Showing 57001 words to 60000 words out of 94870 words

Chapter 20 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

harta kai hannu ta dauka guda daya

Kallonta yayi yace i thought yana saki kiba
"Ina ruwanka yunwa nakeji yini daya banci abinci bah wasane"
Murmushi kawai yayi
Kafin ya fara tafiya ta dauka ruwa kuskure bakinta tayi ta fara cin burger nan shima haka yana tafiya suna ci
Seda ta cinye guda biyu ta kura da ruwa se tayi ajiyan zuciya shi kuma guda daya yaci

Suna isa gida yayi packing koh kayansu na cikin motan basu fito dashi bah suka shige tare duk sun manta dashi ita hatta wayanta ma a cikin motan ta barshi da gyalenta
Suna shiga ciki kowa dakinshi ya wuce
Wanka ya shiga yana fitowa sallolinshi ya biya yana gamawa gado ya haye wani wawan bacci ya daukeshi

Itama haka shower ta sakan ma kanta ta dade seta dauro alwala sallah itama tayi daga nan koh hijab bata cire bah bacci ya dauketa

Su Mami kowa duk hankalinsu yaki kwanciya dan sun kira number Ameenah so nawa bata dauka ba na Adeel kuwa a kashe

Basu suka tashi ba se washe gari shima se wuraren karfe 11am Ameenah ta tashi tayi sallah Asubah seta sake wanka ta fito kitchen ta shiga ta fara hada masu break-fast
Adeel kowa har lokacin be tashi bah se sharan bacci yakeyi se bayan ta gama tana gyara gyaran kan dining din ya fito koh wanka beyi bah da gajeran wando se riga a jikinshi
Tana daga kai ta kalleshi seta tintsire da dariya

Kallonta yayi yace dadinta de tare muka sha wahala
Dariya take sosai hadda zama akan kujera
Haushi dariyan ya fara bashi
"Wlh idan baki dena min dariya bah zan gefeki"
Toshe baki tayi tana kokarin rike dariyan tace yahakuri- seta sake fashewa da dariya

Mikewa yayi yayo kanta da sauri ta mike tayi waje a guje shima ya bita gudu suka ringayi a tsakar gidan tanata dariya shima dariya yakeyi

Wajan pipe na ruwa taje kunnawa tayi yana yowa kanta fesa mashi ruwan ta ringayi jikashi yayi shakaf
Zuwa yayi ya amshe itama ya fara jikata se dariya sukeyi.


IG.Tyetyelorh
[15:43, 5/6/2017] Rrspectable: [21:46, 3/17/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

WRITTEN BY:
TYETYELORH

EDITED BY:
AMEENATOU

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

*119*

Sake pipe din tayi ta shige ciki a guje shima ya biyota dakinta ta shige tana dariya
Changa kayanta tayi seta dauko drier tayi drying gashin
Shan majina ta farayi alaman mura ze kamata fitowa tayi ta shiga kitchen tea ta hada da na'ana'a yasa ginger a ciki cup biyu ta hada tana fitowa a parlo ta sameshi yana zaune shima ya changa kaya mika mashi cup daya tayi itama ta zauna a dan gefe tana sha amma se tari takeyi shima haka gashi daman lokacin sanyi ne

Mikewa yayi ya kunna hitter parlo ya dawo ya zauna
Still bata bar tarin bah kallonta yayi yace kinason ki dene tari daga mai kai tayi seya ajiye cup din yace toh matso
Daga gira tayi alaman tambaya
"What ba abunda zan maki ki matso mana"

Mikewa tayi ta dawo kusa dashi ta zauna hannunshi ya daga yasa a kafadanta se tayi sauri ta matsa
Murmushi yayi yace serioualy ba abunda zan maki
Jikinshi ya matso da ita tareda saka hannu ya yagaya zuwa bayanta dan kwantawa tayi kadan a jikinshi setaji dumi tea din ta cigaba da sha
"This so weird"Ameenah tace
"Why do i feel close to you in a very short time?"
Adeel shiru kawai yayi a zuciyanshi yace "you have no idea"

Cup din ta ajiye tayi lamo a jikinshi wani dadi takeji dan zatayi iya bacci a jikinshi for the rest of her life
Dagowa yayi ya kalle fuskanta yaga idon a kulle ta fara bacci smilling yayi yana shafa gashin ta a hankali har bacci shima ya daukeshi

Bacci suka ringayi har se wuraren karfe biyu suka tashi
Abinci ta daura seta kuma dakinta danta dauka wayanta ta tuna da missed calls dinda ta gani dubawa tayi sama da saka amma ta rasa seta tuna bata dauko daga motan bah
Tana fitowa taga Adeel shima ze je gun motan dan haka seta bishi yana budewa trunk din ta fara ciro kayanta ta dauka wayanta da veil din seta kuma ciki
Mami ta fara kira suna gaisawa ta tambayeta sun isa gida lafiya tace lafiya kalaw
Toh meyasa baki dauka call dina bah tun shekaran jiya naketa faman kira
Taso ta bata labarin abunda ya faru amma tasan zasu tada hankalinsu shiyasa tace mata wayan was silent ta nema ta rasa ashe ya fada karkashin kujera a motane ta zabga mata karya
"Toh shikenan ya Adeel din"
Lafiya klww
Yawwa toh ki gaida minshi se anjima
Zeji ina gaida Abbah da Hakeem
Ta katse wayan
Wani call din ya shigo wayan smilling tayi seta dauka

Afra ce yarinyan sister Abbah amma tun suna yara suke paris acan aka haifesu kuma acan suka girma se suyi shekara biyu basuzo nigeria ba amma haka be hanasu zumunci ta waya ba yaransu biyu ne Afra da Afreen twins ne
Afran ce babba
Yaran kyawawane dan mamansu a paris din tayi karatu so acan ta hadu da babansu
Saboda haka sun dauko haskenshi da gashinshi sosai kuma sun iya hausa dan mamansu hausa take masu

Tana dauka tace Afra ae nayi fushi dake tun yaushe kikace zakizo min hutun amma har yau
"Habah babe yanxin kira nayi na gayan maki in two months time nida Afreen zamuzo maki hoto hadda Mama"
Ihu tayi wlh da kin gama min komai toh ya kuke

"Lafiya kalw ya Adeel dasu Hakeem"
"Wlh lafiyansu kalw wai anya baki crushing ma Hakeem din nan last post dinki na snapchat was his picture"

Dariya tayi tace kaman kinyi reading mind dina tun karshen zuwan mu nake crushing mai
Wani dariya Ameenah ta saki tace ae kowa yarinya you are too late dan yanxin yana dating safieyarh

"Ohh my goodness meyasa kika gayan min karkisa na fara kishi da ita"
Hira sukayi tayi daga baya tace tabama Adeel su gaisa
Mikewa tayi tace toh barin kai mashi
Knocking tayi seta shiga dakinshi a gaban laptop ta sameshi yana zaune mikamai wayan tayi tace gashi Afran ce

Amsa yayi ya kara a kunne "Hello"
"Hello Ya Adeel ina wuni"
Lafiya klw Afran ya kuke ya school
Wlh lafiya kalaw
"Ji yadda kike hausa kaman kina 9ja"
Smilling tayi tace ba dole bah Mama bata mana turanci koh french kwata-kwata idan muka mata magana bada hausa bah bata amsawa

Dariya yayi yace ae haka ya kamata toh ya Afreen
"Wlh gatanan har tayi bacci"
Hira suke sosai har Ameenah ta gaji tayi wucewanta

_2 hours later_

Mura ne ya kamasu sosai suna zaune se shan majina suke dukda hitter dake parlo
Wayanshi ne yayi kara alaman messege ya shigo dan haka seya duba alert ne yana dubawa 3million ya gani anyi mai snding a account dinshi ware ido yayi da mamaki ya tabbata hakan ne seya kira number manager shi

Yana dagawa suka gaisa yace yaga alert ne kudin meye
"Toh nima de ban sani bah captain dinku ya turo na tambayeshi na meye yace inde tura maka"

Toh shikenan barin kirashi se yayi hanging up
Yana kiran captain din yace mai babu wani dalili kawai turo mai yayi

"Dan ba yau ya fara bah tun aurensu da Ameenah kawai seyaga alert ya tambaya dalili seyace kawai turo mashi yayi amma be taba kaiwa millian uku bah se yau"
Godiya yayi mashi sukayi sallama
Se yayi using wayanshi daga bank dinshi ya turama Daddynshi 1millon hakama Abbah shima ya tura mashi 1millon

Ba'a dade bah se Abbah ya kirashi mikewa yayi ya shiga daki ya daga call din
Gaidashi yayi sosai ya amsa yace ya iyali
Lafiya kalaw
"Naga alert ne na meye"
Dan shiru yayi yana susa kiye kaman yana gabanshi can yace daban captain dinmu ya turomin dazin shine na tura maka kaida Daddy

Dukda Abbah shima yanada rufin asirinshi sosai amma yayi mashi godiya ya saka mashi albarka sosai sannan yayi ta mashi addu'a daga baya sokayi sallama
Kafin ya ajiye wayan sega Daddy shima ya kirashi shima yace mashi yaga kudi
Bayani yayi mashi shima yayi ta mashi addu'a sosai yaba Mommy tayita sa mashi albarka da fatan kuma Allah ya bashi yara masu bin umarninshi kamar yadda yabi UMARNIN IYAYENshi shima godiya yai sukayi sallama

Abbah yana cikin office dinshi seya kira number Daddy suna gama gaisawa yake cemai yanxin yaga alert Adeel ya turo mai millan daya Daddy yace shima ya turo mai addu'a suka ringa mai da kuma fatan Allah ya barsu tare Ameen

Dawowa yayi ya zauna se faman shan majina Ameenah keyi gashi saman hancinta yayi jajir abunka da faran fata
Cewa yayi maganin ki kenan ae
Murguda mai baki tayi tace duk ba laifinka bane da baka biyoni ba ae bazan taba ruwan ba gashi kaja min mura
"Kede kika sa-" se yayi atishawa
Dariya tayi "ni karka karamin da wanda ke damuna nawama ya isheni"

Mikewa yayi ya shiga kitchen ginger,garlic,lemon tsami se tom tom ya hada su waje da ya nikasu sannan yasa honey(zuma)
A wani karamin bowl ya saka ya daura spoon akai ya fito

Zama yayi ya sha spoon daya kaman ya maida cikin bowl din dakyar ya hadiye haka yasake kai wani shima dakyar ya hadiye tana kallonshi se yamutsa fuska takeyi wane ita kesha
Kallonta yayi ya mika mata "gashi kisha"

"Ewww no thanks" tace seta juya dan ko warin amai ze sata
"Wlh dure zan maki idan baki sha bah"

Ae idan ana dole se muga yadda zaka dura min
Mikewa yayi kujeran da take zaune akai ya zauna yace bude baki kallonshi tayi seta kalla bowl din tayi dariya "Do you really expect me to take that"
Seta nuna abun tana wani yamutse fuska wane taga kashi

"Seriously idan baki amsa ba zan maki karfi da yaji"
Dariya tayi toh ae semu gani sena zauna kaman gunki kana-
Bata karasa ba ya kamo lallausar hannunta dukka biyun ya hadasu gu daya kuma da hannu daya ya rike
Ihu ta farayi
"Zaki tsaya kisha da kanki ko sena danneki na baki"

Wlh zansha, Zansha Allah Dan Allah ka sakeni
Murmushi yayi seya saketa kallan wajan tayi har yayi ja
Mikewa tayi niyanyi ta gudu amma seyayi sauri ya rikota ya maidata ta zauna tareta yayi inda bazata iya sauka daga kujeran bah

"Kiyi two spoons dakanki ko kuma na dura maki five spoons"
Toh bani nasha ta mika hannunta
Mika mata yayi ta deba cokali daya seta toshe hancinta ta kai baki harcenta ta matsar dashi gefe inda baxe taba maganin ba balle taji taste dinshi seta zazzaga a cikin bakin
Lokaci daya koma seta damke idonta tana hadiyewa seyi tayi kaman zatayi amai da sauri yasa hannunshi akan bakinta ya tare

Wani spoon din ta kara kaiwa kaman zatayi kuka tana hadiyewa ya mika mata ruwa tasha setayi niyan mikewa

Tareta yayi yace se nanda seya kalla agogon hannunshi ya cigaba nan da 20mins seki tashi lokacin ya gangaka
A hanakali tace "mugu kawai"
Murmushi yayi yace kice duk abunda zakice kinde sha

Harara ta galla mai ta gefe

_20 mins later_

Mikewa tayi da sauri tayi dakinta toilet ta wuce tayi2 tayi amai amma ta kasa haka ta hakura ta kwanta akan gadonta harta fara baccin dole


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[22:31, 3/17/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Life moved on wani sa'in kaman abun arxiki suyi shiri amma anjima kadan se suyi fada
Har yau kowa school din nasu basu bar strike bah

Har wata rana Manager shi ya kirashi yake gayan mashi in two days time yanada wani match din amma idan yaje two weeks zeyi
Badan yaso bah ya amince

Ameenah ya fadan mawa amma dan hauka irin nata setayi murna dajin haka shi kuma besan dalili bah amma se yaji ba dadi da yaganta tana murna

Dakinshi ya shiga ya kulle be sake fitowa ba se washe gari koh dinner beyi bah hatta masallaci beje bah a dakinshi ya zauna kawai
Data fito daga dakinta taga se taga dinner shi be ciba bah bataji dadi bah amma seta kuma dakin

washe gari ma haka da safe ma be fito bah beyi breakfast ba kuma ita ta ajiye mai a dining tazo kwashe dishes din se taga bema taba bah
Dakinshi ta nufa danta aza beyada lafiya ne
Knocking ta shigayi amma be amsa ba balle ya bude
Murda handle din tayi setaji shi a bude a hankali ta shiga tareda sallama
Akan gado ta sameshi yana kwance da alama bacci yakeyi karasawa tayi bakin gadon ta kalleshi babu riga a jikishi ga abs dinshi manya manya
Wani murmushi ne ya kwace mata a fuskan ta

Tsayawa tayi tana kallonshi sosai batasan sanda ta zauna a bakin gadon bah kawai murmushi takeyi fuskanshi ta kalla he looks so very cute idan yana bacci
A hankali takai hannunta kan packs nashi se kuma ta cire da sauri sake sakin murmushi tayi wannan karon hannu biyu takai wurin a hankali ta shafa

Wani dadi takeji wane anyi mata kyautan daki a aljanna se murmushi takeyi she's really enjoying it dan a rayuwanta bata taba shafa packs ba se yau binshi takeyi kaman tana zanawa
Ji takeyi kaman tayita yi harseta gaji dukda tasan ba gajiya zatayi bah
Juyawa yayi kafin ta cire hannun harya danne mata hannu daya kokarin ja takeyi amma ta kasa har hannun ya fara sagewa wani zuciya yace mata kawai ta kwanta itama
Cigaba da jan hannun takeyi but tasan bazata iya ba
Tapping hannunshi ta farayi a hankali danya tashi amma kaman ba tabashi takeyi bah baccinshi yake hankali kwance

Har wani murmushi yakeyi ta tabbata yana enjoying baccin dan haka seta dena tadashi ta cigaba da kallon fuskanshi dayan hannun kuma yana kan cikinshi haryanxin murmushi takeyi
Juyin da zeyi seya jawota daman abunka da mutum me kiba (Lmao)
Rabin jikinta yana kan gadon while rabin na waje
A zuciyanta tace na kawo kaina yau
Kallonshi taketa yi har yanxin bata sani bah bacci ya dauketa itama din haka suka ringa tikan baccinsu ita tanada wani abu kuma ta gane ne lokacin da ya kwantar da ita a jikinshi sanda sukayi wasan ruwa abun shine idan tana kusa dashi bacci na saurin daukanta kuma tana dadewa tana bacci.

Basu suka tashi daga baccin nan ba se ana kiran la'asar shima shine ya tashi mika yakeyi amma idonshi a kulle yake yana salati kawai se yaji ya tabo mutum da sauri ya bude idon tareda matsawa baya kadan

Abunda ya bashi mamaki kawai seyaga Ameenah tana bacci kusa dashi hankali kwance mamaki yayi sosai
"Toh meya kawota dakina"abunda ya tambaya kanshi kenan
Wata zuciya tace kilan aljana ce da sauri ya mike fita yayi dakinta ya shiga bata nan ya leka kitchen thesame answer infacts gidan gaba daya seda ya duba bata nan seya koma dakin har a lokacin tana bacci hannunshi yakai a hankali dan ya taba yaji ko itace da gaske
Yana tabawa ya tabbata itace murmushi yayi se yayi pecking goshinta toilet ya shiga yayo alwala seya wuce masjid..



IG.Tyetyelorh
[15:43, 5/6/2017] Rrspectable: [12:40, 3/22/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

WRITTEN BY:
TYETYELORH

EDITED BY:
AMEENATOU

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

*122*

Suna isa asibitin emergency ward aka shiga dashi
Wani kujera suka zauna akai Hakeem yana shafa bayan Mami a hanakali yana bata hakuri shimade hawaye yakeyi a hankali
Can setace mai ya kira Daddy ya fadan mai beyi musu ba yadan fito waje ya shiga kiran numbershi

Bugu daya ya daga ku gaisawa basuyi yace "Daddy, Abbah ba lafiya yanzin muka kawoshi asibiti"
"Subhanallah amma da sauki koh"
"A toh har yanxin de za'a fito daga dakin bah"
"Waiyazubillaha toh gani nan zuwa" seya katse wayan
Number Ameenah ya shiga kira na farko bata dauka ba sena biyu tana dagawa se tace Ya Hakeem
"Uhmm Ameenah Abbah fa bayada lafiya"

Mikewa tayi da sauri tace meyafaru dashi
"Sumewa yayi muna gida yanzin de yana asibiti but ya sama sauki" fada yayi kawai dan karta bamu sosai
Kuka ta farayi sosai shi kuma seya kasa magana
Katse wayan tayi kawai tana kuka ta shiga kiran number Adeel be wani dadi yana ringing ba ya daga

Kukan da yaji tanayi ne ya mugun firgitashi mikewa yayi zaune yana tambayan lafiya meyafaru
"Abbah!!"
"Abbah ya maimaita meya faru dashi Ameenah
"Wai yana asibiti an kwantar dashi bayada lafiya"
"Subhanallah"
"Ni inason naje na ganshi"
Da Mamaki yace "Ameenah are you kidding me ke kadai zaki kaduna"

"Dan Allah i really want to see him please"
"Kin manta abunda ya faru damune a hanyan Abujan"
Tace i really don't care i just want to see him seta sake fashewa da kuka
"Toh ya isa barinsa a turo maki wani daga office dinmu yazo ya kai ki dan is not save kije ke kadai"
"Noh please befa da lafiya i want to be with him now dan Allah this the one thing am asking from you ina zuwa naga ya sama sauki zan dawo"
"Ameenah bafa zuwanki bane banso ki kama hanyan tun daga kaduna zuwa Abujah ke daya shine banso"

"Why do you care i just want to see my father" seta sake fashewa da kauka
"Because i care about you Ameenah i don't want anything to happen tou you"
Se yayi shiru

"Ya Adeel this once please" kuka me tsuma rai ta saki da sauri yace "toh ya isa haka dena kuka kinji"
Daga mai kai tayi kaman yana gabanta
"Ameenah be kamata ace yanxin ke kadai ki kama hanyan Kaduna ba be kamata wlh kuma kince bakison na turo da yanxin ya iso har kun kama hanya"
"Ya Adeel wlh bazanyi gudu bah i promise" batasan sanda kuka ya sake kwace mata bah
Ya isa toh ki dena kuka mana ya isa haka tashi ki tafi besan sanda ya fadi haka bah ko dan besan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login