Showing 30001 words to 33000 words out of 94870 words
Chapter 11 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
dinshi da key
Shi kuma yayi sauri yakai hannunshi ya danne kofan inda kota bude key din bazata iya jan kofan bah
Ta juyo ta kalleshi se idonta suka sauka a packs din shi dan idan kanason kaga weak point dinta toh packs ne
Tayi sauri da dauke kanta tace whats wrong with you
Noh whats wrong with
Ta nunashi tace this bakajin kunya babu kaya a jikinka
Ya daga jira daya ya fara matsowa kusa da ita meyasa zan ji kunya after all ke matata ce
Tareda cigaba da matsowa
God you are so annoying ta juya
Yayi murmushi ya deba kayanshi ya shiga toilet seda ya shirya tsaf ya fito
Ta kalleshi tace much better
Ya girgiza kai yace yarinta yana damunki
Ta rike kugunta tace excuse me shekara na 18 for your information
Yace "so"
Na wuce a cemin yarinta dan am no more a teenager
Kanki akeji ya dauka akwatinshi ya kama hanyan fita
Tace tsaya i always get d last word
Ya tsaya tareda hura iska a bakinshi alaman ya gaji da surutu
Tace kanka akeji ta wuce kan gado
Ya kalleta yace shikenan??
Ta shareshi yace Allah kiyaye a zuciyanshi ya fada dan yasan idan ya furta zasu fara wani sabon conversation din ne shi kuma be cika son surutu bah
Ya shafa gashinshi ya dauka akwatin ya fita
💋💋💋
Gefansu safieyarh kowa da safe da suka tashi kowa yayi wanka suka shirya kayansu kana sukaje sukayi sallama dasu Mami
Mami ta debu manya manyan jakan kuna taba kowa nashi ta kalla safieyarh tace kema yau zaki koma gida
Se jikinta ya fara rawa eh........da......man......
Se Ummitarh tayi sauri tace eh gidan mu zamu tafi yanxin
Ohk Allah sarki toh mun gode sosai Allah maku albarka Allah sa kuma wata me zuwa muzo naku
Duk sukayi murmushi tareda cewa Ameen a hankali
Suka fito
Ameerah ta ciro wayanta ta kira Zaid ta fadan mai duk abunda ake ciki yace toh babu matsala zan kira frndz dinmu take kaduna yanxin su fito tamai godiya ta gayan mai sunan hotel din sukayi sallama kana tayi dialing number Auntie tace gasu nan sun fito
Tace toh shikenan Hakeem fah
Ohh barin kirashi
Bayan ta kashe seta tuna ashe batada numbershi ta kalla safieyarh
"Safieyarh kira mana Hakeem ya fito mu tafi"
Ta kalleta tace _hell noh_
Meyasa ke bazaki kirashi bah
Saboda banda Airtime
Haka suka ringayi harta yarda ta kirashi
Tasa a speaker ringing daya ya daga "Hello safieyarh"
Gamu a bakin gate ka dan fito
Toh kawai yace ya mike ya fito.
Yazo ya samesu
Ameerah ce tamai bayanin komai kana ta mika mai keys din motan Ameenah tace mai dashi zasu tafi
💋💋💋
[20:32, 2/15/2017] Tyetyelorh-❣: Ya amsa tareda ciro phone dinshi ya kira Ahmed yace yazo yanxin zasu tafi Abuja
Ya shiga cikin gidan ya ciro motan a hankali inda za'a a jibah dan bema kunna bah yana gamawa fitowa dashi sega Zaid sun iso su biyu ne kowa yana cikin nashi motan dan haka aka raba Ameerah ta shiga na zaid Ummitarh na fai'z sega shima Ahmde ya iso fatye ta shiga nashi Hakeem ya fito ya ringa rokan safieyarh ta shiga cikin nashi dakyar ta yarda ta shiga dukkansu suka kama hanyan gidan Auntie
Suna isa itama suna fitowa da mota ita da mijinta da Meemah basu bata lokaci bah suka kama hanyan hotel din.
Yana gama kai kaya cikin mota ya dauka telephone yayi ordering breakfast dinshi ya tambaya Ameenah me zataci tana zaune a kasa a bakin gado tana chagin wayanta tajishi amma tayi banza dashi
Shi kuma seya dauka trow pillo ya wulla mata ae ko cikin sa'a ya sameta a hannu
Tace awwch tareda juyowa "what was dat for"??
Na maki magana amma kinyi banza dani
Ohh i thought waka kakeyi bazanci komai bah
Be kulata bah ta cigaba da ordering abincinshi yana gamawa yayi hanging up befi 15mins bah segashi an kawo
Ta daga kai ta kalle parantin da aka sa abincin a ciki kaman na mutum uku
Tace duk wannan a cikinka
Ko daga kai beyiba yace magana kikeyi
Ta shareshi ta cigaba da abunta
Yana cikin ci wayanshi tayi ringing ya daga ya gaidata ta tambayeshi room number kafin ya gayan mata
Ameenah tazo wucewa zata dauka ruwa a fridge tasha seta suntuma sandwitch guda daya yayi sauri ya kamo hannunta tareda cewa 101
Tayi ihu sukayi sallama da Auntie
Ya kashe call din se tayi sauri ta ajiye mai
Ya saketa da cewa ba kince bazaki ci bah ya cigaba da cin a binshi
Bata daddara bah ta sake suntuman wani ta tafi a guje
Ya kalleta yana cewa mutum kaman pencil bata kulashi bah ta dauka sauran _nutella_ din jiya ta kara gugawa a jikin sandwitch din ta zauna tana ci
Ita ba yunwa takeji bah kawai tsokana dan ta rigada ta saba da Hakeem
_10mins later_
Bayan ya gama ya kira aka dauka plate din sukaji knocking
Ameenah tana can ta koma gun wayanta dake chagi
Adeel ya bude kofan sega su Auntie da su Ameerah sun shigo kaman a mafarki Ameenah ta kallesu dan bata taba tsammain su bane a guje ta mike ta rungumesu se kuma ta fashe da kuka.........
💋💋💋
📸
_ TYETYELORH_
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [19:16, 2/10/2017] Tyetyelorh-❣: 💋💋💋 _UMARNIN IYAYE_💋💋💋
_WRITTEN BY:_
_TYETYELORH_
_EDITED BY:_
_AMEENATOU_
💋💋💋
9⃣5⃣ ↗ 1⃣0⃣0⃣
Suna zuwa gun masallacin motoci ne dayawa hakan ya tabbatar masu da cewa an kusan farawa dan haka suka sama gu a ciki sukayi packing
Fa'iz na gama packing sega Abbah yazo da sauri yace yawwa kozo muje jiranku akeyi
Haka suka fito daga cikin motan nan ango yasha shadda se wani tafiyan kasaita yakeyi se kirari ake mai
Suna shiga aka gabatar da waliyan kowa sannan aka daura auren *ADEEL MUSA DA AMEENAH SIRAJ*
Akan sadaki dubu dari da hamsin lakadan ba ajalan ba
Aka ringa gaisawa dashi ana dauka hotona se ganin frnds dinshi yakeyi hadda wanda sukayi primary school se huging juna aketa faman yi
Hakeem yazo suka gaisa dashi
Adeel yayi mai murmushi
Yace yanxin akwai auren sister na akanka take care of her if not am gonna kick your ass
Sukayi dariya gaba dayansu
Adeel yayi murmushi yace and you take good care of safieyarh too ka kula da ita sosai cux she belongs to you
Ya shafa gashin kanshi sannan sukayi huging juna kowa ya kama gabanshi
Haka aka watse daga gun daurin auren aka wuce hotel dan acan za'ayi walima
Anyi walima lafiya anci ansha sannan an dauka hotuna kala kala
Ana daura aure Hakeem ya dauka phone dinshi ya kira Ameenah
Ita kuma ta gama shiryawa kenan da atanfan da Mami ta aeko mata dashi tasha dauri tana zaune da phone dinta a hannu
Kawai seta ga call din Hakeem ya shigo da zumudi ta gada
"Happy birthday baby sis"
Awwwn thanks bro
Kinsan wani abu
Tace aa
"Toh yanxin nan aka daura auren"
Kawai saken wayan tayi seya tarwatsa se kawai ta fashe da wani kuka
Su Ameerah dake zaune can nesa da ita a guje suka taso dan sunga tana waya
"Meyafaru? Waye rasu?"
Ko kulasu batayi ba ta cigaba da rera kukanta seda tayi me isarta sannan taja hancinta tace"yanxin yaya Hakeem ya kirani wai an daura aure"
Seta sake sakin wani kuka
Duk suka kalleta wani haushi ya kamasu gabadaya kowa ya mike ya bar wurin
Ummitarh ce kawai ta tsaya tata bata baki harde ta kwantar da hankalinta
Shi kowa Hakeem da yaji call din yayi ending sharewa yayi kawai taresa murmushin mugunta yace birthday gift dinki kenan dan yasan se tayi kuka
Yan daurin aure da sukazo kowa ya kama gabanshi akan se anjima idan sunxo dinner haka aka watse daga ango se abokanshi guda biyu suka rage
_3 hours later_
Sannan an dade da fara yinin biki duk suna zaune dan an kirasu sunje cikin gidan an danyi rawan shantu se suka dawo gidan da suke zama
Can sega Auntie Aysha ta shigo duk suka gaidata dan yau kwata kwata bata zauna ba tanacan tana dawainiya da mijinta
"Ameenah kizo inji Abbah"
Ji tayi kawai gabanta yayi wani mummunan fadi jiki a sanyaye ta mike ta dauka veil dinta tabi bayan Auntie
Suna zuwa parlon Abbah suka shiga dan ba'a bar baki sun shiga bah
Da sallama ta shiga ta lulluba fuskanta da veil din kanta a kasa ta shiga
Ita kuma Auntie seta juya
Abbah ne da Daddy kawai a cikin parlo
Ta shiga ta durkusa ta gaidasu amma bata bari sun hada ido bah
Abbah ne ya fara magana
"Mamana mun kiraki nan ne dan muyi maki nasiha akan aure, aure de ba abun wasa bane ki daraja mijinki ki mai biyayya yi nayi bari na bari dan Aljannaki tana karkashin kafanshi kuma inason kiyi koyi da Mamin ku banson a kawo kara banaso"
Haka ya ringa mata wa'azi me ratsa jiki se hawaye takeyi kanta a kasa yana gamawa daddy shima ya amsa haka suka ringa bata shawara daga karshe Abbah yace ungo
Ya mika mata wani abu se a lokacin ta dago da jajayen idonta ta amsa data kalla abun seta kara ware idonta ta tabbatar da abunda idonta ya gane mata
Se tayi ihu ta fada jikin Abbah tana murna
Drivers linces dinta ne yayi mata
"OMG thank you so mch"
Se murna takeyi
Duk suna mata dariya Abbah yace"amma kinsan a gaban sirikinki kike koh"
Se a lokacin itama ta tuna a hankali ta zame ta kuma ta zauna tana murmushin jin dadi
Daddy yace ya haka yarinya tana jin dadinta ka barata mana yace toh nima ga nawa birthday\wedding gift a hankali ta dago se taga key din mota kawai seta kwabe veil dindata lullube fuskanta dashi
Ta rungume Daddy tana ihu tace "this d bst birthday ever"
Abbah ya fara salati yana tafa hannunshi biyu yana mamaki
Yace Allah ya kawo mu zamani
Daddy yayi murmushi yace bamusan shishigi fah yata tashi muje kiga motan har gida na kawo maki
ae a guje ta mike ta fita ta barsu a baya tanata faman ihu ta daga keys din a hannun se tsalle take
Toh daman Abbah da Daddy sun kira Adeel yazo gidan suna fadan mai ya mike be bata lokaci bah ya shirya ya tafi toh daya shigo gidan ne dayake Auntie da Mami suna bakin parlo Abbah da mutane toh seya tsaya yana gaidasu Mami ta ringa sa mai albarka
Yana mikewa ya kama hanyan shiga parlo kenan seya ji ihu ya tabbata Ameenah ce dan ya gane muryanta seya matsa gefe yana jiranta ta fito
ae kowa dukda matsawan da yayi itama ta kwanan dayake zatabi garin tsalle se kafanta ya lankwashe tayi ihu zata fadi
Shi kuma dayaga haka seya nade hannunshi gu daya yana murmushin mugunta dan jiranta ta fadi se ya tuna su Mami suna bayanshi dan haka se yayi sauri ya tarota seta fado a kafadanshi idonta a damke tana ihu dan wani zafi kafan keyi
Ta bude idon a hankali se suka hada ido tayi sauri ta kawar da kanta gefe ta kwace kanta se ta sake wani ihu ya sake tarota dan kafan kaman tayi targade ne dan wani azaba yake mata
Abbah ne suka fito da sauri suka karaso gunta suma tambayan meyafaru su Mami ma sukazo
Mami tace wai mutum yana girma amma besan yana girma ba ae ga irinta nan
Auntie kowa cewa tayi wai ba fada aka mata bah amma ta fito a guje kaman mahaukaciya koh dan kukan nan ma babu ae ko bazakiyi kuka ba kamata yayi keyi kaman kinayi kaman inda nayi
Kowa ya juyo ya kalleta hadda me ciwo se tayi sauri ta rike baki
Mami ta kalleta tace kaman yadda kikayi da mamaki
Daman karya kikeyi ranan mama ta karasa bacci dan inda taga kina kuka
Ta dake tace wlh kukan yaki zuwane a lokacin
Ameenah seta fashe da kuka dan kafan wani radadi yake mata kaman ana shafa mata wuta
Daddy ne yace zaunar da ita kaja mata babu ko musu ya sama dan karaman kujera kusa da su ya zaunar da ita
Yana rike kafan seta sake sakin wani ihu yayi sauri ya saketa
Mami tace me dalilin wai tun farko kika fito kina ihu
Ta daga keys din tace Mami daddy ne ya sayan min a brand new car muryanta yana rawa kuma Abbah yayi min drivers-
Bata karasa ba ta sake sakin wani ihu saboda Adeel daya ja mata kafan yayi wani wawan murmushi
Ta kalleshi seta dakan mai kafada da hannu tace mugu kawai
Ya mike yace you are wlcm
A lokacin ne ya gaida su Abbah sannan kai a kasa yace gani.
Abbah yace yawwa tashi mu shiga daga ciki
Haka ya kike yabi bayansu
Ameenah kowa harara ta aika masu amma se taji kafan yayi daidai amma dukda hakan akwai dan zafi kadan ta mike ta wuce gun motan tana dingeshi Auntie tabi bayanta Mami kowa juyawa tayi ta kuma ciki
💋💋💋
[20:30, 2/10/2017] Tyetyelorh-❣: Tana zuwa tsakar gida ae kowa seta hango motam an lullubeshi da sauri ta karasa ta janye rigan tayi wani ihu saboda kalan motan da ta gani
"OMG my best colour"
Motan red ne wurin glass ne da tires kawai black koma RANG ROVER 2015
Tayi huging dinshi tana murna itama Auntie ta tayata shirme ae hadda pics suka ringa yi da sauri ta fita ta shiga gidan da suke zama ta shiga a guje
Suka tambayeta meya faru tace Daddy ya sayan mata mota a guje suma suka mike safieyarh tana gaba sana shiga a tare suka sake ihu
Ta kira Hakeem shima kaman mace seda yayi ihu
Ameenah dan murna hadda hawaye takeyi
****
Adeel kowa sashi a gaba akayi anata mashi wa'azi Daddy yace yarinyan nan amana ce a wurinka na baka amana banson koh ihu kayi mata abunda yasa bamu kiraku tare ba saboda banson taji na hanaka mata ihu ita koma tayita rashin ji dan nasan halinta sannan koma banson ka bata mata rai banso kasata kuka dan wlh idan kasata kuka ban yafe bah
Da sauri Adeel ya dago da mamaki
Abbah kuma rike baki yayi yace A'uzubillah Alhaji be kamata kace haka bah
Barni kawai haka ya ringa mai fada sannan daga baya suka sallameshi jiki a sanyaye ya mike ya fita
A zuciyanshi kowa mamaki yakeyi yace yanxin akan wannan yarinyan se Daddy yace be yafe minbah hakade ya ringa magan zuci harya bar gidan
_Da misalin karfe 8_
Anata shirye shiryen dinner frndx din amarya ansa kayan nan da Mami ta sayo masu while Amarya ansha wani fitted gown ya fito da shape dinta sosai tayi kyau ba'a magana
Zaid ne ya kira Ameerah a phone yace mata gasu nan a waje da ango tace toh
Shi seda ya samo number ta dan yarinyan akwai natsuwa tana burgeshi
Gabadayansu suka fito ta raka Ameenah gun Motan ta shiga sannan ta juya itama ta shiga motan Ahmed suka kama hanya dukkansu
A cikin motan amarya da ango kuwa se fada akeyi shi kuwa zaid se dariya yake masu
Ana isa ba'a wani dade bah suka shiga aka fara program se 10 aka gama kowa ya dawo gida suna shiga gida akan gado suka baje
Daya baya ta mike ta shiga ta sake wanka sannan ta fito tasa brithday dress dinta yayi mata kyau sosai a jiki ta dauko black lipstick aka shafa akayi linging ido da black eye pencil ta koma kaman vampire ta dauko camera su sunata kallon ikon Allah ne kawai
Ta kallesu tace bazaku shirya ba muyi hotona
Haka dan dole suka shirya suma ta dauko cake din aka ringa daukan hotona anata shirme ta dauko kwalban _Capel_ guda biyu a frige Non alcholic suka cire karfen ji kake puss y bude suka ringa ihu cikin daren nan aka sa waka se video akeyi ana posting aka ci cake kaman hauka daga bayade duk suka gaji aka baje akan gado bacciya daukesu lokacin 11 da yan kai ko changa kaya basuyi bah
Adeel shima yayi shirin kwanciya se kawai wayanshi yayi ringing yana dubawa yaga Daddy dan haka da sauri ya daga yace mai yazo yanxin nan ya dauka matanshi su tafi
Da mamaki yace Daddy yanxin fa 11
Kade zo muna gidansu za'a san yadda za'ayi
Rai a bace yace toh sannan ya mike ya shirya cikin blue sadda ya feshe jikinshi da turare sannan ya dauka akwatunshi ya dauka keys dinshi ya fita yanata kunkuni shi daya
Ya kulle dakinshi tare da dauka abun amfanin shi
Su koma can sun baje Ameenah harta fara bacci se sukaji ana knockin kofansu a tsorace dukkansu suka mike sukace waye babu amsa harsau uku amma ba'a amsa bah
Sukayi sauri suka tada Ameenah a tsorace itama ta mike fatye ta sake tambayan waye amma shiru dan haka itada safieyarh se suka fashe da kuka sukace yan fashi ne anzo sace amarya
Ae nan da nan Amarya ta fara jin futsari cikinta seya kada
Ameerah ce da Ummitarh masu dauriya a cikinsu suka dauko kwalban _Capel_ dinda suka sha su biyu sukayi gun kofan Ameerah ta bude key din a hakali ta jawo kofan se sukayi ihu a tare saukayi waje a tare
Hakeem shima seya yayi ihun yayi baya
Ameerah ta ajiye kwalban tace daman kaine kaki magana wlh yau da kanka ya rushe
Ya kallesu yace lafiyanaku wannan kwalliyan fa
Ya kalla Ameenah kaman mayya duk