Showing 48001 words to 51000 words out of 94870 words
Chapter 17 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
mata jakanta akan cinyanta ya shiga gun driver ya fuzga motan da karfi besan dalilin haushin da yajiba da yaganta da wani suna zaune tare
Bayan sunyi nisa seta kalleshi tace "whats with the bad mood?"
Shareta yayi beyi magana ba se wani gudun da yakeyi sosai
"Easy am not ready to die kayi dropping dina ni kam idan yaso kai kadai ne a motan kayi iy-"
Bata karasa ba ya daka mata wani tsawa da seda ta furgita
"Shout up"
Murguda bakinta tayi tace anje can an bata maka rai kazo ka sauke min
Wayanta ta hango seta dauka ae kowa sega missed calls.
Suna isa yayi packing motan ta fito shima ya fito tana tafiya kawai yazoya wuceta ya shige tsaki tayi ta cigaba da tafiyanta
Yana shiga parlon Hakeem ne da safieyarh suna zaune suna hira ya wucesu koh magana beyi masu bah dakinshi ya shige yayi locking kofan
Itama ta shigo fuskanta a daure Hakeem yace meyafaru da mijinki
"Oho" tace itama ta shige nata dakin
Kallon juna sukayi suka cigaba da hiransu.
πππ
[19:50, 3/11/2017] 1D-Tyetyelorh-β£: _Three days later_
A lokacin su Mommy sun kuma kaduna dan kwanansu hudu suka koma taci kuka sazasu tafi.
Tana kwance a dakinta se taji ta gaji da kwanciyan dan haka ta mike ta fito a parlo ta tarar dashi seta wuce kitchen burger da suka sayo jiya a _zufeey bakery_ ta saka tana warming dinshi seta zauna kusa da inda take jira plate dinta tana chating tana gamawa ta saka a plate dayake guda biyu ne ta fito a parlon ta zauna
Adeel kowa yadan kishingida da remote a hannunshi ya kalleta shi baci yake ba amma dan tsokana seya kai hannunshi ya dauka daya ya gutsora seya maida mata
Kallonshi tayi tace "kaji dadi koh wlh bansanme kakejiba idan kayi tsokana baci zakayi ba kawai-"
Shiru tayi dantaga alaman hankalinshi be kanta ta cigaba da ci tana kallon wayanta
Gyara zama yayi yace gobe zanyi tafiya
Da sauri ta dago da murmushi a fuska zatayi magana ya katseta da cewa "Nop bazan kaiki kaduna bah, so ki tsaya kiji me zance"
Shiru tayi ya cigaba cewa zanyi 5 days probably one week dan haka idan kinada bukatan wani abu ki gayan min
Girgiza kai tayi tace banson komai amma nikadai zaka bari a gidan
"Yah why not"
Tace ni wlh tsoro nakeji
Mikewa yayi yace tazo ta gani itama ta mike tabi bayanshi gun kofan shigowa ya tsaya wani red Alarm ya nuna mata yace idan kikaga wani abu weird a gidan shi zaki danna
Toh idan na danna mezeyi
Za kigani ae ya wuce ya zauna
Dakinta ta shige tayi wanka tayi shirin kwanciya.
_Washe gari_
Wuraren karfe 10 ya gama shirinshi se wayanshi yayi kara wanda zezo daukanshi ne ze kaishi kaduna dan an kulle airport din Abuja so ta kaduna zebi
Ya kira number Daddy ya gayan mashi zasu tafi amma yace mai mota aka turo masu dan haka baxe sama biyowa ta gida bay
Addu'a yayi mashi yabama Mommy itama tayi mashi sukayi sallama
Ameenah ya kira ta fito ya mika mata kudi yan duba daya daya
Bata amsa ba tace for what
Idan zaki amsa ki amsa banson iyayin seda ta murguda mai baki ta amsa
Wlh kika sake murguda min baki zakiyi mamakin abunda zan maki
Shiru tayi ta ajiye akan hannun kujera ya kama hanyan fita kaman abun arziki tabi bayanshi harsun kai bakin kofa ya kalleta yace idan kuma zaki fita ki tabbata jin gayan min
Hadda school din
Yace a mana
Toh ni inama da phone number kane
Yace ae ni inada naki idan muka isa zan kiraki
Toh kawai tace
Har ya cigaba da tafiya ya sake juyowa
A zuciyanta tace "god" dan ta kusa ya tafi.
Duk wanda yayi knocking a dakina akwai camera na gate ki fara dubawa first kafin ki bude
"Toh"
Karfa ki fita sekin gayan min ya sake repeating mata
Tace toh zan fara zuwa exerise da safe fah farkon layin nan zuwa karfe dan gaskiya i have gain more ponds kwanan nan
Noh ban yarda bah idan na dawo semu fara zuwa tare
Murguda baki tayi a zuciyanta tace toh babana
Kafin ta ankara yakai lips dinshi zuwa nata a lokaci daya ta dauke nunfashinta kuma ta kasa janye kanta kusan 3mins seya saketa da sauri ta shige ciki
Shi kuma murmushi yayi yace ae na gayan maki ya fita shima yana fita ya shiga motan suka tafi.
Dakinta ta shige ta fada kan gado tana shafa lips dinta ta dade a haka har bacci ya dauketa.
_Some hours later_
Sun isa kaduna lokacin har ya shiga girji suna isa UNITED STATE ya fito daga girgin da glass a idonshi yana jan akwatinshi sega wata yar budurwa kaman Ameenah yana ganinta Ameenah kawai ya tuno tazo gunshi tace can she plx take a selfie with him buturiyace yarinyan
Yace why not
Ta ciro wayanta jikinta na rawa ta dauka guda biyu ta mai godiya ya cigaba da tafiya dayake an aiko da motan daze daukeshi se kawai ya shiga suka tafi hotel dinda ake ajiyesu
Yana shiga dakin shawer ya sakan ma kanshi ya saka three quater koh riga babu ga abs dinshi manya manya guda takwas (so sexy) gado ya haye se bacci koh abinci be nema bah
Ita kuwa tana tashi tama manta abunda ya faru alwala ta dauro tayi sallah se kuma ta fito parlo lokacin 1:00pm tv ta kunna tana kallon wild child.
Yana tashi daga bacci yayi sallah ya bude fridge din dakin cookers ya gani ya dauka da madara yaci seya saka riga ya fito waje da glass a idonshi
Dakin wani frnd dinshi yaje shima yana cikin players din amma bature ne suka zauna suna hira.
Mikewa tayi tayi shirin zuwa makaranta dan 2:30 takeda lectures yau duguwan riga tasa ta yafa veil din ta fito koh handbag bata dauka bah wayanta kawai ta dauka se laptop dinta tayi shiga motanta ta kama hanyan makaranta.
IG.Tyetyelorh
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: πππUMARNIN IYAYEπππ
WRITTEN BY:
TYETYELORH
πππ
*115*
Mommy tace toh mena kukan kawai seta sakeshi ta kuma kanta se kukan ya karo
Seda sukayi kusan mintuna 5 a haka se mommy tayi murmushi ta dagota tace toh ya isa but still bata dena kukan bah se hawaye takeyi
Adeel se galla mata harara yakeyi ta gefan ido dan taki sake mashi mamanshi shima ya dan rungumeta
Ya kalla safieyarh se tayi sauri ta juya yace haba baby sis are you still angry
Am sorry okeyy??
Riketa yayi yanata lallashinta harta sauko
Haka suka dinduma suka shiga gidan mommy tasa hannunta ta dafa bayan Ameenah suna tafiya tare suka shiga
Hakeem ya ajiye kayan a parlo se Adeel ya deba yakai dakin Ameenah
Duk suka zauna Addel da Ameenah a kasa suka xauna suka gaidata ta amsa da fara'a sosai a fuskanta dan taji dadi yadda ta gansu sunyi haske gabadayansu ga Ameenah ta danyi kiba ba laifi
Bayan dan gaisuwa da hira
Kiran sallah akayi Adeel da Hakeem suka mike suka tafi masallaci while su kuma suka shiga daki sukayi nasu
Da suka gama Ameenah kanta a kasa ita duk kunyanta takeji safieyarh data gane haka ta ringa mata dariya mommy ta bugeta
Parlo suka dawo sannan su Adeel suma sun dawo aka fara hira duk Hakeem ne me surutun se dariya sukeyi
Ameenah da safieyarh suka mike suka shirya dining safieyarh ta gayan masu cewa azo aci abinci
Ita kuma Ameenah kitchen ta shiga ta dauko ma kowa drink ta ajiye seta koma ta dauko ma Adeel aya da kwakwa data hada saboda Mommy tayi dan karta kawo komai zuciyanta ta ajiye mai a gabanshi da cup
Hakeem iyayen surutu yace "lallai na mijinki daban ne toh nima shi zansha"
Akayi dariya batayi maganaba ta dauka cup ta zuba mai shima harzata zauna kusa da safieyarh se taga Mommy tana kallonta tana murmushi dan haka seta koma kujeran kusa dana Adeel
Hakeem ya fara deban nasa safieyarh ta mike itama ta zuba tasama Mommy
Adeel ya motso dede kunnanta yace what about me
Tayi banza dashi tana shan ruwa
Ya sake cewa idan bakison tayi suspecting wani abu dole ki zuba kin
A hankali itama tace wlh saboda mommy zanyi ba dan kai bah
Smilling yayi sannan yace bade yadda kika iya
Kafanta ta daga da karfi ta take kafanshi yace awchhhh
Duk suka dago amma banda mommy safieyarh murmushi kawai tayi dan ta gansu suna magana a hankali
Badan taso ba ta zuba mai dan mugunta ta ringa zubawa kuma tasan yayi mai yawa seda yaja plate din ta dena ta zuba miya seta kuma ta zauna
Ta gefe yayi mata gwalo yace ba yadda kika iya
Dan haushi mikewa kawai tayi
Mommy tace Ameenah bazaki ci abincin bah
Tsayawa tayi chahk sannan ta juyo tayi murmushi tace na koshine na rigada naci
Adeel yace karyane bataci komai bah ita kwata-kwata bata son cin abinci wata rana ma sena mata dure takeci
Murmushi tayi tace yauma duren ya kamata kayi mata
Wani wawan murmushin mugunta ya sake tareda kallon Ameenah
Ae tana jin haka ta dawo taja plate tasa guda biyu ta ringa turawa
Duk dariya suka saki
Suna gama ci safieyarh takai dishes din kitchen suka dawo parlo aka ringa hira itade ta kasa sake jiki
Wuraren karfe 9 bayan sun gama dinner suna zaune a parlo suna kallo se Mommy itada safieyarh suka mike zasuje su kwanta se itama Ameenah ta bisu mommy wai ita alankatafar bazata kwana a dakin Ameenah bah se'a guest room se safieyarh ta kwana a dakin ba yadda ta iya haka suka deba kayanta suka shigan mata dashi safieyarh itama taje ta kwanta a dakin Ameenah Hakeem shima a dayan guest room din ze kwana
Ta dawo parlo ta cigaba da kallo se aka gama film dinda suke kalla daman _twilight_ suke kalla aka saka wani horror film _The ring_ duk jikinta rawa yakeyi kuma gata tason horror dan haka ta ringa kalla
Dayake a three siter suke zaune itada Adeel yana can gefan itama tana dayan gefan while Hakeem yana zaune a sitter daya shine kusa da tv
Se dukun kunewa takeyi duk ta gama takurewa gu daya kaman dole seta kalla
Hakeem shima duk a tsorace yake dan yama fi Ameenah
Gara-garade Adeel ya natsu yana kallo
Yarinyan film din ta fito daga rigiya gashinta ya rufe fuskanta tana zuwa toward the camera
Kawai se sukaji dubbbbb
An dauje NEPA
Duk sukayi shiru Hakeem kam still idonshi yana kure da tv kaman yana ganin alaman yarinyan
Wani wawan ihu ya saki kaman karamin yaro
Ae Ameenah tana jin ihun nan daman a tsorace take wani tsalle tayi se akan cinyan Adeel ta rungumeshi
Alaman mutum dayaji a jikinshi ta mugun tsoratashi da sauri ya mike amma still tana rike dashi toh abunda yasashi ihu kenan shima
Hakeena yana jin ihun Adeel seya kara kain wani kaman mata
Duk abun nan befi a cikin 3mins ba ya faru
Kawai se solar ya kunnu
Haske na zuwa Hakeem ya kallesu Ameenah tana kankame dashi still idonta a rufe
Wani dariya ya saki se suka bude ido a tare da sauri Ameenah ta sakeshi tayi hanyan dakinta dan tasa pajamas dinta da sauri take tafiya
Adeel kam gun Hakeem yaje ya ringa lausa kaman an aikoshi still Hakeem bebar dariyan bah
Tana shiga dakin closet ta shiga ta changa kaya seta saka sucks dinta da katon hijab ta fito hadda sa hannu ta gansu gun tv ta nufa ta kashe dan tsokana seta kashe wutan parlon gaba daya
Hakeem da sauri ya mike ya shige daki ya kwanta
Se kuma ta kunna wutan ya kalleta seya shige dakinshi ta dade a tsaye agun daga baya ta kashe wutan kitchen tazo ta kashe na parlon a hankali ta shiga dakinshi kaman dagaske
Baya dakin da alama ko ya shiga closet koh toilet ta tsaya ta karema dakin kallo tace ba lefi a zuciyanta
Se gashi ya fito daga toilet dagashi se three quters koh riga babu ita kuma kaman ance mata ta kalle gun se ta ganshi idonta akan packs dinshi yayi masauki seda tayi 2mins tana kallonshi seta dauke kai
Shi yama manta cewa ana zata kwana dan haka closet ya shige da sauri ya zura jallabiya ya fito
still tana tsayen kaman statue yace se ki shigo dakin mutum babu sallama kam-
Ta katseshi da cewa am glad to live seta juya xata fita da sauri yasha gabanta yasa lock akofan yace baki isa bah wlh baki isa ran mommy ya baci sboda ni bah
Batayi magana bah ta wuce gun gado tana cewa am only doing this to her
Da sauri ya dakatar da ita yace what do you think you are doing nida gadona sena fake da kwana akan cauch
You expect me to sleep where???
Seya nuna mata kujera
Murmusawa tayi kawai ta haye kan gado taja pillo ta kwanata akai hadda juyamai baya
Yayi mugun kuluwa ya dauka dayan pillo ya wulla mata
Whatever kawai tace ta rufe ido ya dade a tseye yana ta sake-sake ta ya
Yadda ze kwana shi kuma kwana akan kujera yana sa mai tsamin jikin
And baze iya kwana a kasa bah
Kawai seya debo pillos dayawa ya jerasu yayi kaman ya rabasu kenan ya kashe wuta ya haye gado shima
Duk motsinshi tana jinshi harseda taji shiru tayi addu'a ta tufa bacci ya dauketa
[truncated by WhatsApp]
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [19:55, 3/14/2017] 1D-Tyetyelorh-β£: πππUMARNIN IYAYEπππ
WRITTEN BY:
TYETYELORH
EDITED BY:
AMEENATOU
πππ
_in dedication to lawizas_
*117*
_Washe gari_
Wuraren karfe uku tana zaune duk ta gaji da zaman gidan gashi ita kadai mikewa tayi tasa takalmi ta fita tsakar gidan yau two months da zuwanta gidan amma bata taba zaga gidan bah
Gun garden tafara zuwa can gefe taga suke suke daban-daban zuwa tayi gun hadda mint wato (na'ana'a )n gasu carrot amma kaman basu nuna bah mint din ta tsinka ta rike a hannunta ta cigaba da zaga gidan can bayan gidan ta shiga tana tafiya tana waka tayi kusan rabin se taji bell din gate ana dannawa komawa gun gate din tayi har zata bude seta tuna batada mayafi seta kuma ciki a guje dakin Adeel ta fara shiga gun cameran gate din ta nufa ta kunna wani kyakkyawan saurayi ta gani yana tsaye hannunshi aljihunshi se faman danna bell din yakeyi da daya hannun
Dakinta ta tafi da sauri ta dauko hijab din sallah ta kuma parlo remote din gate din ta dauka se wani zuciya ya hanata kawai seta maida ta ajiye ta cigaba da harkanta shi kuma ya danna har ya gaji dan haka ya tafi.
Adeel ne ke kwance akan kujera dagashi se gajeran wando yunwa yakeji amma yasan baze iya cin abincin ba kawai coffe ya hada ya sha seya dauka wayanshi Hakeem ya kira ringing na biyu ya daga dan shi Hakeem din yanada numbershi na US din
Suna gama gaisawa yace mai dan Allah yadan mai sending number Ameenah dan numberta yana daya sim dinshi kuma ya barshi a nigeria ya sharara mai karya
Toh barin turo maka se yayi hanging up
Ba'a dade bah ya mai snding kallan number yayi kusan for 5mins can kawai seya kira lokacin tana sallah dan haka bata dauka bah shi kuma maimakon ya sake kira se ya ajiye wayan ya mike dan girman kai Tana kan sallaya ta idar da sallah tana jin ringing wayan amma bata daga ba seda ta gama addu'anta ta shafa seta mike ta dauka wayan number ta gani kuma ba irinta Nigeria bah tsaki tayi ta ajiye wayan itama ta cire hijab kwata-kwata bata kawa a ranta cewa shi bane infact tama manta cewa yana can kasan
_After like 30mins_
Kasa hakura yayi ya sake kiran number wannan karan tana kusa da wayan amma yana ringing seda ya kusan katsewa seta daga ta kara a kunne amma batayi magana bah
Shima shiru yayi se can yace "Hello"
Can karkashi ta amsa
Masifa ya fara mata yace dazin na kiraki baki dauka ba kuma nasan kinga missed call baki kira bah
"Wait wai waye daga kira ka fara ma mutum masifa"
Sarai tasan waye iskanci ne kawai irin nata
Cewa yayi bansani bah se yayi hanging up
Wani dariya ta saki tace dan rainin wayo kawai
Shi kuma magana zuci ya fara wai meya kaishi ma kiranta in the first place gashi ae abunda ka jama kanka tsaki ya saki
Mikewa yayi ya sake wanka dan lokacin match dinsu ya kusa
Text tayi mai tace ita zata fita danta gaji da zaman gidan ita daya bata jira reply nashi bah ta mike dayake three quater wando ne a jikinta da vest kawai tasa hijab me hannu ta dauka car keys nata da credit card se wayanta ta fita.
Harta kunna mota seta tuna da kudin daya bata kumawa tayi ta dauka dan tanason ta biya ta bank tasa ta gwammace ta ringa yawo da credit card abinta
Yana fitowa