Showing 6001 words to 9000 words out of 94870 words
Chapter 3 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
Ameenah ta wuce direct tana shiga taganta akan gado tanata juyi hannunta a mari ta shigo a rude ta riketa tace maran ne
Ta daga mata kai
Tace toh barin kira Hakeem ya kaimu hospital
Mami na fita Ameenah ta mike daga kan gadon ta wani kwalla kara seta zube a kasa
Ta dawo a guje ta ganta akasa ta riketa ta dauka waya ta kira Hakeem tace kazo ga Ameenah ba lafiya
Nan da nan se gashi a guje ya kinki meta yayi waje da ita Mami ta biyo shi ko mayafi babu
Yana zuwa zun mota ya bude yasata a baya ya juya ya kalla Mami
Yace Mami mayafi fa
Sannan ne ta tuna babu mayafi a jikinta seta kuma ta sako
Tana fitowa suka kama hanyan dialogue
Idan de da sabuwa akan ciwon Ameenah toh sun riga sun saba dan duk wata se an kara mata ruwa likita ya basu shawara ayi mata aure kawai
Harse an mata aure ciwon ze bari
Suna isa aka amsheta dayake sun riga sun saba kawai allora akayi mata sannan aka kara mata ruwa bayan 2hour ta farfadu
Tana tashe taga karin ruwa a hannunta tace an runa
Mami ta juyo ta kalleta tace me aka runa
Tace karin ruwa mana tayi murmushi tace ae ya kusan zuwa karshe
Tace me kika ce Mami tace noh bada ke nake bah ta tsaho zuwa bakin gadon tace ya jikin
Ameenah tace nifa na warke kawai a sallame ni dan wlh na tsana kanciyan asibiti
Tace an ma sallame mu dama jira ake ruwa ya kare se mu tafi gida
Bayan yan mintuna ruwa ya karw sega Hakeem ya shigo yana dariyan mugunta yace Mami daman a barta a kara mata leda 20 ku zata kara kiba
Tace ae daman baka sona su kake na muto
Mami tace ae dakinga inda ya rude da kika su.........................
Bata karasa bah ya tushe mata baki yace tunda an sallame ta mu wuce kawai ku
Tayi murmushi tace toh
Ameenah ta mike suka fito suka kama hanyan gida
[20:56, 15/12/2016] Tyetyelorh-β£: Suna isa suka tarar Abbah ya dawo yace daga ina kuke
Ameenah tayi huging dinshi tamai sannu da zuwa shima hakeem yayi mai sannu da zuwa ya amsa
Suka wuce daki
Mami ta kalla Abbah tace kasan wata yaxo daga asibiti muke
Abbah yace ohh ni wannan ciwon
Mami tace ae insha Allah yaxo karshe
Yace Allah sa tace ameen
Ta kawo mashi abinci bayan yaci sukayi dan hira sannan tace bari taje dakin Ameenah shi kuma ya wuce dakinshi
Ita kuma Ameenah tana shiga dakinta tayi wanka tasa pad sannan tasa kayan bacci ta hau kan gado ta dauka ipad dinta tana kallon wani waka da ariana grande tayi a miami a stage
Mami ta shigo da plate a hannunta ta yanyanka kankana ta kawo mata
Da murna ta amsa tana ci se tace mata tanason ta bata number Ameerah da Fatye
Tace Mami me zakiyi dashi
Tace ina ruwanki kawi ki bani
Tayi tayi da ita ta bata amma taki bata
Seda tayi mata alkawarin abu sannan ta bata
Tana amsa tayi mata seda safe sannan ta fita
Ita Ameenah se mamaki takeyi ko me Mami zatayi da number su
Mami tana fita parlor ta kira su tace gobe suzo su amsa kayan bridesmate dinda zasusa da bikin suka ce toh
WASHE GARI
Da sassafe taje kasuwa ta sayo masu wani pink cut-less me tsada kuwa yadi hudu da net da zasusa a kasan gown din sannan ta sayo masu golden head su hudu
Tana dawowa ta tarar da safieyarh sister adeel sannan safieyarh sister Ahmed sannan Ameerah da Fatye bst frndz dinta
Ta gansu a parlor da Ameenah ita duk mamaki takeyi
Tana shigowa duk suka gaisheta safieyah ta amsa kayan hannunta
Data zauna Ameerah sister Ahmed ta kawo mata ruwa me sanyi
Tayi murmushi ta amsa
Bayan tasha ta fito da kayan ta mika ma kowa nashi ta gayan masu tana san kuwa yayi style iri daya dan tasan Ameenah baza ta taba maganan bikin ba duk sukayi dariya
Sukayi mata godiya sosai
Ameenah ta hada fuska tana ta gunguni
Mami ta tashi ta hau sama
ππππππππ
TYETYELORH'S NOVELX
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [07:37, 17/12/2016] Tyetyelorh-β£: πππUMARNIN IYAYEπππ
WRITTEN BY:
TYRTYELORH
EDITED BY:
AMEENATOU
IN DEDICATION TO TULAR YASH LUV YHU
3β£0β£ β 3β£5β£
TWO WEEKS LATER
Ameenah ce take kunce a daki amma ba bacci takeyi bah duk tunanin yadda rayuwanta ze kasance idan aka mata aure da Adeel takeyi
Ta sake ramewa daman ita abunda takeso kenan
Da ta rame idanuwanta suka fito hancin ya kara tsini sannan shape dinta ya sake fitowa
Mami ce keta faman knocking amma kwata kwata bataji ta ba harta hakura ta tafi
Adeel ne ke zaune akan kujeran dake dakinshi dagashi se wist da boxers ya harda kara yana girgizawa
Daddy yayi sallama ya shiga dakin adeel ya sauke kafan
Yace ka shirya inason na aikeka ne
Yace toh daddy ya mike shi kuma daddy ya tafi parlonshi
Daya mike ya shiga closet dinshi ya ciro wani maroon kaftan da wando yasa yayi kyau sosai da tsaya a bakin mirror yayi combing gashinshi sannan ya fesa turare kala uku ya fito ya tarar da daddy a parlonshi yana zaune da wasu papers a hannunshi
Ya durkusa yace daddy gani
Yace yawwa dan albarka gashi ka kaima Alhaji suraj
Kawai yaji gabanshi yayi mummunan fadi
Ya amsa yace toh ya mike ze fito sega safieyarh ta fito a guje da dugan wando a jikinta se top
Tace yaya adeel ran rakaka plxxxx
Yace toh jeki sa hijab tace duguwan riga kawai zansa
Yace toh baza ki bini bah
Toh zansa hijab din
Ta shiga dakin mommy ta dauko hijab din sallah ta tasaka
Ta fito hijab din yana jan kasa tace toh muje
Ya kalleta ya girgiza kai yace ke kin fiya son yawo ta shiga suka kama hanya
Mami data shiga daki ta dauki akwati ta fara hada kayanta seta tafi dakin Ameenah tace mata tazo ta dauko mata walet dinta a kasa
Suna isowa parlon Abbah suka tafi yana shiga ya tararda shi a zaune
Ya durkusa ya gaidashi sannan ya mika mashi pappers din ya amsa ya ringa sa mashi albarka
Ita ku safieyarh tana shiga ta gaidashi seta haye sama gun Ameenah
Da Mami taji shiru se ta sauko itama seku ci karo da safieyarh ta gaidata ta haye saman
Tana shiga parlon Abbah sega Adeel ya durkusa ya gaidata cikin gurmama wa
Ta amsa da fara'a
Sannan yayi mata sallama tace ya tsaya mana koh ruwa ya sha yace wlh ya kushi sukayi sallama ya fito
Tace ya gaida mata mommy yace zataji
Ita ku Ameenah tana saukowa seta bi ta kufan baya da headphone a kanta rana jin wata tana bi kuma tana rawa
Ba irin rawan nan sosai ba
Daga ita se maroon toh da black streght skirt babu dan kwali akanta tayi packing gashin ta gefe tazo wucewa ta kofan parlon Abbah
Idonta a bude
Shi kuma yana fitowa se ya hangota idonta a kulle ta waka ya kalleta a zuciyanshi yace mutun da rama kaman ana yankanshi
Kawai ji tayi ta buge se taji kamshin turare me dadi tana bude ido se taga Adeel ta cire headphone sannan tayi tsaki mstewwwwπ
Ta wuce
ae ko ya fuzgu hannunta ya kama lips dinta me laushi yace wa kikayi ma tsaki
Kawai se yaga hawaye na zubu mata
Ya saketa tana saketa kawai seta fashe da kuka tace dakai nake mugu kawai
Mutum na cikin good mode dinshi kazo ka bata min ta sake tsaki
Ya gurgiza kai ya wuce itama ta kuma sama aguge tana kuka
Suka ci karo da safieyarh
Ta riketa tace meya faru dake kike kuka
ππππππππππππ
[08:18, 17/12/2016] Tyetyelorh-β£: Tace mugun yayanki mana ta wuce daki ita kuma safieyarh ta sauka kasa
Tana fitowa taganshi yana cikin motanshi yana jiranta
Ta bude kofan ta jefanshi tace yaya Adeel me kayi wa Ameenah
Yace zagayo mu tafi gida
Tace ni a nan zan kwana yace baki isa ba
Tace watch me ta juya ta shiga ciki shi kuma ya fuzga motanshi ya wuce
Yana driving amma tunanin yadda zamansu ze kasance yakeyi he has nothing in common with her amma a haka za'a masu aure yayi tsaki yana isa gida ko parlon daddy beje bah ya wuce dakinshi yasa ki ya fada toilet ya sake ma kanshi shower
Ita ku Ameenah tana shiga dakinta ta fada kan gado ta ringa kuka safieyarh ta shigo ta riketa tanata bata hakuri har tayi bacci itama taja pillo ta kwanta bacci ya dauketa
Ita daman Ameenah ta riga ta saba duk sanda tayi kuka se tayi bacci
Tun da take a rayuwan bata taba zama ace ta zauna tana tunani bah se lokacin da akace za'a mata aure ta fara wani abu wai shi tunani
Tana cikin baccinta me dadi taji se take mafarki wai gata nan tana zaune tanata murmushi sega Adeel yazo yanata bubbuga mata kafa ta fara mashi bala'i
Ashe hakeem ne ke tashinta yana cewa ki tashi tana farkawa taga hakeem tayi murmushi sannan kuma ta daura fuska tace me
Ya kuma kan safieyarh itama seda ya tasheta
Ameenah tace wai meye
Ya kama hanyan fita yace naga kuma bacci ne kuna murmushi shiyasa na tada ku
ae ku a tare suka mike sukayi kanshi ya fita a guge yana dariya
Yana isa dakinshi yasa keyy suka ringa buga kofan yaki budewa haka suka hakura suka tafi
Suka shiga dakin Mami
Safieyarh ta hangota tana zaune akan kujera tasa glass tana kallon taje ta haye kan cinyanta
Mami tace wass zaki karasani ae tayi musmushi
Ameenah ta zunbura baki tace wlh ban yarda ba nima sena zauna
Daddy ya shigo tace yawwa dady zuka zauna yana zama ta haye cinyanshi
Mami tace wai ku bakusan kun girma bane
Tace yawwa Ameenah ku tashi kije ki shirya kayanki gobe early flight zamu shiga
Tace ina zamu Mami tace india zamuje siyayya safieyarh ku zaki kema tace a zata
Tace toh barin kira mommy ki ta aiko min da passport dinki
Safieyarh suka ringa murna
Mami ta dauki waya ta kirata ta gayan mata tace toh shikenan gashi babu kowa a gidan daze kawo mata passport dinta
Safieyarh taje kusa da wayan tace baru mu hada kayan Ameenah se muzo tare mu amsa
Tace toh se kunzo
Sukayi sallama Mami ta kashe wayan
πππππππππππ
[11:12, 17/12/2016] Tyetyelorh-β£: Ameenah ta nade hannunta tace ba inda zani
Abbah yace ae ko se kinje
Ta fara hawaye tace Abbah jiya fa dayazo murda min baki yayi da hannunshi
Mami tace halan kin mai rashin kunya
Tace tsaki fa kawai na mai
Abbah yace assha ba dole ya murda maki baki bah
Tace Abbah ka shigan mai kenan yace aa ba abunda nake nufi ba kenan
Mami da safieyarh se dariya suka masu
Daddy yace ae zan gamo dashi
Tayi murmushi tamai peck tace shiyasa nake sonka daddy
Mami tace toh ku tashi kuje ku shirya kayan
Suka mike suka tafi dakin
Suna shiga Ameenah tace bafa inda zanje
Ameenah ta dauko katun akwati kawi debu kaya takeyi bata san adadinsu ba ta debu tasa haka takeyi bayan ta gama sa kayan tasaka inner wears da veils da takalma
Safieyarh tana tsaye kawai tana kallonta
Ta gama sawa da kyar ta kulle seda ta hau kai sannan ya kullu tana juyo wa taga safieyarh tana kallonta tace WAT
Tace tunda kin gama tashi muje
Tace nifa ba inda zani
Banson ganin mugun nan
Abun yaba safieyarh haushe tace mugun nan yayana ne and i love him so mch ta juya zata fita ta riketa tace toh shikenan i apologize
Mami ta shigo tace toh kuzo ku wuce tace safieyarh kije ki amso ki dawo
Mami ta mika ma safieyarh keyy din BMW tace gashi kije ki amso se ki hada kayanki daga nan
Ta mika hannu zata amsa Ameenah ta rigata fuzga tace wlh zanje
Sukayi murmushi
Mami ta fita
Ameenah ta dauki wani babban gyade tasa akan skirt tace muje
Safieyarh tasa zubbulelan hijab din ta kama hanyan fita ta riko ta tace ina zaki tace bansani bah
Ameenha tace wlh bazn fita dake da wannan katon hijab din ba
Tace nima wlh kunya nakeji yaya adeel ne yasani dole sena sa hijab shina na dauka na mommy
A zuciyanta tace kaga iyayin banxa
Amma a fili cewa tayi tou je closet dina ki duba veil daya
Ta dauka phone dinta da jaka tafita dan ta fito da motan
Tana zuwa gun motan tagan har an kanke ta shiga sega safieyarh ta fito ta shiga taja motan suka fita
Suna fita sega hakeem yana dawowa ya tare masu hanya da motanshi
Ya kallesu da murmushin mugunta yace ku wuce mana
Ameenah itama tayi murmushi ta bude jakanta ta ciro wani designer glass irin wanda su kim kardashian suke sawa baki
Ta saka sannan ta ja motan baya yayi baya sosai ae koh ta fuzga.motan da karfi tayi kanshi da shi
A rude yayi gaba ya basu hanya safieyarh tayi dariya
Ameenah ta kalleshi da dariyan mugunta a fuskanta yayi mata ππ» fc****
Taja motan suka kama hanya
Ta kure wan side to side a cikin motan sunata bi ita da safieyarh ana zuwa gun raping din ta dauko waya tayi masu vedio ta front camera sukayi posting a instagram
Suna isa gidan gateman ya bude mata suka shiga tayi packing suka shiga cikin gidan
Babu kowa a gidan se mommy
πππππππππππ
[11:35, 17/12/2016] Tyetyelorh-β£: Suna shiga ta gaidata ita ku safieyarh huging dinta tayi
Mommy ta kalla Ameenah tace yau koh dan hug dinnan bazan sama tayi murmushi tareda huging dinta
Tace ko kefa
Safieyarh tace mommy yaya adeel fah
Tace ya fita
Tace toh bari muje mushirya kayan se muzo mu amsa passport din mu wuce
Mommy tace ae a nan zaku kwana
Ameenah tayi rau da fuska tace mommy ki bari idan muka je india muka dawo se mu kwana
Tace noh ban yarda da wayon ba
Tace ae ban ma tambaya Mami bah bari muje gida mu tambyata tulun na
Tayi murmushi tace sefa kun kwana a nan sannan Mami ce da kanta tace ki kwana a nan
Ta zunbura baki tace toh ae ban shirya kayan bah kuma gobe first flight zamu shiga
Safieyarh tace wlh karyane ta shirya
Ameenah ta mintsineta tace awchh
Mommy tace meyasa baki son ki kwana a nan amma da ba kina zuwa bah
Safieyarh taje gun kunnan mommy ta gayan mata wani abu
Se tace awww yanzin na tuna
Ta rufe fuskaπ tayi dakin safieyarh a guje
πππ
TYETYELORH'S NOVELX
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [11:49, 19/12/2016] Tyetyelorh-β£: πππUMARNIN IYAYEπππ
WRITTEN BY:
TYETYELORH
EDITED BY:
AMEENATOU
IN DEDICATION TO AMEENATOU LUV YUH
3β£5β£ β 4β£0β£
Tana shiga dakin ta hau kan gado ni wlh daman banzo bah gashi zan kwana gida daya da mugun nan
Safieyarh ta shigo tace toh tashi ki tayani hada kayana se mu godu
Ta dago da sauri tace badani bah
Tayi murmushi tace toh se mu kwana din
Ta shareta ta dauka jakanta ta ciro ipad dinta da earpiece ta sa
Ita kuma safieyarh ta dauko akwatinta ta fara shirya kayanta
MISALIN KARFE TARA DA RABI
Mami ta shigo dakin da wani cup ta mika ma Ameenah tace gashi shanye kiban cup din
Ta daga kai ta leka cikin cup din tace ewww mommy meye wannan
Mommy tace amsa kisha sena gayan maki ta amsa
Mommy ta mika ma safieyarh nata a cup danta san idan taba Ameenah zatace itama zatasha
Yogurt ne a cikin cup din
Ita kuma Ameenah nata magani ne wanda ake hadawa da yogurt dan haka nata yadan changer colour
Suka ce su baza su sha bah
Mommy ta daura fuska tace tun dazin nace ku sauko kuce dinner kunki saboda haka se sunsha wannan
Safieyarh tana dan danawa taji ya mata dadi ae ko ta kurbe
Ameenah ta yamutsa fuska tace i thought mun hada baki munce baza musha shine ke zaki sha
Safieyarh tace wlh ni dadi yayi min
Ta ajiye cup din tace mommy wlh na kushi ni banshan madara
Mommy tace toh shikenan seta fita
Dakin adeel taje
Yana kan gado yana kwance kawai shi bema san Ameenah tana gidan ba
Mommy ta shigo tace ya biyota ya mike ya bita suka shiga dakin safieyarh
Shi binta kawai yakeyi besan me ze mata ba dagashi se three quter ku riga babu a jikinshi
Ameenah tana zaune se taga mommy ra sake shigowa se taga adeel a bayanta ko riga babu ji tayi gabanta ya fadi
Shima ta gefanshi hakane
Batayi magana ba tayi sauri ta dauka cup din tareda tushe hanci ta sanye gabadaya sannan tayi sauri ta tashi ta bar dakin
Adeel ya sake daure fuska datazo wucewa kusa dashi ita kuma ta galla mai harara ta futa parlon daddy taje ta zauna sunata hira amma ba inda suka sabayi ba dan yanzin gabadaya kunyansu takeji
Shima daddy ya gane da hakan
Adeel yace wai meyafaru mommy tace shikenan tunda ta sha
Daman yogurt na kawo masu ita taki sha data ganka kuma ta shanye
Yaji wani haushi ya juya ya shiga dakinshi
Yana shiga yasa key ya daga hannu ya laushe bango da karfi yace banson me suka gani a jikin yarinyan nan ba da suke sonta
Ya sakejin wani tsananta kayan dressing mirror shi ya watso su gabadaya duk suka fadi suka tarwatse
Mommy tazo wucewa taji karan fadin abu se tayi knocking dakin tace adeel meyafaru a rude take magana
Yace babu komai mommy turarena ne ya fadi
Tace toh bude na gani
Mommy ki barshi kawai seda safe
Tayi tayi dashi ya bude mata amma yaki
Haka ta hakura ta kwanta
WASHE GARI
Tund asuba da suka tashi basu kuma bah sukayi wanka Ameenah ta dauka wani wando high wiest na safieyarh da riga tasa
Sun shirya zasu fito mommy ta tare su wai se sunyi break fast kafin su tafi haka suka hakura
Suna zaune akan dinning mommy ta mika mata fresh milk a glass cup tace tasha
Ta amsa tana runbura baki tana cikin sha sega adeel ya sauko daga sama be dadi da dawowa da gym ba babu ko ruga a jikinshi packs dinnan manya manya (GOD) da waya a hannunshi yana kallon wayan
Tana daga kai ta ganshi seda ta kware
Shi kuma yana jin tari ya dago suna hada ido