Showing 45001 words to 48000 words out of 94870 words
Chapter 16 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
har lecturar ya shiga ta shiga ta sama waje ta zauna yana teaching amma hankalinshi yana kanta duk ta gama tsarguwa duk daguwan da zatayi se sun hada ido dan haka ta mike tareda cewa i cn't take it duk aka kalleta ta dauka littafin data fito dashi tareda handabag dinta ta kama hanyan fito yace Mrs. Adeel where are you heading to??
Ta kalleshi se kuma ta tsaya taje gab dashi tace "so you know am married msteww" seta fita
Duk aka tsaya ana kallonta
Tana fita gun motanata tayi ta shiga ta fuzga da karfi ta kama hanyan gida tanata faman bala'i ita daya a mota
Adeel ya fito a shirye gun dining ya nufa ya bude kolan data sa sandwitch din ya cira daya seya tafi kitchen yana ci ya dauko tea cup ya dawo ya hada tea yana zama ze fara sha kenan se idonshi yakai gun paper ya dauka ya karanta se kuma ya tsaya yana kallonshi kawai can seya ajiye ya cigaba da break-fast dinshi yana gamawa ya mike ya shiga daki a gaban mirror ya tsaya seya cire holan kanshi ya sake cambing gashinshi ya maida holan yayi murmushi se kuma ya fito key din motanshi ya dauka ya fito su basu ma damuda sa key a kofan bah
Motanshi ya shiga ya fito daga gidan
Tana karya kwanan shiga layinsu seta hango motanshi tana zuwa dab dashi harta dauke kai setaga ya tsayarda motanshi dan haka ita ta tsaida nata a tare suka sauke glass din window ta kalleshi yace meyafaru kika dawo da sauri yana magana yana kallon agogan hannushi
Seda ta dan yamutsa fuska sannan tace kawai lecturar ne ya ban haushi
Tahb kawai yace ya kulle glass din a tare kowa ya kama gabanshi
Tana shiga gida tayi packing ta fito ta shiga ciki dakinta ta tafi ta ajiye handbag dinta ta cire duguwan rigan jikinta tasa rigada wando ta fito kitchen ta shiga ta rike kukunta tanata faman kallon kitchen din ta rasa mezata dafa masu mommy se kawai ta daura ruwan zafi ta fito ta kunna waka a parlo ta koma tana tafiya tana rawa ta dauka bread akan fridge ta gutsura kana na akan plate ta baza ta fita waje akan motanta ta daura danya bushe
Tafashen naman kaza ta daura sannanta ta dauko semovita ta tilga kadan ta dauka ruwan zafin data daura ta sama katon ruba seta kwaba semovita da ruwan zafi tasa yist a ciki ta yanka albasa shima ta ajiyeshi akan motanta dan ya kumbura
Tana dawowa kan kujera ta haye wai ta gaji
Seda tayi kusan mintuna 20 daga baya ta mike ta koma kitchen tafasen naman saniya ta daura tana cikin yankan albasan ne seta yanke a tafin hannunta ihu tayi tayi wulli da wukan ta kalla wurin tace mayan lalle yaki fita
Lallan bikinta bakin ya fita henna tafin hannunta ne be fitaba haryanxin
Ta fito tana kallonshi kawai ta rasa me zatayi se awch taketa faman fada
Adeel yana isa office din be wani dadi ba ya fito ya dawo gida yana shigowa ya fito daga motanshi ya shigo ciki seya tarar da ita a tsaye seda ya karema shiganta kallo
Dataga shigowanshi seta maida kollonta inda jini ke ziba a hannunta kawai se hawaye ya fara zubuwa kaman ruwa
Shi bema lura da hawayen da takeyi ba harze tafi seyaji tasha majina dan haka ya kalla fuskanta yaga hawaye ya karasa gunta yace meyafaru
Nuna mashi gun yankan tayi seya juya ya shiga dakinshi first aid box ya dauko karami ya zauna tukun ya kirata ba musu tazo ta zauna a dan gefe sedaya bude kana ya mika hannunshi alaman ta daura hannunta a kai ta daura ya kalla hannun
Yace ina ciwon yake
Gashi nan kana gani ta nuna wani karamin yanka amma jini se zuba yakeyi kaman katon yanka
Ni ban ganin komai se lalle kawai
Ta janya hannunta da nufin mekewa seya kamo hannu yace toh tsaya na wanke
Haka yasaka ya fara wanke wa kawai seya tsaya yana kallon hannun can ya kara motso da hannun gun fuskanshi sosai yace wait meye wannan
Gabanta ya fadi ta aza wani abu ne taja hannun danta gani
Meye?? tace
Yace A & A mana
Ta sake kalla tayi wani dariya irin na rainin wayon nan tace kana tunanin zan tsaya asamin A wai da nufin sun-
Abunda bata karasa ba kenan ta ganshi
Wtf ta fada tareda mikewa tana kara kallon gun "Am gonna kill you"
Seta shige daki tanata masifa ita daya
Shi ko kallo ya bita dashi kana ya mike ya maida box din
Wayanta ta dauka ta kira number safieyarh dan daga gidansu Adeel aka kawo me henna
Ringing daya biyu ta daga kafin tace hello
Ameenah ta fara bilbileta da fada
Safieyah tace toh yanxin menayi
Nasan ke kikace me henna design tasa A & A a hannu na
Ta fashe da dariya ta ringa mata dariya hadda buga cinya
Kefa yar rainin wayo ce banda san iskanci ina maki magana kina min dariya
Toh ba dole nayi maki dariya bah yau how many weeks dayin henna abu a hannunki amma baki taba gani bah se yau
Toh ya a'ayi na lura anyi abu kana na wlh da zanga me lallen da sena shafa mata bakin lalle a fuska
Dariya safieyarh ta kara sakewa tace toh Mami ce tasata shiyasa itama tayi
Se masifan ya kuma kan Mami wai taya zatayi min haka
Daga baya koma setace wai kuna hanya ne
Safieyarh tace yanxin zamu fito muna jiran yaya Hakeem ne danshi ze kawo mu
Ihu ta saki tana murna hadda hakeem za'azu daga baya sukayi sallaman bayan sun danyi gulma
Fitowa tayi tana saka wani karamin bandage agun ta shiga kitchen din ta sake yanka wani albasan tasa a cikin tafashen tayi mai hadi
Fitowa waje tayi ta dauka bread din ta farfasashi ya kuma kaman gari ta sauke tafashen naman kazan da ta daura ta fasa kwai tana soya kaza da bread da kuma kwai tana gamawa ta dauko kullin waina ta daura tanda ta fara soyawa
A xuciyanta tana gode ma Mami da Auntie dan sune suka sakata a gaba suka koya mata girki amma da dan itane toh a barshi gashi yau yana mata amfani
Tana gamawa ta saka a kulan Adeel sauran ta zuba a wani kula shima kazan haka tayi
Gun miyan ta kuma ta hada miyan alaiyahu shima tana gamawa ta gerasu akan table ta saka drinks a fridge daga nan ta gyara kitchen din tas dan ita akwai tsabta parlo ta dawo ta kunna turaren wuta nan da nan gidan ya kama kanshi
Gun kulan kazan taje ta dauka yanka daya tana ci ta shiga dakinta
πππ
[21:57, 3/5/2017] 1D-Tyetyelorh-β£: Yana kwance a daki duk kanshi ya gama cika mai ciki se juyi yakeyi akan gado daga baya de ya mike ya fito wani ajiyan zuciya yayi da wani kamshi ya sake dakan mai hanci seya saki lallausar murmushi gun dining ya nufa ya bude dukka kollolin duk wanda ya bude kamshi kawai
Plate ya dauka ya deba naman ya sama waje ya zauna yana ci tareda kurawa da lemo
******
Wanka ta shiga ta wanke gashinta tayi wanka ta fito dring gashin tayi oiling ta shafa mai ta dan gyara fuska daga powder se eye liner sannan tasa chapet dukda batayi wani kwalliya bah tayi kyau sosai
Wani riga da skirt ta dauko red na atanfa tasaka ta feshe jikinta da turare sannan tayi zama na musamman ta fara daura dankwalinta 2yard
Tana gamawa ta kalla mirror ita kanta tasan ta fito phone dinta ta dauka ta ringa selfie tayi iya yinta ta fito tana kallon wayan
Adeel kowa kaman ance ya daga kai seya ganta kawai seya kware
Abunda ya dago da ita kenan ta kalleshi
Wani dariya ne yazo mata tana kokarin tarewa amma ta kasa shi kuma yana mata alaman ta kawo mai ruwa ta gane sarai amma tana tambayanshi meyake so
Daga baya ta bude fridge ta mika mai ruwa seya fuzga ta kalleshi tace gobe ranace ae ta sama waje ta zauna ta cigaba da sana'arta wato hoto
Yana dawowa daidai yace dan mugunda na kware amma seda kika gadama kika ban ruwa
Nunawa tayi kaman bataga wani halitta agun gah
Abun ya kular dashi ya zagayo ta gabanta ya amshe wayan se a lokacin ta dago tace give it back
Yasaka a aljihunshi yace zaki iya kwata idan kinada karfi seya juya ya kama hanyan fita waje
Da sauri ta kai hannunta zata dauka ya chafke hannun yace lallai kina ganin hakori na kwana biyu
Ae wlh Mommy na zuwa zan tafi da ita dan na gaji da zama dakai kullum na tashi wannan fuskan nake gani kaman na mayo idan zan kwanta ma shine karshen abunda zan gani its annoying seriously
Really haka kikace idan haka ya faru i will be so glad dan nima na gaji and idan tazo dakina zaki dawo dan karsu gane wani abu
Tace chab ae nafison ta gane ni kuma bazan taba kwana dakai a daki bah da wani dimple dinka kaman a hankali tace zomo
Wani murmushi ya sake yace yanade burgeki
Ta rike west dinta tace are you kidding me ba abunda ze burgeni anan gara manade voice dinki
Awwwn finally ya cigaba da tafiya
Ta sake biyoshi tace ka bani phone dina haka ka daukemin laptop dina and an bani assignment wlh mommy tana zuwa duk zan gayan mata ta wuce
Shima ya wuce
Se kuma ta dawo da sauri tace ka bani mana
I thought kinyi zuciya ne kice please kawai sena baki
Tahb ka rike ta wuce dakinta da karfi ta bugo kofa
Yace kede kika sani shima ya fito gun garden ya nufa ya sama waje ya zauna seya ciro wayan ya fara nata bincike gun gallery ya fara zuwa shirme ne
Daga hoto na kylie sena Ariana da kuma screamshots din lipstick din kylie da kuma handbags kala kala
Gun camera kuma hotanta ne baja baja kaman hauka
Tsaki yayi ya maida aljihu yadan kwantar dakanshi a jikin kujeran ya rufe ido
βββ
Duk abun haushi ya gama ishanta se kunkuni taketa faman yi
_30 mins later_
Duk ta gaji da jiransu ta kunna tv dakinta tana kallo kawai setaji bell din parlo yayi ringing se kuma karan horn daga waje ae batasan sanda tayi wani super ba ta fito daga dakin a guje hadda tuntube ta fito waje se gasu suna shigowa da motan dan Adeel yana garden din har yanxin
Se tsalle takeyi ita daya duk ta kusa su tsayar da motan
Ae kowa motan na tsayuwa tayi gun aguje safieyarh ce ta fara fitowa a tare sukayi ihu suka rungume juna
Hakeem ne yazo wucewa da kaya a hannunshi yace zaku fasama mutane dudan kunn-
Kawai ta dane jikinshi tana ihu seta fara hawaye dan a gaskiya tayi kewarsu d[truncated by WhatsApp]
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [17:52, 3/11/2017] 1D-Tyetyelorh-β£: πππUMARNIN IYAYEπππ
WRITTEN BY:
TYETYELORH
πππ
_Nasan last page was too short am so sryy for that zanyi replacing a wannan page din_π
_In dedication to lawizas_
*116*
Da asubah kaman hadin baki a tare suka tashi toilet dinshi ya shiga yayi alwala ya fita suka wuce masjid da Hakeem ita kuma mikewa tayi ta shiga dakinta ta tada safieyarh sukayi sallah tare ta kuma dakin Adeel dan tasan be dawo bah seta ga laptop dinta ya daura wayan akai ta kinkima da sauri ta kuma dakinta ta kwanta kafin gari yayi haske
Suna dawowa shima baccin ya kuma da beganta a dakinba be wani damu ba sema pillo daya gyara ya saka a tsakiyan gadon ya wanta
Wuraren bakwai ta tashi ta sake tada safieyarh wai tazo ta tayata aiki dan rashin mutunci se tace ni wlh bacci be isheni bah ta kuma tareda kulle fuskanta da bargo
Wani wawan duka ta buga mata tace wlh idan baki tashi ba Mommy zan gayan mawa kefa ya kamata kimin gyaran gidan
Ta kalleta tace kaman nazo gidan Auntie nah
Ameenah tace toh gidan wa kikazo idan ba na Auntie naki bah ki tashi baf
Badan taso ba ta mike suka shiga kitchen
Dishes din tasa a dishwasher se suka fara hada breakfast suna hira
Suna gamawa Ameenah ta gera akan dining ita kuma safieyarh ta gyara kitchen din da parlo
Dakinta ta shiga tayi wanka atamfa ta sake sawa riga da skirt dan kwalin nan ya dauro ta feshe jikinta da turare
Black handbag ta dauko tasa laptop dinta a ciki da bakin takalmi ta yafa gyale ta fito
Safieyarh tace inyeee amarso kinyi kyau fah
Murmushi kawa tayi sega Adeel ya fito daga dakinshi kallonta yayi lokaci daya koma ya dauke kai
Safieyarh kowa shigewa daki tayi
Ita kuma gun kofa ta nufa zata fita
Yana kokarin zama kan kujeran dining yace ina zaki
Ta juyo tace school ofcorse
Toh jirani nayi dropping naki kallonshi tayi se kuma tace mommy ofcorse ta dawo tareda zunbura baki
Kan table din ta nufa ta dauka dankali guda daya tasa a baki seta dauka ketchup ta matsa a bakinta haka ta ringa yi kaman sau uku shi tsayawa yayi yana kallon ikon Allah
Kaman ance ta kalleshi se taga yana kallonta tace what!!
Girgiza kai yayi yace "you are so weird"
Gun fridge ta nufa ba tareda tayi mai magana bah ta dauko malt ta sama waje tana sha shi kuma yana cin abinci kaman mace yana yanga kallonshi kawai takeyi duk ta kusa ya gama su tafi yadda yake tauna abinci kawai yayi mata kyau lips din na natso tana kalla they are so pink
Sega Hakeem ya fito a shirye ya kalla Ameenah inda ta natso tana kallon Adeel yayi dariya ta tabata
Da sauri ta kalleshi tace kaban tsoro
Ba dole kiji tsoro ba kin tsaya kina kallon mijinki yana magana inda Adeel baze ji bah
Kame kame ta fara tace me zan kalla ajikinshi se kuma tayi tsaki ta cigaba da shan malt dinta
Murmushi yayi ya zauna a hannun kujeran da take yace kalla na fara tara gemo
Kollon gun tayi babu komai kaman fuskan jinjiri tace hala ka bada ajiya ne a fuskan wani ta mike
Kallonta yayi ya hada fuska
Adeel kowa wani dariya ya saki yana mikewa
Harara ya aika mai fuskanshi a daure
Hanya fita sukayi da Ameenah se kuma Adeel ya juyo ya kalla Hakeem yace idan Mommy ta tashi kace mata na tafi gun aiki
Yace ae kun ajiyeni ne
Ameenah tayi murmuahi tace wai ina zaka kayi wannan shirin
Sakin fuska yayi yana gyaran wuyan rigan dake jikinshi yace neman aure
Kaman an gefo safieyarh se gata ta fito daga daki ta kalleshi
Yana ganin ta fito seya juya
Su Ameenah kowa fita sukayi suna mai dariya
Motan Adeel suka shiga suka fito ba wanda ke magana
Bayan sun danyi nisa se ta kalleshi tace wai yaushe ka fara zuwa gun aiki
Kaman baze amsata bah se kuma yace meye ruwanka
Kanka akeji ta murmuda mai baki
Maimakon taga sun nufa makarantansu setaga sabanin haka
Taso tayi magana amma se kuma tayi shiru dan tasan "ina ruwanki" zece
Sunata tafiya tana kallon window gefenta se suka tsaya a wani katon building a saman ansa *Lawizas* phone dinshi ya ciro yayi dialing wani number seya sa a kunne can sega wata budurwa ta fito da file a hannunta tayi knocking window ta gefan Adeel seya sauke a lokaci daya kuma seya changa fuskanshi
Gaidashi tayi ya amsa ciki ciki sannana ta gaida Ameenah da murmushi ta amsa
Se budurwan wato Assistant din shi kenan tace "sir bakada apointment yau se gobe kakede meeting"
Tana magana tana wani fari da ido
Shi kuma phone dinshi kawai yake kalla tana gamawa yace "okeyy" koh kallonta beyi bah yaja motanshi
Gyara zamanta tayi tana facing dinshi tace waye ita?
Ba tareda ya kalleta ba yace "if you most know everthing Assistant dina ce"
Dariya tayi tace she is seriously into you
"Well good for her"
Seriously kaga wani yangan da take maka
Yace she's not my type
Kara kallonshi tayi tace then who's your type
"Wai ina ruwanki ne wait mema kike karantawa?"
Fuska a daure tace _Law_
Kallonta yayi yace "no wonder it fits you "
Ba wanda ya sake magana har suka isa makarantan fitowa tayi daga motan har zata wuce se kuma ta juyo tayi knocking glass din ya sauke
"By 12 zan gama class dina gabadaya"
Then kije ki fadan ma driver ki garama tun wuri ki sama me keke napep
"Haka kace koh toh wlh Mommy zan kira in gayan mata kaki zuwa daukana ae daman iyayinka ne ya saka ka kawoni tin farko "
Zanga da wani wayan zaki kirata ae kawai seya ja motan ya wuce
Tsayawa tayi ta duba jakanta ae kowa ta daura akan dash-board din motan kaman tayi kuka tace mugu kawai ta wuce
Yana cikin tafiya phone dinshi tayi ringing Manager shine ya daga suka gaisa yace mai nan da 5 days ne match din saboda haka ana sauran 4 days zakazo zan shirya maka komai
Sukayi sallama
Gidan wani frnd dinshi yaje sunsha hira se 12 dai-dai suka rabo ya kama hanyan dauko ta
Ita kuma tana gama class dinta ta fito ta sama wani kujera ta zauna sega wani saurayi yazo shima ya zauna kusa da ita dan corse mate dinta ne suna dan gaisawa amma besan matan aure bace hira dukeyi sama sama shine ma de me magana ita daga mai kai kawai takeyi se faman kallon agogan hannunta takeyi.
_Some minutes later_
Se gashi yazo yayi packing ya hangosu amma ita hankalinta gabaya begon tanata murmushu fitowa yayi daga motan yana wani takon kasaita hannunshi a aljihunshi dayan koma yana shafa gashin kanshi har gabansu yaje se a lokacin ta ganshi murmushi tayi jakanta dake kan laps dinta ya sa left hand dinshi ya dauka dayan hannun kuma ya kamo hannunta ta mike tafiya suke a hankali se kallonsu akeyi still yana rike da hannun nata
Suna isa gun motan dayan jefan ya bude ta shiga ya wulla