai na lura daga zuwana gidan nan zuwa yanzu, ko ba murna takeyi ba bata nuna ta damu akan hakan.
 Ki ?yaleta karki bita, kije ku cigaba da rarrashin Nayla Win a hankali.
 Amma Yaya Jawad wallahi ban ji daWi ba, Nayla ta kasa magana gabaWaya, kuma ga cousin Winta Salma, zata ga kamar Mama ce take son auren nan.

Jawad ya ce,  ki ?yaleta ki je kawai, zan san abinda zan yi. Jidda ta koma ciki jiki a sanyaye ta zauna kusa da Nayla da kanta yake kafaWar Salma tana hawaye. Dafata tayi ta ce,  Twiny don Allah ki yi ha?uri da abinda Mama ta ce. Nayla ta kalleta ta ce,  Twiny me Maman tayi?. Zata sake magana ta ce,  ki bari bana so, komai Mama tayi tana yi ne matsayinta na uwa a gare ni, Don Allah karki sake cewa komai.


Jidda ta ce,  Yanzu haka zamu zuba ido a kai ki gidan Omat ba tare da soyayyarki a zuciyarsa ba?. Ni bani da tabbacin ma ya san da auren nan, in ya sani ya karSe ki ko bai karSa ba?. Salma ta ce,  abinda yafi komai tsaya min a rai kenan. Nayla bata iya cewa komai ba idanunta na kulle fuskar Omar na gilma mata a ranar Waurin auren Didi da yake tsokanar Didi.

Washe gari ranar alhamis da safe suna zaune gabaWaya a falo ana breakfast saSanin Nayla da take a gefe a rakuSe. Abiy ya kalle ta ya kalli Jidda ya ce,  kin gama shirya mata kayanta? Gobe zata tafi gidan mijinta in sha Allah. Jidda ta kalli Abiy a sanyaye ta ce,  Don Allah Abiy ka sake bata lokaci, ko zuwa nan da bayan sallah ne sai ta tare. Amma yanzu ba a shirya komai ba ace zata tare a gidan wani?. Abiy ya kalle ta ya ce,  Haka ta ce miki?.
 Ko bata faWa ba na san hakan ne a zuciyarta Abiy.
 Ke dai haka ki ke tunani, amma Nayla ba haka take so a zuciyarta ba. Ki barta taje gidan mijinta tayi ibada, zata fi samun lada a watan Ramadan Win a can.

Nayla ta Wago ido ta kalli Abiy suka haWa ido sai ta mayar da kan ?asa bata ce komai ba. Abiy ya ce,  Ku shirya komai, gobe daga nan za a kaita gidan Hajja, daga nan Hajja ta kai ta gidan mijinta. Na sauke nauyin da yake kaina a matsayina na mahaifinta.

Jidda tayi ajiyar zuciya, ta kalli Mama ta Wauka zatayi magana sai taga abincin ta ma take ci hankali kwance. Sai daga baya Mama ta ce,  jiya nayi magana da Zaliha da take Kano, tana tambayata ya aka yi haka ya faru na ce ta tambayeka. Amma ta ce zata kasancewa a gidan Hajja a kai amarya da ita.

Abiy ya ce,  Su Yaya Ashiru da su Kawun Zaria suna tayi min waya ban san waye ya faWa musu ba, na ce duk na hutar da ku hidimar biki bana bu?atar ayi komai amarya kawai nake so a kai.

Jidda ido ta ya ciko da hawaye ta ce,  don Allah Abiy ka amince ko walima mu yi a goben. Ya kalli Jidda ya ce,  lokaci ya ?ure, inda kin san kuna da wannan shirin da kin sanar dani da wuri, gobe har yaushe aka gama walima aka tafi Kano? Kin san bana son tafiya in dare ya yi.

 To Abiy a Waga tafiya zuwa ranar Sunday.
 Ke Jidda! Ya Isa, kar na sake jin wannan maganar a bakin ki kin gane? Ya faWa yana kallon ta a tsawace. Kai ta Waga tana goge hawaye. Ta kalli Nayla da har lokacin kanta yake a ?asa kafin ta mi?e ta hau sama. Jidda ma bin bayanta tayi dan bata ga amfanin zama a falon ba.

Nayla kasa kukan ma tayi ta zauna akan stool Win madubi tayi shiru. Jidda ce ta shigo ta dafata ta ce,  Nayla ki yi ha?uri, wata?ila wannna auren alkhairi ne a gare ki da rayuwarki shiyasa yazo a haka. Ta kalli Jidda da idanunta da suke a kumbure ta ce,  ta ya zai zama alkhairi bayan mahaifina baya son auren nan? Ta ya zai zama alkhairi bayan mahaifina yan fushi dani?. Salma ta ce,  Allah bazai kama ki da laifi ba, tunda ke kin san baki yiwa Abiy komai ba.

 Ku ka sani ko na aikata Win ban san nayi ba?. Jidda ta ce,  Rashin sani ne, in ma kin aikata Win baki sani ba Allah bazai kama ki da wannan laifin ba. Ki karSi wannan jarabawarki sai ki ga abin yazo ya wuce inda mu ke tunani. Knocking ?ofar aka yi tare da turowa, duk suka kalli ?ofar suka ga Jalila ce da wata mata a bayanta.

Jalila ta ce,  Ya Jidda Mama ce tace na rako ta Wakin nan, wai mai ?unshi vc. Nayla duk suka kalla kafin su yi magana Nayla ta ce,  bana bu?atar komai, ki ?yale ni kawai ta faWa tana tashi ta shiga banWaki zuciyarta kamar zata fito. Jidda ce ta sallani mai ?unshi dan basa tare da farin cikin yin wani abu ?unshi. GabaWayan su suna cikin damuwa, Soyewa suke yi suna ?o?arin ganin sun fitar da ita daga damuwar.

" " " " " "

Omar yana zaune da yaransa a falo ana tattaunawa akan sabon machine Win da suka siya. Bashir ya ce,  Tiger ana samun customers sosai daga Lagos, kuma alhamdulillah kaya in suka tafi basu taSa dawowa ba. Omar yayi ajiyar zuciya ya ce,  haka muke so. Tk ya ce,  Amma Boss wannan couples design Win da za a samu mace da namiji da zasu dinga sakawa a ?afar su ana yin hoto ana watsawa a dnoya zai fi Waukar hankali. Haka naga anayi dana je Lagos kai kaya.

Bashir ya ce,  Hakan zai yi kyau kuma zai Wauki hankali, lokaci Waya za a fi fahimtar na mace da namiji ne iri Waya. Kuma Tiger da zaka amince ?afarka ma zatayi kyau da hoton. Kallon ?afar tasa ya yi da take a bayyane dan three quater ne a jikinsa.

Omar ya ce,  kawo mu ga. Yana faWa ana mi?o masa takalmi guda Waya ya saka a ?afarsa ta haggu wacce take Waure da ba?in abun da yake ?arawa ?afarsa kyau. Bashir ya ce,  na rantse da Allah Boss yayi maka bala in kyau. Cirewa yayi ya ce,  zamu san abinda zamu yi a akan hakan.
 Allah ya biya Tiger na mu ya faWa yana duba wayarsa da take ?ara.

?auka yayi suna magana akan takalman da ake so yana yanke wayar ya ce,  Tiger harkar social media Win nan tana yi sosai, yanzu haka daga Abuja ne ana son ?afa Wari biyu da hamsin. sun yi min magana a can ba kula ba sai aka kira ni. Omar ya Waga kai kamar baya son magana ya ce,  ayi abinda ya kamata. Ina Goje?.

Tk ya ce,  yana inda ka tura shi ?aro ilimi akan harkar nan.
 Yayi kyau, ku je a cigaba da aiki. Tk ya mi?e ya ce,  Boss nan gaba fa shagon nan kaWan zai yi mana wallahi, a haka ma shago uku aka haWe amma kayan matsewa suke yi. Bai kula shi ba sai Wora Wafa kan Waya da yayi bai ce komai ba.

 Assalamu alaikum aka faWa daga bakin ?ofa ana shigowa. Duk kallon ta suka yi suka haWa biki wajan gaisheta ta amsa ta ce,  ya kasuwa?. Suka amsa kafin su fita. Kallon ta Omar yayi ya ce,  kwana biyu me kike zuwa yi ne? Baki yi sati da zuwa ba fa. Ta zauna tana kallon sa ta ce,  ana yiwa mutum iyaka da zuwa gidan su ne?.
 Shi mijin naki ne yaga zai iya da yake barin ki yawo a kan titi.
 Laifi ne hakan?.

Bai ce komai ta kalle shi ta ce,  Magana nazo mu yi. Ya sauke ?afa ya kalleta ya ce,  maganar meye da ta saka ki fitowa yanzu?. Didi tayi ajiyar zuciya ta ce,  magana ce mai mahimmaci Omar.
 Ina ji. Ta kalle shi ta ce,  Akwai abinda zai faru gobe, don girman Allah Omar kar ka bani kunya, don girman Allah, dan darajar iyayenmu kar kayi abinda zai Sata min rai.

Jin yadda take masa magiya ya Waga idanunsa ya kalle ta ya ce,  meye shi?. Didi ta ce,  ko meye zaka ji goben, amma don Allah kayi min alqawarin duk abinda zai faru zaka tsaya ka fahimta baza ka yanke hukunci cikin fushi ba. Da mamaki yake binta da kallo yana girgiza kai ya ce,  to akan me zanyi alqawari akan abinda ban sani ba Didi?. Didi ta ce,  Baka yarda dani ba ne?. Bai amsa mata ba dan a ganinsa ta san amsar basai ya faWa ba.

Didi ta ce,  ka san bazan cutar dakai ba, bazan yi abinda rayuwarka zata shiga wani hali ba, haka zalika bazan yi abinda zai taSa zuciyarka ba. Ya jingina da kujera ya ce,  shiyasa nace me ye ya faru? Tunda har kike min wannan magiyar kin san abinda ya faru, meye shi to?. Didi tayi ajiyar zuciya tana kallon sa kamar yadda yake yawo da idanunsa akanta ta ce,  eh na sani, amma kai bana so ka sani sai a goben. Kayi min alqawari baza kace komai ba, sannan kuma duk abinda nace maka zaka yi, koda gidan nan nace ka bari ka koma wani zaka koma.

?an taSe baki yayi dan maganar bata wani ratsa shi ba ya ce,  Didi bazan iya alqawari akan abinda ban san meye ba. Didi ta ce,  amma ai na faWa maka bazan cuce ka ba ko?.
 Nima ban ce zaki cuce ni ba, amma bazan iya yi miki alqawari akan abinda ban san meye ba. Wata?ila bazan iya cika miki shi ba, tunda naji kina yi min magiya akan yarda na tabbatar da ko meye kin san bai yi daidai da ra ayina ba. Sannan meye ya kawo maganar barin gidan nan?.

Wallahi kamar tsoro yake bata, har fargabar gobe take yi da abinda zata haifar, hakan ya saka ta kafa masa idanu sai da ya kai ?arshen maganarsa sannan ta ce,  Omar don Allah ka amince da ni, bazan cuce ka ba ai ko?.

Ya dafe kai ya ce,  Sai maimaita magana Waya kike yi, na ce eh nasan baza ki cuce ni ba amma meye na maimaita min hakan?. Wanne abu ki ka shirya ban sani ba?. Didi ta ce,  ban shirya komai ba, in na na shirya Win ma gobe zaka gani.
 To nidai bazan iya yin al?awari ba gaskiya, ki jira zuwa goben ki gani, in zan iya shikenan in bazan iya ba ma kin san sauran.

Didi a sanyaye ta ce,  Omar& .! Dakatar da ita yayi ya ce,  Didi don Allah! Bazan yi alqawari akan abinda ban sani ba, ki jira Allah ya kaimu goben mu ga ni, in zan iya to in bazan iya ba shikenan. Akan me zaki turke ni akan sai nayi miki alqawari a kan abinda ban san meye?. Didi ta sauke numfashi ta ce,  Shikenan naji, kayi min alqawarin baza ka bani kunya ba.
 Shima bazan yi ba, tunda baza ki faWa min abinda ya faru ba ki bar maganar kawai ya faWa yana fashi tsaye ya bar mata wajan.

Didi ta bishi da kallo zuciyar ta cike da matsanin tsoro akan abinda gobe zata haifar, taya zata ce masa ai gobe matarka zata tare an Waura maka aure? Ita kanta ta san ta taro aradu da ka indai Omar ne, baya Waga ?afa akan ra ayinsa, ko ita Win ce baya sassauta mata sai ya kai aya yake tsayawa ya lura da itace a gabansa. Tabbas ta san kafin ya amince da yaji maganar ya gama Sata mata rai da maganganunsa mara control ta yadda bazata iya kuma cewa komai ba. To yanzu ya zata yi? Ta faWa masa ko kuma ta ?yale shi?.

Motsin fitarsa daga falon taji ta sake kallonsa taga har ya fice ta kawar da kai tana jin zuciyarta gabaWaya babu daWi, ji take kamar ta yiwa Nayla kuka, dan wallahi zama da Omar a wannan yanayi zata sha matu?ar wahala dashi kafin ya saba.

Fans Omar zai karbi auren nan kuwa?.>??
KRB2P026
ArewaBooks@nanahaleema11.

Narma tana zaune a Waki kwana biyu da su Mum suka zo ta sake sosai suna yawo a ?asar, amma tunda suka wuce gabaWaya komai ya fitar mata daga rai. Tana zaune a agefen gado tana shan tea a nutse Ashraf ya shigo yana binta da mayen kallon da ya saba. Kallonsa tayi suka haWa ido ta Wauke kai ya zauna a kusa da ita ya ce, "Haba my baby, meyasa ki ke min haka ne?. Yanzu saboda Mum ta tafi shine ki ka shiga damuwa haka?."

Bata ce masa komai ba ta mi?e ta shiga bathroom ya bita da kallo. Numfashi ya sauke yana jan tsaki, ya gaji da iskancinta wallahi, ya gaji da pretending yana lallaSata, ubanta zai fara ci ya lura bata da kirki zuma ce sai da wuta. Yana nan zaune ta fito Waure da towel da alama wanka tayi fuskarta a Waure tamau. Yawu ya haWdWye ganin kyawawan kafafunta a bayanne har cinyiyonta. Sannan daga saman towel Win ya Wan zame ana iya hango saman kirjinta.

Muguwar sha'awarta da yake dannewa kwana biyu yaji tana fizgar sa gareta, mi?ewa yayi ya tako ya zo inda take ya tsaya a bayanta yana kallo ta ta madubi. HaWa ido suka yi ta Wauke kai ta Wauki body lotion zata shafa ya karSa daga hannunta. Yun?urawa tayi zata bar wajan ya ri?e ?ugunta ya haWa da jikinsa ya ce, "Easy my Baby, Zan shafa miki man ne." Ya faWa yana matsa man a hannunsa ya fara shafa mata daga wuyanta zuwa ?irjinta da kafaWunta.

Yadda yake shafa mata man sai da ta lumshe idanu ta buWe suka hada ido ya Waga mata gira, gabaWaya fuskarsa sai ta koma mata ta Omar, tunda shima Waga gira sararsa ce sosai, bai cika bata amsa in tayi magana ba sai dai ya Waga gira. Ganin ga koma mata masoyinta ya saka ta sakin murmushi tana sake ?arewa fuskar kallo cikin so da shau?i. Ganin tayi murmushi ya saka Ashraf jin daWi a zuciyarsa, ya fara zame towel Win zuwa ?asa yana cigaba da sha mata man cikin salon da zai zautar da ita lokaci Waya.

Ganin yadda ta rufe ido ruf ya kai bakinsa kunnenta ya ce, "I love you my Baby, I so much love you." BuWe ido tayi ta kalle shi, man da yake shafa mata ne ya faWi ?asa sai ta Wan firgita ta dawo hankalinta tuna ba???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? fa Omar Winta bane Ashraf ne. ?wace jikinta tayi bayan ta ri?e towel Win da yake a cikin ta dan ya sauke shi daga ?irjinta. Mayar dashi tayi ta rufe jikinta ta ce, "zaka iya bani waje please?." Kallonta yayi cikin tsananin bu?atuwa ya ce, "Haba my baby, kar ki yi min haka kin ji?."

Kallonsa take yi dan gabaWaya zuciyarta bata ?aunarsa, tsanarsa take ji a zuciyarta mai yawa baza ta sake mallaka masa kanta ba sai dai duk abinda zaiyi yayi mata. Sake nuna masa ?ofa tayi ta ce, "ka bani waje bana son ganinka."

Takowa yayi zuwa inda take ta zaburata yi gefe ta ce, "na ce ka bani waje ko? Kar ka sake kuskuren taSa min jiki wallahi." Jin yadda tayi magana da tsawa ya saka ya buWe janayen idanunsa ya kalle ta itama shi take kallo ta ce, "kar ka matso inda nake, ka fita ka bani waje bana ?aunar ganin ka."

Sake takowa ya ke zuwa inda take tana ja baya, da hanzari ya dam?o hannunta tayi ihu ta ce, "Wallahi baza ka sake mallakar jikina ba Ashraf, bana sonka, bana ?aunarka ka ?yale ni."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login