Showing 90001 words to 93000 words out of 94870 words
Chapter 31 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
se pant da bra ture Ameenah tayi tace "Adeel is mine he is mine alone"
Juyowa Ameenah tayi ta kalleta sake hankadata tayi setayi baya finciko gashin kanta yayi ta hada da bango
"Don't you dare touch him again"
Mustapha ne yazo ze kwaceta Hakeem ya hanashi "barta kawai shi deserves it"
Murmushi yayi yace "Hakeem bakada kyau"
Dariya yayi ya dauko wayanshi yana video taping nasu shi kowa Mustapha gun Adeel ya nufa
"Am warning you karki sake tamashi" seta wurgi da ita
Hakeem kowa mamaki yake yadda Ameenah ta kuma amma be matso kusa dasu ba yana nan yana masu video
Mufeedarh ce ta mike seta kai ma Ameenah mari kafin ta ankara ta sake kai mata wani marin rike gun Ameenah tayi ta dago tana murmushi kawai seta makure ma Mufeedarh wuya ta hadata da bango wani shure-shure ta farayi kaman zata muto da Hakeem yaga abun bana wasa bane seya ajiye wayan yadda ze dauka ya kamo Ameenah yayi baya da ita
Wani irin ihu Ameenah ta saki a lokaci daya Hakeem sakinta yayi yayi baya yana rikeda kunnanshi
Mustapha ma haka sakin Adeel yayi ya tsoshi kunne
Mufeedah kowa da take kusa da ita ta kasa rike kunnan se jini daya fara fitowa a kunnan nata
A halinda Adeel ke ciki dakyar ya mike yayi gun Ameenah dukda shima ihun na damunshi rungumeta yayi ta baya
"Ameenah" ya kira sunanta a hankali
Lokaci daya ta dauke se kuma ta zube a kasa summamiya kafin su auna shima ya zube da sauri sukayo kansu suna kokarin dagasu
Se Mufeedarh tayo kan Adeel ta rikeshi tana kuka
Hakeem ya juya ya kalleta duk hancinta a fashe laushi ya aika mata dashi a hanci dan haushin data bashi
****
Mustapha ya kira Ambulance akazo aka daukesu akayi asibiti dasu Hakeem yana tare dasu
Shi kuma suka bisu ta motanshi bayan ya sakata ta saka kaya dan ya kaita asibitin daga nan su tafi cell
_2hours later_
Ameenah ce rike da hannun Adeel tana kallon fuskanshi tana hawaye bude ido yayi a hankali fuskanta ya fara gani a hankali ya kira sunanta
Da sauri ta amsa se kuma kanshi ya fara amsawa
"Ya Adeel am very sorry--"
"Shhh, ya isa Ameenah i love you so much and i will never cheat on you"
Murmushi tayi tana hawaye"i know that. I love you so much Ya Adeel"
Zare ido yayi dan yayi mamakin jin abunda ta fadi "me kikace Ameenah?"
Murmushi tayi "i said i love you so much"
"Do you really mean it" daga mai kai tayi se yayi murmushi " i love you more" pecking kanshi tayi tace" have some rest zuwa anjima za'a sallamemu" daga mata kai yayi
_3hours later_
A lokacin ya tashi har'an sallamesu se Hakeem ya shigo dakin yace Mustapha yace suzo police station yanxin basu bata lokaci ba suka fito
Suna isa ciki suka shiga su uku ae kowa se Adeel ya hango Mufeedarh a zaune a zuciye yayi kanta ya aika mata mari guda biyu police din gun suka rikeshi ana calming nashi down
Kuka ta saki "i deserve ever action am so sorry zan gayan maku abunda bakuma sani bah amma inason ku sani wlh nayi nadama se yanxin na gane ba komai kake samu ba wanda kake so" seta fashe da kuka
Abun yaba Adeel haushi ya kama hanyan fita Mustapha ne ya rikeshi ya lallameshi akan ya tsaya yaji abunda zatace dakyar ya dawo amma can nesa suka zauna shida Ameenah
Hakeem kowa wayanshi ya sake daukowa yana mata video dan yanason ya nuna ma su Mami duk abunda ya faru ne
Mufeedar ta fara magana kaman haka:-
_"A tun ranan da na ganku a mall na tambaya Adeel ke matanshi yace min aa dan haka na tambayeshi ya bani phone number shi dan mu zama frnds yaki bani tou ni tun a lokacin na fara sonshi kuma an sabamin duk abunda nakeso ina samu dan haka na sama wani yayi min bincike akan komai nasu ya tabbatar min da cewa Ameenah matan Adeel ce kuma auren hadi aka masu sabuda haka basusin juna dan haka na daukan ma kaina alkawarin sena aureshi kota hanya yaya ne ya samumin phone number shi kullum sena kirashi amma be taba dauka bah dan haka sena ce mai ya ringa zama a bakin gate din nasu ya ringa gayan min every movement nasu haka kowa yayi kullum yana gayan min sanda zasu fita har wata rana ya gayan min Adeel yayi tafiya dan sunada match se kuma wata rana ya sake kirana wai ga Ameenah ta fito daga gida kaman ba cikin hakanlinta take ba dan haka nace mai yabita yaga inda zata nima ganin nan fitowa haka yayi ya ringa binta a baya har nima muka hadu muka cigaba da binta se mukaga ta tsaya ta dauka wata yarinya a hanya se kuma suka fara gudu muma gudu muka ringayi har se daga baya ta rage gudunta dan haka se na wucesu nayi gaba bayan nayi misa kadan sena tsaya nayi parking nadan shiga cikin dagin yadda ba zasu ganni ba suna zuwa kusa dani sena gefa masu kwalba wadda na saka petrol a ciki sannan na saka kyale na cinna mai wuta nan da nan motan ya kama da wuta mu kuma suka wuce se nake gani a news cewa wata yarinya tayi hatsari anga gawanta kuma abinda ya daure kin kai kenan ni nasan su biyu ne cikon motan amma police sunce mutum daya ne bayan sati biyu na saka aka nemomin family house dinsu akace ae Ameenah tarasu ba karamin dadi naji ba a lokacin se kuma na ringa kiran number Adeel amma baya shiga se na hakura a lokacin bayan wasu wayanni akace ae Ameenah ta dawo gida ba itabace ta rasu ranan hauka ne kawai banyi sena yanke hukimcin kawai nabi bokaye ko ze dena sonta hardu rabu ni kuma ya fara sona amma yaki ci asirin na ksshe miliyoyi amma yaki ci se daga baya na hakuri na yanke shawaran kawai nabi ta wannan hanyan dana bi sena rabasu"_
Kukan take sosai dan munafurfi
Ameena kowa sun kasa cewa komai kallonta kawai sukeyi Hakeem ma besan sanda ya sauke cameran ba yana daukan kasa
Mikewa Adeel yayi yayo kanta wuyanta ya shakure wai seya kasheta sure-sure ta farayi rikeshi akayi dan a hanashi amma yaki sakenta
Ameenah ce ta rikeshi "Ya Adeel let go of her please" kurum ya saketa
Kallon Mufeedarh tayi wanda ke rikeda wuyanta "ni na yafe maki abunda kikayi tunda kin gane kuskuranki Allah ya shiryeki" seta kalla Adeel dake kallonta da mamaki "Can we go home" kallonta yake ya kasa magana jan hannunshi tayi suka kama hanyan fitowa seta kalla Hakeem tayi mashi alama su tafi dakai daga mata kai yayi seta fito
Shi kowa kallonshi ya maida zuwa gun Mufeedarh seya cire kafan takalminshi daya yayi gunta kwada mata kawai yayi seya fito ya shiga motan suka wuce
Abun dariya yaba kowa
Mufeedarh kowa se kuka take
Waya aka bata ta kira mamanta ba'a bata lokaci ba tazo tayo belling ta tunda har wanda tama laifin sun yafe su Castro kowa an sallamesu suma bayan sunsha wahala sukece se sun balla Mufeedah dan ita taja masu
*****
Suna isa gida ba'a dade ba Hakeem ya kuma Kaduna
Su kowa soyayyansu sukeyi abinci tamai lafiyayye seji dashi takeyi
Hakeem yana isa babu wanda be nuna ma video ba duk sunyi mamaki sun kuma tausaya masu Mami ce ta kira Ameenh take tambayanta ya Adeel
"Lafiya kalaw Mami hala Ya Hakeem ya baku labari"
"Hmm video ma ya nuna mana amma Allah seya maku hisabi tsakaninku danita yanxin ya akayi da ita"
"Nide na yafe mata sannan Musatapha ya kira ya gayan min mamanta tazo ta dauketa"
"Ameenah you are sure kind hearted person duk wannan abunda ta maku kin yafe mata Allah ya maki albarka ya azurtaku da yara nagari"
"Amiin Mami"
Bayan yan hiran da sukayi se sallama
Adeel yana kallonta
"Meya faru kake kallona"
"Gaskiyan Mami nefa duk abunda tayi taso ta kasheki amma duk kin yafe mata"
Murmushi tayi"Muna Allah laifi ae kuma yana yafe mana zaman duniya ce duk abunda mutum zeyi dole ya ganshi a kokonshi"
"God! Nayi sa'an mata"
"And nima nayi sa'an miji"
Kissing juna suka fara da taga ze wuce guna da iri se tayi sauri ta ganye
Kallonta yayi "why!!!" Yayi magana da fuskan tausayi
"Karka damu am all yours in days time"
Ya gane abunda taje nufi se yace "promise?"
"I promise my prince"
Murmushi yayi seta kuma ta kwanta a jikinshi kasan wani abu?
Girgiza mata kai yayi
"Yanxin na dena wannan ciwon maran nan da nake every month"
Dariya yayi "sabuda na maki maganinshi ne"
"Maganinshi?"
"A mana" se tayi shiru
"Kona nuna maki yadda nayi maki maganin ne"
Se alokacin ta gane
"Aa banso" se tayi shiru can tace "okeyyy, shiyasa kafin ayi bikin mu Mami tace ya kusan zuwa karseh se yanzin na gane abunda ya sa suka hadamu"
Murmushi Adeel kawai keyi da yaga tana ba kanta amsa
Tace "And sun min zabin da ba kowacce mace bace zatayi sa'an miji kaman nawa" seta manna mai light kiss a lips nashi
"I love you so much my king"
"I love you more my Queen" se suda hada hancin su gu daya atare kuma suka saki dariya
Yace "daga prince ya kuma king?"
"You are everything to me my prince charming"
"I can't wait naga baby na anan wata rana" ya fadi yana shafa cikin ya sake cewa "Maybe ma akwai already"
Zare ido tayi "idan akwai ae seka fara suspecting dina" dariya suka saki dukka
Soyayyansu suke abin sha'awa abinsu
_2days later_
Tana gama wankan tsarki ta fito dafa ita se towel daga toilet kawai se taga Adeel shirtless yana kwance akan gadonta
Mikewa yayi yazo inda take seya riko waist nata kafin tayi magana se yayi shouting nata da wani hot kiss
Hannunta ta daura kan packs nashi abunda take enjoying sosai kenan shafawa take sosai shima shafa bayanta yakeyi
Da sukaga kafan nasu baze rikesu ba seya dauketa cak ya daura kan dagon
Se kuma ta farajin tsoro binta yake a hankali yadda bazata sha wahala ba ita ta aza ze mata zafi kaman na farko amma setaga sabanin haka
Daukanta yayi ya sakata a cikin ruwan zafi tare sukayi wanka duk kunyanshi ya isheta.
💋💋💋
[01:30, 4/8/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: _Two week later_
Ameenah ce ta tashi da safe bayan Adeel ya rigada ya tafi gun aiki yaga tana baccin shiyasa be tadata ba yasha tea kawai ya tafi
Fitowa tayi daga ita se wani rigan Adeel a jikinta zuwa cinya ta nufo kitchen dan cikinta babu komai a ciki
Tana shiga fridge ta nufa ta bude se taga raguwan kazan da ta gasa jiya shi ta fito dashi ta saka a oven yana gamawa ta juye a plate ta fito dashi parlo ta kunna tv tana kallo cin naman ta farayi ta dauka cinya ta gutsura kenan se ta tsaya tana kallon naman se taga kaman jini-jini alaman be gasu sosai ba tsayawa tayi tana kalla sosai a guje ta mike ta shige dakinta a toilet ta tsaya ta ringa kwarara amai kaman zata amayarda kayan cikinta tafi 20mins a gun daga baya ta mike dakyar ta wance fuskanta ta fito jikinta babu kwari kwata-kwata kan dago ta kwanta se kuma ta ringajin dakin na mata wari-wari da sauri ta fito ta dawo parlo ta kwanta anan wahalallan bacci ya dauketa
Adeel yana office kawai ji yayi baze iya zama ba har'a tashi dan haka seyayi canceling meeting dinshi ya dawo gida yana shigowa a parlo ya tarar da ita tana kwance duk ta dukunkune yana tabata jikinta zafi sosai dagota yayi seta bude ido
Murmuahi ta sakan mai a lokacin zazzabi ya riketa
"Harka dawo time fa beyi ba"
"Meyafaru dake jikinki zafi haka" shima ya tambayeta
"Wlh ban sani ba ina cikin breakfast na ringa amai"
"Toh tasu muje muga doctor"
"Please no ni wlh banson zuwa asibiti ka bari idan na sake semuje kaji"
Daga mata kai yayi
"Toh kanajin yunwa na dafa maka wani abu" girgiza kanshi yayi"na koshi" jawota yayi ta kwanta a jikinshi se tayi sauri ta janye tana yamutse fuska
"Darling wanna turare ne a jikinka haka?"
"Wanda na sama sakawa meyafaru dashi?"
"Wlh wari yakeyi"
"Wari" ya maimaita "bake kikace kina son turaren ba nake sakawa"
Fuskan shagwaba tayi "No wlh wari yake min"
"Toh shikenan barinje nayi wanka bazan kara sakawa ba"
Daga mai kai tayi yana mikewa ta kuma ta kwanta
Da yamma tana zaune zazzabi ne ya riketa sosai amma batason nuna mai dukda ya gane kuma taki yarda suje asibiti
Taki cin komai kuma
"Babe ki tashi muje asibiti please"
"Please no! Ni ka barni kawai haka"
Lallamanta ya shigayi amma taki yarda haka ya hakura
"Toh me zakici na dafa maki"
"Kasan yadda ake wannan kunnun nan da ake da semovita da madara" kada mata kai yayai alaman be sani bah
"Toh barin koya maka. Ruwa zaka daura kadan akan wuta seka barshi ya tafasa seka yi tilge kasan yadda ake tilgen tuwon semovita kana gamawa seka dan barshi for 3mins akan wuta sannan ka juye cikin bowl seka saka madara amma guda daya zaka juyemin a ciki sannan 6 cubes na sugar"
Kallonta yake kawai
"Wai lafiyanki yau"
"Meyafaru please ni kamin"
"Keda bakishan madara amma yau gabadaya gwan-gwani daya sannan sugar 6 cubes keda koh 3 baki sha"
"Ni haka nakeso idan bazaka min ba nayi dakaina" ta fara mikewa
Maidata yayi da sauri toh zanyi kuma ki zauna
Shiga kitchen din yayi yadda ta fadan mai haka yayi ya kawo mata tundaga nesa ta fara murmushi yana kawo mata ta amsa ta fara sha tana sha tana kallonshi tana murmushi seda tayi rabin bowl din ya kalleta
"Ameenah meke damunki wai"
Kallonshi kawai tayi seta cigaba da shan abunta
"Toh atleast ki ragemin mana nima nasha"
"Na koya maka ko? Toh kaje kayi da kanka"
Haka ta shanye dukka ta lashe cukalin seta mika mai bowl dan wulakanci
Shi kuma ya amsa danta fara bashi tsoro yakai kitchen
Dawowa yayi ya zauna kusa da ita seta kalleshi
"Ya Adee--" abunda bata karasa ba kenan ta kwaranyo mai amai ya jiki dukka abunda tashaseda ya fito
Kallonshi tayi yadda ta bata mai jiki
Shi kuma se yace" kin gani yanxin dole muje asibiti"
Kuka ta saki ita wlh kar ya kaita asibiti
Lallashinta ya farayi hartayi shiru
"Am so sorry" ta fadi tana kallon yadda ta batashi
"No its alright amma wlh kina kara wani kinki manki zanyi muje asibiti" daga mai kai tayi seya mike ya shiga daki wanka ya sakeyi sannan ya dawo parlon ita kuma ta guge parlon tasa freshner
_Washe gari_
Taki cin breakfast dan tasan tanaci ze fito kuma seya kaita asibiti
Kitchen ta shiga ta fito da flower da kwai kayan da cake ta shiga mixing seya shigo kitchen din a shirye ta baya ya rungumota
Murmushi tayi
"Me kikeyi?"
"Wlh cake shi nakeson yi" seta juyo tana gyara mai yadda ya saka hulanshi tana shakar turarenshi setaji amai yazo da sauri ta tushe bakinta
Kallonta yakeyi
"Meye ni bafa amai zanyi ba" tana kaiwa nan setayi waje aguje toilet ta shiga ta ringa amai gashi bataci komai ba
Biyota yayi da hijab
Tana wanke fuska ta juyo seta ganshi tsaye yana mika hijab ba musu ta amsa suka fito
Asibiti suka nufa suka sama doctor bayan yan gwaje-gwaje aka tabbatar tana da cikin sati biyu
Adeel besan sanda ya dagata ba itama murna takeyi doctor de y fita ya basu wuri
**
Suka kamo hanyan gida tana rikeda paper da akayi scaning ba abunda take ganewa tanade kallo kawai duk dadi ya rufeta
"Kasan wani abu" tayi magana tana kallon paper
"Yace two weeks koh kuma yau two weeks da gama period dina"
Dariya ya sake "kinason na maki bayani ne"
Da sauri ta toshe kunnanta "bana son naji" dariya yayi
"Me kikeso"
"Ina inda muka taba zuwa muka saya wannan burger ranan"
Daga mata kai yayi
"Toh naman cikin burger nake so"
"Nama" seta daga mai kai
"Okeyy oo"
A bakery din suka tsaya guda biyar ya sayan mata duk ina yaga kayan dadi seya tsaya ya sayan mata
Naman cikin burger ta ringaci kaman tuwo seda ta cinye na dukka biyar din sannan ta mika mai bread din
"Gashi na koshi"
"Thank you. Seda kika gama cinye abin cikin zaki bani bread din"
Dariya tayi tana shan yogort
Ji yake da ita kaman kwai ko wajan aiki be cika zuwa ba hatta wanke-wanke ya hanata shike sakawa cikin dish-washer ya wanke ita aikinta kawai wanka se cin abinci ta kwanta
Suna cikin bacci wuraren karfe 2am ta tashi ta fara tashinshi yana bude ido tace"bread din burger nakeso"
Kaman ya sani randa ta bashi bread din ya ajiye mikewa yayi yaje kitchen ya bude firdge dukka ya dauka yayi mata warming a plate ya saka yakai mata
Amsa tayi ta ringa ci shi kuma ya kuka bacci
Haka suke rainon cikin nan tare amma shine yafi wahala
Ta hanashi gayan ma kowa hadda Hakeem da Safieyarh
Tayi wani kyau tayi haske ga diri kuma ya sake fitowa a jikinta
*****
_5months later_
Afreen an shiga watan haihuwa itada Inna tou Afreen ta dawo gida duk an taru ana kula dasu baki daya
Mami kowa harta fara damuwa da Ameenah ta fara tunanin ko bazata iya daukan cikin bane yanxin sunyi shekara da aure amma bata haihuwa ba tana sakata a addu'a sosai
Anyi bikin Ameerah dana Fatye duk Adeel ya kawo Ameenah anyi shagali sosai kaman ba gobe class-mate dinsu mata da maza duk sunzo ansha hotuna kala-kala
Da Ameenah tazo aka ga cikinta kowa yayi murna ita har kunya takeji
Wata rana Afreen ta tashi da nakuda asibiti aka kaita bata wani dadi ba ta haifa yarta na mace sak Marwan kyakkyawa baby ranan suna anyi shagali babu wanda yakai Alhaji murna yaga farkon jikanshi anyi barin kudi ranan
Yarinya taci sunan Maman Marwan wato _Hawwa_ amma ana kiranta da _iftihar_
Ranan suna da daddare itama Inna ta fara nakuda itama akayi asibiti da ita ta dade yana nakuda daga baya Allah ya sauketa lafiya ta sama yaranta yan biyu mace da namiji Mallam hadda hawaye yayi dan murna ranan suna yara sukaci sunan Abbah wato _Suraj_ ana cemai _Rabo_ macen kuma aka saka mata sunan mahaifiyar Mallam kuma sunan Mami wato _Hadizah_ ana ce mata _Kyauta_
Ameenah sunzo sunan Afreen amma satinsu daya dan tace se anyi sunan yaran Inna zata kuma