Showing 42001 words to 45000 words out of 94870 words

Chapter 15 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

zama harse ka dawo ina cikin gida yanxin idan na mutu fah"
Idan na dawo sena ja dead body ki na fitar dashi kawai

Suka ringa fada har suka fita bakin gate ta kalleshi tace toh ka kuma mana
Yayi banza da ita
Tace "you know, i hate this ka ringa banza da mutum da gangan wlh idan wata rana ka kaini bango sena maka abunda bazaka taba mantawa dani bah"

Ya kalleta yace wait a haka ma zaki fita toh kuma kisa babban abu
Ta kalla jikinta tace Are you kidding me ba inda zan koma seta fara tafiya
Ya bita da sauri ya jawo hannunta yana janta suna komawa yace ko kisa babban abu ko kuma kiyi zamanki a gida
Tanata kukarin jan hannunta amma ta kasa dan rikon da yayi mata harseda suka shiga cikin gidan ya saketa ta kalla gun rikon har yayi pink ta daga kai ta kalleshi kawai se hawaye ya fara diga daga idonta seta shiga cikin gidan aguje

Ya tsaya yana kallonta harta shige se shima ya shiga
Tana shiga dakinta ko kulla kofan batayi bah ta fada kan gado ta fashe da kuka
Kukan da idan aka sa mata wuka a wiya akace ta gaya dalilin kuka bazata iya gaya bah

yana shigowa yaji tana kuka harze wuce se kuka yaji baze iya barinta bah ya shiga dakin a bakin gado ya zauna
Har yanxin bata bar kukan ba dukda ta ganshi shi kuma beyi mata magana bah
Can bayan ta gaji da kukan still beyi mata magana bah ta dago idonta wanda harsunyi jajir ta kalleshi tace "So?"

So,what?? Ya maimaita
Seta sake sakin wani kukan ya dagota hannunshi yana rike da fuskanata yace gayan min meke damin ki

"Ni am seriously tired of staying in one place wlh nagaji
Tana magana lips dinta kawai yake kalla
Ta cigaba yau how many weeks kenan da zuwa gidan nan amma ko motana ban taba fita dashi bah kuma na fa sama admission a garin nan amma koh-
Abunda bata kasa ba kenan yasa bakinshi cikin nata

A lokaci daya seta dauke shima haka wani duniya suka shiga ita kuma ji take like thousands butterflies in her stomach
bayan kaman three mins setayi sauyi ta tureshi batama iya kallonshi bah ta mike a guje ta shiga toilet tasa key
Shi kuwa wani shock ne ya kamashi he cn't belive he jst kissed her yayi kusan 20 mins a zaune ya kasa motsi se kuma ya mike jiki a sanyaye ya jawo mata kofa ya wuce dakinshi
Tana jin ya fita seta sake wani ajiyan zuciya ta sama gu ta zauna ta fara tambayan kanta tambayoyi dayawa se kuma tace meyasa na tsaya zeyi tunanin ko yayi min dadi ne seta shafa lips din tayi murmushi tace he's not a bad kisser after-all
Amma meyasa yayi kissing dina wani zuciya tace maybe he has falling for you
Seta mike tace noh-way se ta fita tasa key a kofan dakin da baje kan gado tana kallon cilin din dakin babu lefi his lips are so soft tayi murmushi ta sake shafawa seta mike ta hada phone dinta da speaker dakin tasa waka kawai tana zaune tana bin wakan

Yana can kwance a dakinshi yanata tunanin abunda ya faru seyaji kida ya saurara sosai ya tabbata daga dakinta ne seya mike yace toh meyasa zan damu kaina ita batama dauka da wani abu bah ya fito kitchen ya shiga dan ya nema abunda zesa a cikinshi ya duba be sama komai bah shi kuma ba iya girki yayi bah seya fito yaje yayi knocking dakinta tana jinshi amma ta shareshi yayi2 ya gaji seya hakura yaje ya hada tea ya sha.


Wuraren karfe biyar itama lokacin cikinta ya fara kara haka ta fito a hankali tana wani leke leke kaman barauniya dan batasan haduwansu ta kalla parlo baya nan seta ja kofan a hankali ta kama hanyan kitchen ta shiga ta hada masu dinner ta ajiye mashi nashi a dining ta deba nata ta kuma daki bata sake fitowa ba harta kwanta.

_Two days later_

Har yau wasan buya akeyi tsakaninsu idan taji motsinshi bazata taba fitowa ba harsetaji ya tafi masallaci dan shine kawai wajan zuwanshi shi ba abokai gareshi ba a garin

Tun rana da abun ya faru tsakaninsu basu sake haduwa bah kaman ba gida daya suke bah shima de besan haduwansu
Tana kwance akan couch a parlo amma ba kallo takeyi ba tana karanta wani Novel ne _What to expect when you are expecting_ zata bude next page kenan se gashi ya fito daga daki batasan meyaaa ba se jikinta ya fara rawa ta cigaba da kallan littafin amma hankalinta be kai ya sama gu ya zauna acan gefe seyace "gashi"

Ta dauke kai kaman batasan yazo gunba seya mike ya buga mata papers din a kafanta ta mike zaune da sauri a ajiye mata akan hannun kujera ya mike ya kuma daki

Da kaman bazata taba su bah se kuma ta dauka ta bude admission latter ne ta sama ihu kawai ta ringa yi tayi wulli da novel dinda take karantawa yaushe rabanda taji irin wannan dadin tun randa Daddy ya bata mota
Motan da bata taba shiga ba har yau ta gama tsalle tsallata daga baya ta dauka waya ta kira Mami ta gayan mata ta sama admission ta tayata murna sukayita hira duk ta gama addabanta akan yaushe zatazo gida ita ta gaji da zama a Abuja
Mami tace ae be kamata ki fita ba yanxin haryanxin ke Amaryace Mami tayita mata wa'azi ajan rike miji ta sa mata arbarka daga baya sukayi sallama ta kashe wayan seta kway2 yadda Mami tace "Har yanxin ke Amaryace" ta cigaba da karatunta


Yau one month dai-dai da daurin aurensu ta tayar da tsiya wai ita wlh seta fita a motanta koma seyayi registiring voice dinta dan ta kusan fara zuwa school idan ta dawo baya nan fah

Ya kalleta alaman ta dameshi yace ke wai dan Allah bazaki iya 10mins bah ba tareda kinyi magana bah

Kayimin abunda nakeso kaga idan zanyi maka magana ka aza an damu da a maka magana ne kaman wani star
Ya matso dab da ita yace me kikace
Da zatayi repeating ne seta tuna abunda yayi mata tace bance komai ba nide kawai kamin registering

Yace better ya wuce gun kofan inda asalina gun yake
A hankali tace mutum babba dashi amma yanada dimple se kuma ta biyoshi
Tana tsaye tana kallonshi ya danna wasu digits yace tayi magana tayi kana ya sake danna wani ya kalleta yace shikenan koh dan zaki bugar min da kai

Ba shikenan ba zanje yawo
Yawo ya maimaita gidan wa??
Ohho nima ban sani bah fita zanyi na huta da kallon ungly face dinka a hankali ta karasa
Ashe yajita yayi wani mahaukacin dariya wanda bata taba ganin yayi irinshi bah yace and you are stock with it
Ungly face dinda mata ke hauka akanshi

Ta yamutsa fuska amma batayi magana bah

Kuma tare zamu fita
Zatayi magana kenan yayi saurin cewa idan kikayi musu zakiyi 2-0
Ba yadda ta iya dan tsakani da Allah ta gaji da zama gu daya dan haka ta shiga dakinta ta dauko keys din da wallet dinta dan licence da creadit card dinta suna ciki ta yafa babban gyale ta fito
Batama jirashi ya fito bah ta fita waje ta yaye rigan da akasa ma motan se tayi murmushi ta shiga tasa sit belt wani dadi takeji ta kunna motan se gashi ya bude ya shigo suka fito daga gidan tafiya kawai takeyi dan batasan inda ta dusa bah


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[19:53, 3/1/2017] Tyetyelorh-❣: Shi wayanshi yake kalla se tafiya takeyi tana murmushi ita daya
Yana dagowa seya ga wani store
Ta hango anyi hanging wani riga ae da sauri ta tsayar da motan
Ta cire belt din tana kukarin fitowa yace ina zaki
Ciki mana tace kana ta fito shima ya fito suka shiga tare
Gun rigan ta fara zuwa ta cira ta shiga ta gwada daidai ita daga nan ta fara sayan shirman mun kaya shi kuma yana tsaye a bakin basket dinda take ajiyewa idan ta lebu da wayanshi a hannu danshi mayen waya ne kuma be wani social media kawai tsaban karatu ne online

Can ita ta shiga gwada wani wando data gani crazy shi kuma still yana tsaye se wata budurwa tazo tayi mai sallama

Dan rashin mutunci irin nan Adeel ya nuna bega wani halittaba agun ta sake mai magana a lokacin ne ya dago ya cire glasses dinda ke idonshi tace sannu se ya daga mata kai kawai ya maida

Tace dan Allah tamabaya nakeson nayi maka
Seya sake daga mata kai

Yarinyan nan dake ajiye kaya anan matarkace koh sister kah
Sedaya bata mata lokaci kana yace sister na can i help you??

Setayi murmushi tace toh dan Allah zan iya samin phone number ka cus inason mu zama frndz ne
Wannan karan gabadaya ya cire glasses din ya kalleta daga sama zuwa kasa ya yamutsa fuska yace Nah!! Not intrested yaja basket din ya wuce inda ake biyan kudi

Abun ya kular da ita dan ba'a taba yi mata irin wannan disgin ba a rayuwanta ta dauka tsinman kafafuwanta da wuce
Ita irin matan nan ne yan duniya dan daga shigansu ma zaka gane hakan

Yana zuwa aka juye kayan ana lissafa kudin shi kuma yanata kalla2 inda ze hango Ameenah har aka gama bata zo bah
Ita koma taje inda ta barshi amma bata ganshi bah seta fito ta ganshi a tsaye agun bada kudi ta ajiye wandon dake hannunta ta kalla Adeel ya sakan mata wani harara itama ta maida mai

Yace an gayan maki ni bawan gidanku ne
Tace waya sani tana kukarin bude wallet dinta

Haka kikace koh Hmmmm.
Aka mike masu bags kaya seya nuke ya wuce ya barta agun be amsa koh daya bah
Ta mika ma matan gun creadit card dinta danta cire kudin setace mata ae mijinta ya biya
Ta kalleta tace waya gayan maki mijina ne toh yayana ne ta amsa bags ta wuce tana zuwa gun motan tasa a baya shi kuma tuni ya shige gun driver
Tana budewa zata shiga taga mutun agun
Ya mika mata hannu alaman ta bashi keys din

Ta kalleshi ta kalla hannun tace tahb nida motana
Yace wlh idan baki bani bah zan maki abunda baki so kuma maganan school you should just forget about it haka zaki ta zaman gida babu ke ba fita harki tsofa

Badan taso bah ta buga mai keys din a hannu ta koma dayan gefan ta zauna tana kunkuni wai ita da motanta za'a mata karfin hali
Beyi magana bah dukda yaji abunda take cewa yaja motan suka koma gida suna isa ya fito haka ta jido kayan ta shiga dasu dakinta

Ana gobe zata fara zuwa school dan ya rigada ya gama mata komai xuwa kawai ya rage
Duk se zumudi takeyi ta hau kan kujera ta sauko da akwatin lefanta dan duk sunyi kura ta ajeye ta zaba kayan da zatayi amfani dashi su inner wears kayan kwalliya jakankuna talama da sauransu duk ta zaba raguwa ta maidasu dan ba kalanta bane atamfa kowa koh daya bata dauka bah

_Washe gari_

Tana tashi ta duba time table dinda Adeel ya bata wuraren 12 takeda lectures dan haka ta shiga kitchen ta soya dankali da kwai ta hada mai akan dining ta gyara gidan taje tayi wanka riga da wand tasa seta zunbula katon hijab ta dauka designer bag dinta na _kylie_ wanda Abbah ya bata sanda zeyi mata dadin baki ta fito parlo sannan shima ya tashi ya fito a shirye yana break-fast ta sama karamin bowl ta zuba a ciki itama tana ci ya kalleta yace tunda kike baki taba kamada musulma ba se yau

Koh kallonshi batayi ta cigaba da cin abincin ta abunda ya tsana kenan yayi magana ayi banza dashi amma shi yanason ya ringa ma mutum ya mike ya dawo kujeran kusa da ita ya juyo da kujeranta yana facing dinshi yace nayi maki magana kinyi banza dani yana magana amma tana jin nunfashin shi a fuskanta
Tace naji thank you!
Yayi murmushi ya mike ya kuma inda yake zaune yace you are welcome ta sakan mai harara ita tun ranan dayayi kissing dinta seta fara jin tsoranshi ta wani gefan dan haka daya gano se yake using dinshi agenst her.

Tare suka fito dan ita bata san makarantan bah saboda haka shi ze kaita harta kama hanyan zuwa gun motanta ya kalleta yace do you expect me na kaiki kuma na bar maki motan Mmm!
Dan haka seta dawo gun motanshi black *KIA* ta shiga suka fita se makarantan lokacin har 11 tayi
Suna isa babban makatanta ne suka shiga ciki da mota kan suka fito ya kira wani mutum a waya yazo hargunsu ya hadusu da Ameenah dan abokin Adeel ne class mate dinshi a secondary school kuma lecturar ne a makarantan dan haka shine ze nuna mata makaranta shi kuma ya koma dan yaga time-table dinta yasan nawa zata gama seya dawo ya dauketa

Yana tafiya gun wani katon gini ya tsaya a gaban ansa *LAWIZAS* ya fito daga motan ya shiga yaune first day dinshi dan ze fara aiki ne saboda ya gaji da zaman gida dan haka idan yanada game seya ringa dauka live kawai tunda shi daman architec ne abunda yayi studing yana shiga aka kaishi office dinshi aka nuna mai Asistant dinshi wata mace ce

Ameenah ana kaita class dinsu ba'a dade ba aka fara lectures dayake english suke dashi
Suna gamawa ta fito ta sama kujera ta zauna tana jiranshi yazo ba'a dade ba se gashi suka taho gida tana shiga ta ajiye jakanta da hijab a parlo ta wuce kitchen ta hada mai abinci ta ajiye akan table ita kuma ta dauka maltina ta bude tana sha seya dago ya kalleta se a lokacin ta tuna shigan da tayi crayz tasa se wani top me V neck seta kinkima jakanta zata gudu daki yace dawo nan taki kulashi yace wlh idan baki dawo bah zan biyoki dakin ta dawo tareda kare kirjinta da hijabin

Ya mike a haka kika fita daman,no wonder kika zunbula katon hijab toh wlh karki kara yanxin idan kika manta kika daga fah
Ta kalleshi tace kana magana kaman kana kishi na se tayi murmushi ta wuce daki

Da karfi yace meyasa zanyu kishin ki mstewww!! Se wayanshi tayi ringing yana dubawa Mommy ce suka gaisa take cemai gobe zasuzo itada safieyarh yayi murmushi yace toh se kunzo sukayi sallama yaji dadi dan a gaskiya yayi kewarsu ba wasa

Yayi knocking dakin Ameenah "Uhmmm" kawai tace yace fito ya kuma parlo
Seda ta gama shanye maltina seta mike ta shiga closet dinta ta dauka wani jacket shara shara ta daura akai ta fito

Wetin??
Ni kike cema wetin yace
A hankali tace toh kai waye dan kaga ina ma sanyi kwana biyu ta juyarda bakinta

Heheh zanyi maganaki Mommy da safieyarh zasuzo gobe
Ae data daka wani tsalle tareda ihu se kuma ta daura fuska a lokaci daya tace karfe nawa dan inada class gobe

Ya kalleta yace kaji yar rainin wayo toh ban sani bah
Ta kama hanyan daki tace kai ka sani din me halin mugaye
Taga alaman ze mike seta karasa da sauri ta kulle kofan

Shi gyara zama yayi dan yasan idan ya mike kafin yakai ta shige mutun kaman tsinke

*****

Ta ringa zumudi ta shiga gyara dakinta dukda a gyara yake ta shiga closet ta debo wasu atanfa wanda Mami tayi mata bata taba sawa ba ta debo su guda shida ta ajiyesu dan da ta turasu wani gune ta fito guest room ta shiga tadan karkade ta wanke toilet seta dawo tana rike da kukunta wai ta gaji

Wanka ta shiga ta fito tasa kayan bacci lokacin biyar ma batayi bah dan tasan ba inda za[truncated by WhatsApp]
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [20:27, 3/5/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹



WRITTEN BY:
TYETYELORH

_diz page is for you guyz Mama da Baba i luv you so very mch i dn't knw how to do without you i luv you, i luv you there is no word to describe it all i knw is i can do anything just to see dat we are together forever i really can't do without you we will be here for you no matter how. One month to you guyx 37year anniversary can't wait we love you_❀


_In dedication to Aysha wakili and Aysha sayedi *ILY* guyz and more grace to your elbow_πŸ’‹


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹


*114*

_Washe gari_

Karfe shida ta tashi tayi sallah dan bata samu ta tashi da asubah bah tana gamawa tayi wanka ta shirya cikin duguwan riga ta yafa gyale ta dauko handbag dinta ta ajiye a parlo ta kalla agugu sauran 20 mintues 7:00am yayi kuma bakwai daidai tanada class se 10 zata fito se kuma gobe dan haka da sauri ta hada mai sandwitch ta ajiye ta bude jakanta ta ciro ta rubata mai note cewa ta tafi makaranta dan tanada class karfe bakwai ta ajiye kusa da sandwitch din ta dauka jakan da sauri ta fita ta shiga motanta ta wuce tanata tafiya tayi nisa se hold-up ya tsayar da ita tana tsaye se taji anyi knocking windon motanta ta dayan gefan ta saukar da kadan wata tsohowa ce irin ta tsofa sosai tace sannu yarinya

Ameenah ta kare mata kallo sannan ta gaidata ta amsa da murmushi kwance a fuskanta

Kana tace yarinya kinada baiwa wanda ban taba ganin irinta ba a duniya

Tayi murmushi tace nagode ta bude wallet dinta ta ciro 500 ta mika mata
Tace ni ba almajira bace kawai gayan maki nayi dan randa zaki gane baiwan nan naki zakiji dadi sosai haka ma mijinki zeyi alfahari dake dukda baku son junanku seta juya ta wuce

Tana kallon tsohowan harta juya se kanta ya daure taya tasan bamuson juna setayi sauri ta fito ta duba tsohuwan nan sama da kasa amma ta rasa haka ta koma cikin motan ta wuce makaranta

Tana isa da sauri ta fito

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login