Showing 33001 words to 36000 words out of 94870 words

Chapter 12 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

a tsorace take ya kwashe da dariya yace toh Abbah, Mami,Daddy da Mommy duk sun kiranki sunce ki shirya yanxin zaki tafi

A guje tayi toilet tayi fitsri tukun ta sama natsuwa tace ina zani yace gidan mijinki mana
Dukkansu saka kalla juna ta fashe da kuka tace ba inda zani wlh

Hakeem ya juya dan ya gayan masu sakonta su sukama sukayi kanata suna bakata hakuri akan ta tashi ta tafi taki
Kawai se sukaga su Abbah sun shigo

Abbah yace maman tashi kinji
Ta sake sakin wani kukan tace Abbah da daddaren nan baka tsoran yan fashi su tare mu
Mami tazo kusa da ita taja hannunta suka shiga daki tace
"Ameenah dan Allah kibi UMARNIN IYAYENKI ki shirya ku tafi da mijinki"

Mami a cikin daren nan zamu kama hanyan Abuja

Aa yanxin hotel zaku kama a garin nan da sassafe kawai seku tafi
Ta ringa bata hakuri harta yarda karamin awati Mami ta sama ta deban mata kayanta a ciki dan duka sauran kayan nata suna can Abujan sannan itama tana kuka ta dauko wayanta da tab dinda Auntie ta bata na birthday da kuma laptop dinta da chargers din tasa a cikn wani katon handbag dinta
Mami ta bata wan katon veil ta yafa tace base ta cire wannan kayan jikinta bah sannan tana rike da hannunta suka fito se kuka takeyi

Frndx dinta ma kuka sukeyi suma cus abun yaxo masu unexpected
Suna fitowa Adeel shima ya iso dan haka aka sa kayanta a trunk din motan sannan handbag dinta a sit din baya hannunta na rike dana Mami
Ta bude mata motan amma taki shiga haka ta rungume Mami yana wani kuka abun tausayi taki sakinta

Mami me kayaran xuciya nan da nan hawaye ya cika a idonta se tayi sauri ta kwace jikinta ta koma gida hawaye na zuba a idonta
Ameenah ta tafi a guje zata bita Hakeem yayi sauri ya rikota ta rungumeshi tana kuka abun tausayi ya gayan mata waji abu a kunne seya ja hannunta ya sata a cikin motan
Dukka gun kallonta suke abun tausayi Abbah gaba daya ya gama jin tausayinta ji yake kaman ya komar da ita

Hakeem shima gidan ya koma dakinshi ya tafi streaght ya kwanta kawai

Tana cikin mota frndz dinta se daga mata hannu sukeyi suna kuka
Adeel ya shiga motan suka tafi kowa yana daga masu hannun

Daman Abbah ya gayan mai su kama hotel ne gobe da sassafe se su tafi Abujan dan haka seya taho da kayanshi a akwati dukda beso

Ya kalleta kanta a kasa se kuka takeyi se yaji tausayinta





📸
_ TYETYELORH_
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [17:19, 2/17/2017] Tyetyelorh-❣: 💋💋💋 _UMARNIN IYAYE_💋💋💋


_WRITTEN BY:_
_TYETYELORH_

_EDITED BY:_
_AMEENATOU_


💋💋💋

*110*

Auntie tayi murmushi" me kuma na kukan tareda da dagota"
Batayi magana bah ta cigaba da kukanta

Ta kalla Adeel wanda tunda ya bude masu kofan yake tsaye yana kallon Ameenah kaman ba ita bace wanda ta gama mai fashin sandwitch bah "su zaid suna jiranka fah"
Beyi magana bah ya fita da sauri danshi he does'nt feel confortable ace yaga mata dayawa a waje shine kadai namiji

Yana fita sega safieyarh tana hawowa tareda kallon phone dinta ta dago tana ganinshi seta rungumeshi shima ya riketa yana murmushi
"Am really gonna miss big bro"
"Mee too baby sis"
Sun dan dade a hakan daga baya ya dagota dan yaji kaman alaman tana kuka ya share mata hawaye yace is okey zan ringa zuwa ganinki kuma ba kin sama Admission a Abujan bah seki zauna damu

Da sauri tace tahb bazan iya bah ni dama nasan a Abujan zaku zauna da tun farko banyi applying can bah
"Ohhh really haka kikace koh toh shikenan" ya saketa ze wuce
Tayi sauri ta rikeshi tace am just kidding and Daddy ma bazasu yarda bah kaima kasan am really gonna miss you yanzin ni kadai a gida su Mommy zasu sake takura min kullum ina gida koma gashi babu kowa ta gama magana tana kyakyafta ido kaman wata baby.

Yayi murmushi yace ni kuma yanxin zan huta da surutun ki zan ringa sabon bacci sosai ya saketa ya wuce yana murmushi
Ta kalle bayanshi kaman zatayi hawaye da karfi tace toh nima wasa nake maka yanxin gidan ma zefi dadi tunda ni kadai ce.
Taga be kulata ba ya cigaba da tafiya seta buga kafanta ta kama hanyan dakin tana tafiya irin na shagwaba

Dariya yayi mata a lobby ya tarar dasu zaid, hakeem se fai'z suna ya karasa gunsu yana murmushi duk ya rungumesu kana ya karasa gun Daddy Meemah ya mika mai hannu suka gaisa ya dauka Meemah tanata mai iyayi.

A can daki kuma suna can da Ameenah ta barke masu se kuka takeyi tace
"Auntie wai kaman ba yar gata bah ace gidan miji zanzo daga ni seshi ko wanda basuda da gata dangi na rakosu amma wai seni. Ni nama gane su Abbah basu sona shiyasa suka kosa na tafi" seta sake sakin wani kukan

Safieyarh ce tace ku kalla wani convoy da aka yi ma wata amarya kai yar gatace wannan amaryan duk mercedex nefa duk sukazo dansu kalla
Ameenah ta sake sakin wani kuka
Duk suka kwashe mata da dariya daman tsokanata sukeyi babu wani convoy

"Toh ya isa tsokananki sukeyi kema ae kinsan abunda baze taba yuwuwa ba kenan yanxin tunda su basu kaiki bah mune zamu kaiki yadda akeyi ma yar gata haka zamuyi maki"

Da sauri Ameenah ta rungume Auntie tace i love you guyx so mch
And we love you too
Yanxin ina kayanku suke
Tace Adeel yasa a mota
Yawwa dauko veil dinki mu kama hanya haka akayi duk suka fito daga dakin a lobby suka same su dan haka se Adeel yayi sallama da receiptionist din duk suka fito tare

Suna fita ta hango motanta a guje taje ta rungumeshi
Adeel ya girgiza kai yace Allah sa wani ya girma duk sukayi dariya
Ta kalleshi ta murguda mai baki tace ina ruwanka dani

Ya daga hannunshi irin ba ruwana
Kowa ya fara shiga motah ita Ameenah tace lallai a cikin motanta zata dan haka ta zauna a baya Hakeem yana driving safieyarh tana zaune a dayan gefan
Auntie koma yadda sukazo haka suka shiga
Zaid shida Adeel a motan
Ameerah ita kuma tana driving motan fai'z se Ummitarh tana zaune a dayan gefan
Shi fai'z ya shiga motan Adeel
Motan Ahmed koma shida fatye ne a ciki haka suka hada convoy suka kama hanya anata fira
Da motoci shida suka tafi duk bakake na Ameenah ne kawai red dan haka natane a tsakiya

Can se phone din Hakeem yayi ringing yana dubawa yaga Mami ganbanshi ya fadi Dumm!!
Ya wulla ma Ameenah phone din yace nikam bazan daga bah dan nasan maganan motanki zatayi bata ganshi a gin bah koma bansan me zance mata bah
Zata daga wayan kanan Safieyarh tayi sauri ta amsa tace idan kika daga zasu gane muna tare haka ya kare ringing din harya katse

Se tayi sauri ta sa wayan a Airplane mode dan karta kashe aji switched off
Sunata tafiya dayake Ameerah itace na biyu se su Ahmed suna gaba Adeel suna bayanta se motan Ameenah da Hakeem ke driving

Ameerah tana driving suna hira da Ummitarh lokacin sun shiga Abujah ita Ameerah bata taba driving me tsayi haka bah
Can kawai se ji tayi motan ya kwace a hannunta dan tsorata da tayi se ta sake tasa hannu a kunne tana salati
Wanda ke bayanta koma da sukaga abunda ke faruwa se suka tsayar da motan su da sauri
Ummitarh tayi sauri ta rike ta tsayar da motan dan itama duk ta tsorata ta rike Ameerah tana tambayanta meyafaru
Seta fara kuka ta kasa magana dan ita abunda ya bata tsoro shine batada sit belt toh ta aza zata fita ta gaban ne

Ta rungumeta tana dan bubbuga mata baya
Dayake motansu Adeel ne a baya sukayi sauri suka fito sukayo gun motansu Zaid ne yayi sauri ya bude kofanta ya kamo hannunta ya fito da ita

Su Ahmed dake gaba suma suka tsaya
Kowa ya fito yana tambayan meyafaru ta kasa magana se ajiyan zucuya takeyi Ummitarh ce ta fadan masu abunda ya faru Daddy Meemah ne yace Adeel ya amsa motan ita kuma ta koma motan Zaid haka akayi Ameenah itama ta kuma gunta dan yanxin she needs a frnd

Haka aka cigaba da tafiya Ummitarh da Adeel suna dan hira amma ba sosai bah dan an tara marasa hayaniya ne
Amma dukda hakan ta gane yanada saukin kai

Ameenah ta tambayeta meyafaru muryanta a hankali tace itama wlh batasani abunde data sani shine bata taba driving nisa ba se yau
Itada zaid suka ringa kwantar mata da hankali harta sake sunata hira

Hakeem kowa an sama opputurnity ya samu sun gana da Safieyarh sunta hira yake tambayanta jamal take cemai sunyi fada.


_2 hours later_
Suka isa gidan lokacin 3 da yan mintuna
Tun daga nesa suna hango gidan kowa ya bude baki dan gidan ya tsaro iya tsarowa dan Adeel ne ya zana gidan saboda abunda ya karanta kenan amma yafisa kallo a gaba

Ameenah itama tasan gidan ya hadu
Duk suka tsayar da motan shi ya fito yaje bakin gate din dan voice dinshi kawai ya sani yace _open sesame_
Se gate ya budu da kanshi ya koma cikin motan shine ya fara shiga

Gabadaynsu kallonshi kawai sukeyi kowa ya zama bakauye
Suma duk suka shiga da nasu motan duk motoci shida duk sunshiga dan gidan akwai fili koma is not stairs

Duk aka kwasa jiki aka shiga a parlo aka zauna Auntie koma ta wuce da Ameenah dakinta amma kafin su shiga gidan ta sata tayi addu'a kana ta shiga da kafan dama

Adeel ya debo kayansu ya ajiye a gefe guda a parlo hadda handbag dinta
Daddy Meemah kowa ya debu kayan da sukazo dashi Ameerah tana tayashi kololi ne babban ciki soyayyan miya ne da Auntie tayima Ameenah yasa naman shanu suka kai store

Sauran koma abincin da ta taho masu dashi ne dan tasan zasuyi yamma
Ameenah tana ganin dakinta wani dadi taji hadda hawaye ji take kaman ta kurma ihu dan dakin ya hadu yafi nata na gida haduwa

_After some minutes_

Aka yi serving kowa aka fara cin abinci Auntie ta deban ma mijinta ta kaimai kana ta deban ma Ameenah takai mata daki dan ita kadaice a dakin tana zaune da wayanta a hannu

Ameenah tace ta koshi ita bazata ci bah
Ta kalleta tace me kikayi breakfast dashi
Seda ta danyi tunani tace sandwitch
Guda nawa
Ta nuna mata alaman daya da hannunta

Toh tashi kici abincin nan tun kafin na bata maki rai
Da karfi da yaji taci abincin nan seda tayi rabin plate din Auntie ta barta
Kana ta ciro wasu kaya a jakanta ta mika mata tace taje tayi wanka tazo ta saka su
Kayan atanfane super
Tace Auntie dan Allah nasa wani mana banda atanfah wlh idan na saka ji nake kaman ana sukana

Hakade zaki sasu
Badan taso ba taje tayi wanka ta bata mai ta shafa kana ta shirya Auntie tayi mata kwalliya ta daura mata dan kwalin
Tayi masifan kyau

Auntie ta fita dan ta fadan masu su shirya yanzin zasu koma
Kowa ya mike
Kawayenta suka shiga dan suyi mata sallama
Suna kallonta kowa ya bude baki fatye tace wlh atanfa yana maki kyau amma bakison sawa

Ta daure fuska
Sukace toh mude zamu tafi a rije miji hannu biyu
Ta fara wiki wiki da ido alaman zatayi kuka
Ameerah da safieyarh suka fita a guje dan sunsan yanzin zata sasu kuka

Aekowa fashewa tayi da kuka wai dan Allah karsu tafi suma se suka fara
Auntie ta shigo tagansu rungume da juna dakyar ta samu suka fito suka barta tanata kuka

Suna fita parllo sukayi sallama da Adeel ya fiti ya rakusa tareda yima Auntie godiya tace babu komai
Sune suka fara tafiya dan yamma ta farayi
Hakeem ne ya shiga dakin Ameenah tanata kuka ya lallamata tayi shiru ya bata key din motanta kana ya fito shima idonshi cike da kalla besan zeyi kewar baby sis dinshi ba se yau danshi kulum kafin ya kwanta seya tsokaneta idan kuma bata gidan ze shiga dakinta yayi mata mugunta koya bata mata waji abu kuya satan mata laptop koh headphone

Sukayi sallama da Adeel suka rungume juna ya rakashi gun motan Ahmed ya shiga su hudu ne a motan Ahmed,Fatye se Hakeem da safieyarh ya daga masu hannu suma suka tafi ya kyaftama safierh ido ta galla mai harar dan har yanzin tana ciki dashi yayi murmushi

Fai'z da Ummitarh suma suka tafi
Zaid ya fito ya rungumeshi yace take it easy on her
Yadan buga mai kafada yayi dariya ya shiga motan
Ameerah itama ta fito sukayi sallama kana suma suka tafi
Ya kulle gate din ya dawo ciki a parlo yaga kayansu dan haka ya deba nashi ya kai daki ya deba nata itama ze kaimata yaji alaman tana kuka seya tsaya bakin kofan yafi 5mins daga baya ya shiga


💋💋💋
[20:37, 2/17/2017] Tyetyelorh-❣: A hankali ya murda handle din kofan ya shiga yayi sallama
Bata amsa ba se cigaba da kukan da tayi
Ya shiga da kayan a hannushi ya ajiye akwatin a bakin closet dinta kana ya ajiye handbag dinta akan gadonta
Harya juya ze fita seya juyo ya kalleta ya karasa gunta ya dan dade a tsaye ya rasa mezeyi can kawai seya kamo hannunta ta mike suka fito daga dakin se sukayi waje direct shi janta kawai yakeyi ita kuma tana binshi kaman akuya

Gun motanshi ya je ya bude mata yace shiga fuska daure ba muso ta shiga ta zauna ya kulle ya zagaya dayan gefan ya shiga yasa ma motan key kana suka fito

Se kuma tayi shiru tana kallon ikon Allah shi kuma dayaga tayi shiru se yace "harkin gama kukan"
Ta galla mai wata harara
Shima ya rama kaman kasa ya shigan ma baby ido haka yakeyi abunda ya bata dariya kenan
Tayi murmushi ta cigaba da kallon window
Sunata tafiya se suka tsaya a gun wani gashi ya tsaya yace a basu guda biyu
Ta kalleshi kai kadai zaka ci biyu tana yamutse fuska ya shareta ita kuma abunda ta tsana kenan tayi ma mutum magana ayi banza da ita se tayi tsaki

Yace aradu kika sake min tsaki sena maki abunda baki taba tsammani bah ya cigaba da driving dinshi
Tayi tsitt dan ta tuna sanda suke cikin mota zasuje gun indian Night

A bakin wani bakery suka tsaya ya fita shi kadai yashiga can tana zaune tana kallon nails dinta seya dawo d ledoji biyu a hannunshi ya bude baya ya saka suka juya suka koma gida
Yana packing ta fito ko tayashi debo kayan batayi bah ta shige ciki

Shi kuma ya debo ledojin dining a ajiyeye ya shiga daki dan yayi sallah dan lokacin ana kiran isha'i
Ita kuma har tayi alwala tana shifida dadduma zatayi sallah se phone dinta taji yana ringing ita tama manta da zamanshi ta fara dubawa seta jiyoshi a cikin handbag dinta dake kan gado tana daukowa ta duba se taga Mami dan haka seta maida ciki tayi sallah ta dan ota gabadaya tana fishi dasu dukka tana gama magrib tayi isha'i kana tayi shafa'i da wutiri kana ta nannade dadduman ta wulla shi kan kujeran mirror ta fada kan gado tareda jayo jakanta ta ciro phone din dan tinda aka fara biki bata kara wani social media bah dan haka ta kunnaa data ta hau instagram dan tafi damuwa dashi akan whatsapp
Ta dade can ta ajiye ta mike ta kunna tv se taji cikinta ya fara kara sega Adeel ya shigo da phone a hannunshi wai Mami nasan magana da ita
Ta nuke wuya tace bazata amsa bah yayi yayi da ita amma taki amsa yace ma Mami taki amsa

Tayi murmushi tace toh kyaleta haryanzin bata huce bane sukayi sallama
Ya kalleta meyasa baki amsa bah
Ta kalleshi ina ruwanka ya kamota yace ki kara cemin ina ruwana ki gani se tayi shiru yana saketa tace ugannin mugaye kawai ta fita a guje

Yace ae da kin bari kina kusa dani
Tana jinshi ta shareshi ta kunna tv ta zauna da remote a hannunta
Ya fito yana bakin dining yace zo kici abinci

Ta shareshi itama zata rama
Yace "Yo"
Ta daga kai ta kalleshi da gira daya a sama
Yace zo muci abinci
Ba muso ta mike taje gun tana zuwa bude ledan ta farayi daga kajin da suka siya se wasu snacks da kuma fresh milk kwalba biyu

Fuska ta yamutse ta kalleshi seta dauka donut ta juya ya dawo da ita yace dauko min plate ta fara kalan gidan
Ya gane seya nuna mata
Ta shiga kitchen din ba'a magana ya hadu iya haduwa ta zaro plate daya takai mai yace naki fah
Tace na kushi wannan ya isheni
Ae ku me zakice se kinci
Tace seriously bancin kazan waje se home made and banshan milk
Dats your business yace

Seta kama hanyan kitchen din tace then why do you ask ta shige da sauri
Tana bude fridge setaga fruits ne kala kala a ciki dasu aya,kwakwa,dabino,Apple,grape,banana,pinapple,water melon,cucumber dade sauransu

Tayi murmushi dan tasan aikin Auntie ne wannan dan one week dinda tayi a gidanta ta koya mata abubuwa daban daban da friut

Ta sama bowl ta debo aya da kwakwa se dabino ta ajiye a xink ta wanke kana ta dauka blander ta daurayeshi shima seta juyesu a ciki ta hada tayi balanding dinshi kana ta tace shi ta zuba a glass cup sannan ta juye raguwan a cikin jug ta saka ice na cube a ciki ta fito tana sha

Wannan hadin yana gyara mace sosai yana kara ni'ima dan kayan itace yafi amfani akan kayan matan da akeyi su sunada side effects dayawa

Tana shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login