Showing 24001 words to 27000 words out of 94870 words
Chapter 9 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
ku budewa bamuyi bah dakinta is purple and light pink dakin Adeel ma ya hadu shi gadonshi is blue kai dakinshi shima ya hadu dan ma yafi na Ameenah haduwa
Ameenah ta galla mata harara batayi magana ba duk suka kwashe da dariya
Duk aka gama masu lallensu sannan na Ameenah ya bushe dukka hadda jan da aka mata dan haka safieyarh ce ta taimaka mata ta tayata wankewa tunda nata ya bushe
Suna zaune musalin karfe daya da mintuna Mami ta kira number fatye tace mata suzo itada safieyarh dan haka suka tashi suka tafi gidan
Suna shiga cikin gidan da Hakeem suka ci karo safieyarh ta galla mai harara ta wuce seya jawo hannun fatye yace zo dan Allah akwai maganan da zamuyi
Tace toh ina zuwa barinje na dawo Mami na kiran mu
Yace dan Allah idan kika dawo ki kirani a phone dina
Tace toh ta wuce ta kira safieyarh tace ta jirata
Tana isowa gunta tace wani wulakanci ne kuma wannan kindena ma Hakeem ne magana
Ta kalleta tace ya dena min magana de ta kwashe yadda sukayi sanda sukaje india ta fadan mata
Ta girgiza kai tace amma wlh ke banza ce yanxin baki gane sonki yake ba
Seda gabanta yayi wani mummunan fadi taja burki ta tsaya tace wannan irin sona yake
Tace mude je Mami na jiran mu zamuyi magan wani lokaci
Tace toh shikenan amma jikinta har wani rawa yakeyi
Suna shiga dakin Mami akwai mutane dayawa a ciki dan haka taja su suka shiga dakin Ameenah ta dauko kaya ta mika masu kayan da Ameenah zatasa dan yaune indian Night da daddare
Da suka bude kayan ya hadu irin duguwan rigan nanne zuwa kneels irin budeden nan se wando da veil dinshi kalanshi is golden suka ringa santin kayan
Sannan ta ciro masu nasu dan tasan suma basusan za'ayi indian Night bah
Nasu su hadu is red and blue kalan bridemates kenan
Suka amsa suka ringa godiya
Tace babu komai suma yaranta ne zata iya masu komai
Suka fito gidan suka tafi fatye tama manta da magan da sukayi da Hakeem
Suna shiga suka fito da kayan kowa yazo ya zaba ae ko kaman tasan size dinsu kuwa cicip
Ameenah ta kalla nata tace ba inda zata
Duk suka taro suna bata hakura akan ta yarda taje dukka event din bikin saboda farantama iyayenta rai kodan ta rabu dasu lafiya
Ummitarh sister Ahmed tace wlh Ameenah Abbah da Mami sun kashe kudi a bikin nan kudansu kiyi hakuri mana idan ba haka ba wlh Allah seya tambayeki
Suka ringa mata wa'azi harta yarda
Safieyarh ta bata yan kunne da sarkanshi da abun hannu sannan da abun nan na india suke sawa a goshi wanda zata sa da event din inji Mami
Mami kuwa aeka Auntie Aysha tayi gidansu Adeel takai mai kayan data sayo mai na indian Night din
Shi yana kwance a dakinshi yana kallon football gabadaya ya manta wai yau za'a fara bikinshi se idan ya sauka kasa ne idan yaji hayaniya yake tunawa dan gidansu a cike yake da danji
Mommy ta shigo ta kawo mashi kayan ya kalla yace dan Allah Mommy kiyi hakura amma bazan sama zuwa bah
Ta kalleshi kawai seta mike zata fita
Yayi sauri ya ya kamo hannunta tayi murmushi seta daure fuska sannan ta juyo yace am srry kawo zani
Tayi murmushi tayi pecking kumata tace Allah ma albarka sannan ta fita
📸
_ TYETYELORH_
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [23:07, 1/29/2017] Tyetyelorh-❣: 💋💋💋 _UMARNIN IYAYE_💋💋💋
_WRITTEN BY:_
_TYETYELORH_
_EDITED BY:_
_AMEENATOU_
💋💋💋
8⃣5⃣ ↗ 9⃣0⃣
Da misalin karfe takwas bayan sun gama isha aka shiga wanka kuwa ya kara wanka lokacin me kwalliya tazo
Dan haka tana fitowa daga wanka ta shafa mai tasa inner wears sannan ta zauna aka fara mata kwalliyan ita bata san too mch make-up dan haka lips dinta kawai aka gyara mata akayi lining dinshi sosai sannan aka mata gyaran gira amma beyi dark sosai bah se powder shi kenan ko su foundation ba'a sa mata ba ande mata using dinsu a gyaran lips da gira
Sannan aka mata wannan _*cheek-bone*_ dinda ake yayi a make-up tayi mashifan kyau dukda ba wani kwalliyan hauka aka mata bah
Ana gamawa tace ayima frndx dinta duk sukace basaso suma sun iya haka kowa yayi kwalliyanshi
Bayan Ameenah ta gama shiryawa tasa duguwan riga da wandon se aka mata donut da gashinta yayi kyau setasa gyalen inda india suke sawa a kafadansu
Duk suka kalleta sukace bade haka zaki bah tace haka zani mana
Kai Ameenah akwai fa manya agun wlh ban taba ganin Amarya kamanki ba baki damu da auren ba sannan bakida kunya
Ameerah ke wannan magana
Tace toh ya kukeson nayi
Ameerah ta dauko wani katon veil irin na india ne amma is blue tunda blue takalmi zatasa tace idan zaki shiga hall din se ki yafa wannan kina zuwa inda zaki zauna baseki cire bah
Tace tohm naji
Duk suka gama shirinsu se kamshin turare kakeji kawai
Ameenah tasha yan kunnen da Mami ta bada akawo mata gabadaya set din tasa abun goshin nan
Idan ka kalleta sekace indian ce dan kawai haskenta ba irin nasu bane amma tayi kyau ba'a magana
Suna zaune lokacin 8 da mintuna aka aiko cewa ga motan daukansu yazo dan haka duk suka fita ummitarh ta yafa mata veil din suka fita
Adeel kuwa da mommy ta bashi kayan ajiye wa yayi seya cigaba da kallonshi ita se jiranshi takeyi amma be fito ba gashi tym se wucewa yakeyi ka gashi su duk sun shirya wasu ma sun tafi hall din
dan haka ta mike ta shiga dakinshi ae kuwa ta tarar dashi yana kwance harya fara gengedi salati ta fara tana tafa hannunta ae a furgice ya tashi dan yasan bashida gaskiya
Yana mikewa beyi magana ba ya tashi da sauri ya shiga toilet yayi wanka ita kuma ta zauna a bakin gadonshi tana jiranshi ya fito dan tasan idan bata tsaya ba yana fitowa zama ze karayi
Yana gama wanka ya fito ya tarar da ita ta dauka kayan ta mika mai ba muso ya amsa ya shiga closet dinshi anan ya shafa mai ya shafa mai a gashinshi dukda ba me yawa bane gashin sannan ya shafa turaren jikin yasa kayan
Ya kalla kanshi a mirror yayi murmushi kawai ya fito tareda hulan kayan a hannunshi Mommy tayi murmushi tace kaman _yash_ murmushi kawai yayi mata ta amsa hulan tasa mai sannan ta debu turaruka kala biyu ta runga fesa mai seda yayi atashawa sannan ta kyaleshi
Phone dinta ya fara ringing ta dauka Zaid ne tace mai yawwa gashi nan shigo ku fita tare
Abokin Adeel ne shi bema san da bikin ba seda Mommy ta kirshi ta gayan mai
Shigowa yayi da sallama Adeel ya kalleshi da mamaki ya durkusa ya gaida Mommy ta amsa sannan ta fita
Adeel yazo ya rungumeshi yace yaushe a garin
Yace dallah ni sakeni wai ace zakayi biki Mommy ce zata kirani ta gayan min sannan na kira number switched off
Adeel ya ringa bashi hakuri dakyar ya sauka sannan suka fito yan gidan se tsokanshi akeyi ana ango ango shi murmushi kawai yayi masu ya wuce
Suna isa gun motan Zaid
Adeel ya kama kofan gaba yana son ya shiga yace toh wlh baka isa ba a baya zaka zauna
Ya kalleshi meyasa zan zauna a baya
Yaufa kai angone kuma yanxin gidan su amaryan zamu mu daukota tare zaku wajan
Adeel ya juya wai ze koma cikin gida
Yayi sauri ya rikoshi yace meye haka ana jiranmu fah
Yace kaje kawai ka dauko amaryan ku tafi tare ni na fasa zuwa
Zaid yace toh shikenan amma bari kaji wallahi idan ka kuma cikin gidan nan toh karka sake tuna kasan wani wai _zaid_
Ya juya ya kalleshi
Ya daga mai kai yace yes am deadly serious i mean every word i said ya bude motan ya shiga yasa key ze tada kennan kawai yaji an bude kofan baya yayi murmushi amma be juya bah ya tada motan suka kama hanyan zuwa dauko amarya
Suna isa suka faka sega wani yaro yazo wucewa zaid ya aikashi ya kira su dan beda number amaryan
Haka suka fito tun daga ciki suka yafa mata veil din dayake hakeem ma ya dauko motanshi shima Ahmed ya dauko nashi
Toh suna fitowa zaid ne ya karaso gunsu suka gaisa da frndx dinta sannan yace ran amarya ya dade ita bata san muryan ba dan haka ta gaidashi kawai yace shi ze tafi da amarya dan angon yana cikin motan Ameerah tace toh shikenan ta rike hannun Ameenah dan su karasa gun motan ta nuke wai ita bazata shiga mota daya dashi bah
Ameerah tace toh ta ciro phone dinta tace barin kira Abbah na gayan mashi inji ku ranshi ze baci da sauri ta fuzga wayan daga hannunta tace muje
Zaid yayi murmushi yace nice job
Ameerah itama murmushi tamai ta rike hannunta suka tafi gun motan zaid ne ya bude mata kofan da zata shiga ta shiga ta zauna ita kuma Ameerah ta gaida Adeel ya amsa da fara'a sosai a fuskanshi yace ya gajiyan biki tace ae yanxin muka fara
Ameenah tayi mamaki da taji yayi magana ita kuwa rufe kofan tayi ta wuce
Zaid ya tsaya yana kallonta ita bata ma sani bah tanata tafiyanta
Adeel ne yace toh mallam nifa na gaji da zama da wannan abun gu daya kazo mu tafi
A lokacin ne ya shiga motan yana murmushi
Ita kuwa Ameenah abunda ya gaya ya kullar da ita amma tayi shiru kanta a cikin veil
Zaid yana tada motan yace wlh yarinyar ta burgeni ya tada suka fara tafiya
Adeel yace ae daga ganinta tanada hankali da nutsuwa ba kaman- seya juna Ameenah da babban yatsanshi
Ita kuma tana gani ta cikin gyalenta
Bata san sanda ta fito daga cikin veil dinba ta cije danyatsan
Ae da sauri ya janye yace awchh yana rije da hannun
Tace stay out of my business
Ya juyo yace what d heck anan ne yaga kwalliyanta ya tsaya yana kallonta
Ba lefi ta danyi kyau a zuciyanshi yayi maganan
Taja veil din ta rufe fuskanta
Shi kuwa zaid se dariya yake mashi dan yaga alaman yaji zafi
Adeel yace kutt ni kika ciza koh za ki gani yau babu Mami sannan babu Mommy agun nan
Ya fara matsowa kusa da ita a hankali se matsowa yakeyi
Ita kuma dataga haka se gabanta ya fara dukan uku uku
Ya daga hannunshi yasa a west dinta yana cewa ni kika ciza koh
Da taji hannunshi a west dinta ta kwalla wani uban kara da bata taba yinshi ba a rayuwanta dan tasan shine kawai ze taimake ta
Rike kunnanshi yayi yace damn!!!
Zaid kuwa bema san sanda ya sake motan bah ya rike kunnanshi dashi
Dan isaka kawai toh ni ba yar isaka bace mugu kawai seta fara hawaye
Zaid yace dan Allah Adeel kabar yarinyan mutane
Ya sake matsawa kusa da ita yace me kikace dan isaka koh toh barin nuna maki aikin dan iska ya kara matsawa kusa da ita da yaga alaman tana son ta sake wani ihun yayi sauri ya kamo bakinta da hannushi yace plxx karki kara na barki ya saketa ya kuma gun zamanshi
Taji alaman lipstick dinta ya baci ta taba taji yayi baja baja
Seta fara kuka a hankali tace mugu kawai me kamada mugaye ka kama ka batamin lipstick dina
Yayi sauri ya kalla hannunshi gashi nan a jiki yace ewww yayi sauri ya ciro abu ya fara gujewa yace shiyasa kikayi kyau ashe kwalliyan ne
Shi bema san sanda maganan ya fito daga bakinshi bah
Ta dago tace Awwwwwn really?? Nayi maka kyau
Yace who me.Allah kiyaye
Tayi murmushi tace too late
Zaid shi se dariga yakeyi yace you guyx are d cutest couple ever
A tare sukace we are not a couple
Ita Ameenah mamakin Adeel takeyi kaman bashi bane wanda be magana kwata kwata be dariya se idan suna hira da safieyarh amma gashi yau yace mata tayi kyau
Can kuma se tace ewww
A zuciyanta taketa maganan nan
💋💋💋
[13:09, 1/30/2017] Tyetyelorh-❣: Su Ameerah kuwa motan Hakeem ta shiga itada Ummitarh
Ahmed kuwa fitowa yayi daga nashi motan yace lallai se fatye ta shiga motanshi haka kuwa akayi
Safieyarh ma ta biyosu dan tunda fatye ta gayan mata cewa Hakeem sonta yakeyi se gabadaya batasan ma su hadu dashi.
A motan hakeem ummitarh ce a gaba Ameerah na baya se hira sukeyi a ciki
Motan Ahmed ma Safieyarh ce a gaba fatye na baya suka kama hanyan hall din
Dayake a silver-sand za'ayi event din nan suka tafi suna isa an cika dan motoci ne kala kala a gun su Adeel tun dazin suka iso su kawai suke jira su shiga hall din
Suna isowa fatye da safieyarh ne suka je gun motan su Adeel suka bude gun Ameenah
Ta dago da jan idonta tace fatye ko gyara min lipstick dina suka kalla lipstick din gaja gaja a tare suka kalla Adeel
Kaman ance ya juya shima ya kallesu
Safieyarh tace yaya Adeel seya kalla Ameenah
Yace wait nthing happened see your dirty mind
Tayi murmushi tace ae bance komai bah
Ummitarh ta dauko make-up poss dinta ta gyara mata sannan aka aika akace ga amarya da ango sun iso dan haka aka saka masu waka daban na shigowa
Meemah ce a gaba da dan duguwan riganta na india gashin nan an gyara matashi sannan ga lallenta tayi kyau sosai se Amarya da Ango se Zaid da Ameerah sannan Hakeem da safieya se kallonta yakeyi amma ita ta dauke kai se Ahmed da fatye da kuma ummitarh da fa'iz shima frnd din Adeel ne agun suka sameshi ya rigasu zuwa
Sunyi matukar kyau danse daukansu hoto Auntie Aysha ce tazo ta hada hannunsu gu daya
Sukaje suka zauna agun zamasu Ameenah tayi saurin ta kwace hannunta daga nashi
Ameerah tazo ta cire mata veil din
Haka de akayi indian Night anyi barin kudi kowa yaci yasha akace su fito suyi rawa dakyar suka fito anyi masu liki sosai kai anyi barin kudi ba'a magana
Ba'a bar wurin nan ba se 11 da rabi da mutane suka fara tafiya se Ameeenah ta zage tayi rawanta
Yanda sukazo haka suka koma se fada sukeyi a cikin motan a tare suka iso da frndx dinta Zaid ya sauketa yace toh seda safe koh
Tace toh Allah ya kaimu ta gallama Adeel harara tayi shigewanta
Suna shiga kowa changa kaya yayi ya haye gado tunda kafin su tafi sukayi sallah su
Washe gari ya kama ran thursday akayi kamu shima duk sunyi kyau Amarya kuwa ango se satan kallonta yakeyi
Ran firday kuma akayi Mothers day seda yamma ne za'ayi bridal-shower se shirya shirya sukeyi dan tunda aka dawo daga Mothers day suka tafi gidansu ummitarh wato(Ameerah sister Ahmed) sunata shirya gun suka bar Ameenah ita da Hakeem se hira sukeyi kaman basu bane da kullum cikin fada
💋💋💋
📸
_ TYETYELORH_
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [20:22, 2/4/2017] Tyetyelorh-❣: 💋💋💋 _UMARNIN IYAYE_💋💋💋
_WRITTEN BY:_
_TYETYELORH_
_EDITED BY:_
_AMEENATOU_
💋💋💋
9⃣0⃣ ↗ 9⃣5⃣
Suka gama gyara wajan suka dawo gida lokacin karfe bakwai yayi dayake idan suka je can aka gama bridal-shower acan zasu kwana se suyi slomba party washe gari sesu dawo tunda ya kama ran sati kenan za'ayi daurin aure
Bayan sun dawo Ameerah ta ciro kayan data sayo ma Ameenah na bridal-shower din ta bata
Ihu kawai tayi ta rungumeta dan rigan ya hadu rigan is red gaban iya kneels dinta ne while bayan yana jan kasa hannun is armless
Tace just i imagine ta sake rungumeta bt wait na meye
Safieyarh tace na bridal-shower ne yau zamuyi
Amma shine baku gayan min bah
Ix jst a wedding gift fatye tace
Tace Awwwwn thank you guyx this the best thing that happened to me tun ranan da aka fara bikin
Bayan sun gama shiryawa Hakeem ne ya kaisu tayi masifan kyau dan ita red yana masifan haskata
Suna isa gidan sukaji tashin waka dan har dj ya iso
Dayake sun bar ummitarh ne a gidan
Waje yayi kyau ba'a magana ga frndx dinta wanda bata taba tunanin zata sake ganinsu bah duk sunxo se ihu takeyi
Haka akayi aka gama anyi rawa ba wasa sannan anci snacks ayi kuma selfies
wanda zasu tafi sun tafi while wanda zasu kwana duk an shiga daki se shirme akeyi
_Washe gari_
Daman da tayi sallan asuba bata hau kan gaso bah akan dadduman ta sake wantawa
ae kuwa safieyarh da Ameerah suka tashi a hankali aka shiga toilet suka debu ruwa a bucket a hankali suka zo gunta suka kwara mata ruwan nan da tayi wani ihu dukka yan dakin seda suka tashi dan sun furgita Ummitarh da fatye kuwa waje sukayi a guje
Ta mike ta bisu da takalmi sunta mata dariya
Da sassafe Mami ta aiko akazo aka debe su suka koma gidan
Misalin karfe 10 Adeel ne ke zaune kawai shi besan meke damunshi bah kawai yana zaune ya dafe kanshi wani ciwo yake mai
Daddy ne yayi knocking door dinshi ya mike ya bude mai