Showing 84001 words to 87000 words out of 94870 words

Chapter 29 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

fara tureshi amma kaman zugashi takeyi
Da karfi tace "Ya Adeel stop it let go of me"
Ko saurarenta beyi ba ya cigaba da abunda yakeyi har kukarin balla buttil din gaban riganta yake seta fashe da kuka
"Ni ka sakeni i don't like it here ka maidani gida ka sakeni Ya Adeel"

Ihu take tana kukarin tureshi amma ta kasa dan karfinsu ba daya ba cizo ta shiga aika mai amma ko'a jikinshi
Balle butill din yayi gabadaya yayi wulli da rigan vest dinta ya fara kokarin cirewa se kuma taji yana addu'an saduwa da iyali
Ae seta kara tsurewa "Ya Adeel ka taimaki rayuwana am too young for this am just 18 ka taimakeni kayi hakuri dan Allah" kuka ta cigaba dayi se'a lokacin ya kulata idonshi jajir (Mazaaa)
"Ameenah i promise bazan maki da karfi bah trust me"
"Ni ka sakeni ka maidaji gida ka sakeni"
Ae seya cigaba da abunda yake ita kuma se ihu takeyi kaman danshi aka aekota tsakani da Allah takeyi abunta
Vest din ya cire shima yana ganin kirjinta seya sake rudewa fuskanshi kawai ya saka a ciki a rude bra din ya balle shima tana ganin haka seta sadaukar kawai amma tanata faman kuka da sambatu kala-kala

Can taga yana kukarin cire wandonshi daman tuni ya dube rigan
Wani karfi yazo mata ta tureshi seta kuma karshen gadon ta rungume kirjinta tana kuka
Biyota yayi yana bata hakuri yakai hannu se riketa da sauri tace "Don't touch me wlh kai mugune i told you am too young for this ni gida zan kuma gun Mami" tana magana tana kuka

"Ameenah am really sorry i promise bazan sake tabaki ba se sanda kika shirya" riganta ya mika mata ya mike yana saka riganshi ya kama hanyan fita
Wata zuciya tace mata Ameenah, Adeel yayi hakuri sosai dan be taba tambayan hakkinshi ba se yau and you know he loves you and you love him too why don't you give him a chance

"Ya Adeel" ta kira sunanshi yana gabda fita juyowa yayi a hankali
"Nasan kayi hakuri and am sorry am all yours now and forever" tana magana tana share hawaye
Wani dadi yaji amma seyace " Noh its okey i know you are young so zan barki whenever you are ready i totally understand"
"Noh!! Am ready now" ta fadi da karfin hali dan deep inside she's lying she's not ready"
"You sure" seta daga mai kai murmushi yayi kendil din dakin duk ya kashe se guda daya ya bari na kusa da gadon
Kan gadon ya nufa seya shiga kissing nata hanunshi nakan boobs nata yanata romancing nata sunyi xurfi sosai
Dayazo shiganta kuma dakyar ya samu ya shiga saboda yadda take a rufe sosai kuma ita ba maganin mata take amfani dashi ba kawai tsaban shan kayan ice ne(fruits)
Ihu ta farayi wai ta fasa ita ya barta she's not ready (too late) shi yana can duniyan maji dadi(πŸ˜‚πŸ™ˆ)

Tayi ihu tayi cizo amma be saketa ba sumemai tayi kawai a tsorace da dawo hayyacinshi boxsize nashi ya saka seya kinki meta zuwa birthroom cikin ruwan zafi ya sakata duk a tsorace yake
Mintunanta 10 ta farfado tana kallonshi seta kalla jikinta babu kata rungume kirjinta tayi seta fashe da kuka yadda jiki ke wani radadin zafi
Duk ya gama rudewa ya shiga lallashinta
"Wlh kai mugune nace maka am not ready amma kaki saurari ni wlh ka maidani gun Mami na fasa zama dakai" tana magana kaman karamar yarinya
Lallashinta yakeyi amma se kuranshi takeyi ya fita dakyar ya fita a bakin gadon ya zauna ya defe kanshi daga baya seya mike bedsheet din yaje ya wanke ya shanya seya bude closet yaga wani dan haka seya shinfida zaman jiranta yake amma shiru seya mike a bakin kofan ya tsaya yana knocking
Se kuka yakeji a hankali "ohh God" ya fadi dan kukanta ji yake kaman ana diga mai wuta a zuciya
"Ameenah am so sorry okey, dan Allah ki fito i promise bazan kara ba"
Kuka kawai takeyi abunta wani azaba gabanta keyi
"Can i come in" shiru yaji ba'ayi magana bah seya bude kofan a hankali tana ganinshi sake sakin wani kukan tayi wai ita ya fita lallashinta ya shiga
"Ameenah kiyi hakuri i did'nt mean to hurt you wlh bazan karaba kinji" daga mai kai tayi
"Yawwa toh ki dena kuka please"
"Ya Adeel ciwo yakeyi" ta fadi tana sake sakin sabon kuka
Mikewa yayi ya saka mata detol a ruwan yadan gasa mata jiki seya fita dantayi wankan tsarki
Dakyar ta samu tayi se ya tambayeta ze iya shigowa
"Uhmm" tana kukarin saka towel da tayi spaing ruwan amma ta kasa tsayuwan arziki har a lokacin hawaye kawai takeyi

Shigowa yayi bayi mata magana ba ya kinkimeta se'a kan gado ya direta maganin rage zafin ya bata batayi musu ba ta amsa tasha
Seta ce mashi ya miko mata akwatinta ya dauko mata akan gadon ya ajiye ya bude mata seya shiga toilet dan shima yayi wanka

Nightwear ta saka riga da wando dakyar seta saka hijab dinta ta kwanta tana share hawaye bata taba jin irin wannan azaban a rayuwanta ba
Bata dade ba bacci ya dauketa
Yana fitowa akwatin ya saukar seya bude nashi ya shigo kayan baccinshi shima ya saka kashe wutan yayi yazo ya kwanta shima rungumota yayi ae ta furgice ta tashi tana zare jikinta a hankali dan ita tsoranshi ma takeji
"Ameenah i already promised you baxan sake bah"
Bata kulashi ba ta zare jikinta ta matsa karshan gadon ta juya mai baya ta cigaba da baccinta
Shima kwanciya yayi amma ya kasa bacci dan ya rigada ya saba rungumota yanxin

Dakyar bacci barawo ya saceshi

Washe gari
Duk taki yarda su hada ido kunyanshi kawai takeji kuma taba yarda ya tabata da zaran yakai hannunshi jikinta seya zare da wayo abun harya fara damunshi har a lokacin tafiyanta be dawo daidai ba

Tazo wucewa ta gabanshi tana wani takawa a hankali seyaji tausayinta jawota yayi ta fado jikinshi kukarin kwacewa takeyi
"Nace maki baxan sake maki komai bah dan Allah ki bari in ringa tabaki mana"
Shiru tayi bata mai magana bah
Lallashinta yaketayi harta sauko ta yarda baze mata komai ba zama tayi kusa dashi ta kwanta a kafadanshi suna kallo tare

Kwana biyar suka kara anan a lokacin sun sake shakuwa sosai amma be kara mata komai ba kaman yadda ya mata alkawari haka yayi keeping promise nashi

Shiryawa sukayi suka taho gida a jirgi tana kwance a jikinshi idonta a rufe amma ba bacci take ba se yace "in tambayeki wani abu"
Daga mai kai tayi
"Wai baki taba zama kinyi tunanin abunda ya faru ba sanda kikayi accident dinnan"
"Mene kenan"
"Sanda kikace an gefo maku kwalba me wuta a ciki kuma a lokacin kunyi nisa ba wanda suka biyo marigayiya
Dan basu san sunanta bah
Da mamaki ta dago " wlh in yawan tunanin nan na kasa ganewa wanda ya gefo kwalban"
"Tahb toh Allah ya kiyaye de"
"Ameen" tace ta kuma ta kwanta
_Some hours later_
Suna isa Abuja gida suka nufa suna isa sallah sukayi se suka kwanta dan ba karamin gajiya sukayi ba..

#secound to the last chapter insha Allah



IG.Tyetyelorh
[15:43, 5/6/2017] Rrspectable: [00:24, 4/8/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

WRITTEN BY
TYETYELORH

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

_*β™‘β™‘LAST CHAPTERβ™‘β™‘*_

_This last page is dedicated to you guyx Tyetyelorh novelx i love you guyx so much_❣
#12 April

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
*β™‘130β™‘*

_Some days later_
Hanyan Kaduna suka kama dan zuwa ganin Afrah da kuma Inna
Suna hanya ne ana hold-up tana kallon wayanta shi kuma Adeel ya dan kwanta a jikin kujeran yana kallon titi se sukaji ana knocking window ta gefan Ameenah
Dagowa tayi da sauri ta tube shades dinda ke idonta ta gane ko wacce ce
Wannan tsohowan ce wanda ta fara fadin mata tanada baiwa bude kofan motan tayi ta fito gabadaya Adeel na ganin haka seya gyara parking din shima ya fito
Gaida tsohuwan tayi da fara'a kwance a fuskanta ta amsa kin ganeni koh Yarinya
Daga mata kai tayi batayi magana ba can tace
"Mama wai dan Allah meye baiwan nawa ki fadan min"
Murmushi tayi "zan gayan maki"
Sega Adeel ya karaso gun shima da girmamawa ya gaidata ta fara
"Yarinya baiwan da Allah ya maki guda uku ne kuma karkiyi mamakin ta yadda nasani Na farko shine duk wanda kika zauna dashi kona kwana daya ne seyaga cigaba a rayuwanshi ko ta wacce hanya ce Na biyu asiri baze taba binkiba duk cin aikin Mallam Asiri baze taba binkiba sede wata ikon Allah sannan Na uku shine duk muguntan da mutum yake shirin maki tou kanshi ze kuma bazema iso gunki bah"

Kallon Adeel tayi da alaman maganganun da tsohuwan ke fadi ita ta dauka shirmene ta cigaba
"Sannan akwai abu daya shine idan kikayi zuciya tou ko waye a kusa dake ya matse dan ze iya kurmancewa"
"Kurmancewa" suka maimaita a tare suka kalla juna juyawan da zasuyi su sake kallon tsohuwan suka nemeta suka rasa
Baya Ameenah taja da sauri danta tsorata shima haka Adeel ae da sauri ta kuma motan
Murmushi yayi ya biyota suna shiga ta kalleshi "wlh matan nan aljana ce idan ba aljana ba a cikin 2sec ta bata sannan wai baiwa dukda i will never believe in such things amma taya ta sani"
"You should believe, Cus dagaske ne saboda koni nan ya faru dani zaman da nayi dake and akwai irin wa'innan mutanen da suke ganin kalan abun nan"

Bata sake magana da alaman nazarin wani abu take shi kuma ya tada motan suka cigaba da tafiya
*******

Suna isa Kaduna gidansu Ameenah suka fara zuwa suna parking Adeel ya bude mata ta fito shi kuma ya debo kayansu daga trunk din motan suja jera
A bakin kofan parlo suka tarar da Afrah tana zaune akan kureja da waya a hannunta tanata danna-danne ita batama gansu ba
Dukda Adeel ba wani kallon kirki ya mata daba amma ya gane cewa ta rame sosai ga kuma wani bakin da tayi
"Afrah"
Ameenah ta kira sunan alaman tayi mamakin ganin yadda ta koma
Da sauri ta dago tana ganin Ameenah seta mike a guje ta rungumeta se kuma ta fashe da kuka ta dade tana kuka Ameenah na shafa mata baya se Afrah tace
"Ameenah kinga yadda na kuma koh se yanxin na san amfanin UMARNIN IYAYE dani na tsallake na bi saurayi
Saurayin da kullum Mama ke gayan min he's a bad influence on me amma banji ba kuma ban yarda ba. I truely regret every single act i made" kukane yaci karfinta
Ameenah se shafa mata baya take a hankali tana bata hakuri
Adeel kowa guduwa yayi ya shige parlon Abbah yaci sa'a yana nan duka gaisa se suka dan fara hira sama-sama

"Ya isa haka Afrah jarabawa ce Allah ya maki ya isa ke dena kuka" doguwa tayi ta kalla fuskan Ameenh
"Kinsan dana zauna a gida nabi abunda iyayena suka zaban min da nice zan aura Marwan da nice ke zaune gidan mijina hankali kwance"
"Afrah, Allah ya rigada ya rubuta abunda ze faru kuma kuda ace baki bar gida ba Allah ya rigada ya rubuta Afreen matan Marwan ce baxe taba chanjuwa ba dan haka kema ki cigaba da addu'a Allah ya kawo maki miji nagari"

"Miji" ta maimaita "yanxin a duniyan nan waze aureni Ameenah waze aureni a matsayin budurwa kinsan wani abu i was raped by three teenage boys" seta fashe da kuka
"Subhanallah! raped?"

"Yes raped, salman dana fifita akan abunda iyayena keso na tafi gunshi shine yayi raping dina sannan ya turo frnds dinshi guda biyu suma sukayi" kuka ta saki
"Sun kwace min pride dina sun rabani da virginity na yanxin gayan waze aureni kuma gabadaya Mama bata cika min magana ba yanxin tace Afreen itace yarinyanta amso tired of this world duk laifina ne nina jama kaina"seta sake dakin kuka

Lallashinta Ameenah keyi dakyar tayi shiru suka shiga cikin gidan gunsu Abbah ta fara zuwa suka gaisa
"Mamana kinsan na taba maki alkawarin zan kaiki kiga kylie jenner koh"
Daga kanta tayi alaman hakane
"Yawwa tou ki shirya next week zaki"
Murmushi tayi "Nagode Abbah, Amma kudin da zakayi amfani dashi gun jirgi ka bada gidan marayu kawai sun fini bukata"

Dadi ya ziyarci zuciyan Abbah da Adeel dake zaune a parlon duk sukaji sun kara sonta
"Allah maki Albarka Mamana ya kara shirya min ke ya baku yara na gari"
"Ameen" suka fadi dukkansu
Mikewa tayi ta shiga gunsu Mami
A dakin Mami ta sama Mama da Mami suna hira fadawa tayi jikin Mami tana murnar ganinta
"Wai ke bazaki girma bane yanxin shekaranki nawa amma kwata-kwata bakisan kin girma ba ni dallah dagani karki balla min kafa"
"Haba Mamai dan ina murnar ganinki shine hadda korana"
"An koreki ni ki barni da jinya kenan ko dagani kona maki dundu yanxin nan"
Itama tayi kewar autarta sosai amma ta dake

"Zo nan swthrt kyale Mami tunda kuranki take"
Ae da sauri ta dawo gun Mama tana murmushi
"Ae kunfi dai-dai idan ta ballaki se kuyi jinya tare"
Se alokacin ta gaidasu suka amsa sannan ta tambaya Inna se Mami tace tana dakinta itada Mallam
"Barinje na gaidasu"
Mikewa tayi ta tafi BQ din tana shiga ta tararda Inna na kwance tana kallo Mallam kam baya nan a guje taje ta rungumeta Murmudhi Inna keyi "yaushe kukazo"
"Wlh yanzin nan,ya jikin Mallam?"
"Yaji sauki fa sosai yanxin mawai ya gaji da zama ne yace bari ya zaga ya dawo amma kafa ta warke sede muce Allah ya biya wlh amma anyi dawainiya damu ana kanyi ma"
Murmushi kawai tayi mata seta dauko wayanta ta kira number Afreen da Safieyarh ta gayan masu sunzo Kaduna
Duk sukace suna hanya
Dan hira sukayi da Inna seta mike tayi dakin Hakeem kallo ta sameshi yana yi wani dundu ta buga mai a baya da sauri ya mike a tsorace
"Ya Hakeem ka kyauta wai tun dazin kana jinmu mun shigo amma kayi shiru"
"Hmmmm, kede bari wlh a gajiye nake nima yanxin na shigo garin wai Abbah daga yanxin senayi wata daya kafin na sake dawowa dan ba mata gareni ba"
"Toh ae gaskiya ne damade aure gareka se ace zaka ringa zuwa weekends ganin iyali amma gauro dakai"
"Ae inada iyalin saboda ita nake zuwa"
"A iye ks kyauta kuma sena zuga Abbah yace two months"

"Naji zan ringayin one month Dan Allah karki mashi magana"
Sanin kanshi ne tana magana shikenan Abbah ze yarda
Murmushi tayi suka ringa hira can Afrah itama ta shigk aka cigaba da ita

_30 mins later_
A lokacin kowa yazo dayake weekend ne koma duk weekend haka ake gabadaya za'a taro a gida daya harse taran dare ake rabuwa
Marwan ya iso da Afreen se soyayya su sukeyi abun sha'awa sunyi murnan ganin juna

Tsaraban data sayo ma kowa ta shiga budewa
Iyayen duk sun sama Super da kuma gold hadda Inna dan itama tana cikin iyayen

Baba,Abbah,Daddy da Mallam suma ta sayo masu wata shadda gezina da turare designer amma shadda kowa da colour shi se albarka ake saka mata
Afrah da Afreen se Safieyarh ta sayo masu designer handbag na kylie se takalmi na Jlo sannan wata shades kala daya dukkansu suma se murna suke

Hakeem kam nashi a jaka aka mika mai ba'a ma budeba alaman daban ne nashi
Marwan da Alhaji suma ta sayo masu nasu dan suma they are part of the family now
Kowa se albarka ake saka mata da addu'oi kala-kala
Hira ake tayi lokacin tafiya yayi Abbah ya kurasu wai subi su Mommy su kwana acan
Ameenah harda dan guntun harara tayi wai a barta taji dumin mamanta mana

A dakin Adeel suke kwana su biyu
Kwanansu shida suka dawo amma seda suka biya ta gidan Auntie suka gaidata Meemah kam se kuka take wai seta bi Uncle dinta dakyar aka lallabata akan cewa idan akayi hutu dakanshi zezo ya dauketa

_Weeks later_
A lokacin Afreen se laulayi take dan yanxin two months kenan da dawowansu
Marwa ji da ita yake kaman kwai ya hanata tashi kullum tana zaune shike komai abinci ma a baki yake bata
Ita kowa kullum godiya take ma Allah daya bata wannan mijin kuma tana godiya daya bata halin bin UMARNIN IYAYENTA tun farko dan saboda shine ta sama mijin nagari me sonta

Afarh kowa yanxin Abbah ya saman mata aeki a gidan talabijin tana aiki acan dan mass comm ta karanta kuma ta dade da gama karatu dansu can ba'a dadewa kaman nan
Tou kullum tana hanyan zuwa gun aiki dan ko ita ta gammace ta ringa aikin harta tsofa saboda bata saka ran zatayi aure a tunaninta ba namijin daze so ya aureta

An aeka kudin gaisuwan Safieyarh dadi kashe wa'annan love birds din
Hakeem hadda rungume Abbah sanda ya gayan mai an saka rana nan da 5 months se dadi dukeji

Ameerah da Fatye suma an kai nasu
Zaid yakai na Ameerah while Ahmed yakaina Fatye
Ita na Ameerah in two montsh time Fatye kowa four months
Kowa se dadi yakeji anata shirye-shiryan bikin Ameerah an barma Ameenah ta fito da Asoben biki
Ummitarh an kai gaisuwanta amma ba'a saka rana bah

Inna kowa se ciwo take duk ta rame anyi-anyi akaita asibiti taki yarda wai ze sauka dakanshi
mallam kowa duk ya gama damuwa daga baya ko zama bata iyayi kullum tana kwance idan kowa ta motse setayi hawaye dan azaba
Abbah suka sakata a mota dan dole akayi asibiti da ita
Bayan yan gwaje-gwaje aka gano tana dauke da ciki ne sati uku kuma ana tunanin twins ne babu wanda beyi murnan wannan abun ba agun Mallam yayi sujjada harda hawaye yana gode ma Allah danshi gabadaya yama cire ran haihuwa shiyasa ya bude gidan marayu a tsohon gidansu dan idan sun rasu su sama masu yi masu addu'a
Inna ta wani rame dan yana wahalar da ita ba kadan ba satinsu biyu a asibitin ana kula da ita sosai aka sallamesu su kuma duk wannan satin biyu Mallam ke kwana da ita na kula da matanshi. Mami tayi-tayi dashi ya tafi ita ta zauna amma yaki yarda

Yanxin Inna ta warke sosai se rainan cikin suke itada Mallam yana wani lallabata dan dr. Yace kar a barta tayi wani aikin kirki
Saboda haka Mami ta dawo da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login